Showing 141001 words to 144000 words out of 268949 words

Chapter 48 - KURMAN ALLO COMPLATE

kai da gwiwa tana wani irin kuka mai sosa rai ,a mugun hasale Mami ta miƙe tsaye cikin daga murya da zafin rai take fa

ɗ

in ''idan

kuma Abba har ya amince zai auri wannan matsiyaciyar yarinyar da iyayenta suka wulakanta mu sai dai ya sakar masu 'ya domin shekarun Aydah ba su kai ayi mata kishiya ba. Baki bu

ɗ

e daddy,ke kallon Mami rai a

ɓ

ace Daddy ya kalli Aydah da Abba yace su tashi s

u wuce gidansu ya sallamesu.Mami ta kalli Daddy cikin tsakiyar ido "babu fa inda yarinya ta zata je dashi kawai ya rubuta takardar saki ya bata.!"Aydah ta mike tsaye ta nufi kofa ko gabanta bata gani da nufi tabi bayan AB Mami ta wani fisgota tana fa

ɗ

in "i

dan kika yadda kika bisa ki dauka bakida wata uwa a duniya Zulaiha na yadda ke shashasha ce kuma wawuya ina nemar maki hakkin ki shine zaki tozartani agabansa dan uwarki.!"hawaye na zuba a idon Aydah cikin rawar murya take fa

ɗ

in "Mami zan bi mijina Allah y

a ba shi damar ya auri macce ba daya ba ba biyu ba har hu

ɗ

u kan me za'a hanasa?"zan bi mijina mami Allah ya huci zuciyarki ranar da kika huce zan dawo."ta fa

ɗ

a wani kuka mai karya zuciya na kwace mata ta riga Abba ficewa daga Parlor, murmushi kurum Daddy

yayi ya dauke kansa.

A mugun fusace Mami ta fice daga parlor na Daddy sai lokacin ma ta tuna da Sadiya gabanta na wani irin bugawa,ta nufi

ɗ

akinta da sauri tana turawa ta ji sa a rufe ta shiga bugun kofar tana kiran sunanta,a lokacin Sadiya tana zube akan

bed tana wani irin kuka mai sosa zuciya da ruhi gashinta ta rike taja da dukkan karfinta tana sakin wani irin ihu mai wani irin razanarwa ga jikinta dake wani irin rawa.so take kawai ta sha abun da zai kawar mata da hankalinta ,tana son ta jita cikin wata

duniya ba irin wannan ba duk kalar bugun kofar da Mami keyi da irin magiyar da take yiwa Sadiya ta bu

ɗ

e kofar dakinta ta yi biris da Mami. Jikin motarsa ya sameta ta kifa kanta jikin motar tana wani irin kuka kamar zata shede wani irin zafi take jin zuciy

arta na yi mata da wani irin nauyi da kanta yayi mata,saboda zai auri Rumaisa shiyasa yake kakkauce mata yana wulaƙanta ta saboda rumaisa tana da abubuwan da zata basa ita kuma bata dasu ita ma macce ce lokaci zai zo da zata yi girman da yake bukata meyasa

ba zai jira ba meyesa yayanta zai bari wata macce ta shiga tsakanins ,har suka isa gida kuka take kamar ranta zai fita shi dai ko kallonta bai yi ba yana gama parking ta fice daga motar da gudu da ido ya bita yana

ɗ

an tabe bakinsa jin yayi mata ba zai iya



shiga gidan ba sake ficewa daga gidan yayi bashi ya dawo ba sai wuraren karfe goma ,har lokacin kuma Huwaila tana gidan koda Aydah na asibiti,tsoron Mami ya hanata zuwa ga kuma Abba da yabi ya canja lokaci

ɗ

aya,tana shiga cikin parlor ta saki wani irin ih

u ta zube akasa ta shiga mirgina tamkar me cutar jinnu da gudu Huwaila ta fito daga

ɗ

akinta ta nufi Aydah tana tambayarta menene."da sauri ta fa

ɗ

a jikin Huwaila ta riketa gagam jikinta na wani irin rawa take fa

ɗ

in."ki tadani daga wannan mummunan mafarkin a

unty Huwaila ki tadani kice Aydah mafarki ne ba gaskiya bane."dan Allah Huwaila kice yayanmu kar ya auri wannan Rumaisar na yadda ya auri duk wacce yake so amman banda rumaisa bana sonta na tsaneta ta karashe maganar cikin gunjin kuka, haka Huwaila taja Ay

dah har

ɗ

akinta tana famar rarrashinta Amman kamar dada tunzurata take yi,Huwaila ta rasa yadda zata yi da ita ta samu dakyar tabar kukan sai dai har lokacin tana zube ajikin Huwaila tana kuka mai sosai rai tana fa

ɗ

in. Huwaila ta roƙar mata yayanta kar ya

auri Rumaisa sun fi awa biyu a haka ana abu

ɗ

aya banda addu'a babu abun da Huwaila ke tofawa mata da haka ta samu ta natsu tayi bacci kallo

ɗ

aya za kayi mata kasan baccin wahala take yi, Huwaila tayi tagumi tana ta kallon innocent face

ɗ

in Aydah.

