Showing 123001 words to 126000 words out of 268949 words

Chapter 42 - KURMAN ALLO COMPLATE

ba sai d

a ta duddurawa maigadin gidan AB ashar kafin ya bude mata get shi dai da kallon mamaki ya rika Binta ,AB na zaune a parlor ya rikajin karar door bell daman aidah tunda ta taso islamiyya bata sauko kasa ba ,da mamaki yaje ya bu

ɗ

e kofar ,sai da gabansa ya fa

di ganin wacce ke tsaye a bakin kofa da sauri sadiya ta nufesa babu kunya barantana tsoron Allah ta wani shige cikin jikinsa ta rikesa sosai ta kwantar da kanta cikin jikinsa da sauri AB ya hankadata a tsawace yake fa

ɗ

in."sadiya daga ina kike cikin wannan

daren,ta shagwabe fuska tana fadin."nata jiranka baka zoba na kasa daurewa ne yayanmu.!"da gaske sadiya bata da hankali !"ya fa

ɗ

a can kasan ransa shigewa tayi acikin parlor da kallo ya bita ya rufe kofar ya biyo bayanta."Yayanmu dan Allah kayimin rai ka sa

ki AYDAH kamarya Dani gidanka ko ka

ɗ

an baka dace da ita ba wallahi."ta fa

ɗ

a cikin Muryar tausayi kallonta yake yana mamakin halinta da son zuciyarta.tau naji kibani wata daya sadiya zanyi tunani akai,cikin farin ciki Sadiya ke fa

ɗ

in."dan Allah da gaske kak

e Yayanmu?"daga mata kai kurum yayi miƙewa tsaye tayi cike da wani irin farin ciki take fa

ɗ

in."sai da safe yayanmu,kar mami ta nemeni dan Allah karika daukar wayata dan allah.nan ma dai daga mata kai kurum Abba,yayi ta juya tana fa

ɗ

in."bari ta tafi batared

a tayi tunanin neman Aydah ba daman ba ita ta kawota ba.bai samu natsuwar zuciya ba sai da sadiya tabar gidan.acan kasan ransa yana ta tunanin yadda zai shigo da maganar auren Rumaisa a wajen daddy ta yadda bazaiji haushinsa ba maybe idan yayi aure sadiya

ta hakura.shiryen-shiryen tafia Legos AB ya shigayi bai sanar da Aidah ba sai ana gobe zai wuce.

Da dare AB da Aydah suna zaune a downstairs parlor shi yana kallon wrestling ita kuma ta dukufa akan rabin ranta (phone) sai da aka gama haska wrestling

ɗ

in y

a tattara hankalinsa akan Aydah ya kira sunanta cikin natsuwa "Baby Aydah!

"Na'am!

Ta amsa batareda ta

ɗ

ago ta kalle shi ba.

"in-sha-Allahu gobe zan yi tafiya zuwa Lagos zan bi morning flight ba zan wuce one-two days ba. Za ki koma gidan Mami da zama ka

min na dawo. Gobe daga school direba zai kai ki can, kafin ki kwanta ki tabbata kin ha

ɗ

a abubuwan buƙatarki.

Ɓ

ata fuska Aydah ta yi a yanzu sam bata so zuwa dalili kuwa furuncin da Mami ta yi akanta, rau-rau ta yi da idanunta har sun cicciko da ƙwalla ya

lura da yanda yanayinta ya sauya nan take ya matsa ya kama hannunta ya ha

ɗ

e cikin nasa cikin kwatar da murya ya ce "Baby menene ya naga idanunki sun ciko da ƙwalla?"

"Yayanmu ka tafi dani banaso zuwa gidan Mami za ta dinga tsangwama ta.

Iskar ya fesar d

aga bakinsa kamin ya kara langwasa murya cikin rarrashi da dabara da ake yiwa yara ƙanana marar wayau "Baby ba zai yu na tafi dake ba kinga kina zuwa school ga islamiyya, banaso na katse miki karatu da ba don haka ba ai kema kinsan ƙafana ƙafarki. Yanzu ki

yi hakuri ki je tsananin da

ɗ

ewa ta kwana biyu ina dira Kano zan je na taho dake. Ki list duk abunda kike so zan siya miki kin ji Babyn yaya Abba?"

