Showing 228001 words to 231000 words out of 268949 words

Chapter 77 - KURMAN ALLO COMPLATE

kuma ƙarar fashewar abubuwa

da take ji, sai kuma ta ji zuciyarta ta karaya lallai duk laifin da Aydah ta yi wa AB yake mata Irin wannan dukan fitar rai ba ƙaramin laifi bane, idan har bata je ta kwance ta hannunsa zai iya kashe 'yar mutane iyayenta ba za su kyale shi ba tunawa da ta

yi hakan zai iya zama silar rushewar rayuwarsa, yasa ta ruga da gudu ta shiga

ɗ

akin turus Rumaisah ta yi tana kallon ikon Allah wanda ya fi gaban mamaki Sadiya ta sheƙewa Aydah wuya da dukkan hannayenta ga Aydah kwance ƙasa wanwar numfashinta yana ƙoƙarin

fita daga jikinta, Rumaisah kamar wacce aka mintsina ta ruga ta yi kan Sadiya ta cafke wuyanta ita ma ta shaƙe ta da ƙarfi "Cika ta ko nima na kashe shi shegiya baƙar azzaluma ƙanwarki uwa

ɗ

aya uba

ɗ

aya ce kike neman rayuwarta ke kan wacce irin zuciya ce d

ashe a cikin ƙirjin ki?"

Rumaisah ta fa

ɗ

a cikin tashin hankali, zafin shaƙar da Rumaisah ta yi wa Sadiya yasa ta saki wuyan Aydah wacce tuni ta galabaita sai fa

ɗ

a ya dawo tsakanin Sadiya da Rumaisah, dukan junansu suke yi kamar za su kashe juna Aydah dai

tana kwance tana kallonsu tare da sauke wahalallen numfashi. Tun daga upstairs suke suna dambe har suka sauko ƙasa duk sun ji wa junansu rauni, da Sadiya ta fusata sai ta shiga kitchen da gudu ta dauko wuƙa Rumaisah tana gani ta nufo ta da wuƙa gadan-gadan

ta kwasa da gudu ta shiga

ɗ

aya daga cikin dakuna dake downstairs idan Allah ya taimake ta akwai key a jikin ƙofar ta rufe. Sadiya ta dinga ihu ha

ɗ

e da dukan kofar tana fa

ɗ

in sai ta kashe su dukka biyu dole Ab ya aureta Ab nata ne ita kadai, bata bambanci

da mahaukaciya sabon kamu, Aydah da ta ji

ɗ

an kuzari ya zo mata ta miƙe da kyar da nufi ta sauko ƙasa taga abun da ke faruwa saboda yanzu ihun Sadiya ka

ɗ

ai take ji, tun kafin ta karasa sakkowa ta hango Sadiya da wuƙa tana fa

ɗ

in Rumaisah ta bu

ɗ

e ƙofa yau sa

i ta kashe ta. Wani wawan birki Aydah ta taka, ta juya ta koma

ɗ

akin Ab ita ma ta datse ƙofa wani irin tsoron Sadiya ne ya baibaye tunawa da ta yi Sadiya ta ta

ɓ

a attempting kashe yayansu ta kuma ta

ɓ

a yi wa Rumaisah mummunan rauni don haka kisa ba bako abu

bane a wurinta.

Sadiya da ta gaji da dukan kofar ta jefar da wuƙa fice a compound ta ci karo da Huwaila hannunta

ɗ

auke da ledoji da ta yo cefane, Sadiya ta gallawa muguwar hararar yayin da Huwaila ta bi ta kallon tsoro a rikice Huwaila ta nufi entrance ta

na sauri kamar za ta kife ƙasa. Ɗakin Aydah ta fara zuwa ta duba taga bata ganta ba, ta sake fitowa tana kwallawa Aydah kira Rumaisah ta bu

ɗ

e ƙofa ta leƙo cikin parlor taga Sadiya bata nan Huwaila ce ka

ɗ

ai a tsaye tana kiran sunan Aydah, da sauri Rumaisah

ta fito tana fa

ɗ

in "Ina Sadiya?"

