Showing 114001 words to 117000 words out of 268949 words

Chapter 39 - KURMAN ALLO COMPLATE

/>
ɗ

anta ƙafar ungulu irin taka mahaifiya, duk wani cigaban ka ba sonshi take yi ba. Ta fiffita ƙa

nnanka akanka. To bari ka ji karka sake ka yi sanyi a wannan tafiya jikina yana bani za ka yi nasara musamman sabon aiki nan da boka mai Gundulelliya ya yi maka, mun aiwatar da duk abunda ya umarce mu cikin nasara batareda da kuskure ko ƙanƙani ba. Saboda

haka ka kwantar da hankalinka washin wuƙa baya fa

ɗ

ar da gaban doki, ba gudu ba ja da baya in Allah ya yardar kaine sabon sarkin kudu.

"Koda kuwa za a rasa rayukka masu dimbin yawa.

Ciroma ya yi magana yana sakin murmushin mugunta.

Fulani karama tana gan

i Fulani babba ta fito daga

ɗ

akin da mai martaba yake ta fara addu'ar Allah yasa Fulani babba gida za ta tafi tun jiya take dakon ta fita, ta samu ta aiwatar da aikin da boka ya bayar ko

ɗ

azu Galadima ya kira ta yana ƙara jaddada mata muhimmanci da mutuwar

mai martaba a daidai wannan gabba, idan har suka yi sake da wannan damar to kuwa da matuƙar wahala kafin su sake samun irinta. Sai gashi Fulani babba tana so kawo musu cikass ta kasa ta tsare bata da wani aiki sai karantawa mai martaba Alqur'ani wannan ya

sanya Fulani karama shiga firgici sai da Galadima ya kwantar mata da hankali, ya ce ta dai yi kokari ko ta hali yaya ta yi aikin da suka saka ta. Yanzu tana gani Fulani babba ta fito sai da ta sauke

ɓ

oyayyiyar ajiyar zuciya.

"Yaya fita za ki yi ne?"

"Eh

! Amman sai Yarima babba ya ƙaraso zai kula da mai martaba kamin na dawo.

Da wani irin mamaki Fulani karama take kallon Fulani babba gashi sai wani irin bugawa zuciyarta ke yi amman duk da haka da ta yi kokari

ɓ

oye firgicinta ta hanyar furta.

"To ni miye

amfanina yaya idan har ba zan iya kula da mijina ba? Ki tuna alhakin kula da mai martaba ba akan wuyanki ka

ɗ

ai ya rataya ba nima ina da hakki, kwana biyu nan naga kin kasa kin tsare, ke ka

ɗ

ai ke zama kusa dashi sai kace ke ka

ɗ

ai ce matarsa.

Cikin isa da

zallan iko Fulani babba ta bu

ɗ

e bakiinta ta ce "Ba dole na nayi kane-kane akan mai martaba ba saboda na fahimci magauta nasa na kusa dashi ne ke kokarin cutar dashi ni sai in da ƙarfina ya ƙare.

Kafin Fulani karama ta kai da mayar mata da martani yarima b

abba ya ƙaraso ya gaishe su cikin girmamawa, Fulani babba ta yi masa umarni da ya zauna a

ɗ

akin da mai martaba yake kada ya kuskura ya fita daga

ɗ

akin har sai ta je ta dawo. Har Fulani babba ta

ɓ

acewa Fulani karama da gani bata dauke idanunta daga bi ta da

kallo da ta yi ba, ba ƙaramin mamaki furuncin Fulani babba ya haifar mata dashi ba yayin da tasha alwashi ko ana ha maza ha mata sai ta aiwatar da manufofin su akan mai martaba.

*ABBA BASHIR MANSION*

Tun bayan sallar asuba da AB ya tashe Aydah ta yi s

allah ta koma bacci abinta, daman can ita masoyiyar bacci ce Mami ce ke tsawata mata akan lalaci da yawan bacci yau kuma an waye gari basu guri

ɗ

aya saboda haka wata dama ce ta samu taci karenta babu babbaka daman shi AB ba so abunda zai takura ta yake yi

ba.

