Showing 90001 words to 93000 words out of 268949 words

Chapter 31 - KURMAN ALLO COMPLATE

'yar wasan kwaikwayo ce ka ga yadda ta bi ta birkice, sai ka ce ba da hannunta ta zubawa mijin nata guba ba.

Sai kawai suka sheƙe da dariya, takon tafiya suka ji akan dry grass na tarin bishiyoyi dake zube a cikin lambu suke kusan a tare suka miƙe tsaye cikin ka

ɗ

uwa suke kallon juna kafin da sauri suka nufi gun da suka ji sautin ya ƙaru saboda wanda ya yi musu

la

ɓ

e ya

ɗ

iba da gudu ne. Hankali tashe Ciroma ya shiga kwallawa bayi dake cikin gidan gona kira ya umarce su da su bi bayan mutumin kada su bari ya sha kodai su kawo shi a raye kuma su kawo masa gawarsa. Tun mutumin yana iya gudu da dukan ƙarfin sa har ya

zo ya fara jigata, kasancewar tsufa ya fara riskarsa fahimtar ya yi ba zai sha daga hannun wa

ɗ

annan azzalumai ba sai ya ciro wayarsa da ya nade zantukan Galadima da Ciroma ya kira wata number ya yi magana wacce bata wuce ta mintuna uku ba ya kashe wayar, y

a ƙarawa gudun nasa ya shiga wata duhuwa mai sarƙaƙƙiya ya boya a ciki yana ji maganganu bayi amma bai motsa daga inda yake ba yana kallonsu suka ƙara kwasa wa da gudu suka nusa cikin jeji, shi kuma ya fito daga ma

ɓ

oyarsa ya nufi gindin wata bishiya ya haƙ

a rami tare da ciro wata baƙar leda cikin aljihunsa ya kashe wayarsa ya na

ɗ

e ta ciki ya binne ta cikin ramin.

*ALH BASHIR MANSION*

Acikin kunnensa aka kira sallar asuba, idan yace ga baki

ɗ

aya wannan daren ya samu bacci mai da

ɗ

i ya yi karya. gaba

ɗ

aya wa

nnan daren yazo masa a birkice har addu'a yake Allah yasa daren ya yi ta tsayi kar gari ya waye, har lokacin da ake kokarin tada sallah acikin kunnuwansa amma sai ya tsinci kansa da kasa tashi jikinsa tamkar an

ɗ

a

ɗɗ

aure masa shi da sassari da kyar ya yi ka

rfin hali miƙewa tsaye yana jin yadda kansa ya yi masa wani irin nauyi saboda baccin da bai samu ya yi ba. Hakanan ya daure ya yi wanka ya dauro alwallah a gurguje ya saka jallabiya a jikinsa ya wuce zuwa masallaci lokacin har an tada sallah. kusan karfe b

akwai suka fito daga masallaci shi da Daddy ya gaishe da Daddy, kallan idanunsa Daddy kurum yake wanda babu wadataccen bacci acikin su, "Bayan saukowa daga masallaci ne daurin auren kana da lokaci har na awa bakwai ka je ka samu kayi bacci ,zan jira ka zuw

a karfe goma ka fito muyi break fast. Da mamaki yake kallon Daddy tun kafin ya furta Daddyn ya katsesa yana fa

ɗ

in."na sani zan jiraka ka je kayi baccinka.