"Yanzu nan ta fita na ha

ɗ

u da ita a compound.

Huwaila ta fa

ɗ

a cikin sanyi murya gaba

ɗ

aya hankalinta yana ga Aydah tana tunani ina ta shiga ne.

Rumaisah ta haura upstairs ta nufi

ɗ

akin da Aydah take ta ji a rufe ta kwakw

asa ha

ɗ

e da kiran sunan Aydah "Aydah idan kina ji na ki taso ki bu

ɗ

e ƙofa Sadiya ta tafi.

Adaddafe Aydah ta taso ta bu

ɗ

e ƙofar wuyanta jin sa take yi tamkar an

ɗ

a

ɗɗ

aure mata shi ga maƙoshinta sai ra

ɗ

a

ɗ

i yake mata.

Karo na farko a rayuwar Rumaisah da ta j

i tausayin Aydah ya kamata da sauri ta kama kafa

ɗ

arta suka sakko ƙasa Huwaila tana gani halin da Aydah take ciki ta kara rudewa gaba

ɗ

aya fuskar Aydah ta kumbure Rumaisah ta zaunar da ita akan kujera ta ce Huwaila ta je

ɗ

akinta ta dauko mata wayarta, da sa

uri Huwaila ta je ta dauko ta kawo mata ta kira Ab ta fa

ɗ

a masa abun da ya faru "Da bacci nake yi Habibi sai da ka dawo ka tarar da gawar Aydah dan kuwa sheƙe mata wuya ta yi

bayan ta yi mata

ɗ

ankaran duka, nima ba ka ga yadda ta yi min raunuka a jikina ba

. Ya dai kamata ka

ɗ

auki mataki akan Sadiya wannan abu da take yi mana ya yi yawa duk sanda ta sha kayan mayenta ta zo ta sauke haukarta akan iyalinka.

Tun sanda Rumaisah ta fara magana zuciyar AB ke bugawa bai ce mata komai ba ya kashe wayar ransa

ɓ

ace y

a kalli Abdulkarim dake zaune kusa dashi a mota daman suna kan hanyar zuwa gidan su Abdul

ɗ

in zai sauke shi, shi kuma ya nufo gida kiran Rumaisah ya shigo wayarsa ya kwashe labari abun da ya faru ya fadawa Abdulkarim.

"Gaskiya a wannan karo nima ina goyon

bayanka da ka

ɗ

auki mataki akan Sadiya hauka take yi da za ta dinga zuwa har cikin gidanka tana dukan matanka, kanta aka fara shaye-shaye ne ko me?"

Sai da AB ya yi ƙwafa kafin ya ce "Ka barni da ita wallahi sai na nunawa Sadiya ita

ɗ

in ƙaramar 'yar iska

ce sai na yi mata abun da ko sunana ta ji sai gabanta ya fa

ɗ

i ƙarya iskanci take yi.

Ya ƙarashe magana ransa na ƙuna.

"Da dai yafi gara ka nuna mata kuskurenta.

Ak ya fa

ɗ

a daidai suna isowa ƙofar gidansu suka yi sallama da ab kaitsaye Ab gida ya nufo y

adda yaga fuskar matansa duk zane faratan Sadiya ne ya yi bala'in harzuƙa shi musamman fuskar Aydah da ta kumbure sutum! Dukkansu sai ya kwashe su zuwa asibiti aka duba su tare da rubuto masu magani.

Sai bayan ishaa Ab ya sami zuwa gidan Mami, koda ya shi

ga babban parlon Sadiya da Siyama suna zaune suna kallon India series. Ya yi sallama fuskarsa a ha

ɗ

e sallamarsa ka

ɗ

ai da Sadiya ta ji sai da hanji cikinta ya hartsune, ta ji gudawa tana so kamata.

"Barka da dare Yayanmu.

Siyama ta fa

ɗ

a da murmushi akan f

uskarta.

Yadda ran AB yake a

ɓ

ace baya tunani zai iya amsawa Siyama, kan Sadiya ya yi yana zuwa ya

ɓ

alla mata mari, har sai da ta fado daga kan kujera, daidai Mami tana sakkowa daga bene "Kai Abba kanka

ɗ

aya kuwa me ta yi ma da za ka mare ta?"

