Showing 174001 words to 177000 words out of 268949 words

Chapter 59 - KURMAN ALLO COMPLATE

nashi rigar ce kowane su da

color

ɗ

insa. Kallonta kawai yake tana riƙe da wayar hannunta ko mai take kalla aciki oho.

Ta amsa sallamarsa ciki-ciki ta tashi zaune kana ganin idanunta kasan taci kuka haka kuma babu wadataccen bacci acikinsu "Baby yau ba gaisuwa?" Nan turo baki sa'annan ta gaishesa ya harareta yana fa

ɗ

in."Sai da na roƙa, kin yi break fast?"

Ita fa yayan nat

a yanzu haushi yake bata Allah ka

ɗ

ai yasan abun da suka yi jiya shi da Rumaisa zai zo yabi ya dameta. Wata kwallah taji tana taruwa cikin idanunta,lokaci zai zo da zata rama duk irin abubuwan da yayanta yayi mata yaje can ya ha

ɗ

e Rumaisa idan yana iyawa.

"Aydaah!"

AB ya fa

ɗ

a da sauri dan kusan sau biyu na kiran sunanta tayi nisa a tunanin da take a firgice ta dago tana kallonsa.

"Tunanin me kike haka?"kin ma yi break fast kuwa?"

Ranta ha

ɗ

e tace.

"Ban yi ba.

Ya gyada kai yana fa

ɗ

in "Tau tashi kije ka

sa ki kwaso mana kayan break fast

ɗ

in sai muyi a parlorna har Rumaisa.

Jin ya ambaci sunan Rumaisa taji wani abu ya tsaya mata daidai wuyanta miƙewa tayi tsaye ta nufi kofa a kitchen ta samu Huwaila tana markada kayan miya na abincin rana,ta gaisheta tana

mata sannu da aiki ganin yanayin Aydah ita ma Huwaila bata wani dame Aydah da surutu ba ,ta fa

ɗ

a mata kayan karin kumallo su suna can dinning area. Ficewa kawai daga kitchen din Aydah tayi ta dauki breakfast

ɗ

in ta wuce dashi falon AB babu kowa a cikinsa

sai karar AC aje kayan karin kumallon tayi akan rug ta nufi

ɗ

akin baccinsa,sai da tayi knocking ta tura kofar

ɗ

akin nasa AB ne tsaye agaban mirror dressing shi da Rumaisa ya rungumeta ta baya ya sakalo kansa cikin kafa

ɗ

arta karar bu

ɗ

e kofa yasa suka kalli

kofar da sauri fuskarsu kan Aydah da ta ha

ɗ

e rai tamkar ba'a taba halittar dariya akan fuskarta ba ta juya tabar kofar

ɗ

akin haka ta kasa jamasu kofar. Da sauri AB ya saki Rumaisa ta ƙarasa ta gyara masa gadonsa,rai abace take fa

ɗ

in."ita wannan ƙanwar taka

bata da hankali ne da za ta dinga shigowa mutane

ɗ

aki anyhow idan da a wani yanayi ta same mu fa?"

Rumaisa ta fa

ɗ

a duk ranta a

ɓ

ace,tun farko bata so AB ya ajesu gida

ɗ

aya da Aydah ba tana bukatar Kebantacciyyar rayuwa ita da mijin aurenta. Shi kansa AB

ransa ya

ɗ

an

ɓ

aci ganin Aydah ta shigo ba tayi sallama ba,ya juya yana fa

ɗ

in."Rumaisa idan kin gama ki sami ni a falo muyi break fast.

Da haka ya fice daga

ɗ

akin,dan ƙaramin tsaki Rumaisa ta saki.

AB yabi kayan karin kumallon da Aydah ta aje sai dai babu

ita a parlor kai tsaye

ɗ

akinta ya nufa samunta yayi tana kuka tsaye yayi a bakin kofa. Da mamaki yake tambayarta wani abu akayi mata?"lokaci

ɗ

aya ya ha

ɗ

e fuska da sauri ta girgiza kanta ganin yadda ya koma lokaci

ɗ

aya tamkar ba'a ta

ɓ

a halittar dariya ciki

n fuskarsa ba.

