Showing 183001 words to 186000 words out of 268949 words

Chapter 62 - KURMAN ALLO COMPLATE

da ta ji AB ya ware ma

ta kafafuwa yana neman hanyarsa anan kam sai da ta saki kakkarfan ihu ta damƙe muscles

ɗ

insa ta riƙe su gan-gan, duk da AB bai ƙarasa shigewa wurin dukka ba ya ji notin kansa ya kwance ya shiga kurma ihu da sambatu marasa kan gado,da farin tausayin Aydah y

ake ji shi ya hana shi kutsawa dukka sannu-sannu da da

ɗ

i ya fara kai masa makura bai san sanda ya ƙarasa shigewa ba. Daga nan ya fara ihun kiran sunaye jama'a da fari Daddy da Mami ya fara kira da tafiya tai tafiya sai ya dawo kiran Sadiya da Siyama hatta

Rumaisa da Abdulkarim sai da ya kira sunayen su, tsoro da mamaki suka lullu

ɓ

e ƙwaƙwalwar Aydah har ta shiga kokwanto kodai yayanta ya zare ne Allah na tuba idan ba zarewa yayi ba me zai sa ya dinga ihu yana kiran sunayen wa

ɗ

annan mutane. Ga baki

ɗ

aya Ab za

ucewa ya yi ya manta da wacce nahiya yake ya cigaba da buga aiki babu kakkautawa ya manta da little Baby

ɗ

insa yake yi, tun Aydah tana kuka da hawaye da iface-iface har ta sadakat ta zubawa sarautar Allah ido. Sai ya zamana shi yana kuka ita ma tana yi sai

dai kukansa yafi nata fita saboda ita muryarta ta shaƙe Ab bai tsaya ba har da ya amayar da dukka masifar da Rumaisa ta shayar dashi kamin ya yi collapsed a ƙirjin Aydah ga baki

ɗ

aya ya sakar mata nauyinsa azaba ta zama mata bibbiyu ga zafi da mugun zogi

da take ji a ƙasanta ga kuma nauyinsa da sakar mata saboda azaba dakyar take iya jan numfashinta. So take ta ce dashi ya

ɗ

aga ta kada ya ƙarasa ta amma ta kasa magana ji bakinta take yi ya yi bala'in yi mata nauyi sannu a hankali AB ya fara sauke wani waha

lalle numfashi sai kuma ya gangara gefen Aydah ya kwanta ya cigaba da sauke numfashi kamar wanda feverish ya kama, jikinsa na rawa. Ita kuma ta ƙanƙame jikinta tana rera kukan da babu hawaye ƙasa-ƙasa yadda muryarta ta dusashe yasa kukan nata baya fita sos

ai, sai da AB ya share kusan ten good minutes kamin natsuwarsa ta gama dawowa jikinsa ya tuna aika-aikar da ya yiwa Babynsa ya yi zubur ya tashi zaune ya kalleta yaga idanunta a rufe tana kuka amman babu hawaye lips

ɗ

inta sun yi jajir nan da nan tausayinta

ya dirar masa a ƙahon zuciya, ya matsa jikinta yana tatta

ɓ

ata tare da kiran sunanta shi fa ya zaci ko ta sheƙa barzahu Kwata-kwata bai ji sautin kukan da take yi ba, cikin fitar hayyaci ya rarumo ta zuwa jikinsa "Baby Aydah! Baby Aydah ki bu

ɗ

e idanunki da

n Allah karki ki mutu na shiga uku na kashetaaaa!

Ab ya ƙarashe magana da sauti mai ƙarfi hakan yasa Aydah ta bu

ɗ

e kumburarrin idanunta ta kalle shi dasu cikin nauyin harshe ta furta "Yayanmu!

Wata ƙarfaffiyar ajiyar zuciya Ab ya sauke tare da rungume Ay

dah gan-gan kamar zai maida ta cikinsa, sai kuma ya dinga sauke mata kisses akan kumatunta da tsakiyar kanta "I'm sorry Baby Yaya Abba mugu ne bai kyauta miki ba ki yi hakuri ki yafe masa.