Duk da wannan da

ɗ

in baki da ya yi mata ta amince ne kawai amman ba don tana ji farin ciki tafiya can gidan

ba. Tun da ya ambaci tafiyarsa gobe Aydah ta sha jini jikinta ita fil'azal bataso abunda zai nisanta ta da yayanta koda na wuni

ɗ

aya ne. Duk lokacin da tafiya ta kama shi zuwa wani garin da kuka suke rabuwa shi kanshi yasan irin shaƙuwa dake tsakaninsu bat

a wasa bace. A fakaice yake satar kallonta ta ajiye wayata tana sharar hawaye. A hankali ya shigar da ita jikinsa

tasa hannayenta ta zagaye waist

ɗ

insa ta sunne kanta akan cikinsa duk da yana zaune amman kanta ba zai kai a ƙirjinsa ba saboda tsawon da Alla

h ya yi masa AB is very long and huge ga Aydah 'yar firitt da ita. Sannu-sannu yake taping bayanta irin yadda ake rarrashin rigimammun yara masu kukan banza "Oh! My Baby stop crying kinsan banaso kukanki ko?"

Ta yi nodding head.

"To goge hawaye insha-All

ah har na je na dawo ba abunda Mami za ta yi miki.

Ya ƙarashe magana tare da

ɗ

ago ha

ɓ

arta ya goge mata hawayen kan fuskarta daga ƙarshe ma shi ya ha

ɗ

a mata

ɗ

an ƙaramin akwatin ta kafin ya kwanta sai da ya tattara inners wears da sleeping dress

ɗ

inta dake

cikin laundry basket ya wanke mata saboda yasan halinta ko sanda tana gida da kuka Mami take tsareta kamin ta wanke su, har sai da ya kai da ha

ɗ

a baki da Huwaila mai aiki duk sanda ta je gyara mata

ɗ

aki ta dinga wanke mata saboda wannan wanki da take yiwa

Aydah har salary yake mata a boye. Yanzu kuma da babu Huwaila dole ya wanke mata shi fa har gobe kallon 'yar kankanuwa yarinya yake wa Aydah shiyasa a koda yaushe cikin lalla

ɓ

ata yake. Bai kwanta ba sai around 12 sai da ya yi waya da Rumaisa kamin bacci ya

dauke shi. Duk da bai kwanta da wuri ba hakan bai sa ya yi missing jam'i ba, bayan ya sauke Aydah school ya wuce gidan Mami da akwatin sannan kuma ya yi mata sallama da yake Daddy ya yi tafiya zuwa abuja akwai friend

ɗ

in Daddy dake neman kujerar senate sh

iyasa yanzu bai cika zama ba.

Siyama ka

ɗ

ai ya tarar a main parlor da sauri ta taso ta karbi luggage

ɗ

in Aydah a hannunsa ta gaida shi ya amsa da sakakkiyar fuska ya tambayi Mami ta ce tana sama a gurguje ya yiwa Siyama bayani zai yi tafiya ta kula masa da

ƙanwarsa "Siyam please take good care of her and don't let her cry or worry kada ki barta ta dinga zama gun da Sadiya take.

Murmushi Siyama ta yi duk da wannan bada amana ba yau ya fara ba don ko Mami da haifi Aydah idan zai yi tafiya sai ya bata amana t

a kula mishi da ita kada ta saka ta kuka, kalamansa shi na ƙarshe sune suka haifar mata da sakin murmushi. Ta wuce da akwatin Aydah

ɗ

akinta shi kuma ya wuce

ɗ

akin Mami sai da ya yi knocking Mami ta bashi izinin shiga, sannan ya tura kofa ya shiga tana tsay

e a jikin closet

ɗ

inta ya durƙusa ya gaisheta, ta amsa mishi ba yabo ba fallasa cikin sanyi murya ya ce "Mami tafiya ta kamani zuwa Lagos Aydah za ta zauna anan kamin na dawo Dan Allah Mami ki yi hakuri da ita kinsan yarinya ce sai ana hakuri da ita.

Murm

ushin takaici Mami ta yi kamin ta ce "To ubana daman ka saba

ɗ

ora min dokokin akanta ba yau ne ka fara ba kafin ka dawo har baby bottle zan siya na dinga feeding

ɗ

inta madara ko ba ka ce Baby bace?

AB ya sadda kansa ƙasa Mami kuma ta ja guntun tsaki "Dall

ah tashi ka bace min da gani shashasha kawai ba dai taurin kai ne da kai ba to kuwa a haka za ka kare acikin raino.

AB ya miƙe jiki a sabule ya fice direban gidan ya kira ya fa

ɗ

a masa idan lokacin tashi Aydah ya yi ya je ya dauko ta har da kyautar 20k ya

yi mishi duk dan ya dinga zuwa daukarta on time.

