Showing 177001 words to 180000 words out of 268949 words

Chapter 60 - KURMAN ALLO COMPLATE

taso da kumburarrin idanunta tana zuburo baki fuskar nan ta, ta a ha

ɗ

e "Mami ba

fa mutuwa nayi ba da za a dame ni da bugun ƙofa.

Ta fa

ɗ

a sa'ili da ta bu

ɗ

e kofar wawan duka Mami ta kai mata tai sauri kaucewa cikin

ɓ

acin rai Mami ta shiga zazzaga mata masifa "Ka ji min 'yar banza yarinya har ni za ki fa

ɗ

a wa maganar banza da ki mutu

ɗ

in ja'irar yarinya mai taurin kan tsiya to da kika ƙunshe kanki

ɗ

aki tun jiya nufinki kika kashe kanko ko me?"

"Ba za ki ta

ɓ

a gane halin da nake ciki ba Mami.

"Dallah rufe min baki shashasha banza Abba ne ka

ɗ

ai namiji da ya rage a duniya da har za ki nem

i ki illatar da rayuwarki domin sa?"

"Mami ni fa duk abunda za ki fa

ɗ

a jin ki kawai nake yi amman zuciyata ta riga tayi nisa akan Yayanmu shi ne namiji tilo dake sarrafa zuciyata.

Duk mugun kallo da Mami ke yiwa Sadiya bai sa tayi shiru da sai da kai aya

, hakan kuwa ba ƙaramin linkawa Mami

ɓ

acin ranta ya yi ba,dan haka ta cigaba da zazzaga mata fa

ɗ

a "To bari ki ji idan ma kwayoyi da kike sha ne ke ƙara tunzira ki kina wannan shashanci a banza don kuwa Abban da kike hauka akansa yana can gidansa da matansa

har gudu biyu hankalinsa kwace zuciyarsa zaune,ke kuma kina nan kina haukar banza.

Sosai kalaman Mami suka ta

ɓ

awa Sadiya zuciya don kuwa jin su take yi tamkar tafasasshen ruwa zafi ne Mami ta watsa mata a sassan jikinta, ta juya a fusace ta nufi bathroom

Mami ta bi ta da kallon takaici, tana kissima dole ta

ɗ

auki tsatsauran mataki akanta.

*ABBA BASHIR MANSION*

Rumaisa tana komawa

ɗ

aki kiran Aunty Raliya yana shigowa wayarta da hanzari tayi picking daman tana buƙatar abokin da za ta fesarwa da abun da ke

cinta a zuciya, ko gaisawa bata bari suka yi da kyau ba ta shiga fadar "Aunty kin ga maganarki ta kusa tabbatar ko?ba kisan Habibi raba mana girki ya yi ni da wannan kwailar yarinya ba.

Dariyar takaici Aunty Raliya ta yi kamin ta ce "Yoo bana gayamiki ba

ai su maza da kike gani munafukai ne ke ce kike mata kallon kwaila shi ai ganinta yake yi daidai da ke.

"Uhm! Aunty daina fadar wannan magana domin idan ana sallah ba a magana ni kadai nasan irin dimaunta Abba da nayi a daren jiya ba ki ga yadda ya hauka

cemin da dukka alama bai ta

ɓ

a sani 'ya mace ba sai jiya ni fa ko yau sai na sake zuba masa wannan abu da kika bani dan ni naga amfaninsa aunty, ba ki ga yadda Abba ya dawo tamkar wani ingarman doki.

Dariya aunty Raliya ta kece da ita "yarinya ki ce kin z

ama 'yar gari?"

"Wallahi kuwa aunty ai al'amarin babba ne sannu a hankali sai na

ɗ

auke hankali Abba kacokan ya dawo gareni ni ka

ɗ

ai, sai na mantar dashi wacce kwaila.

Aunty Raliya ta ce "Da kyau ƙanwata gara ki nuna mata ruwa ba sa'an kwado bane.

