Showing 159001 words to 162000 words out of 260401 words
ƙara dawowa gare ni?" Ta fa
ɗ
i haka a fili cikin tsananin da
muwa da ƙunar zuci.
Hajiya Ni'ima ce kwance a kan dogowar kujera a parlour'n gidansu, idanunta a lumshe tana tunanin abin da ya dame ta. Siririn tsaki ta ja saboda yadda hayaniyar da Aunty Suwaiba da Uncle Faisal ke yi ta cika mata kunne, ga yunwa
dake damun ta, sakamakon kasa cin abinci da ta yi. Cikin takaici ta bu
ɗ
e idonta tare da miƙewa ta tashi ta shiga
ɗ
akin Mahaifiyarsu.
"Wai don Allah Mama har yanzu su Aunty ba su girma da wannan fa
ɗ
ace-fa
ɗ
acen ba? Ni fa shi ya sa ban fiya son in zo gida
n nan in zauna ba."
Ta
ɓ
e baki Mama ta yi ta ce. "Ina za su girma, ai ita Suwaiban ce ba ta jan girmanta, shi ya sa shi kuma ya raina ta." Cike da takaici Na'ima ta ce. "Allah ya sawwaƙe, ni yunwa ma nake ji, kuma gaskiya ba zan iya cin wannan tuwon d
a Aunty ta ja
ɓ
a ba."
"Sai ki fitar da ku
ɗ
inki ki sayi abin da za ki iya ci."
"Dole na ma." Na'ima ta fa
ɗ
i haka tare da ficewa daga
ɗ
akin.
Tunda Major ya dawo gida ya rasa me yake masa da
ɗ
i, idan ya tuno halin damuwar da ya baro Abra a cik
i sai ya ji damuwarsa ta ninku, babban problem
ɗ
in kuma bai san ta inda zai fara neman asalinta ba, don tun farko da ya kalle ta ba ta yi masa kala da ƴan ƙasar nan ba, ta fi kala da half case. Haka ya shirya yau da safe ya koma gurin aiki, cike da ƙudirin
fara bincike a kan Abra, don gano asalinta kamar yadda ya yi mata alƙawari.
Zaune yake shi ka
ɗ
ai a cikin ƙawataccen office
ɗ
insa, yanayinsa ka
ɗ
ai za ka kalla ka san yana cikin damuwa, duba da yadda yake yawan yamutsa kwantacciyar sumar kansa, gam
i da sauke numfashi akai-akai. Runtse idonsa ya yi a lokacin da kalaman tsohuwar da ko fuskarta bai gani ba suke yi masa amsa kuwwa a cikin kunnensa, a karo na babu ada
ɗ
i.
_"Malam ya mutu, ya tafi ya bar mu a lokacin da muke tsananin buƙatar shi a c
ikin rayuwarmu, Ubangiji ba ya barin wani don wani ya ji da
ɗ
i, kuma duk wanda ya mutu kwanansa ne ya ƙare. Amma mutuwar Malam tana da sanadi, har abada ba za mu ta
ɓ
a mantawa da asibitin nan da mara mutuncin likitan da ya ƙi zuwa ya duba Malam ba, saboda Ub
angiji ya ba shi dama sai ya yi amfani da ita ya dinga wulaƙanta talakawa marasa ƙarfi, maimakon ya yi amfani da ita ta hanyar da za ta kai shi ga shiga aljanna. To insha Allahu a dalilin wannan wulaƙancin nasa sai ya yi da na sani da nadama watarana, insh
a Allahu sai ya yi kuka da idanunsa."_
A jiya bayan mutuwar tsohon da Jamila ta dinga yi masa nacin ya je ya duba shi ya sauka ƙasa da niyyar fita ya ji tsohuwar tana wannan maganganun cikin kuka ta window'n baya na emergency room, a lokacin murmushi
kawai ya yi ya wuce, cikin ransa yana mamakin ƙarfin hali irin na talaka, shi bai biya ku
ɗ
in da za a duba mara lafiyarsa ba kuma ya dinga masifa don ba a duba shi ba. Sai dai me? A lokacin da ya zo bacci sai maganganun nata suka dinga yi masa amsa kuwwa, t
amkar a lokacin take fa
ɗ
ar su. Yau ma yana tashi ya ji maganar tsohuwar tana dawo masa, abin ya ba shi mamaki ba ka
ɗ
an ba, don ba wannan ne karon farko da aka ta
ɓ
a jifan shi da miyagun kalamai ba, wa
ɗ
anda suka fi wannan muni ma, amma ko ka
ɗ
an ba sa damun s
hi, tunda ya san a kan aikinsa yake.
