Showing 258001 words to 261000 words out of 268949 words
ji tun
ɗ
azu ne ya zo ya kwashe ta, daman can ƙarfin hali take yi tare da sawa ranta son ganin
ɗ
anta yanzu kuma da ta ji ya rasuwa sai ta kasa jurewa, wani irin duhu ya mamaye ganinta ta fadi ƙasa a some kus
an a tare Aliyu, Daddy har ma da Mami suka yi kanta jini suka gani yana fita ta ƙofofin hancinta da sauri Aliyu ya ciccibe ta ya nufi ƙofar fita, Daddy da Mami suka bi su a baya kaitsaye, asibitin Softcare da su Daddy ke zuwa aka wuce da Maysun.
Sannu a h
ankali Anaal take ƙare masa kallo gaba
ɗ
aya an na
ɗ
e kansa da bandage, haka ma ƙafarsa ta hagu wacce ke nuni da kariya ce ya yi sai wasu sassan jikinsa dake
ɗ
auke da tanbuna na warkewar ciwuka, hannunsa na dama manne da cannula ana ƙara masa drip. Ba don na
'urar da ke nuni da bugun numfashin sa za ka zaci gawa ne.
Tsawon watanni biyar kenan yana cikin coma, har yau ko
ɗ
an ya tsansa bai ta
ɓ
a motsawa ba. Gashi nan dai ya zama gawa kin ƙi shiga rami. Anaal ta ja kujerar dake facing fuskarsa ta zauna, a hankali
ta
ɗ
ora tafin hannunta akan nasa, tana shafawa a hankali yayin da hawayen tausayinsa suka cicciko mata a idanuwa "Tun farkon ganina da kai jikina ya bani kai
ɗ
in jinina ne saboda wasu abubuwa da nake ji a duk sanda idanuwana suka kalle ka, ban tabbatar da
hakan ba sai da na fara bibbiyarka har na yi nasarar samun gashinka ta hanyar wurin wanda kake zuwa aski a wurinsa, bayan Dr Maheer ya yi gwaji akansa ya tabbatar min da kai
ɗ
in
ɗ
an Abbu ne. Na ji haushi matuƙa da faruwar hakan, domin ina gani kalar soyay
ya da Abbu yake maka, tun kafin ya ganka kishinka nake yi yayana ina jin tsoron idan ka shigo rayuwarmu za ka kwace min fada a wurin Abbuna, mahaifiyarka za ta kara mamaye zuciyar Abbu ummina za ta zama kara zama bora a dalilin wannan gurgun tunani nawa,
sai na yanke shawarar na haddasa gaba a tsakaninka da mahaifinka da ba kasan da zamansa ba. A ranar da zan gabatar da plan b
ɗ
ina na kira ka da zimmar aiwatar da manufata, a maimakon na ji muryarka sai na ji wata baƙuwar murya tana cewa dani yau kwana uku
kenan da yi mummunan hatsari, shi ma tsintar kai ya yi amman ya kai ka asibiti idan ina da alaƙa da kai na zo asibitin da ya kai, ka. Da farin nace banida alaka da kai sai kuma na yi wani tunani wanda hakan ne yasa na zo Kano, da na zo naga hali da kake ci
ki yayana sai na ji zuciyata ta karye duk wani haushinka da kishinka da nake ji na nemi shi na rasa dan haka dan Allah ka tashi yayana,idan har ba ka tashi ba, ba zan iya gabatarwa da Abbu kai a wannan halin ba. Mahaifiyarka ta zo bata da buri face ta yi t
ozali da kai, banaso dukkansu biyu su ganka cikin wannan hali, na tabbata zuciyoyin su ba zai iya dauka ba. Domin kai na dawo Kano na tare batareda da sanin iyayena ba na cigaba da kula da kai, na kuma kashe waya ta saboda bani da hujja da zan gabatar musu
da ita da za su bar ni na zo kano na zauna. Shiyasa nake rokon da ka tashi Abba Bashir ka tashi yayana ka bu
ɗ
e idanunka ka kira ni da sunan da ka saba kirana dashi me ma kake kira ni dashi? Uhm! Mss Anaal! Ka kira ni da suna nan yayanmu.
