Showing 18001 words to 21000 words out of 268949 words

Chapter 7 - KURMAN ALLO COMPLATE

kumbure-kumburenta cike da tsokana ya fara yi mata waƙar da yake mata sanda tana yarinya muddin yana so saka ta kuka a wancan lokaci ita yake ma

ta "Aididi, Aididin ya Abba mai majina a hanci tayi k....

"Ya Abbaaaaa! Please stop that horrible song of yours na tsani wannan waƙa bana sonta.

Aydah ta fa

ɗ

a tamkar cikin muryar kuka, yadda ta kwabe fuska yai masifar ba wa AB dariya sosai ya dinga yi ma

ta dariya ita kuma ta ƙara hasale wa sai kawai ta kwa

ɓ

ar da seat ta kwanta tare da lumshe idanuwanta "okay I'm sorry my little baby gayamin me kike so na siya miki kafin mu isa gida?"

Taƙi ta tanka masa sai rarrashinta yake tai biris dashi "Shikenan tun d

a ba za ki kula ni ba nima nayi fushi daga yau mun bata karki sake yi min magana.

Ya yi magana shima yana turo baki kaman ita. Aydah tana ji abunda ya fa

ɗ

a tai sauri tashi daga kwance da take ta mayar da seat

ɗ

in daidai fuskarta ya bayyanar da irin razana

rwa da tayi na ji furuncinsa zuciyarta har wani kalar bugawa yake yi ba abunda ke sauri tayar mata da hankali irin Ya Abba ya ce ya yi fushi da ita "Ya Abba dan Allah karka yi fushi dani.

Tayi magana yayin da idanuwanta suka cicciko da ƙwalla, a natse AB

ya juyo ya kalleta yaga yadda take danne hawayenta murmushi ya sakar mata yana fa

ɗ

in "who touch my Baby??

"Ya Abba ne.

Ya fa

ɗ

a sounding so childishness har wani kalar turo ƙaramin bakinta take yi wanda hakan ya da

ɗ

a ƙarawa fuskarta kyau, a daidai wani s

uper store ya tsaya ya siya mata tarkace chocolate da biscuits, a bakin gate ya ajiye ta bai shiga gida ba yana kara jaddada mata ta tabbata taje islamiyya idan ya bincika bata je ba zai yi fushi da ita. Hakan yasa tana shiga gida ta wuce bathroom tayi wan

ka ta shirya cikin uniform

ɗ

inta na islamiyya da yake Siyama bata dawo daga school ba dole ita ka

ɗ

ai za ta tafi ko abinci bata tsaya ci ba ta fice direban dake kai su school ya kaita.

#Love Story 2023)2024

#Jiddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#team tagwaye

Novels

#Kurman Allo

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biy

a ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja

ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[11/27/2023, 10:24 AM] Jiddarh Aliyu 2: *KURM

AN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love Story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye novels

*RUBUTUN ƳAN TAGWAYE ZANGO NA BIYU.*

*TAFIYAR BIYU TAFI ƊAYA*

PAID BOOK

008.

(FLASH BACK)

Alhaji Bashir Sh

amaki shi ka

ɗ

ai mahaifiyarsa ta haifa tare da mahaifinsa tun yana da ƙaranci shekaru Allah ya yiwa mahaifinsa rasuwa sai dai yana da 'yan uwan su uku da suka ha

ɗ

a uba

ɗ

aya biyu mata namiji guda. Bayan rasuwar mahaifinsa, mahaifiyarsa ta sake aure idan ta h

aifi yara biyu Sanusi da Jamila. Matar Alhaji Bashir ta fari maryam ta rasu wacce duniya ta shaida ita ce ta haifi AB bayan rasuwarta ne ya auro Mariya ita kuma ta haifa masa yara uku Sadiya ita ce

babba mai shekaru 25 a duniya Sadiya kyakkyawa ce sai dai

ba irin matsananci kyau

ɗ

inan ba tana da matsakaici tsayi, ga ta da jiki sosai 'yar lukuta ce kiwon parlor. Sai Siyama ita kuma tana shekara 22 Siyama da Sadiya tsayin su zai iya zuwa

ɗ

aya sai dai Siyama bata yi jikin Sadiya ba, kuma kusan kamanunsu

ɗ

aya s

ai dai Sadiya tafi Siyama hasken fata, dukkansu suna karatu ne a skyline university Sadiya tana shekarar ƙarshe yayin da Siyama yanzu ne farkon shigarta, sai auta kuma shalelen Ya Abba Aydah tana da shekaru 15 saura watanni uku ta cika shekara 16 tana SS t

wo a crescent International school. Aydah duk ta fi su Sadiya kyawo nesa ba kusa ba, sai dai su nuna mata hasken fata saboda ita fatar jikinta chocolate color ce, bata jiki ko ka

