Showing 27001 words to 30000 words out of 268949 words

Chapter 10 - KURMAN ALLO COMPLATE

kaina ne kawai.

Ta ƙarasa magana hawaye yana bin kumatunta Abba bai ce komai ba sai komawa ya yi jikin kujera ya jinginar da bayansa tare da lumshe idanuwansa yana ji yadda kansa ke wani irin sara mishi

kwata-kwata bai san abunda take magana akai ba kuma ko za su kai gobe ba zai iya bu

ɗ

e bakinsa ya tambaye ta ba. Da ta gaji da masifarta ta nemi kujera ta zauna sun

ɗ

auki tsawon lokaci ba wanda ya yi magana Rumaisa tasan waye AB ciki da wajensa, shiyasa ta

saukar da fushinta cikin sanyi murya kaman za ta yi kuka ta ce

"Please Abba, talk to me, why did you humiliate me? Na je na

ɓ

ata lokaci aka yi min kitso da body waxing don dai kawai na burgeka ka soni ni ka

ɗ

ai amma ka rasa kalma da za ka jefe ni da ita

sai wannan.

Ta nuna masa wayarta duk da azababben ciwon kan da yake ji hakan bai hana shi bi text message

ɗ

in ya karata take ya gane ko aiki waye.

"Idan ma baka so ina ƙara gashi sai ka fa

ɗ

a min ta siga mai da

ɗ

i sai na daina duk abunda ba ka so Abba duk

son da nake masa wallahi zan daina.

Rumaisa ta fa

ɗ

a tana wani langwa

ɓ

ar da kai.

"Rumaisa ki tafi gida za mu yi waya,

Ya fa

ɗ

a kamar mai ciwon haƙora.

"Abb...

"Please go!!

Yai sauri tarar numfashinta ba tare da ta sake magana ba ta tashi ta nufi ƙofar

fita tana sharar hawaye tana fita ya sauke naunnayar numfashi.

*MASARAUTAR KUDU*

Alh Aliyu na uku yana gani Hajiya Safiya ta fita ya miƙe ya nufi master bedroom

ɗ

insa kai tsaye wardrobe

ɗ

insa ya nufa bangaren da ya ajiye safe

ɗ

insa ya saka lambobin sirr

i (code) ya bu

ɗ

e safe

ɗ

in yana

ɗ

auke da muhimman takardun sa wasu hotuna ya

ɗ

auko ya nufi gefen gadonsa ya zauna hoton farko ya fara ƙurawa idanu na wata kyakkyawar baturiya tana tsaye jikin wata bishiya wacce samanta ke

ɗ

auke da furanni ja da fari tana sa

nye ne da half blouse pattern gown red in colour rigar da ka

ɗ

an ta wuce gwiwoyinta, gashin kanta ya sauka

har gadon bayanta, mace ce kyakkyawar gaske wacce kallo

ɗ

aya za ka yi mata ka tabbatar da kyawon nata yakai maƙura. Ya

ɓ

ata lokaci sosai yana kallonta

yana sauke numfashi a jere kafin ya aje hoton gefensa, idanuwansa suka sauka akan wanda suke tare manne da juna akan gadon asibiti da kyakkyawan Baby sun saka shi tsakiyar hannayensu tare da rungume shi, Baby yana na

ɗ

e cikin farin baby shawl fuskarsa ce k

a

ɗ

ai a bu

ɗ

e. Alh Aliyu bai ankara ba ya ji wani abu mai

ɗ

an

ɗ

umi-

ɗ

umi yana bin tattausan kumatunsa, bai damu da sai ya goge su ba ya rungume hoton a ƙirjinsa ya

ɗ

auki lokaci mai tsawo a haka sai da ya ji wayarsa tana ringing kana ya tashi ya mayar da hotun

an cikin safe

ɗ

in, sannan ya

ɗ

auki wayarsa dake ta faman ruri.

