Showing 33001 words to 36000 words out of 268949 words

Chapter 12 - KURMAN ALLO COMPLATE

kayan da kika gani

a jikin yaran nan na ƙasar UK ne da *@Maims_kiddie* take sai da su a cikin Nigeria, muma a wajanta muka siya kuma ba tare da munje inda take ba, kayan na gani a Instagram account

ɗ

in ta na *KIDS THRIFTY/OKRIKA STORE.* Kayane masu kyau da kwari daki bari ke

nan malam Khadija dan tun da na fara siyan kayan yara a wajanta shikenan na dena ganin kyawun na ko'ina. Kema/kuma zaku iya nemanta a Instagram link

ɗ

in dake sama. Za kuma ku iya samunta a WhatsApp ta wannan link

ɗ

in dake ƙasa. Ko lambar wayarta.

https://

Wa.me//08101378616

Da mamaki take ta kallon Aydah ganin yadda ta samu sauƙi lokaci

ɗ

aya farin cikinta da walwalarta suka dawo. Acan wani

ɓ

angaren na zuciyar Sadiya yake fa

ɗ

a mata ko dai Aydah ta fa

ɗ

a son yaya Abbane?? Da sauri wata zuciyar ta

kwa

ɓ

eta da ba hakanan bane shaƙuwa ce kawai,a shekarun Aydah ai ba za ta san menene ma soyayya ba. A zahirance jin tayi ƙafafunta sunyi mata wani irin nauyi na ban mamaki haka ta ja ƙafafunta ta fito daga kitchen

ɗ

in tana ta kallon Aydah dake ta shan furar

ta a hankali cikin natsuwa da nishadi da sauri ta dauke kanta akan ƙanwarta ta, ta nufi stairs.

Shopping Rumaisa ta yi sosai sai wurin biya ku

ɗ

i ne AB ya bada card

ɗ

insa aka cire ku

ɗ

in a hanyar dawowarsu ne take fa

ɗ

a masa mahaifinta baya gari da ya dawo z

ata zauna dashi ta fahimtar dashi ƙofar gida kawai ya ajeta batare da ya shiga ciki ba ya juya kan motar zuwa gida

yana isa ana kiran sallar magarib parking motar kawai ya yi kana ya yi alwallah ya shiga masallacin dake cikin unguwarsu bashi ya shigo gid

a ba sai bayan sallar isha kai tsaye cikin gida ya nufa dukkansu suna zaune a parlor ya kai kallonsa gurin Aydah dake kwance cikin doguwar kujera cike da kulawa ya ce "Ya jikin naki zafin sa ya sauka?" Ɗaga masa kai tayi alamar "eh! "kinci abinci kin sha m

agani?" nan ma amsa masa tayi kai tsaye parlorn Daddy ya nufa da respect ya gaishe da Daddy dan tun safe basu ha

ɗ

u ba ya amsa cike da kulawa kafin ya

ɗ

ora da fa

ɗ

in."hope kun samu fahimtar juna da Mufeeda?" Na fa

ɗ

a maka bana son aurenku ya

ɗ

auki dogon lokac

i ko

ɗ

azu muna tare da Alhaji Habib ,yadda yake zancenka da alamar yar tasa tayi amanna dakai ta karbeka a matsayin mijin aurenta.

Ina son ka saki jikinka Abba insha Allahu wannan auren alkhairi ne zan ƙara maka sati

ɗ

aya kafin ku ƙara shaƙuwa da yarinyar

daga nan zan tura a nemar maka aurenta.

Tun sanda Daddy, ya fara yi masa zancen auren Mufeeda komai ya kwace masa har suka gama cin abincin dare ya kasa maida walwalarsa Sadiya sai nazarta yanayinsa take bai jima tare dasu ba ya koma

ɓ

angarensa sai bayan

wucewarsa ne Daddy ke yiwa Mami zancen yar gidan Alhaji Habib,

Mami tayi Allah ya sanya Alkhairi hakama sauran ƙannen nasa Siyama da Aydah sosai suke farin ciki da auren yayan nasu banda Sadiya da ta ji komai ya fice mata arai a daren ranar ba ƙaramin ko

kuwa Sadiya ta dinga yi da numafashinta ba har ma da zuciyarta.

