Showing 264001 words to 267000 words out of 268949 words

Chapter 89 - KURMAN ALLO COMPLATE

miki alƙawari Ummi zan fito da miji na yi aure.

Tun sanda Safiya ta fara magana Aliyu na uku yake bin kalamanta yana bin su yana

ɗ

ora su a mizanin na auna fahimta, sai dai yadda ƙwaƙwalwrsa ta toshe ya kasa

fahimtar kalaman Anaal. Washegari Aliyu ya juyo Kano tare da Safiya, koda suka iso hospital

ɗ

in Mami da yaranta dukka suna asibitin kowanne yana ƙoƙarin ganin ya sanya Maysun farin ciki ta hanyar bata labarin yaya Abba, domin shi kadai ne kesa ta farin ci

ki har ta yi dariya zamansu Sadiya da asibitin ba ƙaramin kawar wa da Maysun damuwa suka yi ba. Shigowar Aliyu na uku da Safiya ya katse musu hirar da suke yi, Maysun da Safiya suka rungume juna tamkar sun shekara da sanin junansu komai cikin ilimi da waye

wa suke gudanar dashi, tamkar ba kishiyoyi ba gwanin ban sha'awa wanda hakan ba ƙaramin burge Mami ya yi ba, har ta kudurta aranta za ta zauna lafiya da Huwaila wanda hakan yasa da dare da suka koma gida ta yi wa Daddy zance tarewar Huwaila ta ce ya kamata

zuwa gobe ko jibi matarsa ta tare, sosai Daddy ya yi farin ciki yadda Allah ya shiryar masa da matarsa don dama ba ƙaramin so yake wa Mami ba ita ce dai bata zamar masa 'ya ba. Washegari da kanta ta gyarawa Huwaila

ɗ

akunan biyu dake downstairs, ta zuba ma

ta furnitures sababbin da dare Huwaila ta tare. Lokacin da Zeenah ta ji labarin abun da Mami ta yi tattaki ta yi ta zo gidan da zimmar ta zuga Mami sai ga Mami ta bata mamaki dan kuwa zage ta Mami ta yi tass daga ƙarshe tai mata korar kare ta kuma gargadi

Balmo maigadi kada ya sake bari ta shigo mata gida.

Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

[2/11, 2:29 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

Love Story

#Gwagwarmaya

#Team Tagwaye.

105.

Sannu a hankali AB yake motsa jikinsa kafin ya shiga ware idanunsa har Allah ya bashi ikon bu

ɗ

e su dukka, ya bi

ɗ

akin da yake da kallo sai kuma ya shiga tunano abun da ya faru dashi gani ƙafarsa da ka

nsa da bandage ya kara yarda da accident ya yi sai dai wannan

ɗ

akin da yake ko ka

ɗ

an bai yi masa kama da

ɗ

akin

asibiti ba. A hankali yake furta "innalillahi wa'inna illahim raji'un! Daidai Anaal tana bu

ɗ

e kofar bathroom ta fito da raguwar ruwan alwala a fu

ska da hannayenta, sauti bu

ɗ

e ƙofa yasa shi juyawa da sauri a maimakon yaga Aydah ko Rumaisa ko dai wani makusancin sa, sai ya yi tozali da mss Anaal wanda hakan ba ƙaramin girgiza shi ya yi ba. "Mss Anaal!

Ya fa

ɗ

a sai dai sautin bai fita sosai ba a dalil

in muryarsa da take a dusashe, wani kalar zaro idanu Anaal ta yi kafin kuma ta kalli gabas ta yi sujjudi-shukur duk abun da taka yi Ab bai

ɗ

auke idanunsa akanta ba sai mamaki ke ƙara rufe shi miye alaƙarsa da ita da har za ta kasance dashi daidai wannan lo

kacin?" Sai kuma ya tuna da korarsa da Daddy ya yi, sai ya lumshe idanuwansa Anaal ta

ɗ

ago da sujjadar da ta yi ta nufo wurinsa ta mai ƙara hamdallah ga Ubangiji "Sannu yayana ya kake ji jikin naka?"

"Yayana?"