*ALH BASHIR MANSION*

Misali ƙarfe 4:15pm AB ya baro kamfani duk da yana da tarin muhimman ayyuka da ya dace ace ya kammala su kafin tashinsa sai dai ya zama mishi dole ya bar ayyukan duk da i

rin muhimmanci su agare shi, saboda yana so ya je ya ha

ɗ

u da yarinyar da Daddynsa ya nema masa bedroom

ɗ

insa ya wuce ya cire kayan jikinsa ya

ɗ

aura brown towel ya shiga wanka, bai wani

ɓ

ata lokaci a wurin wanka ba ya fito saboda har yanzu yana fama da migr

aine headache sai ma ji yanzu ya da

ɗ

a ƙaruwa fiye da

ɗ

azu da safe. Ya shirya cikin farar shadda tasha aiki da zare blue shiyasa ya saka hula blue da blue color sandal irin wanda ake saka

ɗ

a yatsa sosai takalmin suka yiwa fararen ƙafafuwansa kyau, duk da b

aya ciki yanayi mai da

ɗ

i hakan bai hana masa feshe jikinsa da tsadaddun turarunkansa, dama ƙamshi ya zame masa jiki ma'a

ɓ

oci so turare ne. Kai tsaye parking lot ya wuce ya shiga motarsa tuni maigadi ya wangale masa gate koda ya isa gidan Alh Habib Bichi ƙa

rfe 5:44pm bayan ya yi parking motarsa ya aika maigadi ya sanar wa da Mufeeda zuwansa.

#Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq

Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGW

AYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu

1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[12/1/2023, 6:53 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye no

vels

*RUBUTUN ƳAN TAGWAYE ZANGO NA BIYU.*

*TAFIYAR BIYU TAFI ƊAYA*

PAID BOOK

012.

Tsaye yake cikin compound

ɗ

in gidansu Mufeeda, ya jingina bayansa da mota ya har

ɗ

e hannayensa akan ƙirjinsa yana ƙarewa harabar wurin kallo. ma'aikata ne maza

ke ta kai da kawo, har kuma zuwa lokacin zuwaciyarsa taki amanna da yarinyar da Daddy ya keso ya aura wani irin ƙunci yake ji a can ƙasan zuciyarsa duk yadda zai yiwa Daddyn nasa bayani yasan bazai fahimta ba.

"Salamu Alaikum amincin Allah ya tabbata aka

n wannan kyakkyawar halittar.

Bai san yayi zurfi duniyar tunanin da ya shiga ba sai da ya ji wata murya mai sanyi tana yimasa sallama, kallonta ya yi na sakan biyu babu laifi tana da kyau ƙamshinta ga baki

ɗ

aya ya gama cika wurin amsa sallamarta ya yi cik

in sanyin murya kallonsa kurum take still da murmushi akan fuskarta.

"Da fatan banyi laifi ba dana barka kana jira? Mufeeda ta fa

ɗ

a da wata irin murya mai jan hankalin duk wani

ɗ

a namiji dama Mufeeda ba dai iya tsara zance ba da tattausan kalamai, murmush

i ya kirkira yana shafa beard

ɗ

insa " mu ƙarasa daga ciki. mufeeda ta fa

ɗ

a tana juyawa ta fara tafiya cikin takonta mai jan hankali duk da yadda take tafiyar a hankali dan su jera da AB haka bai sa ya cimmata ba. Tana mamakin izzarsa tamkar wanda ya ha

ɗ

a j

ini da sarauta

Sai murmushi take saki ita

ɗ

aya koda mahaifinta ya yi mata zance duk da tana jin labarin AB

ɗ

in kuma tana kallon yadda ake

ɗ

ora business din kamfanin mahaifinsa a jaridar daily trust ana saka daidai kun hotunan sa

bata ta

ɓ

a tunanin ha

ɗ

uw

arsa yafi haka ba a fili ba. A parlor baƙi aka yi masa masauki aka cika gabansa da cima kala-kala babu abunda yaci acikin abubuwan da aka aje masa bottle water kawai ya dauka ya sha rabi ya aje Mufeeda ta