"Tashi mu je kiyi break fast.

Ya fa

ɗ

a babu alamar wasa a muryarsa cikin rawar murya take fa

ɗ

in "Na koshi yayanmu.

Kallon da ya shiga yimata yasa ta miƙe ta nufi kofa parlor sa

Rumaisa na zaune tana jiransu ganin sun shigo tare ta wani d

auke kai

Dakyar Aydah ta gaisheta tuno fa

ɗ

an da AB yayi mata na rashin gaisar da Rumaisa da tayi jiya ita ma Rumaisa bata kalli gefen da Aydah take ba ta amsa. Ta dauki cup ta shiga ha

ɗ

awa AB tea ta dibi dankali da farfesun naman kai ta

tura a gabansa sa

i da ya saki murmushi sa'annan yace "Na gode. Ita ma murmushin ta saki tea kawai ta ha

ɗ

a acikin plate

ɗ

in AB tayi joining

ɗ

insa dakyar Aydah ta ha

ɗ

a tea ta dibi dankalin ta koma gefe ta soma ci badan tasan da

ɗ

in sa a bakinta ba ita dai turawa kawai take sa

i AB yaji duk babu da

ɗ

i a haka dai aka gama breakfast

ɗ

in, Aydah ta kwashi kayan ta kai kitchen,AB yace idan taje ta wanke komai karta bai wa Huwaila idan ta gama ta zo yana jiranta zaiyi magana da dukansu, tamkar guguwa haka Aydah ta fice daga falon ta sa

uka kasa wani marayan kuka na taho mata

tana jin kamar ta cakawa Rumaisa wuƙa ta mutu kowa ma ya huta ji wani shigewa yayanta da take tana fari da idanu tamkar wata karuwa. Ganin tana shirin sakin tray Huwaila ta karba da sauri anan kasan kitchen din Ayd

ah ta durkushe tana kuka hankalin Huwaila idan yayi dubu ya tashi,a rude ta shiga tambayarta menene?"kasa cewa komai Aydah tayi sai kukan da ta cigaba dayi. Hakan ba ƙaramin haushi ya bai wa Huwaila ba. Yanzu idan da agaban Rumaisa ne fa?"ai sai ta rainata

da abun da ya isa da wanda bai isa ba duk na kuka ne a wurin Aydah wannan sakarcin dame yayi kama."To bari naje na tambayi yayanmu dalilin kukan ki tun da naga daga wurinsa kika fito.

Da sauri Aydah ta miyke tsaye cikin shesshekar kuka take fa

ɗ

in "Ni wa

llahi na gaji wurin Mamina zan koma amma ba zan zauna a gidanan ba.

Huwaila ta ware ido tana kallon Aydah cike da mamaki cikin jin haushi Huwaila tace."shi kwana

ɗ

aya da Rumaisa tayi cikin gidan nan har ta saka gidan ya fice miki arai Auta?"

Cikin kuka A

ydah ta bata amsa."Ba ki ga yadda take shisshige masa bane gara nabar masu gidan kar zuciyata ta buga Aunty Huwaila. Tana gama fa

ɗ

in haka ta karasa wurin sink ta shiga wanke kayan da suka bata kamar yadda yayanta yayi mata umarnin sai da ta wanke komai ta

mayar a inda yake

Ta juya ta koma sama sai da tayi sallama tayi knocking sa'annan ta shiga.

#JEEDDAH ALIYU

#ASMY B ALIYU

#KURMAN ALLO.

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO

NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[1/17, 4:40 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels.

071.