Duk da tana ji kanta wani irin hakan bai hana mata

ɗ

agowa ta kalle

shi tana cuno baki "yayana ba mugu bane kuma ni bai yi min komai ba asalima abun da yake hakkinsa mallakinsa ya kar

ɓ

a ko ka

ɗ

an ban ji haushinsa ba.

Tsananin mamaki da furucinta ya haifar masa bai sanda ya yi kabbara ba "Allahu Akbar! Ya ƙara rungumeta ya

na jin ƙaunarta tana huda jinin jikinsa, daga shi har ita a lokaci guda kasala da zazza

ɓ

in suka rufe su yana so ya

ɗ

aga ta su yi wanka sai dai zazza

ɓ

i da yake ji sai da

ɗ

a ƙaruwa yake yi dole ya ja musu duvet ya kunduddune su, kana ya mannata a jikinsa zafi

n jikinsu yana ratsa fatar jikinsu da yake su dukka babu mai kaya a jikinsa babu

ɓ

ata lokaci wani irin naunnayan bacci ya

ɗ

auke su. Misali ƙarfe 8 na safe Aydah tai nasarar farkawa ta shiga ware idanunta da suka yi mata bala'in nauyi a hankali har ta gama

sauke su akan kyakkyawar fuskar yayanta, tai masa kur tana kallonsa ji take kamar ta cinye shi kamar ta dauwama a haka tana kallonsa. AB bai masan tana yi ba,baccinsa yake yana sauke numfashi cikin natsuwa da kwanciyar hankali, daga bisani ƙwaƙwalwarta ta

dinga yi mata backwards

ɗ

in abun da ya faru tsakaninta da yayanta a daren jiya nan take ta ji wata irin matsananciyar kunyarsa ta lullu

ɓ

eta, tana ji ba za ta sake iya ha

ɗ

a ido dashi cikin ƙarfin hali da dauriya ta soma kokarin tashi zaune dakyar ta samu ta

tashi

ɗ

in ta

ɗ

auki night gown

ɗ

inta ta mayar. A hankali take bin

ɗ

akin da kallo har yanzu dakin yana da raguwar duhu kasancewar window

ɗ

in suna rufe da curtain, so take ta sauka a hankali daga kan gado ta shiga bathroom bataso ya ji tashin ta batasan cewa

tun sanda ta farka shi ma ya yi nasarar tashi kallon da take masa ya hana shi bu

ɗ

e idanunsa Aydah ta sake yunƙurawa a ƙaro na biyu tsananin zafin da ta ji ya ratsa ƙasanta yasa ta sakin

ɗ

an ƙaramin ihu, da sauri AB ya tashi shi ma rigarsa ya dauka da ke y

arshe akan marbles a gaggauce ya mayar a jikinsa. Aydah tana ƙyalla ido taga ya tashi tai sauri komawa ta kwanta ta

ɗ

auki pillow ta danna akanta ita a dole kunyar yayanta take ji, kyakkyawan murmushi ne ya sake subuce masa duk yadda yaso ya taimaka mata fa

fur Aydah taƙi sai ma tasa mishi kuka dole ya fita kamin ya wuce

ɗ

akinsa sai da Ya leƙa

ɗ

akin Huwaila ya fa

ɗ

a mata ta je wurin Aydah bata da lafiya domin yasan a shekarun Aydah ba za ta iya kula da kanta ba dole tana buƙatar mataimaki AB yana wanka yana tu

na moment

ɗ

insu da Babynsa wani irin nisha

ɗ

i da farin ciki ke ta kwararo masa, gamsuwar da ya samu a jikin kwaila da ya gama rainawa ba same shi a jikin mai manya abubuwa ba asalima yanzu ne yake ji kansa cikakken namiji wanda ya amsa sunansa ango. Ashe da

i kallo kitse yake wa rugo Aydah ta zama raina kama kaga gayya yarinyar ta shayar dashi ruwan mamaki ya tuna da zance Mami da ta ce idan ya ha

