Showing 210001 words to 213000 words out of 268949 words

Chapter 71 - KURMAN ALLO COMPLATE

kallo tana kissima dole ta kore Huwaila daga gidanan.

*LAGOS NIGERIA*

(The Geo

rge hotel)

Aliyu na Uku ya kalli Maysun cikin natsuwarsa yana fa

ɗ

in "Ki kula da kanki oum Azhar in shaa Allah ba zan da

ɗ

e ba da zarar an kammala na

ɗ

in sarautar zan dawo domin wanda na ba wa aikin bincike akan

ɓ

ata

ɗ

an mu ina da tabbacin zan zo da min da k

yakkyawan sakamako.

Dauriya sosai Maysun ta ya fawa kanta tana jin ba dadi dangane da wannan tafiya da Aliyu zai yi zuwa masarautar kudu wanda dukka saura kwanaki ƙalilan an yi bikin na

ɗ

in sarautar sa shi da Ciroma, har parking lot ta rasa shi sai da taga

tafiyarsa sannan ta koma

ɗ

akin hotel

ɗ

in da yanzu ya zama kamar nata.

Daga hotel

ɗ

in ya wuce gidansa inda ya tarar da Anaal da twins sun shirya har sun saka luggage

ɗ

insu a mota shi ƙarasowar sa ka

ɗ

ai suke jira, dan haka yana zuwa batare da bata lokaci b

a suka wuce airport, tun kamin

su iso cikin masaurata har labarin zuwan Aliyu na Uku ya je kunne su Ciroma wanda har yau bai sami wata makama da zai rusa Aliyu na Uku da ita ba gashi Galadima ya sako shi a gaba shi fa lallai-lallai so yake ayi ta, ta ƙar

e ya cika masa alƙawari da ya

ɗ

auka masa ga baki

ɗ

aya Galadima ya hana masa sakatt, da dukkan alama Galadima yana so ya zame masa ƙarfen ƙafa.

Tun zuwan su Anaal masarauta ta ƙunshe kanta a

ɗ

aki Safiya ta lura da yadda 'yarta ta dawo mata cikin damuwa don

ba haka ta saba dawowa mata ba sai dai bata sami cikakken lokaci ta zauna da ita ba saboda, tana fama da kula da Aliyu tun sanda ya dawo tana

ɓ

angaren sa duk da babu wata hira da ke shiga tsakanin su, hatta da abinci da ta

ɓ

ata dogon lokaci ta girka masa

ka

ɗ

an ya tsukura yace ya koshi, sai dai a wannan karon taga canji na saki fuska a wurinsa sabani yadda ya saba ha

ɗ

e mata fuska. Sai wuraren bayan la'asar Aliyu na Uku ya fita zuwa bangaren mai babban

ɗ

aki sai a lokacin Safiya ta sami damar shiga

ɗ

akin Anaa

l a lokacin Anaal tana zaune a gefen gado da laptop akan lap

ɗ

inta, tana wani binciken sirri da tasa kanta  tsawon kwanaki kenan da ta fara wannan bincike, sai yau ta kawo karshen sa kuma abun da take zargi ne yake neman tabbata,shiru tayi tana kallon hoto

n da ke kan screen

ɗ

in laptop

ɗ

in bata yi mamaki ba ko kadan da sakamakon bincike nata domin ta da

ɗ

e tana zargin hakan amman domin tabbatar wa tare da cire kokwanto dole tayi wata tafiyar sirri. Turo kofar

ɗ

akinta da ummie tayi yasa ta sauri rufe laptop

ɗ

i

n, ta kakkalo murmushin dole ta yafawa fuskarta. Kusa da ita ummie ta nema ta zauna "Barka da warhaka ummie!

"Barka Anaal halan bakya ji da

ɗ

i ne?"

"Me kika gani ne ummie?

"Naga tun da ku ka iso kike ƙunshe a

ɗ

aki ga kuma damuwa akan fuskarki ko akwai wa

ta matsala ne tsakaninki da Abbun ki?"