Jirgin da ya dauko passengers daga Kano ya ya yi landing a Murtala Muhammad International airport, koda AB ya fito daga jirgi direban kamfanin Kim's Automobile industry yana jiransa ya dauke shi kaitsaye k

amfanin suka nufa kafin AB ya fito daga mota sai da ya kara gyara zaman facemask

ɗ

in da ke kan fuskarsa, shi mutum ne wanda duk sanda zai shiga taron jama'a yana kokarin kare lafiyarsa. A matsayin Anaal na marketing manager ta tattaro dukka bayanai

cinikay

ya na kamfanin tuni conference hall

ɗ

in ya cika kusan duk wanda ke cikin hall

ɗ

in fuskarsa yana dauke da facemask bayan gudanar da tattaunawa tsakanin kamfanonin biyu daga nan yarjejeniyar ta fada kowanne bangare ya yi signing aka yi pictures daga nan taro

ya watse sai dai wannan meeting

ɗ

in da aka yi babu Aliyu na Uku saboda jiya ya wuce cotonou wasu daga cikin motocin su suka iso dole kuma ya kasance a wurin. Shiyasa bai samu damar hallatar wannan meeting

ɗ

in ba.

AB yana bu

ɗ

e murfin mota zai shiga ya tsi

kayi muryar Anaal na uku tana kiran sunansa, sai ya maida murfin ya rufe ya waiga bayansa cikin tafiyarta mai kama da yanga take tunƙaro sa.

#love story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo

Domin biyan ƙu

din littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fa

ri

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[1/2, 9:41 AM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

Love Story

#Gwagwarmaya

#Team Tagwaye

049.

Sosai yake mamakin dalilin da zai sa ta tsayar dashi bayan sun riga da sun kammala abunda ya ha

ɗ

a su sai da ta iso gaf dashi ta ce "Mr Abba ya za ka tafi ne ba ko sallama?"

Batare da y

a cire facemask

ɗ

in fuskarsa ba ya amsa mata da cewa "Ina sauri ne zan wuce masaukina.

"A'ah gaskiya bai kamata ka tafi ba  because we are responsible for your accommodation and everything you need before you go back to kano wanna alhakin yana kanmu ne.

"No thanks mss Anaal I can take of myself because garin Lagos ba bako bane a wurina already ma na yi booking

ɗ

akin a villa toscana hotel ni zan tafi sai wani lokaci idan Allah ya sake ha

ɗ

a mu.

Kamin Anaal ta sake magana har ya

ɓ

alle murfin mota ya shiga d

aman direba yana cikin motar yana jiransa yana shiga sai kawai ya ja motar Anaal ta bi motar da kallo gabanta yana cigaba da fa

ɗ

uwa tun ha

ɗ

uwarta dashi a conference hall take ji kwatakwacin irin wannan fa

ɗ

uwar gaba har kuma yanzu da suka rabu gaban nata ba

i fasa faduwa ba ta rasa dalili.

Direban yana sauke Ab a villa toscana hotel ya wuce reception ya kar

ɓ

i key ya wuce

ɗ

akin da ya kama wanka ya fara yi sannan ya hau gado ya kwanta bacci ya sha sosai don sai around 4:30pm ya falka idan Allah ya taimake shi

ya yi sallar azhar kamin ya kwata agurguje ya yi wanka ya shirya cikin milk colour

ɗ

in jallabiya mai gajeren hannu ya yi sallah la'asar yana gamawa ya kira reception akawo mishi abinci ya tsakura sama-sama da yake Abba mutum ne da bai cika cin abinci irin

sosai

ɗ

inan ba kuma bayaso zama da yunwa. Rumaisa ya kira suka sha firar su ta soyayya har yana fa

ɗ

a mata gobe zai dawo saboda tun a yau ya kammala abunda ya zo yi bayan sun yi sallama ya fice zuwa harabar hotel

ɗ

in ya

ɗ

an miƙa ƙafafunsa.

A Kano kuma baya

n an tashi daga school direba ya je ya dauko Aydah

ɗ

ari-

ɗ

ari ta shigo main parlor kaman wata baƙuwa Mami da Huwaila ka

ɗ

ai ta isko a parlor duk sai tasha jinin jikinta cikin murya mai cike da tsoro ta gaishe da Mami a dage Mami ta kalleta ta watsar cikin ts

awa ta ce "Riƙe gaisuwarki banaso gida kuma ba zan hana miki zama acikinsa ba saboda gidan ubanki ne amman ina da right da zan hana ki gaida ni. Daga yau daga rana mai kama da yau ba zan sake amsa gaisuwarki ba har sai kin yi abunda nake so. Ba dai kin za

ɓ

i shege marar asali akaina ba to da

ɗ

i abun ba ke kadai na haifa ba. Ki je ga ki ga Abba wallahi ba baki nayi maki ba da yardar Allah daga ke har uban naki sai ya sakaku kukan da sai hawayen idanuwanku ya ƙafe.

Aydah ta yi zugun tana kallon Mami can kuma t

a kwantar da muryarta ta ce "Mami wai dan Allah me Yayanmu ya yi miki ne kika tsane shi har haka shin meye laifin mu meyasa ita yaya Sadiya ba za ki lurar da ita ta yarda da ƙaddara ta yarda da komai tsari ubangiji ne duk kafiya da nacinta ba zai sa Ubangi

ji ya sauya abunda ya tsara mata a rayuwarta ba?"

