Showing 225001 words to 228000 words out of 268949 words

Chapter 76 - KURMAN ALLO COMPLATE

a busa ƙaho.

"Ai shi mijinki da ya aiko ki, ki kirani ba zai ta

ɓ

a yarda hakan ta faru ba. Idan kuma kina so na cire miki tantama ki je ki ce masa ba zan zo ba.

Kallon ta ta

ɓ

e da baki Rumaisa k

e yi tana mamaki yaushe wannan kwailar yarinyar ta yi bakin mayar mata da magana, dole fa ta zage damtse ta koya mata hankali idan bata nuna mata banbanci dake tsakani babba da yaro ba, ba za ta ta

ɓ

a dawowa cikin hankalinta ba.

"Ke ni kike gayawa magana a

she bakida kunya fitsararriya?"

"Auu! Wai ke sai yau kika sani?Ai kuwa tuntuni banida kunya kece ka

ɗ

ai ba ki fahimci hakan ba amma ai shi mijinki yasan wacece ni a fagge rashin kunya da fitsara har kyautar tsadaddiyar mota ya yi min akan iya rashin kunyat

a.

Tuni Rumaisah ta gama fahimtar shagwabe ne Aydah take mata wanka mai kamar jirwaye ranta ya yi mugun

ɓ

aci musamman da ta ambata mata motar nan da AB ya bata wacce tai mata tsaye a ƙahon zuciya, sosai idanuwan Rumaisa suka rufe ta yi kan Aydah tana zuwa

ta

ɗ

auke ta da mugun mari. Da Aydah ta kurma ihu sai da ga baki

ɗ

aya amon muryarta ya kara

ɗ

e gidan da gudun bala'in Ab yake haura mattakalar bene ya shigo

ɗ

akin a gigice.

#Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurm

an Allo.

[1/31, 2:11 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

Love Story

#Gwagwarmaya

#Team Tagwaye.

090.

Aydah tana gani AB ya shigo ta daka tsalle ta yi fa

ɗ

uwar 'yan bori idan wannan maki

rcin ne ta da

ɗ

e da iya shi don haka take yiwa su Sadiya idan sun dake ta muddin tasan AB yana ga wuri har suman karya take yi, shi kuma ya bi ya gigice ya hau su Sadiya da duka sai Mami ta kwace su. Saboda haka Rumaisah batasan wacece Aydah ba shiyasa ta g

wada marinta.

"Wayyo! Wayyo Allahna na shiga uku idona aunty Rumaisa kin makanta ni Yayanmu kana ina Dan Allah ka zo ka cece ni aunty Rumaisah ta cire min idona.

Abun da Aydah ke ta fa

ɗ

a tana maimata wa tare da gunji kuka a rikice Ab ya zube guiwayoyinsa

gabanta tare da kama fuskarta ya

ɗ

ago ta, ta wani runtse idanuwanta gan-gan wani irin mugun tsoro ne ya rufe shi, cikin masifa ya kalli gefen da Rumaisa take tsaye da sakakken baki tana kallon dramar queen don bata ta

ɓ

a tsammani Aydah ta iya kalar wannan

makircin ba.

"Me kike mata ne Rumaisa?

"Babu abin da na yi mata sharri ne kawai take so tai min.

"Yayanmu bottle

ɗ

in turare ta buga min a idona Dan Allah ka kira Daddy ya yi maka izini ka maidani gidan Mami, ba zan iya cigaba da zama anan gidan aunty R

umaisa ta ce sai ta kwakule min idanuwana.

"La'illaha illallahu muhammadu Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallam! Yaushe na fadi haka ashe yarinya nan munafuka ce ke ni za ki ha

ɗ

a wa makirci?"

Rumaisah ta yi magana tana zaro idanuwa tare da tafa hannuwa t

soron Allah ne ya lullu

ɓ

eta ashe kallo biri da take yiwa Aydah ita kuma tana mata na ayaba sai yau ta kara yarda da karin maganar nan da ake cewa bari raina kankantar allura ita ma ƙarfe ce

ɗ

an hakki da kai raina wata rana shi ke tsone maka ido.

