Showing 207001 words to 210000 words out of 268949 words
har bacci take bata da nauyin bacci da gangan kawai taki bu
ɗ
e masa kofa zuwa yayi ya wuce Rumaisah ya nufi master bedroom
ɗ
insa batareda
yayi mata magana ba. Da kallo Rumaisa ta bisa tana sakin Murmushin mugunta
Dan tana jin irin bugun kofar da yake yiwa Aydah Amman taki budewa.
Koda ta samesa dakin har yayi light 0ff yabar (dim light.)a hankali Rumaisa ta hau kan bed
ɗ
in tana kwantar da
kanta a bayansa tana shafa ƙirjinsa cikin wani irin salo.
Ƙ
oƙarin cire hannunta yake cikin jikinsa ko ka
ɗ
an baya cikin yanayin da zai biyewa Rumaisah
ɗ
in,kuma baya so tafiya tayi nisa tunda ba lafiya gareta ba komai ya kwace masa juyowa yayi yana sakata
cikin jikinsa duka cikin sanyin murya yake fa
ɗ
in."muyi bacci Rumaisah,
ɗ
an ha
ɗ
e fuska tayi tana fa
ɗ
in."saboda baka da lokacina baka bukata ta saboda kaga bani da lafiya.!"
Ta ƙarasa magana cikin rawar muryar da AB yaji wani iri
"Haba Rumaisah!
Ya fa
ɗ
a da
wani yanayi a muryarsa. "Haka ne mana da ina da amfani a wurinka ba zan ta
ɓ
a ka ba ka nuna baka so.
Tana rufe baki ya shiga romancing
ɗ
inta dan kurum ya faran ta mata rai sai da ta samu natsuwar da take buƙata ya juya mata baya yana sauke wani irin numfa
shi mai wahala,a daren ba wani baccin kirki ya samu yayi ba yayin da Rumaisah tayi baccinta cikin jin dadi da natsuwa. Yana dawowa sallar Asuba,ya koma ya kwanta daman saboda fushin da yake yi da Aydah ko kofar
ɗ
akinta bai kalla ba baran tana ya tasheta ta
yi sallah.
Haka ba ƙaramin faran tawa Rumaisah yayi ba. Ashe Aydah har yanzu wawuya ce doluwa ce ta gaske bata ma san menene kissa da makircin kishiya ba da sannu zata koya mata hankali.
Karfe bakwai Rumaisah ta nufi kitchen daidai lokacin Huwaila ta fit
o
Huwaila ta gaisheta babu yabo babu fallasa ta amsa tana fa
ɗ
in."kawai tayi tafiyarta yau ita da kanta zata ha
ɗ
awa mijinta break fast. Dan kallonta Huwaila tayi kafin ta juya tabar kofar kitchen
ɗ
in. Duk gatan Rumaisa babu kalar abincin da bata iya sarra
fawa ba,Ammi batayi wasa da wannan bangaren ba duk son da take yiwa ya'yanta. Cikin ƙanƙanin lokaci gidan ga baki
ɗ
aya ya ha
ɗ
e da ƙamshin girkin Rumaisah. Ko Huwaila da take zaune a
ɗ
aki ta jinjina wa iya girkin Rumaisa a gefe tana ta tunanin yadda
Aydah
zata mayar da hankali ta koyi girki, dan da alama ko ta bangaren girki kawai Rumaisa zata iya sace zuciyar AB kusan ƙarfe takwas da mintuna goma,Rumaisah ta gama jera komai akan dinning table kai tsaye
ɗ
akinta ta koma daman kafin ta sauko kasa ta gyara
ɗ
a
kin haka ma parlor AB ta share wanka tayi ta ha
ɗ
e cikin wata bingilar rigar kanti wacce rabin cibiyar ta a waje sai skirt da bai gama rufe cinyoyinta ba. Kwaliyya tayi sosai tayi wankan turare da khumra sauka kasa tayi zuwa
ɗ
akin Huwaila,a bakin kofa ta ts
aya tayi gyaran murya
Da izza take kallon Huwaila tamkar bata son magana ta fara da cewa "waye ma kike da suna?"
Da sauri Huwaila ta saukar da kanta ƙasa ta ce.
