Showing 261001 words to 264000 words out of 268949 words

Chapter 88 - KURMAN ALLO COMPLATE

nayi har ka girma, na ba ka gata wanda ni ce sanadiyyar zamanka sarkin kudu.

"Haka zalika ke ce sanadiyar mutuwar iyayena ba, kuma kike ƙoƙarin fallasa sirrina, to amma kamin ki

kai da yin haka ni

ɗ

in nan zan aika ki garin da kika aika iyayena Kilishi.

"A'ah! Ciro.....

Kamin ta karasa ya cafke wuyanta ya danne ta da dukkan ƙarfinsa tun tana ƙoƙarin kwatar kanta har ƙarfin ta ya ƙare abun ka da jikin girma Ciroma bai sake ta ba h

ar sai da ya tabbatar da cewa ta mutu, kana ya gyara mata kwanciyarta har da rufe ta da duvet ta yadda ya shigo cikin san

ɗ

a haka ya fice zuciyarsa wasai yana gani ya kawar da damuwarsa.

*****

Tun sanda Anaal ta shiga

ɗ

akin da AB yake bata motsa ba ko nan

da can tana kwance a ƙirjinsa, sai da aka yi kiran sallar magarib sannan ta tashi ta je ta yi alwala ta gabatar da sallah rabin addu'arta duk akan ab ne ta kagara taga ya motsa koda

ɗ

an yatsansa ne, a yanzu wata irin ƙaunarsa Allah subhanahu wata'ala ya d

asa mata, tana so ya tashi su ha

ɗ

a kan alhalin su domin duk abun da ke faruwa a masaurata tasani ta hanyar twins da su ka

ɗ

ai take waya su ma

ɗ

in sai in ta ce ta kira su, tana sallama sallar isha ta miƙe ta dauko ruwan zam-zam da koda yaushe take addu'a aci

kinsu ta bin jikin Ab ta shafa masa yau bayan ta kammala shafa masa ta kamo Alqur'ani dake cikin wayarta, ta shiga karanta masa a hankali tana kyautata yaƙini ta hanyar karatun Alkur'ani da take masa wata rana zai farfa

ɗ

o daga doguwar suman da ya shiga. Sa

nnu a hankali AB yake motsa hannunsa mai

ɗ

auke da drip, tun yanayi a hankali har ya shiga motsawa

da karfi na'urar da ke nuna bugawar zuciyarsa ta shiga ƙara wanda hakan yasa Anaal tai sauri ta

ɗ

ago idanunta ta sauke su akansa sai taga idanunsa suna marmad

i alamar yana so bu

ɗ

e su. Cikin kidima ta miƙe tsaye tun idanunsa suna rawa-rawa har ya bu

ɗ

e su ka

ɗ

an sai kuma ya sake rufe su cikin sauri wanda hakan yasa sautin ƙarar na'urar ya ƙara yawa, da gudu Anaal ta nufi parlor tana kwallawa Dr Maheer kira da saur

i ya nufo ta dawowarsa daga kenan masallaci Anaal tana kiransa bugun zuciyarsa Dr Maheer ya fara dubawa, da sauri ya ja wata allura a syringe ya yi masa a hannunsa ya

ɗ

auki tsawon lokaci yana duba sa ƙafin ya ja wani kalan numfashi ya ciro handkerchief dag

a gaban aljihunsa ya goge gumin da yake ta faman tsatsafo masa a goshi. Ya juya kalli Anaal yaga sai zarar idanuwa take yi jikinta yana rawa wani irin tausayinta ya dirar masa bayaso ya fa

ɗ

a mata abun da zai

ɗ

aga mata hankali domin yadda yaga tana zarar i

danu dole ya ji shakku fa

ɗ

a mata.

Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

[2/11, 2:29 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

Love Story

#Gwagw

armaya

#Team Tagwaye.

104.

Wasu busassu miyau Anaal ta ha

ɗ

iye jikinta duk yai sanyi tana fargabar abun da za ta tambaya da kuma kalar amsar da Dr Maheer zai bata duk da irin fargabar da take ciki daurewa ta yi ta ce "me ke faruwa Dr Maheer me ya

sami yayana?"

