Showing 255001 words to 258000 words out of 268949 words

Chapter 86 - KURMAN ALLO COMPLATE

Maysun ta daina sonsa ne shi ka

ɗ

ai ke wahalar banza akanta?

Ransa ya yi mugun

ɓ

aci ya miƙe tsaye tare da jefa idanunsa cikin nata, cikin fusata ya ce "Duk kokari da nake yi bakya gani Maysun karka fa ki manta kace sanadin shiga ta di

mbin matsaloli da har kawo yanzu na kasa warware su, idanuwanki sun rufe kin kasa fahimtar irin halin da naki ciki kanki kawai kika sani idan kina magana dangane da

ɓ

atan

ɗ

anki mai shekara

ɗ

aya, ni kuma yata mai shekaru ashirin da biyar a duniya na nema na

rasa yau kwananta takwas bansan inda take ba. Saboda haka ba zan bari akan wani self-interest dinki ki ƙara haifar min da wata damuwa don haka ki tattara ki koma Qatar na yi miki alƙawari zan cigaba da neman

ɗ

anki har izuwa ƙarshen numfashina, idan da rab

o na gansa a raye zan kai miki shi har Qatar na damki miki shi a hannunki.

Wani irin zaro idanuwa Maysun ta yi cikin ka

ɗ

uwa take kallonsa lallai Ali ya canza mutumin da yake lalla

ɓ

ata da rirrita ta, tamkar kwai akan spoon wai yau shi ne yake mata magana d

a kakkausar murya mutumin da a shekarun baya, ko wani ya daga mata murya sai inda ƙarfinsa ya ƙare yau shi ne tsaye a gabanta yana fa

ɗ

a mata maganganu marasa da

ɗ

i har yana iƙrarin ta tafi kasar su.

Wani irin kuka mai cin rai ta fashe dashi kallonta ya yi

tare da girgiza kansa ya juya rai

ɓ

ace ya haura sama

ɗ

akinsa ya shiga ya canza kaya zuwa farar shadda dimkin babbar riga, jikinsa na fidda ƙamshin turarensa har ya dawo cikin parlorn Maysun na rera kuka gabanta ya tsaya still fuskarsa a ha

ɗ

e ya ce "Ni zan

wuce Kano jirgin karfe biyu zan bi idan za ki cigaba da zama dani ƙofa a bu

ɗ

e take idan kuma Qatar

ɗ

in za ki koma ina miki fatan sauka lafiya.

Ya karashe magana tare da juyawa zuciyarsa tana masa tuƙuƙi, da sauri Maysun ta taso ta rungumesa ta baya tare d

a zagaye hannayenta a cikinsa ta

ɗ

ora kanta a gadon bayansa "Ka yi haƙuri Ali na kasa riƙe kaina ne gani nake yi kowanne

lokaci zan iya tafiya batareda da idanuwana sun yi tozali da Muhammad Azhar ba.

Ta ƙarasa magana tana wani irin kuka mai ta

ɓ

a zuciya d

a sauri ya juyo ya ƙanƙame ta yana bubbuga bayanta "ko tafiya kika yi Maysun na yi miki alƙawari zan kai miki shi har Qatar.

"Ba za ka gane bane Ali kai dai ka yi kokari na gansa banaso na mutu batare da na ga tilo dana ba.

Wani irin bugawa zuciyar Aliyu

na Uku ta yi jikinsa ya

ɗ

auki rawa, da sauri ya

ɗ

ago fuskarta yana kallon tsakiyar idanunta "me kike so ki ce Maysun?"

Wani murmushi mai ciwo ta sakar masa "I've terminal blood cancer kowanne lokaci zan iya mutuwa Ali banida lokaci mai tsawo Dan Allah ka

taimake ni ka ha

ɗ

a ni da dana kamin na mutu ina so na gansa wannan shi ne kadai burina a duniya.

"Innalillahi wa'inna illahim raji'un! Hasbunallahu wal-imaal wakil!