Har wani she
ɗ
ewa
Anaal take yi saboda kuka, da yaci ƙarfinta sai kawai ta kifa kanta a ƙirjinsa ta cigaba da kukanta.
Kusan awannin biyu likitoci suka dauka kan Maysun kamin su samu ta farfa
ɗ
o, sai dai tun sanda ta farfa
ɗ
o
ɗ
in take kira sunan Azhar allurar bacci aka sake
yi mata, bacci mai nauyi ya
ɗ
auke ta sai lokacin Daddy ya sami damar ba wa Aliyu
labarin Ab, ya yi matuƙar farin ciki da ya ji Abban
ɗ
in yabar tsatsonsa da za su gani su ji sanyi.
*MASARAUTAR KUDU*
Tuni masauratar ta dauki sabon zance sarautar sabon bir
nin kudu da Ciroma ya ba wa Galadima, wanda hakan ba ƙaramin ce-ce-kuce ya kawo ba, sai dai babu mai karfin gwiwar da zai iya tunkararsa da maganar sai dai su koma gefe suna ƙanana maganganu.
Kilishi ta kammala kallon video da
ɗ
aya daga cikin amintattun b
ayinta ya ta
ɓ
a yi wa Ciroma da Galadima a gidan gona wanda suka tsara kashe sarki Mahmood na Uku, daman Kilishi ta adana wannan video ne domin zuwan irin wannan rana, sai gashi yau zai mata amfani tana kammala kallo tasaki shu'umin murmushi tare da yada ga
ninta akan fuskar jakadiya tana fa
ɗ
in "Jakadiya lokaci ya yi da za ki fallasa wannan sirri na Ciroma da Galadima baki
ɗ
ayansu za su ƙare a maƙarma da zarar mu yi nasarar zuwansu can zan nemi wasu daga cikin amintattun bayina su je har can gidan kaso
ɗ
in su
kawar min da damuwata, domin mutuwar Ciroma shi ne kadai hanyar da rufafffen sirrina zai cigaba da zama a rufe, domin duk ranar da wani ko wata a masauratar nan yasan da cewa bani na haifi Ciroma ba, kashina ya bushe domin daga ni har ke da kika taimaka m
in a lokacin da na haihu 'yata bata zo da rai ba, cikin hukuncin ubangiji hidima Rahane ita ma a wannan daren kika sami labarin ita ma tana kan gwiwa (nakuda)bayan ta haihu sai jini ya buge ta, ta fita hayyancinta batare da tasan me ta haifa ba, wannan ne
ya ba ki damar ha
ɗ
a baki da mijinta hidimi Bawa ta hanya kwadaita masa dukiya mai tarin yawa da nuna masa da kika yi anan gaba dansa ne magajin masaurata, tsabar kwadayin hidimi Bawa yasa kamin hadima Rahane ta farfa
ɗ
o ya musanya mata,
ɗ
anta da matatcciyar
'yata daga nan muka yi sanadin mutuwar hidimi Bawa domin mu rufa wannan sirri, haka zalika muka kawar da matarsa hadima Rahane domin dai wannan sirri ya cigaba da rufuwa, a yau kuma za mu bi wata hanya don kawar da Ciroma amfaninsa ya ƙare a halin yanzu n
a haife 'ya'ya maza, yanzu Ahmadu ne ka
ɗ
ai magajin masaurata domin zuri'ar mai Babban
ɗ
aki rankatakaf
ɗ
insu ba za su sake yin sarauta a Kudu ba. A dalilin abun kunyar da Aliyu ya janyo musu, hakikanin gaskiya Jakadiya mun sha doguwar tafiya kamin cikar bur
inmu lallai kisani idan har burina ya cika Ahmadu ya zama sarkin wannan daula tukuicin ki babba ne. Don haka ki yi maza ki je ki aiwatar da abun da na umarce ki.