Har ten o'clock ya yi tana kwance cikin duvet tana sharar bacci, AB ya tashi tun eight da yake shi ba shi da

ɗ

abi'ar baccin safe ya fita jogging ya dawo ya yi wanka ya shirya cikin ƙanana kayan ya kira Gusto restaurant ya yi musu order break fast kamin

break fast

ɗ

in ya iso ya wuce

ɗ

akin Aydah ya tura kofa ya iso dab da fuskarta ya zauna ya kasa tashin ta ya yi sai kawai ya tsare ta da idanunsa yana kallon baby innocent face

ɗ

inta, sai kurum ya tsince kansa da sakin tattausan murmushi kafin ya janye du

vet

ɗ

in zuwa cikin ta ya kama hannunta ya ha

ɗ

e tafin hannunsa da nata

ɗ

ayan hannunsa ya

ɗ

ora shi akan kitson kanta a zuciyarsa yake yaba lazineess irin na Aydah daidai da kitson kanta idan ba shi ya matsa mata ta tsife ba sai tabar sa har sai tsaga ya

ɓ

ata

wannan ma na kanta idan bai manta da lissafi ba almost three weeks ago da yinsa amma batada niyar tsife shi. A hankali yake shasshafa kitso

ɗ

in cikin kwatacciyar murya yake kiran sunanta.

"Baby! Baby! Please wake up almost past ten kina bacci ki tashi ki

yi wanka ki ci break fast sai idan bacci bai isheki ba ki koma kin ji?"

Yadda yake tashe ta za ka rantse da Allah yarinya mai shekaru biyu yake tayarwa, yatsine fuska tayi ta ƙara gyara kwanciyar ta, cikin wani turo baki ta yi kamin cikin shagwa

ɓ

a

ɓ

biyar

muryarta ta ce "Ni ka kyaleni ban gaji da bacci ba.

"Kin ga Baby Allah dole ki tashi koda ba za ki yi wanka ba at least have a breakfast sai ki cigaba da baccinki daman can kin saba da lalaci ki ba hana ki zan yi ba.

Ya karashe magana yana sakin hannunta

ya kama shoulder ta sai kawai ta mirgina ta shige jikinsa, ta zagaye hannayenta akan ƙugunsa ta sunne kanta akan mararsa, tana wani kalan kukan tabara tare da shaƙar ƙamshin jikinsa nan take AB ya ji yanayinsa yana canzawa tsigar jikinsa tana mimmiƙe wa,

yayin da mazantakarsa ta halba, bai san sanda ya ja deep breath ba cikin sarƙewar lafazi ya ce "Ke miye haka?

Aydah ta

ɗ

ago kanta a maimakon ta bar jikin nasa sai ta ja jikinta ta manne ƙirjinta akan nasa tana kallon cikin idanunsa ta cuno baki, rigar bac

ci da take sanye da ita irin mai tsantse nan ce shiyasa ta jaye har yana iya gani pink lace color pant

ɗ

inta, ga baki

ɗ

aya Baby Aydah tana neman ta rikita dan bawa Allah, musamman yadda take kallon cikin idanunsa tana zuba shagwa

ɓ

a abinta da sauri AB ya tu

re ta ya miƙe tsaye jikinsa yana rawa, ya ha

ɗ

e fuska cike da bada umarni ha

ɗ

e da kakkausar murya ya ce "Tashi ki je ki yi wanka ki same ni a parlor.