"Gajiya ce kurum ummie sai migraine headache da nake ji sama-sama na kuma sha magani in shaa Allah zuwa anjima zan wartsake.

"Anaal ki dinga sassautawa kanki wannan aikin wahala da kika daukawa kanki kina mace amma

ace kullum ba ki da hutu, Allah ya sanar min Anaal na gaji da ganinki haka ya kamata ki yi wa kanki fa

ɗ

a ki fara tunani gina rayuwarki ke fa ta mace ce rayuwarki gajeriya ce, gara ki yi aurenki tun kina da taguwar kuruciyarki. Ki daina biyewa mahaifinki do

min na fahimci rashin aurenki ba damun sa ya yi ba.

Wani gwaron numfashi Anaal ta sauke,tana jin tausayin kanta da na mahaifiyarta yana kamata domin tasan da zarar Abbu yaga

ɗ

ansa gwamnatinta zai rushe ne a wurinsa zai tattara duk wasu harkokinsa ya

ɗ

ora

ɗ

ansa akai daman can rashinsa ne yasa ya dora ta a harkokin kasuwancin sa, don haka za ta bi kowacce irin hanya ce domin ta hana sa ganinsa ko....

"Anaalll!!!

Ummie ta kira sunanta da

ɗ

an ƙarfi tana girgiza kafa

ɗ

arta firgigit Anaal tayi tare da dawowa du

kkan natsuwarta yadda ummie ta tsare ta da idanuwanta yasa duk tabi ta ru

ɗ

e ta shiga kame-kame "Anaal kina da wata uwa ce da tafi ni da ba za ki gaya damuwarki ba?"

"Ba haka bane ummie akwai wasu documents na yarjejeniyar kulla kasuwanci da Abbu ya bani n

a ajiye masa tun muna lagos nemi su na rasa kwata-kwata na manta da inda na ajiye su to shi ne jiya ya tambaya ni kuma na rasa amsar da zan basa banaso yaga sakacina ummie shi ne nake so ki bani dama batare da yasani ba gobe na tafi Kano na gana da CEO na

kamfanin mu sake rubutu wasu.

Ajiyar zuciya ummie ta sauke tare da dafa kafa

ɗ

ar Anaal cikin sanyayyar muryata ta ce "Idan wannan ne babu matsala Anaal sai ki shirya

ɗ

in gobe ki tafi amman in yaso sai ki sauka a gidan yaya Zeenah, banaso ki sauka a hotel t

un da kina da gun da za ki zauna.

Wani irin farin ciki ne mai cike da natsuwa ya saukarwa da Anaal rungume ummie tana hamdallah aranta yadda plan

ɗ

inta yake tafiya yadda ta tsara.

Hankali tashe Ciroma ya nufi gidan gonarsa inda Galadima yake zaman jirans

a har ga Allah ya fara gajiya da halin nacin Galadima mutum sai kace ya ha

ɗ

e tsatso da mayyu, tun daga sanda ya ji labarin isowar Aliyu na Uku masarauta ya bi ya tashi hankalinsa ya kuma tashe na Ciroma, sai buge-buge waya yake masa "ko uban me zan masa a

yanzu da yai kirana izuwa nan, kwata-kwata Galadima bashi da haƙuri gashi da shegiyar zalama da gaggawar tsiya mtss! Me za a yi da mutum mai hali irin na Galadima.

Ciroma ya fa

ɗ

a cike da mita da zallan takaicin taso shi da Galadima ya yi adaidai lokaci da

yake ganiyar hutawa. A fusace Ciroma ya isa wurin da suka sabawa haduwa da Galadima tun kamin ya ƙarasa ya hango Galadima sai safa da marwa yake yi da hannayensa na

ɗ

e a bayansa ya kasa zaune ya kasa tsaye wuri

ɗ

aya shi fa da son samu ne kada jibi a na

ɗ

a A

liyu na Uku sarkin sabon birnin kudu, burinsa ace shi ne za a na

ɗ

a don haka ya bi ya tashe hankalinsa gani yake yi da zarar an na

ɗ

a Aliyu na Uku shi kenan ganyensa ya ka

ɗ

e da babu sauran wani abu da Ciroma zai masa. Har Ciroma ya zauna Galadima yana kai da

komu wani mugun kallo Ciroma ya wurga masa yana fa

ɗ

in "To ai sai ka nemi wuri ka zauna don kuwa wannan shawagi da kake yi ba zai rage ka da komai ba.