Daddy ya fa

ɗ

a yana nufar part

ɗ

insu shima AB ya juya zuwa nasa,kamar yadda Daddy ya umurce sa ya hau

gado ya kwanta kuma cikin sa'a baccin yazo masa. ƙarfe bakwai da rabi Mami ta turo kofar

ɗ

akin nata, kwance take cikin kyakkyawan gadonta daga ita sai towel ajikinta tayi rufda ciki tana baccinta cikin natsuwa, kallonta kawai Mami take cike da takaici ta

tabbata wanka tayi niyar shiga ta buge da komawa ta kwanta dan tun jiya da Daddy ya yi mata maganar kar Aydah ta fita makaranta a yau bata fa

ɗ

awa Aydah ba. Mami dai ta tsaya tanata bin Aydah da kallo tamkar mai son ta gano wani abu a jikinta wani abu taji

yana tsaya mata a wuya idan kuma ta tuna wai nan da wasu awanni Aydah

ɗ

in za a daura aurenta da Abba sai zuciyarta ta kara dagulewa ta rasa meyasa har ranta take jin bata son wannan auren ta rasa meyasa take jin babu da

ɗ

i har acan kasan zuciyarta har ga Al

lah akwai mugun kwaruwa acikin auren Aydah da AB to duka -duka Aydah nawa take me ma ta sani acikin rayuwar Auren saboda kawai daukar hakki da zalunci irin na mahaifinta zai

ɗ

aura mata nauyin da shekarunta ba su isa dauka ba.

Juyawa kawai Mami ta yi ta ru

fowa Aydah ƙofar yau ko kitchen bata leƙa ba domin ganin me Huwaila take shiryawa na break fast saboda takaicin Daddy. Kusan karfe 8 na safe ta farko a wani gigice da sauri ta zuro kafafunta daga kan bed ,

ɗ

in tamkar zata yi kuka ta nufi toilet babu wanda

ya tasheta gashi har ta makara zuwa school agurguje ta watsa ruwa cikin mintuna goma kacal har

uniform ta saka babu kowa a parlor lokacin da ta sauko ,

ɗ

akin Mami ta nufa kai tsaye knocking ta yi jin shiru yasa ta tura ƙofar kanta tsaye ta shiga ga mamakin

ta Mami na kwance akan bed sai dai ba bacci take ba, yanayin da ta samu Mami ya

ɗ

an daga hankalinta dan ganin damuwa kwance acikin fusrkarta.

"mami!"Aydah ta kira sunanta da sanyin murya "Karki dameni dan Allah ki fita ki bani waje Zulaiha!"Mami ta kira s

unanta baro-baro daman kuma sunan mahaifiyar Daddy ne musamman idan tana cikin fushi haka take kiran sunan nata babu ruwanta ko a gaban Daddy ne. Ganin taki tafiya Mami ta daga kai tana kallonta ta wani daure fuska tana wani daka mata tsawa "ki je ki cire

uniform tunda zaman gidan kike so karfe nawa kika sani yanzu?har zata bu

ɗ

e baki ta yiwa Mami magana ganin tana shirin tasowa yasa Aydah ta fice da gudu tabar cikin

ɗ

akin tamkar zata yi kuka

Kai tsaye part din mahaifinsu ta nufa

ganin bata gansa a parlo

r ba tasan yana master bedroom

ɗ

insa ya koma

Bacci TV parlorn kawai ta kunna tayi kwanciyarta anan, ita ma bata da

ɗ

e ba wani baccin ya kara daukarta batare da ta yi tunanin cire uniform ba.

Da mamaki sosai Alhaji Sanusi ke kallon matar tasa jin abunda t

ake fa

ɗ

a, "kin san bana son kalar wannan wasar wannan wane irin aure ne auren ma da Aydah?" wata dariya Alhaji Sanusi ya saki yana kallon matar tasa cike da takaicinsa take fa

ɗ

in. "Na ta

ɓ

a yimaka irin wannan wasar jiya Hajiya mariya da muka yi waya take sa

nar dani ta tabbatar min dacewa yau ne daurin auren Abba da Aydah.

