Showing 162001 words to 165000 words out of 268949 words

Chapter 55 - KURMAN ALLO COMPLATE

/>
iga yi ta zubawa Aydah ido tana sauraren me zatace "dama jiya ne uhm ummm to ki daina kallona ido cikin ido yaya Siyam.

Da sauri Siyama ta dauke kanta.

"Ba jiya bane sai yayanmu yayi min kiss ya sha min no.....da sauri Siyama ta rufe bakin Aydah tana wan

i irin zaro ido,baki da hankali wannan yarinyar da gaske bakida hankali

"Ubanwa ya fa

ɗ

a maki ana fa

ɗ

in,wannan maganar "Tamkar Aydah zata yi kuka ganin yadda Siyama ta rude lokaci

ɗ

aya. "Nifa daman tambayarki zanyi ai naga shi yayana ne Right?"yace babu au

re a tsakaninmu kuma a islamiyya ana fa

ɗ

a idan babu aure tsakaninka da mutum bai kamata.....!"da sauri Siyama ta katseta ta gano dai har yau kanwar tata doluwa ce da alamar babu Abun da ya shiga tsakaninta da yaya Abba ,har lokacin kallon juna kawai suke w

ani irin tausayin kanwarta ya lullubeta musamman idan ta tuna wacce za'a kawo mata a matsayin kishiya. "Duk karatun littafan Hausan da kike har ma dana turanci sun tashi abanza, waya fa

ɗ

a maki yaya Abba ba mijinki bane?"

Siyama aje kunya tayi ta soma yiwa

kanwar tata bayani sai taga Aydah ta tura baki tana fa

ɗ

in "nifa duka nasan waya'annan abubuwan yaya Siyam ni wallahi tsoron yayanmu ma nakeji tun jiha baki ga yadda ya birkice ba kamar mai dauke da jinnu akansa.

Baki sake Siyama ke kallonta

"Auh Allah

?"tsoronsa kike ji kou?"shikenan tunda bakya so ya taba ki idan Rumaisa tazo sai ya taba ta ai ta ba za ta ce bata so ba.

Nan take Aydah ta dauke wuta tamkar an aiko mata da sakon mutuwa yadda take tsare Rumaisa da ido yasa tace

"Ehhhh! kina kallona gask

iya na fa

ɗ

a sai ita ya rika tabata tunda tsoro kike ji.

kwanciyya Aydah tayi tana wani juyawa Siyama

ɗ

in baya da alamar dai maganar Siyama ta bata mata rai har ta hango yadda Rumaisa zata hau jikin yayanta haushi duk ya gama cikata ita ko hannun Rumaisa b

ata son ya rika barantana yayi wani abu da jikinta. Dakin Siyama ta rika kallo ta sauke numfashi tana fa

ɗ

in."duk yau baki share dakin nan ba Aydah kalli kan gadonki? kamar kinyi dambe akansa halinki na nan ba zaki ta

ɓ

a canjawa ba kinga idan Rumaisa tazo sa

i ta yiwa yayanmu gyaran

ɗ

aki.

A wani irin zabura tayi ta mike tana kallon Siyama,sauran ka

ɗ

an Siyama ta saki dariya da gaske little sis din nata she's madly in love with Yaya Abba.! addu'a Siyama ke Allah yasa shima yayan nasu yana jin kwatankwacin abun

da Aydah ke ji akansa.

#JEEDDAH ALIYU

#ASMY B ALIYU

#KURMAN ALLO

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy

b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[1/11, 2:41 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels

066.

Sai da Siyama ta taimaka mata suka gyara

ɗ

akin aka share akayi mopping

har toilet ta kunna turaren wuta ,bayan sun gama Siyama ta koma ta kwanta ganin Aydah still tana tsaye tamkar wacce aka saka tayi tsaye

ɗ

in.

"Ba wankan zaki shiga ba rana nayi,na fiso na koma gida da wuri?"