Kallo



ɗ

aya tai musu ta kauda fuska tana ta

ɓ

e baki zaune suke akan kujera guda ƙugunta manne da nasa, sai wani banza murmushi da take ta faman dokawa ita a dole sai ta nunawa Aydah ita ke da miji. Zuciyar Aydah tamkar za ta tsaga ƙirjinta ta fito ta nemi kujera

dake nesa dasu ta zauna tare da sadda kanta ƙasa tana lankwasa yatsunta sai sautinsu kake ji ƙass!ƙass! AB ya kalle side

ɗ

in da Aydah take ya fito ta da hannunsa "Baby zo nan ki zauna.

Ya ƙarashe magana tare da nuna bangaren hagunsa da yake Rumaisa tana z

aune ne a bangaren damansa, Aydah ta

ɗ

ago a natse ta kalle shi sau daya ta maida kanta ƙasa tana girgiza kanta "Ka bar shi kawai Yayanmu nan ya isa.

Yadda tai magana cikin dushewar murya tai bala'in basa tausayi ya sake cewa "Magana mai muhimmanci zan yi

daku baby idan kina nesa dani taya za ki ji abun da nake fa

ɗ

a?"

Batareda ta ce komai ba ta taso kanta yana ƙasa ta zauna kusa dashi sai da ta bada tazara a tsakaninsu ta sake sadda kanta ƙasa AB ya kalle rata da ta bayar a tsakaninsu ya yi murmushi ya juy

a ya kalle Rumaisa wacce tayi kici-kici da fuska, nan ma ya sake murmusawa kana ya

ɗ

ora da yi basmallah nasiha sosai ya yi musu ta su ha

ɗ

a kansu su zauna lafiya "Rumaisa duk da a shekaru kin girme Baby Aydah nesa ba kusa ba amma a gidanan ita ce babba domi

n ita ce na fara aure saboda haka ki kama girmanki ki ja ƙanwarki a jiki ku idan tayi kuskure a matsayin ki na babba mai hankali ki lurar da ita. Iya sani da na yiwa baby Aydah batada matsala za ki ji da

ɗ

in zama da ita. Sai dangane da kwana ya kuke gani za

a tsara duk a yanzu sai na sake maida kwanaki shidda a

ɗ

akin Rumaisa kamar yadda addini ya tsara amman yana da kyau a wannan zaman da muka yi ku raba girki ko me ku ka ce?"

Rumaisa wacce ta cika tayi bam! Jira take a ta

ɓ

a ta fashe ba ta kalle AB a

ɗ

age t

a watsar sai wani yatsine fuska take yi ba ƙaramin haifar mata da mamaki AB ya yi ba wato ya mayar da ita shashasha ai kamin ta shigo gidansa ya sha fa

ɗ

a mata ba abunda zai tsinta a jikin Aydah ashe duk zuƙi ta malle ce yake mata kai maza munafukai ne gane

gaskiyarsu sai Allah. Tabo ƙafarta da ya yi da ƙafarsa yasa ta dawo da ganinta kansa "Habibty ba ki ce komai ba?"

"Duk abun da kace Habibi ya yi.

"Amman ya kamata na ji ra'ayinku dangane da kwanaki da ku ka tsara na girki?"

"Ka tambaye uwargida duk yad

da ta tsara ni banida matsala.

Yadda Rumaisa tayi magana kai da ji kasa da walaki goro a miya sai lokacin Aydah ta

ɗ

ago ta kalle su ta sake maida kanta ƙasa "Yayanmu ni ba sai an raba girki dani ba na bar mata duka daman can kasan ban iya girki ba.

Unexp

ected ya ji wannan maganar tana fita daga bakin Aydah ya zuba mata manyan idanunsa yana kallonta yayin da Rumaisa ta saki murmushi mai sautin gaske don ita kan ba ƙaramin da

ɗ

i furuncin Aydah ya yi mata ba.