Tsaki ya ja tare da jan numfashi ya
ɗ
an buga table
ɗ
in gabansa, cikin takaici da haushin zuciyarsa da ta damu da maganganun tsohuwar har take ƙoƙarin jefa shi cikin damuwa. Bu
ɗ
e ƙofar office
ɗ
in da aka yi tare da s
allama ya saka shi bu
ɗ
e kyawawan idanunsa.
Amsawa ya yi yana bin ta da kallo, Nurse Jamila ce. Cikin girmamawa ta ce. "Barka da yamma Doctor." Gya
ɗ
a mata kai kawai ya yi.
"Doctor
ɗ
an gidan Senator shattima aka kawo, asthma
ɗ
insa ce ta tashi.
"
Kafin ta gama rufe baki ya miƙe cikin sauri tare da fa
ɗ
in. "Subhanallahi! Maza-maza akai shi V.l.p room, ki sanar da Doctor Jibril da Lukman su je su ba shi taimakon gaggawa, ga ni nan zuwa yanzun nan."
"Ok Doctor." Ta fa
ɗ
a tare da juyawa ta
fice, zuciyarta cike da tsananin mamakin halin Bulama, yadda yake rawar jiki saboda an ce an kawo
ɗ
an masu hannu da shuni, sai ta tuno jiya bala'in da ya dinga yi mata kamar zai cinye ta
ɗ
anya akan yunƙurin allurar da taso yi wa tsohon da ya rasu, a lokaci
n ma kuka take yi na tausayin bayin Allan, amma bai damu ba ya dinga zazzaga mata masifa tare da garga
ɗ
in kar ta ƙara yi masa irin haka, ita ba ta ma san wa ya fa
ɗ
a masa ba.
Tafiyarta, maganarta da yadda ƙwayar idonta ta juye zai saka a kallo
ɗ
aya i
dan an yi mata a gane cikakkiyar ƴar shaye-shaye ce. Tafiya take cikin rangaji kamar za ta fa
ɗ
i, Abdul dake cikin Motar yana kallon ta zuciyarsa cike da mamakin yadda cikin lokaci ƙanƙani ta saba da shaye-shaye over, ko wanda yake harkar shekara da shekaru
ba zai nuna mata yawan shan abubuwan maye a kullum ba. Domin ta mayar da su tamkar ruwan shanta da abincinta. Yanzu kullum da sassafe take ficewa, ba ta dawowa kuma sai dare. Weekend ne kawai idan Bulama yana nan take takatsantsan. A haka ta shiga part
ɗ
i
n Hajiya Saudat.
Tana hakimce akan kujera ta miƙe ƙafa
ɗ
aya daga cikin masu aikin gidan tana mammatsa mata, wata kuma na yi mata firfita da mafici na alfarma tamkar wata sarauniya, duk kuwa da air conditioner
ɗ
in dake parlour'n. Sai wata dake yayyank
a mata fruits tana
ɗ
auka tana ci kamar ba ta so, idanunta a kan plasma TV tana kallon wani Indian film.
Yadda Meenal ta bu
ɗ
e ƙofar parlour'n da ƙarfi ya sa su kallon wurin cikin sauri, tana
ɗ
an tanga
ɗ
i ta ƙaraso ta zauna a kusa da mahaifiyarta. Wata
irin fa
ɗ
uwar gaba ce ta riski Hajiya Saudat, cikin tsananin ka
ɗ
uwa take bin ƴar tata da kallo. A fusace Meenal ta ce wa masu aikin. "Uban me kuke kallo haka a jikina? Kun wani zuzzura mini ido kamar baƙaƙen Mayu? Ku tashi ku bar parlour'n nan!" Ta yi magan
ar cikin ƙaraji da tsawa. Ko gama rufe baki ba ta yi ba suka miƙe sum-sum suka fice.