Wai yaya Abbane zai yi aure sai ta samu kanta da wani irin kishinsa na ban mamaki wanda bata ta

ɓ

a jin kalarsa ba ,da alamar iyayenta sun riga sun haramta zaman aure a tsakaninsu, tasan ta yi

laifi ta kuma amshi laifinta da hannu bibbiyu kuma ai saki daya ne yaya Abban ya yi mata ko yanzu yace ya mayar da ita za su ci-gaba da zaman aurensu. Har ƙarfe goma na safe Sadiya tana dunƙule a

ɗ

aki cikin duvet dare

ɗ

aya ta fice daga hayyacinta ta yi wan

i irin zuru-zuru duk akan zancen auren Abba Bashir da Daddy yasa a gaba

yau ta yi sa'a bata da lecture ko

ɗ

aya haka kuma ranar jumu'a ne, sosai Mami ,tasha mamaki har ƙarfe goma da kusan rabi na safe bata ga wurgawar Sadiya cikin parkon ba. Bayan Daddy ya

wuce office kai tsaye ta nufi

ɗ

akin Sadiya tsayawa ta yi kanta tana kiran sunanta a hankali ta bu

ɗ

e idanunta da suka canja kala, alamar dai babu wani wadatatccen bacci acikin su

"Ke lafiya meya faru? Sadiya ta miƙe zaune a hankali tana sakin 'yar ƙaramar

miƙa a hankali tare da fa

ɗ

in. "Mami ina kwana?"

Mami ta amsa da "lafiya lau!

Mami dai sai kallonta take kafin ta juya tana fa

ɗ

in."Tun da lafiyarki ƙalau ai shike nan, daga haka Mami ta fice daga

ɗ

akin tana son ta

yi zancen aurenta da yaya Abba da Mami

sai dai bata san ta inda zata fara ba. shi ma a

ɓ

angaren yaya Abba, yaƙi bata fuska ta tsaya tayi doguwar magana dashi duk wata hanyar da zata yi magana mai tsayi dashi ya tosheta. A haka kwanaki suka riƙa gudu Sadiya tana ta ƙunci ita

ɗ

aya kullum tunanin

yayan nata manne a zuciyarta satin da aka kai kayan auren yaya Abba har zazza

ɓ

i tayi ita

ɗ

aya ke jinyar zuciyarta. Sai washe gari Alh Sanusi yasan cewa 'yar gidan Alh Habeeb bichi ce Abba zai aura ranar Assabar ce ƙarfe takwas na safe ya fice daga gidansa

cikin tashin hankali ko karin kumallo bai yi ba yana tuƙi yana tsinewa yayansa dan ko maganar auren Abba

ɗ

in bata ta

ɓ

a ha

ɗ

asa dashi ba. Wani murmushin takaici yayi takwas da mintuna ya tsayar da motarsa a get

ɗ

in gidan Alh Habeeb

bichi da mamaki maigadi y

a leiƙo ta ƙaramar ƙofa yana ƙarewa motar kallo da ta zama baƙuwa a wajensa,

A fusace Alh Sanusi ya sauke glass yana kumfar baki "Malam baka san aikin ka bane ?" Ka tsaya kana wani kallo na kamar tsohon maye, kalaman Alh Sanusi ba ƙaramin konawa maigadi r

ai suka yi ba shima a kufule ya ce "malam lafiya ban taba ganin koda fuskar ka ba ballatana motar da kazo da ita wurin wa kazo da sanyi safiya haka? wurin maigidan nazo ko banyi matsayin da zanzo wurinsa ba?" Wani kallo maigadi ya yi masa kafin yace "Ni ba

bu wanda ya sanar dani zuwanka da safen nan kuma maigida yanzu haka bacci yake.