"Ƙarya ki

ke yi Rumaisa da gaske kin buga mata bottle

ɗ

in iya sanina da baby Aydah bata ƙarya don haka idan wani abu ya sami idonta idan duk Afrika danginki ne sai na yi shari'a dake.

Ya ƙarashe magana yana huci sosai hanta cikin Rumaisa ta kada tai mutuwar tsaye,

AB ya

ɗ

auki Aydah in a bridal style ya bi ta gefen Rumaisa ya fice daga

ɗ

akin koda ya fito Huwaila tana jikin  dauko car key, da sauri Huwaila ta zo dafa Aydah "Sannu Auta Allah ya saka miki.

A hankali Aydah ta ware idanunta da ta rufe su gam ta kalli Huw

aila tare da sakar mata murmushi tuni Huwaila ta harbon jirgin ta, zaro idanuwa Huwaila ta yi tana kallon Aydah footsteps

ɗ

in AB a asibiti zai kaita ta kula da gida kamin su dawo ta amsa masa da to.

Kaitsaye asibiti eyes care center ya wuce da ita aka dub

a idon nata tare da rubuta mata magani abun da ya ƙara harzuƙa Ab bai wuce yadda yaga idonta Aydah guda jini ya kwanta a cikinsa, saboda a ido mari same ta ransa

ɓ

ace suka dawo gida ga Aydah sai kuka take masa ita a dole gidan Mami za ta koma. Suna shigowa

ya wuce

ɗ

akin Rumaisa ya tarar da ita kwance akan sofa tana waya da aunty Raliya dan tun fitarsu ta daga waya ta kira aunty Raliya domin neman mafita akan tarkon da Aydah ta danna mata. Yadda ya turo ƙofa a fusace yasa Rumaisa ta katse wayar babu shiri ta

miƙe zaune tana zarar idon.

"Ashe Rumaisa ke muguwa ce bansani ba? Ashe ke

ɗ

inan za ki iya kisan kai?"

Rumaisa ta ha

ɗ

iye wasu yawu kafin tattaro jarunta ta yafawa kanta cikin dakewar zuciya ta ce "Ka ga Habibi daina jifana da muguye kalamai yarinya nan

muguwar makira ce daga na je na ce ta zo mu ci abinci ta hau ni da zagi ni kuma na ji ba zan iya jurewa ba na mare ta, amma da yake ita

ɗ

in munafuka ce sai ta ce na buga mata kwalbar turare to wallahi-azim sharri tai min marinta kawai na yi.

"To akan me z

a ki mare ta haifar ta kika yi ne ko me? Da za ki ware wannan ƙaton hannun naki ki mare ta dashi to wallahi karki kuskure hannunki ya sake sauka a jikinta.

"Ko gobe tai min rashin kunya sai na hukunta ta don ba zan zuba ido yarinya ƙarama tana min rashin

kunya ba in kuma ka gaji dani ne  Habibi babu dole ka fito fili ka gayamin don haƙurina yana dab da ƙarewa, dan ina sonka ba shi ne zai ba ka damar ka dinga wulakanta ni ba.

"Ai kin ji matsalarki ba damar a nuna miki kuskurenki za ki hau fa

ɗ

ar maganganu m

arasa kai balle kan gado, ni fa zalunci ne banaso. Yarinya nan tamkar amana ce agare mu dukka ita ce mai karancin shekaru acikin mu dole sai mun lalla

ɓ

a ta.

"Kashh!

Rumaisa ta fa

ɗ

a cike da takaici tana dafe goshinta "wai kai Habibi da zarar an yi magana

akan Aydah sai ka dinga fa

ɗ

ar yarinya ce yoo yarinya ce tasan ta kwana

da namiji ko namiji shirgegen ƙato kamar ka. To na dawo daga rakiyar wannan kalma.

"Yarinya ce mana akanki ke da an maki auren wuri ai da tuni kin haifi kamar ta.