"Huwaila!
Dan tabe baki Rumaisa tayi tana fa
ɗ
in."mu je ki yimin mopping ki wanke min toilet
.
Da haka ta juya huwaila na biye da ita a baya tana mamakin muguwar kissa irin na Rumaisah lallai sai tayi da gaske akan baby Aydah da mugun son jiki yayi mata yawa kai tsaye Rumaisah ta gwadawa Huwaila yadda zata wanke mata toilet tana gama nuna mata ta
fito da burner a hannunta ta zuba turaren wuta ta nufi part
ɗ
in AB har cikin bedroom
ɗ
insa ta shiga da burner
ɗ
in bed kawai ne bata gyara ba dan yana bacci akai zama tayi a gefensa ta cigaba da kallon kyakkyawar fuskarsa ta dauki tsawon lokaci tana kallon
sa tamkar zata cinyesa dan so.
A hankali ta hau gadon ta kwanta gafda fuskarsa har tana jin saukar numfashinsa tsinin hancinta ta rika goga masa tana ganin yadda ya shiga ya motse fuskarsa still bai bu
ɗ
e idon ba cigaba da goga tsinin hancinsa tayi
wanda
yasa dole ya shiga bu
ɗ
e idonsa
masu cike da bacci ya
ɗ
ora fuskarsa acikin fuskar Rumaisah yana jin yadda jikinta ke fitar da wani irin kamshi, ta langwabe kai tana kallon sa sai kuma ta sumbaci gefen fuskarsa
"Mun gaisa,mu kara gaisawa.
Ta fa
ɗ
a tana
sumbatar goshinsa kanne masa ido tayi cikin taushin murya take fa
ɗ
in."wanka ko break fast?
miƙewa yayi zaune gamida jawota dukka cikin jikinsa a hankali ya
ɗ
ora hannunsa akan abunda yafiso da kauna ajikinta
ɗ
an shagwabe fuska tayi sai da ya gaisa dasu iya
son ransa, sa'annan ta ha
ɗ
a masa ruwan wanka a toilet yayi wanka ita ta taimaka ta fito masa kayan da zai saka tunda tasan dole zai je office sai kusan ƙarfe 9 suka fito kasa hannunsu sarƙe cikin na juna dan yau Rumaisah ta fa
ɗ
a masa acikin dinning area t
ake so suyi break fast.
"Habeebi yau da kaina na shiga kitchen na yi maka break fast idan ka gama ci ina sauraran tukuici ba zan yi saurin yabon kaina ta wannan bangaren ba.
Ta fa
ɗ
a da murmushi a fuskarta tasa hannu tana bu
ɗ
e warmers
ɗ
in wasu irin yawu A
B ya shiga hadewa da sauri dan yasan ƙamshin girkin huwaila, ya ji wannan its so different akan nata,tana kallon yadda yake wani lumshe ido yana bu
ɗ
ewa sarving
ɗ
insa tayi ,ta zuba masa hadadden kunun gyadar da tayi mai madara.
"Yau fa ni zan ciyar da miji
na.
Ta fa
ɗ
a a
ɗ
an shagwa
ɓ
e,murmushi yayi yana ware mata manyan idanunsa,daga nan cikin dinning
ɗ
in AB ya daga murya yana kiran Huwaila da sauri ta ƙaraso wurinsa ta zube gabansa tana gaishesa ya amsa yana fa
ɗ
in taje ta kira Aydah suyi break fast nan take
annurin fuskar Rumaisah ya canja har ga Allah bata ji da
ɗ
in yadda AB yace a kira Aydah ba. kwankwasa kofar
ɗ
akin Aydah Huwaila tayi jin shiru yasa ta kira sunanta Aydah na jin muryar Huwaila tayi saurin saukowa daga kan bed
ɗ
in still kayan bacci ne ajikint
a tazo ta bu
ɗ
ewa Huwaila kofa.
Sororo! Huwaila ta tsaya tana kallon
Aydah ganin ko wanka ba tayi ba kayan bacci ne ajikinta,tana ganin irin wankan da Rumaisa tayi ita da Abba ya kamata ta zauna ko yaya ne ta yiwa Aydah karatun ta natsu,da kyar Aydah ta
gaisheda Huwaila ita dai Huwaila bin ta kawai take da kallo ganin yadda idonta ya
ɗ
an kumbura alamar dai tayi kuka.
