Showing 153001 words to 156000 words out of 268949 words
ce nace masa ya kaini wurin gyaran jiki amman yana bu
ɗ
e baki sai cewa ya yi na tafi ni ka
ɗ
ai ai nasan wuri ko mu tafi ni dake, alhali tun ina 'yar
mitsiyaya shi ke kaini gurin kitso yanzu tsabar ya tsaneni kin ji abin da ya fa
ɗ
a.
"Ke tafi can marar wayau don kawai ya fadi haka sai me? Ai gara ki tafi
ɗ
in da kanki hakan zai sa ya fara gano ke yanzu ba kamar wacce mitsiyaya yarinya da raina bace.
Sh
iru Aydah tayi tana nazarin kalaman Huwaila bi-da-bi can kuma ta kyasta yatsanta "you're right Aunty Huwaila kin ga su yaya Sadiya suke zuwa da kansu ba wanda ke kaisu wata kila ma idan yaga ina iya fita da kaina na kuma dawo da kaina ya bani mota koda zan
zana SSCE
ɗ
ina na iya driving.
Cike da takaici Huwaila ta dafe goshinta "Ke dai ba a ta
ɓ
a raba ki da sakalci amman mu tafi a haka tun da ta wannan sigar kika fahimta.
Aydah ta bu
ɗ
e baki za ta yi magana Huwaila tai sauri katse ta "Kin ga dauki tray
ɗ
inan
kika masa abincinsa ne duk ihu da tsawan da zai yi miki kada ki fito har sai yaci abinci nan, ki koyi naci da kafiya akansa duk korar da zai miki ki basar ki yi kamar ba ki masan yanayi ba. In shaa Allah kamin waccan kodaddiyar ta shigo mun ciyo kansa yan
da Yayanmu ke matuƙar ƙaunarki Auta kawai a waye gari yana nuna miki halin ko in kula ni nasan da walaki goro a miya ba banza ba dole da akwai wani tsinannen da ya shiga ya fita ya shiga tsakaninku kuma da yarda da Ubangiji haƙarsa ba zai cimma ruwa ba.
A
ydah ta langwa
ɓ
ar da kai "Aunty Huwaila ni tsoron ihunsa nake yi kada na je ya harzuƙa yai min duka.
Cikin sigar rarrashe Huwaila ta dafa kafa
ɗ
arta "in shaa Allah ba ma zai dake ki ba dauki maza ki kai masa 'yar albarka.
Aydah tana murmushi ta kinkime tr
ay
ɗ
in tana tafe tana nishi ita a dole sai ta nuna dauki abu mai nauyi sai da ta fara sauke tray
ɗ
in kasa ta tura ƙofar parlornsa dake sama ta aje tray
ɗ
in akan centre table kana ta nufi master bedroom
ɗ
insa kanta tsaye ta tura kofa yana tsaye gaban dress
ing mirror yana goge, baƙa wulik
ɗ
in sumar kansa turo ƙofar da tayi yasa shi waigawa ya dube ta kafin ya dauke fuska ya cigaba da goge jikinsa da hand towel
ɗ
in dake hannunsa Aydah tana zuwa ta nufi kan gadonsa inda tufafinsa da ya cire, ta dauka tana link
e masa "Yayanmu ga abinci can parlorn ka na kawo maka, nasan yanda ka
ɗ
ebo gajiyar nan ba lallai bane ka iya saukowa ƙasa ba.
Da mamaki ya juya yake kallonta ita ko a jikinta aikin gabanta kawai take yi "Aydah bana gayamiki ki daina shigo min
ɗ
aki gaba ga
di ba? Ki fara neman izinina kamin ki shigo min ke duk abun da aka fa
ɗ
a miki baya shiga kunnenki ko?"