"Baby bani na tsara raba girki a tsakaninku ba a

ddini ne ya tsara kuma ni ba zan so na danne haqqin ko

ɗ

aya daga cikinku ba, banaso gobe kiyama Allah ya tuhume ni da cutar guda daga cikinku saboda haka na raba muku girki kwana bibbiyu idan da akwai wacce hakan bai mata ba tayi magana ko ta fa

ɗ

i ra'ayin

ta.

Dukkansu shiru suka yi ita daman Aydaah batada abun fa

ɗ

a ita kuma Rumaisa duk haushinsa ya gama cikata saboda haka ta miƙe zubur tana fa

ɗ

in "Habibi zan je na ƙarasa kimtsa

ɗ

akina kada nayi baƙi su zo

ɗ

aki a ya mutse.

Kamin ya bata amsa har ta nufi ƙo

far fita, daga shi har Aydah da ido suka bi ta Aydah ta ta

ɓ

e baki ita ma ta tashi tana fa

ɗ

in "nima zan je na kwanta Yayanmu bacci nake ji.

Kamar dai yarda Rumaisa tai masa ita ma haka tayi bata jira jin ta bakinsa ba ta fice abinta, kaitsaye

ɗ

akinta ta wu

ce ta haye gado ta kwanta hawayen da tun

ɗ

azu take rikewa suka dinga bi gefen idanunta suna sauka a wuyanta.

*HAMBURG GERMANY*

Tun saukar Aliyu na Uku hamburg bai samun kansa ba sai yau shi ma shi ne last day na seminar

ɗ

in da suke yi na gamayyar kamfano

ni wannan seminar

ɗ

in suna yinsa ne a duk ƙarshen shekara a wannan karo a mercure hotel suka gudanar dashi a katafaren conference hall dake cikin hotel

ɗ

in. Yanzu ma sun tashi ne domin kowa ya je ya yi lunch su dawo a karasa tun daga wannan zaman shi kenan

sun kammala seminar

ɗ

in, yayin da kowa ya nufi gun ci abinci shi kuma Aliyu na uku ya nufi harabar hotel

ɗ

in domin ya sha fresh air jikinsa sanya da Italian suit blue-black in color daidai yana kawowa entrance

ɗ

in fita daga receptionist hankalinsa yana ga

wayar da yake yi da Anaal shiyasa hankalinsa ya tafi sosai sai kawai ya ji yaci karo da mutum kusan a tare wayarsa ta zame daga hannunsa ta fadi kusan a tare suka sunkunya domin dauko wayar kafin ya kai hannunsa har ta riga shi

ɗ

aukar wayar ta miƙa masa t

ana fa

ɗ

in

"I'm sorry sir, I didn't hit you on purpose, I was in a hurry.

Ya

ɗ

ago tare da miƙewa tsaye ita ma ta miƙe tana ƙara miƙa masa wayarsa sai lokacin idanunsa suka sauka akan fuskarta cikin shock yake kallon kyakkyawar fusrkarta jikinta sanye da

baƙar Abaya tayi rolling da kanta da mayafin rigar cikin ka

ɗ

uwa ya furta "Maysun!Maysun are you the one I am seeing in reality or it is a dream that I used to have?"

Kamar ba za ta amsa mishi ba sai faman kallonsa take yi tana tunano irin rayuwar da suka

yi a shekarun baya, yau shi ne a tsaye a gabanta duk da shekarunsa sun tafi amman kyawunsa da kwarjininsa yana nan sai ma taga kamar ya da

ɗ

a ƙaruwa ko ka

ɗ

an bataso ta kula shi ba saboda ganinsa da tayi yanzu nan ya tayar mata da tsohon miki da ya tafi ya b

arta dashi a tsawon shekaru da tayi basa tare sai dai zuciyarta tana cike da kwadayin so sani lafiyar yaronta wanda kullum da tunaninsa a dankare a zuciyarta, cikin nauyin harshe ta ce "It's not a dream, I'm the Maysun you knew years ago, the one you ran a

way and left her.