Rai bace Alh Sanusi ya fito daga motarsa tuni maigadi ya mayar da kofar ya rufe haka Alh Sanusi ya rika dukan get tamkar wani zautatce yana zagin maigadi yana kiransa matsiyac

i talaka tamkar a mafarki maman Mufeeda dake kitchen taji ana buga get da ƙarfi da sauri ta fito kitchen tana kallon mai aikinta Lanto tana fa

ɗ

in ta je taga ina maigadi ya shiga baya jin ana buga ƙofa ne da ladabi Lanto ta juya ta yi hanyar ficewa daga par

lon ,a kan benci ta samu Mudi mai gadi ya ƙure volume

ɗ

in redio da mamaki tace "Mudi baka jin ana buga get ne? Wani kallo ya yi mata ya dauke kansa, rai a

ɓ

ace ta nufi get ta bu

ɗ

e karamar kofa suka yi ido hu

ɗ

u da Alh Sanusi da ransa ya gama

ɓ

aci

da ladabi

Lanto ta gaishesa tana tambayarsa wurin wa yazo? Ya fa

ɗ

a mata wurin maigidan yazo maigadi yai masa wulaƙanci ya zagesa ya rufe masa ƙofa Lanto tace ya shigo daga ciki zata je ta fa

ɗ

awa Hajiyar gidan. Har cikin compound Lanto ta shigo da Alh Sanusi dake fa

mar dokawa maigadi harara da yake kare da dan redionsa a kunne tamkar bai san da zamansu ba ,a lokacin Alh Sanusi jin yake tamkar ya je ya kwa

ɗ

awa maigadi mari da mamaki maman Mufeeda ke kallon Lanto dake kora mata zancen yadda maigadi ya yiwa bakon Alhaji

koda ta tarar da Alhaji Habeeb ya tashi daga bacci sai dai da alamar bai da

ɗ

e da tashi ba.

Tambayar da ya fara yi mata shine wa ke ta buga get haka bugun ne ya tashesa daga bacci tace masa shine dalilin da ya kawota ta fa

ɗ

a masa yana da bako a waje maiga

di ne ya hanasa shigowa shine ya rika buga get Alh Habeeb dai yana ta juya kalmar bako aransa da safiyar nan,

Daman akwai jallabiyya ajikinsa casual slippers kawai ya saka wa ƙafarsa ya bi ta cikin balcony, zuwa cikin compound Alh Sanusi na hango fitowars

a ya washe haƙora tun kafin ya ƙaraso gun sa ya taresa ya saukar da kai ya basa hannu with respect suka yi musabaha, Sanusi kaine da safen nan haka? Allah yasa lafiya?"

Alh Habeeb ya ƙarasa zancen yana kallon Alh. Sanusi dake famar shafa kansa "wallahi ku

wa Alh wata magana ce mai muhimmanci nazo muyi da kai.

"To mu ƙarasa daga ciki har cikin balcony ya kai sa wurin akwai kujeru acikinsa suka zauna suka ƙara gaisawa kafin Alh Sanusi ya nisa yana fa

ɗ

in."Ashe yar wajenka ce zata auri Abba Alh? murmushi Alh H

abeeb ya yi yana fa

ɗ

in "kaima dai Sanusi da son zance kake kar dai ka ce min ba ka da labari zance aure nasu? Wasu yawun baƙin ciki Alh Sanusi ya ha

ɗ

e yana fa

ɗ

in "Aini wallahi yaya Bashir ya bani mamaki ace ya rasa wanda zai cuta sai kai.

Da mamaki Alh Ha

beeb ke kallon fuskar Alh Sanusi dan ko ka

ɗ

an bai dago zancen nasa ba "Sanusi wacce irin magana kake fa

ɗ

a haka? Ban gane ba.

"Ai ba zaka gane ba Alh Habeeb yaya ya fa

ɗ

a ma dalilin fasa auren Abba na farko?"

Ɗ

an shiru Alh Habeeb,ya yi kafin yace "kasan lo

kacin da aka yi auren bana gari so yace matsala aka samu ba a ma daura auren ba.