Ajiyar zuciya Dr Maheer ya yi cikin sanyin muryarsa mai matuƙar da

ɗ

i ya furta "Bugun zuciyarsa ya ragu da kashi takwas bisa goma idan har ya kai 24hours bugun zuciyar nasa bai daidaita ba I'm sorry to say za mu iya rasa shi.

"Innalillahi w

a'inna illahim raji'un! Dr Maheer please ka ceci rayuwar

ɗ

an uwana dan Allah kada ka bari ya mutu shi ka

ɗ

ai ne

ɗ

a namiji a wurin Abbuna shi

ɗ

in hasken idaniyar mahaifina ne cigaba da rayuwarsa shi ne zai dawo da farin ciki da walwala ahalina, mutuwarsa kuw

a za ta iya kara dagular da komai.

"Anaal ki cigaba da masa addu'a rayuwa da mutuwa duk suna hannun Allah, iyakacin mu kula da majiyaci idan kwanakin sa sun kare likita bai isa ya basa wata rayuwa ba.

Wani irin kuka Anaal ta fashe dashi tare da kama han

nun Dr Maheer, cikin dushewar murya ta ce "likita ba ubangiji bane amma ubangiji ne ya basa baiwa

da fikra ceto rayukan mutane idan suna cikin hali irin na jinya, jikina yana bani za ka iya Dr Maheer kada ka bari gwarin gwiwa da nake dashi akanka ya tafi a

wofi idan har ka yi nasarar ceto rayuwar yayana na yi ma alƙawari zan aure ka.

"Me kika ce?"

Dr Maheer ya fa

ɗ

a yana zaro ido domin abun da ya da

ɗ

e yana jiran ya fito daga bakinta ne, yau ta furta masa.

"Yes! Maheer zan aure ka zan rayuwa da kai za ka z

ama uban 'yayana muddin dai za ka ceci rayuwar

ɗ

an uwana.

Sanyayyen murmushi Dr Maheer ya yi wani irin gwari gwiwa ya dinga shigarsa da sauri ya nufi Ab ya shiga baje duk wata kwarewar sa akansa, yana kuma gani nasara dan yanzu Ab sosai yake responding tr

eatment

ɗ

in, sa

ɓ

ani can baya da sai ya sha wuya kamin ya yi respond. Ga yadda Dr Maheer ke hasashe idan har ya cigaba a haka zuwa gobe zai iya tashi.

*******

Aydah ta fito daga bathroom riƙe da kafa

ɗ

ar Maysun ta taimaka mata ne ta yi wanka, da yake har y

anzu babu kuzari a jikinta komai Aydah ke mata zaunar da ita Aydah ta yi akan plastic rubber chair, kana ta jawo food basket ta zuba mata kunun gya

ɗ

a da Mami ta aiko direba ya kawo musu breakfast, kamin zuwa anjima ita ma ta shigo. Aliyu na uku ne ya turo

ƙ

ofa ya shigo cikin shigarsa ta babbar riga ash color

ɗ

in shadda wacce ta ji aiki da dark ash

ɗ

in zare hular kansa kalar aikin jikin shaddar, as usual sai ƙamshi tsadadden turarensa yake. Ya yi bala'in kyau tun da ya shigo Aydah ta tsinci kanta da faduwar

gaba ba inda ya baro Abbanta, abu gudu Ab zai gwada masa kuruciya amma komai nasu iri

ɗ

aya ne kamar tasu har ta

ɓ

aci kamar an tsaga kara. Yadda Aydah ta saki baki da hanci tana kallonsa ba ko kyaftawa yasa shi sakar mata murmushi don ya gama gano abun da t

ake kallo saboda hotunan Ab da aka nuna masa shi kansa yaga yadda suka yi bala'in kama "innalillahi wai'inna illahim raji'un! Hatta da murmushin su iri

ɗ

aya.

