Showing 144001 words to 147000 words out of 268949 words
yaya Abba ni Sadiya kake jifa da wannan muggan maganganu?"
"Ke
ɗ
in har wata tsiya ce da ba za a jefa ki da muggan maganganu ba? Ke bari ki ji ki daina gani ina daga miki ƙafa ina la
lla
ɓ
aki ki
ɗ
auke ni just for granted, duk lokacin da kika sha ƙwayar ki ta birkita miki tunani ki zo ki baza min hauka, to daga yau ba zan sake lamunta da wannan iskanci ba wuce ga hanya nan ki fita min daga office.
Wani zazzafan numfashi Sadiya ta sauke
hawaye masu zafin gaske suna silalo mata akan kumatunta, sai da ta ƙare masa kallo from head to toe kamin ta wani girgiza kai hawaye suna watse akan fuskarta "Kada ka yi tunani wa
ɗ
annan maganganu naka za su yi tasiri akaina na haƙura da kai wallahi ko dar
ban ji ba asalima sun da
ɗ
a ƙara min kwarin gwiwa, sai na sake zama matarka Yayanmu a karo na biyu ko kana so ko baka so we'll surely get back together saboda zallan ƙiyayya da kake min sai ka tanadin wuƙa da za ka dabamin ko ka yanka ni a daren farkon mu k
amar dai yadda nai maka a wancan karo.
#JEEDDAH ALIYU
#ASMY B ALIYU
#KURMAN ALLO
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Sha
idar biya
08098456130
KATIN MTN Ta
👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN
ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
NORMAL
GROUP 500
VIP 1000
[1/7, 10:18 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
Love Story
#Gwagwarmaya
#Team Tagwaye
059.
(MASARAUTAR KUDU)
Abu kamar wasa masu iya magana suka ce ƙaramar magan
a ta zama babba, domin kuwa ta tabbata Ciroma shi ne za
ɓ
a
ɓɓ
en sabon sarkin kudu, lokaci da wannan magana ta kai kunnen Kilishi yanke jiki tayi ta fa
ɗ
i ta riga ta ƙwallafa ranta, akan Ahmadu ne zai zama sabon sarki duk wani burinta akan Ahmadu yake, sai gas
hi Ciroma ya yi mata shigar sauri lokacin da wannan labarin ya riske mai babban
ɗ
aki ko ka
ɗ
an hakan bai mata da
ɗ
i ba domin ita ma burinta ace Aliyu ne zai hau karagar mulkin kudu shi kansa Aliyu yaso ace Ahmadu ne ya zama sarki ba Ciroma ba. A dalilin mugu
n halin Ciroma da ya gama sani da wahala ya yiwa talakawa adalci. Sai dai ba yadda suka iya saboda manyan fada ne suka za
ɓ
e shi. Aliyu na Uku bai baro masarauta ba har sai da aka saka date
ɗ
in nadin su a wannan karo bai nuna ƙin amincewarsa ba, fahimtar da
ya yi burin mahaifiyarsa kenan na gani ya kar
ɓ
i sarauta. Koda ya koma Lagos kwana sa uku a ya wuce Germany akan wani business trip.
KIM'S AUTOMOBILE INDUSTRY LAGOS
Anaal zaune a office
ɗ
inta hannunta riƙe da wayarta picture
ɗ
in AB take kallo batasan ya
ushe zuciyarta ta kamu da matsananciyar soyayyarsa ba, tana ji a yanzu ya zama wani bangare na jikinta, soyayyarsa tayi mata wani kalan kamu
da ba za ta iya haƙura dashi ba. Shi ne namiji na farko da zuciyarta ta fara so gashi bai masan tana yi ba iyakacin
sa da ita abun da ya shafi business
ɗ
insu duk da tana da masaniyar bai da
ɗ
e da yin aure ba, sai take gani shi
ɗ
in mijin mace hu
ɗ
u ne za ta iya samun gurbi a zuciyarsa. Number
ɗ
insa ta yi dialling tana dab da tsinkewa ya yi picking muryarsa ka
ɗ
ai da Anaal t
a ji a dodon kunnenta sai da ta saki ƙarfaffiyar ajiyar zuciya ta ji wata irin natsuwa tana saukar mata cikin taushin muryarsa yai mata sallama, sai dai wani irin zullumi na rashin sani me za ta ce dashi ya lullu
ɓ
e ta "Hello mss Anaal kina ji na kuwa?
