Showing 24001 words to 27000 words out of 268949 words

Chapter 9 - KURMAN ALLO COMPLATE

taimakawa Abbu sai na taimaka ma idan babu kuma sai na tayaka da addu'a. Ni da kai abu

ɗ

aya ne damuwarka nima tawa ce hakazalika farin cikinka shine nawa matuƙar kana cikin damuwa ba yadda za a yi na kasance cikin walwala.

Har ta k

ai ƙarshen zance ta idanunsa suna a rufe "Safiya ina buƙatar hutawa za ki iya tafiya.

Ya yi magana still idanunsa na rufe.

"Amma Abb..

"Safiya please.

Yai sauri katse mata hanzari a wannan karo ya bu

ɗ

e idanuwansa suka fara canza launi, jikinta a sanyay

ye ta miƙe ta baro

ɓ

angaren nasa, ba tun yau ba take ayyana cewa gangar jikinsa ta aura ruhinshi yana wani gun daban.

*RUMAISA MADAWAKI*

Rumaisa ta fito daga cikin gida jikinta sanye da straight gown na lace pitch in color gaban rigar har zuwa ƙasanta an

mata beads work, sosai shigar tai mata kyau hannunta riƙe da purse

ɗ

inta wacce tayi match da heel

ɗ

in ƙafarta

ɗ

ayan hannunta ke

ɗ

auke da car key

ɗ

inta. Fitar nan da za ta yi za ta je gyaran gashi da body waxing da take zuwa duk ƙarshen wata yadda take taf

iya tamkar wacce bata kashi sai wani yatsine fuska take yi ga idanuwanta ta lullu

ɓ

e su da sunglass. Ta shiga motarta tare da yi reverse ta fito da ita daga parking lot kana ta daidai motar ta ja ta zuwa gate wanda tuni maigadi ya bu

ɗ

e mata. Kai tsaye Aj be

auty palace and spa ta nufa dama can ake mata duk wani gyaran jiki, tana shiga wurin ta ha

ɗ

u da old friend

ɗ

inta Aneesa Baffa wacce suka yi karatun sakandare tare tun daga lokaci basu sake ha

ɗ

uwa ba sai yau da suka ha

ɗ

u a Aj beauty palace and spa.

Aneesa

Baffa kyakkyawar matashiyar budurwa wacce ke ji da naira saboda mahaifinta Alhaji Baffa ya mutu yabar musu tarin dukiya wannan yasa ta fara business

ɗ

inta tana da manya-manyan boutiques na siyar da expensive clothes na mata da maza har ma dana yara Aneesa

Baffa she's independent woman wacce ke cin kashin kanta sai dai har yanzu bata yi katari da namiji da take gani ya dace da ita ba duk da tana da farin jini wurin maza. Cike da wayewa ta mata da idanuwansu suka gama bu

ɗ

ewa suka rungume juna ita da Rumaisa

daga nan hira ta barke a tsakanin su daga nan suka yi exchange

ɗ

in contact, da yake ita Aneesa har an kammala mata abunda ta zo yi saboda haka suka yi sallama tare da alƙawari kai wa junansu ziyara.

*ALH BASHIR MANSION*

Sosai Sadiya ke rera kuka kaman ba

gobe Allah na tuba ko uwarta da ubanta suka mutu iya kukan da za ta yi kenan, wani kololon abu take ji ya danne mata zuciya saboda tsanani kukan da take yi she can't even breathe sai wani irin she

ɗ

ewa take yi tasha baƙar wahala kafin ta samu numfashinta y

a daidaita a jikinta, she didn't think Hafeez would break her heart like this ta

ɗ

auki soyayya da yarda ta bashi sai gashi ya barta da dafi a ƙahon zuciya, wani kalan mahaukaci so take mishi shiyasa ta kasa kar

ɓ

a Ya Abba a matsayin mijinta sai gashi tayi b

iyu babu ta rasa Ya Abba shi kuma Hafeez Sale ya guje ta.

*AYDAH*

Hankali kwance take karanta novel

ɗ

inta duk gun da ya yi mata da

ɗ

i sai tai wani lumsashe idanu, tana rausayar da kai kiran sallah magarib ya tashe ta ba don ranta ya so ba ta ajiye littafi

n sai lokaci ta cire uniform

ɗ

in jikinta ta

ɗ

aura light pink towel

ɗ

in ta ta shiga wanka agaggauce ta fito ta zura plain cotton gown mai gajeren hannu tayi sallah bata tashi ba sai tayi sallah isha kana ta fito main parlor, babu kowa sai mai aikinsu da ta

hango a dining area tana arranging table, saboda haka ta wuce

ɗ

akin Siyama tana tura ƙofa Siyama was busy with her laptop turo ƙofar

ɗ

akin nata da Aydah tayi yasa ta

ɗ

agowa Aydah ta ƙaraso ta zauna kusa da ita "me kike yi ne yaya Siyam?"

