Showing 105001 words to 108000 words out of 268949 words

Chapter 36 - KURMAN ALLO COMPLATE

masa damuwar da yake ciki ya daidaita masa almurarransa. Sai around 3:

30am ya kwanta.

*ALH BASHIR MANSION*

Bayan tafiyar AB da Aydah a fusace Mami ta dawo bangarenta ta harhada kayan sawarta a ƙatuwar trolley, Siyama sai kuka take yi tana mata magiya ta yi hakuri

kada ta tafi, sai ma taƙara harzuƙa Mami ta sauke quarter fu

shinta akanta, ta kare mata zagi tass! Har cewa tayi ita ma Siyama

ɗ

in munafuka ce da ha

ɗ

in bakinta aka yi komai, har Mami ta sauko ƙasa sai ta tuna da Sadiya tun safe rabon da ta sake sakata a idanunta. Sai kawai ta ajiye trolley

ɗ

inta ta sake haura upsta

irs dakin Sadiya ta bu

ɗ

e ta shiga bata ko tsaya knocking ba, abu na farko da idanunta suka fara tozali dashi Sadiya tana yashe akan marbles yadda take kwance magashiyam ya sanya gaban Mami ya yi mummunan faduwa da saurin gaske ta isa gareta ta durƙusa gefe

n fuskarta tana kiran sunanta gami da girgiza kafa

ɗ

arta, Sadiya kam ko motsawa bata yi ba ballantana ta amsawa Mami kira da take mata. Sai lokacin Mami taga drugs da bottles

ɗ

in tortulin da ke zube a kusa da Sadiyar ga kuma pieces

ɗ

in bottle

ɗ

in da ta fasa

, ko ba a fa

ɗ

awa Mami ba ta gama fahimtar mummunan hali da 'yarta ta jefa rayuwarta ciki nan da nan hankali Mami ya yi mugun tashi musamman da ta fahimci babu numfashi a jikin Sadiya jikinta ya sandare, wani irin razananne ihu Mami ta kwalla Siyama dake do

wnstairs parlor talla

ɓ

e ha

ɓ

arta ta ji ihun Mami sai da ta zubura ta mike tsaye yayin da ta ci-gaba da jin ihun na Mami, da gudu ta haura staircase sau biyu tana kuskure faduwa. Yadda Siyama taga Sadiya kwance a sandare ita ma ta fasa ihu ita kuma Mami kuka

"innalillahi wa'inna illahim raji'um! Mami ba dai yaya Sadiya ta mutu bane?"

"Ban sani ba Siyama amma tabbas bata numfashi gashi jikinta ya sandare yi maza ki kirawo Daddynku shikenan burinsa ya cika Sadiya ta rasa ranta akan tsinannen yaro nan marar asa

li.

Siyama bata bi ta kan muggan maganganu da Mami take fa

ɗ

a akan yaya Abba ba ta fice da gudu, a parlor ta tarar da Daddy yana waya da rigimammen ƙaninsa Alh Sanusi sai buga wuta suke yi shi a dole so yake ya nunawa Daddy kuskurensa na aurawa Abba Aydah,

kamata ya yi ya maida aurensa da Sadiya amman Aydah ta yi kankanta da aure. Shigowar Siyama a ru

ɗ

e yasa Daddy ya katse kiran batare da ya yi sallama da Alh Sanusi ba.

Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman A

llo

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

K

o a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD

*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[12/28/2023, 11:00 AM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful L

ove story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

*AREWABOOK*: Jeddah 3256

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels

42.

