Showing 30001 words to 33000 words out of 268949 words
jin take kamar bata da lafiya duk yadda take son dawo da
kusancin su kamar yadda suke ada yaƙi bata dama ya rufe kowacce hanya gaisuwarta ma sai yaga dama yake amsawa yau a baƙin ƙofar parlor ta tsaya tana knocking tunda tasan ita mai laifi ce, jin shiru yasa ta shiga Parlor kai tsaye da sallama a bakinta ga mam
akinta yana zaune acikin Parlon yana kallon (tvc news)da remote a hannunsa Amma ko kallon ƙofar bai yi ba ballantana tasa ran zai amsa dama tun kafin ta ƙaraso cikin parlor ya kashe Tv ya nufi master bedroom
ɗ
insa ha
ɗ
e kanta tayi da ƙofar parlor ta fashe d
a kuka mai sosa rai...
#Love Story 2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye Novels
#Kurman Allo
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
O
pay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta
👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muh
d
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Du
k guda
ɗ
aya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[12/2/2023, 4:48 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
Na
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
#Love Story
#Gwagwarmaya
#Team Tagwaye
*RUBUTUN ƳAN TAGWAYE ZANGO NA
BIYU.*
*TAFIYAR
BIYU TAFI ƊAYA*
013.
https://www.tiktok.com/@maims_kiddies
"Lallai Dr irin wannan kyau haka tamkar kunzo daga ƙasar UK? Gaskiya kayan jikin su Hanan sunyi matukar kyau, amma dai ba'a ƙasar nan kuka siya ba?" Cikin dariya Dr Aisha tace. "A ƙasar nan
muka siya, sai dai kamar yadda kika ce
ɗ
in
haka ne, duk wannan kayan da kika gani a jikin yaran nan na ƙasar UK ne da *@Maims_kiddie* take sai da su a cikin Nigeria, muma a wajanta muka siya kuma ba tare da munje inda take ba, kayan na gani a Instagram ac
count
ɗ
in ta na *KIDS THRIFTY/OKRIKA STORE.* Kayane masu kyau da kwari daki bari kenan malam Khadija dan tun da na fara siyan kayan yara a wajanta shikenan na dena ganin kyawun na ko'ina. Kema/kuma zaku iya nemanta a Instagram link
ɗ
in dake sama. Za kuma k
u iya samunta a WhatsApp ta wannan link
ɗ
in dake ƙasa. Ko lambar wayarta.
https://Wa.me//08101378616
Siyama ta turo kofar room
ɗ
in Sadiya ganinta zaune a bakin gado daga ita sai towel ajikinta da alamar ko wanka batayi ba. Sai wayar hannunta
da take famar dannawa da mamaki Siyama ke fa
ɗ
in."Daman yaya Sadiya ba yanzu za ki tafi school ba?" Dan Allah karki sakani latti yau wanda zai
ɗ
auke mu lecture yana da zafi ko minti
ɗ
aya ka kara bai zai bar ka ka shigar masa aji ba.
"Ni nace ki jirani Siya
ma ku yi tafiyanku kawai sai zuwa anjima zan tafi. Jin haka yasa Siyama ta juya tabar
ɗ
akin da sauri yar ajiyar zuciya Sadiya ta sauke tasan ita ma tana da lecture ƙarfe takwas na safiyar yau Amma tafiso tayi asarar ta in har zata saka Abba Bashir cikin kw
ayar idanunta jiya kwana tayi da tunaninsa manne da zuciyarta kowanne juyi da take cikin baccinta shine mutum na farko dake fa
ɗ
o mata arai ta kudurta aranta yau komai zai faru sai AB ya sauketa a makaranta.