Alh Sanusi ya riƙe baki yana ƙara gyara zama ya ce "waton dai aminci ya yi wuya yanzu a wannan duniyar, nan take Alh Sanusi ya fara bai wa Alh Habeeb labari

akan rashin yiyuw

ar auren Abba ,na farko har Alh Bashir ya aura masa Sadiya yar wajensa yanzun ma haka sun rabu ta dalilin daren aurensu na farko ta caka masa wuka.

Sosai Alh Habeeb ya tsorata da lamarin jikinsa lokaci

ɗ

aya ya yi sanyi ransa yai masifaffen

ɓ

aci akan ha'in

tarsa da Alh bashir ya yi ai ba irin wannan maganar ake

ɓ

oyewa ba

wato shiyasa ya rika yi masa zarya a office yana son a saka auren Abban da Mufeeda da wuri ,ta yadda ba zai

ɗ

auki lokaci ba yasan yaron ma shege ne bai da uba bai da asali azo a kakkabawa '

yarsa ko 'yarsa ta rasa mijin aure ba zata auri marar asali tsintatce ba.

Haka dai Alh Sanusi ya baro gidan ransa fess! Da yake ranar Assabar ne ana hutun ƙarshen mako ba a fita aiki Alh Habeeb yana gama karin kumallo ya

ɗ

auki motarsa sai gidan Alh Bashir

wanda sosai Alh Bashir ya yi mamakin ganin aminin nasa har parlorn sa suka ƙarasa sama-sama suka gaisa ganin yadda fuskar Alh Habeeb take a mugun murtuƙe sai da ya daga hankalin Daddy

A natse Alh Habeeb ke fa

ɗ

in."Dama Alh Bashir Abba ,ba

ɗ

an cikin ka b

ane?" kuma da gaske shege ne ba kai ka haifesa ba?"

A razane Daddy ke kallon Alh Habeeb jin irin kalaman  da yake jifar Abba dasu.

Rai a

ɓ

ace Daddy ke fadin "Habibu kana cikin right mind

ɗ

inka kuwa?"

Shi ma Alh Habeeb a hasale ya katse sa ta hanyar fa

ɗ

in "Da hankali na Bashir ka amsa min tambayar da nayi maka a farko.

"Abba

ɗ

ana ne sai dai bani bane biological father

ɗ

insa he's adopted child by me and I love him more than my own childrens.

murmushin takaici Alh Habeeb ya yi yana huci yake fa

ɗ

in "Amma

gaskiya Alh Bashir ba kada cikkaken hankali ta ya za ka yi adopting

ɗ

a ba kasan ta wacce hanya siga aka samar dashi ba. Ka garwaye shi cikin 'ya'yanka na halak gudan jininka har kana kirari ka fi sonshi fiye da 'ya'yan da ka haifa. Wannan wane irin sakalc

i ne?

"Alh Habeeb ka fa

ɗ

amin inda aka haramta adoption?

"Babu inda aka haramta adoption Alh Bashir sai dai ya haramta ta hanyar da kai ka yi shi meyasa ka

ɓ

oyewa duniya sahihiyar gaskiya akan Abba?"

"Saboda bana kallonsa a matsayin adopted child face

ɗ

a

n da na haifa da jini jikina.

"Amma ina fatar kasan da cewa Abba bayada gadonka?

"Na sani mana tun da ni ba jahili bane.

"To da ace wannan sirri bai fito ba ta Allah ta kasance da kai kuma shikenan sai Abba ya ci gadonka?

"Alh Habeeb ka daina yi min ka

llo jahili mutum tun-tuni na rubuta (wasiyya) na ware kason Abba a cikin dukiya ta.

Sosai Alh Habeeb yasa dariya mai cike da zallan takaici kafin ya kalli Alh Bashir a shaƙeƙe ya ce "Yarka taƙi zaman aure dashi ni kuma kake son kakkabawa tawa 'ya lallai B

ashir baka da ta ido wallahi, to kasani ko dukka dukiyarka kabar wasiyya a ba wa Abba  aure tsakanin sa da 'yata ba zai yiwu ba wallahi. A je can a samu wata shegiyar a aura masa ba dai 'yata ba.