"ki sauko yanzu yayanmu na jiranki zaku yi break fast idan kin natsu mayi magana dan na lura kamar bakya cikin natsuwarki.
Da sauri Aydah
ta katse Huwaila tana fa
ɗ
in."Ni na fa
ɗ
a masa ina jin yunwa ne?"kawai suyi abin su
Idan na tashi nayi nawa.
Da mamaki Huwaila ke fa
ɗ
in
"ki rufamin asiri Auta kome ya miki karki ƙi zuwa kuyi break fast karki bata ransa bakya ganin kishiya gareki ai sai t
ayi maki dariya.
Shiru kawai Aydah tayi tana jin ranta na
ɗ
an tafasa dakyar dai Huwaila ta lallabata ta sauko kasa kallo
ɗ
aya ta yiwa AB da Rumaisah ta wani dauke kai ganin yadda Rumaisah
ɗ
in ke feeding
ɗ
insa shi kuma ya wani hangame baki sai kace
ɗ
an yay
e.
Zama tayi batareda ta kula kowa acikinsu ba ta
ɗ
auki plate ta shiga sarving
ɗ
in kanta shi dai mamaki kusan kashesa yayi ganin Aydah bata gaishesa ba wannan shine karo na farko da ta nuna masa halin ko in kula,yaga lafiya lau jiya suka rabu suna cikin f
arin ciki to mai ya canja ta haka lokaci
ɗ
aya?
"Baby Aydah kin tashi lafiya babu gaisuwa yau?"
Rumaisah ta fa
ɗ
a tana kallonta wearing a big smile kwance akan fuskarta nan ma Aydah ta yiwa Rumaisah banza tamkar babu ita a wurin take magana abun da ya kara
fusata AB kenan Aydah har nawa take zata gansa a wuri ta wulakantasa tayi kamar bata gansa ba wata irin zuciya ce ta kwashi Abba a mugun fusace ya fisgo Aydah yana kallonta da idanunsa da suka gama rikidewa saboda
ɓ
acin rai.
"me kika dauki kanki haaa?"ki
n wulakanta ni jiya yau ma haka ko don na fara ha
ɗ
a gado dake kike ko fara raina ni ko me?"
Banda kyarma babu abun da jikin Aydah yake hawaye sai rolling suke akan fuskarta bata ta
ɓ
a ganin yayanta so upset ba irin na wannan lokaci cikin kuka da majina tak
e fa
ɗ
in."ban raina ka ba yayanmu Amman ko mai z akayi ka rika yin adalci jiya ka siyawa matarka gifts na budurcinta da ta ka kawo maka ni me nai maka da baka bani nawa ba. Ko don saboda ba ka sona dan biyan buƙatar ka da sauke sha'awarka kawai ka......!
S
aukar mari taji akan fuskarta yasata ha
ɗ
iye raguwar kalamanta yana nunata da yatsa jikinsa banda rawa babu abunda yake ba'a taba tozarta sa ba irin wannan lokacin wai kamar Aydah ke fa
ɗ
a masa irin wa'yannan maganganun dole raini ya shiga tsakaninsu tunda t
aga makwancinsa.
Meyesa bai ha
ɗ
e duk wani abu da yake ji ba ya danne sha'awarsa bai tun kari Aydah da bukatarsa ba, daman abun da yake ta gudu kenan raini tun kafin aje ko'ina raini ya fara giftawa a tsakaninsu da sauri Rumaisah ta shiga tsakaninsu tana r
ike hannayensa,cikin tattausan lafazin take fa
ɗ
in
"Haba Habibi idan rai ya bata hankali ake sawa ya nemo sa ai ko ba komai ka fita hankali meyesa zaka biye mata ita
ɗ
in yarinya ce ƙarama ba hankali fahimtar abubuwa cikin sauki take da ba kamata ya yi ka
lalla
ɓ
a ta.