"Mene haka Meenal? Warin me nake ji yana tashi a jikinki?" Hajiya Saudat ta tambaya a firgice.
Cikin maye ta ce "Don't worry Mom ba wani abu ba ne, I just.......
" Ba ta ƙarasa ba Hajiya Saudat ta
ɗ
aga hannu da nufin wanka mata mari, ko me ta tuna sai kuma ta fasa ta yarfar hannun gefe ta shiga girgiza kai tana fa
ɗ
in. "Na shiga uku! Shaye-shaye kika fara Meenal? Me zan ce wa mahaifinki idan ya gano hakan? Wa ya jef
a ki a cikin wannan mummunar rayuwar, ko ma waye ya cuce mu, ki fa
ɗ
a mini waye? Wallahi sai na yi shari'a da shi tunda ya gur
ɓ
ata mini rayuwarki." Meenal da ba ta fahimtar abin da take cewa ta miƙe tare da fa
ɗ
in. "Oh Mom, ya kike fa
ɗ
a haka kamar haushin ka
re? Ko Dad ne ya
ɓ
ata miki rai? In shi ne kawai ki
ɗ
an mazmazge shi...." Cikin takaici Hajiya Saudat ta lailayo ashar ta ƙunduma tare da fashewa da kuka, tana yiwa wanda ya
ɓ
ata mata rayuwar ya Allah ya isa, maimakon ta yi wa ƴar tata addu'ar neman shiriya
.
Upstairs Meenal ta nufa, ta zo daidai ƙofar kitchen ta shaƙi ƙamshin farfesun kifin da Hajiya Saudat ta saka a yi mata, da sauri ta toshe hancinta saboda yadda ta ji ƙamshin ya hautsina mata ciki, ta ji ba ta ƙaunar sake shaƙar shi. Lokaci
ɗ
aya ta
ji amai ya taho mata, hakan ya sa ta durƙusawa ta fara kelaya shi a nan tsakiyar parlour'n. Da sauri Mommy ta yi kanta ta riƙe ta tare da fa
ɗ
in. "Ba ki da lafiya ne Daughter? Sorr...." Kasa ƙarasa abin da ta yi niyyar fa
ɗ
a ta yi, sakamakon lura da wani iri
n fari da
ɗ
ashewa da Meenal ta yi, ƙirjinta ya cika tam kamar zai faso
ɗ
amammiyar rigar jikinta ya fito. Waro ido ta yi tare da fa
ɗ
in. "Innalillahiwa'inna'ilaihirra'un! Na shiga uku ni Saudat! Me yake shirin faruwa da ni ne?"
Zaune take a kan
darduma ta
ɗ
aga hannayenta sama idanunta na zubar da hawaye, a fili take fa
ɗ
in. "Ya Allah kai ne Sarkin kowa da komai, kai ka yi rayuwata a haka, Allah ka sassauta mini ka ba ni ikon cinye dukkan jarabawar dake cikin rayuwata." Ta ƙarashe addu'ar tare da f
ashewa da kuka, cikin ranta tana hoping a ce duk wannan abubuwan da suke faruwa mafarki take yi, za ta farka ta gan ta a gidan Abbinta sun cigaba da rayuwa da Faris
ɗ
inta cikin farinciki da jin da
ɗ
i. Wani irin tuƙuƙi take ji a cikin ranta, a yanda take jin
zuciyarta tamkar za ta buga saboda tsananin damuwa da tashin hankali. Ba ta ta
ɓ
a tunanin za ta riski irin wannan damuwar a cikin rayuwarta ba, ko da wasa aka ce Adnan zai aikata mata haka za ta ƙaryata, duba da tarin soyayya, kulawa da tattalin da ya nuna
mata kafin Aurensu. A hankali take jin tsanar shi na maye gurbin tarin ƙaunar da take masa a cikin zuciyarta. Sai a yanzu ta gane tana tsananin so da ƙaunar Faris, so irin na aure ba na ƴan'uwantaka ba. Abin da ya sa ba ta gane hakan ba tun farko saboda r
ashin sanin Salman ba
ɗ
an'uwanta ba ne na jini.