"Iyeee!

Rumaisah t

a fa

ɗ

a tana zazzare idanuwa tare da dafe ƙirjinta "Habibi ka ji tsoron Allah ka dinga fadar abun da hankali zai

ɗ

auka dukka guda nawa nake da zai haifi kamar Aydah.

"Ai tsoron Allah ne yasa na fadi haka don ki kama girmanki kada 'yar cikinki ta raina ki.

"To na ji idan ni 'yar cikina ce kai kuma jikarka don wallahi abin kunya Habibi akanka ya ƙare kai da ke shige wa

ɗ

aki da ita.

"To ai ni namiji ne daman can ba kunya ce dani ba.

"Ai kuwa naga alama.

"Na dai fa

ɗ

a miki ki kama girmanki idan kika sake du

kanta wallahi riƙe ki zan yi ta rama.

Cikin ka

ɗ

uwa Rumaisah ta dafe ƙirji al'amari Ab ya fara bata tsoro zuciyarta ta shiga kissima mata shi ma ba banza aka barsa ba domin son da AB yake mata bana wasa bane a yau a waye gari yana gasa mata zafafan maganga

nu irin wannan da akwai alamar tambaya.

Ya juya yana cigaba karkashin pillow ta runtse idanuwanta Ab ya ƙaraso

ɗ

auke da sallama ya nemi kusa da ita ya zauna tare da riƙo hannunta "sannu Baby ya kike ji idon naki har yanzu yana miki zafi?"

Ya yi magana ci

kin sanyi murya Aydah ta bu

ɗ

e idanuwan nata tana fa

ɗ

in "Da sauki Yayanmu yaushe za ka kaini gida?"

"Baby ina tunani ai mun gama wannan maganar ko?"

"Amman Yayanmu ka...

"Baby please karki

ɗ

aga min hankali mana na

ɗ

aukar miki alƙawari ko

ɗ

an yatsa Rumais

ah ba za ta sake nuna ki dashi ba.

Aydah ta turo baki ya saki hannunta ya kwanta kusa da ita ya wani rungumo ta cikin jikinsa kiran sallar magarib yasa shi fitowa daga

ɗ

akin.

******

Sadiya tana kwance a

ɗ

akinta damuwa yana neman ya yi mata yawa duk ta b

i ta lalace kullum soyayyar Ab da

ɗ

a karuwa take yi a zuciyata, ba yadda bata yi da zuciyarta akan ta ji ta tsane shi amman hakan ya ƙi samuwa, tana so ta yakice shi daga cikin rayuwarta ko za ta huta da azabar da soyayyarsa ke jefa ta ciki. Mami da ta ji s

hiru yau duk Sadiya bata fito ƙasa ba ta bi ta a

ɗ

akinta, yayin da Mami ta tarar da ita ranta ya yi mugun

ɓ

aci tasan duk saboda wancan Abba

ɗ

in ne take azabtar da kanta, ita kanta Mami a yanzu bata da buri da ya wuce Sadiya ta cire Abba daga rayuwarta tun

da ya  riga ya yi mata nisa.

"Sadiya wai har yaushe za ki cire sakaran yaro nan daga zuciyarki?" Ni fa ko Aydah dake gidansa da kika ga na yi shiru na zuba musu ido ina jiran zuwa lokaci da zan raba shi da ita banaso Abba ba kuma zan so shi ba ko anan gab

a saboda haka ki zuba ido kika yarda zan raba shi da ahalina rabuwa ta har abada.

Sai da Sadiya ta ya mutsa fuska kafin ta ce "Mami na rasa wane irin so ne nake wa yaya Abba da har yanzu zuciyata ta kasa haƙura dashi.

"Koma wane irin so ne ki fitar dashi

daga zuciyarki shi ne kwanciyar hankalinki da nawa dukka domin ko ka

ɗ

an banaso naganki cikin damuwa.