"Allah ya taimake ki ya ƙara miki lafiya, uwargijiyata, uwa ga sarkin gobe.
Jakadiya ta fa
ɗ
a
tare da mikewa jikinta yana rawa ta fice daga masaurata, wata bakar van ce ta sha gaban jakadiya, wasu zaratan maza biyu ne suka fito daga van
ɗ
in masu sanye da leather jacket fuskarsu lullu
ɓ
e da baƙin facemask, suka yi mata daukar amarya kamin ta yi wani
yunkuri sun rufe mata baki da salatif, wani baƙin daji mai duhun bishiyoyi suka nufa da ita sai da suka yi mata dukan mutuwa kafin su tambaye ta ina wayar da Kilishi ta bata, anan take fa
ɗ
a musu ta fadi sa'ili da suka dauko ta, ta ji sanda ta fa
ɗ
o daga ci
kin zaninta. Wannan furuncin na ta ya fusata
ɗ
aya daga cikinsu ya buga kanta a jikin motar nan take kanta ya fashe daga nan bata sake motsawa ba. Da suka fahimci ta mutu duk sai hankalinsu ya tashi gashi basu kar
ɓ
i wayar ba, ta mutu basu san me za su ce da
Ciroma ba. Daga baya suka yanke shawarar a tsakaninsu su nemo wata waya su kai masa a matsayin wacce suka kar
ɓ
a hannun jakadiya, haka kuwa aka yi Ciroma ya yi murmushin mugunta yana hasaso irin mummunan kisan gillar da zai yi wa Kilishi.
*SOFTCARE PRIVAT
E HOSPITAL*
Aliyu na Uku zaune a gaban gadon da Maysun take kwace magashiyam! Tsananin tausayinta ya gama cika sa, musamman idan ya tuna da wa'adin da ya rage mata a duniya duk da yana gani, fa
ɗ
a ce kawai irin na likitoci ba fadar Ubangiji ba. A duk sanda
ya tuna da haka sai ya ji hankalinsa ya
ɗ
an kwanta, duk da yana cikin jimamin ciwon Maysun hakan bai hana masa zurfafa tunaninsa ba Idan har da gaske Azhar ya mutu a labarin da Daddy ya basa miyasa ko burbushin gawarsa ba a gani ba, ya kamata ace koda tok
ar sa ne sun gani don duk yadda mutum ya kone dole za a ga wata alama tasa, wani irin bugawa zuciyarsa ta yi bai san sanda ya miƙe tsaye ba jikinsa yana rawa idan har hasashe sa ya tabbata gaskiya to tabbas kuwa Azhar
ɗ
insa yana raye.
Love Story 2
023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo.
[2/11, 2:28 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
Love Story
#Gwagwarmaya
#Team Tagwaye.
103.
Da taimakon
Hanne Mami ta kammala girka abinci da za ta kai hospital, tun sanda ta ji irin cutar dake damun Maysun ta fara jin nadamar abubuwan da ta aikata. Yanzu kam ta gama fahimtar rayuwa dan adam ba a baki komai take ba, har kwatanta kanta take yi da Maysun da i
ta ce ke dauke da wannan ciwo ba lallai bane ta sami tausayawar mijinta kwatakwacin yarda Aliyu ke nunawa Maysun, saboda tasan a halin yanzu bata da kyakkyawan hali ko
ɗ
aya wanda za a iya tausaya mata saboda shi. Wannan yasa tun sanda suka baro asibiti jik
inta ya yi sanyi ta ji nadama ta kamata. Har ta kudurta aranta za ta roke Daddy gafara ita rayuwa gajeriya ce idan babu cuta akwai mutuwa wacce za ta iya
ɗ
aukar mutum a kowanne lokaci da wannan tunanin Mami ta kammala arranging abincin da za ta tafi dashi
a food basket kana ta nufi bangaren Daddy jikinta a sanyayye ta tura ƙofa. Daddy ta gani talla
ɓ
e da kamatunsa ya ya zurfi a tunani, bayan ta gama ƙare masa kallo ta zauna kusa da ƙugunsa tana jin ita ce silar shigar mutane da dama a cikin damuwa da bata yi
abun da ta yi ba da wata kila
har yanzu Abba yana raye sosai da sosai take tuhumar kanta tare da ba wa kanta laifi ta kuma jefa kanta a matsayin mai azababben son zuciya.