Wata irin zufa Alhaji Sanusi ya fara ha

ɗ

awa ga baki

ɗ

aya abubuwa ya ji suna neman kwabe masa duk abunda yake shiryawa baya tafiyar masa adaidai lallai wannan karon yayan nasa yayi masa ba

zata kuma ya shayar dashi mamaki. meyasa ko a Company bai ji ana maganar ba.?" Wannan karon bai san kuma me yayan nasa ya shirya ba, acan kuma

ɓ

angaren Alhaji Bashir shi ka

ɗ

ai ya zauna ya yi tunani bai raba card

ɗ

in daurin aure ga kowa ba. Musamman cikin C

ompanyn su gudun matsala da kuma kare martabar Abba Bashir

hasalima Abba kawai ya baiwa card

ɗ

in ya rabawa friends

ɗ

insa, shima yasan a bangaren Abban ba wasu friends ne garesa ba sosai. miƙewa tsaye Alhaji Sanusi ya yi ya shiga kai da kawo tsakiyar parl

or

ɗ

insa ga baki

ɗ

aya hannayensa sargafe a bayansa. break fast

ɗ

in da ya gama yi yanzu ya ji yana ya mutsa cikinsa da wani irin yanayi cikin fuskarsa yake kallon matar tasa dake ta kallon sa. Wani numfashi mai zafi ya fitar rai a

ɓ

ace yake fa

ɗ

in."meyasa da

na dawo jiya baki sanar dani ba?"kin san ko awa nawa ya rage a daura aure taya zan iya dakatar da wannan auren?" ta bu

ɗ

e idanunta tana kallon mijin nata cike da takaici take fa

ɗ

in."ƙarfe

ɗ

aya na dare zan zauna parlor ina zaman jiran dawowarka tunda ni na

aike ka zaman majalisa har karfe

ɗ

ayan dare aini lokacin ban ma san inda kaina yake ba. Kawai ka dauki haƙuri a daura auren. Da yanayin yadda mariya ke yimin magana kamar bata son auren nan na Abba da Aydah yanayin muryarta ya nuna kamar akwai tsanar Abba

Bashir a kasan zuciyarta.

Shiyasa ma nake ta sauri na gama abubuwan da zan yi na tafi gidan na sha kallo, shi dai Alhaji Sanusi car key

ɗ

insa kurum ya dauka ya fice daga Parlor yana kuma neman hanyar da zai dakatar da wannan auren.

Fitowar Daddy kenan d

aga dakin baccinsa kusan karfe 9 har da mintuna goma a sama da mamaki yake kallon TV dake aiki cikin parlor kafin ya mayarda kallonsa kan Aydah dake kwance tana bacci da uniform ajikinta murmushi kurum Daddy ya yi ya karaso cikin parlor ya

ɗ

an rage volume,

zama ya yi yana canja channel zuwa channel

ɗ

in (TVC NEWS)bai jima da zama ba Mami ta karaso cikin parlor cikin shigar alfarma bayanta Siyama ce da dan ƙaramin tray a hannunta ta

ɗ

orasa akan side table dake cikin parlor ta gaishe da Abba,ya amsa cike da fa

ra'a ita da Mami har lokacin idanunta na kan Aydah hannu Mami tasa da niyar ta tasheta Daddy, ya yi saurin dakatar da ita ta hanyar daga mata hannu. kallonsa Mami take tana jiran karin bayani "ki kyaleta tunda bata tashi ba. cikin ƙunar rai Mami kamar jira

take Daddy, ya yi magana ta sauke masa kwadon masifa "A haka kake tunanin aurar da wannan yarinyar Alhaji?" idan taje gidan auren me ma zata iya da kanta za ta ji ko da responsibilities

ɗ

in dake kanta a matsayinta Na matar aure. shi dai Daddy kallonta kaw

ai yake harta gama fa

ɗ

anta ta zauna tana kokarin jawo ruwan dake cikin flask wanda ta dafawa Daddy ruwan lipton da suka ji citta ,da kanumfari daman a ka'idar Daddy kafin ya yi break fast sune farkon abunda yake sha. Siyama na ganin mami ta fara fa

ɗ

a daman

ta sulale tabar parlorn har yau tana mamakin meyasa Mami bata son auren yaya Abba, da Aydah mutane nawa ne a kauye suka yi aure batare da ma sun kai shekarun Aydah ba. harga Allah tana son Yaya Abba,ya auri autar tasu ko taga haukan da Sadiya zata yi kuma

sai yanzu tasan Yaya Abban yafi dacewa da Aydah akan Sadiya, Mami ta zuba masa lipton

ɗ

in acikin tea cup ta miƙa masa ya karba da murmushi kwance a fuskarsa yake fa

ɗ

in."thank you wife.