Daga h

aka suka cigaba da hira yayin da Aunty Raliya sai ƙara koyawa Rumaisa yadda za ta mallake AB ta hanyar sex ta kuma yi mata alƙawari za ta sake kawo mata wasu magunguna mata masu zafi tare da rikita ƙwaƙwalwar namiji.

Love Story 2023/2024

#Jeeddah Ali

yu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN

MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliy

u

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[1/17, 4:4

3 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

Love Story

#Gwagwarmaya

#Team Tagwaye

072.

AB yana shirya wa ya fice daga gidan kafin ya fita sai da ya leƙa

ɗ

akin Rumaisa ya gayamata ya fita, ta

rako shi tana gani ya nufi

ɗ

akin Aydah ta bata fuska duk ta bi ta ha

ɗ

e rai. Koda Ya shiga

ɗ

akin sai ya tarar da Aydah tana bacci bai tashe ta ba sai ya fito, Rumaisa tana nan tsaye akan staircase tana jiransa, tana gani ya yi saurin fitowa ta saki

ɓ

oyayyi

yar ajiyar zuciya suka jera side by side, Huwaila dake kitchen ta bi su da harara daidai ƙofar fita daga main parlor ya dakatar da ita ta sumbaci kumatunsa da lips

ɗ

insa wai good bye kiss ne aka basa shi kuma sai washe haƙora yake yi.

Sosai Aydah tasha ba

cci sai wuraren la'asar ta falka da sauri ta nufi bathroom ta watsawa jikinta ruwa ko zai sake daga kasala da take ji ta lullu

ɓ

e ta, tayi sallar azahar bata shi ba sai da aka yi la'asar tayi tunawa da hudubar da Siyama da Huwaila suka yi mata dinga kwalliy

a da saka tufafi masu kyau, shiyasa tana linke praymat ta nufi gaban dressing mirror ta ja stool ta zauna kasancewarta wacce bataso kwalliya iya powder ta shafa wacce ta dace da skin

ɗ

inta, ta zizzirawa idanunta kwalli shi ma don ta tuna da yayanta yana so

kwalli da ba don haka ba da ba za ta shafa ba, ta bi lips

ɗ

inta da man lebe ba wata kwalliya a zo a gani tayi ba amman sai tayi wani irin kyau na

ɗ

aukar hankali. Ta tashi ta nufi closet

ɗ

inta gefen da sababbin tufafinta ta bu

ɗ

e, ta dinga bin su da kallo d

aga ƙarshe ta ciro wani tsadadden lace red color wanda aka yiwa adon flower light green

ɗ

inkin straight gown ta bi jikinta da khumurah tare da designer perfume Aydah bata iya dauri ba iyakancinta tayi ture ko yanzu shi tayi yayin ta saki kitson kanta ya sa

uka a shoulder

ɗ

inta. Ta zura plate shoe ta dauki wayarta ta sauko ƙasa direct

ɗ

akin Huwaila ta nufo da yake bata ganta a downstairs parlor ba.

"Maa shaa Allah barakallah! Kin ga yadda kika yi kyau Auta sai kace kece amarya.

Huwaila ta fa

ɗ

a sa'ili da Ayd

ah ta zauna kusa da ita murmushi kurum Aydah tayi "Ai sau uku ina zuwa duba ki sai naga baki tashi ba baccin naki ya yi nisa tausayinki ya hana ni tashe ki don nasan jiya ba wani bacci kirki kika yi ba.

"Uhm! Aunty Huwaila da kin sani ko tashe ni kinga ko

da na tashi har lokacin sallar azahar ya wuce.

"Dama da yanzu nake da niyar na je na tashe ki to kuma sai wannan kodaddiyar amaryar ta kira ni na kai wa baƙinta abinci. Ke ci abinci kuwa?"

"Ban ci ba, bana ji yunwa idan dai da akwai raguwar smoothie a f

ridge zan sha.