A mugun fusace Mami ta miƙe tsaye ta

ɗ

auke Aydah da mari, ta kuma daka mata tsawa "watau Abba ya fara tatta

ɓ

a miki jiki ko Aydah?" Kin fara sani da

ɗ

in namiji shine kike min rashin kunya.

Cikin muryar kuka

Aydah take fa

ɗ

in "Mami kema kinsan Yayanmu ba

ɗ

an iska bane balle ya ta

ɓ

a min jiki kuma ko ya ta

ɓ

a ai ni matarsa ce addini ya halatta masa ni halak-malak ya yi yadda yake so dani.

"La'illaha illallahu muhammadu Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallam! Hasb

unallahu wal-imaal wakil! Zulaiha ke ce ko kuwa wata Zulaiha ce aka musanya min?

Mami ta yi magana cikin

ɗ

imaucewa gaba

ɗ

aya yau Aydah ta shayar da ita zallan mamaki har ga Allah Mami

ɓ

ata ta

ɓ

a tunani yarinta da wautar Aydah zai sa tasan menene aure da ma

nufofin sa ashe kallon kitse da take yiwa rogo ashe tana yi mata kallon biri ne tana mata na ayaba. Cikin ka

ɗ

uwa Mami take cigaba da kallon Aydah da baki bu

ɗ

e.

Aydah a shirye take a yau

ɗ

inan ta kare martabar aurenta da yayanta duk kallon da suke mata na

ƙaramar yarinya kar take kallonsu tana bin su ne a haka ba wai dan batasan me aure yake nufi ba. Banda ma su da abin su ta ya za a ce batasan

aure ba to da ina amfanin zuwan ta islamiyya da littatafai da ake karantar dasu da suka shafi aure da hakkokinsa.

Cikin kuka ta cigaba da cewa "Wallahi Allah ba zan ta

ɓ

a yi abunda kike so ba Mami saboda ina son mijina ina so zama dashi ada ina kallon aurenmu ta wata siga ta daban amman a yanzu da na fahimci ba abunda yaya Sadiya take so sama da mijina nima a yanzu i

na son abina na kuma shirya fuskantar duk wani kalubale akansa.

Da baya-baya Mami ta koma ta fa

ɗ

a kan kujera tana dafe saitin da zuciyarta take wani irin bugawa take mata ga kuma tsanani shock da ya lullu

ɓ

eta. Aydah ta duƙa ta dauke backpack

ɗ

inta da gari

n marinta da Mami ta yi ta fa

ɗ

i daga kafa

ɗ

arta daman akan kafa

ɗ

arta take, ta haura upstairs da gudu ta shiga

ɗ

akinta ta rufe da key ta fa

ɗ

a kan gado tasa kuka da taga ji da kukanta ta jefa yantsata a baki ta yi baccin dole.

AB ya nemi gefen swimming pool

nesa inda babu mutane ya zauna ya zura ƙafafuwansa acikin ruwan sanyi su ya ratsa jikinsa ya lumsashe manyan idanunsa ya dauki lokaci a haka kamin ya bu

ɗ

e idanunsa, sai kawai ya tsinci kansa da son kira Aydah yasan zuwa yanzu ta dawo daga school islamiyya

ce bai da tabbacin ko ta je tun da daman can sai ya yi artabo da ita kafin ta tafi.

Can cikin bacci Aydah ta ji ringing

ɗ

in wayarta ta zubura ta tashi ta miƙa hannunta kan bedside drawer ta dauko backpack

ɗ

inta ta yi unzipping gefen aljihun jakkar ta ciro

wayarta tana ganin sunan yaya Abba ta ja ajiyar zuciya, cikin dushewar murya ta ce "Hello Yayanmu da fatan ka isa lafiya ya hanya?"

Ras! Gabansa ya fa

ɗ

i sakamakon yadda ya ji muryata ke fita.

"Kuka kika yi ko Baby?"

"A'ah! Kawai dai koda kiranka ya shi

go ina bacci.

"Oh! I'm so sorry for interrupted your sleep my baby Allah yasa kada na jawo miki headache.

Ya fa

ɗ

a with so much caring acikin muryarsa.

"To ai ni taimakona ka yi Yayanmu saboda ban yi sallar la'asar ba ko uniform ban cire ba na yi bacci.

"Aydah sarkin ƙazanta oya tashi ki je ki yi wanka da sallah idan kika gama ki kunna Data za mu yi vid call I really want to see my Baby face.

Dariya ta yi mai ban sha'awa "me too ina so naga fuskar yayana yini guda kurum har nayi kewarsa.

Murmushi ya yi

mata mai

ɗ

an sauti wanda sautin ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login