ƙ

ara ha

ɗ

e rai ta yi hayaniyar su ya tayar da Aydah ta miƙe zaune tana

saukar da kanta akan iyayen nata,

"Mamana kin sha bacci tana murza ido take gaisheda Daddy, ya amsa yana tamabayarta meyasa ta saka uniform banci yace ba zata je school ba yau."da sauri Mami ta kar

ɓ

e zancen da fa

ɗ

in "Sai kace baka san halin rigimarta ba.

"Daddy yau koda na tashi asuba, bana jin da

ɗ

in jikina na rasa meke damuna ga yawan fa

ɗ

uwar gaba.

Murmushi kurum Daddy ya yi dole duk maccen da igiyoyin aure zasu hau kanta sai ta tsinci kanta a irin wannan yanayi. jeki ki cire uniform ki wanke baki zuwa

10 zan fito mu yi break fast kafin nan yayanku ya karaso. Nasan shima yana can yana baccin.

Ɗ

agawa Daddy kai kurum ta yi tabar masu Parlorn da gaske bata jin Daddyn jikinta tun daga wayewar safiyar yau take jin jikinta wani irin tamkar wacce aka yiwa she

gen duka. Har Daddy ya gama shan ruwan lipton Mami na zaune jin shiru har na minti biyar bai da alamar tashi ayi break fast, Mami tace "yara fa sunata jira."kuje kuyi ke da yaranki Mariya idan Abba,ya tashi zamu yi tare.

Da mugun shock Mami ke kallonsa ra

nta banda tafasa babu Abunda yake, lallai akwai aiki babba a gabanta tun farko meyasa ta baiwa Daddy dama irin wannan?"yanzu ma Abba zai jira suyi break fast a tare kenan ma yafi 'ya'yan da ya haifa acikinsa muhimmanci Mami saboda bakin ciki kasa cewa koma

i tayi ta fice daga Parlor acan kasan ranta wata irin tsanar Abba ce ta fara sauka a kasan zuciyarta.

#Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

A

CCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[12/25/2023, 12:56 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

*AREWABOOK

*:Jeddah3256

Love Story

#Gwagwarmaya

#Team Tagwaye

037.

Mami tana shiga main parlor ta tarar da Sadiya zaune akan kujera da kayan baccin a jikinta, ta yi tagumi idanuwanta sun yi luhu-luhu alamar tasha kuka ga kuma rashin bacci yadda idanunta su

ka yi jajir ya ƙara

ɗ

agawa Mami hankali, cikin sanyi jiki ta nemi gefen Sadiyar ta zauna "Sadiya!

Mami ta kira sunanta cikin mutuwar jiki da sanyi murya.

"Na'am!

Sadiya ta amsa da dusasshiyar muryata.

"Ki yi haƙuri ki cire Abba daga zuciyarki domin na

yi iya ƙoƙarina na gani ya maida ke

ɗ

akinki amma abin ya ci tura, ga baki

ɗ

aya na rasa kowacce irin dama.

Wani naunnayar numfashi Sadiya ta sauke yayin da har hawaye sun fara bin kumatunta "Duk duniya babu wata kalma da na tsana a furta min Mami irin ace

na haƙura da yaya Abba ko na cire shi daga zuciyata wannan kalmar tana kona min rai Mami anan nake ji tururin zafinta.

Sadiya ta ƙarasa magana da shouting tana pointing ƙirjinta.