Siyama tana sauka a kasan stairs ta samu Aydah g
oye da schoolbag
ɗ
inta ga tea da Huwaila mai aiki ta kawo mata da wainar kwai a sama ko ta
ɓ
awa batayi ba ."wato dan ki
ɓ
atamin lokaci ko breakfast
ɗ
in baki fara yi ba salon ki jamin masifa. Siyama ta fa
ɗ
a rai a
ɓ
ace maimakon Aydah ta tankata kamar yadda ta
saba miƙewa tsaye tayi ta nufi ƙofar ficewa daga parlon ba tare da ta ko kalli gun da Siyama take ba wani irin ƙwafa Siyama tayi tabi bayanta
Aranta take fa
ɗ
in."Ai gara ma da suka samu matsala da yaya Abban,ya rufe masu bakin rashin kunya na kwana biyu
Aydah aka fara saukewa sa'annan aka wuce da Siyama. Daga shi sai mami ne zaune cikin dining area suna breakfast har yayi shirin zuwa office cikin ruwan tokan italyn suit wanda sukayi matuƙar karbarsa suka fito da ainahin kyawonsa a sarari ƙamshinsa ga baki
ɗ
aya ya gama gauraye parlorn, da shirinta na zuwa makaranta ta fito cikin Parlor har cikin parlorn ta taka tamkar mai tausayin ƙasa ga sauyin bugun zuciyarta da ya sauya nan take ganin ƴaƴanta zaune cikin dining area
ɗ
in yana breakfast, taja kujerar gafda
shi ta zauna ta kalli Mami ,ta gaisheta Mami ta amsa tana fa
ɗ
in."daman bata fita ba?" ta amsawa Mamin da sai karfe goma take da lecture,ta wutsiyar ido take kallon AB yadda ya yi kamar bai san tana wurin ba."Yayanmu ina kwana, Sadiya ta fa
ɗ
a a natse ba ya
dda ya iya dole ya amsa mata kodan saboda Sadiya
ɗ
in jinin Daddy ce da kuma Mami ,ya ture plate
ɗ
in gabansa ya zari tissue ya goge bakinsa ya mike tsaye kitchen ya nufa ya wanko bakinsa ya dawo ya kalli Mami yana fa
ɗ
in."Mami na fita.
A natse Mami ke masa
addu'ar Allah ya bada sa'a ya amsa da Ameen,da sauri Sadiya ta miƙe tsaye ta marairaice fuska tana fa
ɗ
in "yaya Abba, ka
ɗ
an saukeni
makarantar mana. Juyawa yayi batare da yace komai ba jin haka ta juya ita ma tabi bayansa da sauri binsu kurum mami tayi da
kallo acan ƙasan ranta sai taji duk babu dadi da Daddy bai yi gaggawa ba akan yaran nan da yanzu suna ƙarƙashin innuwar aure, yadda ta lura da Sadiya kamar ta fara saukowa shi Abba
ɗ
in ne ma kamar har yanzu bai sauko ba,
Tana tsaye ajikin motarsa tana jir
an ya fito daga part
ɗ
insa bai jima ba ya fito dauke da briefcase
ɗ
insa wani irin yanayin take ji game da yayan nata
bata san Meyasa tayi gajen haƙuri ba da yanzu tana ƙarƙashin kulawar Abba Bashir, bata san Meyasa ta biyewa son zuciyarta ba da gaske yanz
u tana son zaman aure tare da yayan nata sai yanzu take hango wani irin quality da attributes akan yayan nata har ya bu
ɗ
e mota ya shiga Sadiya ta tafi duniyar tunani sai da ta ji wani irin gigitatcen horn da ya ratsa har tsakiyyar kwanyar kanta shi ya dawo
da ita hankalinta da sauri ta bu
ɗ
e front seat ta yiwa kanta masauki
gami da rufo ƙofar a hankali maigadi ya bu
ɗ
e masu get suka fice daga gidan
Kai tsaye hanyar makarantarsu ya
ɗ
auke kan motarsa banda kira'ar (Ahmad sulaiman )dake tashi cikin motar ciki
n suratul bakara ba kyajin komai a motar, wayarsa ce ta soma ringing ya rage volume haka ya rage gudun motar yasa wayar a speaker dama kuma
ɗ
abi'arsa ce in har yana tuki zai yi wuya ya dauki waya sai dai ya barta a speaker."Habibi ina kwana.!
"Rumaisa!
Ya fa
ɗ
a cikin muryar jan hankali wani irin dokawa kirjin Sadiya ya yi jin wata macce ta kira yaya Abbanta da Habibi, nan take farin cikin dake cikin fuskarta ya
ɓ
ace bat."Ya ki ke?"Lafiya lau ya maganar fitar mu zuwa anjima karka shanyani dan Allah nasan
halinka wallahi ina buƙatar yin shopping yau kayan shafana sun kare.
Ta ƙarashe maganar cikin muryar shagwa
ɓ
a mai dauke da wani irin shauƙi "Bayan la'asar yayi maki?"yeah!
"Owk idan zan shigo zan kiraki.
Daga haka ya sauke wayar har ya kai Sadiya makar
anta ranta a
ɓ
ace yake ko kallonta bai yi ba balle ya gane yanayin da ta shiga. a ranar kakaf Sadiya bata shiga lectures
ɗ
in dake gareta ba yanayin yadda Yaya Abba, ke waya da Rumaisa ya yi mugun daga hankalin ta ƙarfe biyu nayi ta biyo Siyama zuwa gida ta
na jin kamar zazza
ɓ
i zai rufeta tambayar farko da Siyama tayi mata ita ce."Bakida Lafiya ne yaya Sadiya? "kaina ke ciwo.
Sadiya ta fa
ɗ
a gami da dauke kanta tana mayarwa kan titi inda ababen hawa ke kai da kawo.
