Showing 168001 words to 171000 words out of 268949 words

Chapter 57 - KURMAN ALLO COMPLATE

yarda Rumaisa ce ta bu

ɗ

e baki ta kirasa da marar asali a tunaninsa idan kowa zai iya bugun ƙirji ya kirasa da wannan suna ban da ita ashe kallon kitse ne yake yiwa rogo. Tsawon zamansa da ita bata ta

ɓ

a furta masa k

almar da ta tsaya masa arai ta tokare masa maƙoshi irin wannan.

"Habibi magana nake yi ka yi shiru kar dai ka cemin maganar tawa ta

ɓ

ata maka rai naga cikin lokaci guda fuskarka ta sauya ba kamar yanda na zo na tarar da kai ba.

"Ba komai Habibty kuma kod

a raina ya

ɓ

aci ba abun da zan yi da ya wuce sauyawar fuska, sai dai ina so ki sani ba zan iya cilasta wa kowa ya zo bikinmu idan baya da ra'ayi tun sanda 'yan uwan Daddy suka san gaskiya waye ni da yawansu suka daina hulda dani shi yasa kika ji tun farko

na nuna miki bai sai mu yi ire-iren wa

ɗ

annan bidi'o'i ba. Ke kuma kika kafe.

"Haba Habibi akan me ba zan yi farin ciki Allah ya gwada min aurena da wanda na da

ɗ

e ina mafalki musanman yadda aure namu ya zo da complications iri-irin sai yanzu da ya tabbata

zan kasa nunawa gaskiya ba zan iya ba. Ka nemi kawai ko su Siyama ne su zo su gayyato ƙawaye su amman gaskiya banaso abun da ya faru

a wurin kamu ya sake faruwa a dinner shi yasa na nemi ka tun a dare nan mu yiwa tufka hanci.

"Ki fahimci ni Rumaisa da gas

ke nake ba zan iya cilasta wa kowa sai ya zo bikina ba. Wannan dinner ba dole bace tun farko ke kika ji za ki iya saboda haka sai kisan yadda za ki yi handling

ɗ

in family and friends

ɗ

inki.

"Habibi abun da za ka ce kenan?"

"To me kike so nace da ya wuce

wannan?"

"Shi kenan Allah ya ba mu alkhairi.

Ta fa

ɗ

a tare da bu

ɗ

e murfin mota da karfi ta fita, rai

ɓ

ace da sauri AB ya fito yana kiran sunanta amma tayi masa banza ta bu

ɗ

e ƙofar gidansu ta shige ya da

ɗ

e tsaye a wurin yana kiran wayarta taki picking daga

ƙarshe ma sai ta kashe wayar duka.

Cikin wani yanayi na karayar zuciya ya shiga motarsa ya yo gida tun yanzu kenan zai fara fuskantar kalubale rashin asali wato ba ƙaramin gata Daddy ya yi masa ba na aura masa Aydah da ya yi ashe aurenta shi ne rufin asi

rinsa, sai yanzu da hakan ta faru tsakaninsa da Rumaisa ƙwaƙwalwarsa ta fahimci manufar Daddy.

Sosai ya shiga damuwa shiyasa yana shigowa gida ya wuce parlornsa dake sama ya zauna akan sofa tare da ture hular kansa zuwa ƙeya sai zazzafar iska da yake ta f

aman fesarwa daga bakinsa. Anan ya kusa raba dare kafin ya wuce master bedroom

ɗ

insa yadda yaga rana haka yaga dare, washegari da sassafe Rumaisa ta turo masa da text tana ƙara jaddada masa manufarta. Ban yi mamaki ba saboda tun jiya mamakin da ta shahara

dashi bai gama sakinsa ba. Wanka ya yi ya shirya cikin shadda blue in color ya sauko ƙasa da Aydah ya fara ci karo tana kwance akan three seater da waya manne a kunneta sai magana take tana dariya ya yi tsaye yana kallonta sai kuma ya yi gyaran murya hakan

ne ya sakata juyawa ta kalle shi da sauri ta katse kiran tana fa

ɗ

in "Ina kwana yayanmu?"

