Showing 150001 words to 153000 words out of 268949 words
/>
ɓ
ace "ke kin yarda da wannan karyar da yazo ya gilla miki yaron nan munafuki ne na karshen lissa
fi waya sani koda ha
ɗ
in bakinsa aka kai Sadiya cell
ɗ
in.
"Ni wallahi ina mamakin irin wannan tsanar da kike nunawa Abba,yaya mariya wanda ko a mafarki ba zan yarda zaki yi masa wannan kalar tsanar ba jikina wallahi har yayi sanyi ganinsa ya karya min zuc
iya, daman za mu haƙura mu zubar da makaman yakin mu akan auren Abba da Aydah haka Allah ya tsara masu mu bi su da addu'a kawai.
Saboda takaici Mami ko kallon Aunty Safeena,bata sake yi ba tun a hanya ya rika kiran wayar Rumaisa bata daga ba, lokacin an
basu sallama tana gida ganin har lokacin bata daga ba ya kira wayar Aunty Raliya, daman kuma yana da digit
ɗ
inta bayan ta dauka ya gaisheta da respect ta amsa yace daman yana ta kiran wayar Rumaisa bata dauka ba,Aunty Raliya tace ya kashe bara ta mika mata
tana shiga
ɗ
akin Rumaisa daidai lokacin Rumaisa ta fito daga wanka aunty Raliya ta karaso tana fa
ɗ
in."ina kika jefa wayar Abba yana ta kira baki daga ba da sauri Rumaisa ta nufi wurin pillow ta dauki wayar,Aunty Raliya ta juya ta fita yana ganin kiran Rum
aisa ya shigo a wayarsa ya katse ya kirata. Tana
ɗ
agawa ya fara tambayarta tana gida yana kan hanya zai zo, ta amsa masa tana nan da haka ya sauke wayar kara gudun motar yayi cikin mintuna goma sha biyar yayi parking motarsa bakin
gidansu Rumaisa ya kirata
a waya ya fa
ɗ
a mata yana waje yana jiranta. Cikin kwantar da murya take fa
ɗ
in "Hayati ka karaso cikin gida mana sai kace wani bako bana jin dadi fa. Zaman mituna biyar yayi a parlor mai aiki ta cika gabansa da kayan motsa baki kamar koda yaushe, ƙamshin t
uraren da ya cika parlor yasa ya daga kai ya zubawa kofar ido tana cikin shigar alfarma doguwar rigar atamfa bubu sai mayafin da ya dace da kalar atamfar da ta
ɗ
ora daidai kan kafadarta yana hango
ɗ
inkin dake manne a gefen goshinta,har ta karaso wurinsa ba
i daina kallonta ba. Ta zauna gafda shi ta zuba idananunta cikin nasa tana wani narke masa,cikin sarkewar murya yace "meya ha
ɗ
aki da Sadiya Rumaisa?"jin ya kira mata sunan sadiya ya saka yanayinta ya canja lokaci
ɗ
aya,cikin
ɓ
acin rai ta soma basa labarin y
adda Sadiya tazo har cikin gidansu har
ɗ
akinta na bacci taso ta kasheta."!ashe da gaske wannan Sadiyar bata da hankali habeebi?"Runtse idanu AB yayi batareda ya furta kalma ko
ɗ
aya ba
bai san me zai cewa Rumaisa ba yasan sadiya ita ke da laifi bai san tay
a zai yi mata bayanin ta janye case
ɗ
in ba kamar yadda su Aunty Safeena suka bukata. Idan yayi haka tamkar bai yiwa Rumaisa adalci ba,bu
ɗ
e idanunsa yayi akan Rumaisa dake kallon yanayinsa nan take fuskarsa ta canja alamar bacin rai baro-baro ya bayyana ak
an fuskarsa.Bai san lokacin da ya riko hannayen Rumaisa duka biyu ba ya damke cikin nasa hannun,cikin sarkewar murya ya shiga rarrashinta da dadda
ɗ
an maganganu tare da bata hakuri,kamin ya kalli cikin kwayar idanunta yana fa
ɗ
in "zan nemi alfarma a wurinki
Rumaisa dan Allah zan samu?"Yadda yai mata magana cikin sanyin kalamai da kwantar da murya taji zuciyarta na kara narkewa da sabon sonsa,dake zagaye lungu da sako na zuciyarta
samun kanta tayi da daga masa kai alamar ehhhh,ya kalli cikin tsakiyar idonta y
ana fa
ɗ
in "Please Rumaisa ki yafewa kanwarki Sadiya,ki janye case
ɗ
in nan a hannun yan sanda,wani irin kallo Rumaisa ta rika yi masa tana kokarin fisge hannayenta cikin nasa ya kare damke hannayen yana mannesu yana girgiza mata kai "Na sani ita ce bata da
gaskiya kiyi haƙuri dan soyayyar dake tsakanin mu ki janye ba haka kawai zan barta ba zan dauki mummunan mataki akanta ki bar komai a hannuna Please.