Murmushi kurum tayi tare da nufar closet
ɗ
insa ta bu
ɗ
e ta saka masa kayansa da ta linke tayi tsaye tana kallon jerin tufafinsa dake jere aciki can ta dau
ko masa wata riga armless coffee color, ta ajiye gefen gado ta sake bu
ɗ
e bangaren da
trousers dinsa suke ta ciro masa blue three quarter bai yi mamaki ciro masa kayan da zai saka da tayi tun da ba yau ne karo na farko da ta fara yi masa hakan ba.
"Wai Ayd
ah ba magana nake miki ba ki fita kamin ki fusata ni.
"Allah ya ba ka haƙuri yayanmu in shaa Allah ba zan sake shigowa ba sai da izinin ka.
Tana karasa magana ta fice tana mai jawo masa ƙofa, ya dawo da idanunsa daga kallon da ya bi ta dashi yana kammala
shafar mai ya dauki kayan da ta fito masa dasu ya saka ya fesa turare, yana fitowa parlor yaga Aydah zaune akan cushion tana jiran fitowarsa ta kasa ta tsare duk fa
ɗ
a da yake mata bai sa ta fice masa a parlor ba ta nace masa sai da yaci abincin sosai yana
gamawa ta tattara kayan ta fita dasu Huwaila tana ganinta ta biyo ta kitchen tana tambayar da yanda ta kaya a tsakaninsu "Allah Aunty Huwaila karo na farko da na ji tsoron Yayanmu ya fara raguwa a zuciyata.
Aydah ta fa
ɗ
a very excited for all over her fac
e.
"Maa shaa Allah! To daga yanzu haka za mu dinga yi masa sannu-sannu wata rana shai
ɗ
anin da ke jikinsa zai fece duka, zan dinga tayaki da addu'a Allah ya daidaita tsakaninku kema ki
ɗ
age da addu'a da sallar dare in shaa Allah komai zai dawo yanda yake.
Cike da farin ciki Aydah ta rungume Huwaila tana dariya ita kadai tasan irin mayuwaci hali da take ciki a dalili wannan sauyawar ta yayan nata.
*ALHAJI BASHIR MANSION*
Koda Mami da Sadiya suka dawo gida Daddy baya gida lokacin da Siyama tayi arba dasu
wujiga-wujiga dasu daga Sadiyar har Mami sun fita daga hayyacinsu,sai da hantar cikin Siyama ta kada cikin ka
ɗ
uwa take tambayarsu meke faruwa ta dawo ta tarar da dukkansu basa gida kuma Balmo maigadi ya fa
ɗ
a mata 'yan sanda ne suka zo suka tafi da Sadiya l
aifin me tayi musu?"
Rai
ɓ
ace Mami ta bata labari abunda ya faru, sosai Siyama ta tsorata ita kan yanzu Sadiya ta fara bata tsoro yanzu sau biyu kenan tana attempting kisan kai ta dinga mata alamar tambaya. Tsabar ka
ɗ
uwar da Siyama tayi kasa magana tayi s
ai kurum ta bi su da kallo har Sadiya da Mami kowacce su ta wuce
ɗ
akinta Siyama bata dawo ainihin natsuwarta ba.
Da dare da Daddy ya dawo yasa Siyama ta kira masa Sadiya ta dukkansu Siyama da Sadiya suna zaune a kasan rug carpet, Mami tana zaune akan kuje
rar dake kusa da ta Daddy, ta wani kici-kici da fuska yayin da gabanta ke dokawa tana cike da zullumi ha
ɗ
e da fargaba irin hukuncin da Daddy zai yanke wa shalelen 'yarta Sadiya kam ko a jikinta asalima ko dar bata ji ba.
Wani mugun kallo Daddy yake aika m
ata dashi kamin cikin kakkausar murya ya kira sunanta "Sadiya.
Ta
ɗ
ago shegun idanuwanta ta kalle shi sai kuma ta maida kanta ƙasa batareda da ta amsa ba.
"Sadiyaaaa!