Wani irin mummunan tsaki Aydah ta saukewa Rumaisah cike da jaraba da tsiwa da rashin kunya ce "Duk abin da ya faru ba munafucin ki bane ya ha
ɗ
asa shi ba baƙar munafuka kawai.
Ganin AB ya juya kanta da gudu tabar cikin dinning
ɗ
in tana jin wan
i mahaukacin kuka mai cike da kishi da bacin rai na kwace mata lokaci
ɗ
aya, zama AB yayi yana dafe kansa da ya
ɗ
auki zafi sosai jin yake tamkar ya amayar da zuciyarsa duka saboda takaici wani irin da
ɗ
i ne ya cika zuciyar Rumaisah idan zasu riƙa samun matsa
la haka a tsakaninsu ai ita ta kwanta kawai tayi ta bacci hadda kyakkyawan minshari.
"Habeebi!"
Ta wani kira sunansa da kwatacciyar murya, har da wani langwa
ɓ
ar da kai take yi da wata irin zuciya AB ya
ɗ
aga mata hannu miƙewa yayi cikin sassarfa yabar cik
in dinning area din, tamkar zai tashi sama saboda zuciya dan tabe bakinta Rumaisah tayi zuciyarta fesss!
Juyawa tayi ta shiga break fast
ɗ
inta a natse dan ita bata ga tashin hankalin da zai saka taƙi cika cikinta ba. AB ko sallama bai yi mata ba ya wuce o
ffice duk ransa a
ɓ
ace yana mamakin Aydah yana ƙara regretting fara ta
ɓ
a jikinta, Huwaila tayi tagumi tana kallon yadda Aydah ke shesshekar kuka.
"Yanzu da kika fa
ɗ
a masa magana haka cikin zafin rai kina gani shi zai sa ya fahimci ya yi maki laifi?"ita fa
da kissar mu ta mata tayi amfani da ita ta ha
ɗ
aki fa
ɗ
a da mijinki mai sonki da kaunarki, ashe duk karatun litattafai da kike ya tashi a banza tun da baki san yadda za ki kama mijinki a hannunki ba nan gaba idan bakiyi hankali ba za ki zama yar kallo a gid
anan ina fa
ɗ
a maki gaskiya idan baki bu
ɗ
e idonki ba kika bar wannan sakarcin ba kina ji kina gani Yayanmu zai fi ƙarfin ki tsakaninki dashi sai gani daga nesa.
Cikin murya kuka Aydah tace "shi bakya ganin laifinsa sai ni ko Aunty Huwaila.?"
Baki Huwaila
ta bu
ɗ
e tana kallon Aydah dashi da gaske wawancin Aydah ba zai daina bata mamaki ba dan takaici bar mata
ɗ
akin tayi idan ta natsu zuwa anjima suyi magana.
#JEEDDAH ALIYU
#ASMY B ALIYU
#KURMAN ALLO.
[1/26, 2:29 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(
A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
#Love story
#Gwagwarmaya
#Team tagwaye Novels
084.
Huwaila tana kammala share-share da 'yan goge-goge da take yi a kullum wanda kamar hakan ya zame mata jiki idan bata yi ba bata ji d
a
ɗ
i, ta nufo
ɗ
akin Aydah babban abin takaici har yanzu Aydah tana nan kwance da rigar bacci a jikinta, haushinta kamar zai kashe Huwaila amma da tuno da irin tarbiyyar da Aydah ta samu ta ba kyara balle tsangwama sai ta ha
ɗ
iye abin da take ji ta nemi gefen
ta, ta zauna sai ta ƙare mata kallo da kyau kamin ta furta "Auta tashi ki zauna mu yi magana.
Aydah ta ya mutsa fuska da gaske bata so duk wata magana idan dai ta shafi yayanta ne, gaba
ɗ
aya haushinsa take ji ahalin yanzu tana masa kallon azzalumi mutum
marar adalci don haka bata so duk wani da ya shafe sa.
"Auta dake nake magana fa ki tashi wannan kwanciyar da kike yi kamar ruwa ba zai fishe ki ba.
"Aunty Huwaila idan maganar Yayanmu ce banaso Dan Allah ki yi tafiyarki.
"Mtss! Ni kam na tsani naga nam
a ya ja kare shin za ki tashi ne ko a'ah?"