"Lafiya ƙalau! Ya aka yi yau ba ki je school ba?

"Yayanmu mun kammala exams jiya yau ba a komai shiyasa na bari sai gobe na je na karbo report card

ɗ

ina.

"Okay!

Y

a fa

ɗ

a tare da nufar kofar fita "Yayanmu fita za ka yi ne?"

"Eh!

"Break fast fa?"

"Sauri nake yi idan na isa office zan yi.

"Shi kenan Allah ya tsare ya kai ka lafiya.

"Amin!

Ya fa

ɗ

a a takaice ya juya tare da bu

ɗ

e ƙofa ya fice ransa duk a jagule damu

wa tana so tai masa yawa, yau da matsanancin ciwon kai ya tashi yana fita ya kira Abdulkarim ya tambaye shi inda yake ya ce masa yana office ya zo ya same shi a can, ya juya akalar motarsa ya nufi ma'aikatar su Abdulkarim

ɗ

in. Koda ya shiga office

ɗ

in Abd

ulkarim har wani hazo-hazo yake gani adaddafe ya nemi kujera ya zauna yana mai dafe ƙoƙon kansa fuskarsa fal damuwa. Abdulkarim ya ture file

ɗ

in dake gabansa ya taso cikin sauri ya nufi wurin AB ya zauna tare da dafa kafa

ɗ

arsa "Yadai abokina tun a waya da

na ji muryarka jikina ya bani you're not okay fa

ɗ

amin mene ne?"

"Ak wai ni har sai yaushe zan ji da

ɗ

in rayuwata? Ak me na yiwa iyayena da suka zabi su jefar dani batareda su yi tunani hakan zai dinga bibbiyata ne? Me nayi musu da na cancanci haka.

"Calm

down abokina ka natsuwa ka sakawa zuciyarka sallama. Kasani kowanne dan Adam yana tafiya ne a bisa bagiren ƙaddararsa kai ka ma godewa Allah da ya

musanya maka da  mahaifi irin Alhaji Bashir domin samun mahaifi irinsa a wannan zamani sai an tona.

"Haka ne

Ak amman jiya maganganu da Rumaisa ta fa

ɗ

amin sune silar damuwata.

Ɓ

ata fuska Abdulkarim ya yi har yana ha

ɗ

awa da guntun tsaki shi dama tun fil'azal bason Rumaisa yake yi ba don dai kawai AB ya nace akanta ne cikin rauni murya AB ya kwashe labari abunda

ya wakana tsakaninsa da Rumaisa duka ya fa

ɗ

awa Abdulkarim ai kuwa Abdulkarim ya shiga zazzaga masifa har cewa ya yi "ko yanzu bata

ɓ

aci ba idan ba za ta iya aurenka a haka ba babu dole kowa ya kama gabansa amman ina amfani ace ƙanana maganganu daga wurinta

suke fitowa, har idan soyayyar da take maka ta gaskiya ce ina ruwanta da danginka.

Shi dai AB bai ce uffan ba sai bin Abdulkarim kurum yake da idanunsa da suka yi ja, AB bai baro office

ɗ

in Abdulkarim ba sai bayan azhar yau kasa zuwa kamfani ya yi duk da

yana da tabbacin tarin ayyukan da ke jiransa da yake so ya kammala su yau

ɗ

inan daga gobe zai

ɗ

auki hutun mako

ɗ

aya domin ci amarci gida ya dawo jikinsa duk ya yi masa wani irin ga wata irin kasala da yake ji a main parlor ya tarar da Aydah da Huwaila sun

a kallo, Huwaila ce ta fara gaishesa kamin Aydah ya amsa musu da kasalalliyar murya ya haura sama "Auta tashi ki bishi yadda ya dawo

ɗ

inan akwai abun da yake damunsa ga baki

ɗ

aya ya yi wani irin kamar ba Yayanmu ba.