Aydah ta fa

ɗ

a a bayyane wanda ita a tunaninta cikin zuciyarta ne ta yi magana batasan cewa a bayy

ane ta fa

ɗ

a ba sai da ta ji sautin murmushin Aliyu na Uku yana fa

ɗ

in "Kai my daughter yaushe za ki ha

ɗ

a murmushina da na mijinki bayan kisan na fisa iya murmushi ke fa da bakinki kika gayamin bai cika dariya ba sai in tayi masa da

ɗ

i ni kuma koda yaushe fus

kata cike take da fara'a.

Wata irin mashahuriyar kunya ce ta lullu

ɓ

e Aydah, tai sauri zamewa daga kan kujerar da take zaune akai ta durƙusa ta gaishesa "Ina kwana Abbu?"

"Ina kwana my daughter hope kin tashi lafiya ya jikin ummin taki?"

"Jiki al-hamdull

ilah! Don kuwa har ta yi wanka breakfast ma take yi yanzu.

"Ma shaa Allah! Allah Ya ƙara mata lafiya ya tashi kafan

ɗ

unta.

"Amin Abbu!

Aydah ta fa

ɗ

a idonta na cikowa da ƙwalla domin ta ji irin cutar da ke damun Maysun

ɗ

in da kuma wa'adin da likita ya fa

ɗ

a akanta.

"Sababul khairi Abu Azhar.

Maysun ta fa

ɗ

a idanunta akan fuskarsa murumshi ya sakar mata tare da karasa kusa da ita ya

ɗ

ago fuskarta yana kallon tsakiyar idanunta "Sababul khairi oum Azhar ya jikin naki akwai inda yake miki ciwo na kira likita y

a duba ki kafin na wuce Gombe??"

Girgiza kai ta yi tana fa

ɗ

in "A'ah! Bana ji komai kuzarin jikina ne kawai bai dawo ba shi ma nasan sannu a hankali zai dawo ka gaishe min da Safiya ka bata haƙuri a madadina, ka kuma roka min alfarma a wurinta da ta zo mu

ga juna kamin na mutu.

Da sauri ya rungume ta yana bubbuga bayanta zuciyarsa tana masa wani irin ji yake da ba a gaban Aydah yake ba da abun da zai hana masa taya Maysun kukan da take yi, da sauri Aydah ta tashi ta fice waje zuciyata ba za ta jure kallons

u a haka ba koda ta isa parking lot kuka ya ci karfin ta a jikin wata mota ta kifa kanta tana shasshekar kuka.

Aliyu na Uku ya

ɗ

auki dogon lokaci yana rarrashin Maysun tare da nuna mata rai fa da mutuwa duk na Allah ne sau nawa mai lafiya zai mutu ya bar

mai ciwo, da zarar ya dawo zai kai ta India akwai kwararrun likitoci da suka kware akan cuta irin ta, ta wani murumshi mai ciwo Maysun tai masa cikin raunatacciya murya ta ce "kada ka wahalar kanka Abu Azhar mutuwa dole ce koda da cuta ko babu dole wata ra

na sai mun mutu kawai ka cigaba da yi min addu'a mutuwata ta zo min cikin sauki na tafi cikin salama.

Aliyu na Uku ya ji zuciyarsa ta karye duk yadda ya kai da jarumta sai da kuka ya kubce masa, sosai yake kuka yana ƙara matse Maysun a ƙirjinsa "Kada ki t

afi ki barni Maysun ina ji a jikina Azhar yana raye bai mutu ba ko jiya nayi mafarkinsa yana fa

ɗ

amin zai dawo gare mu. Idan kika tafi wa zai kula mana dashi ki sani Azhar yana bukatar mu a tare dashi.

"Ubangijin da ya ba mu shi lokacin da ba mu yi tsamman

i ba ya kuma raba mu dashi a lokacin da yake da watanni biyar a duniya ya kuma hada shi da iyayen nagari suka raini shi cikin da so da kauna na tabbata idan har yana raye za su cigaba da kulawa dashi.