AB ya furta da madaukakin mamaki iya saninsa

da ita da mr Abba Bashir take kiransa dashi miyasa yau za ta kira sa da sunan da ƙannansa Sadiya, Siyama da Aydah ke kiransa dashi.

"Bara na kira Dr Maheer na sanar dashi kyakkyawar labari ka farka bayan tsawon watanni da ka dauka acikin doguwar suma.

A

naal ta fa

ɗ

a tare da nufar gun da wayarta take ta dauko ta kira Dr Maheer dama ba nisa ya yi ba ya shiga asibitinsa ne kuma asibitin bashi da nisa sosai da gidan. Daf dashi Anaal ta tsaya tana kallon kyakkyawar fuskarsa da yake ta bin ta da kallon mamaki,

gani yadda yake kallonta ta sakar masa murmushi ta bashi labarin yadda aka yi har ya zo nan

ɗ

in, kyakkyawar ajiyar zuciya ya sauke kamin ya yi magana sai ga Dr Maheer ya shigo nan da nan ya shiga duba sa yaga komai nasa ya zama normal ya juya ya kalli Anaa

l dake ta murmushi farin cikinta ya gaza boyuwa ya ce "Congratulations Mrs Maheer m Hamza yayanki ya farfa

ɗ

o kuma cikin ƙoshin lafiya ciwon dake ƙafarsa ka

ɗ

ai ya rage ya ƙarasa warkewa.

"Uhm! Gaskiya Dr Maheer ka cika zumudi duk saurinka dole dai ka jira

yayana ya gama dawowa natsuwarsa domin shi ne zai ba ka aurena.

Anaal ta yi magana tana dariya shi ma Dr Maheer dariya ya yi, yayin da maganganunsa suka yi bala'in daurewa Ab kai.

Dr Maheer ya yi musu sallama ya koma asibiti saboda yana da surgery

ɗ

in d

a zai shiga, bayan fitarsa AB ya kalli Anaal cikin dushewar murya ya ce "mss Anaal na ji kina wa

ɗ

ansu maganganu wanda nake da tabbaci suna da alaƙa dani sai dai ban fahimci komai ba, shin ko za ki

ɗ

aure ki warware min wannan kurman allo?"

Murmushi Anaal t

a yi tare da latsa wayarta ta kamu hoton Abbu ta miƙa masa wayar, daman kafin Dr Maheer ya fita ya tashi shi zaune yana jingine da pillow ne ya kar

ɓ

i wayar idanunsa suka yi masa tozali da wani mutumin mai kama dashi sak kamar an tsaga kara, a matsayin sa n

a mutum mai cikakken hankali ko bai tambaya ba yasan wannan mahaifinsa idan ba mahaifinsa babu ta yadda za a yi su yi irin wannan kama domin duk tsawon rayuwarsa bai ta

ɓ

a cin karo da mai kama dashi ba sai wannan mutumin na cikin wayar Anaal

ɗ

agowar da ya y

i da zimmar ya tambaye Anaal alaƙar ta da mutumin sai idanunsa suka sauka akan fuskarta da ke yanayi da tasa, hancinsa da nata

ɗ

aya haka zalika shape

ɗ

in fuskarta don kawai ta kasance ta mace shiyasa ya kasa gane kamanninsu

ɗ

aya sai fa yau da ya yi mata ka

llo a tsanake, wani irin bugawa zuciyarsa ta yi daman duk tsawon wannan lokaci Anaal 'yar uwarsa ce?"

Kamar Anaal tasan tambayar da yake yiwa zuciyarsa sai ta gyada masa kai cikin raunin murya ta ce "Ni ƙanwarka ce Abba Bashir wannan na jikin waya mahaifi

n mu ne Aliyu na Uku, ni da kai baban mu

ɗ

aya.

Da sauri Ab ya runtse idanunsa ya kasa yarda da abun da kunnensa ke ji masa, gani yake yi tamkar mafarki yake da zarar ya farka shi kenan, ya sake bu

ɗ

e idanunsa akan fuskar Anaal wacce ke kallonsa tana haway

e.