Aliyu na uku ya fa

ɗ

a tare da sakin kafan

ɗ

un Maysun da yake riƙe dasu ya dinga ja da baya

wani irin jiri ne ya

ɗ

ebe shi ya fa

ɗ

i zaune dabass! Ji ya yi numfashinsa na ƙoƙarin fita daga gangar jikinsa take ƙwaƙwalwarsa ta dinga tunano masa da kalolin magunguna da koda yaushe yake gani Maysun tana sha, idan ya tambaye ta sai ta ce mishi na blood

pressure ne bai damu sosai ba saboda yasan hawan jini ya zama gama garin ciwo tun da ko Safiya tana dashi haka zalika mai babban

ɗ

aki, ko ka

ɗ

an bai ta

ɓ

a kawowa ransa cewa tana

ɗ

auki da gaggarumar cuta irin wannan ba. A hankali Maysun ta zo ta zauna kusa da

shi cikin muryarta da baya fita sosai ta ce "Ka yafe min boya maka da nayi Ali banaso ka shiga damuwa ne lokacin da muka ha

ɗ

u a hamburg, na je gani likita ne anan yake tabbatar min da ciwon ya gama zagaye jinin jikina ba zan wuce three to four months a ray

e ba. Banaso na fa

ɗ

a maka na dantse maka farin ciki da ka

ɗ

auki shekaru masu yawa ba ka yi ba.

Cikin wani yanayi ya rungumo ta wasu hawaye masu zafin gaske ya ji suna sauka akan kamatunsa, ya

ɗ

auki lokaci mai tsawo rungume da Maysun kamin ya kamata ya nuf

i kujera da ita ya zaunar da ita ji ya yi ba zai iya tafiya ya barta ba yana gani kamin ya dawo wani abu ya faru da ita dole sai fasa tafiya ya yi saboda ya nema mata ticket ta online bai samu ba sai a washegari suka nufo Kano.

********

Mami hauka ne ka

ɗ

ai bata yi ba da ta ji

ɗ

aurin auren Daddy ya tabbata, gaba

ɗ

aya yaranta daina amsa musu gaisuwa ta yi dukkansu fushi take dasu yayin da Zeenah ke ta faman zugata tare da yi mata hudubar shaitan tana fa

ɗ

in Daddy ya zubar mata da mutunci ya rasa wacce zai au

ra sai 'yar aikinta karta sake ta yarda da wannan wulaƙancin nasa, a takaice babu kalar zuga da bata yi mata ba. Da yake kai nan na Mami sai a hankali sai ta hau ta zauna daram.

*SKYLINE UNIVERSITY*

Aydah suna kammala lecture ta fito daga hall da saurin

ta da nufi ta

ɓ

acewa Marwan, ta gaji da nacin da yake mata ya bi ya takura ta ya hana mata rawar gaban hantsi. Duk saurin da take yi batasan cewa yana bayanta ba sai murmushi yake abinsa domin yasa, shi take so ta gujewa "Zulaiha wai sauri me kike yi haka?

"

Da sauri Aydah ta waiga bayanta fuskarta ta dawo kalar tausayi saboda duk abin da take wa gudu bata tsira ba, karasowa Marwan ya yi yana wani miskilalan murmushi "Mu je yau ƙafana ƙafarki ko bakyso dole sai kin gabatar dani ga yan gidanku shiyasa ma ban

zo da motor na ba.

Zaro idanuwa ta yi tare da fa

ɗ

in "Wallahi Marwan kana da matsala wannan takurawa da kake min ba shi zai sa ka sami gurbi acikin zuciyata ba.

"Kin ga malama ki wuce mu tafi dan ni na yi nisa ko ka

ɗ

an bana jin kira.

Harara ta watsa mas

a ha

ɗ

e da yi ƙwafa ta juya ya bi ta a baya, bata da yanda za ta yi da rigimarsa dole ta lalla

ɓ

a shi su rabu lafiya.

Anaal zaune a Gusto restaurant tana ci abinci da ta yi order, tun zuwanta Kano ta rufe wayarta saboda abun da ta zo gabatarwa asirance. Bay

an ta kammala cin abincinta ta yi order wani as usual don duk sanda ta zo cin abinci a Gusto sai ta yi order wani a takeaway ta tafi dashi.