"Akwai shi ma tashi mu je parlor na dauko miki har da cupcake akwai ban da

ɗ

e da gama shi ba nayi saboda baƙi da za a dinga yi masu zuwa gulmar gani amarya.

Dariya Aydah tayi tana fa

ɗ

in kai "Aunty Huwaila da sharri kike duk ranar da bakinki

ya subuce kika fa

ɗ

in wannan sunan a gabanYayanmu za ku kwashe 'yan kallo ni dai ina gefe.

Hannunta Huwaila ta kama Aydaah ta miƙe yayin da Huwaila ta cigaba da fa

ɗ

ar "Ke rabani da wahala in shaa Allah ba zan ta

ɓ

a wannan subul da baka ba don naga Yayanmu

sai wani rawar ƙafa yake yi akanta.

"Atoh! Kema dai kya fa

ɗ

a gara ki yiwa bakinki linzami.

Yayin da Aydah ta ƙarasa magana tana zipping bakinta,da wannan zance suka iso parlor Aydah ta nufi kujera ta zauna Huwaila kuma ta wuce kitchen ta dauko mata smoot

hie

ɗ

in da cupcakes da ta zuba mata cikin plate. Aydah tana ci suna ta

ɓ

a hira sai ga Rumaisa da ƙawayenta su uku suna saukowa daga bene, kallo guda Aydah tai musu ta kauda fusrkarta ta cigaba da cin cake

ɗ

inta. Da suka iso tsakiyar parlorn sai ƙawayen nata

suka tsaya sai da suka kare ma su Aydah kallon wulaƙanci sai kuma suka ta

ɓ

e baki, sai guda daga cikinsu ta dubi Rumaisa tana wani irin yatsina fuska "Rumaisa wacece kishiyar taki acikinsu ita dai wannan tayi zubin 'yan ƙauye wannan kuma tayi kankanta da s

higa other room?"

Wani guntun tsaki Rumaisa ta ja wanda yafi kama da na takaici kamin ta juya tayi pointing Aydah da bakinta "kin ganta nan kwaila nan ita ce uwargidan Abba Bashir.

Tana dasa aya suka kece da dariyar izgilanci har suna tafawa a tsakaninsu

"Wai dan Allah Rumaisa da gaske kike yi wannan kwailar yarinya ita ce uwargidan Abba Bashir?"

"Allah kuwa ita ce ba ki ga lokacin da muka shigo parlor nan yadda ta kalleta ta watsar ba?"

"Na ko gani har acikin zuciyata na ce ina Rumaisa ta ha

ɗ

u da yarin

ya karamar marar tarbiyya ashe-ashe!

Sai suka sake kwashe da dariya wacce tafi ta farko, Huwaila har ta bu

ɗ

e baki da zimmar yi magana Aydah ta riƙe mata hannu tare da girgiza mata kai dole ta ha

ɗ

iye martani da taso ta mayar masu. "Mtss! Gaskiya Abba Bashi

r ya ci baya wanda yake da ƙosasshiyar mace ga gaba ga baya ga ko'ina ya cika dam! Me zai yi da wannan jinjira?"

Ɗ

aya daga cikin ƙawayen Rumaisa mai suna khady ta fa

ɗ

a.

"Gane min hanya ƙawata ai sunan tana matarsa ne kawai bai ta

ɓ

a ko kama

ɗ

an yatsanta d

a suna wani abu ba kinsan aure huce haushi ne aka yi masa.

Cewar Rumaisa tana wani bubbu

ɗ

a hanci.

"Aure huce haushi ko kuma dai na ƙarin haushi?

Kamila ta fa

ɗ

a tana ta

ɓ

e baki.

Anan ma dariya suka sake yi Aydah dai bata ce uffan ba sai cake

ɗ

inta take c

i tana ha

ɗ

awa da smoothie, sai da suka gama yi mata izgilanci kala daban daban kamin su fice har parking lot Rumaisa ta raka su suna ƙara yi mata hudubar ta zage damtse ta kori Aydah daga gidan. Don wannan kwaila ba a kira ta da sunan kishiya ba.