Yadda taga yayi maganar babu alamar wasa ga fuskarsa a murtuƙe yasa tayi saurin sauka daga gado, ta wuce b

athroom kafin ta fito ya gyara mata bed

ɗ

inta, murmushi Aydah tayi tana ji son yayan nata a cikin zuciyarta. Ranta farise sol ta shirya cikin party gown mai siririn hannu rigare bata wuce guiwayoyinta ba. Daga mai sai turare su ka

ɗ

ai ta shafa ta fi ce, AB

yana zaune akan cushion

ɗ

in downstairs parlor yana waya da Rumaisa da gudu Aydah take tattaka mattakalar bene wanda hakan ya jawo hankali AB kanta, yadda take gudu da kuma rigar dake jikinta yasa ta dawo kamar wata 'yar tsana, kusa da ƙugunsa ta yiwa kanta

masauki kallonta yake yi yana cigaba da magana da Rumaisa "Habibty na fi ki shiga damuwa babban burina mu kasance a inuwar aure, Rumaisa ke ka

ɗ

ai ce mace da nake ji zan iya rayuwa irin ta aure dake ki ƙara hakuri ki bani koda two months ne kamin na yiwa D

addy maganar aurenmu a hali da ake ciki yanzu na yi gaggawa da sake bijiro da zance aure duba da dukka yaushe na yi aure.

"Habibi na ba ka one month domin nima inaso na ji

ɗ

umin mijina a kusa dani kuma Allah ne kadai yasan hali da nake shiga a duk sanda n

a tuna kana kwana gida

ɗ

aya da wannan brat girl

ɗ

in.

AB ya ji zafin kalmar brat da ta kira Aydah dashi amman saboda gujewa fitinarta ya yi shiru, Rumaisa ta cigaba da jaddada masa da gaske wata

ɗ

aya ta bashi. Tana gama magana ta kashe wayarta.

Aydah da t

a fahimci da Rumaisa yake waya duk tasha jini jikinta "I hate that Rumaisa, I don't love her even a little.

AB ya jiyo ta tana fa

ɗ

a ƙasa-ƙasa ya yi murmushi tare da mitsine mata cinya "maimata abunda kika ce ko na cire miki fatar cinya.

"Ouuchhh! Ka bari

yayanmu Allah da zafi zan, fa

ɗ

a zan fa

ɗ

a yayanmu dan Allah ka daina Allah da zafi har cikin zuciyata nake jinsa.

Door bell da aka danna yasa shi miƙewa yana zuwa ya bu

ɗ

e ƙofa a zaton shi delivery ne sai kawai ya yi arba da Abdulkarim riƙe da leda mai tam

barin Gusto restaurant ga wani munafiki murmushi shimfi

ɗ

e akan fuskarsa "Amma gaskiya abokina kai

ɗ

in tsohon

ɗ

an iska ne me kake yiwa

ɗ

iyar taka na ji tana ihun neman taimako?" Kar dai ka ce min haikewa 'yar jinjira yarinya nan ka yi.

Sosai AB ya ji ransa

ya

ɓ

aci da jin abunda Abdulkarim ya fa

ɗ

a sai kawai ya ha

ɗ

e fuska "Me ka zo yi min a gida da sassafe nan?"

"Zuwa nayi naga lafiyarka sai kuma gashi na ci karo kana lallube Babynka ashe cika bakinka na banza ne.

"Bana so kuturun iskanci Ak idan za ka shig

o Bismillah ga hanya in kuma za ka tsaya munafuci da shiga abunda bai shafe ka ba sai ka yi ta tsayuwa.

Abdulkarim ya sheƙe da dariyar shakiyanci, AB ya ja guntun tsaki ya juya biyo shi Abdulkarim ya yi yana cigaba da dariya har da fa

ɗ

in "abokina tsaya na

goge maka jan baki a gefen wuyanka.

AB bai saurarensa ya nufi three seater ya zauna, Aydah tana gani Abdulkarim ta washe haƙora ta gaishe dashi ya miƙa mata ledar hannunsa yana fa

ɗ

in "Babyn yaya Abba ga breakfast na kawo miki.