Siyama ta fa

ɗ

a tana kallon Aydah

ɗ

akin yayanmu

zanje na gyara. Ɗan bu

ɗ

e ido Siyama tayi kafin ta mike daga kwance da take tamkar wacce ta tuna wani abu tace "To muje ki gyara masa mana.

Koda suka shiga su Aunty Raliya na a parlor ana saka kujeru dama daga Siyama har Aydah babu wanda ya kulasu sukayi

hanyar master bedroom

ɗ

in yayansu da ido Aunty Raliya tabisu ta rasa ma wacece matar Abban acikinsu. tunaninta yafi karkata akan ko Siyama ce.

Siyama sai tsaki take ita

ɗ

aya, idan banda wulakanci duk parlor gidan nan ba'a ga inda za'a aza mata kujeru ba

sai a bangaren yaya Abba dan salon iyayi meyaci parlor kasa yaushe ma aka zuba kayan, ita dai Aydah batace komai ba kan soofa ta koma ta zauna duk ranta a dagule ta rasa meke mata dadi."auh zaunawa ma kikayi ko kin fasa?"ki shiga ki wanke masa toilet ki ba

ri na gyara gadon,ai gara

ɗ

akin yaya Abba da dakin

ki dan nasa yafi tsari duk abun da yayi amfani yana mayar dashi wurinsa. Sai kusan 2 na rana suka yi shirin fita har

ɗ

aki Aydah ta samu Huwaila lokacin ta kammala abincin rana tana kwance kawai tana huta

wa.

"Aunty Huwaila zamu fita da yaya Siyam Amman ba dadewa zamu yi ba, Huwaila tabi Aydah da kallo tana cikin riga da skirt na Atamfar kalar blue da fari ajikinta tayi kyau sosai kamar ka saceta ka gudu sallama suka yiwa Huwaila, acikin motar Siyama ta ku

nna wakar hamisu breaker mai suna(BURI)shiru Ahdah tayi gami da kwantar da kanta cikin seat

ɗ

in motar tunanin yayanta duk ya cika ta yau koda ta tashi bata gansa ba. Huwaila ma tace mata bata ji fitarsa ba wata irin kewarsa ce ke zagaye mata zuciyarta

bab

u wanda yasan yana office dan rufe kansa yayi sai wuraren la'asar da yayi bacci ya tashi ga kansa da yayi masa wani irin nauyi ga mugun jirin da yake ji sai lokacin ya tuna da ko break

fast bai yi ba dafe kansa yayi yana karanto addu'a dan neman samun nu

tsuwa ,sai da ya kai minti goma a haka ya lalubi car key

ɗ

insa da ya aje ya mayar cikin aljihun wandonsa, ta baya ya fice daga office

ɗ

insa addu'a daya ya ta maimaita wa Allah yasa kar ya hadu da wani a parking lot Allah ya karbi addu'arsa har ya fice babu

wanda ya lura sai maigadi da ya bu

ɗ

e masa gate sai lokacin ya kunna wayarsa ya ajeta messages sun gama shigowa wanda duk na Rumaisa ne sai kuma na MTN.

Saƙon Rumaisa na farko shi ne "Habeebi inata kiran wayarka a kashe hop Lafiya?"sai kuma na biyu su Aun

ty Raliya zasu zo da mai jera kaya,

Na uku."ka sakani a damu dan Allah ka kunna wayarka muyi magana. haka ya ta karanta sakonanta duk na tambayar lafiarsa ne,dilaliing lambarta yayi tamkar jira take tana shiga ta dauka yana jin yadda take jan numfashi tan

a saukewa cikin shagwaba take fa

ɗ

in."ba ka saba kashe waya ba meya samu wayarka tun safe.?"nan ma shiru yayi babu amsa shi ya daga hankalin Rumaisa?"baka da lafiya ne hayati.