Da
sauri Anaal ta katse kiran tana danne sautin da zuciyarta yake, tana sauke wahalallen numfashi a tunaninta AB zai kirata sai daga sabanin tunanin nata, don kuwa bai kira ta
ɗ
in ba ga zuciyarta sai azalzalarta da son sake jin muryarsa tayi nisa a tunaninsa
har bata ji sanda Zaheed ya turo ƙofar office
ɗ
in nata ya shigo yana gani yadda ta kurawa wayarta ido cikin san
ɗ
a ya qaraso gabda ita ya fizge wayar hakan yasa ta zubura ta miƙe tsaye Zaheed ya tintsire da dariya yana mai kai idanunsa akan screen
ɗ
in way
arta, picture
ɗ
in wanda yaga tana kallo yasa shi
ɗ
agowa da sauri ya yada ganinsa akanta cikin sauri ta kauda fuska "Sis kar dai ki cemin you're in love with this guy?"
Kasa bashi amsa Anaal tayi sai kawai ta nufi
ɗ
aya daga cikin cushion
ɗ
in dake cikin off
ice
ɗ
in nata, ta zauna tare da talla
ɓ
e kumatunta da hannayenta biyu. Zaheed ya tako ya zauna kusa da ita sai da ya kare mata kallo kamin ya sake maimaita mata tambayarsa da farko "I don't know.
"Ban gane ba kisani ba me hakan yake nufi Anaal?"
"Zaheed ko
da ina sonshi ba wani amfani acikin soyayyar da nake masa gara kawai nayi kokari yakice shi daga raina.
"Hey! Don't say that idan har da gaske kina sonshi you have to fight for his love, ba abun da kika rasa na cikakkiyar mace firstly you're an educated b
oth boko da ilimin addini Allah ya wadata ki dasu also you're a very beautiful girl kowanne namiji yana da burin mallakar mace irinki saboda haka kada ki tsaya wasa just fight to get his love.
"Ba za ka gane ba Zaheed he's married yana da mata ko wata
ɗ
aya bai yi ba da aure.
"So what don yana da aure kin manta da Addini ya hore masa da ya aure mace har guda hu
ɗ
u?"
"Ban manta ba Zaheed sai dai bansan nayi abun da zai ta
ɓ
a kima da darajata, ta 'ya mace.
"Anaal ni kaina ba zan so ki yi abun da zai ta
ɓ
a
mutuncinki ba amman zan so ki sami namiji da kike so, dan ki fa
ɗ
amasa kina sonshi ba zunubi bane dan Allah kada ki cuce kanki.
"Okay! Na ji zan yi tunani akai idan naga dacewar na gayamasa zan fa
ɗ
amasa
ɗ
in.
"Shi kenan ki yi tunani mai kyau kada ki kwari
kanki ki dawo daga baya kina danasani.
Murmushi kurum Anaal tayi tare da amsar wayarta daga hannunsa.
***********
Wata kalar tsawa AB ya dakawa Sadiya har ga Allah haƙuri sa ya fara karewa ta fara kai shi makura, cikin kakkausar murya ya ce da ita "Sad
iya wannan shi ne kashedi na dake na ƙarshe idan ba ki ficemin daga office ba wallahil-azim zan yi miki wulaƙanci da ba a ta
ɓ
a yi miki kwatakwacinsa ba.
"Zan fita Yayanmu ba wai dan kace za ka wulakanta ni ba kawai dai zan fita ne a bisa ra'ayin kaina, du
k masifa da wulaƙanci da za ka yi ba zai dame ni ba ballantana ya hana min cimma burina akanka.