"Kada ki ce haka Maysun ni ban gudu ba kawai dai tafiya ce ta gaggawa ta kamani kuma na dawo na tarar da bakya nan kum...

"Ali where's is my son yanzu ya girma ko?"

Tayi sauri katse shi da tambayar da ta gigita masa ƙwaƙwalwarsa har ji

kinsa ya dau rawa cikin ka

ɗ

uwa ya ce "Me kike nufi da wannan tambaya Maysun?

"Ali banaso wata doguwar magana a tsakanin mu kawai ka fa

ɗ

amin lafiyar yarona idan da hali ka taimaka ka ha

ɗ

ani dashi.

"Maysun idan wasa kike yi dan Allah ki daina nima na damu

da na ji labarin Azhar daga wurinki.

Wani irin ja da baya Maysun ta shiga yi idanunta sun firfito da sauri Aliyu ya riƙo hannunta, zuciyarta tana wani kalan bugawa kaitsaye

ɗ

akinsa dake hotel

ɗ

in ya nufa da ita kafan

ɗ

unta biyu ya riƙe ya girgiza ta da duk

kan ƙarfinsa "Maysun where's our son idan baya tare dake Maysun yana ina kisan dai tare na tafi na barku a lokacin yana bacci akan gado ke kuma kina bathroom do you remember?

Maysun ji tayi wani abu ya tsaya mata a wuya sai girgiza kai take yi numfashinta

ya shiga sarkewa ta durƙushe ƙasa tana dafe ƙirjinta da sauri Aliyu ya zube a gabanta yadda yaga tana fizgar numfashi ya tashi hankalinsa idan bai manta ba tana da Asthma cikin fitar hayyaci ya fizge jakkar hannunta ya zuge zip ya zazzage kayan dake ciki

kamin idonsa ya kai kan inheler

ɗ

inta ya

ɗ

auka ya danna mata a baki, dakyar take shaƙar iheler

ɗ

in ta

ɗ

auki lokaci tana shaƙar iskar inheler kamin numfashinta ya daidaita sai kuma ta fashe da kuka tana fa

ɗ

in

أين



ابني



علي؟

(

where's my son Ali) "

لا



أعرف



ميسون

(

I don't know Maysun) shi ma ya fa

ɗ

a hawaye na bin fuskarsa "Ki fa

ɗ

amin hakikanin gaskiyar abun da ya faru bayan tafiyata?"

"Bayan na fito daga bathroom sai na tarar da short note

ɗ

inka kana gayamin tafiyar gaggawa ta kama ka ba za ka wuce three

ɗ

ays za k

a dawo har tsawon wata

ɗ

aya ba ka dawo ba ni kuma aka kira ni daga gida na zo Abbie

ɗ

ina bashi da lafiya, sai na kai Azhar gidan cousin

ɗ

inka na ce su ajiye ma shi koda Allah zai sa ka dawo saboda nima ina jin tsoron na tafi dashi Qatar iyayena su tuhume i

nda na samu shi ina jin tsoron asirina ya tono sun gano nayi aure batareda da sani su ba.

"Innalillahi wa'inna illahim raji'um! Maysun kin kashe ni waya gayamiki ina da alaƙa da wa

ɗ

annan mutane?" Makwabtaka kawai ta ha

ɗ

a ni dasu sai kuma kasantuwar mun fi

to ƙasa

ɗ

aya amma daga wannan babu wata alaƙa a tsakanin mu.

Ai kuwa Maysun ta karawa kukanta kaimi kusan larabawa da mugun so 'ya'ya tun Aliyu na Uku yana rarrashinta har ya zuba mata ido shi ma ya ji da kansa.

*NIGERIA*

Bugun kofar

ɗ

akin Sadiya Mami k

e yi tare da kiran sunanta amman Sadiya tana ji tai banza da ita, hali yanzu kowa haushinsa take ji Mami bata fasa buga mata ƙofa ba sai da ta kai da yi mata rantsuwa sannan ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login