"Ya kike?"ya fa

ɗ

a da muryar da ta kusan karya zuciyar Rumaisa,kamar baka da lafi

ya Are you really owk?"Lafiya lau muryarka wani iri kana ina haka?"kamar kana driving,ina hanya Rumaisa idan na isa zan kiraki.

Bai jira me zata fa

ɗ

a ba ya sauke wayar,dama bukatarsa taji lafiyarsa kuma taji baya son magana da kowa da komai duk lokacin da

ya tuna abunda ya ha

ɗ

asa da Aidah kwakwarsa hargitsewa take baya ma son ya tuna wani tsakar kansa da na Aydah yake jin yana sauka cikin zuciyarsa,aodaddafe ya karasa gida jikinsa gabaki

ɗ

aya ciwo yake yana kuma bukatar yin wanka Huwaila taje ta bu

ɗ

e masa

kofa lokacin da ya shigo gidan gaishesa tayi batareda ya ha

ɗ

a ido daita ba ya amsa kafin yace yana bukatar bakin tea ta soya masa egg ta baiwa Aydah ta kawo masa sai da zuciyar Huwaila ta tsinke.cikin rawar murya take fa

ɗ

in. "Yayanmu Aydah sun fita da Siya

ma.!"wani irin kallo ya juya yana yimata tamkar itace Aydah

Wanda Huwaila tasa hanjin cikinta sun fara ya mutsewa bai kara cewa komai ba ya wuce sama direct zuwa lokacin su Aunty Raliya sun gama jerawa Rumaisa kayanta,bin parlor ya riƙa yi da kallo yadda

aka canja sa lokaci

ɗ

aya har aransa yaji tsarin wancan kayan yafi yimasa kyau akan wannan ko ka

ɗ

an baiga abunda ya burgesa ba acikin parlor sai window side na hotonsu da aka kafa a parlor wanda yasan aikin Rumaisa ne ire-iren hotunan da take dauka dashi n

e a gidansu ta cira ta bada aka wanka mata ,hoton yayi kyau sosai duk da Rumaisa kawai ke murmushi a hoton kai tsaye master bedroom

ɗ

insa ya wuce,yana bin bedroom

ɗ

in da kallo sai Ƙamshin turaren wuta ke tashi kai tsaye ransa ya fa

ɗ

a masa aikin Siyama ne d

an yasan Aydah son jiki ba zai barta ta gyara masa daki ba ita ma neman me gyara mata take dan haka yake gyara abunsa bai ta

ɓ

a bai wa Huwaila damar shigowa bangarensa ba. Sai lokacin ma ya tuna fitar da Siyama

ɗ

in tayi da Aydah ransa yaji yana wani irin

ɓ

a

ci daukar wayarsa yayi ya shiga kiran Siyama har ta gama bata dauka ba yana kara kira ta dauka da cikakkiyar sallama bai tsaya karbar sallamarta ba yake tambayarta ina suka tafi?"da izinin wa zata zo har gidansa ta dauki Aydah su fita yawo. yadda Siyama ta

ji yana fa

ɗ

a tamkar zai canyeta a wayar da alamar ransa a

ɓ

ace yake taji idanunta sun ciko da hawaye,minti goma sha biyar Siyam ki dawo min da matata idan ba haka ba sai nayi mummunan sa

ɓ

a maki. Da haka ya sauke wayar sai huci yake tamkar wani mayunwacin z

aki mai jin yunwa, hannu yasa cikin sumar kansa yana ta hargitsawa, toilet ya shige yana sakarwa kansa ruwa akai,baya son tuna wannan

yanayin shida Aydah ya hana zuciyarsa hutawa daga bugawa tun a mota Aydah taga yanayin Siyama ya canja dan bata nan lokaci

n da tayi wayar ta shiga toilet.

Yaya Siyam baki biya Dani siyan ice cream din ba kuma fa kinyi alkawari.