Ya fa
ɗ
a yana narke mata fuska,cikin rawar murya ta shiga fa
ɗ
in."kana ganin raunin da tayi min a fuska tay
a zanyi hidimar biki a haka.?"ta fa
ɗ
a hawaye na taruwa a idonta "Ni daman tun farko bana son wannan bidi'o'i ki bar sa kawai muyi dinner ranar da za'a kai ki da kuma walima shi kenan sauran a haƙura albarka aure ake so Habibty kada mu biyewa son zuciyar mu
.
"Na riga na gama tsara komai Habeebi meyasa za'a fasa?"ta fa
ɗ
a hawaye na ballewa cikin idanunta da sauri ya dora hannayensa akan fuskarta yana tare hawayen idanunta "nifa ke nakeso ba wani party ba baby.
Da azama ta buge masa hannu jin irin sunan da t
aji ya kirata dashi watau sunan da yake kiran Aydah dashi ranta a jagule ta furta"karka kara kirana da wannan sunan bana so.
murmushi ne ya subuce masa yasan kishi ne ya motsa kenan,ya mike tsaye still yana riƙe da hannunta yana fa
ɗ
in."kije ki fadawa Amm
i zamu fita sai mu je ki janye case
ɗ
in,harara ta bisa da ita tana fincike hannunta cikin nasa tayi gaba abunta da murmushi ya bita yana shafa kansa yana jin sonta na karuwa a zuciyarsa sauƙin kanta yana
ɗ
aya daga cikin abun da ke burgesa da ita. A fusace
Aunty Raliya take duban Rumaisa take Fa
ɗ
in."dan kina wawuya sai kika biyewa maganganun da ya tsara maki Ammi meke damun Rumaisa akan wannan Abba,duk tabi ta mutu akansa bataji bata ganin komai sai shi.!"
Raliya Madawaki ta fa
ɗ
a sounding so pissed up ,ita
ma Rumaisa cikin
ɓ
acin rai tace "alfarma fa ya zo ya nema a wurina Aunty Raliya kan meyasa ba zan yimasa ba.
"ke dai wallahi kin shiga uku Rumaisa ga baki
ɗ
aya kin haukace akan wannan yaron.
Ammi ta dakawa Raliya tsawa tana fa
ɗ
in."kiyi shiru dan Allah ,b
a ita taji ta gani ba ki saka mata ido tun farko Daddynku bai so aka kai case
ɗ
in police station ba keda ita kuka kafe akan ra'ayinku tunda wacce aka yiwa ta haƙura sai aje a haka,a fusace Raliya ta fice daga
ɗ
akin da wani kallo Rumaisa ta bita tana ha
ɗ
e r
ai ta mayar da kallonta kan mahaifiyarta
da ita ma ta ha
ɗ
e rai lokaci
ɗ
aya tana mata gargadi da babbar murya akan tayi tsaye ayi mata iyaka da yarinyar nan har abada babu ita ba ke bataci darajar kowa ba sai mahaifin Abba,da kuma Abban da sai sun yi shar
i'a da ita su ga uban da ya tsaya mata da haka Rumaisa ta juya ta fice daga parlor cikin awa
ɗ
aya suka gama komai a police station aka bai wa Sadiya tayi dogon rubutu a takarda ta dauki alƙawarin ba zata kara shiga gonar Rumaisa ba kallo daya za kayi wa Sa
diya kasan ta wahala a cikin cell
ɗ
in ga baki
ɗ
aya ta wani ya mutse kamar wacce ta kwanta jinya.