A fusace Galadima ya fincike kujera ya zauna yana wani irin huci "Tura ta kai bango Ciroma haƙurina yana

dab da ƙarewa ya kamata kasan yarda za ka yi dani domin idan haƙurin nawa ya je ƙarshe daga ni har kai za mu ji jiki.

"Mtss! Kana bani mamaki Galadima kai a rayuwarka kwata-kwata bada haƙuri.

"Ban san shi ba kalma

ɗ

aya nake fahimta a halin yanzu ka bani

tabbacin a bisa faruwar muradina.

Wani malalacin kallo Ciroma yake wa Galadima kamin ya fito da goro daga gaban alhun babbar rigarsa ya kai bakinsa ya gutsara kana ya miƙe tsaye yana fa

ɗ

in.

"Na fahimci so kake yi mu

ɓ

ata goma biyar bata gyaru ba to kasa

ni wannan kasassabar bada ni ba idan lokacin cikar muradina ya yi ni kaina zan zantar da haka, ina kuma gargadinka da babbar murya kada ka aiwatar da komai sai tare da izinina.

Ciroma yana ƙarashe magana ya yi tafiyarsa yabar Galadima yana cizan yatsa shi

da ya gaji da gafara sa bai ga ƙaho ba.

*WASHEGARI*

Gaba

ɗ

aya masarauta ta kacame da shirye-shirye nadin sarakuna biyu, an painting ciki da wajen masarauta yayin da wasu abubuwa sababbin aka saka. Mutane da dama kansu ya daure matuka a dalilin yadda suk

a ga Aliyu na Uku yana farin ciki, sannan kuma tare dashi ake shirya yarda bikin nadin nasu zai ƙayatar. Da misalin ƙarfe goma daidai Anaal ta fito cikin shirinta na tafiya Kano, ummie ce ka

ɗ

ai tasan da tafiyar ta, ta yayin da ummie ta dinga gargadinta da

kada ta wuce gobe saboda jibi ne nadin sarautar Abbu. Da gwarin gwiwa cikar muradinta ta ja motarta ta baro masarauta ta daukin hanyar Kano zuciyarta cike da buruka kala daban-daban.

Kilishi zaune a

ɗ

akinta tare da amintacciyar jakadiyarta cikin lokaci ka

ɗ

an Kilishi ta zabge tayi wata mummunan rama, babban kuskure da za ta tafka a rayuwarta ta bar Ciroma ya hau karagar mulkin kudu idan har hakan ya tabbata, abubuwa da dama za su faru ba kuma masu da

ɗ

i ba dole tayi bi kowacce irin hanya ce domin gani ta han

a faruwar na

ɗ

in sa da za a yi jibi amman ta yaya?"

Tambayar da ta kasa nemo amsar ta shi ne ta nemi amintacciyar jakadiyarta ko za ta iya lalla

ɓ

o mata mafita.

Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

[1/29, 1:07 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

Love Story

#Gwagwarmaya

#Team Tagwaye

085.

AB yana fitowa daga meeting da board members kiran Anaal Aliyu na Uku ya shigo wayarsa bai yi

picking ba sai da ya isa ofishin sa ya zauna akan

ɗ

aya daga cikin kujera da suka ƙawata ofishin nasa, yana mamakin kira me CEO Kim's Automobile ke masa yasan babu wani dalili da zai sa ta nemi shi a daidai wannan lokaci. Kamin ya kirata, ta sake kiransa y

a yi picking tare da sallama a

ɓ

angaren Anaal a natse ta amsa masa tamkar babu wata damuwa a tattare da ita.

"Barka da warhaka mr Abba Bashir.