"Auta me

yasa kika hanani mayar wa wa

ɗ

annan sakarkarun amsa?"

Sai da Aydah ta ha

ɗ

iye cake

ɗ

in bakinta kafin ta ce "Babu amfani aunty Huwaila gara ki bar su kawai su yi ta haukar su, su ka

ɗ

ai ai

ɗ

an hakki da ka raina shi ke tsokane maka ido ba dai kallon kwaila suk

e min ba.

Sai ta girgiza kai tayi ƙwafa sai kuma tasaki murmushi tare da fa

ɗ

in "Mu tafi a haka ni kwaila ce amma wallahi sai wannan da ta raina ta hana mata rawar gabar hantse.

"Da kyau uwar

ɗ

akina haka nake so ji da yarda Allah sai kin juya Yayanmu a ta

fin hannunki, sai kin sarrafa shi da masarrafi da babu wata 'ya mace a duniya nan da ta isa ta sarrafa shi.

Kamin Aydah tayi magana Rumaisa ta turo ƙofa don haka sai Aydah ta ha

ɗ

iye maganarta,har Rumaisa ta fara tattaka mattakalar bene sai kuma ta tsaya t

a waigo ta ce "ke 'yar aiki zo mu je ki gyara min parlorna.

Tana karasa magana ta juya tana wani jujjuya mazaunai. Daga Aydah har Huwaila suka bi ta da kallo baki bu

ɗ

e Huwaila ta ce ba inda za ta sai da Aydah ta lalla

ɓ

a ta kamin ta je ta gyara mata parlor



ɗ

in.

*HAMBURG GERMANY*

(Mercure hotel)

Sai da Maysun taci kukanta mai isarta shi dai Aliyu na Uku yana zaune dafe da goshinsa,yana jin kukanta har tsakiyar kansa amman ya gaza rarrashinta, abin ka da farar fata nan da nan fuskar Maysun ta kumbura tayi

jajur ta

ɗ

ago da kumburarrin idanunta ta kalli side

ɗ

in da Aliyu yake aranta ji take kamar ta taso ta rufe shi da duka domin duk abin da ya faru laifinsa ne. Cikin kakkausar murya wacce da jin ta kasan mai ita yasha kuka ta kira sunan Aliyu na Uku "Ali!!

Ali ka fa

ɗ

amin gaskiyar lamarin nan idan har kasan inda

ɗ

ana yake kada ka yi wasa da raunina na 'ya mace ka yi gaggawar ha

ɗ

ani da

ɗ

ana shi ka

ɗ

ai ne gudan jinina a duniya domin kai ina da yaƙini a yanzu ka yi aure ka haifi wasu 'ya'ya saboda haka kada ka yi

wasa da hankalina ka fa

ɗ

amin ina Azhar yake?"

A hankali ya

ɗ

ago idanunsa ya jefa su cikin ƙwayar idonta wacce ke saurin kassara masa jinin jiki kallonta ya cigaba da yi da mamaki ga wani irin  jaa da idanunsa suka yi wanda sai da gaban Maysun ya buga "Ma

ysun sau nawa kike so nace dake bansan idan

ɗ

anmu yake ba, da nasan inda yake Maysun me zai sa na

ɓ

oye miki bayan nasan kina da cikakken hakki akansa.

Wani sabon kuka ta sake fashewa dashi ta kifa kanta gefen gado jiki a sanyayye Aliyu na Uku ya taso ya z

auna kusa da ita ya dafa kafa

ɗ

arta cikin sigar rarrashe da son kwantar mata da hankali yake fa

ɗ

in "Kuka nan ya isa haka Maysun na yi miki alƙawari matuƙar yaronmu yana raye sai na nemo shi zan dawo miki da Azhar wannan alƙawarina ne.