Daman tun kafin AB da Rumaisa su karasa wurin motar Sadiya ta rigasu isa gaban motar tayi tsaye tana jiran a bu
ɗ
e ta shiga wani irin mugun kallo Rumaisa take
aikawa ta saitin ta ta dai yi shiru taga hukuncin da AB zai dauka dan ta dauki alwashin ba zata zauna bayan mota ba. Lokaci
ɗ
aya Sadiya taji AB ya fisgota ya zuba mata mari hagu da dama, kafin ya shakota yana zare mata manyan idonsa cikin zafin zuciya "gar
gadina na karshe dake idan kika kara kusantar inda mata ta take wallahi-tallahi sai na miki mummunan wulakanci da har abada ba za ki taba mantawa dani ba ,wawuya kawai jaka!"wani irin murmushi Rumaisa ta saki tana folding hannunta akan kirjinta ba karamin
burgeta AB yayi ba ko babu komai ya nunawa Sadiya matsayin da take dashi a wurinsa, "jaye min a hanya.
Ya fa
ɗ
a yana dakawa Sadiya wata irin tsawa da sauri ta kauce tana dafe da duka kunnuwanta jikinta babu inda baya bari ga hawaye dake mugun gudu akan kum
atunta tamkar an bu
ɗ
e famfo agabanta AB ya bu
ɗ
ewa Rumaisa kofar mota tana hango mahaukaciyar soyayyar da yake yiwa Rumaisa acikin kwayar idanunsa. gigitaccen horn
ɗ
in da taji yana danna mata yasa ta bu
ɗ
e back seat ta shiga ta mayar da kofar ta rufe da gudu
ya fisgi motar,gudun da yake yi dasu ya tsorata Rumaisa sosai bata ta
ɓ
a ganinsa cikin fushi irin wannan ba,da sauri ta rike hannunsa cikin kwantar da muryar da shi ka
ɗ
ai ,zai ji tace "please habeebi control your temper karka watsar da mu akan titi, bai ce
komai ba ya dai rage gudun tare da ya mayar da hankalinsa kan tukin da yake. Sadiya tana ganin yadda Rumaisa ke rike da dayan hannun AB har yanzu wani irin abu ta rika ji yana sokar mata zuciya, daidai kofar gidan Aunty Safeena yayi parking mota ,tun kafi
n ma yayi magana Sadiya ta balle marfin motar ta fice sai ko kokuwa take da numafashinta da ke barazanar daukewa duka. AB bai kara kallon gefen da take ba ya kara tada motar suka bar layin.Kallo
ɗ
aya maigadi yayiwa Sadiya zuciyarsa ta tsinke musamman yadda
yaga tana layi tamkar wacce tasha wani abu zai riketa ganin zata fadi a tsawace tace dashi "don't you dare touch me.!"Tayi maganar a tsawace tana zare ido a tsorace maigadi ya matsa baya jin irin tsawar da tai masa ta fitar hankali duk cikin 'ya'yan Mami
ita ce marar kirki acikinsu tsaki maigadi yayi ya koma kan benci ya ƙara yar karamar redio a kunnensa bai kara kallon gefen da Sadiya take ba. adaddafe ta karasa cikin parlor Aunty Safeena har lokacin Mami na zaune a parlor tana kan salayya ta idar da sall
ar
ishaai
ɗ
inta kenan ga baki
ɗ
aya zuciyarta da tunaninta na kan Sadiya da batasan a wane hali take ciki ba
ga Siyama sai kiranta take a waya har yanzu bata dawo ba yaya Sadiya ma haka, sai da mami,ta fa
ɗ
a mata tana wani uzuri za ta dawo ba da da
ɗ
ewa ba.