Tana fitowa ta tari adaidaita ta fa

ɗ

a masa inda zai kaita tafiya sosai suka yi kafin su iso wani plat house

ɗ

an mad

aidaci dashi a bakin gate aka sauke ta, ta yi knocking mai gadi ya bu

ɗ

e mata ƙofa

ɗ

aya daga cikin ledar takeaway

ɗ

in ta zo dashi, ta miƙa masa kana ta wuce entrance

ɗ

in gidan a main parlor ta tarar da doctor Maheer yana amsa waya bayan ta yi sallama ta ƙar

aso ta zauna kujerar dake facing

ɗ

insa, ya kammala wayar tare da zuba mata fararen idanunsa cikin sanyi muryarsa ya ce "Alhamdullah! Abubuwa sai tafiya suke yi cikin nasara ina tunani nan da

ɗ

an wani lokaci za a samu abun da ake so.

Sanyayye murmushi Anaa

l ta yi tare da fa

ɗ

in "Ina fatan haka doctor ina kuma kara godiya da kokarinka banta

ɓ

a ha

ɗ

uwa da mutum mai kirki da tausayi irinka ba, ba zan ta

ɓ

a mantawa da taimakon ka ba,ga abinci na zo ma dashi bansani ba ko kana jin yunwa.

Ta ƙarashe magana tare da a

je masa takeaway

ɗ

in hannunta akan centre table.

Jirgin na landing Aliyu ya kira Kabir Umar shi ya zo da mota ya

ɗ

auke su da fari sai da suka fara neman masauki a hotel suka yi wanka suka ci abinci tare da yi sallah, Kabir Umar ya

ɗ

auke su zuwa gidan Bash

ir shamaki.

Babu kalar rigamar da Mami bata tsiro wa da Daddy dashi ba ita fa a son ranta gara Daddy ya sake ta da ta yi zaman kishi da Huwaila a ganinta zama da Huwaila zai ta

ɓ

a mata ƙima gara ta bar masa gidansa kawai. Shi kuma Daddy bashi da burin saki

nta ya fiso ya ha

ɗ

a ta da Huwaila don ya kuntata mata, so yake ya gasa mata 'ya'ya gya

ɗ

a a tafin hannunta wannan ita kadai ce hanyar da zai bi domin yasata ta gurbe abun da ta shuka.

Aydah lalla

ɓ

a Marwan ta dinga yi da kyar ya barta ta nufo gida shi ma sa

i ta daukar masa alƙawari ta daina ignoring

ɗ

insa sannan fa ya barta ta tafi, Aydah tana isowa gida ta wuce

ɗ

akinta ta yi wanka saboda gajiya da ta

ɗ

ebo ta saka gown na cotton material mai gajeren hannu, kana ta dawo main parlor, ta kira Bintalo ta kawo m

ata Baby Noor ta ce ta zubo mata abinci ta kawo mata

ɗ

akinta. Bayan ta kammala cin abinci ta

ɗ

ora Baby Noor a cikinta tana mata wasa ita kuma tana dariya a duk sanda ta kalli Baby Noor sai ta ji kewar iyayenta ya lullu

ɓ

eta.

Horn

ɗ

in da ake ta faman yi ga

Balmo maigadi ya

ɗ

an zagaya ban

ɗ

aki yau tun safe ya tashi da ciwon cikin sai gudawa yake yi, da sauri ya fito yana

ɗ

aure mazargin wandonsa da gudu ya je ya bu

ɗ

e gate baƙuwar mota ya gani don tsawon zamansa a gidan bai ta

ɓ

a ganinta ta zo gidan ba, Kabir Uma

r ya nufi parking lot ya yi parking jikin Maysun sai wani irin rawa yake yi zuciyarta tana bugawa da ƙarfi. Suna fitowa daga mota Balmo maigadi yana ƙarasowa ya yi musu sannu da zuwa, kana Aliyu ya tambaye shi maigidan yana nan kuwa? Balmo ya amsa da baya

nan amman matar gidan tana ciki.