Wasu zafafan hawaye ne suka shiga bin kumatun Sadiya cike da tausayinta Mami ta rungume ta, tana rarrashinta yayin da can kasan zuciyar Mami take

kara ji

n tsanar Abba tana ƙara kudurta ko ta hali yaya sai ta raba Abba da ƴaƴanta da mijinta.

Huwaila ce ta yi musu dinner saboda Rumaisa ta ce ba za ta ta

ɓ

a yiwa Aydah girki wannan yasa AB ya umarci Huwaila da ta yi musu kafin Aydah ta sami sauki idanunta ta z

ai saka ta a catering school ta koyi girke-girke. Lokaci da AB ya kira Rumaisa ta zo su yi dinner ta ce ta koshi saboda haka bai  ya

takura ta ba. Yana kammala kallon news ya kira Aydah a wayarsa ta zo ta sami shi a master bedroom

ɗ

insa ko ka

ɗ

an bata kawo

komai aranta ba. Ta zura bedroom slippers ta yo

ɗ

akin nasa koda ta shigo yana kwance daga shi sai boxer, duk yasan batada lafiyar idanu amma hakan bai sa ya kyaleta ba har sai da ya sami abun da yake so duk da Aydah ta ji zafi sai da ba kamar ranar farko

ba, ta kuma dinga yi masa kukan dinkin ta shiyasa washegari ya

ɗ

auke ta suka je asibiti aka duba wurin har ya ha

ɗ

e Dr ta ce zai iya cigaba da shagalinsa amma ya dinga yi a hankali ko don duba da ƙarancin shekarun ta. Ai kuwa Aydah ta ji jiki don kuwa Ab ba

i yi mata da wasa ba yayin da Rumaisa ke nanniƙar baƙin ciki ta kagara ta karbi girki saboda tun ranar da ta yi tsarki ta koma shan magangunanta. Ranar da ta kar

ɓ

i girki Aydah da Huwaila sun ga kwarkwasa da iyayi shiyasa Aydah tun da magarib ta shige

ɗ

akin

ta ta rufe duk kiran da AB yake mata taƙi bu

ɗ

e ƙofa.

Rumaisah yadda taga AB bai nuna dokinsa a fili ba da sanarda shi ta sami lafiya, sai tasha jinin jikinta bata raina kanta ba sai da suka ha

ɗ

u a shimfi

ɗ

a round

ɗ

aya ya yi ya mirgina gefenta yana sauke nu

mfashi kafin kuma ya shiga yi mata korafi "Gaskiya Rumaisa ki rage cushe-cushe da kike yi idan na zo shiga wurin ina ji wa kaina rauni kada garin gyara gira arasa ido don haka ina shawartaki da ki daina don ni ake yi na ce banaso.

Yana karashe magana ya t

ashi ya shigewarsa bedroom ya bar Rumaisa da sakakken baki, kuka za ta yi ko kuma masifa za tai masa ta ma rasa abun yi me wannan kankanuwa yarinya tai masa ne da ya canza lokaci

ɗ

aya.

*BAYAN SATI ƊAYA*

Gidan AB ga baki

ɗ

aya ya dawo tamkar sansanin yaƙi

tsakani Rumaisa da Aydah babu zaman lafiya musamman yanzu da Rumaisa taga AB ya saka Aydah catering school tana zuwa ta fara koyi girke sai ta bi ta tashi hankalinta da zarar taga Aydah kitchen za ta ƙiƙƙire fitina a tsakaninsu, yayin da ita ma Aydah yanzu

ta iya tana ce mata kul za ta ce mata ass! AB kullum cikin sulhu yake.

Yau gidan shiru kowacce tana

ɗ

akinta Huwaila kuma ta tafi kasuwa Sadiya ta yi horn maigadi ya bu

ɗ

e mata gate ta nemi wuri ta yi parking, haka kawai tana school ta ji kewar Ab tana nem

an tai mata illa ta je office

ɗ

insa secretary

ɗ

insa ta ce mata yana gida don ita a tunaninta yana gidan

ɗ

in batasan cewa sun ya fita shi da Abdulkarim wurin sabgogin su.