"Ina ruwanki da

abunda nake yi?

Siyama ta fa

ɗ

a tana mayar da idanuwanta kan laptop

ɗ

in.

Sai da Aydah ta galla mata harara a fakaice ta wani turo baki tare da leƙa screen

ɗ

in laptop

ɗ

in ita a dole sai ta ga abunda Siyama take yi cikin sauri Siyama ta janye laptop

ɗ

in tan

a fa

ɗ

in "what's wrong with you?

"I just want to see what you are doing in the laptop ko haramun ne don na ga abinda kike yi?

Wani kallo Siyama ta wulga mata sosai iskanci Aydah ke sauri hasala ta kalli yadda tai mata magana kaman wata sa'anta "Get up an

d get out of my room before naci ƙarniyarki.

Miƙewa Aydah ta yi tana gunguni ƙasa-ƙasa magana ne take mayar mata, rai

ɓ

ace Siyama ta kalleta taga sai da take da

ɗ

an mitsitsi bakinta ko ba tambaya ba tasan maganganu banza ne take fa

ɗ

a mata "Why don't you r

espect me, Aydah?, I am your sister ina gaba dake you have to respect me.

"Haba dallah Yaya Siyam sai fa

ɗ

a kike kina nanata wa sai kace wasu shekaru kika bani masu yawa.

"Iyeee! Aydah yau kuma iskancin naki akaina ya dira?

Kallo sama da ƙasa Aydah ta yi

mata hakan ya ƙara harzuƙa Siyama ta zabura ta miƙe tsaye da zimmar idan ta kama Aydah sau ta yabawa aya zaƙinta, Aydah tana ganin yadda ta miƙe

ɗ

inan da gaske za ta iya dukanta saboda haka ta juya da gudu ta bu

ɗ

e ƙofa ta fita, ita ma Siyama da rashin haƙ

uri ta biyo ta da gudu suka sakko ƙasa dai-dai Sadiya tana fitowa kitchen hannunta riƙe da mug ta ha

ɗ

o tea, ta gaji da kukanta na rashin dalili ta fito yunwar da ta dinga naniƙar hanjinta yasa ta fitowa babu shiri sai dai ta rasa appetite babu

ɗ

an

ɗ

ano ko k

a

ɗ

an a bakinta wani

ɗ

aci-

ɗ

aci ma yake mata shiyasa ta yi deciding ta sha tea. Sai kuma ga wa

ɗ

annan rigimammun siblings

ɗ

in nata da basa gajiya da rigima, Aydah da ta zo da gudu bata lura da Sadiya ba tai bala'in bangaje ta mug

ɗ

in hannunta ya subuce ya fa

ɗ

i kan marbles ya tarwatse tea

ɗ

in ya zuba a ƙafarta, duk dai bai da zafi sosai hakan bai hanawa Sadiya tsandara ihu tana kira ƙafarta sai tsalle take Siyama ta nufe ta, tana ƙoƙari kamata Aydah tana gani yadda jikin Sadiya ke motsawa sai kawai abin ya bata

dariya ta fashe da dariyar harda su riqa ciki .a fusace su dukka biyu Sadiya, Siyama suka yi kanta ta sake kwasa da gudu ta fice zuwa compound tana dariya abinta, a bayyane ta ce "Cabdijam! Wallahi yaya Sadiya buhun banza ce dallah kalli yadda naman jiki

nta ke rawa dama za ta

ɗ

auki shawara ta fara rage fat.

Ta ƙarashe magana tare da kwatanta yadda Sadiyar ke tsalle sai kawai ta sake sheƙewa da dariya. Motar Ya Abba da ta hango yana shigowa ta nufi wurinsa tana ƙoƙarin ha

ɗ

iye dariyarta saboda tasan halins

a ba kasafai yake son dariya ba.

"Sannu da dawowa Ya Abba!

Ta fa

ɗ

a sa'ili da ya fito briefcase

ɗ

insa ta kar

ɓ

a ya sakar mata yana fa

ɗ

in "Me kike yi a waje Aydah?"

"Yaya Sadiya da yaya Siyama ne za su yi min duka shine na gudu waje.

Sai da ya ƙare mata

kallo kafin ya furta "Hauka suke yi da za su yi miki taron dangi? Ban da mugunta me za su daka anan? Sai dai in kasusuwan ki za su karya.

Ya ƙarashe magana yana nuna jikinta cunno baki tayi "A'ah! Ya Abba bangane ba wannan yabo ne ko zagi?

Murmushi mai s

auti ya yi tare da dungure mata goshi "bansani ba.