"Ka yi haƙuri Alh ka yafe min domin ni ce silar jefa ka cikin wannan yanayi, ga kum
a iyayen Abba da nake ji ta dalilina suke acikin wannan matsanancin hali. Hakika ni bana cikin jerin mutane nagari, ni kaina Alh ina mamaki ta yarda na bari shaitan ya yi wasa da imanina bansan miyasa na juye daga Mariya ta mai haƙuri da takwalli mai son f
arin cikin iyalinta? Na tuba Alh wallahi na yi nadama Dan Allah ka yafe min ba don halina ba.
Mami ta ƙarashe magana tare da sakkowa ƙasa ta zube guiwayoyinta ƙasa, sosai mamakin sauyawarta lokaci
ɗ
aya ya lullu
ɓ
e Daddy, sai kuma ya tuna Allah ne mai shiry
arda wanda yaso a lokaci da yaso to wannan ba abun mamaki bane daga cikin kudirar ta ubangiji. Tunawa da haka da ya yi yasa ya
ɗ
ago kafan
ɗ
un Mami ya mayarda da ita kan kujera tare da kama hannunta fa
ɗ
in "Al-hamdullilah! Dukkan godiya da yabo sun tabbata ga
Ubangiji talikai mahaliccin sammai bakwai, da ya bani aron rai da numfashi da har naga wannan ranar da Mariya kika yi nadama kana kika tare da da fahimtar kurakuranki. Hakika shaitan ya yi amfani da rauninki na mace ya yi wancagali da imaninki sai gashi c
ikin hukunci Ubangiji kin yi yaƙi da wannan zuciyar taki da shaitan ya yi kane-kane acikinta. Na yafe miki Mariya daman tun can asali na kudurta araina na yafe miki, a yanzu ma na kara fa
ɗ
a na yafe miki Mariya duniya da lahira. Je kika kira min Aydah yana
da kyau nai mata bayani kamin mu tafi asibiti
ɗ
in.
Mami ta amsa tare da miƙewa ta fice koda ta shigo
ɓ
angarenta Aydah tana zaune a falon ƙasa goye da baby Noor, mami ta isar da sakon Daddy tare suka nufi
ɓ
angaren Daddy still yana zaune inda Mami ta barshi
. Cikin natsuwa ya shiga ba wa Aydah da Mami ha
ɗ
uwarsa da Aliyu na uku a garin London har zuwa yadda AB ya zo hannunsa, lokaci da Aydah ta ji irin cutar da mahaifiyar AB ke
ɗ
auke da ita sai ta ji wani irin rauni a zuciyata har ta kasa riƙe kanta ta dinga z
ubda hawaye hakikanin gaskiya ta tausayawa Maysun yadda ta ji ta ƙwallafa ranta akan Ab sai gashi Allah ya yi ikonsa ba zasu ha
ɗ
u ba. Bayan sallar isha Daddy da Mami tare da Aydah suka nufi software koda suka isa Maysun ta farfa
ɗ
o har Aliyu na uku ya bata
labarin Baby Noor ta kagara su zo ta ganta, suna shiga
ɗ
akin da take Aydah ta yi arba da fuskar Maysun mai kamanceceniya da ta yayanta bata kara rudewa ba sai da taga Aliyu na Uku koman sa sak na AB, cike da farin ciki Maysun ta karbi Baby Noor a hannun Ay
dah ta rungumeta tsam a ƙirjinta tana jin
ɗ
umin jikinta, ji take yi tamkar Ab
ɗ
in ne ta rungume. Mutuwar Ab ta dawowa Aydah sabuwa sosai ta ci kuka sai da Maysun ta gama shasshafa baby Noor kana ta maida ganinta kan Aydah ta ya fito ta da hannu, hawayen id
