Showing 108001 words to 111000 words out of 268949 words
wallahi ba ƙaramar mace ce za ta iya daukarsa a shimfi
ɗ
a ba. Ni kam na shiga uku Safeena ina matukar tausayin Aydah
yarinya jikin
ɗ
an firitt kaman ki hura ta fa
ɗ
i, ba gaba ba baya.
"Duk laifin Daddyn su Sadiya ne shi bashida idanuna ne ko kuma bashi da hankali ne da kamin ya yanke wannan hukuncin bai yi duba da girman Abba da ƙarancin shekarun Aydah ba.
"Bari kawai Sa
feena Alh Bashir ya riga ya cuce ni ga Sadiya nan ta silar wannan shegen yaron tana kokarin
ɓ
ata rayuwarta a wofi.
"Ai ta ma riga da ta gamawa
ɓ
ata yaya Allah na tuba me ya rage.
Safeena ta fa
ɗ
a da sauri tana wani kalan ta
ɓ
e baki.
"Yanzu Safeena menene
mafita?"
"Mafita
ɗ
aya ce ki tashi mu tafi can gidan Abba
ɗ
in ki kashe masa gargadi da kakkausar murya kar ya sake ya ta
ɓ
a miki 'ya yadda nasan shi da biyayya zai ji maganarki kafin mu nemo saukaƙkiyar hanya da za mu raba Aydah dashi. Idan ba haka ba kina
ji kina gani zai yaga miki 'ya a banza watakila ma ya haifar mata da yoyon fitsari.
Sosai Mami ta ka
ɗ
u da jin wa
ɗ
annan zantuka daga bakin Safeena ba tare da dogon tunani ba ta tashi suka fi ce Safeena ke driving Mami tana gefenta gabanta sai fa
ɗ
uwa yake y
i ta kasa samun natsuwa, zuciyarta sai wassafa mata take yi tun da jiya a guri
ɗ
aya Abba da Aydah suka kwana koda bai yi mata komai ba ya tattaba mata jiki. Horn aunty Safeena ta yi maigadi ya zo ya bu
ɗ
e musu gate ta nufi parking lot ta yi parking kusan a
tare suka fito daga mota koda suka shigo main parlor yana gyara tsaf sai ƙamshin turaren wuta ke tashi, bayan fitar AB Aydah da ta ji motsi komai ƙanƙatarsa sai ta zubura, duk ta bi ta tukura kanta da ta kasa samun natsuwa shine ta tashi ta koma can bayan
cushion ta zauna tare da taƙure jikinta guri
ɗ
aya turo ƙofar dasu Mami suka yi ya sa ta zubura da sauri ta miƙe tsaye idanunta suka fa
ɗ
a cikin na Mami da gudu ta zo ta rungume Mami, uwa da
ɗ
a sai Allah duk da Mami tana ji haushi Aydah saboda yadda ta ƙi yi
wa Daddy bore akan wannan aure da ya yi mata don har ga Allah so tayi Aydah ta bijirewa Daddy, yanzu da ta ji Aydah a jikinta sai ta ji zuciyata ya karye har ta yi hugging nata back kukan shagwa
ɓ
a Aydah tasa "I miss you Mami I absolutely miss you ina Daddy
, yaya Siyam, da yaya Sadiya meyasa Mami ba ku zo tare ba?
Mami
ɗ
azu na kiraki da wayan yayanmu you refuse to pick the call why Mami miyasa?"
Yadda ta karasa magana tana zuba shagwa
ɓ
a har wanin cuno baki gaba take yi, da sauri Mami ta cireta daga jikinta
har tana ha
ɗ
awa da ture ta "Saboda ban ga amfani magana dake ba Aydah, lokaci da labari ya riske kika ji Daddynku ya aura miki da wancan
ɗ
an iska yaro marar asali meyasa ba ki yi bore ba kaman yadda Sadiya ta yiwa Daddynku da ya aura mata shi. Sai gashi ki
n kwana gidansa cikin kwanciya hankali da walwala ko Aydah?"