Mami ta fa

ɗ

a a fusace Ab ya

ɗ

aga kai ya kalleta kamin ya dawo da ganinsa kan Sadiya ya kama hannunta ya ja ta da ƙarfi dole ta miƙe tsaye ya nufi ƙofar fita janye da ita cikin sauri Mami take tattaka mattakalar bene tana fa

ɗ

in "Kai don ubanka ina za ka kai min yarin

ya Abba dawo min da 'yata na rantse idan wani abu ya same ta sai na yi shari'a da kai shegen yaro watsatse.

A daidai ƙofar fita Ab ya tsaya a juya yana kallon Mami da fusatattun idanuwansa "Ga watsatsiya nan kin haifa Mami wannan da kike gani wata rana sa

i ta dauko miki bala'in da masifan da sai kin yi Allah wadarai haifar ta da kika yi. Daga ke har ita a sannu za ku girbi abubuwan da kuka shuka.

AB yana gama fa

ɗ

ar haka ya juya ya buga ƙofar da ƙarfi yana cigaba da jan Sadiya kamar tinkiya, maganganu da A

B ya gayawa Mami yasa ta yi mutuwar tsaye ta kasa bin sa, Siyama ta tashi ta bar cikin parlor ta wuce

ɗ

akinta. Ta bar Mami tsaye cikin jimami.

Da ƙarfi AB ya jifa Sadiya cikin mota ya shiga ya ja Balmo maigadi ya bu

ɗ

e masa gate, yadda yake sharara gudu ak

an titi ka

ɗ

ai ya isa ya jefa wa Sadiya tsoro, amman ita ko a jikinta sai ma kwantawa da ta yi jikin seat hakan da ta yi ya kara linkawa Ab

ɓ

acin ransa ji yake yi zai iya kakkarya kasusuwan jikinta. Kaitsaye office

ɗ

insa ya nufa ya yi parking ya fito tare d

a fizgota ta fito kanta daga ita sai riga da wando na bacci kanta dauke da hula bata da takalmi a haka ya ja ta zuwa office

ɗ

insa securities ne ka

ɗ

ai a cikin company.

Yana bu

ɗ

e kofar office

ɗ

in ya tura ta da ƙarfi har sai da ta fa

ɗ

i ƙasa ya maida kofar ya

rufe, Sadiya ta miƙe tsaye tana kallonsa yana warware belt

ɗ

in jikinsa ta sakar masa murmushi nan da nan ya ƙara harzuƙa ya zare belt

ɗ

in a mugun fusace ya yi kanta ya dinga zuba mata duk duka da yake mata tsaye kawai take ta runtse idanuwanta gam! Da Ab

ya gaji da dukanta da belt ya kama wuyanta kaita jikin bango ya shaƙe ta sosai tsabar taurin kai irin na Sadiya ko gizau bata yi ba sai ma ta kalle cikin idanunsa da shaƙaƙƙiyar muryarta ta ce "Zan yi farin ciki da zan mutu a hannun masoyina.

AB ya ƙara h

asalewa da jin furuncinta ya shiga wanke mata fuska da maruka duka sosai ya yi mata bana wasa ba duk ya farfasa mata jiki fuskarta ta kumbura saboda mari bakinta da hancinta yana zubda jini, amman ita ko a jikinta, sai ma maganganu banza da take fa

ɗ

a masa.

"Ka sani Yayanmu wannan duka da ka yi min babu abun da ya rage na daga dimbin son da nake maka asalima ƙara min sonka ya yi yanzu na daura damarar yaƙi da shegun matanka sai na yi ajalinsu dukkan su ba wacce zan bari a raye.