A hankali Siyama tace "Allah ya sauwakke.
A parlor suka sami Mami tare da Aydah ita ma ta dawo da nata zazza
ɓ
i, har Siyama da Sadiya suka tausayawa little sis
ɗ
in tasu ganin yadda ta rame lokaci
ɗ
aya.
Sun san idan yaya Abba,yayi fushi da ita duk cikinsu ita ce marar juriyar daukar fushinsa yanzu
nan zata kwanta ciwo."Mami jikinta da zafi sosai kuma ba a kira family doctor ba ya dubata?" Sadiya ta fa
ɗ
a da damuwa sosai a fuskarta, "kin manta baya gari sai dai idan za ki yi sallah ki ci abinci sai ku je asibiti da driver a duba ta
ɗ
in.
Mami ta fa
ɗ
a
tana shafar kalabar kan Aydah.
Da sauri Aydah ta bu
ɗ
e idanunta da suka kada suka canja kala "Ni bana son ta kaini wata asibiti yayamu nake so yazo ya kaini."ta karasa maganar cike da zallan rigima.
"auuhhhh Allah? kin manta fushi yaya keyi dake?" Banza A
ydah ta yiwa Siyama ta koma ta kwanta cike da damuwa Sadiya ke fa
ɗ
in."To ke Mami ki kirasa ya kai ta mana kin san shima yanzu zai rikice idan ya ji ance bata da lafiya.
Acan ƙasan ran sadiya kuwa har addu'a take fitar da zai yi da budurwarsa ya watse. Mam
i dai bata kara cewa komai ba daman Siyama, ta da
ɗ
e da wucewarta
ɗ
aki dan zafi take ji tana buƙatar watsa ruwa yau garin an zuba rana sai kusan ƙarfe 3 Abba, ya shigo gidan ko ka
ɗ
an baya ƙaunar zafi kai tsaye part
ɗ
insa ya nufa ya rage kayan jikinsa ya yi
wanka.
Ya shirya cikin ƙanunun kaya marar nauyi yayi matuƙar kyau acikinsu kana ya wuce cikin gida mami ce a parlor da Siyama tana danna waya da kayan shan iska ajikinta ga baki
ɗ
aya cinyoyinta a waje suke kallo
ɗ
aya ya yi mata ya dauke kai, mami tana kal
lonsa ya gaisheta ta amsa tana tambayarsa ya aiki?"ya amsa da Al-hamdullilah, Siyama ce ta kawo masa abincin rana cikin parlor ,ya kalleta in a serious note yake fa
ɗ
in."Daga yau kar ki ƙara zama da wa
ɗ
annan kayan acikin parlon gidan nan.
ɗ
aga kai kurum ta
yi ta juya tabar cikin parlorn Mami tace ta fadawa Aydah ta fito idan ya gama cin abinci ya kai ta asibiti A natse Abba ke cin abincinsa yana tambayar mamin me kuma ya sami Aydan?
"Tun da ta dawo school take kwance zazza
ɓ
i ne kawai sai dai kasan halinta
da mugun raki.
Murmushi ya yiwa mami yasan gaskiya ta fa
ɗ
a kuma yasan ciwon yana da alaƙa da fushin da yake da ita
Siyama ta leƙa
ɗ
akin Aydah duk wannan uban zafin harda su lullube jiki da duvet ta kira sunanta tana fa
ɗ
in "ki taso yaya Abba, ya dawo ya k
ai ki kiga likita.
Jin an ambaci yayanta ta cire duvet
ɗ
in jikinta da sauri duk da jirin da take ji dan komai taki yadda taci haka ta nufi toilet ta wanko bakinta hijab
ɗ
inta na sallah ta
ɗ
ora akan rigarta tun daga kan stairs yake kallon yadda take layi
tamkar zata fa
ɗ
i ita ma ta zuba idanunta acikin nasa tai wani marairaice masa har kusa dashi taje ta zauna tana gaishesa ya amsa yana tambayarta ya jikin."ta amsa da sauki ,hannunsa ya kai a forehand
ɗ
inta saboda zafi ya yi saurin janye hannunsa, "kin ci
abinci?"
Da sauri ta girgiza kanta yayin da hawaye na taruwa acikin idanunta
"Na zuba miki za ki iyaci?"