Alh Habeeb yana gama fa

ɗ

ar haka ya kakka

ɓ

e babbar rigarsa y

abar parlon a mugun fusace karo suka ci da Mami, wacce ko takan gaisuwarta bai bi ba sai da gabanta ya fadi ganin yadda Alh Habeeb

ɗ

in ya fito a parlon maigidan nata da sauri ta fa

ɗ

a parlorn Daddy ta isko shi dafe da ƙirjinsa yana ta kokuwa da numfashinsa

Mami ta kwala ihu tayi kansa a guje tana kiran sunansa ta kama shi

ga baki

ɗ

aya Daddy sai zufa yake ha

ɗ

awa jikinsa na wata irin kakkarwa da dukkan ƙarfinta Mami ta shiga kiran 'ya'yanta kusan a guje suka shigo parlon na Daddyn nasu ganin halin da mahaifins

u yake ciki duk suka yi kansa a guje ,a ru

ɗ

e Mami ta ce a kira mata Abba duk ƙarfin zuciya irin na mami wannan karon hawaye ke fita acikin fuskarta.

#love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#team tagwaye novels

#Kurman Allo.

Domin b

iyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

0808

6207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Bil

ly S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[12/4/2023, 8:35 AM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful love story)

NA

J

EEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team Tagwaye novels

*LAST FREE PAGE.*

*RUBUTUN ƳAN TAGWAYE ZANGO NA BIYU.*

*TAFIYAR BIYU TAFI ƊAYA*

PAID BOOK

015..

Siyama ce ta kwasa da gudu ta nufi part

ɗ

in AB yana zaune a par

lor da laptop a gabansa online meeting suke yi da Kamfani whitepaper Automotive industry Germany tare da ha

ɗ

in gwiwar kamfanin Two stars Automobile industry wanda suma suna da hannun jari da whitepaper yanzu kuma suna buƙatar ƙula yarjejeniyar kasuwanci da

kamfani su AB saboda kusan duk wasu sababbin motoci a tare kamfani na whitepaper ke turo musu. Yadda Siyama ta turo ƙofa

da ƙarfi ya jawo hankali AB zuwa gare ta sai uban haki take "Ya Abba kazo Daddy ba shi da lafiya dakyar yake iya numfashi.

Siyama tay

i magana cikin har

ɗ

ewa harshe, duk da hankali Abba ya yi mugun tashi sai dai ba za ka ta

ɓ

a fahimtar hakan ba, saboda a natse ya kalli team members da suke meeting

ɗ

in ya fa

ɗ

a musu uzurinsa kana suka yiwa Daddy fatan samun lafiya ya rufe laptop

ɗ

in. Ya nufi

ƙofar fita cikin tafiyarsa ta natsuwa tuni Siyama ta wuce shi hali da yaga Daddy aciki ya yi masifar

ɗ

aga masa hankali, da taimakon direban gidan suka ka kai Daddy cikin mota AB bai tsaya jiran su Mami su fito ba ya umurce direban da ya ja mota su tafi. K

oda Mami da girls

ɗ

inta suka fito su AB sun wuce sai Aydah ce ta koma ciki gida ta daukowa Mami makullin mota hankali tashe Mami ta iso farfajiyar International private hospital wanda shine asibiti da suke da file. Su Mami basu sha wahala gani AB da direba

dake safa da marwa a ƙofar

ɗ

akin da aka shigar da Daddy. Dukkansu tsaye suka yi cirko-cirko Aydah sarkin kuka gaba

ɗ

aya fuskarta ta kwabe da hawaye da majina.

*KIM'S AUTOMOBILE INDUSTRY LAGOS*

Kyakkyawar matashiyar budurwa ce ta fito daga ofishinta da

ke hawa na biyu jikinta sanye da california pink gown wacce ta bayyanar da sirri kyawonta, hannunta

ɗ

auke da wasu tarin files kaitsaye elevator ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login