Wani irin zuba mata ido Ab y

a yi anya kuwa Sadiya bata samu matsala a ƙwaƙwalwarta ba. Ya dubi irin mugun dukan da ya yi mata amman bakinta bai mutu ba a duniya nan me zai yi mata da zai sa ta tsane shi ta fita daga rayuwarsa dukka. Ya tuna da wuƙa da ya dauko daga gida wacce ya yi k

udirin ya tsorata ta da ita, a fusace ya zaro ta daga aljihun wandonsa ya fizgo ta, ta miƙe tsaye ya

ɗ

ora wuƙar a wuyanta cikin zare idanuwa cikin kakkausar murya ya ce "wannan shi ne kashedi na, na ƙarshe dake idan har kika kuskura hannunki ya sake sauka

a jikin matana sai na shayar dake zallar mamaki. Kin ga wannan wuƙar da ita zan daddatsa naman jikinki na yi gunduwa-gunduwa da sassan jikinki ina tabbatar miki ko sallah ba za ki samu ba. Ba dai taƙamar ki taurin kai ba to nine Babanki a taurin kai.

Jin

abun da ya fa

ɗ

a yasa Sadiya ta sheƙe da dariya tana kallonsa tana dariya abinta kai da gani wannan dariya da take yi kasan babu lafiya Ab ya rasa yadda zai yi da ita wani tunani ne ya fado masa shi ne kadai hanyar da zai bi ya kawo ƙarshen iskancin Sadiya.

A fusace ya sake kama hannunta ya ja ta suka fito daga office

ɗ

in suna tafe Sadiya take fa

ɗ

in "Wai kana nufi Yayanmu har ka gama hora ni kenan? Dan Allah mu koma ciki ka cigaba da dukana har sai garin Allah ya waye hucin ka

ɗ

ai yana haifar min da natsuwa a

duk sanda hannunka ya sauka a jikina da sunan duka sai na ji wani irin da

ɗ

i yana lullu

ɓ

e ni. Ina sonka Yayanmu wallahi ina bala'in sonka Dan girman Allah ka saki shegun matanka ka aure ni ni ka

ɗ

ai na isheka rayuwa.

Tsabar takaicinta da ya gama cika Ab ba

i sake kula ta ba har suka iso ƙofar gidan Mami ya bu

ɗ

e kofar mota ya fito ya zagaya wurinta ya

ɓ

alle ƙofa ya daka mata tsawa "fito!

Sadiya ta fito tana cigaba da tsoki burutsunta wanda Ab ya ma daina fahimtar me take cewa ya ja motarsa ya yi gaba Sadiya

tana shiga main parlor ta tarar da Mami ta kai gwaro ta kai mari.

#Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

[2/1, 12:51 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

A

SMY B ALIYU

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels

092.

Shiru Hajiya Zeenah tayi tana kallon Mami,dake mata bayani with shock har lokacin kuma taki tace komai.

"Zeenatu kina jin ina maki bayani bakice komai ba.

Mami ta fa

ɗ

a cikin rawar

murya,Hajiya Zeenah ta sauke ajiyar zuciya tana fa

ɗ

in."to me kikeso nace Hajiya mariya bakya jin magana bakya bin shawara duk yadda mutum ya kawo maki shawara bakya dauka sai kinga dama. Ya kikeso nayi mun fi wata

ɗ

aya da zuwa wurin mutumin nan da sunan za

ki ha

ɗ

a kudi ayi maki aiki shiru akeji, na tabbata bazaki rasa miliyan guda ba sai idan baki da dama bayarwa ba.

"Wallahi-tallahi Zeenah tun lokacin na fa

ɗ

a maki kudin dake cikin account

ɗ

ina bai kai miliyan

ɗ

aya ba.

"To wai ba kina da kaddarori ba? Mari

ya ki daga sarkarki ta zinari ki saida ayi aikin nan kema wallahi wata rana kin fiye son abun duniya.

Shiru Mami tayi kafin ta sauke ajiyar zuciya tana fa

ɗ

in.

"In sha Allahu yanzun nan zan je na daga

ɗ

aya daga cikin sarqoqina na sayar idan ma bamu samu t

afiya yau ba sai gobe ki yi sammako mu tafi wallahi jiya banyi barci ba akan dukan mutuwar da Abba ya yiwa Sadiya ya tsaya min arai kuma babu damar na yiwa mahaifinsu bayani zai fara tambayar ina Sadiya ta ha

ɗ

u da Abba laifi me tai masa kinsan dai halinsa

da tambayar kwakwafi.