"Barka mss Anaal.

"Na kira ne domin mu warware wata 'yar matsala da ta kunno kai dangane da partnership

ɗ

inmu

.

"Subhanalillah! Matsala kuma? Wacce irin matsala mss Anaal iya sanina mu riga da kowanne bangarori ya amince da tsarin da kowanne mu ya kawo, to wacce matsala ce za ta biyo baya?"

"Ka kwantar da hankalinka mr Abba domin mu warware wannan matsala yanzu

haka ina kan hanyar Kano ka yi min addu'a isowa lafiya.

"Whats! Kina kan hanyar Kano fa?" Amman ya kamata mu fara tattaunawa wannan matsalar a waya kamin mu hadu da fari ma sai kin nemi amincewata kafin mu yi zama irin wannan.

"Ka yi haƙuri mr Abba banid

a lokaci ne gani irin muhimmanci da tattaunawar ta mu take da yasa ban tsaya neman izinika ka ba na taho.

"Shi kenan Allah ya kawo ki lafiya idan kin iso ki kira ni.

Daga haka ya yi hanging up, secretary

ɗ

insa Skyler ce ta shigo hannunta

ɗ

auke da wasu fi

les ta ajiye akan desk

ɗ

insa "sir ga files

ɗ

in da ka buƙaci na kawo maka daga cikinsu akwai file

ɗ

in kamfanin three stars automobile suna buƙatar sa hannunka.

"Shi kenan zan duba.

Ya fa

ɗ

a a takaice secretary Skyler ta juya ta fice bata da

ɗ

e da fita ba sa

i ga Abdulkarim ya shigo hannunsa riƙe da wa

ɗ

ansu files,sallamarsa ya saka Ab bu

ɗ

e idanunsa saboda tun fitowarsa gida yake fama da

ɓ

acin rai akan abun da Aydah

tai masa a duk sanda ya tuna sai ya ji wani sabon samfurin haushinta ya kama shi.

"Ango na Ruma

isa da baby Aydah ya naganka sukuku da kai ko duk gajiya ce?"Gashi kuwa zuwa nan da nayi fita za mu yi akan wancan issue

ɗ

in gara ayi komai a yau

ɗ

inan mu karbi ku

ɗ

in mu a wuce wuri.

Abdulkarim ya ƙarashe magana yana miƙawa AB hannu suka yi musabaha kamin

ya nemi kusa dashi ya zauna kana ya jefa files

ɗ

in hannunsa akan mini center table da ke kusa dashi. AB ya sauke numfashi tare da kallon Abdulkarim "Bari kawai Abdulkarim yau baby Aydah ta charger min battery

ɗ

ina, tun safe nake fama da

ɓ

acin ranta.

"Sub

hanalillah! Me ta yi maka?" Dan Allah ka dinga haƙuri kasan akwai

ɗ

anyar kuruciyar a tare da ita.

"Uhm!

AB ya fa

ɗ

a tare da furzar da iska daga bakinsa kamin ya rattabo wa Abdulkarim labarin abun da ya faru.

"Gaskiya abokina ba ka kyauta ba yanzu

ɗ

an wa

nnan abun har ya kai matsayin ayi mari akansa?"Miyasa sanda Rumaisa ta dinga dura maka men power miyasa ita ba ka dake ta ba ka ce kuskure ne ko don ita baby Aydah ba ka sonta auren dole aka yi maka da ita?"

"Ka ga Ak kada ka yi min mummunan fassara da Ay

dah da Rumaisa duk

ɗ

aya suke a wurina....

"Ƙarya ka ke yi Abba Bashir da duk

ɗ

aya suke a wurinka da ba za ka dauki Rumaisa ka kaita shopping ka kashe mata makudan kudade ita ka

ɗ

ai dole ka ha

ɗ

a da baby Aydah domin ita ma matarka ce ta sunnah yadda Rumaisa

ta kawo maka virginity

ɗ

inta haka zalika ita ma baby Aydah ta kawo ma wannan nuna bambanci ne da rashin adalci murara kuma sai Allah ya tambaye ka.