Rudewa da gigice yasa Mami bata kwashe kwalaben dake tarwatse a Tsakiyyar room din Sadiya ba.shigowar daddy ke

nan idonsa bai sauka a ko'ina ba sai kan kwalaben binsu ya shigayi da kallo kamar mai son fahimtar wani abu,sai lokacin Mami ta lura da irin kallon da daddy kebin dakin dashi nan take gabanta yayi wani irin mummunan bugawa karfin halinta ta tattara tayi da

uriya cike da wata irin murya take fa

ɗ

in."ka kashe Yarka da hannunka ka huta kan tsintacce wanda ba'a san Asalinsa ba.!"Mami ta fa

ɗ

a cikin wani irin ihu,

"Wallahi Idan wani abu ya samu sadiya ka tabbata sai nayi Shari'a dakai da kai da wanda shine sanadiy

ar tarwatsewar duk wani farin ciki na gidan nan."meya samu yar uwarki siyama?"daddy ya fa

ɗ

a yana kallon siyama da jikinta yayi balain sanyi tana jin Mami da idanunta ,sai take ganin kamar Mami tana da son kanta dayawa.meyasa Mami ta canja lokaci

ɗ

aya,meyes

a take kokarin yiwa Allah shishigi acikin kaddarar da ya zana masu.

"Nima ban sani ba daddy kamar bata numfashi."siyama ta fa

ɗ

a cikin wani irin raunin murya."daddy ya taka da kafafunsa ya doshi inda sadiya take akan cinyar Mami,hannu daddy ya daga da nufi

n yakai jikin sadiya Mami,tayi saurin rike masa hannu tana aika masa da wani irin kallo

"Me kuma yayi saura karka tabamin Yarinyya wallahi kawai ka tafi Bama bukatar taimakonka.!"Runtse ido daddy yayi yana jin kalaman Mami na wani irin tafasa masa zuciya

juyawa kawai yayi yabar dakin batareda yace komai ba cike da mamaki da tsoro siyama ke fa

ɗ

in wai meke damunki ne Mami.?"kema ki fita!"Mami ta fa

ɗ

a tana dakawa siyama tsawa."juyawa kawai siyama tayi tabar dakin..wata irin ajiyar zuciya Mami,ta shiga saukewa

tanajin zuciyarta na sauka da mugun nauyin da tayi mata tun lokacin da ta fahimci irin rayuwar da sadiya ta jefa kanta taji zuciyarta tayi wani irin dokawa."firgici da tashin hankalin da ta saki ihun da ya jawo hankalin siyama ,batajin siyama kamar yadda

takejin daddy idan har ya fahimci mummunar rayuwar da sadiya ta jefa kanta to tabbas ta san Daddy,zai yanke mata hukuci akan laifin data aikata.mami ta jaye sadiya daga jikinta ta jawo pillow ta

ɗ

ora mata akai miƙewa tayi tsaye kai tsaye kasa ta nufa wanna

n karon babu kowa a parlor kitchen ta shige ta samu huwaila na wanke-wanke tsintsiya ta dauka da parker ta koma dakin Sadiya ta tattara kwalaben da ta farfasa,karshe dai Mami dakin ta cigaba da zama wasa gaske a dakin Mami ta kwana har taga sallar asuba, S

adiya batayi koda motsi ba baccin ta take cikin natsuwa da kwanciyyar hankali da alamar kwayoyin da tasha suna da matukar ƙarfi.toilet Mami ta shige cike da bacin rai da takaicin sadiyar ruwa ta debo a

bokiti kakaf ta juyesu akan sadiya wacce ke kwance aka

n rug,a firgice sadiya ta farka tana tunanin ta inda ruwan ke zubo mata

Ido biyu tayi da Mami dake tsaye ranta a mugun

ɓ

ace mitsittsike ido sadiya ta shigayi cike da Mamakin Meya kawo Mami a dakinta."komai ta kasa tunawa rike kanta kawai tayi da yayi mata

mugun nauyi.muryar Mami taji akanta tana fa

ɗ

in."na baki minti goma sha biyar kiyi wanka kiyi sallah ki sameni a daki har sallolin da kika san jia baki samu kinyi ba ki tabbata kinyi su."da haka mami ta fice daga room din na sadiya.da ido sadiya ta bita."Y

a rabbi!"ta fa

ɗ

a can kasan ranta me take yi haka ?"badai Mami tasan abunda take sha a boye ba.?"tafi minti biyar a haka kafin ta mike dakyar da jikakken kayanta ta nufi toilet,Mami na barin dakin na sadiya ta koma kasa ta tarar da mai masu shara tana shara

r parlor,murjaa kibar gyaran parlor kije ki gyara dakin Sadiya,da girmamawa murjaa ta amsawa Mami da to,koda sadiya ta fito wanka murjaa har ta fitar da rug din da ta jike da ruwa ,ta canja bedshirt ta goge ruwan da suka sauka akan marbles.kallo