ɗ

a shimfi

ɗ

a da Aydah sai kakkarya ta, sai ta kwana a gadon asibiti blah,blah,blah,blah shi kansa abun da zata kena

n sai gashi Aydah ta tashi sumul duk da bai da yaƙini akan bai ji mata rauni ba amma duk da haka tayi kokari don bai zaci haka daga gareta ba. Ransa farin tass! Ya kammala wankansa har zuwa lokaci yana ji zazza

ɓ

i a jikinsa ga ciwon kai da jiri adaddafe ya

yi sallah koda ya gama sallah kamar kansa zai rabe gida biyu, dakyar ya tashi ya hau gado ya shige cikin duvet yana rawar sanyi.

Sa'ili da AB ya kwakwasa wa Huwaila ƙofa tana zaune akan praymat tana lazimi, a tunaninta ko Aydah ce ta taso da sauri ta zare

sakata sai kurum idanunta suka fa

ɗ

a kansa,da farin jallabiya jikinsa da yasaka a bai-bai ta fara bi da kallo ga wani

ɗ

an uban squeezing da tayi shi kansa AB

ɗ

in a birkice yake sai kace wanda ya yi dambe da kura, ga baki

ɗ

aya ya dawo wani kala na daban. Ma

ganar da ya yi yasa Huwaila ta dawo natsuwarta ta gaishesa bai amsa ba sai ya ce ta je Aydah bata da lafiya, da yake Huwaila ba yarinya bace tuni ta fahimci abun da ya faru Ab yana juyawa ta washe baki ko hijab

ɗ

in jikinta bata cire ba ta ruga

ɗ

akin Aydah,

tana tura ƙofa Aydah da ke bin bango za ta shiga bathroom ta juya a rikice sai tana gani Huwaila ce sai kawai tasaki kukan shagwa

ɓ

a, cikin sauri Huwaila ta cire hijab

ɗ

in jikinta ta kama Aydah suka ƙarasa bathroom ruwa masu zafi ta sirka a bathtub ta zuba

dentol ka

ɗ

an ta umarce Aydah da ta shiga tai ka ji ihun da Aydaah ta kurma sai da Huwaila ta gwada mata ƙarfi ta danne ta cikin ruwa. Sosai Huwaila ta gasa Aydah ita kanta Aydah

ɗ

in ta ji da

ɗ

in ƙasanta sai dai zazza

ɓ

i da take ji ya hana ta ji da

ɗ

in jikint

a, a zaune tayi sallah Huwaila ta kawo mata tea mai zafi dakyar tasha rabin cup sakamakon appetite da bata dashi anan wurin da tayi sallah ta dunƙule jikin hijabin jikinta, Huwaila tana ta

ɓ

a jikin Aydah ta ji wani irin mugun zafi daman ta zaci faruwar haka

saboda shi ne farko yi ta gashi abun ya ha

ɗ

u da ƙarancin shekaru. Panadol ta nemo ta bata tasha ta dauko duvet ta rufa mata, sannan ta cire bedsheet da ya yi kaca-kaca da jini ta jifa shi cikin washing machine ta wanke ta nufi backyard inda igiyar shanya

take ta shanya shi ta dawo gun Aydah sai da tayi bacci sa'annan Huwaila ta fice kitchen ta shiga ta soma ha

ɗ

a breakfast.