ɗ

an saci kallonsa suna ha

ɗ

a ido tayi saurin sadda k

anta ƙasa ta shiga wasa da yatsun hannunta murya can ciki ta kara gaishesa. Ya amsa yana tamabayarta mutanen gidan ta amsa da suna Lafiya, shiru ne ya ƙara ratsawa a tsakanin su har na kusan mintina goma shi ba magana ya iyayi mai tsayi ba bai san me zai c

e ba

Ko Rumaisa idan ya je zancen wurinta rabin hirar duka ita take masa, wani wurin ya tanka ta wani wurin yayi murmushi, haka dai ya daure ya yi rabin awa a gidansu Mufeeda duk a takure yake ta kaisa har wurin mama suka gaisa har bakin mota ta rakasa t

ana ta ƙoƙarin ya sake da ita sunyi musayar lambar waya a tsakaninsu kafin ya shige motar tana tsaye tana kallonsa har ya fita daga cikin get

ɗ

in gidansu. Bai shiga cikin gida ba sai bayan sallar isha Mami da siyama kawai ne a parlor ya zauna kujerar da Ma

mi take mai zaman cin mutum biyu yana gaisheta ta amsa tana kallon yadda ya yi wani irin zuru-zuru

"Kwanan nan baka son cin abinci Abba, ina ganin yadda ka ke zuba abincin watarana ma ba ka tsayawa cinsa musamman da safe haka ka ke tafiya office,

wannan

miskilancin naka ba ƙaramin haushi yake bani ba matar ka ta shiga uku ,za ka kasheta da ranta idan Allah ya zuba mata surutu tamkar Aku.

Bai san lokaci da ya saki murmushi ba, bai dai ce komai ba Dariya Siyama tayi tana fa

ɗ

in "wallahi yayanmu da gaskiyar

Mami, wacce za ta zauna a matsayin matarka idan ba miskila bace ta shiga 9 Bama uku ba. Duk yadda Hindu ke nacin na bata lambar yaya Abbanmu su rika gaisawa kin bata nayi dan nasan halin kayana har tagaji da naci ta kyaleni. Wani irin kallo AB ya shiga aik

awa Siyama dashi ta danne dariya dake cinta ta

ɓ

oye fuskarta cikin kujera.

"Siyama je ki ha

ɗ

omin cooffe.

Siyama ta mike tsaye ta nufi kitchen dan cika umarnin yayan nata. Mami ta mayar da hankalinta sosai wurin AB tana fa

ɗ

in "Ya ku kayi da Mufeeda

ɗ

in? N

asan halin ka idan baka son yarinyar nan tun wuri ka fa

ɗ

awa Daddy, karka bata mata lokaci.

Mami tamkar tasan maganar da ya keso su yi kenan ya tattauna da wani ya rasa dawa ya kamata ya yi maganar.

"Na je Mami. Sai kuma ya sassauta murya ya ci-gaba da fa

ɗ

in "Mami Amma kina ganin Daddy,ba zai haƙura da maganar auren nan ba har zuwa gaba?" Ko ke ki yi masa magana.

Da sauri Mami ta shiga girgiza kai tana fa

ɗ

in "Ni zan zauna maka da matar ne?" kawai ka je ka samu Daddyn ka ce baka ra'ayi sai a fasa.

Ɗ

an fit

o da ido ya yi yana gami da fa

ɗ

in."Ni ai bance ban ra'ayinta ba ganin na ke me Daddy ke yiwa saurin lallai sai nayi aure a yanzun.

Mami ta ta

ɓ

e baki ta ce "Ka daina sakani a matsalarku da ku ka gama maganar da Daddy ai ba ku sakoni aciki ba.

Ɗ

an shiru Ab

ba ya yi yana kallon Mami kafin yace "Mami ni fa yanzun mun gama daidaita kanmu da Rumaisa har office ta sameni ta bani hakuri.