Tsakiyar parlorn Sadiya ta zube tana jin yadda parlor ke jujjuya mata sama-sama ta rika jin murya Mami akanta daga nan bata sake sanin inda take ba. Cikin shawagaba Rumaisa ke fa
ɗ
in "meyasa ba zaka shigo dare baiyi ba habeebi?"
"Zan je na huta Rumaisa d
uk yau ban zauna ba.
Girgiza kai tayi ta cigaba da kallonsa ba zato Ab yaji Rumaisa ta Rungumesa ta zagaye hannayenta ta gadon bayansa cikin muryar rada ta furta "I love you! numfashinsa yaji yana wani irin sarkewa jin Rumaisa ajikinsa ya fara jin kansa w
ani irin da sauri ya cireta ajikinsa yana kallonta yana lumshe idanuwansa "so kike ki har gitsani ina zaman zamana ko habibty?"
'Yar dariya Rumaisa tayi fari da ido tayi tana fa
ɗ
in."Ban cin kana da Baby Aydah a gida.
Jin ta ambata masa Aydah yanayinsa
nan take ya canja,kallon da taga yana yimata yasa ta fice daga motar tana yimasa daria.
#JEEDDAH ALIYU
#ASMY B ALIYU
#KURMAN ALLO
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456
130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta
👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[1/8, 9:28 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
Love Story
#Gwagwarmaya
#Team Tagwaye
062.
Direct gida AB ya taho wata
irin gajiya yake ji a jiki da zuciyarsa lamarin Sadiya yafi komai gajiyar da zuciya da gangar jikinsa ya rasa yanda zai yi da ita amma azahiri gaskiya ta kai shi bango haƙurinsa yana gafda da karewa akanta. Yana
turo ƙofar main parlor idanunsa suka sauka
akan Aydah wacce ke saukowa daga bene, da wani kalan kallo yake bin jikinta dashi tana sanye da boomshort wanda iyakancinsa matse-matsinta saura ka
ɗ
an ya zama pant sai rigar half vest gashin kanta a tsife tayi masa two baby sai fito tamkar wata 'yar tsana.
Yanda take saukowa da sauri yasa illahirin jikinta motsawa, duk iya ƙokarin da AB ya yi naso ya
ɗ
auke idanunsa daga kanta, ya kasa saboda zuciyarsa tana mararin kallonta. Aydah tana hango shi ta fara sakin tattausan murmushi da zumudi ta nufo shi "Sannu d
a hanya Yayanmu tun safe da ka fita sai yanzu ka dawo na gwada kiran wayarka na ji lafiyarka amman bata shiga.
Fuskar nan tasa a tur
ɓ
une ya amsa mata da "Yawwa ya jikin naki hope kin sha maganinki?"
Turo baki tayi "Ni fa Yayanmu na warke sumul ba abun da
ke damuna.
"Oh! Da gaske kin warke?"
Ya yi magana da girar ido
ɗ
age wani juyi tayi wai don ya tabbatar da gasken ta warke batasan cewa hakan da tayi ba ƙaramin dagule masa lissafi tayi ba makutt! Ha
ɗ
iye wasu busassu miyau wata irin muguwar sha'awa yake
ji tana taso masa gudun kada ya tafka abin kunya yasa shi sauri nufar upstairs har ya fara tattaka mattakalar bene ya ji sawun tafiyarta a baya sa yana so ya juya ya yi mata magana amman yana jin kunyar ta ga yadda yanayinsa ya sauya "Yayanmu yaushe za ka
kaini ayi min kitso da gyaran jiki har da ƙunshi nake so ayi min.
Batareda da juya ba ya shiga bata amsa "Bani da lokaci ki je da kanki ko Huwaila ta rakaki ai za ki iya gane Aj beauty palace and spa?"