"Ya salam! Abdulkarim please ka fahimci zancena da idon basira mana na gayamaka ba a bisa radin kaina na ka

i Rumaisah shopping ba ita ce ta buƙaci hakan, da ita ma baby ta buƙaci hakan ba abun da zai hanani kaita amman sai ta hau ni da rashin kunya sai kace wani sa'anta.

"Ba rashin kunya bane Ab ta ji kishin yadda ka bambanta ta Rumaisa ne ko kaine a matsayint

a za ka ji ba da

ɗ

i, dan Allah ka dinga bin Aydah a hankali ka fi kowa sani har yanzu ita

ɗ

in yarinya ce ƙarama da ba za ta iya tantance wa

ɗ

ansu abubuwa ba.

AB ya yi ajiyar zuciya shi kanshi daga baya ya ji babu da

ɗ

in marinta da ya yi yarinyar da zai sa

ɓ

aw

a da kowa akanta, amman yau shi da kansa ya mare fuskarta.

"Shi kenan na ji nayi kuskure in shaa Allah zan kiyaye gaba ita ma zan

ɗ

auke ta na kaita shopping

ɗ

in.

"To ko kai fa.

Abdulkarim ya fa

ɗ

a yana dariya kana ya dauko zance da ya kawo sa da yake sun

a business

ɗ

insu a gefe shi da AB suna saye da sayarwa na filaye kana suna gina gidaje da plaza sai su sayar kuma su bada haya yanzu ma wani plaza ne da suka kammala gininsa a kwananan wani ke so siya shi ne ya zo su je a ƙarasa magana. AB ya

ɗ

auki wayoyin

sa da car key

ɗ

insa suka fice.

Rumaisah ta shirya wa AB lunch mai rai da lafiya, tana kammala arranging table ta wuce

ɗ

akinta lokacin da ta je wanka taga yadda jini ya sake dawowa bayan da

ɗ

azu da taga ya

ɗ

auke har tana murna yanzu za ta yi wanka tsarki s

ai gashi kuma yanzu ya dawo cikin tsanani tashin hankali ta zube guiwayoyinta akan tiles

ɗ

in bathroom ta fashe da matsanancin kuka, wani irin baƙin ciki take ji yana ratsa

mata zuciya don tasan da matuƙar wahala Ab bai je wa Aydah ba saboda tasan halinsa d

a rashin haƙuri wannan wacce irin masifa ce ta saukar mata a daidai lokacin da take ganiyar cin amarcinta. Adaddafe tayi wanka ta fito koda ta shiga bathroom taci burin idan ta fito za ta tsala kwalliya da za ta gigita AB amman dawowa bleeding

ɗ

in duk sai

ta ji komai ya fice mata arai, tana fitowa turare ka

ɗ

ai ta shafa ta zura plain gown material ta

ɗ

auki wayarta, ta kira Ammie cikin muryar kuka ta zayyana wa Ammie halin da take ciki.

Shiru Ammie ta yi na

ɗ

an wani takaitaccen lokaci kamin ta ce ta jira za

ta kira ta.

After thirty minutes sai ga Ammie ta kira ta, ta ce ta kira Ab ta fa

ɗ

a masa za ta zo gida akwai likita da zai dubata. Rumaisa ta kira Ab ta fa

ɗ

a masa da fari sai da ya rufe ta da fa

ɗ

a yana fa

ɗ

ar ba sun je taga Dr Sameer matawalle ba ya kuma ru

buta mata magani tun bata kammala shan maganin da ya rubuta mata ba, za ta je ganin wani likita shi fa bayaso haka. Da kyar ta rarrashe shi ya amince ta ce ya dawo gida ya yi lunch tayi masa girki na musamman, agaggauce ta canza kayan jikinta ta

ɗ

auki car

key da wayoyinta ta fice, Huwaila tana ganin fitar ta ta nufi

ɗ

akin Aydah, kamar tasan AB zai dawo gida ta cilasta wa Aydah yi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login