Sosai kalamanta suka kayar mai da zuciya ya ji ba zai

iya cigaba da zama a

ɗ

akin ba saboda rauninsa ga baki

ɗ

aya ya gama bayyana, ya sumbaci forehead

ɗ

inta ya juya da sassarfa ya fice daga

ɗ

akin. A parking lot ya tarar da Aydah, tana ganinsa tai sauri goge hawayen fuskarta ta kakkalo murmushin dole tai masa d

aga shi har ita idanuwansu sun jajir alamar sun yi kuka.

"Har ka fito Abbu?"

Aydah ta tambaya tana kokarin

ɓ

oye damuwarta.

"Eh! Daughter zan tafi Gombe wajen

ɗ

ayar mamar ta ku, ki kula da ita sosai idan kin ga jikin nata yana so tashi ki yi gaggawar kir

an likita.

"To Abbu in shaa Allahu zan kula Allah ya tsare ya kai ka lafiya.

"Amin my daughter!

Ya yi magana tare da shiga mota Kabir Umar ya ja sa zuwa airport. Aydah kuma ta koma

ɗ

aki wurin Maysun hira Maysun take ta faman jan ta da ita har sai da ta

ga ta saki jikinta.

*MASARAUTAR KUDU*

A yau kuma suka tashi da mummunan labari na mutuwar Kilishi, tuni 'ya'yanta na nesa da kusa sun iso masaurata aka yi mata sutura kamar yadda addini ya tanadar aka kaita gidanta na gaskiya, kana aka ci gaba da zaman m

akoki. Ciroma ya fi kowa shiga tashin hankali duk da matsayinsa kuka ya dinga yi Ahmadu ne ya dinga rarrashinsa.

Ta

ɓ

angaren mai babban

ɗ

aki ta ji sauki sosai sai dai a yanzu bata iya taka ƙafafuwanta, bayan an sallame ta daga asibiti yaya Gimbiya ta dawo

da ita gidanta tana cigaba da kula da ita. Da mai babban

ɗ

aki ta yi zaune tai nazari akan Aliyu sai tai masa uzuri duk da tasan wani bangare yana da laifi na

ɓ

oye musu babban al'amari irin wannan da ya yi amma a matsayinta na uwa sai tai masa uzira, tun t

ana asibiti take zancensa ta ce Magaji ƙarami ya kira mata shi yayin da yaya Gimbiya da Gimbiya Hauwa suka yo mata caaa! Suka hanawa Magaji ƙarami kiran nasa har yaya Gimbiya tana fa

ɗ

in idan har mai babban

ɗ

aki ta kafe lallai sai Aliyu ya zo to ita za ta b

ar asibitin

ɗ

in don bata ga amfani da Aliyu zai

mata bayan duk irin abun kunyar da ya jawo musu. Mai babban

ɗ

aki tana ji tana gani yaya Gimbiya da Gimbiya Hauwa suka hana ta magana da

ɗ

anta. Ga magaji ƙarami daman can Allah ya dora masa tsoron yaya Gimbiya

yasan halinta har yanzu bai wuce duka a wurinta ba, shi mutum ne mai sanyi hali bayaso hayaniya shiyasa ya bi su a yarda suke so don kawai a zauna lafiya ba don haka ba shi ma Aliyu yana cikin ransa.

Misali ƙarfe 12:44pm Aliyu na Uku ya isa masauratar Go

mbe sai da ya fara zuwa fada ya kwashe gaisuwa wurin yayan Safiya mai martaba sarki Haroon wanda ya kasance yaya ga Safiya. Daga nan ya nufo gidan mahaifiyar ta, ko ka

ɗ

an ban tsammaci kyakkyawar tarba daga gare su ba duba da irin girman laifinsa a wurin 'y

arsu amma sai yaga sabanin tunanin nasa hatta da Safiya sai nan-nan take dashi bini-bini ta sakar masa tattausan murmushi bayan sun kebance ta dube shi cikin sanyi murya ta ce "Abbu duk ka bi ka rame dan Allah ka rage saka damu a ranka kada hakan ya shafi

lafiyarka.