Ɗ
aga masa kai ta yi da sauri wani irin da
ɗ
i na lullu
ɓ
eta ,da kansa ya miƙe tsaye ya nufi cikin dining area din ya zubo mata white rice ka
ɗ
an da st
ew a sama da naman rago. ya dawo ya miƙa mata ta fara cin shinkafar a hankali badan tana jin da
ɗ
inta ba ka
ɗ
an taci tace ta koshi Abba ,ya miƙe tsaye yana kallonta ya ce."su je taga doctor ta marairaice masa tamkar zata yi kuka."banda allura yayanmu. Wani k
allo ya yi mata kana ya miƙe tsaye ya kalli watch
ɗ
in dake hannunsa bai fi minti ashirin ba a kira sallar la'asar yace ta jirasa kai tsaye stairs ya nufa har zuwa
ɗ
akin Mami, sai da aka basa izinin shiga ya shiga da sallama a bakin ƙofa ya tsaya yana fa
ɗ
aw
a Mami za su je asibiti , mami ta fa
ɗ
a masa babu komai acikinta ya samu ko tea tasha
Ya fa
ɗ
awa Mami ,ai ya zuba mata abinci taci ƙadan. Mami ta hararesa tana cewa "Daman ciwon nata na gulma ne.
Ya ware ido yana fa
ɗ
in."Da gaske take Mami ba ki ji jikinta
ba akwai zafi sosai. Mami ta ta
ɓ
e baki tana fa
ɗ
in."Duk ba iskanci bane ka bi ka sangartata.
Murmushi Kurum ya yi yabar
ɗ
akin na Mami kusan cin karo suka yi da Sadiya da sauri ya ja da baya
Ta gaishesa ya amsa ya wani dauke kai ya soma sauka akan stairs
da ido ta bisa har ya
ɓ
acewa ganinta. Tun kafin su isa inda file
ɗ
in duka yan gidan yake ya yi waya da Dr Musa akan suna hanya yasa a fitar da file
ɗ
in Aydah zai dubata bata da lafiya.
Dr.musa yana ta yiwa Aydah tambayoyi tana basa amsa har ya gama rubutu
n da yake a takarda ya miƙawa AB yana masa bayanin drugs din da za a siya mata ne ya fa
ɗ
a masa sai sunyi mata allura tun kafin azo kan allurar ta fara hawaye AB ya dauke kansa bai ma san tanayi ba
har nurse ta kawo allurar da za ayi mata guda biyu, tunda
Dr Musa ya fara ha
ɗ
a allura ta fashe da kukan da yasa Abba yimata tsawa gyara ayi miki kina
ɓ
atamin lokaci, Abba ya fa
ɗ
a yana yimata tsawa ta bu
ɗ
e hannunta tana miƙawa Dr Musa dake yimata Dariyar tsoron allura a baya za a yi miki da sauri ta kalli AB kusa
n minti goma Aydah taki tsayawa ayi mata allura ganin tana ta
ɓ
ata masa lokaci har anyi kiran sallah ,yasa ya wani fisgota ya matseta cikin jikinsa tsit tayi har aka gama duka biyun bata san anyi ba har kuma lokacin hawaye take cikin tsokana doctor Musa ke
fa
ɗ
in."ke gaki kin zama yanmata amma kina tsoron allura ita dai batace komai ba ta nufi ƙofa ta fice daga office
ɗ
in AB ya tsaya yana yiwa doctor Musa godiya kafin yabi bayan Aydah acan bakin motarsa ya cimmata tana kuka ko kallonta bai yi ba ya shiga mot
a dole ta bu
ɗ
e ta shiga ya tsaya ya siya mata drugs "za ki sha rufaidah?"daga masa kai tayi still fuskarta na cikin hijab furar rufaidah ya siya mata har roba biyu da gasassar kaza ita ma biyu duk kayan jinya ne
Yasan Aydah dason cin nama kamar me a ha
ka suka isa gida da kansa ya bata drugs ,ya sumbaci goshinta a hankali ya furta."get well soon little sis fita zan yi me kike so nazo miki dashi?"ice cream ta fa
ɗ
a cikin sanyi murya ,daga mata hannu yayi alamar bye-bye Sadiya dake la
ɓ
e a ƙofar kitchen tana
kallonsu jin tayi wani abu na tsaya mata dai-dai tsakiyar ƙirjinta musamman yadda taga Aydah tabi yayan nasu da kallo tana binsa da murmushin da ta kasa gane ma'anarsa.
#love Story 2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#team tagwaye novels
#Kurman
Allo
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta
👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB
ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[12/3/2023, 2:56 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautifu
l love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
#Love Story
#Gwagwarmaya
#Team tagwaye novels
*RUBUTUN ƳAN TAGWAYE ZANGO NA BIYU.*
*TAFIYAR BIYU TAFI ƊAYA*
PAID BOOK
014.
https://www.tiktok.com/@maims_kiddies
"Lallai Dr irin
wannan kyau haka tamkar kunzo daga ƙasar UK? Gaskiya kayan jikin su Hanan sunyi matukar kyau, amma dai ba'a ƙasar nan kuka siya ba?" Cikin dariya Dr Aisha tace. "A ƙasar nan muka siya, sai dai kamar yadda kika ce
ɗ
in haka ne, duk wannan