"Na kasa gasganta abun da kike fa

ɗ

a Anaal gani nake yi tamkar mafarki ne nake yi.

AB ya fa

ɗ

a cikin sanyin murya.

"Yanzu kuwa zan tabbatar maka da zahirin gaskiya ta zare wayarta dake hannunsa ta cire airplane mode da take saka ta, ta yi dialling num

bern Aliyu na Uku, a lokacin su dukkansu suna zaune a asibiti, har da Alh Bashir wanda shigewarsa kenan Anaal tana kira, Aliyu na Uku yana ganin sunan wacce ta kira sa jikinsa ya

ɗ

auki rawa, ya yi saurin picking "Anaal kina ina fa

ɗ

amin ina kika shiga shin

kinsan irin tashin hankali da nake ciki a bisa rashin sani takamaiman inda kike?"

Kuka Anaal ta fashe dashi cikin muryar kuka ta ce "Albishirin ka Abbu.

"Bana so shirmen banza Anaal ina tambayarki inda kike ke kuma kina min shirme.

Aliyu na ukku ya fa

ɗ

a

ransa

ɓ

ace.

"Abbu yayana ya farfa

ɗ

o gashi nan zaune yana kallona Abbu ina tayaka murna

ɗ

anka Muhammad Azhar yana raye...

"Me kika ce Anaal?

Aliyu na Uku ka katse ta cikin kidimewa kana kuma ya saka wayar a speaker "Abbu na ce

ɗ

anka sanyin idaniyarka Mu

hammad Azhar yana raye duk tsawon lokaci nan ina tare dashi bayan doguwar sumar da shiga sai yau Allah ya yi ikonsa ya farfa

ɗ

o, babban abin farin ciki yana cikin ƙoshin lafiya, Abbu nasan kana garin Kano zan turo ma da address

ɗ

in gidan da muke ka zo ka ga

nsa. Abbu kamar ka

ɗ

aya dashi sai dai yafi ka kyau.

Anaal ta ƙarashe magana tana kuka tana dariya.

Gabaki

ɗ

aya

ɗ

akin rudewa ya yi da ihun farin ciki, Aydah kasa motsawa ta yi daga idan take zaune hatta da Maysun mai fama da kanta, ta

ɗ

aga hannu sama tan

a godewa Allah. Siyama ta zo da sauri ta girgiza Aydah ita ka

ɗ

ai ta fahimci suma Aydah ta yi, Mami ta

ɗ

auki robar ruwa ta shafawa Aydah ta ja doguwar ajiyar zuciya tana bin kowa da idanu can ta furta "Gaske ne abun da kunnena ya ji da gaske ne Yayanmu yana

raye bai mutu ba?"

Siyama da Sadiya ne suka tabbatar mata da hakan. Aliyu na Uku yana gani Anaal ta turo masa da address ya ce Daddy ya zo su je, nan da nan kowa ya ce zai je hatta da Maysun basu baro ta, tashi ta yi Mami ta kamata suka fito sauƙin su

ɗ

a

ya Sadiya da Siyama da motocin su suka ga ta Daddy. Tafiya suke yi kowanne su gabansa na fa

ɗ

uwa koda suka isa gidan Aydah ji take kamar ta bu

ɗ

e ido ta ganta gaban AB.

Anaal tana ji dirar motocin su ta kalli AB tana murmushi "Ka gani ko yayana dama na ga

yama Abbuna yana matukar ƙaunarka kai

ɗ

in

ɗ

an gata ne gaba da baya.

Daddy ne a gaba sai faman sa

ɓ

a babbar rigarsa yake yi tana zamewa, ya riga kowa isa dakin da AB yake yana arba dashi da sassarfa ya isa kan gado da yake ya rungume shi ya fashe da kuka sh

i ma Ab ƙanƙame Daddy ya yi, ya saki nasa kuka, sun

ɗ

auki lokaci rungume da juna kamin Daddy ya sake shi ya kalli yadda su Aliyu suka yi cirko-cirko Anaal ta ruga ta rungume Aliyu tana "Fa

ɗ

in Abbu na samo shi na samo maka farin cikinka, nasan daga yau ka y

i bankwana da damuwa.