Ƙ

asa da murya ya yi ya ce "I'm sorry Safiya ban kasance mai adalci agare ki ba ka yi haƙuri ki yi min afuwa a wancan lokaci ina tunani irin abun da zai faru idan na fa

ɗ

i aurena da Maysun sai dai duk abun da na yiwa gudu a wancan lokaci shi ne y

a faru a yanzu.

Cigaba da rarrashinta da dadda

ɗ

an kalamai ya yi har ya bata labarin abubuwan da suka faru mutuwar Azhar da halin da Maysun take ciki, sai ga Safiya tana shar

ɓ

e hawayen tausayin mijinta abun ka da mace mai haƙuri da hangen nesa nan take ta

yafe masa ta kuma yi masa alƙawari gobe za ta bishi su tafi Kano

ɗ

in.

"Har yanzu ban sami wani labari akan Anaal ba bansani ba ko ta kira ki a waya ni dai ko kira

ɗ

ari zan mata bana samun ta a waya?"

Numfashi Safiya taja ta sauke tana

ɗ

an murmusawa ta

ce "Tana lafiya ko yau da safe ta kira ni.

Cike da mamaki ya furta "Ta kira ki fa?" To ni kuwa laifin me na yiwa Anaal da za ta ƙi kirana a tunaninta ita kadai ce bana iya

ɓ

oyewa halin da nake ciki, hatta da mai babban

ɗ

aki ban gayamata labarin Maysun ba

amman ita Anaal tuntuni na sanar da ita. Bani da wani abokin shawara a rayuwata sai Anaal haka zalika ita ma bata

ɓ

oye min komai nata, wannan shi ne karo na farko a rayuwarta da ta boye min abun da ke faruwa da ita. Jikina ya bani tabbas da akwai wani gaga

rumin al'amari da take kainta Kano. Ko kin san me take yi a Kano Safiya?"

Aliyu ya ƙarashe magana fuskarsa na nuna tsananin damuwa da

ɓ

acin rai, Safiya cike da kulawa ta kama hannunsa ta ha

ɗ

e da nata ta kalle shi tana fa

ɗ

in "Karka yi fushi da ita Abbu Ana

al yarinya ce mai matukar biyayya agareki ta kasance tana son farin cikinka fiye da komai da kowa, duk abun da za ta yi kaine abu na farko mai muhimmanci agareta, ni kam iya tsawon rayuwata ban ta

ɓ

a gani uba da 'ya irin kai da Anaal ba. Wasu 'ya'ya sun fi

so iyayensu mata amma ni tuni na dade da sani Anaal ta fi sonka akaina ta fi ƙaunar farin cikinka akan nawa, ita

ɗ

in fura ce mai matuƙar daraja muddin tana raye ba za ta kasance mai share maka hawaye. A duk sanda nai mata ƙorafin aure ba zan manta da kalam

an a koda yaushe take fa

ɗ

a ba Ummi ba aure ne banaso ba, ba kuma masu sona na rasa ba, ummi tausayin Abbuna nake ji idan na yi aure dole ragamar kula da mijina zai dawo kaina, taimakawar da nake yiwa Abbuna a kasuwancinsa zai ragu, da zarar kuma na haihu n

a fara tara yara shi kenan nauyi ya ƙara yi min yawa, gashi ni ce koman Abbu bashi da wani

ɗ

a da zai taimaka masa twins basa son aikin kamfani shiyasa basa maida hankali, na tabbata da zarar na bar kamfani su ma tafiyar su za su domin suna zaune a kamfani

saboda ni ba wai dan suna ji da

ɗ

insa ba. Ga Amal da Amatullah yanzu suke tasowa kuma kowacce su tana da nata ambition

banaso wahala ta yiwa Abbuna yawa. Dan Allah ki ƙara daga min ƙafa akwai wani babban al'amari da na saka a gaba wanda nake tunani zai taim

ake rayuwar Abbuna da zarar na cika burina na yi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login