Tana ƙarasa magana ta dauki handbag
ɗ
inta a fusace ta fice ta bu
ɗ
e kofa tare da rufu ta da ƙarfi, AB ya
ɗ
auki telephone ya kira secretary
ɗ
insa Skyler ya bata
umarnin daga yanzu ko Sadiya ta zo karta sake ta barta ta shigo masa office.
Sadiya tana baro office
ɗ
in AB tayo gidansu Rumaisa har cikin compound
ɗ
in gidan tayi parking motarta ta kashe motar tare da fitowa ta nufi entrance
ɗ
in gidan kanta tsaye ta tu
ra ƙofar main parlor mai aikin gidan ta fara cin karo da ita cikin zuciyarta tana bugawa da kalli mai aikin tare da tambayarta mutane gidan "Ammi ta fita sai in aunty Rumaisa za a kira miki.
Kyakkyawar ajiyar zuciya Sadiya tayi tare da fa
ɗ
in a kira mata R
umaisa
ɗ
in daman gunta ta zo, 'yar aiki har ta fara haura mattakalar bene Sadiya ta dakatar da ita ta hanyar fa
ɗ
in ta nuna mata
ɗ
akin nata kawai ta same ta acan, a tunani mai aiki Sadiya tana
ɗ
aya daga cikin ƙawayen Rumaisa ne saboda kusan kullum sai ƙaway
en nata sun zo suna tayata shirye-shiryen bikinta da ya karato don haka bata kawo komai aranta ba ta wuce gaba Sadiya ta bi ta a baya suna zuwa daidai ƙofar shiga
ɗ
akin Sadiya ta dakatar da ita "Komawarki bakin aikinki zan ƙarasa da kaina.
Batareda da mai
aikin tace komai ba ta juya abinta, kai tsaye Sadiya ta tura ƙofar ta shiga ba ko neman izni balle sallama daidai Rumaisa ta fito daga wanka tana daure da ƙaramin towel wanda iyakancinsa cinyoyinta, hannunta riƙe da hand towel tana goge gefen wuyanta, jin
an turo ƙofar
ɗ
akinta batareda da an yi knocking ba yasata yada ganinta akan ƙofar wacce ta gani ta shigo ce ta haifar mata da faduwa gaba "Sadiya!!
Ta kira sunanta da madaukakin mamaki shimfi
ɗ
e akan fuskarta.
Cike da izza da zallan izgilanci Sadiya ta
tako ta iso gaban Rumaisa ta tsaya ta shiga kare mata kallo from head to toe, sai kuma ta ja dogon tsaki "Sadiya lafiya za ka fadomin
ɗ
aki babu neman izinina tsabar wulaƙanci da rainin wayau ki dube ni sama da ƙasa ki ka min tsaki kanki
ɗ
aya kuwa kodai kin
fara shaye-shaye ne?"
Cikin tafarfasar zuciya Sadiya ta jefa idanunta cikin ƙwayar idon Rumaisa, ranta yana mata ƙuna wato kowa ma ya gama sani tana tu'ammali da miyagun kwayoyi wato yanzu kowa ya bu
ɗ
e bakinsa zai mata magana sai ya gorata mata saboda ha
ka ta ji ranta na
ɓ
aci zuciyata ta harzuƙa "Zuwa nayi na kashe miki garga
ɗ
i da kakkausar murya Rumaisa kada soyayyar yayanmu ta rufe miki ido ki kasa gane irin masifar da kike kokarin jefa kanki. Rumaisa kisani bakin rijiya fa ba wurin wasan makaho bane mi
jina yafi karfin kucakar mace irinki kada ki sake ki aure mijina idan har kika bari ƙaddarar aure ta shiga tsakaninku na rantse wanda rayuwata take hannunsa sai na gana miki azaba sai na mayar da rayuwarki abin kwatancce. Abba nawa ne ni ka
ɗ
ai duk 'yar da
ta kuskura ta rabe shi sai na datse mata farin cikinta sai na mayar da duniyarta baƙa wulik!