anun Aydah sun kasa tsayawa da sauri ta je ta rungumeta dukkansu biyu suka fashe da kuka, sun dau tsawon lokaci suna koke-kokensu daga bisani suka haƙura, Daddy da Aliyu na Uku suka fita hakan ne yasa Maysun ta umarci Aydah da ta bata labari Ab halayarsa a
bubuwa da yake so da wanda bayaso, Aydah tana kuka tana fa
ɗ
a masa sai ya zamana ita tana kuka Aydah tana yi Mami dake zaune a gefe tana kallonsu tare da tayasu kukan. Cikin
ɗ
an lokaci ƙanƙani Aydah da Maysun suka yi bala'in sabo tamkar sun shekara da sanin
juna daga ƙarshe ma anan asibiti Daddy da Mami suka baro Aydah za ta kwana tare da Maysun Mami ta dawo gida da baby Noor Aliyu kuma ya nufi hotel
ɗ
in da suka y masaukinsu. Tun haihuwar baby Noor karo na farko da Mami ta kula da ita har ta kwana
ɗ
aki
ɗ
aya
da ita nan da nan kaunar yarinya ya sami muhalli a zuciyata, sai yanzu ta daina ganin laifin yaranta da maigidanta yadda suke bala'in son Baby Noor ashe bala'in shiga rai ne da ita, a wasu lokuta har haushi mutane take ji
yadda suke nuna mata ƙauna yanzu h
aka kusan sai Abdulkarim ya zo duba ta kuma sai ya
ɓ
ata dogon lokaci yana mata wasa, wani lokaci ma har ya fita yake yi da ita ga yawan kyaututtuka da take samu daga wurin abokan Ab, ga 'yan uwan margayiya Rumaisah koda yaushe cikin zarya zuwa ganinta suke
yi hatta da yayan Rumaisah Safwan da baya Nigeria amma kullum cikin kiran vid call yake yi Aydah ta ha
ɗ
a shi da ita ya kan bata lokaci yana kallonta kamin ya kashe wayarsa. A takaice baby Noor tana da farin jini na musamman kowa sonta yake yi babu ma kama
r Sadiya da duk wani kudinta ga shopping
ɗ
in kayayyakin Baby Noor suke ƙarewa.
*MASAURATAR KUDU*
Yaran Ciroma da suka tabbatar da jakadiya ta mutu sai suka haƙa rami mai zurfin gaske suka binneta a dokar daji, daga nan suka dawo gidan gonar Ciroma suna j
iran ƙarasowarsa suka nemi waya fairly used siya suka cewa Ciroma ita ce wayar da suka karbe a hannun Jakadiya, kuma sun goge duk wani vid dake ciki saboda haka ya kwantar da hankalinsa don kuwa matsalarsa ta zo. Ku
ɗ
i masu yawan gaske ya basu kana ya koma
masaurata, can cikin dare ya yi
ɓ
anda kama ya fita zuwa bangaren Kilishi, cikin kwarewa ya dinga san
ɗ
a har ya isa
ɗ
akinta ta yi kwance rashe-rashe tana sharar bacci duk tana cikin damuwar rashin dawowar Jakadiya amma hakan bai hana mata baccin ba.Ciroma ya
yi tsaye yana kare mata kallo yana saki murmushin mugunta, sannu a hankali ya hau gadon Kilishi ya kai hannunsa ya dalla mata mugun mari, can cikin bacci Kilishi ta ji saukar mari a kumatunta ta zabura ta tashi zaune tana zare ido tana tozali da Ciroma wa
nda ya murtuƙe fuska hanjin cikinta ya hartsune, tsoro ya mamaye ta ko ba a fa
ɗ
a mata ba ta gama wassafa abun da ya kawo sa shiyasa tun kamin ya kai da aikwatar da manufarsa akanta ta fara magiya "Dan Allah ka yi haƙuri Ciroma naci darajar rainon ka da nay
i koda ban kasance wacce ta kawo ka duniya ba na ci darajar kula da kai da