Wannan karon baki bu

ɗ

e Mami ke kallonsa cike da takaici take fa

ɗ

in."Duk irin tozarcin da mahaifinta ya yi mana aranar daurin au

renka shine har ka manta Abba?"

Yadda Mami ta fusata yasa illahirin jikinsa ya yi sanyi ya yi da nasanin fa

ɗ

awa Mami, zancensa da Rumaisa, ƙarshema Mami bata saurari haƙurin da yake bata ba ta tsallakesa ta bar masa parlor Siyama ta ha

ɗ

o masa cooffe ga ba

ki

ɗ

aya yanayin sa ya canja har tambayarsa Siyama tayi yace babu komai. Ya kalleta yace ta kira masa Aydah juyawa tayi ta nufi stairs tana riƙe handling

ɗ

in ƙofar za ta tura ta ji sa a rufe Siyama ta shiga buga kofar tana fa

ɗ

in."Wannan wane irin iskancine

za ki riƙa rufe kofa kamar wata marar gaskiya.

Dama Aydah najin ana buga ƙofa da sauri ta mayar da sabon Novel

ɗ

in da take karatu ta mayar dashi cikin bag

ɗ

inta na islamiyya fuska a murtuƙe ta zo ta cire key tana kallon Siyama da ranta ya gama

ɓ

aci. "uban

wa kike rufewa ƙofa sai kace wacce bata da gaskiya.

Ɗ

an bu

ɗ

e idanu Aydah tayi akan Siyama tana fa

ɗ

in."To wai ke yaya Siyama ina ruwanki ƙofar

ɗ

akin ki ko nawa.

Ta fa

ɗ

a tana wani ha

ɗ

e rai , ƙwafa Siyama tayi aranta tana fa

ɗ

in ranar da bata zuwa makaranta

sai ta shiga

ɗ

akin Aydah ta bincika me take ita

ɗ

aya a daki dan ga baki

ɗ

aya jikinta ya gama bata bata da gaskiya ko zaman parlor ta rage yi ,dama tunda yaya Abba ya saka mata kayan kallo a

ɗ

akinta ta daina bi a parlor duk magarib sai anji 'yan matan gidan

na rigimar canja channel dama ita Aydah drama da take kallo a zee word tun 7 na dare har 10 babu kuma wanda ya isa ya canja channel ita kuma Sadiya star life, Siyama ce mai Kallon African magic idan suka hasala Mami sai duka ta kashe kayan kallo tace kowa

ya tashi ya koma

ɗ

akinsa ya yi karatu ko kuma ta mayar tashar (Sunnah Tv) ta ce duk ubanda ba zai iya kalla ba ya bar mata parlor AB yana saka mata nata a

ɗ

akinta aka samu zaman lafiya daman ita ce rigimammiya. "Idan Kin ga dama ki je yayanmu na parlor ya

na jiranki.

Daga haka Siyama ta juya tabar ƙofar

ɗ

akin na Aydah da yar bingilar rigar baccinta wacce ta sauka dai-dai gwiwoyinta ta nufi cikin parlor sai manyan kalaban dake reto a tsakiyyar bayanta, ta zauna kusa garesa yana shan cooffe yana waya da Ruma

isa jin ta kusa dashi yasa ya katse wayar ba tare da yayiwa Rumaisa sallama ba. Yau jin kansa yayi wani iri da Aydah ta zauna da kayan bacci agabansa bai san meyasa ba sai ya ji kansa wani iri watakila hakan yana da nasaba da ya ji ba Mami da Daddy ne suka

kawo sa a duniya ba kenan su Aydah ba muharammansa bane."Yayanmu ina wuni duk yau bamu ha

ɗ

u ba.