Aydah ta karbi ledar da ha

nnu bibbiyu tana masa godiya.

AB ya kalleta da daurarriyar fuska ya ce ta tashi ta je

ɗ

akinta ta yi break fast

ɗ

in. Yadda taga ya ha

ɗ

e rai yasa bata yi gardama ta tashi ta haura sama. Hakan yasa Abdulkarim ya bu

ɗ

e shafin tsokanar AB tun AB yana jin haushi

har ya sake yana mayar masa da martani. Aydah har ta shiga

ɗ

akinta sai ta tuna da bata dauko plate da spoon ba duk abinci yana cikin takeaway container amma ita tafi jin da

ɗ

i ta juye a plate sai ta ajiye ledar ta juyo sai ta tsikayi muryar AB yana fa

ɗ

in "

za ka gaji da iskanci ka ne ka kyale ni Ak ni da nake da ƙosasshiyar budurwa irin Rumaisa madawaki me zan tsita a jikin Baby Aydah , kana gani yarinya ba nono ba duwawu.

Sai kawai suka fashe da dariya har suna tafawa cak Aydah ta tsaya duk da tana da kar

ancin shekaru ita

ɗ

in ba shashasha bace tabarar ta bata hana mata sani me ake nufi da aure ba, wani irin bugawa zuciyarta ta yi nan take ji ranta ya yi mugun

ɓ

aci da sauri ta juya ta koma

ɗ

aki ta fa

ɗ

a kan gado tasa kuka ba ƙaramin zafin maganganu AB suka y

i mata ba. Wato shi ya raina halittar da Allah ya yi mata kamar yarda Mami take gani ba za ta iya zaman aure dashi ba ashe shima kallo da yake mata kenan. An gayamasa girman nono da duwawu shine kadai cikakkiyar halittar mace.

Abdulkarim bai tafi ba sai k

usan 11:30am daman wasu takardun ne ya zo kar

ɓ

a wurin AB. Bayan ya wuce AB ya nufo

ɗ

akin Aydah, yana tura ƙofa ya ji shasshekar kukanta.

"Subhanalillah!

Ya fa

ɗ

a cikin zaro idanu ya ƙarasa kusa da ita ya zauna ya kai hannunsa da nufi ya tashe ta zaune ta

buge mishi hannu tana gunji kuka take fa

ɗ

in "Karka ta

ɓ

a ni bana sonka yaya Abba ka tashi ka fice min daga

ɗ

aki. Na ji ni ba ƙosasshiyar budurwa bace bani da manya-manyan nonuwa da duwawu amman ina so ka sani ba ni na halicci kaina a haka ba, Allah da ya

halicci Rumaisa da manyan abubuwa da kake so da marari a jikinta shine ya halicce ni da kananuwa kuma na gode masa da irin halittar da ya yi min, ban kuma raina ba.

#Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Al

lo.

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko

a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[12/31/2023, 10:21 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Lo

ve story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

*AREWABOOK*:jeddah3256

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels

046.

Kanta ta saka cikin pillow ta cigaba da raira kukanta ,with shock AB ke kallonta maganganunta yake juyawa acikin

kansa. Bai ta

ɓ

a tunanin ƙanwar tasa zata rike wannan maganganun acikin kanta ba, har bakinta ya furta hakan. Bai ta

ɓ

a tunanin wayonta har ya kai haka ba duk da kananun shekarunta. Kenan duk maganganun da yayi da Abdulkarim acikin kunnenta tsoro da fargaba

da kuma

wata irin kunyar Aydah suka lullube masa shi. "Ya rabbi kasa bata ji dukkan maganganun da muka tattauna da Abdulkarim bai dace Aydah taji maganganun da muka tattauna ba. Ya fa

ɗ

a yana murza goshinsa da tafin hannunsa kukan Aydah yake ji yana hargit

sa sa. Cikin sanyin murya ya kira sunanta banza tayi masa maganganun da su kayi da Abdulkarim akanta ba karamin tsaya mata arai sukayi ba. Kenan shima yana cikin jerin mutane da ke mata kushen halitta?'meyasa kowa ke kallonta yar kankanuwar yarinya don kaw

ai bata da manyan boobs da duwawu.