ɗ

aya sadiy

a tayiwa murja ta wani ha

ɗ

e rai tamkar ba'a taba halittar murmushi a fuskarta ba take fa

ɗ

in."ke fita zan shirya."da haka murjaa ta juya tabar dakin sai da ta rama duka sallolin da ake binta ta nufi bangaren Mami,

Ta sameta gefen gado zaune kallo daya zaka

yi mata ka fahimci matsananciyar damuwar da Mami ke cikinta ,nan take sadiya ta sha jinin jikinta akan soofa ta zauna tana kallon Mami,kafin ta gaisheta.mami bata damu da gaisuwar da take mata ba ta kira sunanta har sau ukku."kafin tace yaushe soyayyar

ɗ

a

namiji zata saka ki lalata Rayuwarki har haka?"shiru sadiya tayi dan ko ka

ɗ

an bata fahimci me Mami ke magana akai ba."mami ban fahimceki ba soyayya kuma bani na sakawa kaina ba Allah ne ya jarabceni Mami ,ko kema kin fara gajia bazaki tayani fa

ɗ

a akan abun

da nakeso ba."don kazan -kazan ubanki soyayyar taci uwarta da ubanta nabi soyayyar da gudu nasa talkami masu tsini na tattake yar banza."ina maki maganar Rayuwarki kina min maganar wani shege marar asali ki shiga hankalin ki sadiya naga alamar baki da hank

ali bakuma san ciwon kanki ba."Yanxu uban waye ya baki Shawarar ki fara shaye-shaye sadiya kina cikin ruwan Right mind dinki kuwa?"Mami ta fa

ɗ

a da wani irin sauti a Muryarta wanda uwa ka

ɗ

ai ce zata fahimci wannan yanayin.gaban sadiya banda faduwa babu Abun

da yake ta dafe kanta tana tunanin ya akayi Mami Tasan wannan bangaren nata.?cikin gigicewa da rudewa sadiya ta rarrafo zuwa gaban Mami ta dafe kafafunta cikin zubar hawaye da wani irin rauni a Muryar sadiya take fa

ɗ

in."Mami ba halina bane wallahi na rasa

yadda zanyi da rayuwata jin nake kamar na kai karshen rayuwata na huta da ina da iko da na hana zuciyata tayiwa yaya Abba irin wannan kalar soyayyar dai dai bani da iko a wannan bangaren bazan iya jayayya da kaddarata ba

Mami ina sonsa ina matukar kaunars

a idan ban zauna cikin duniyarsa ba komai zai iya faruwa da rayuwata Mami ki taimakeni na samu abunda nakeso!"sadiya ta fa

ɗ

a tana fashewa da wani irin kuka mai sosa rai ,a fakaice mami ta tare hawayen dake son zubo mata duk wata hanya da ya kamata tabi tay

i amfani daita dan ganin Abba bai auri Aydah ba daddy ya bata komai ya rusa masu dukkan farin cikinsu sai dai idan duk duniya zata taru akanta bazata taba karbar Abba Bashir a mijin auren yarta ba ,sai ta nunawa duniya matsayin da take dauke dashi a matsay

inta Na uwa."idan na kara kamaki da laifi mafi muni irin wannan Sadiya karki tuhumeni akan matakin da zan dauka akanki tashi kibani wuri."Mami ta fa

ɗ

a babu walwala akan fuskarta ,jiki sabule sadiya tabar dakin Acan kasan ranta banda kunci babu abunda takej

i idan kuma ta tuna da Aydah a

gida

ɗ

aya suka kwana da yaya Abba a matsayin mata da miji sai taji duniyar na birkice mata tareda wani mahaukacin kishin da takeji akan kanwar Tata.