ɗ

an gata gajera 'yar firitt da ita har yanzu da ta kai SS two ƙirjinta da ka

ɗ

a

n ya wuce na mai kirge dangi, su kan hips a bar ma maganar su, Aydah tana da wata irin baiwa ta ƙwaƙwalwa bala'in gifted ce komai aka fa

ɗ

a mata ya zauna akanta, gata da bala'in shiga rai da wuya Aydah ta zauna a wurin ba ka ji kana sonta ba saboda talktive

ce ta ƙarshen lissafi bata da saurin fushi sai dai akwai saurin kuka da shagwa

ɓ

a wannan kuma ya samu asali ne daga raino da Ya Abba ya yi mata. Duk girman laifi idan Aydah tayi indai Ya Abba yana nan ba a isa a dake ta ba.

Muhammad Bashir shamaki shi ne

cikakken sunansa amma an fi saninsa da Abba schoolmate

ɗ

insa suna kiransa da AB saboda su saukakawa kansu fadar Abba Bashir

ɗ

in. Abba matashi ne mai jini a jiki shekarun sa na haihuwa ba za su wuce 37 ba zuwa dai 38 Abba dogo ne sosai tsawonsa yasa har wa

ni

ɗ

an rankwafa ya yi yana da girman jiki don ba za a kira shi da ramamen ba. Yana da round face mai

ɗ

auke da dogon hanci, Abba yana da wasu irin idanuwa masu masifar

ɗ

aukar hankali gasu manya ne sosai eyes ball

ɗ

insa gray color ne, la

ɓɓ

ansa pink kamar yan

a shafa lipstick sumar kansa baƙa wulik da ita, sajensa da ya bari mai ha

ɗ

e da gejeren gemin ya ƙara ƙawata fuskarsa, Abba kyakkyawa ne ajin farko fatar jikinsa fara ce mai silke da ja, ja, tun kafin yasan cewa ba Daddy bane ya haife shi ya sha tambayar Da

ddy shi da wa ya yi kama domin Kwata-kwata ba abinda ya

ɗ

ebo daga kamanu Daddy

ɓ

alle kuma Maryam saboda yana da hotunata sometime har saka hotonta gaba yake yi yana kallo ko zai ga idan ya

ɗ

ebo kamaninta. mutane sun sha tambayarsa ko shi half-caste ne(ruwa

biyu) wannan tambayar har gobe ana masa ita Abba Yayi karatunsa tun daga primary har izuwa secondary school anan gida kano bayan ya kammala sakandare ne Daddy ya samar masa da gur

ɓ

in karatu a Kyiv national economic university ukraine ya karanci fannin ili

min kasuwanci da tattalin arziki anan ya yi degree sa har zuwa masters kana ya dawo gida Nigeria idan Daddy ya bashi matsayin CEO (Chief Executive officer) na kamfaninsa. Abba yana farko-farko dawowarsa Nigeria ya ha

ɗ

u da Rumaisa Bello madawaki suka ƙula a

laƙa ta soyayya wacce har takai su matakin aure wanda a ranar

ɗ

aurin aurensu ne

ɓ

oyayyen sirri da Daddy ya

ɓ

oye akan Abba ya bayyana wanda shi ne silar da yasa mahaifin Rumaisa ya ce ba zai ha

ɗ

a zuri'a da shege marar asali ba. Shi kuma Daddy saboda baƙin c

iki da fushin zuciya anan take a wuri ya aurawa AB Sadiya.

(FLASH BACK END)

Koda AB ya dawo gida dare ya yi sosai ya tarar da abincinsa Aydah ta kawo masa da ya yi arba da warmers

ɗ

in sai da ya yi murmushi saboda cikinsa a cike yake, ya kuma san gobe akw

ai rigima tsakaninsa da ita. A gajiye ya wuce bedroom

ɗ

insa ya yi wanka boxer ka

ɗ

ai ya saka ya bi lafiyar gado.

*MASAURATAR KUDU*

Wata kyakkyawar mota ce kirar Mercedes Benz GLS 2023 fara tass da ita, ta shigo zuwa cikin masauratar daidai wurin da aka ta

nada domin parking

mamallaki motar ya nufa ya yi parking da sauri murfin gefen direba ya bu

ɗ

e wani matashin saurayi ya fito wanda da ganinsa kasan direba ne, ya bu

ɗ

e backseat ƙafarsa

ɗ

aya da ke sanye cikin takalmin sarauta halfcover ya fara sauke ta kan in

terlock, sai da ya kusan share 60 seconds kana ya zuro guda

ɗ

aya nan ma sai da ya

ɓ

ata lokaci kafin ya fito da gangar jikinsa ya subhanalillah! Tsalki ya tabbata ga Ubangiji da ya halicci wannan kyakkyawar sura duk da shekarunsa sun tafi amma hakan bai