Aydah ta miƙe zaune tare da jingina bayanta ga allon gado tana ta faman ya mutsa fuska.
"Auta ki natsu ki saurare abun da zan gayamiki muddin ba ki yi da gaske ba shakka babu zaman gidanan zai gaggare ki, wannan
kodaddiyar mata da kike gani bala'in makira ce ba boka ba malam za ta raba ki da Yayanmu zallan kissa da makircinta za ta kashe miki aure dasu, ke kuma da yake kanki baya kawo wuta kin ƙi ki gane idan ta dosa sai uban shirme kike bugawa.
"Aunty Huwaila a
i akan idonki fa jiya ta shigo da tulin kayayyakin da ya siya mata, a matsayin kyautar ta musamman na budurcinta da ta kawo masa, amma ni ko me bai bani ba tun dani daman can ba ƙaunata yake yi ba kuma nayi magana cibi ya zama ƙari to ba zai yu ba matuƙar
yana so zaman lafiya a gidanan dole nima ya bani nawa gift.
"Aydah ki aro natsuwa ki yafawa kanki ina miki gudun kwabarki ta yi ruwa tsululu ki
ɓ
ata goma biyar bata samu ba. Ai shi yaƙi
ɗ
an zamba ne kuma kowa ya iya allonsa ya wanke. Rumaisa a shirye take
tsaf don gani ta kuntata miki ta kowace fuska, kuruciya da watau ne suka hana miki fahimtar manufarta akanki.
Idan kika kwantar da hankalinki ni nan zan
ɗ
ora ki a hanyar da kema sai Yayanmu ya ba ki kyatuttuka wata kila ma naki su fi nata.
Jin abin da Hu
waila ta fa
ɗ
a yasa Aydah gyara zama har tana ha
ɗ
awa da sauke ajiyar zuciya, matuƙar Yayanmu zai siya mata nata gift to kuwa a shirye take da ta yi duk abun da Huwaila ta umarce ta.
"Ina jin ki aunty Huwaila.
Aydah ta fa
ɗ
a cike da zumudi cikin sigar da ƙw
aƙwalwar Aydah za ta fahimta nan take Huwaila take
ɗ
ora mata karatu "yanzu kalli kanki tun safe kike kwance da kayan bacci ba ki yi wanka ba amman ita ai kin ga kalar shigar da tayi to da wannan shigar za ta iya sace zuciyar Yayanmu dukka, yau da kanta ta
shiga kitchen ta yi masa breakfast ke kuma bayan indomie sai ruwan tea su ne ka
ɗ
ai abun da kika iya sarrafawa. Idan har kina so kema ki zama tamkar ita dole ki koyi abubuwa da ba ki iya ba. Sannan ki tashi ki yi wanka ki ci abinci idan Yayanmu ya dawo ki j
e ki basa hakuri idan ya haƙura zan gayamiki hanyar da za ki bi kema ya siya miki kyaututtuka.
Ba ko musu balle gardama Aydah ta tashi ta shiga bathroom kamin ta fito Huwaila ta gyara mata
ɗ
aki ta turare shi da hadaddun turaruka wuta masu bala'in ƙamshi.
Tana kammalawa ta fice zuwa downstairs parlor Rumaisa dake kitchen ta fito fuskarta a gimtse ta kalli Huwaila.
"Ke mai aiki zo nan.
Sai da gaban Huwaila ya fa
ɗ
i tsakani da Allah ta fara jin tsoron shu'umancin Rumaisa jikin a sabule ta ƙaraso gaban Rumais
a ta tsaya tare da sadda kanta ƙasa.
"Gani Hajiya.
"Ai na ganki munafuka kin san dai ni ba makauniya bace balle ki yi min tuni, daga ina kike sau biyu ina lekawa
ɗ
akinki ba ki ciki?"
"Ina bangaren Auta.
"Kina dai can kina kimtsa mata munafuci da kinibi
bi to bari ki ji wallahi kina dab da bari gidanan munafuka wuce ki je ki gyara min kayan miya.
Batareda da Huwaila ta tanka ba ta wuce cikin kitchen Rumaisa ta bi ta da mugun