Aydah ta fa

ɗ

a tana kallonsa maimakon ya amsa ta sai ya tamƙe fuska ya shiga fa

ɗ

in "Yaushe na fara wasa dake a gidan nan?" Gaban Aydah na fa

ɗ

uwa take kallon fu

skarsa?' His sounds so pissed off tuni hawaye suka cika idanunta abun da ya tsana kenan ganin hawayenta, duk da haka bai fasa mata fa

ɗ

a ba "Yaushe ki ka yi girman daukar min waya ki yiwa babba rashin kunya irin tarbiyyar da akayi miki kenan?"

Tuni Aydah t

a gano laifinta cikin rawar murya hawaye na zubo mata take basa haƙuri Amma ina ko kallonta bai yi ba yabar mata parlor rai a bace kife kanta tayi da hannun kujera ta shiga rera kuka, a haka Sadiya ta sameta ta tsaya akanta ta kira sunanta banza Aydah tayi

mata

ɗ

an tabe baki Sadiya tayi ta wucewarta kitchen bata ƙara bin takan Aydah ba. Daman rashin kunyarta ba zai bari a shiga sabgarta ba koda tana cikin damuwa.

lokaci dinner da aka ha

ɗ

u cikin dinning area AB yana zaune gefen Daddy, suna cin abinci dare b

abu Aydah babu alamarta babu kuma wanda yabi takanta. Sai Daddy ne ya dakatar da cin abincin da yake da mamaki yake tambayar ina Aydah ko tayi bacci ne?" Mami ta ta

ɓ

e baki tana fa

ɗ

in "baƙin halin ta keji ban san acikinsu da wa tayi fa

ɗ

a ba.

Mami,ta kare m

aganar tana kallon tsakanin Sadiya da Siyama kusan tare suka ha

ɗ

a baki da ita akan su babu abunda suka yimata, tamkar babu AB daman a wurin ake magana abincinsa yake ci cikin natsuwa Daddy ya kalli Siyama ya bata umurnin taje ta kira Aydah.

Babu jimawa S

iyama, ta dawo Aydah tana bayanta da taci kuka har ta ƙoshi idanu sun mata luhu-luhu har lokacin rigar bacci ce ajikinta kallonta kurum Daddy yake har ta ƙaraso cikin rawar murya ta tare da hawayen dake son zubo mata Daddy ya amsa cike da kulawa he still l

ooking at her "bakida lafiya ne?" Sai lokacin hawaye suka shiga zubo mata AB nagama cin abincinsa dama ko takan drama Aydah bai bi ba yayiwa iyayen nasa sai da safe da wani kalan kallo Sadiya take binsa dashi tana jin wani irin sauyi da zuciyarta ta samu g

ame da yayan nata. Ganin yadda Aydah tabi AB da kallo yasa Daddy ya saki murmushinsu na manya watau fa

ɗ

an tsakaninta ne ita da yayanta, bayan wucewar AB Daddy ya mayar da hankalinsa sosai akan Aydah yana fa

ɗ

in "Da alamar kunyi fa

ɗ

a ke da yayanki kuma nasan

kece ba ki da gaskiya mamana.

Cikin rawar murya Aydah ta ce "Dan Allah Daddy, ka basa haƙuri nasan nice bani da gaskiya ni wallahi ba zan iya jure fushin yayanmu ba.

Daddy ya daga kai ya mata umurnin tagama cin abinci taje ta basa haƙuri ,abincin turasa

kawai take ba tare da tasan

ɗ

an

ɗ

anonsa ba duk lokacin da ta tuna fuskar AB irin yadda ya fusata sai taji hankalinta ya sake tashi idan yayan nata yana fushi da ita har rashin lafiya take ita ma Sadiya AB na barin cikin

dinning area

ɗ

in tabar wurin haka k

urum take ganin wurin yayi mata fili na ban mamaki ta rasa meke faruwa da ita akan yaya Abba, ko muryarsa taji a parlor suna magana da Aydah wani irin fa

ɗ

uwar gaba take ji ranar kuma da basu ha

ɗ

u ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login