Rumaisa ta
ɗ
age girar ido tare da rungume hannuwanta a ƙirjinta, tana kallon bakin Sadiya yadda take da irin wannan ƙarfin hali na shigowa cikin gidansu, kuma har
cikin
ɗ
akinta sannan kuma tana mata gargadi ta rabuda AB wanda dukka kwanaki ƙalilan ya rage musu, su mallaki juna ta hanyar aure lallai kuwa Sadiya bata da hankali cikakkiyar mahaukaciya ce in ma banda hauka ita da AB yake auren ƙanwarta uwa
ɗ
aya uba
ɗ
ay
a meye gamin ta da zuwa yi mata kashedi akansa sai dai Aydah ita da take matarsa ba dai ita ba da ta gama zama tarihi acikin rayuwarsa. Sai kawai abin yabawa Rumaisa dariya ta saukar da hannayenta daga ƙirjinta tayi flagging da hand towel
ɗ
in dake riƙe da
hannun
nata, ta yiwa Sadiya kaskantatcen kallo "Ke wama kike da suna?oh Sadiya ko ke har kin isa ki shigo mana gida ki karanta min bayan littafi sannan kuma ki yi tunani karatun naki zai girgiza ni?" Idan haka yaudararriyar zuciyarki ta gayamiki Sadiya tay
i kuskure, Abba Bashir ya yi miki nisan da har ki kwanta dama ba za ki taba samun sa ai abin da ba ki sani ba Sadiya opportunity comes once kin ri ga da ki yi wasa da damarki Abba Bashir ya subuce miki, yadda kika bar nonon uwarki haka zalika kika bar Abb
a.
Wani irin zazzafan numfashi Sadiya take saukewa Rumaisa tana dasa aya tayi kukan kure ta cafke wuyanta, nan take suka kaure da ƙazamin dambe
ɗ
an towel
ɗ
in jikin Rumaisa ya zame ya fa
ɗ
i ƙasa hakan ne ya bawa Sadiya damar cafkar boobs
ɗ
in Rumaisa ta ja s
u da bala'in ƙarfi tamkar dai yadda ake jan hanjin akuya wani kalan ihu Rumaisa ta ƙwalla ji take tamkar ana zare mata rai Sadiya bata sakar mata boobs
ɗ
in nata ba sai ƙara mur
ɗ
e su take yi, a haka ta ja ta zuwa ga dressing mirror ta buga kanta ga mirror
ɗ
in nan take ya tarwatse jini ya yi inda yake so yayin da numfashin Rumaisa ya tsaya cak! Sadiya ta sake ta ta zube ƙasa hakan bai sa Sadiya ta kyaleta bin ta tayi ta haye ruwan cikinta tayi ta dukanta ga Rumaisa yashe tsirara haihuwar uwarta, buri da fatan
Sadiya Rumaisa ta mutu, cikin sauri ta fito daga
ɗ
akin har ta sauko downstairs parlor ta fice bata ha
ɗ
u da mai aiki ba. Zuciyata ba ko dar balle alamar tsorata ta ja motarta maigadi ya bu
ɗ
e mata gate ta fice abinta. Daga gidansu Rumaisa tayo gida kai tsay
e
ɗ
akin Mami ta wuce ta tarar da Mami tsaye a jikin wardrobe
ɗ
inta tana shirya kayanta da aka kawo daga wurin wanki, zubewa tayi akan gadon Mami tana wani sauke numfashi
ɗ
a
ɗɗ
aya da gaske ba za ta lamunci ta rasa AB ba domin kuwa ya zama mata tamkar rayuwat
a ne tana sonsa kwatankwacin Irin so da komai za ta iya aikatawa dan kawai ta same shi wannan abun da ta yiwa Rumaisa somin ta
ɓ
i ne wanda tanadarwa da Aydah sai yafi na Rumaisa madawaki muni sai ta fincike su da ƙarfin tsiya daga rayuwar Abba Bashir, guntu
n tsaki Mami ta ja tare da rufe wardrobe
ɗ
in ta ƙaraso gefen Sadiya ta zauna "ke lafiya kika shigo min kina wannan irin sauke numfashi tamkar wacce ta yi tseren gudun gasar Olympic ta zo ta
ɗ
aya?"