"Ya Allah!"
Ta furta a fili cikin bugawar zuciya, ta rasa ma tunanin me za ta yi a matsayin abin da yake damun ta. Tabbatar mata da Abbi ya yi ita ba ƴar cikinsa ba ce ba ta da asali kamar yadda Ad
nan yake yi mata gori kullum ko kuma tunanin rashin masoyi na haƙika da ta yi? "Why Faris? Me ya sa ba ka bayyana mini soyayyar ka ba? Why Bloody? Kai nake so! Kai nake son kasancewa da kai har ƙarshen rayuwata, don Allah ka dawo gare ni Pleaseeeee!" Ta ƙa
rashe maganar tare da
ɗ
ora kanta a kan abin gado ta shiga bubbugawa. A hankali ta dinga furta "Astagfirullah." Saboda tunawa da ta yi da aurenta bai kama ta dinga tunanin wani namijin ba, duk da ta san hakan ƙaddararta ne, kuma har ta koma ga mahaliccinta
tunanin Salman ba zai ta
ɓ
a barin zuciyarta ba.
Rarrafawa ta yi a hankali ta
ɗ
auko alƙur'ani ta bu
ɗ
e da niyyar karantawa don samun sauƙin damuwar dake cikin zuciyarta. Sai dai babu abin da idanunta suke iya gane mata daga cikin rubutun alƙur'anin, duk
yadda taso cizewa ta karanta amma abu ya gagara, wani irin ciwo take ji ƙirjinta yana mata gami da juyawar kai. A dole ta ajiye alƙur'anin ta
ɗ
auki drugs
ɗ
inta ta sha ta kwanta. Ko 30 minutes ba ta yi da kwanciya ba aka bu
ɗ
o ƙofar
ɗ
akin aka shigo, ko a fa
ɗ
a mata ta san waye, ƙamshinsa da a yanzu take jin shi tamkar
ɗ
oyin kashin shanu ya ƙara tabbatar mata da haka. Gyara kwanciyarta ta yi tare da ƙara runtse idonta. Cikin taƙama ya ƙaraso gadon ya yaye duvet
ɗ
in da ta lullu
ɓ
a, fuska a murtuke ya ce. "Where i
s my food?" Kamar ta share shi sai kuma ta ta
ɓ
e-ta
ɓ
e baki a ranta tana fa
ɗ
in. 'Acici' Bu
ɗ
e idonta ta yi da ƙyar ta dube shi, cikin raunin muryar dake nuni da tsantsar damuwar da zuciyarta take ciki ta ce. "Yana kitchen."
"To da kaina zan zuba ko azza
lumin ubanki zan kira ya zuba mini?"
"Na fa
ɗ
a maka ka daina zagin mahaifina a gabana, don ni ko a yaya yake ina son shi a haka, sannan kuma ba zan iya tashi ba saboda bana jin da
ɗ
i." Ta yi maganar cikin ƙarfin hali.
A fusace Adnan ya riƙo gashin
kanta cikin mugunta tare da fa
ɗ
in. "Weldone TSINTACCIYA, mara asali da 'yanci, ke har kin isa ina magana kina musa mini, wato kin waye wuyanki ya isa yanka? Who are you? Kin yi ka
ɗ
an wallahi!" Fizge kanta ta yi saboda wata irin azaba da ta ji tun daga kant
a har tafin ƙafarta, cikin kuka ta ce. "Wanne irin azzalumi ne kai mara imani da tausayi?" Dariyar rainin hankali ya yi ya ce. "Is your father, duk wa
ɗ
annan abubuwan da kika lissafa halinsa ne
ɗ
abi'arsa ce. Abra Khamal Khamis! Ko kashe ki na yi ban yi kwat
ankwatan zaluncin da mahaifinki yake aikatawa ba." Za ta kuma magana ya katse ta cikin tsawa da fa
ɗ
in. "Za ki tashi ki yi abin da na saka ki ko ya?" Cikin kuka ta miƙe jiri na
ɗ
ibanta ta fice, har fa
ɗ
uwa ta yi, amma ko a jikinsa. Bayan ta zuba masa abincin
ta ajiye masa ya ce sai ta dafa masa coffee, ba ta yi musu ba ta dafa ta kawo masa cikin matuƙar dauriya da ƙarfin hali. Bayan ta koma
ɗ
aki ta kwanta ta samu bacci ya
ɗ
auke ta da ƙyar, amma Adnan ya zo ya katse mata baccin da buƙatar gangar jikinsa, cikin
rashin imani da tausayi kamar yadda ya saba zuwar mata kodayaushe.