Aliyu na uku ya ce ya yi musu iso a wurinta ya fa

ɗ

a mata baƙi ne daga nesa.

Balmo jikinsa har rawa yake yi ya je ya isar da sako saboda abubuwan mamaki guda biyu da ya ci karo dasu, wannan balarabiya mata mai kama da Abba

ga

kuma wani dogon mutumin shi ma yana yanayi da Abba tsayin su kusa

ɗ

aya, ga maganarsa sak irin ta Abba don wannan mutumin da ya gani da ace shekarun sa

ɗ

aya da Abba da ya ce Abba

ɗ

in ne ya dawo. Balmo ya danna door bell Hanne ta zo ta bu

ɗ

e masa ya ce ta

gayawa Mami ta yi bakin larabawa. Hanne ta nufi

ɗ

akin Mami dake upstairs a kwance ta tarar da ita duniya ta yi mata juyin

ɗ

an mangwaro, cikin kwanaki ƙalilan Mami ta zabge ta yi mummunan rama. Cikin girmamawa Hanne ta fa

ɗ

a mata sakon Balmo cike da mamaki

ta furta "baƙin larabawa?

"Eh! Mami haka dai ya cemin.

"Shi kenan ki ce ya shigo dasu gani nan zuwa.

Hanne ta fice ta je ta gayawa Balmo sakon Mami kana ta koma kitchen shi kuma ya je ya gayawa musu, tun sanda suka shigo parlorn Maysun ta ha

ɗ

e tafukan h

annayenta tana mutsutsuka su, wani irin take ji a jikinta. Footsteps

ɗ

in Mami da suka ji tana saukowa daga kan stairs ya saka su kallon upstairs

ɗ

in, ga mamakin su ba Maryama suka gani ba wata baƙuwar fuska ce ta daban da sauri Maysun ta kalli Aliyu don ha

r idanuwanta sun ciko da hawaye "Abu Azhar wannan ba Maryama bace matar Bashir shamaki kodai ba nan ne gidansa ba?"

Maysun ta yi magana da rauni a muryarta.

Hannunta Aliyu na Uku ya riƙo yana

ɗ

an girgiza mata kai alamar ta kwantar da hankalinta, Mami tan

a sakkowa idanunta suka yi tozali da mutane da ke mata kama da Abba, wani Irin shock ta ji ya kamata ko bata tambaya ba wa

ɗ

annan mutane suna da alaƙa mai ƙarfi da margayi Abba, don duk tsawon zamanta da Abba ko a hoto bata ta

ɓ

a gani masu kama dashi irin wa

dannan mata da miji dake zaune a parlornta, cikin mutuwar jiki Mami ta ƙaraso tare da yi musu sallama, Aliyu na Uku ne ya yi ƙarfin hali amsa mata ta nemi wuri ta zauna tare da kikkiro murmushin dole ta yafa wa fuskarta Hanne ta shigo

ɗ

auke da tray mai

ɗ

au

ke da drinks da ruwa ta ajiye musu kana ta sake komawa kitchen. Mami ta dube su gabanta na fa

ɗ

uwa ta ce "Sannunku da zuwa ku yi haƙuri ban waye ku ba idan babu damuwa zan iya sani daga ina kuke wa kuma kuke nema?"

"Sunana Aliyu na Uku wannan matata ce sun

anta Maysun mun zo neman Bashir shamaki da matarsa Maryama, sai dai kamar an ba mu wrong address.

Murmushi Mami ta yi tare da fa

ɗ

in "Ba a ba ku wrong address ba nan ne gidan Bashir shamaki sai dai Matarsa Maryama Allah ya yi mata rasuwa tsawon shekaru tal

atin kenan da rasuwarta.

Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

[2/9, 7:42 AM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

Love Story

#Gwagwarmaya

#Team Tagwaye.

102.

Sai da Aliyu na uku ya ja dogon numfashi tare da saukewa ya ce "Allah ya jiƙanta da rahama.