"Ni gaskiya Mami sai dai ki yi haƙuri ba zan iya kallon Daddy na ce masa bana so aure nan ba. Daddy yana da yakini akaina ni ce zan kawowa yaya Abba farin ciki wa rayuwar...... kafin Aydah ta ƙa
rashe magana Mami ta buge mata baki wani kalan ra
ɗ
a
ɗ
i Aydah ta ji a bakinta sakamakon buge shi da Mami ta yi haƙora ta suka datse mata lebben ta na sama har sai da ya yi jini shafa bakin nata ta yi tana gani jini a tafin hannunta ba ma wani sosai ba ta tsa
ndara ihu mai ƙarar gaske, daidai AB yana parking motarsa wannan ihun nata yai masifar gigitashi ya balle murfin mota ya fito ko takeaway
ɗ
in da ya yo musu bai tsaya dauka ba ya, nufi cikin gida cikin saurinsa yana tura ƙofa daidai sanda Mami ta dakawa Ayd
ah tsawa "ke rufe mana bakinki sakarya yarinya kawai marar kishi kai ga baki
ɗ
aya Aydah ba kisan ciwo kanki ba.
Aunty Safeena ta kar
ɓ
e zancen tana fa
ɗ
in "Ke yanzu banda daƙiƙanci idan aka barki da wannan gabjejen kato sai ki yi zaman aure dashi? To bari k
i ji duk ranar da kika bari wannan mur
ɗ
a
ɗɗ
en kato ya bu
ɗ
a ki kwanakin sun ƙare ba abinda zai hanaki kamuwa da yoyon fitsari idan ma an taki sa'a kin rayu kenan ba ki mutu ba.
Masifar da suke ta zubawa Aydah ya hana su ji ƙarar bu
ɗ
e ƙofa da AB ya yi sai ka
wai ya ya yi tsaye yana saurarensu, suka cigaba da fadar maganganu marasa kyau da da
ɗ
i akansa.
"Wai Mami me yayanmu ya yi miki ne da kika tsane shi har haka?"
Aydah ta tambaya tana sharar hawaye da suka gama wanke mata kumatunta.
"Ubanki ya yi min na ce
ubanki ya yi min Aydah ana nuna miki Annabi kina runtse ido sakarya yarinya shashasha kawai to bari ki ji idan har ina ƙaunar mutuwata to ina ƙaunar wannan auren naku, maza wuce ki kira min Abba saboda duk abunda zan fa
ɗ
a sakarcin ki ba zai barki ki fahim
ta ba.
Aydah ta yi banza da Mami tana cigaba da shar
ɓ
e hawaye, damtse hannunta Mami ta kama ta girgiza ta da ƙarfi kafin ta ingiza ƙeyarta "Wuce ki je ki kira min shi tun kafin nayi mugun
ɓ
ata miki rai.
Yadda Mami ta ingiza ta yasa ta yi tangal-tangal t
a fadi daman ga yadda
ɗ
an jikin yake sai a hankali ba wani karfi ne da ita ba. AB yana gani Mami tana shiri yiwa Aydah rauni ya karasa shiga parlorn yana fa
ɗ
in.
"Mami!!"
Daga Mami har aunty Safeena waigawa suka yi, da sauri ya nufi wurin da Aydah take y
ashe tana gunji kuka ya
ɗ
ago ta "Sannu baby in ji ba ki ji ciwo ba??" Yana magana tare da sa ta a jikinsa daman haka ya saba rarrashinta duk lokacin datake kuka, kafin Aydah ta bashi amsa aunty Safeena ta ce "iyeee! Ba shakka Abba a gabanmu kake kwakume 'y
ar jinjira yarinya nan saboda ba kada kunya ba ka gaje ta ba ko?"
Ran AB ya sosu da jin wannan furuncin na aunty Safeena sai dai bai isa ya mayar mata da magana ba saboda har gobe yana mata kallon ƙanwar mahaifiyarsa.