Yasan Aydah ba jin rarrashi take ba.

"Tashi muyi magana baby.!"Ya fa

ɗ

a cikin sanyin murya mai dauke da rarrashi acikinta.

"ka tafi dan Allah Yayanmu ni bana son magana dakai."

Ta fa

ɗ

a sounding so very pissed up

kara

kiran sunanta yayi haka yasa ta miƙe daga kan gado ta nufi hanyar toilet cikin wata irin rigima yana jin yadda ta wani bugo kofar har cikin kwanyar kansa ya ji hakan. Yafi minti biyar zaune yana kallon ƙofar fitowa daga toilet

ɗ

in, ganin Aydah batada alama

r fitowa yasa shi barin dakin.

Har kusan karfe 3 na rana yana a

ɗ

aki tamkar wanda aka yiwa duka har waya yayi da Daddy kuma ya tambayi Aydah ya fa

ɗ

a masa tana bacci har fargabar haduwa da Aydar yake yi. Car key ya dauka yaje ya siyo masu abinci yana dawow

a direct

ɗ

akinta ya nufa da abinci yana tura kofar

ɗ

akin nata suka yi ido biyu daita tana zaune kan abun sallah da alamar sai lokacin tayi sallar azahar ,tura masa baki tayi tana wani kauda kanta gefe bai san lokacin da ya saki murmushi ba tsaye yayi a bak

in kofar cikin kwantar da murya ya ce."Salamu Alaikum yar budurwa kinyi min izini na shigo ashe kin girma ban sani ba."wani irin kuka ta fashe dashi ta tsani wannan kalmar ta budurwa da yaya Abba ke kiranta dashi, taga abun nasa yayi yawa, ware ido yayi ya

na kallon yadda ta saka kanta cikin kafafunta tana yimasa kukan tabara ƙarasawa yayi wajenta ya aje ledar takeway

ɗ

in kan bed side drawer. Zama yayi agabanta ya tankwashe kafafunsa.Aydaah!!"ya kira sunanta da wani irin tone da yasa ta daga ido ta kallesa h

awayen idanunta suka kasa tsayawa.

"Ɗazun me kika gama fa

ɗ

a an raina maki halitta kuma bakyason kalmar budurwa yaya kikeso nayi baby.?"ta turo baki tana fa

ɗ

in."Ni banda manyan kaya right sai itace keda manyan abubuwa nima shekaruna zasu kai yayanmu ba sai

kunyi min gori ba.

Ta karasa maganar a fusace da kuma muryar kuka kokarin miƙewa take tsaye hannu

ɗ

aya yasa ya fisgota

Ta zube akan jikinsa kifa kanta tayi acikin jikinsa ta cigaba da rera kukanta a hankali shiru yayi yana sauraren kukan nata yadda yak

e hargitsa masa zuciya ko ka

ɗ

an baya kaunar kukan Aydah kuma yasan ba wai jin rarrashi take ba sai an taki sa'a. Tunani yake me zai mata ta manta da maganganun da suka tattauna da Abdulkarim,yayi da yasanin tattaunawar nan da Abdulkarim bai ta

ɓ

a kawowa ran

sa zata ji ba da basu fara taba."my better half.!"Ya fa

ɗ

a daidai kunnenta make masa kafada tayi tana kara tura kanta cikin jikinsa

"Me zanyi maki wanda zaisa ki huce dan Allah?" Mu fa bada wata manufa muka fa

ɗ

a ba ana maganar aurena da Rumaisa ne kurum k

eda za kiyi karatu meye hadinki da wannan auren huun."Ya fa

ɗ

a yana saka hannunsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login