"Amin!

Mami ta fa

ɗ

a cikin sanyi murya.

"Maigida fa?"

Cewar Aliyu yana jin gabansa na faduwa, don baisan kalar amsar da za ta fito

daga bakin Mami ba.

"Yana office bara na kirasa a waya na sanar dashi zuwanku.

Gyada kai kurum Aliyu ya yi yana mai ƙara damƙe hannun Maysun acikin nasa. Mami ta miƙe tare da komawa

ɗ

aki ta kira wayar Daddy, kira uku tai masa amma bai yi picking ba kuma

yana gani kiran nata, kawai dai baya da ra'ayin

ɗ

auka fitinarta ya ishe shi cigaba da kira Mami ta yi a fusace Daddy ya

ɗ

aga yana fa

ɗ

in "Wai ke miye matsalarki ne kin fara kaini bango fa?

"Ka yi baƙi da dukkan alama suna da alaƙa ta jini da margayi Abba i

dan kaga dama za ka iya zuwa ka gansu.

Abun da Mami ta fa

ɗ

a kenan tana mai kashe wayarta,ta dawo parlor wurinsu ta zauna.

Anaal ta miƙe tsaye tare da kallon Dr Maheer tana fa

ɗ

in "Dr bara na shiga ciki na duba sa.

Dr Maheer ya gyada kansa Anaal ta juya c

ikin salon tafiyar ta natsuwa wacce tana

ɗ

aya daga cikin abubuwan dake jan hankali maza akanta, Dr Maheer ya bi ta da kallo yana ji soyayyarta tana ƙara huda sassan jikinsa sai dai har kawo yanzu ta ƙi kar

ɓ

ar tayin soyayyar tasa. Yanzu ma da ta nemi taimak

on sa domin kula da mutumin da ta ce dashi

ɗ

an uwanta ne da fari asibitin sa ya fara jinya daga baya ya dawo dashi

ɗ

aya daga cikin gidanjensa domin ta ce masa bata so, asan mutumin yana raye saboda tsananin son da yake mata ne yasa shi biye mata ya yi mata

abun da take so yake kuma cigaba da kula dashi.

Dukka bai fi 30 minutes ba sai ga Daddy ya zo yana arba da Aliyu na Uku gabansa ya yi mummunan fa

ɗ

uwa ƙafafuwansa suka ƙasa daukarsa anan ya zube guiwayoyinsa, yana sauke numfashi yayin da idanunsa suka far

a canza colour, gani Aliyu na uku da ya yi yasa abubuwa da dama suna dawowa masa a ƙwaƙwalwa musamman mutuwar Abba, a yanzu baisan da wane ido zai kalle su ya gayamusu

ɗ

ansu ya mutu. Cikin sauri Aliyu na uku ya taso yana zuwa shima ya zube guiwayoyinsa gab

an Daddy tare da kama kafan

ɗ

un Daddy "Ba...Ba Ba..shir...ina

ɗ

ana Muhammad Azhar nasan yana wurinka ko Bashir dan Allah karkace min baya tare da kai?"

Aliyu na Uku ya fa

ɗ

a cikin raunatacciya murya, wani marayan kuka ne ya subuce wa Daddy, ya

ɗ

ora hannuns

a kan na Aliyu dake kan kafa

ɗ

arsa tun kafin Daddy ya yi magana Aliyu na Uku ya kidime yayin da Maysun ta miƙe tsaye, cikin ka

ɗ

uwa take kallonsu "Ka yi haƙuri Aliyu Allah ya yiwa Abba rasuwa watannin biyar da suka wuce, har yanzu ban daina kukan rashinsa ba

.

"Innalillahi wa'inna illahim raji'un!

Abun da Aliyu ke ta faman nanatawa gani haka yasa, Maysun ta zo ta dafa kafa

ɗ

arsa cikin harshen turanci take tambayar Aliyu me ya faru, kukan da yake kokarin dannewa ne ya subuce masa a lokaci guda, cikin muryar k

uka yake fadawa Maysun Azhar ya rasu jiri da take

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login