"Ki kira mijinki sai ya siyo maki ni gida zan wuce yammah tayi ,rai a

ɓ

ace Aydah ke fa

ɗ

in "babu kyau saba alkawari yaya Siyam."ita dai Siyama banza

tayi wa aidah a motar suna ƙarasawa gidan AB tayi parking motarta a bakin gate batareda tayi horn ba mai gadi ya bude,da mamaki Aydah ke fa

ɗ

in."kin fasa kwana anan

ɗ

in "sai wani lokaci Siyam ta fa

ɗ

a rai a ha

ɗ

e,haushi ya kama aidah ta fice daga motar ta nuf

i get.tunda ta doshi cikin compound ta hangi motar AB taji hanjin cikinta na yamutsewa,tamkar tayi kuka take fa

ɗ

in "shine yaya siyam tasan yayanmu ya dawo ne shiyasa taki shiga,kasa bi ta cikin gidan tayi zagayawa tayi ta cikin balcony kofar kitchen tana t

a addu'a Allah yasa babu key ajikin kofar tana rika handling kofar ta Murda tana turawa taji ya bude wata irin ajiyar zuciya ta sauke dai dai me wanda tayi ido biyu dashi yasa gabanta yayi mummunan bugawa ya har

ɗ

e hannunsa akan kirjinsa yana bin ta da wani

irin kallon da tunda tayi wayau bai ta

ɓ

a yimata kalarsa ba jin take tamkar ta juya,hawaye taji suna cika idonta lokaci

ɗ

aya jikinta ya shiga kadawa duk takun da yake yana zuwa gabanta da yadda kalar bugun zuciyarta ke canjawa sai da ya karaso har inda tak

e yana ha

ɗ

e filin da yayi saura a tsakaninsu ga bango Aydah ta nanne tana tattare jikinta wuri

ɗ

aya,kallon yadda jikinta ke kadawa yake ta rufe idonta hawaye na forming akan fuskarta, fuskarta kawai yake bi da kallo tamkar mai son gano wani abu acikin fusk

artata har ya tsayar da idanunsa akan bakinta wani irin bugawa zuciyarsa keyi pink din janbakin da ta shafa yaji yana wani irin jansa tamkar an jona masa wutar lantarki yadda jikin nasa ke kadawa yadda zuciyarsa ke umartarsa akan yayi abunda gangar jikinsa

ke so lokaci

ɗ

aya taji an wani rike kafadarta kara ta saki tana bu

ɗ

e idonta a tsorace cikin rawar murya da banbaki take fa

ɗ

in ."dan Allah Yayanmu kayi hakuri tarefa da yaya Siyam muka fita kuma na kira wayarka baka dauka ba ta karasa cikin kalar shawagaba

r da ta kusa rikita sauran lissafin dake cikin kansa

Jada baya ya shigayi murya a shake yake fa

ɗ

in "ta kawo masa bakin tea yanzu.juyawa yayi ya fice daga kitchen din.kunkuni ta shigayi aranta tana fa

ɗ

in "na zata Rumaisa zaka kira ta kaima."ta fa

ɗ

a rai a

ɓ

ace tamkar yana ganinta dakin Huwaila ta shige tana tambayarta bakin tea yayanta huwaila sai tambayarta take ina siyama din."a gajarce take fa

ɗ

in."ta wuce juyawa tayi ta tafi cikin dinning area ta ha

ɗ

a masa bakin tea ta dauki wainar kwai acikin plate ta n

ufi sama.tana shiga cikin parlor nasa tayi wani kicin-kicin da fuska sai bin parlor take da kallo har lokaci Abba na zaune cikin parlor ya dafe kansa da duka hannu biyu daga shi sai tree quarter da shirt marar nauyi,ƙarasawa tayi ta