Har yaje ya siyo masu abunda zasuyi break fast dashi Aydah bata tashi daga

bacci ba.yana mamakin son bacci irin nata,dole ma ya tsara yadda zasuyi rayuwa cikin gidan nan shida Aydah idan ba haka ba Dukansu zasu wahala ,musamman ita da ya riga ya gama sangartawa ko Kitchen baya bari ta shiga to mema Aydah ta iya Bancin ta dafa ruw

an tea sai dafa indomi ko kuma white rice,shara Kuma baida tabbacin tanayi duk da yawancin lokutta itake share masa bangarensa jin ana jan dogon hancinta da kuma kamshin da take shaka yasa ta shiga bu

ɗ

e fararen idanunta tana zubasu cikin doguwar fuskarsa d

a ta kara ganin ta kara mata kyau sosai."kallonta yayi yana

ɗ

an harararta murmushi tayi tana rufe duka fuskarta da tafukkan hannunta

Cikin yanayin shawagaba take fa

ɗ

in."sabahool khair yayanmu."sabahool Noor baby."how was ur night?"ta langabe kai cikin raw

ar murya take fa

ɗ

in."nayi ta mafarkin Mami tana yimin fa

ɗ

a."ta fa

ɗ

a kwallah na taruwa cikin idonta,

Wani irin abu yaji ya tsaya masa a wuya,sai da yayi kokarin kawar da yanayin acikin ransa.ya mike tsaye hannayensa zube cikin aljihun wandonsa na jeans yak

e fa

ɗ

in."ki shiga kiyi wanka ki wanke toilet ki gyara dakin nan tas ki fito muyi break fast sai na kira maki Mami.!"ta

ɗ

an ji sanyi Aranta jin zai kira mata Mami,

Sai dai ayukkan da ya jero mata sunyi mata yawa murjaa itake gyara mata daki ita ke mata wan

kin uniform da inneawears dinta ita ke wanke mata toilet ta gyara mata gado shine Yaya Abba ke zayyano mata wannan uban aikin ashe kenan bazata gama ba sai kusan la'asar tana kokarin sauke rigar bacci agabansa yayi saurin dakatar Daita yana wani ha

ɗ

e rai y

ake fa

ɗ

in."baby fa kin girma agabana zaki cire riga ?"ta ware ido akansa tana fa

ɗ

in."kai yayana ne Meye aciki sau nawa ina cire riga agabanka.banda bugawa babu abunda zuciyar Abba Bashir keyi,kofa ya nufa sai kuma ta tura baki ta kira sunanta dan tsayawa y

ayi ya juya yana kallon yadda ta saukar da rigar baccinta sai dai ta rufe matsanan kirjinta murmushi yayi Aransa yake fa

ɗ

in."baby aydah an girma.Yayanmu wannan aikin yayi min yawa gaskiyya idan nayi wanka sai ka tayani na gyara dakin hakama toilet ,ke zaki

wanke toilet da kanki bari na gyara maki dakin dai

ɗ

an murmushi tayi ta juya ta nufi cikin toilet shi kuma ya nufi kan bed din yana gyarawa rigar baccin da ta cire ya rike yana kallo da wani yanayi da yakeji har cikin ruhinsa banda kamshin turarenta babu

abunda rigar keyi.basu suka karya ba sai kusan 11 duk Aydah ta canye lokacin da wankin toilet karshe ma dai kusan shine ya wanke toilet din.cike da jin haushin kanwar tasa,bai ta