Ko ka

ɗ

an Mami ba ta ji mamakin fitar wa

ɗ

annan maganganu daga bakin Sadiya b

a domin ko makaho ya kalleta zai fahimci she's depressing "Dole ki yi haƙuri Sadiya ki rungume ƙaddara ki roki Allah ya cire miki soyayyarsa nan da 'yan awannin ƙalilan Abba zai zama mijin Aydah kin kuma san ko a garin jahilai ya da ƙanwa ba za su aure nam

iji

ɗ

aya ba.

Wani kalan miƙewa tsaye Sadiya ta yi jikinta ko'ina rawa yake ƙwaƙwalwarta sai kimtsa mata abubuwa da dama take yi "Ƙaddara fa kika ce Mami? Wallahil-azim ba zan ta

ɓ

a kar

ɓ

a wannan ƙaddarar ba duk ƙaddarar da za ta ja katanga tsakanina da abi

n ƙaunata, ban yarda da ita ba. Ke kin yi iya naki Mami babu nasara ni ki zuba min ido ki ga ta yarda zan dawo da yaya Abba gareni.

Tana ƙarasa magana ta juya a mugun fusace ta haura upstairs idanunta ga baki

ɗ

aya sun gama rufewa, a yadda take ji zazzafar

soyayyar AB kowa ma za ta iya kashewa matuƙar zai zama nata ita ka

ɗ

ai.

Tana zuwa ta murza kofar

ɗ

akinta key bedside drawer ta nufa ta bu

ɗ

e ta a fusace ta ciro wata bakar leda ta yi zaune darshan akan marbles ta zazzage abunda ke ciki bottle

ɗ

in tortulin

with codeine syrup ne aciki sai wa

ɗ

ansu tablets, ta

ɓ

alle two tablet ta afka a bakinta kana tanata korawa da tortulin

ɗ

in wanda bata ko tsaya yi diluting

ɗ

insa ba ta shiga sha tana shanye wa ta dubi jikin bango ta maka bottle

ɗ

in ya fashe in to tiny pieces

, sai kuma ta shiga fizgar sumar kanta da dukan hannayenta ta saki wani irin ihu kafin ta sulale kan marbles ta cigaba da gunji kuka wanda sautinsa baya fita sosai a dalilin dusashewar da muryata ya yi, sannu a hankali take lumshe idanuwanta da suka yi wan

i irin ja kamar an ba

ɗ

a mata barkono, bata

ɗ

auki dogon lokaci ba naunnayen bacci ya yi awon gaba da ita.

Aydah tana shiga

ɗ

akinta ta cire uniform ta maye gurbin su da A-shape gown na atamfar chiganvy gold ash and sky blue in colour ta ha

ɗ

e kitson kanta tu

n wanda yaya Abba ya kaita aka yi mata ta

ɗ

aure shi da band ta dauko hula da aka yi mata da

ɗ

an ƙwalin atamfarta ta kifa akanta ta daidaita zaman hular kanta, ta shafa powder da man lebe sannan ta fesa turare duk abinda take yi tana yinsa ne cikin mutuwar

jiki bata ji kwari a jikinta ko ka

ɗ

an yadda take ji jikinta tamkar an

ɗ

a

ɗɗ

aure mata shi da sassari. Ga irin fargaba da fa

ɗ

uwar gaba da take yi wanda ta rasa na menene, gefen gado ta zauna tana sauke numfashi ta dauki mintuna goma a haka kafin ta miƙe ta sa

uko ƙasa. Siyama ka

ɗ

ai ta isko a dinning area ta ja kujerar dake facing

ɗ

inta ta zauna tana fa

ɗ

in "yaya Siyam me kesa fa

ɗ

uwar gaba?" Yau tun da na tashi nake jin fa

ɗ

uwar gaba ha

ɗ

e da wani irin tsoro-tsoro.

Aydah ta ƙarasa magana cikin raunatacciyar mury

a. "Ba dole ki ji fa

ɗ

uwar gaba ba nan da

ɗ

an wani lokaci za ki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login