Ya yi magana tare da nufar flat

ɗ

insa tayi tsaye tare da bin sa da ido tana kallon yadda yake tafiya cike da izza da ƙasaita a zuciyarta tace "Anya kuwa Ya Abba

ɗ

inan ba daga royal family ya fito ba? OMG!

ji tafiya irin na hamshaƙai sarakuna. Tuni AB ya yi gaba yabar ta tsaye tana sambatunta na shirme yana dab da isa entrance

ɗ

in flat

ɗ

insa ta kwasa da gudu ta cimmasa tana "Ya aka yi yau yaya Abba ka yi saurin dawowa?"

Bai bata amsa ba har sai da suka shi

ga parlornsa ya ce "Ko na koma ne?

"Ni na isa na ce ka koma.

Ya ajiye wayoyinsa kan centre table yana fa

ɗ

in "Ki jira ni zan yi wanka.

Ya ƙarasa magana gami da kar

ɓ

ar briefcase

ɗ

insa dake hannunta ya nufi master bedroom

ɗ

insa "A fito lafiya!

Aydah ta fa

ɗ

a tana mai zaunawa akan cushion.

#Love Story 2023/2024

#Jiddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye Novels

#Kurman Allo

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

F

atima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEE

R*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[11/30/2023, 1:53 PM] Jiddarh Aliyu 2: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love Story

#Gwagwarmaya

#Team Tagwaye novels

011.

Daya daga cikin

wayoyinsa ta

ɗ

auka wacce ta kasance ita ce babba iphone 14 pro max, ba ta tasha wahala wajen cire code saboda sunanta ne, yawanci dukka pics

ɗ

in dake ciki nata ne, ta shiga nan ta fita nan sai kace ta bashi ajiya a wayar ne. Text message ya shigo daga habi

bty,

ɗ

an ƙaramin tsaki taja tare da bu

ɗ

e text

ɗ

in "Habibi ka bu

ɗ

e Data na tura maka pics

ɗ

in kitso da aka yi min yau ka gani ko ya yi kyau.

"Mtss! Aikin banza tsabar iskanci hatta da kitso tayi sai ta nuna masa.

Aydah ta yi magana a bayyane sai kawai ta

bu

ɗ

e Data

ɗ

in jim ka

ɗ

an sai ga pics

ɗ

in sun shigo kusan guda biyar wanda har sun bu

ɗ

e "mtsss! Ta sake jan tsaki har yafi na farko a dalili kitso da aka yiwa Rumaisa na attachment ne irin gana waving

ɗ

inan ƙanana ya sauka har gadon bayanta, tsabar

ɗ

aukar ma

gana irin na Aydah sai kawai ta yi tagging guda daga cikin pics

ɗ

in ta rubuta "Bai yi kyau ba ko ka

ɗ

an saboda ba da ainihin gashinki kika yi ba sai da kika ha

ɗ

a da gashin doki

kuma Allah ya la'anci mai ƙara gashi. Sai kawai ta tura mata tana gani text

ɗ

in

ya tafi ta kashe Data

ɗ

in ta ci-gaba da sabgar gabanta.

AB ya fito sanye da farar jallabiya sai zabga ƙamshi yake ya dubi Aydah ya ce "tashi mu tafi yunwa nake ji tun breakfast ban sake saka komai a cikina ba.

Aydah ta tashi da sauri suka nufo flat

ɗ

in M

ami koda suka shigo hatta da Mami jiraye take da ita ganinta tare da AB yasa dole suka shafa mata lafiya saboda sun san in har yana wurin ba dakuwa za ta yi ba.

Bayan sun kammala ci abinci AB ya wuce parlorn Daddy saboda tun a kamfani Daddy yace yana so

su tattauna magana mai muhimmanci. Bayan ya yi sallama Daddy ya amsa masa kana ya

ɗ

an runsuna ya gaida Daddy, ya nemi wurin ya zauna yana fa

ɗ

in.

"Daddy ka ce za mu yi magana.

AB ya yi magana yana kallon Daddy wanda hankalinsa ke kan akwatin talabijin yan

a kallon news.

Sai kawai Daddy ya tattaro hankalinsa ya mayar kan AB "Abba dangane da zance aurenka ne nayi magana da Alhaji Habibu Bichi akwai 'yarsa da ta kammala karatun ta na pharmacy yarinya ce mai cike da nagarta ka shirya gobe idan Allah ya kai mu

ka je ku dai-daita bana so al'amari ya dauki dogon lokaci.