"Nagode Anaal Allah ya yi miki albarka yadda kika faranta min ke ma Allah ya faranta miki ya ba ki 'ya'ya nagari masu saki farin ciki.

"Amin Abbuna!

Anaal ta fa

ɗ

a very excited, kamin ta je ta rungume Safiya.

Daddy ya kalli Aliyu n

a Uku dake tsaye yana kallonsu da murmushi akan fuskarsa "Zo mana Aliyu ku matso kusa ku ga

ɗ

an nawa.

Kamin Aliyu na Uku ya cira sanyayyu ƙafafuwansa har Maysun ta ruga ta rungume AB, gan-gan kamar za ta mayar dashi ciki sai sumbatar sa take yi. Aliyu na

Uku ya karasa ya zauna kusa da AB yana kallonsu yana murmushi hawaye na sauka a kamatunsa ga baki

ɗ

aya

ɗ

akin rikicewa ya yi da koke-koke musamman da AB ya tambaye Rumaisa da Aydah cikin raunin zuciya Daddy ya gayamasa Rumaisa ta rasu wurin haihuwa sai dai

ta bar 'ya koda ya duba bai ga Aydah ba Daddy ya tambaye Siyama ina Aydah ta fice da sauri ta je ta dubata koda ta fito tana raku

ɓ

e jikin bangon parlor tana kuka haiƙan "haba Aydah ke da ya dace ki yi farin ciki ki godewa ubangiji ya dawo miki da farin cik

i da kika rasa.

"Yaya Siyam na kasa yarda shin mafarki nake yi ko kuma da gaske ne Yayanmu yana raye bai mutu ba?"

"Aydah a zahiri ba mafarki kike yi ba ta so mu je sai tambayarki yake yi.

Girgiza kai Aydah ta yi "Ba zan iya shiga ba idan su Daddy na ci

ki zan iya aikata abun kunya a gabansu zuciyata ba za ta iya jurewa ba dole sai na rungumesa na ji

ɗ

umin jikinsa da na

ɗ

auki tsawon lokaci ban ji ba.

Duk yadda Siyama taso Aydah ta, zo su shiga ciki taƙi.

Bayan sun gama koke-kokensu suka yi shirin barin

gidan kuma har zuwa lokaci Aydah bata shigo ba tana parlor farin ciki da suke yi yasa ba wanda ya damu da sai ta shigo sa

ɓ

anin Ab dake rungume da Baby Noor, ga baki

ɗ

aya hankalinsa yana ga ƙofar shigowa yana kallon shigowar Babynsa, ita kadai zuciyarsa tak

e mararin gani ya kosa ya ganta yaga ta canza ko tana nan yarda yasan ta. Anaal ta kira Dr Maheer fitowarsa daga

ɗ

akin tiyata ta kira sa, agaggauce ya canza kaya jikinsa ya zo shi kansa ya yi farin ciki da ganin iyayen Anaal ya ƙara duba Ab ya basu tabbaci

n za su iya tafiya dashi, Siyama ce ta fara fitowa daga

ɗ

akin ta kalli Aydah wacce har zuwa lokaci ta kasa tsayar da hawayen idonta.

Sai gashi su Daddy su dukka Dr Maheer da Anaal ka

ɗ

ai aka bari a ciki suma dan za su taimaka masa ne saboda ba zai iya ta

ka ƙafafuwansa ba duba da yarda ya da

ɗ

e a kwace ga ƙafarsa guda mai ciwo bata ƙarasa warkewa ba.

Aliyu na Uku ya kalli Aydah dake sharar hawaye yana murmushi ya ce "Shi ga ki gansa kamin a fito dashi tun da kunyar mu ta hana miki zuwa inda mijinki, sai r

abon idanuwa yake yi yana kallon ta inda za ki fito. Da sauri Aydah ta sadda kanta ƙasa, cikin yanayi na jin kunya ta nufi

ɗ

akin Siyama da Sadiya suka bi ta dariya. Cikin wani irin yanayi mai matukar wahalar fassarawa ta shiga