"Ai idan bai yi mata hakan a gabanmu
bai cika cikkaken tsintaccen,
ɗ
a shege ba. Abba ka zama annoba gashi nan ta silarka rayuwar Sadiya tana neman
gurbacewa mijina da muka yi aure shekara da shekaru ko kallon banza bai ta
ɓ
a ha
ɗ
ani dashi ba amman saboda kai Abba ya wanke min fuska da mari.
M
ami ta fa
ɗ
a tana huci dan ba ƙaramin haushi da tsanar Abba take ji deep down na zuciyarta sai lokaci Abba ya
ɗ
an runsuna ya gaishesu a tsawace Mami ta ce "Kai dakata! Ban zo nan don ka gaishe ni ba na zo na kashe maka gargadi da kakkausar murya karka sake
ka nemi ka ha
ɗ
a shimfi
ɗ
a da 'yata domin Aydah yarinya ce ba za ta iya
ɗ
aukar ƙato kamar ka ba. Ba zan zuba ido ka cutar min da yarinya ba ko
ɗ
an yatsanta ka ta
ɓ
a da niyar jin da
ɗ
i Allah ya isa dawainiya da na yi da kai.
Kuma ka sani Abba ko tsine maka n
ayi wallahi tsinuwata za ta bi ka domin ba kalar wahalar da ban yi da kai ba.
Har Mami ta kai ƙarshen zancenta kansa yana kasa wata zufa ce taketa keto mishi a can kasan zuciyarsa yana ta auna maganganu Mami, dukka ya danganta su da tsanar da take masa da
man tana so taci zarafin sa shine ta fake da wannan zance da hankali ba zai dauka ba ko giyar wake ya sha ba zai tunkari Aydah da wata bukatarsa ba. Mami da aunty Safeena sai da suka kare masa zagi da gori kamin su fi ce jikinsa a mace ya bi su ya raka su
har waje mota yana musu fatan sauka lafiya, muguwar harara aunty Safeena ta galla masa Mami kuma ta ja tsaki. Wannan irin abu ya ji ya danne masa kirji ya ja sanyayyu ƙafafuwansa ya koma cikin gida Aydah tana zaune a two seater ta kifa kanta a hannun kujar
ar tana abunda da ta saba, tausayin kansa da nata yake ji domin yasan duk wannan abun da Mami da aunty Safeena suka yi mata duk ta dalilinsa ne. Tausayin kansa da yake ji kuma yana tuna irin kalubalen da yake ta facing daga wannan sai wancan gaba
ɗ
aya duni
ya ta yi masa zafi komai ya fice masa arai. Damuwa tana neman ta kassara masa rayuwa. Kusa da ita ya zauna cikin taushin muryarsa wacce ko da yaushe take a sanyayye da matukar wahala ka ji AB ya yi magana da kaushin murya mutane ne shi mai sanyi hali da ra
shin so hayaniya. "Ki yi hakuri baby ki daina kuka kada kanki ya yi ciwo.
"Yaya Abba meyasa Mami za ta tsaneka me ka yi mata dan Allah?"
"Baby saboda Daddy ya ƙi amincewa da bukatarsu ita da Sadiya?"
"Wannan wacce irin bukata ce wacce za ta juyarda kaun
a da Mami take maka cikin ƙanƙani lokaci ta koma zazzafar kiyayya irin wannan? Dan Allah yaya Abba idan bai sabawa addini Islama ba ka yi musu abunda su keso ko hakan zai dawo da irin ƙaunar da Mami take maka.
"Abunda suke so ikonsa baya hannuna Aydah yan
a hannun Daddy kuma ni mai biyayya ne ga dukka abunda ya umarci ni.
Kwata-kwata Aydah bata fahimci idan kurman allon nasa ya dosa ba, sai kawai ta ce "Duk ranar da na je gida zan yiwa Daddy magana yasaka ka yi musu abunda suke so don ni gaskiya ba zan iya
cigaba da jure gani Mami tana fushi da kai ba.