Dole sai ya ji dalilin da yasa yayi mata wannan ta'asar ke yanzu ta kai ta kawo fa ko amsa gaisuwar Sadiya baya yi kiri-kiri ya cire hannunsa akan lamarinta duk akan shegen yaro nan.

Alhaji Sanusi dake labe tun

ɗ

azu yana jinsu ya sa

ki wani murmushi kafin ya turo kofar

ɗ

akin batareda an basa izinin shigowa ba,daga matarsa har Mami kallonsa suke ya zauna kan Soofa yana murmushi mami ta gaishesa da respect ya amsa yana tambayarta gida da yara ta amsa  masa da duk suna lafiya. Sai kuma y

ayi fuskar tausayi yana kallon mami "ai wallahi Hajiya mariya ina gayama maki in har yaron nan bai bar cikin rayuwar yaya na har abada ba ba za ki ta

ɓ

a farin ciki ke da alhalin ki ba. Baki ga nima yanzu komai na yayan ba sani nayi ba ai idan kin lura ko gi

danku na rage zuwa.

Mami ta sauke ajiyar zuciya tana fa

ɗ

in."hakane Alhaji Sanusi ka kam rage zuwa,wannan karon ko na dauki alwashin idan komai da na tara zai kare sai Abba Bashir yabar rayuwar mu na har abada.

"Hakan shi ne daidai kuma babbar mafita agar

eki, ba za ki raina kanki ba sai yaya ya fa

ɗ

i ya mutu duk dukiyarsa tana hannun Abba ga kuma Aydah ya aure shi kadai zai mallake komai ke da yaranki za ku koma 'yan kallo.

"In shaa Allahu hakan ba za ta ta

ɓ

a faruwa ba inda karfina ya ƙare.

Har mota Alhaj

i Sanusi da matarsa Hajiya Zeenah,suka raka Mami suna kara cusa mata kiyayyar Abba Bashir muraran. Koda Mami ta koma gida ta samu kanwarta Safeena ta je daman sunyi waya da safe ta fa

ɗ

awa Safeena idan tana da lokaci tazo zasu yi magana mai muhimmanci,lokac

i

ɗ

aya Mami ta saki fuska ta karasa cikin parlor tana gaisawa da kanwarta, "hope baki dade da zuwa ba.?

"A'ah! banji ma ba kam dan na kira wayarki a kashe.

"A gida ma nabar wayar tunda nasan ba dadewa zan yi ba na saka caji.l sai kawai na kashe kar ayita

kira bana nan.

Da haka Mami taja kanwarta suka wuce cikin master bedroom

ɗ

inta,bayan sun zauna Safeena ta kalli yayarta dauke da damuwa a fuskarta take fa

ɗ

in."Na shiga

ɗ

akin Sadiya ita kadai ce a gida mai aiki ta fa

ɗ

a min Siyama ta tafi school. Yaya anya

Sadiya akwai zuciya a kirjinta kuwa kan wani

ɗ

a namiji take kokarin ta lalata rayuwarta a banza a wofi menene ribarta ?"ita ko Aydah akace ta mutu ace Abba ,ya aureta zai yarda ya aureta, ni na dauka tabar halin nata ashe sai abun da ya cigaba

harda ke

dake daure mata ki bani ita na sati

ɗ

aya na gyara mata zama dan ni kam ba zan dauki wannan Kananun Iskanci na sadiya ba. Ita ko karatun taki tsayawa tayi samarin ma ta daina kulasu gaba baki

ɗ

aya ta lalata rayuwarta.

Lokaci

ɗ

aya Mami ta

ɗ

an ha

ɗ

e fuska dan

ita bata kaunar taji ana aibanta Sadiya agabanta nan take za taji ranta ya

ɓ

aci "kin manta shi wanda kike zance akansa duk shi ya sakata cikin wannan ƙaddara.

"Amman yaya har da son ran Sadiya akan

ɗ

a namiji marar tabbas za ta dinga shan kayan maye akan

me sai kace....

"Kin ga dan Allah muyi abun da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login