Wannan karo a matuƙar fusace Daddy ya sake ambatar sunanta, ta
ɗ
ago tare da amsawa cik
i-ciki "na'am Daddy!
"Sadiya ki shiga taitayinki dani idan ma wasu shai
ɗ
anu ƙawaye ne kika ha
ɗ
u dasu suke hora miki kunne suna dora ki a mugun tafarki, daga ke har su har gami da wannan sakarya uwar taki da ke goyon bayanki zan yi maganinku. Baki isa ki
haifar min damuwa kin yi ka
ɗ
an yaushe ma aka haife ki da zan kasa bi dake?" Ina mai garga
ɗ
in ki daga yau daga rana mai kama da yau babu ke ba Abba duk wani abu da ya shafe shi da ki cire hannunki aciki, idan kika bari na sake kama ki da
aikata laifin kwata
nkwacin wannan da kika aikata wallahi-azim Sadiya zan yi mummunan sa
ɓ
a miki. Da ace ba nina haife ki ba Sadiya da bani bane mahaifin ki ba da yau
ɗ
inan sai ki barmin gidana,sai dai kashh jinin kai ne da baya ketare wuya kin ci albarkaci ni na haife ki. Mag
ana ta ta karshe dake ki fito da miji idan nan da watanni biyu suka cika ba ki kawo min wanda za ki aura ba ni zan nemo miki da kaina. Ke kuma Mariya ba zan ce dake komai ba kawai dai zance ki cigaba da abin da kike yi kada ki fasa ke
ɗ
in ma ki sani kina c
in albarkacin 'ya'ya dake tsakaninmu ne mugun hali nan da kika tsirawa kanki yasa kin fice min daga rai, nan da wani lokaci zan kawo ƙarshen rashin mutuncinki. Ku tashi ku
ɓ
ace min dagani har ke Mariya bana buƙatarki ki fita.
Yanda Daddy ya yi magana a ts
awace yasa a lokaci
ɗ
aya suka miƙe tsaye sai ya tsayar da Siyama ya yi mata nasiha.
Washegari gari Aydah tana dawowa daga school kasancewar Thursday ne babu islamiyya ta shirya ita da Huwaila za su fita gyaran jiki kuma aka yi dace da AB yana gida ta je
har parlornsa na sama ta same shi ta kar
ɓ
o kudi adaidaita suka shiga ita da Huwaila sai Aj beauty palace and spa.
#Love Story 2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo.
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira onl
y
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta
👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040
2435
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sa
diya Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[1/10, 11:24 AM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
Love Sto
ry
#Gwagwarmaya
#Team Tagwaye
063.
Kusan awarsu biyu cikin ta uku,aka gama yiwa Aydah duk abubuwan da ta lissafa an mata tun daga kan gyaran jiki ,saloon,kitso zanen ƙunshi da yayi matukar yimata kyau. Har suka fito bakin titi korafi take yiwa Huwa
ila da ita ma aka yi mata gyaran kai dan Aydah ta matsa ayi mata shine aka wankewa mata kai
kurum tace bada kitso ba kuma bada zanen lalle ba haka Aydah ta haƙura badan taso ba. Korafi take yimata kanta har ya fara ciwo sun matse mata kai jin take tamkar z
ata yi zazza
ɓ
i, ta fa
ɗ
a tamkar zata sakawa Huwaila kuka Huwaila ta rike hannunta tana murmushi raki irin na Aydah ba zai daina bata mamaki ba tun da tun fil'azal bata san wahala komai kankantar ta ba. Basu jima ba suka samu adaidaita sahu har ƙofar gida y
a sauke su har lokacin kuma AB yana gida tana ganin motarsa tun a parlor kasa ta cire mayafin kanta ta wurgar da handbag
ɗ
inta kan doguwar soofa
ɗ
in dake girke a parlor sai kuma ta tuna da halinsa ya tsani wannan zubar da kayan da take yi sai da tattare su
ta kai
ɗ
akinta sannan ta nufi parlorn sa dake sama tayi knocking ha
ɗ
e da yin sallama jin shiru yasa ta tura ƙofar parlor baya ciki har ta nufi ƙofar
ɗ
akinsa daidai lokacin AB ya fito daga master bedroom
ɗ
insa farin yadi ne ajikinsa fari kal marar zane ko
ka
ɗ
an har ana hango farar shimin dake jikinsa banda ƙamshinsa da ya cika parlor babu abunda ke tashi sosai yayi mata kyau a idanu samun kanta tayi da zuwa da gudu ta shige jikinsa ta zagaye duka hannayenta ta bayansa wani irin bugawa ƙirjin AB ya shiga yi
ko kafadarsa Aydah bata kai ba sai akan cikinsa ta kwantar da fuskarsa yayin da take shaƙar ƙamshin jikinsa, har natsuwa ke shigarta wanda bata san lokacin da ta fara sauke numfashi ba.