ɗ

akin AB da ke kokarin sakkow

a daga gado ga Dr Maheer da Anaal sun kama gefe kafa

ɗ

arsa Anaal tana riƙe da bangare hagu Dr Maheer dama, AB yana ganinta zuciyarsa ta yi wani irin bugawa da mugun ƙarfi ya koma ya zauna har ta ƙaraso kusa dashi bai

ɗ

auke idanunsa daga kanta ba. Sosai yake

mamakin girmanta kamar wacce aka zubawa fertilizer, ga wasu butt da ajiye ƙirjinta kuma ya ciko mayataccen kallo da yake mata yasa Anaal da Dr Maheer suka fice suna murumshi, yadda yake kallonta ita ma haka take kallonsa duk ya yi muguwar rama fuskarsa ta

cika da gashi ga wani uban gemi da ya yi hakan bai dusashe kyawunsa ba sai ma Aydah taga gemun ya yi bala'in yi masa ya kyau kamar wani Sheikh, cike da zallan kewarta ya ware mata hannayensa a hankali ta shige jikinsa ya yi mata kyakkyawan masauki a faf

fadan ƙirjinsa, a lokaci guda suka

sauke ajiyar zuciya cikin muryar kuka ta kira sunansa "Yayanmu an gayamaka aunty Rumaisa ta rasu ko? Ka ga kyakkyawar 'yarmu da ta bar mana?"

Gya

ɗ

a kansa kurum yake yi yayin da hawaye ke bin kumatunsa yana jin kewar Ruma

isah a can kasan zuciyarsa addu'a yake mata. Sun

ɗ

auki lokaci rungume da juna ya

ɗ

ago fuskarta yana lashe hawayen dake bin kumatunta kana ya ha

ɗ

e bakinsu yana kissing

ɗ

inta passionately, lallai kuwa sun yi kewar juna dan su Daddy tafiyarsu suka yi suka ce

dasu Sadiya idan sun fito su yi gaba su same su a gida, da kyar Ab ya iya rarrashin zuciyarsa ya bar Aydah suka fito zuwa gidan Daddy.

*ALH SALISU GARKUWA MANSION*

Yau tun safe mai babban

ɗ

aki ta tsira kuka taƙi cin komai kamar wata yarinyar goye sai kir

an sunan Aliyu na uku take yi tana fa

ɗ

in yaya Gimbiya ta kira mata shi ya zo ta ganshi kafin ta mutu wannan furuncin da take ta nanatawa, yasa jikin yaya Gimbiya ya yi sanyi ta kalli Marwan wanda jiya ya zo hutu daga Kano da yake a kano yake karatu "Marwan

je ki

ɗ

akina ka dauko min wayata na kira mata fitinannen yaro nan dama irin su Aliyu sun fi shiga ran iyaye, kana gani dai duk kulawar da muke nuna mata zuciyarta bata daina mararin sa ba.

Murmushi Marwan ya yi ya je ya dauko mata wayar ta kira layin Ali

yu wanda isowarsu kenan gidan Daddy yana ganin kiranta sai da gabansa ya fa

ɗ

i, cikin mutuwar jiki ya yi picking "Assalamu alaikum yaya Gimbiya!

"Kai fitinannen ka zo mahaifiyarka tana so ganinka tun da kai ka manta da ita. Ita kam ta kasa mantawa da kaine

silar kwanciyarta gadon asibiti.

"Ki yi haƙuri yaya Gimbiya ta ya kike tunani zan iya mantawa da wacce ta kawo ni duniya, ki tambaye Magaji ƙarami babu ranar da bana kiransa na ji lafiyarta. Kuma koda ba ki kirani ba in shaa Allahu gobe zan zo tare da i

yalina dukka.

#Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

[2/11, 2:29 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love Story

#Gwagwarmaya

#Team Tagw

aye

106-

🔚

Su Aydah suna isowa Daddy ya ce a wuce da AB part

ɗ

insa dake gidan ya yi wanka, a bedroom aka zaunar dashi Aydah ta wuce bathroom dinsa ta ha

ɗ

a masa ruwa wanka. A hankali AB yake bin

ɗ

akin da kallo yana tuna irin rayuwar da ya yi acikin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login