Da sauri Maysun ta fa

ɗ

a jikinsa ta ƙamƙame sa cikin murya kuka take fa

ɗ

in "Ali meyasa duk tsawon shekaru nan ba ka nemi ni ba bayan kasan akwai igiyoyin aurenka akaina shin Ali ko kadaina sona ne?"

Girgiza kansa ya yi yana ji tsohon miki da ke can ƙasan zuciyarsa. "Ali ka dub

e ni da kyau na canza na daina saka tufafin da ba ka so yanzu na zama cikakkiyar musulma dukka abubuwan da ba ka so Ali na daina dan Allah karka sake barina ina sonka ina so na rayu da kai har izuwa ƙarshen numfashina.

Dukka maganganu da Maysun ke yi Aliy

u na Uku ba abun da yake yi sai jujjaya kansa domin shi kadai yasan irin halin kunci da ya share tsawon shekaru acikinsa da baya tare da ita Maysun ita ce mace ta farko da ya fara so kuma har kawo yanzu ita ce ke sarrafa zuciya da gangar jikinsa farin ciki

nsa yana tare da ita.

"Idan har da gaske har yanzu kina sona Maysun za ki rayu dani ki shirya mu tafi Nigeria tare mu nemo yaron mu a tare.

Cikin muryar kuka ta ce ta amince daman can Abbie ne matsalarta yanzu kuma ya mutu mahaifiyarta dake nan ƙasar Ger

many kuma batada matsala, don ta tsufa ita ma ta kanta take yi.

Bayan kwana uku Aliyu na Uku da Maysun suka dira a garin Lagos kasancewa gidan da yake su Anaal na ciki sai kawai ya kamawa Maysun hotel kamin ya nema mata gida.

*ABBA BASHIR MANSION*

Sai a

round 9:10pm AB ya dawo gida sa'ilin da ya shigo main parlor Huwaila ka

ɗ

ai ya tarar a zaune tai masa sannu da hanya ya amsa tare da tambayarta Aydah ta ce tana

ɗ

akinta, kaitsaye

ɗ

akin Aydaah

ɗ

in ya nufa hankalinsa kwace ya tura ƙofa Aydah dake zaune a gaba

n dressing mirror tana shafa mai tasaki towel

ɗ

in jikinta sai faman massage

ɗ

in 'yan mitsitsi abubuwanta da coconut oil

ɗ

azu ne

tayi browsing a Google tana neman abun da ke sa nonuwa su ƙara girma sai taci da massage

ɗ

in boobs da coconut oil yana kara musu

girma, Allah yasa tana da oil

ɗ

in shi ne fa tana fitowa daga wanka ta dukufa ganawa bayin Allah azaba. Ashe ta manta bata rufe ƙofa ba, bata tashi tunawa ba sai da taga AB ya shigo yana yi arba da abun da take yi ya saki baki tare da zaro idanuwa"what the

hell are you doing, baby?

Cikin sauri Aydah ta rarumi towel

ɗ

inta ta mayar a ƙirjinta sai tayi rau-rau da idanuwa, cikin sanyi murya kamar za ta yi kuka take magana "Why would you come into my room without knocking on Yayanmu kai fa kace babu kyau shiga

wuri out permission.

Murmushi gefen baki ya yi ya tako a hankali ya iso wurinta "Ni kam me kike yi ne haka baby sai na kamar kina murza no....

"Yayanmu Dan Allah karka ƙarasa fa

ɗ

ar sunan kai ba ka ji kunya ne?"

Dariya mai ƙaramin sauti AB ya yi yana gir

giza kai "me zai sa na ji kunya ko kin manta nasan lokacin da bakida su.

Aydah ta

ɗ

ago tare da galla masa harara tana murgu

ɗ

a baki sai ta miƙe tsaye tana ƙara dafe towel

ɗ

inta ta kalle shi tana tuna sanda ya nemi zaucewa akansu,sai kawai ta sakar masa mur

mushi ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login