ɗ

ora masa akan side tab

le hankalinta duk yana kan window side din hoton yayanta da Rumaisa ashe bata aza cup tea din daidai ba jin kawai tayi ya dawo mata a kafa wani irin kalar ihu ta saki tana zama a kasa tana rike kafarta tamkar wacce aka yanka."a gigice AB ya karaso wurin ya

na rika kafar wani irin kuka ta fashe dashi ga kukan ruwan zafin data kona kafa dashi gana kuma kan me Rumaisa zata wani kafa hotonsu a parlor yayanta."kukan da take yaketa har gitsa sa har yana kasa controlling din fushinsa ya wani daka mata tsawa yana fi

ddo mata da manyyan fararen idanunsa yana fa

ɗ

in."tayi masa shiru.

Tsit tayi tana ha

ɗ

e kukan sakin kafar yayi ya miqe tsaye ya nufi master bedroom dinsa bai jima ba ya fito da cream a hannunsa dukawa yayi ya shiga shafa mata saboda takaici jin take kamar t

a fisge kafar har ya gama hawaye basu daina zubar mata ba daman yana sakin kafar tayi kokarin mikewa tsaye ganin bata son

tafia yasan ta fiye raki ba Tareda wani tunani ba taji ya dauketa dukanta ya fice daga parlor kai tsaye

ɗ

akinta ya nufa daita har kan

gadonta ya kaita ya aje,ya juya batareda yace mata komai ba ya fice daga dakin daman yana fita ta kifa kanta a pillow ta fashe da wani irin kuka mai sosa rai.tayi kukanta ta gaji a haka tayi bacci sai bayan sallar magarib jin shirun yayi yawa yasa huwaila

ta taho sama.kai tsaye dakin aidah ta bu

ɗ

e,ganin tayi har lokacin tana bacci dakyar huwaila ta tasheta ganin yadda idonta ya rine lokaci

ɗ

aya Tasan kuka tayi sai dai bata tambayi dalilin kukanta ba tace mata har angama sallah.

An kusa fara series

ɗ

inki."(

unfortunately love)daman aidah tana kalla a zeeword kullum.ita yau yadda take jin zuciyarta a cunkushe bata ma da karfin yin wani kallo.huwaila na barin dakin itama ta nufi toilet...

#JEEDDAH ALIYU

#ASMY B ALIYU

#KURMAN ALLO

Domin biyan ƙ

udin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

0808620776

4

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S F

ari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[1/12, 3:42 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIY

U

&

ASMY B ALIYU

Love Story

#Gwagwarmaya

#Team Tagwaye

067.

Bayan Aydah ta fito daga wanka ta shimfida praymat tayi sallar magarib tana sallamewa ta sunne kanta tsakanin cinyoyinta ita ba kuka take yi ba amma gara ma ace kukan ne take yi a iri

n ra

ɗ

a

ɗ

i da ƙunci da take ji a zuciyarta. A duk sanda ta tuna da cewa saura kwanaki uku Rumaisa ta shigo gidanan a matsayin matar yaya Abba sai ta ji wani abu ya dunƙule mata a ƙahon zuciya. Tana nan zaune tana tufka da warwara har aka yi kiran sallar isha

ta tashi ta gabatar da sallah, jikinta a mugun mace ta nufi closet

ɗ

inta ta ciro riga da wando na bacci ta saka

kana ta sauka ƙasa motsin Huwaila ta ji a kitchen shiyasa kanta tsaye ta wuce kitchen

ɗ

in "sannu da aiki aunty Huwaila fruits salad ake ha

ɗ

a ma

na?"

"Uhm! Yayanmu ne ya umarce ni da na ha

ɗ

a masa.

"To nima a ha

ɗ

a ni zan sha.

Ƙ

arasawa tayi kusa da Huwaila ta tayata yanka fruits

ɗ

in tare suka yi komai bayan sun kammala Huwaila ta zubawa AB nasa acikin matsakaici bowl

🥣

tare da spoon ta miƙawa Ayd

ah ta ce ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login