ɓ

oy

e komai ba na daga kyau halittar da Ubangiji yai masa at least shekarunsa na haihuwa za su kai 52 l swear za ka zaci bai wuce 40yrs ba wani irin kyau gare shi mai fizgar hankali, gashi fari tass kaman ka ta

ɓ

a skin

ɗ

insa jini ya fita. Jikinsa sanye da shadd

a milk in color dinkin babbar riga kansa

ɗ

auke da rawani wanda ya yi matching da shaddar jikinsa. Alhaji Aliyu Mustapha na uku kenan ƙani ga Sarkin Kudu Alhaji Mahmood Mustapha na uku. Cike da izza mai

ɗ

auke da zallan ƙasaita ya shiga takawa zuwa ainihin c

ikin fa

ɗ

ar ta mai martaba sarkin kudu fa

ɗ

awa na hango shi suka fara zuba masa kirari yayin da bayi sai zubewa ƙasa suke yi suna kwasar gaisuwa ko kallo basu isheshi ba ballantana su saka ran zai amsa musu, fuskar nan tashi a maturƙe as usual. Fa

ɗ

ar a cike

take da 'yan majalisar Sarki, irin su waziri, ciroma, wambai Galadima, jakadan Sarki da dai sauransu yana zuwa ya isa gaban sarki dake zaune akan kujerar sa ta mulki yasha na

ɗ

i da alkibba sai da ya zube ya kwashi gaisuwa kana ya nemi wurin ya zauna. Kallo

ɗ

aya za ka yiwa mai martaba ka gano tsanani kamanin shi da Alhaji Aliyu. Sai da sarki ya ƙare masa kallo kana ya yi gyaran murya cikin izza irin ta sarakuna da suka amsa sunansu mai martaba ya ce "Aliyu mun aika maka saƙo muna so ganinka tun kwana biyu da

suka gabata amma ba ka amsa kiran mu ba sai yau da ka ga dama, shin ko za mu iya sani dalilinka na yin hakan?"

Shima Alh Aliyu sai da ya gama shan ƙamshinsa irin na wanda jini sarauta ya gama ratsa shi kafin ya amsa wa mai martaba da cewa "Allah ya taimak

i mai martaba Amma kasan da cewa tun inada ƙanunun shekaru bana da ra'ayin mulki, saurata kwata-kwata bata gabana.

A fusace mai martaba ke fa

ɗ

in."wannan karon ba zan saurari uzurin da kake kawomin ba Aliyu nacewa baka son sarauta, kamanta sauratar gadonka

ce jininka na zagaye da ita, wannan karon na rantse bazan saurari uzurinka ba kaje kawai ka fara shiri domin na saka sunanka a cikin jerin mutane goma da masaurata za ta yi bikin na

ɗ

in sauratarsu. Tashi ka tafi nagama magana.

Aliyu ya sadda kansa ƙasa ya

na bai wa yayansa haƙuri "Allah ya jada ranka ya ƙara ma lafiya da nisan kwana Allah ya huci zuciyarka."

Daga haka Aliyu ya miƙe tsaye ya fito daga cikin fadar wanda fadawa sai zuba masa kirarin da suka saba yi masa suke ko kallonsu bai yi ba shi wannan k

irarin ma ciwon kai yake sakasa to ina ga ranar da yake mulki yasan sai ya kwanta gadon asibiti. Daga nan

ɓ

angaren mahaifiyarsa ya wuce kai tsaye bayi mata tun daga kofar da zata sadaka da babban

ɓ

angaren mai babban

ɗ

aki bayi mata birjik ne ke kai da komaw

a kowa yana hidima bayyanar Aliyu a wajen yasa suka shiga zubewa gabansa suna miƙa gaisuwa ko kallo basu ishesa ba kai tsaye parlorn da mahaifiyarsa ke ganawa da 'ya'yanta ya nufa, wannan karon bai sameta zaune a Parlon ba kamar yadda ta saba zama ya kalli

amintacciyar baiwarta ya fa

ɗ

a mata tayi masa magana da mahaifiyarsa, ko minti goma bata yi ba ta dawo ta fa

ɗ

a masa tana zuwa anan ta shiga hidima dashi ta cika gabansa da 'ya'yan itatuwa cima dai mai rai da lafiya irinta gidan sarauta kusan mintina goma s

ha biyar da zamansa sai ga mahaifiyarsa ta fito cikin babbar shigar alfarma wuyanta da hannayenta sun sha ado da gold tun kafin ta bayyana cikin parlorn ƙamshi ya

gama cika ko'ina gami da zagaye ko'ina acikin Parlon,wannan ƙamshin mahaifiyarsa ce kawai mam