Murmushin gefen baki ya yi tare da jan karan hancinta tasa ihun shagwa
ɓ
a ya tashi ya je ya dauko musu takeaway
ɗ
in da ya yo musu daga Gusto restaurant suna cikin ci abinci Rumaisa ta kira wayarsa nan take Ay
dah taga fuskarsa ta cika da murmushi ya dauki kiran ya tsallake abinci ya haura sama yabarta da plate
ɗ
in abinci tana jujjuya spoon, wani kololon abu ta ji ya tokare mata maƙoshi ta kasa cigaba da ci abincinta rai
ɓ
ace ta ture plate
ɗ
in, ita daman can ta
tsani Rumaisa madawaki tun kafin tasan AB ba yayanta na jini bane. Bata ƙaunar Rumaisa ko ka
ɗ
an.
*MASARAUTAR KUDU*
(Bangaren Kilishi)
Ciroma ne ya shigo sai faman sa
ɓ
a babbar rigarsa yake, yana zuwa ya zube a gaban mahaifiyar tasa "Barka da hutawa umma.
Kilishi ta yi mishi kuri da idanunta tana karanta yanayinsa cikin sarƙewar lafazi ya sake furta.
"Allah ya taimake ki gani hidima Jumma ta fa
ɗ
amin kina so ganawa dani Allah yasa dai lafiya?"
Ya fa
ɗ
i haka ne a dalilin yadda yaga fuskar Kilishi a ha
ɗ
e s
ai faman karka
ɗ
a ƙafa take lokaci zuwa lokaci tana furzar iska daga bakinta alama ce dake nuni da ranta a
ɓ
ace yake.
"Ciroma tun jiya na aika hadimi kogiji ya kira min kai kuma ya isar maka da saƙona kuma har ka ce dashi ya fa
ɗ
amin za ka zo amman ba ka zo
ba shin ko zan iya sani dalilinka na ƙin amsa kirana? Yaushe na zama abokiyar wasanka Ciroma?"
Zufa ce taketa ketowa Ciroma a sassan jikinsa zuciyarsa ta cika da fargaba ko Kilishi ta sami labari akan plan
ɗ
insa ne.
"Ciroma!!!
Ta kira sunansa a tsawace
wadda har sai da Ciroma ya zabura sai kuma ya tuna matsoraci baya zama gwani idan har yana so hakarsa ta cimma ruwa to kuwa sai ya fatattake tsoro daga zuciyarsa sai ya zama jajirtaccen namiji.
"Na'am Ranki shi dade.
"Ka fa
ɗ
amin hakikanin gaskiya inda
kake zuwa kwana?"
"Allah ya ƙara miki lafiya ai ni sabgogina yawa ne dasu, saboda haka ko'ina ma zan iya zuwa.
Ciroma ya yi magana kansa tsaye.
"Ina so ka dakatar da duk wani shirinka Ciroma domin bakin rijiya ba wajen wasan makaho bane. Kada ka kunno w
utar da ba kada ruwan kashe ta.
Wani abu Ciroma ya ji ya tsarga masa rashin gaskiyar ya bayyana kiri-kiri akan fuskarsa, sai kawai ya dake tare da gyara zamansa yana tankwasa yatsun ƙafarsa ta dama sai sauti suke fitarwa ƙas!ƙas! Cikin sakakkiyar fuska ya
ce "Ranka shi dade idan kika ji makaho ya ce ayi wasa 'yar jifa wallahi ya taka dutse ne Allah ya t miki nisan kwana sai nake gani kamar ruwa ne suka ƙarewa
ɗ
an kada, kuma ni sai nake gani ranki shi dade kowa ya iya allonsa ya wanke ba laifi bane.
Wani y
awu mai bala'in
ɗ
aci Kilishi ta ha
ɗ
iye tana kallon Ciroma da fusatattun idanuwanta, kamin ta ce "Umarnin nake ba ka Ciroma a matsayina, na mahaifiyarka ka watsar da kudirinka akan karagar mulkin kudu ka mayar da hankalinka akan mulkar birnin kudu.