Huwaila tayi magana tana kallon Aydah,

da sauri ta yunƙura ta tashi tsaye tana fa

ɗ

in "Tun safe na gansa ciki wannan yanayi ai na gayamiki ko breakfast bai yi ba ya fita, kuma yanzu ya dawo ba lokaci da ya saba dawowa ba.

"Haka ne yi maza ki je ki ji damuwarsa.

Aydah ta nufi upstairs da saurin

ta tana tura ƙofar parlor ta hango shi zaune akan sofa yana amsa waya tun kafin ta iso kusa dashi ta tsikayi muryarsa yana fa

ɗ

in "Haba Rumaisa ya kike so nayi da rayuwata huh? Wannan abun da kike bukata bai mai yiyuwa bane, shiyasa tun farko na nuna ƙi ami

ncewa ta da party nan da kika shirya.

Ya yi shiru can kuma ya sake cewa "Ni fa ba zan iya ba idan har party ya zama dole sai da dangina ki haƙura dashi mana tun da dai kinsan ba dangin ne dani ba.

Aydah ta sauke numfashi tare da zaunawa gefensa "shi kena

n ki yi yadda kike so ni dai na fa

ɗ

a miki farar gaskiya kuna kuma daga kanta bansan me kike so na sake fa

ɗ

a ba.

Yana ƙarashe magana ya kashe wayar duka yana sauke numfashi ji yake kamar ya dora hannun aka ya yi ta rusa kuka "Yayanmu lafiya kake kuwa?"

Ya

tsikayi sanyayya muryar Aydah a dodon kunnensa sai da ya ja deep breath kamin ya furta "Da dama zance Baby abubuwa suna neman su yi min yawa.

"Subhanalillah! To Allah ya ye maka.

"Amin! Ya furta tare da kakkalo murmushin dole.

"Na kawo maka abinci?"

"

Uhm!

Ta tashi da sauri ta fice koda ta sauko ƙasa har Huwaila ta shirya masa abincinsa ta jera akan tray Aydah ta dauko ta kawo masa ka

ɗ

an ya tsukura sama-sama, Aydah ta tattare raguwa ta maida kitchen ta sake dawowa ta zauna akan kujera dake facing

ɗ

insa

ta saka shi a gaba tana kallo, ita bata yi magana ba shi bai yi ba da ya gaji da kallo da take masa ya tashi ya wuce master bedroom

ɗ

insa ya ce da ita zai kwanta idan la'asar tayi ta tashe shi.

Ta bangaren Rumaisa ba ƙaramin haushi ta ji ba na yadda AB y

a kashe mata waya hatta dashi bai je dinner

ɗ

in ba balle wasu danginsa da take ƙorafi akai,

gashi ta kira wayarsa yafi a kirga a kashe daga ƙarshe sai Abdulkarim ta kira shi daman yana jiraye da ita ya yi mata tass sai abin da bakinsa ya manta. Haka aka yi

wannan dinner

ɗ

in babu dangin AB daga shi sai friends

ɗ

insa, har aka tashi daga dinner

ɗ

in Rumaisa bata sakar masa fuska ba yadda take share sa ba ƙaramin ciwo ya yi masa ba sai dai ba shida yarda zai yi. Da aka watse daga dinner su Rumaisa suka dawo gida

tun a cikin daren aunty Raliya ta dinga fa

ɗ

a da zage-zage sai da Ammy ta taka mata birki sa'annan ta dawo cikin hankalinta. Washegari gari da misali ƙarfe 2 daidai aka

ɗ

aura auren AB da Rumaisa a bisa sadaki Naira duba

ɗ

ari

ɗ

aurin aure ne da ya tara dubba

nin mutane. Bayan an kammala

ɗ

aurin aure maza suka wuce wurin liyafar ci abinci wanda Abdulkarim ya shiryawa abokansu da colleague

ɗ

in AB, kuma har zuwa sanda aka

ɗ

aura aure AB bai sake magana da Rumaisa ba sai bayan kammala

ɗ

aurin aure ya tura mata gejere

n text Alhamdullah an

ɗ

aura aurenmu daga yanzu kin zama mallakina Habibty.