allakiyyarsa, bayi biyu ne a bayanta tana shiga suka rufo mata ƙofar suka juya suka koma ganin bayyanar mahaifiyarsa cikin Parlon yasa ya miƙe tsaye har ta ƙaraso ta zauna bai zauna ba sai da ta zauna ya durƙusa gafda kafafunta yana gaisheta ta amsa cike d

a kulawa tana nazarta yanayin yaron nata. Kusan shekaru talatin harda doriyya haka yaron nata yake tun kafin ma yayi aure idan zata iya tunawa tun da ya dawo daga karatu, a haka kullum fuskarsa take babu kalar tambayar da bata yiwa Aliyu ba a lokacin sai d

ai yace mata babu komai idan tace rashin walwala yaron nata bai hanata sukuni za tayi karya. Jin mahaifiyarsa tayi shiru yasa ya

ɗ

ago ya kalleta cikin natsuwa yadda ta ha

ɗ

e rai yasa gabansa yayi mummuna fa

ɗ

uwa cikin wani irin yanayi yace "ummah.!"

"Mai sa

bon birnin.

ta kira sa da sunan da take kiransa dashi yana jin yadda muryarta ke shaking

A razane yake kallon fuskar mahaifiyar tasa yadda ta koma lokaci

ɗ

aya "ba zan gaji da tambayarka ba meke faruwa da rayuwarka? Nasan akwai abunda kake boyemin tsawon

shekaru talatin ko ka kashe wani rai ne da ka hana kanka walwala da farin ciki kamar yadda sauran al'umma keyi?"

Girgiza kai ya shiga yi ba tare da ya kalli mahaifiyar tasa ba ,cike da karfin hali ya furta "Dama wajen mai martaba na fito akan maganar na

ɗ

i

n sauratana ta Sarkin sabon birnin kudu.

Ki saka baki ummah,da gaske bazan iya daukar wannan nauyin ba duk yadda zan yi masa bayani ya kasa fahimta ta.

Aliyu ya ƙarasa maganar da respect a muryarsa, yana kallon yadda mahaifiyarsa ke karka

ɗ

a ƙafa sunfi mi

nti biyar a haka ba tare da kowa ya sake fa

ɗ

ar wata kalma ba.

Cike da izza mai babban

ɗ

aki ke fa

ɗ

in."tashi ka tafi naka gidan Allah ya bamu alkhairi. Jin haka yasa ya

ɗ

an kalli mahaifiyarsa bai ƙara cewa komai ba ya miƙe tsaye yai mata sai da safe dama ac

ikin gidan nasu aka yanki wani fili akayi masa gini irin na sarauta acewar mahaifin su mai martaba Sarki Mustapha na uku yafi son 'ya'yansa maza ko sunyi aure su zauna a tare dashi tunda akwai filaye manyya yanka kawai za a yi ayi masu ginin gida irin na s

arauta. Duk da a

ɓ

angaren Aliyu shi ba haka yaso ba

Ko ka

ɗ

an baya sha'awar komai na rayuwar sarauta, sam bashi da ra'ayi hakan ba haka tsarin rayuwar da ya tsarawa kansa yake ba.

Babu ranar da ba zai tuna ta ba ita

ɗ

in ta zama jinin jikinsa duk iya ƙokar

in sa na gani ya nemo ta har yau

ɗ

inan ya kasa samun ta ko sai yaushe zai sake tozali da ita??

Tambayar da yake yiwa kansa koda yaushe kenan.

#Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

Domin biy

an ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

080862

07764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy

S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[11/28/2023, 3:51 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JE

EDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love Story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels

009

*RUBUTUN YAN TAGWAYE BIYAR KARO NA BIYU.TAFIYAR BIYU TAFI ƊAYA*



*ALH BASHIR MANSION*

Yau tunda tayi sallar asuba bata koma bacci ba ita ta taya Mami

da yan aiki suka ha

ɗ

a break fast. dama kuma Mami bata yiwa ƴa'ya ta horon rashin son aiki ba. Duk da tana da masu aiki bai sa ta sakankance da cewa yan aikin zasu riƙa yi mata komai ba. Sai ga 'ya'yan nata duka sun biyota da iya girki da son shiga kitchen

idan ka cire Aydah acikinsu harta AB tun baida wayau yana taya Mami shiga kitchen indai yana a gida babu makaranta. Aydah ga ta mace sai dai bata aiki da rashin motsa jiki, idan kaji masifar mami a gidan na rashin son aiki to da Aydah ce, indai AB baya gi

da to sai ta shiga kitchen haka Siyama za tayi rantsuwa ba zata barsu da aiki ba ta taso ko

ɓ

arar magi ne da yanka wani ganye tayi, haka zasu ta fa

ɗ

a su ce yaya Abba, ya sangarta ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login