"Ni gaskiya naka nake so idan ba za ka kaini ba sai
na haƙura daman tun-tuni na gama fahimtar yanzu ka daina sona, duk sanda na kalli cikin idanunka ina hango tsananin ƙiyayyar da kake min.
Cak ya tsaya wanda Aydah bata lura da tsayuwar tasa ba hakan yasa ta buge shi sai kawai tayi baya za ta fa
ɗ
i cikin za
fin nama ya riƙo hannunta na dama, kallon cikin tsakiyar idanunta ya yi duk da yana ji yanda zuciyarsa ke masa zafi da zogi a haka ya daure, ya riƙe ta damau cikin raunin murya ya furta "Baby yaushe na ta
ɓ
a furta miki kalmar da ta danganci tsana?"
Duk da
ta tsorata da yanda tayi baya don kuwa ba abun da gabanta ke yi sai dukan uku-uku, sai ta lumshe idanunta eyelashes
ɗ
inta suka yi wani irin kwantawa za ka yi zaci an yi mata fixing da na kanti alhali a haka Allah ya halicce ta "Ai Yayanmu ita kiyayya da so
yayya ba sai fatar baki ta furta su ba ko acikin ƙwayar idanu za a iya karantar sakon zuciya, saboda haka sakon dake shimfi
ɗ
e a zuciyarka ƙwayar idanunka ta isar min dashi sai dai ba zan gaji da fa
ɗ
a maka ba laifina bane Yayanmu zanen ƙaddarar mu ne ya zo
da haka.
Sai da lumshe idanuwansa kana ya bu
ɗ
e su akan kyakkyawar fuskarta, kamin ya ce "idan har da gaske ni
ɗ
in na tsaneki kamar yanda kika gama fa
ɗ
a yanzu nan meyasa da kika je fa
ɗ
uwa ban bar ki ba kika fa
ɗ
i na tabbata daga kan step
ɗ
inan kamin ki ƙara
sa kai wa ƙasa, koda ba ki mutu ba za ki ji mummunan rauni ki tambaye kanki ki kuma ba wa kanki amsa wanda ya daina sonki ne zai cece ki a lokaci da wani mummunan abu ke shirin faruwa dake.
Daga haka ya sakar mata hannu tayi sauri dafa karafe da aka ƙawat
a bene dashi domin dafawa yayin tafiya, za tayi magana ya katse ta ya ce "A gajiye nake ina bukatar hutawa za ki iya tafiya.
Yayi magana cikin dusashewar muryarsa da ke fita a hankali domin maganganunta ba ƙaramin ta
ɓ
a mishi zuciya suka yi ba, shi kansa a
wasu lokuta yana mamakin yadda yake ji kiyayyar Aydah, wacce ba zai iya misalta ta ba kuma ya rasa laifin da tai masa da kesa yake mata Irin wannan kiyayya. Ya juya da
sassarfa yana jin yanayi marar da
ɗ
i a zuciyarsa sai da ya shige
ɗ
akinsa kamin Aydah ta
juya ta sauka ƙasa, Huwaila dake cikin kitchen tai sauri fitowa ta kama hannun Aydah suka shiga kitchen sai da Huwaila ta datse ƙofar kitchen
ɗ
in kamin ta dubi Aydah sama da ƙasa cikin ƙaramin sauti ta ce "Auta kanki na ja ashe duk lakca da na ba ki
ɗ
azu k
in haddace ai na gayamiki yanzu dole ki tashi tsaye ki tsaya da ƙafafuwanki, ki yi fa
ɗ
a akan mijinki kada ki sake wannan kodaddiyar yarinya ta shigo gidanan ba ki daidaita almurarra tsakanin ki dashi ba. Allah na tuba Auta ban da Allah ya yi ki da shegiyar
wautar tsiya wa zai sami miji kamar Yayanmu ya tsaya wasa.
"To ni Aunty Huwaila ya kike so nayi? Ke fa kika