Ko ka

ɗ

an bai yi tunani za ta bashi amsa ba sai gashi ta tura masa dukkanin godiya da yabo sun tabbata ga Ubangiji da ya nuna mana wannan babbar rana ina tayaka murna Habibina.

Wan

i kalar sanyayye murmushi ne ya subuce masa duk wata damuwarsa ya nemi ta ya rasa.

Lokaci da labari daurin aure AB da Rumaisa ya riske Mami da Sadiya kowanne su tamkar zai ha

ɗ

e zuciya Mami ta dinga fa

ɗ

a da yiwa AB gori tamkar yana gabanta, yayin da Sadiya

ta shige

ɗ

akinta ta rufe ta dinga rusar kuka ji take kamar daga wannan aure na Ab ta rasa shi kenan.

Ta bangaren Aydah tun safe da tashi sukuku batada sukuni ko ka

ɗ

an ga wani abu da take ji ya tokare mata a maƙogwaro, sai rarrashinta Huwaila da Siyama su

ke yi tun safe Siyama ta zo gidan nata har dare tana gidan kamin a kawo amarya suka shirya Aydah cikin wani tsadadden lace suka dawo parlor ƙasa suka zauna wanda suka turaren wuta mai azabar Ƙamshin misali ƙarfe 9:30pm suka ji dirar motocin 'yan rakiyar am

arya Rumaisa.

#Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digi

tal services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm A

sghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[1/15, 12:21 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels

069.

Wanda suka shigo da amarya cikin parlor

daman sallama kawai suka yi basu kara kallan su Siyama dake cikin parlor ba suka rika Rumaisa zuwa sama. Da wani irin kallo Aydah ta bisu tana jin kamar zuciyarta zata faso ƙirjinta ta fito ƙanƙame Siyama tayi wani irin kuka mai cin rai na kwace mata ga ji

kinta ya dauki wani irin rawa,a tsorace Siyama ta rufe mata baki da wani yanayi a muryarta tace "kiyi shiru Aydah wai so kike suji kukanki sun rainaki.

"Ba zan iya ba yaya Siyam zuciyata, ƙirjina ciwo suke min.

Ta fa

ɗ

a tana shesshekar kuka tun daga nan

ƙ

asan parlor suke jin hayaniyar ƙawayen amarya a parlon AB basu jima ba sai ga AB ya shigo shi da friends

ɗ

insa har lokacin Aydah na kwance jikin Siyama tana sauke ajiyar zuciya. Huwaila ce kawai ta amsa masu sallamar cikin raunin zuciya, daman Siyama ko k

allo ba su isheta ba. Tana yi tana dauke hawayen dake son su zubo mata jin take tamkar taje ta rufe yayan nasu da duka ta tambayesa me suka yi masa da zai masu Irin wannan sakayyar, sai dai girman da yake dashi a wurinta da kuma matsayinsa ba zata iya yima

sa rashin kunya ba. Daman Aydah na jin sallamarsu tayi ƙoƙarin fita daga jikin Siyama,karo na farko a rayuwarta da taji bata son ganin fuskar yayanta da gudu ta shige

ɗ

akin Huwaila gamida rufo kofar, shiru AB yayi yana kallon kofar da ta rufe, Siyama ce ta

bi bayanta batareda ta gaisheda AB da friends

ɗ

insa ba. Anan cikin parlor su Abdulkarim suka zauna Huwaila ta nufi kitchen dan kawo masu ruwa.