Wani irin gumi ne ya karyowa AB a jiki ya kasa furta uffan sai bin Daddy da idanu yake yi, da Daddy ya ji ya yi shiru bai ce komai ba ya kuma san halinsa da kawaici da matuƙar wahala yai mishi mus

u saboda haka ya umurce shi da ya tashi ya tafi amma ya tabbata gobe ya je sun gana da yarinyar. AB ya baro parlorn Daddy tamkar zai rusa ihu, meyasa Daddy zai kafe lallai-lallai sai ya yi masa aure? Shi ba wani mummuna abu yake yi ba da zai sa Daddy ya ma

tsawa kansa. Tun sanda aka fasa aurensa da Rumaisa aure ya gama fice masa arai Rumaisa ita ce za

ɓ

insa ita ce mace da yake ganin zai iya zama da ita a karkashin inuwar aure. Da wannan tunani ya dawo bangarensa ya cire jallabiya jikinsa ya hau gado ya kwanta

ba don yana ji bacci ba sai don yana ji kaman kwanciya zai iya sassauta mishi halin da yake ciki a koda yaushe yana ƙoƙarin danne damuwar da yake ciki don gani ya farantawa Daddy yasani muddin ya bari damuwar da yake ciki tai tasiri za ta shafi makusantan

shi da dama abunda baya fatan faruwarsa shiyasa yake pretending as yana cikin farin ciki alhali azahirance ne kawai amma badilinsa abu ba haka bane. Yana so sanin wani abu da ya danganci asalin iyayensa komai ƙanƙatarsa amma babu hali yin hakan saboda Dad

dy ya garga

ɗ

e sa akan zancensu. Daren rana AB bai yi bacci ba sai tufka da warwara yake. Shiyasa washe gari ya tashi da wani irin azababben migraine headache, adaddafe ya je sallar asuba yana dawowa ya sake kwantawa sai lokaci ya sami bacci.

Yau trouble m

aker Aydah an auna arziki ta shirya da wuri, yau su dukka uku za su fita Siyama da Sadiya dukkansu biyu lectures

ɗ

in safe suke da. A parking lot suka rutsa Aydah kowane su da kalan muguntar da yai mata Sadiya ta fara kai mata rankwashi yayin da Siyama ta s

akar mata mugun dundu saboda azaba sai da Aydah ta fasa ihu ido ya raina fata har ta isa school tana matsar idanuwa sai tsokana amma babu juriya.

Sai misali ƙarfe 11:00am AB ya falka zuwa lokaci ciwon kai ya ragu sosai agaggauce ya yi wanka ya shirya ko b

reakfast bai tsaya yi ba ya wuce kamfani saboda yana da meeting da team members (employees) wannan meeting

ɗ

in har da Daddy zai yi attending ƙarfe 11:40am dukkansu sun hallara a conference hall dake cikin kamfanin bayan AB ya gabatar da sabuwar motar da za

su kawo bayan dogon bayani da ya

ɗ

auke shi tsawon awannin yana yiwa team members

dangane da mota

ɗ

in wani abin burgewa kamfanin su shine kamfani na biyu da zai fara shigowa da irinta a Nigeria, cike da kwarewa ya kammala jawabin nasa, sannan ya zauna nan

take hall

ɗ

in ya kaure da tafi da sowa. Daddy sai gya

ɗ

a kai yake yi cike da alfahari kasancewarsa mahaifi ga AB idan ka cire mutane biyu Alh Sanusi da Alh Umar dake ciki hall

ɗ

in kowanne team member za ka hango fuskarsa lullu

ɓ

e da farin ciki domin nasarar

kamfani nasarar su ce dukka. Bayan an watse daga meeting

ɗ

in a jigace AB ya wuce ofishinsa wani irin jiri ke

ɗ

ibarsa bai da

ɗ

e da zama ba ya ji muryar Secretary shi Skyler a dai-dai ƙofar shigowa ofishinsa da alama akwai wanda take sa'in-sa dashi, da ƙarfi

aka banko ƙofar ofis

ɗ

in nasa ya

ɗ

ago yana dafe da forhead

ɗ

insa "Madam! Madam, I told you that you're not allowed because you do not have an appointment with him, Come back and wait. Lemme ask him first if he wants to meet you.

Duk maganganu da secretar

y Skyler ke yiwa Rumaisa bai sa ta tsaya ba har sai da ta iso tsakiyar ofishin

ɗ

in na AB alama AB ya yiwa Skyler da hannu ta juya tare da rufu ƙofa ta koma baki aikinta cike da jin haushin Rumaisa.

"What's all this Abba? Na ce menene wannan miyasa za ka y

i min wulaƙanci irin wannan?

if you really want to break up with me, you should not follow this way Abba. Sai da ta fesar da wani kalan iska mai zafi daga bakinta muryarta yana rawa ta cigaba da fa

ɗ

in "I know all this time I was the only one who loved yo

u and you didn't love me ba ka sona Abba ina yaudara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login