ɓ

a tunanin sangartawar da yake yimata zata zamar masa matsala ba irin haka sai

yanzu.'da suka gama karin kumallo

Ita ta wanke plate da cup da spoon din da suka bata sai korafi take yiwa yayan nata ita ta gaji bayanta ciwo yake.kan kujerar parlor yayi kwanciyarsa itama tana kwance akan 2searter tayi dialling number mami harta katse

bata dauka ba haka ta rika jerawa Mami kira ba'a daga wayar tamkar zatayi kuka take kallon Abba da kwance yake idonsa a lumshe sai dai ba bacci yake ba."ta kira sunansa cikin muryar kuka bu

ɗ

e idanunsa yayi yana kallonta Mami taki ta daga wayar sai kuka ba

ki kawai ya saki yana kallonta."Yayanmu ko mu tafi can gidan ina son naganta ,ki bari zuwa anjima ki kira maybe tana aiki shiyasa bata daga ba."shiru kawai tayi har lokacin hawayenta sun kasa tsayawa samun kanta tayi da dialling lambar siyama bugu

ɗ

aya ta

dauka

Cikin Muryar kuka Aydah ke fa

ɗ

in."Yaya siyam Mami fa?"

ɗ

an shiru siyama tayi jin yanayin Muryar Aydah din ,Aydah ta cigaba da fa

ɗ

in."na kira Wayarta bata dauka ba

Ki kai mata dan Allah."cike da karfin hali siyama ke fadin."Mami fa na bacci."dan shi

ru Aydah tayi da sauri siyama tace ina yayanmu ki basa."da haka Aydah ta mike tsaye ta nufi AB ta mika masa wayar fuskarta babu wata walwala sun kai minti biyu suna waya da siyama kafin ya katse kiran

Sai da azzahar tayi ya dauki car key

Cike da tsoro

take kallonsa yin yayi kamar bai kula da yanayinta ba yace zaije ya nemo masu lunch."zan bika dan Allah yayanmu Ni tsoro nakeji."

Zan tsaya masallaci nayi sallah kema ki shiga kiyi sallah kafin na dawo bai jira me zatace ba ya fice daga Parlor

da ido ta

bisa tana jin hawaye na sauka akan fuskarta a hankali wannan wace irin rayuwace ita bata saba zama wuri ita

ɗ

aya ba.ko a gida tana kallon su yaya siyam,da Mami suna cire mata kewa kuma tana karatun Hausa books a wayar Mami

Anya zata iya cigaba da wannan

kalar rayuwar."daman shine auren."komai ta tuna sai kuma ta Turo bakinta.aranta take fa

ɗ

in."Allah ya kiyaye tayi zaman aure da yanyanta bata ta

ɓ

a jin matsayinsa ya canja a zuciyarta ba.

#love story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team t

agwaye Novels

#Kurman Allo

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar

biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

H

ajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[12/28/2023, 11:06 AM] Asmy B Aliyu: *KUR

MAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

*AREWABOOK*:Jeddah3256

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels

043.

Baki sake Aunty Safeena ke kallon Mami bayan ta fa

ɗ

a mata yadda Daddy, yaci mutuncinta k

uma yasa Abba ya dauki Aydah suka fice daga gidan akan idanunta."innalillah wa'inna ilaihir Raji'un!"Gaskiya yaya Mariya Daddyn su Sadiya ya samu matsala anya ba asiri yaron nan Abba ya yi masa ba?"yanzu kamar Aydah za a ha

ɗ

a da wannan zabgagen ƙato mai ka

ma da wrestler. Wallahi yaya Mariya muddin Abba ya yi tarayya da Aydah ba abunda zai hana ya kakkarya miki kasusuwanta, za ta sha dinkin kaman kwarya yaushe Aydah take da kwari

ɗ

aukar bajimin namiji ingarma irin Abba?"

"Kema dai kya fa

ɗ

a Safeena ni fa na

raini Abba koda uwar rikonsa ta mutu yana da shekara biyu da watanni uku kacal a duniya, tun daga lokaci na gama tantance girman halittarsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login