"Ko zan
iya sani dalili?".
"Dalili bai wuce mulkin kudu bai dace da kai ba.
Wata irin dariyar shakiyanci Ciroma ya sheƙe da ita sai da ya yi mai isarsa kafin ya tur
ɓ
une fuska yana kallon Kilishi a
ɗ
age tamkar ba mahaifiyarsa ba.
#Love story 2023/2024
#J
eeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#kurman Allo
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta
👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidd
a Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[12/
29/2023, 2:19 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
*AREWABOOK*: Jeddah 3256
#Love story
#Gwagwarmaya
#Team tagwaye Novels
044.
"Baby!hayati!" Duk ni
ɗ
aya wannan sunayen masu tsada
haka?."Ya fa
ɗ
a wearing a big smile shimfi
ɗ
e akan kyakkyawar fuskarsa duk da tarin damuwar dake lullube akasan zuciyarsa. bai san miyasa duk lokacin da yaji muryar Rumaisa wani farin ciki da nishadi ke saukar masa."farin cikin ki ya yi yawa,har ana jin hak
a cikin muryarki ki cigaba da farin ciki."yar kankanuwar dariya ta saki cikin muryar nishadi ta ce."Ina farin ciki Habibi farin ciki da nake fatar ya dore har izuwa ƙarshen rayuwata.
"Nima ina fatar haka habibty domin kuwa farin cikinki shine nawa.
"Yanz
u dai albishir ka?"sai da ya juya eyes
ɗ
insa tamkar tana ganinsa kafin yace goro fari sol.
"Idan na fa
ɗ
a me zaka bani a matsayin goro."komai ma zan baki,
"No ban yarda ba ka fa
ɗ
amin me za ka bani.
Yasan jan ran Rumaisa suna iya kai dare bata fa
ɗ
a masa b
a.
"Komai kike so zan baki.
"ka tabbata ?"
Wannan karon ta fa
ɗ
a da muryar mai shauki da nishadi.
"Rumaisa mana.!"
Yadda ya kira sunanta yasa tace "owk!Daddy yana nemanka, ya amince da aurenmu a karo na biyu hayatee.!"sai da y aji bugun zuciyarsa ya ts
aya na kusan sakan biyu kafin zuciyar tasa ta cigaba da bugawa da wani irin karfi,jin ya yi shiru nasa yasa Rumaisa fa
ɗ
in "Da gaske nake habeebi !"dan Allah ka zo anjima mu yi amfani da damar mu,babu Abunda Daddy, zai yi maka asalima haƙuri zai baka."zan
zo Rumaisa. Ya fa
ɗ
a murya can ƙasan maƙoshi sallama ya yi mata yana
sauke wayar akan kunnensa zaunawa ya yi a gefen bed bai san me yake ji ba a labarin da Rumaisa ta zo masa dashi ba in har da gaske take Alh Ballo Madawaki ya amince zai karbesa a matsayin
suruki a karo na biyu zai auri Rumaisa to kuwa ya fi kowa sa'a a duniya farin ciki yake ji da dukkan zuciyarsa haka zai basa kariya sosai na zamansa da Aydah a gida daya,to amman kuma Daddynsa yake ji wannan lokacin bai san taya zai dauki wannan al'amarin
ba.
Sai da ya yi sallar magarib ya yi wanka cikin dakakkiyyar shadda ruwan kasa wacce tayi mugun karbarsa sai kamshin turare yake tamkar wanda yayi wankansu ajikinsa. Dakin Aydah ya leka kwance ya sameta tayi ruf da ciki jin karar bu
ɗ
e kofar da kuma kams
hin turarensa da ya rika ziyartar hancinta yasa ta maida kallonta kan kofar,cike da izzarsa ya ƙaraso cikin
ɗ
akin nata suna ha
ɗ
a ido ta wani ha
ɗ
e rai ta turo baki tana juyar da kanta gefe
ɗ