Gimbiya Rumaisa yau baccinta tasha mai rai da lafiya ba ita ta tashi ba sai misalin ƙarfe 11:07am ta yi miƙa tare da doguwar hamma kan

a ta ture duvet

ɗ

in jikinta ta zuro ƙafafuwanta akan tiles ta sauka daga kan gado ta wuce bathroom lokacin da ta cire rigar jikinta mamaki ne ya rufe ta gani yadda rigar tayi staining da jini bata ta

ɓ

a period tayi rushing irin wannan ba duk tsoro da fargab

a ya gama cikata cike da rashin natsuwa tayi wanka ta fito, tana kammala shiryawa ta daga waya ta kira aunty Raliya ta zayyana mata halin da take ciki, Raliya ta ce ta kwantar da hankalinta jinin al'ada yanayin haka nan ta jira idan har ta cika wa'adin kwa

naki da take yi bai dauke ba to dole ta tafi asibiti taga likita. Wannan bayanin na Aunty Raliya ya kwantar wa da Rumaisa da hankali har ta sami kwarin gwiwa zuwa

ɗ

akin Ab, a kwance ta iske shi kunduddune cikin duvet mamaki ne ya kamata sai kuma ta tuna da

halin da jiya ta jefa shi nan da nan tausayinsa ya rufe ta, ta hayo gadon tana kiransa "Habibi!Habibi lafiyar ka kuwa kake bacci har yanzu ba ka tashi ba?"

A wahale Ab ya bu

ɗ

e idanunsa ka

ɗ

an ya kalleta yadda Rumaisa taga ƙwayar idonsa ta koma jaa ta kara

tsorata ta shiga tatta

ɓ

a jikinsa "Na shiga uku Habibi bakada lafiya jikinka ya yi bala'in zafi.

AB ya ja numfashi tare da saukewa zazzafar iska ta fita daga ƙofufin hancinsa ya maida idanunsa ya rufe ya

ɗ

ora hannunsa a goshinsa saboda sarawar da kansa ke

masa, Rumaisa ta sake cewa "Habibi za ka iya tashi na kai ka asibiti?"

Batareda da AB ya bu

ɗ

e idanunsa ba ya ka

ɗ

a mata

ɗ

an yatsansa alamar ba zai iya ba. Gani yadda ya yi yasa Rumaisa ta bi ta ru

ɗ

e a rikice ta sauko ƙasa jin motsin Huwaila a kitchen yasa

ta nufar can cikin rawar murya ta ce da Huwaila "Ke Huwaila ajiye aiki nan ki je bakin gate ki kira min maigadi ya zo ya taimaka min mu saka Habibi a mota na kai shi asibiti bashida lafiya. Da sauri Huwaila ta aje wuƙa hannunta ta fi ce bata da

ɗ

e da fita

ba sai gata ta dawo tare da maigadi, tunawa da tayi da halin da ta baro Aydah a ciki sai ta nufi

ɗ

akinta domin ta ƙara dubata duk da dazu kamin ta baro

ɗ

akin tayi bacci tana tura ƙofa tayi turus sakamakon gani Aydah ta yi yarshe a kasan tiles tana amai ha

r ta galabaita kamar ma bata numfashi a ru

ɗ

e Huwaila tayi kanta tana kiran sunanta da taga

tabbas bata motsi ta fice da gudu daidai sanda maigadi ya fito talla

ɓ

e da gefen kafadar AB a jikinsa yana dagawa dakyar don har yanzu jiri yake ji Rumaisa na biye da

su cikin tashin hankali Huwaila ta ce "Aunty Rumaisa zo ki gani kamar Aydah bata numfashi.

Duk Ab yana cikin hali jin jiki hakan bai hana shi zare jikinsa daga jikin maigadi, da nufi ya je yaga halin da Aydah take ciki, yana

ɗ

aga ƙafarsa sau

ɗ

aya jiri ya

watsar dashi "Subhanalillah! Yalla

ɓ

ai ba za ka iya ba ka bari madam su daukata mu tafi asibiti duka.