Da sassarfa AB ya nufi

ɗ

akin na Huwaila zuciyarsa na wani irin bugawa ko ka

ɗ

an bai ji da

ɗ

i gani Aydah a cikin wa

nnan yanayi ba, cikin shesshekar kuka Aydah ke fa

ɗ

in."yaya Siyam zan bi ki wurin Mami, ba zan iya zama ba zuciyata fashewa zatayi.!

Dai dai lokacin AB ya turo kofar room

ɗ

in daman Siyama na ganin ya shigo ta raba Aydah da jikinta ta miƙe tsaye, ita ma Ayd

ah tamkar jira take ta tashi ta mike tsaye tana kokarin riƙe hannun Siyama

ɗ

in tana cigaba da kukanta wanda sautinsa ya gama cika

ɗ

akin. Hannunsa ya har

ɗ

e akan ƙirjinsa yana kallon yadda baby face

ɗ

inta ta zama saboda kukan da tasha

har wani kumburi saman

idanunta yayi. Dakyar Siyama ta ha

ɗ

e abun da take ji ta gaisheda yayanta amsawa yayi yana kallonta yana fa

ɗ

in."wa zai maida ki gida?

"Daman da mota nazo.

Ta fa

ɗ

a fuska babu walwala,ya lura da haka murmushi ya

ɗ

an saki yasan tana taya yar uwarta kishine

kawai ba wani abu ba. Ya duba agogon rolex

ɗ

in dake cikin tsintsiyar hannunsa,yaga har kusan karfe goma da rabi na dare, dare yayi sosai ya dubeta a natse ya ce "Ki kwana anan ki bari sai gobe.

Da sauri ta girgiza kai tana fa

ɗ

in."mami za tayi fa

ɗ

a.

Dan s

hiru yayi da gaskiyarta Mami za tayi fa

ɗ

a,wani numfashi ya sauke yana fa

ɗ

in."kibar motarki zan saka Abdulkarim ya mayar dake,daga kai tayi kurum tana ficewa daga room

ɗ

in dan ta lura hankalinsa ga baki

ɗ

aya yana kan Aydah daman tana fita Aydah tabi bayanta

caraf! Taji ya riƙe mata hannu duk yadda taso ta kwace hannunta ta kasa gashi ko ka

ɗ

an bata son ha

ɗ

a ido dashi jawota yayi ga baki

ɗ

aya cikin jikinsa, tamkar jira take ta sakar masa kuka zagaye hannunta yayi da bayansa cikin taushin murya ya kira sunanta

ga baki

ɗ

aya kukanta neman yake ya hargitsa masa ƙwaƙwalwa, kukanta ta cigaba dayi yana rike da ita."Baby so kike nima na tayaki kukan ne?

Ya fa

ɗ

a da ƙaramar murya har sai da Aydah ta dago kumburrun idanunta ta saukesa cikin nasa,wannan karon abun da yake

gani cikin ƙwayar idanunta yasa shi saurin dauke idanunsa cikin nata. Zuciyarsa wani irin bugawa take da kalar bugun da bai ta

ɓ

a jin irinsa ba, addu'a yake Allah yasa abun da yake gani cikin ƙwayar idanun kanwar tasa ba gaskiya bane. Allah yasa matsayinsa

na yayanta bai canja ba a zuciyarta dama duniyarta ga baki

ɗ

aya "Bana son na kara jin wannan kukan kina jina?" Ya fa

ɗ

a yana tallabe da ha

ɓ

arta

daga masa kai kurum tayi tana jin kusancinsu da ƙamshin turarensa yana haifar mata da wata irin kasala wacce ba

ta ta

ɓ

a tsintar kanta acikinta ba. "Ina son naje wurin Mami ina son na kwana tare da Mami.

Ta karasa maganar cikin rawar murya, girgiza mata kai ya yi cikin ido yake kallonta kamin ya ha

ɗ

e goshinsa da nata ,cikin wata murya yake fa

ɗ

in."Ni kuma kiyi yaya d

ani?" Tamkar a mafarki ya ji ta ce "Baga aunty Rumaisa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login