Hankali kwace Sadiya ta tura ƙofar main parlor ta shigo ta tsaya tana ƙarewa parlor k

allon kafin ta ja guntun tsaki, kanta ta haura upstairs parlorn Ab dake sama ta nufa batare da neman izinin ba ta tura ƙofa ta shiga gani baya cikin parlor ta wuce master bedroom

ɗ

insa anan ma bata gansa ba ita ce har da dubawa bathroom rashin ganinsa yasa

hankalinta ya yi mummunan tashi zuciyarta kamar za ta faso ƙirjinta ta fito. Tana fitowa daga

ɗ

akin suka kusan ci karo da Aydah wacce tana

ɗ

akinta ta tuna da kafin Yayanmu ya fita ya ce ta canza mishi bedsheet shi ne ta zo

ɗ

auke da bedsheet

ɗ

in a hannunta

kallo-kallo suka shiga yiwa junansu kafin a fusace Sadiya ta ce "Ke ina Yayanmu?

Kallon kin ma raina min da hankali Aydah ta yi mata ta ja guntun tsaki gami da fa

ɗ

in "Gashi nan goye a bayana.

"Jar ubanan! Aydah ni kike yi wa baƙar magana?"

"Wacece ke S

adiya da ba za a gayamiki baƙar magana ba?" Da fari ma me ya shigo dake

ɗ

akin mijina me kike nema?"

"Sadiya! Aydah sunana kika kira gatsal ba ko yaya.

Sadiya ta yi magana fuskarta cike da mamaki tana kallon fuskar Aydah wacce sai kallon banza take aika m

ata dashi.

"Kin ga baiwar Allah ka ma hanya ki fice mana daga gida tun kamin na tata miki rashin mutunci ke yanzu ko kunya bakya ji ki

ɗ

ebo jiki ki zo har turakar mijin ƙanwarki.

"Aydaaah!

Sadiya ta kira sunanta cikin shouting daman kafin ta zo gidan ta

sha tortulin

ɗ

inta kan nan nata sama-sama take jin sa.

"Na'am!

Aydah ta amsa tana kallonta a

ɗ

age

"Wallahi ba ki isa ba ki wulakanta ni karki manta kamin Yayanmu ya aure ki ni ce ya fara aure kamin ki shigo gidanan ki zauna cikinsa, har ki amsa sunan

matar gidan ni ce na fara amsa wannan sunan, saboda haka ki dawo cikin hankalinki ki san da wacce kike magana kada rudin kuruciya ya

ɗ

ibe ki fa

ɗ

a min maganar da za ta harzuƙa ni na yi miki shegen duka a gidanan babu uban da ya isa ya kwace ki hannuna.

#

Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

[2/1, 12:50 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

Love Story

#Gwagwarmaya

#Team Tagwaye

091.

Kall

on amma bakida hankali Aydah take yi wa Sadiya kasa

ɓ

oye mamakinta ta yi har sai da ta furta "Duka fa kika ce Yaya Sadiya? Ki zo har cikin gidan mijina cikin

ɗ

akinsa kuma ki dake ni en gaskiya bakida hankali yaya Sadiya kina bukatar gani psychiatrist.

Ayd

ah tana dasa aya Sadiya ta

ɗ

auke ta da mari ita ma Aydah bata yi kasa da gwiwa ba ta rama marinta, hakan ne ya fusata Sadiya ta rufe Aydah da duka abun ka da karfi ba

ɗ

aya ba sosai take dukan Aydah kamar ba ƙanwa ta da suka fito ciki

ɗ

aya ba.

Ihun Aydah d

a Rumaisah ta ji yasa ta fitowa da gudu sai ta ji ihun yana fitowa daga

ɓ

angaren Ab sai ta taka birki tana zaro idanu a tunaninta Ab ne yake dukan

Aydah nan da nan da

ɗ

i ya lullu

ɓ

eta ta baza kunnuwa tana ji yadda Aydah ke ihu ga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login