Shiru suka yi Dukansu zuciyoyinsu na irin wani dokawa cikin wani ya
nayi mai wuyar fassarawa da sauri ta
ɗ
ago kanta tana kallon cikin kyawawan idanunsa "Yayanmu har mun dawo kaga kitsona" tana matsowa tana ha
ɗ
e filin da yayi saura a tsakaninsu tana nuna masa kitson kanta wannan karan bugun zuciyarsa yake ji har cikin tafin
ƙafarsa ba wannan ne karo na farko da Aydah ta saba zama kusa dashi ba ba wannan karon ne na farko da ta fara rungumarsa ba meyasa komai yanzu yake jin sa ya canja."wani irin deep breath ya shiga ja yana saukewa kafin ya kafawa kitson ta ido yayi masa kya
u ainun,hannayenta duka biyu ya riƙe yana kallon yadda lallen yayi kyau.
Ganin lallenta yake kalla har ya kasa dauke idonsa cike da
ɗ
oki Aydah ke fa
ɗ
in."Yayanmu yayi kyau ko?"sakin hannun ya yi yana fa
ɗ
in "Ba laifi yayi kyau" juyawa ya yi ya soma tafiya d
a sauri ta cimmasa tana fa
ɗ
in."Yayanmu ina kuma za kaje?"
Ware ido yayi akanta cike da gajiya a muryarsa ya furta "zan je gidansu Rumaisa.!"wannan karon ya mutse fuska tayi tamkar bata ji sunan da ya kira mata ba taji zuciyarta na wani irin tafarfasa bai
kara kulata ba har ya fice daga parlor tana tsaye a wurin tamkar an kafata da gaske auren Rumaisa zai yi?"wani irin abu taji yana tsaya mata a wuya,wasu irin hawaye masu radadin gaske suka rika fita daga idanunta suna sauka akan fuskarta,anan parlor ta zub
e ta rika rera kuks tamkar wacce aka daka ta tsani wannan Rumaisa da duk wani abu da ya shafeta bata tunanin zata ta
ɓ
a sonta har abada.
Sai bayan magarib ya karasa gidansu Rumaisa ita ma bata jima ba ta fito dan mai mata gyaran jiki bata jima da tafiya ba
sai da tayi wanka kamin ƙarasowar AB kallonta kawai yake Ƙamshinta yana hargitsa sa ga baki
ɗ
aya yanayinsa ya canja kula da yanayinsa yasa tace "Habeebi lafiya?"kai yake girgiza mata yana fa
ɗ
in."kamshin nan yayi yawa Rumaisa har tsakiyar kaina nake jinsa,
hop cikin gida kawai kike sakawa banda waje ko?"juya ƙwayar idonta tayi tana daga masa kai "gobe Aunty Raliya suke son suje suga gida ban san wane gidan zamu zauna ba.