Na'ima ce kwance a kan katifa idanunta a lumshe amma ba barci take ba, tunanin yadda za ta shawo kan Khamal ya haƙura ya mayar da ita
ɗ
akinta kawai take. Idan ta tuno yanayins
a a lokacin da suka rabu sai ta ji gabanta ya yanke ya fa
ɗ
i, saboda sanin da ta yi indai yay irin wannan fushin saukowar shi sai an ci ƙwaƙwa. Ba ta ta
ɓ
a da na sanin tura Salman China da dagewa akan Auren Abra ba sai yanzu, don da suna nan ta san da yanzu
tana gidanta, ko da Khamal ya sake ta ba zai kore ta daga gidansa ba, saboda gudun kar su Abra su shiga cikin damuwa, don idan akwai abin da Khamal ba ya so a duniyar nan bayan fushin iyayensa sai ganin ƴaƴansa a cikin damuwa. Cikin haka Nepa suka yi tsiya
r su suka
ɗ
auke wuta, hakan ya sa sauro ya fara shawagi. Tsaki Na'ima ta ja tare da yin juyi tana kore sauron dake yi mata kuka a cikin kunne. Ba ta kai ga sauke hannu ba wani ya millira mata cizo a gefen kunne, hakan ya sa ta tashi zaune ba shiri ta janyo
wayarta ta kunna torchlight. Cikin mamakin take kallon Aunty Suwaiba dake baccinta hankali kwance, jinjina kai ta yi don ta san ita kam baccinta a haka ba zai yiyu ba in dai ba Nepa aka dawo da ita ba, ga wani irin zafi da ya rufe ta lokaci
ɗ
aya. Gaba
ɗ
aya
ta rasa sukuni, ta rasa inda za ta saka ranta. Baƙin ciki kamar ya kashe ta, ga sauraye sai watanda suke yi a jikinta. Ita kuma ba ta son maganin sauro balle ta kunna, mura yake saka ta. Wannan daren dai cikin wahala ta yi shi, sai washegari bayan Sallar
Asuba ta samu bacci ya
ɗ
auke ta.
After 2 days
Hajiya Na'ima ce tsugunne a gaban mahaifiyarta tana kuka tare da fa
ɗ
in. "Kullum sai na kira shi sau ba adadi Mama amma ba ya shiga, na san kuma blocking
ɗ
ina ya yi, ko na yi masa text ma ba zai
gani ba." Cikin damuwa ta ce. "Lallai ma yaron nan, wato shi ba ya uzuri a rayuwa ko? Bai san kuskure ba, ai ko Ubangijin da ya halicce mu muna sa
ɓ
a masa kuma ya yafe mana. Amma ba komai, ba ni numbern Mahaifiyarsa mu tafi plan
ɗ
inmu na biyu, in ya san wat
a ai bai san wata ba. Cikin rawar jiki Na'ima ta lalubo numbern Ammi ta yi dialling ta miƙa wa Mama wayar bayan ta shiga. Don ba ƙaramin gajiya ta yi da zaman gidan nasu ba, kullum cikin fa
ɗ
a suke da Aunty Suwaiba, ga Faisal dake yi mata rashin kunya son r
ansa, saboda yana cike da haushin hana shi auren Abra da aka yi. Ga tattalin arziƙinta na neman ƙarewa a
ɗ
an zaman da ta yi na kwana hu
ɗ
u, ita ce sayan abincin gidan da ku
ɗ
in cefene, don Faisal daina bayarwa ya yi, ya ce tunda