Maigadi ya fa

ɗ

a tare da

ɗ

aga Ab da sauri Rumaisa ta bi bayan Huwaila suka shiga

ɗ

akin Aydah tana nan kwance magashiyam yadda Huwaila ta ganta, Rumaisa ta

kara hannunta a ƙofufin hancin Aydah ta ji da gaske bata numfashi, a rikice ta ce Huwaila ta kamata su kai ta mota yadda AB yaga sun fito da Aydah kamar gawa hankalinsa yai bala'in tashi kaitsaye asibitin da suke zuwa Rumaisa ta wuce dasu sai lokacin Huwai

la ta yi tunanin ta kira Siyama ta fa

ɗ

a mata hali da Abba da Aydah suke ciki, ta ciro wayarta da ta sakade a zaninta ta kira Siyama.

#Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

Domin biyan ƙudin li

ttafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816

114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[1/19, 2:50 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

A

SMY B ALIYU

Love Story

#Gwagwarmaya

#Team Tagwaye

075.

Koda kiran Huwaila ya shigo wayar Siyama gaba

ɗ

aya ahalin gidan suna kan dinning table suna taking breakfast, yau har da Daddy yana gida saboda haka suke yi breakfast

ɗ

in a tare. Siyama tana

gani sunan Huwaila sai da gabanta ya

fa

ɗ

i cikin sauri tayi picking muryar Huwaila ta kara

ɗ

e mata kunne cikin tashin hankali take magana "Siyama gamu a asibiti Abba da Aydah duka basuda lafiya, ita Aydah ma koda muka kawo ta asibiti bata motsi.

"Innalilla

hi wa'inna illahim raji'un! Meyasa me su ne alokaci

ɗ

aya za su kamu da rashin lafiya kodai food poisoning ne?"

Shiru Huwaila tayi dan ita kam tana jin tsoro a ji mutuwar sarki a bakinta yoo ta isa ma ta fa

ɗ

i abun da ya faru wannan sirrin Abba da Aydah ne,

sai dai kuma in likita ne ya fadi musanbabbin ciwon nasu.

"Hello! Huwaila ina magana kin yi shiru ki fa

ɗ

amin gaskiyar abun da ya same su?"

"Da dai hakuri kika yi Siyama ki zo asibitin da kanki dan tun sanda aka shiga dasu wani

ɗ

aki har yanzu ba wanda ya

ce damu komai.

"Shi kenan ga mu nan zuwa.

Siyama ta fa

ɗ

a tare da katse kiran ta kalli su Daddy da suka yi tsuru-tsuru sunan kallonta cikin rawar murya ta kwashe abun da Huwaila ta fa

ɗ

a mata ta gayamusu, Daddy ya riga su fita saboda su sun tafi neman vei

l shi kuma daga nan kan dinning waje ya nufa direbansa yana ganinsa hankalinsa tashe ya jawo mota, koda su Mami suka fito tuni Daddy ya da

ɗ

e da barin gida Siyama ke driving Sadiya tana zaune a front seat yayin da Mami ke zaune a gidan baya.

Koda suka iso

asibiti kowanne su hankalinsa ya yi bala'in tashi Daddy sai kai da kawo yake yi daga Mami har su Sadiya sun yi zugu-zugun Sadiya sai addu'a take yi a zuciyarta Allah ya tashi kafa

ɗ

ar Abba ita kuma Aydah Allah yasa ta mutu. Sun fi one hour a tsaye kafin lik

itocin da suka duba su mace

ɗ

aya da namiji biyu suka fito sai kuma nurses biyu da suka turo Aydah akan kujera daukar marasa lafiya suka kai ta wani

ɗ

aki daban shi ma Ab aka kai shi nasa daga nan Daddy ya bi bayan likitocin domin jin Musababbin ciwon yara

nsa, Mami tana gani Daddy ya bisu ita ma ta bi bayansa a ofishin babban likitar suka shiga dukka, bayan Daddy ya zauna likita ya zare eyeglasses

ɗ

in idonsa ya dubi Daddy da Mami dake tsaye a bayan Daddy ya furzar da numfashi kafin ya ce "A bincike da muka

yi akan Abba ya nuna ya yi amfani da wani men power da yake mugun hatsari ga lafiyar namiji, kuma wani abun takaici yana amfani dashi ba a bisa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login