Sadiya bata iya furta uffan ba jin maganganu Mami take yi
suna amsa kuwa acikin kwayar kanta, ta runtse idanuwanta da karfi har Mami na iya gani yanda ƙirjinta ke bugawa fat fat "Sadiya ki yi min magana mana ko bakida lafiya ne na kira doctor ya zo ya duba ki ko kuma ki tashi mu tafi asibiti.
Still Sadiya bata c
e komai ba hakan ya hasala Mami ta rufe ta da fa
ɗ
a, cikin mugun yanayi Sadiya ta bu
ɗ
e idanunta da suka yi jajur ta kalle Mami dasu kamin cikin rawar murya ta furta "Mami ina sonsa ina azabar sonsa idan har zan rasa shi to kuwa babu wata 'ya mace da za ta s
ame shi na kashe Rumaisa madawaki saura Aydah dukka su biyu ba zan barsu da rai ba.
"Innalillahi wa'inna illahim raji'um! Me kike fa
ɗ
a ne Sadiya kisa fa na ji kin fa
ɗ
a? Anya kuwa Sadiya ba ki shawo kwayar da tafi ƙarfin ƙwaƙwalwarki ba?" Aydah fa ƙanwarki
ce ta jini kike fa
ɗ
ar za ki kasheta saboda wani ƙato
ɗ
an shegiya wanda bai da cikakken asali.
"Mami ko daga sama Yayanmu ya fado ina sonsa a haka shi ne duniya ta kisa ita ce hanyar da ka
ɗ
ai zai gamsar da Yayanmu irin matsanancin so da nake masa. Wawan d
uka Mami ta kai mata a baki ta shiga zuba mata masifa a rikice Mami ta fizge hannunta ta miƙar da ita tsaye hijab Mami ta dauko kasa saka shi tayi, ta ja hannun Sadiya suka fice da sauri parking lot Mami ta nufa da ita ta bu
ɗ
e front seat ta tura ta kana t
a maida murfi ta rufe ta zagaya ta zauna a mazaunin direba
ta ja mota Balmo maigadi ya bu
ɗ
e musu gate "Mami ina za ki kaini ne naga sai sharara gudu kike?
"Gidan ubanki zan kai ki Sadiya shegiyar yarinya wacce ke shirin dauko min bala'i da masifa da suka
fi ƙarfina ina zaman zamana kin je ki dauko mana masifa kina tsammani za ki kashe Rumaisa a banza ne wawuyar banza mahaukaciya.
Sadiya ta dafe goshinta sai lokaci ƙwaƙwalwata ta fara aiki daidai tabbas idan Rumaisa ta mutu kashinta ya bushe ita ma dole a
kashe ta, domin ita ma Rumaisa tana da gata iyayenta ba za su bar kisanta ya je a banza ba. Nan da nan Sadiya ta fara nadaman abun da ta aikata ta fashe da kuka "Na shiga uku Mami.
"Baki shiga ba tukuna dai tun da ke kin zama daƙiƙƙiya Kwata-kwata bakya t
unani da ƙwaƙwalwarki gashinan akan wani shege za ki jefa mu a masifa ke kuma ki kare rayuwarki a gidan kaso.
Jin abun da Mami take fa
ɗ
a yasa Sadiya ta karawa kukanta sauti Mami tana tafe tana fa
ɗ
a tare da zagin Sadiya. Unguwar su aunty Safeena suka nufa
daidai gate
ɗ
in gidan Mami ta tsaya tayi horn