"Gidan da muke ciki da Aydah zai ishemu ai bana son raba hankalina na fison iyalina sun
a ha
ɗ
e a guri
ɗ
aya."ya fa
ɗ
a mata kai tsaye, Aydah da ya kira mata taji ranta ya
ɗ
an sosu har wani kiranta da iyalinsa yake yi wai me AB yake nufi ne?sai
kawai tayi kokarin danne
ɓ
acin ranta ta ce "To ya za'a yi kenan ya kuma tsarin gidan yake?"kasan ba wan
can gidan bane wanda na zaba lokacin cikin gidajenka ni ban ma san da wannan ba.
"Wannan yafi wancan da kika ta
ɓ
a za
ɓ
a kyau da girma wannan har da swimming pool akwai ciki, gashi kuma sama da kasa ne ƙasa akwai
ɗ
akunan bacci uku sai babban parlor sai daki
n da mai aiki take ciki,sai kitchen da store sama kuma
ɗ
akunan bacci biyu ne sai babban parlor sai master bedroom
ɗ
ina Aydah tana cikin
ɗ
aya
ɗ
ayan babu kowa so duk inda kike so babu matsala."wani abu taji ya tsaya mata a wuya ba zata iya zama kasa ba
ɗ
akin
Aydah yana a sama,kuma ba zata iya zama da Aydah a sama ba sai dai Aydah ta bar mata sama ta dawo kasa kawai kanta tsaye ta furta "kace ta koma ƙasa sai ta bar mana sama ni da kai za mu fi sakewa.
Da sauri ya shiga girgiza kai bai san taya zai fara wanna
n rashin hankalin da Rumaisa take so yayi ba yanzu,Daddy ya mallaka masa gidan
ya zuba musu duka furnitures
ɗ
in dake cikin gidan taya zai ce Aydah tabaro sama ta dawo kasa,ai ko dan rigimar Aydah yasan ba zai fara ba.
"Idan babu damuwa duka mu zauna a sa
ma Rumaisa akwai wani extra daki sai ki zaun acikinsa ƙasa kuma ki
ɗ
auki
ɗ
akuna biyu ki bar mata
ɗ
aya ni ina gani hakan zai fi batareda da kowacce acikinku an shiga hakkenta ba.
"Ban gane me kake nufi ba Abba ya za'ayi da kayan
ɗ
akina?" wannan karon da
ɓ
a
cin rai sosai a muryarsa,saboda zaman lafiya yace zai sa akwashe kayan
ɗ
ayan bedroom
ɗ
in na sama da kuma kujerun parlor sa dake sama sai ayi mata jere kayan kitchen
ɗ
inta tun da kitchen
ɗ
in yana da girma tamkar
ɗ
aki daya yake zata iya aza nata a gefe kuma
ya wadace su. Rumaisa bata kara cewa komai ba ga baki
ɗ
aya ranta a mugun
ɓ
ace yake har AB ya wuce ba suyi wata kyakkyawar sallama ba, kuma ita ta azalzale sai ya zo ta ganshi gashi ya zo
ɗ
in daga ƙarshe ya tafi da takaici da bacin ranta. Da Rumaisa ta koma
cikin gida take yiwa mahaifiyarta bayanin yadda suka yi da AB murmushin takaici kawai Raliya tayi ta cigaba da danna wayarta tana tausayawa kanwartata taga ga baki
ɗ
aya son wannan yaron ya riga ya rufe mata ido tana tsoron ranar da zai nuna mata halinsu n
a maza. A yanda ta fahimta soyayyar da Rumaisa take masa tafi wacce yake mata. AB yana baro gidansu Rumaisa ya wuce majalisa wurin Abdulkarim saboda ya kira sa ya zo ga katunan daurin aure ya karbo anan Abdulkarim ya cire na 'yan zaman majalisa ya basu, du
k wanda yaga sunan AB da Rumaisa a jikin katin sai ya furta albarkacin bakinsa,sun yi mamakin rashin zuciya irin