#Love

sory2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Kurman Allo.

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda

Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[1/7,

10:17 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love Story

#Gwagwarmaya

#Team Tagwaye

058.

Washegari da Zazzafan zazza

ɓ

i Aydah ta tashi dashi gaba

ɗ

aya ciwonta ya dawo sabo ko sau

ɗ

aya AB b

ai neme ta ba, sabgogin gabansa kawai ya saka a gaba

Huwaila ka

ɗ

ai ce ke dawainiya da ita da gashi Aydah taƙi ci komai ta kunduddune kanta cikin duvet tana kuka, ba kalar lalla

ɓ

a ta da Huwaila bata yi ba. Amman taƙi ta saurarareta abu

ɗ

aya take ta fa

ɗ

a tan

a nanata wa bataso yayanta ya aure Rumaisa, wanda tuni Huwaila ta fahimceta kishi ne ke damunta, gudun kada mummunan abu ya faru da 'yar mutane yasa Huwaila ta danne duk wani tsoronta ta haura sama falon AB dake sama ta nufa gabanta yana dukan tara-tara ta

kai hannunta tayi knocking ƙofar tana jin muryarsa yana waya hakan yasa ta

ɗ

an dakata da knocking

ɗ

in har sai da ya kammala wayar

ɗ

in kana ta sake buga ƙofar sai gashi ya zo ya bu

ɗ

e yana gani ita ce ya

ɓ

ata fuska "ya aka yi ne Huwaila?

Sai da Huwaila ta

ɗ

an runsuna tare da marairaice murya ta dawo kalar tausayi, kamin ta ce "Dan girman Allah yayanmu Dan darajar soyayyarka da Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam! Ka zo ka duba yarinya nan wallahi-azim tana cikin mummunan yanayi tun jiya take tana kuk

a yanzu ma ta wayi gari tana cigaba da kuka nan jikinta ya yi bala'in zafi taƙi taci komai sunanka kurum take ambata.

Bai yi gigi katse Huwaila ba har sai da ta kai ƙarshen zancenta, kana ya rausayar da kai ba don ha

ɗ

a shi da Allah da Manzonsa da tayi ba

da ba abun da zai kai shi wurin Aydah, wata kalar tsanarta yake ji tana huda kasusuwan jikinsa tana bin jini da

ɓ

argon sa, sai da ya furzar da iska daga bakinsa kamin ya ce da Huwaila ta tafi idan ya yi wanka zai shigo ya duba ta. Huwaila ta kara runsunawa

tayi mishi godiya kana ta juya, kitchen ta wuce ta dafa wa Aydah noodles koda AB ya fito ya cilasta mata ko ita ne ta ci. After some minutes Huwaila ta ji footsteps

ɗ

insa yana saukowa ƙasa, ga kuma Ƙamshin fitinannen turarensa da ya gama cika sassan gidan

. Da sauri ta fito daga kitchen tana gani ya nufi ƙofar fita tayi sauri tuna masa da Aydah ya juyo yana mata wani irin kallo, da sauri ta sadda kanta ƙasa, batareda da yace komai ba ya sake haurawa sama direct

ɗ

akin Aydah ya nufo duk da yana ji yadda zuciy

arsa ke masa wani irin dokawa da ƙarfi, ga ƙunci da takaicin Aydah

ɗ

in dake ƙara lullu

ɓ

e shi. Cike da ƙarfin hali ya tura ƙofa

ɗ

in kakkarin amanta ya ji a ban

ɗ

aki tsintar kansa ya yi da nufar bathroom

ɗ

in da saurinsa tana zube akan tiles ta dafe cikinta da

dukkan hannayenta, wani irin kumfa ke fita daga cikinta a dalili babu komai acikin nata da sassarfa ya isa wurinta ba ƙaramin namijin ƙoƙari ya yi ba tare da danne abun da yake ji ya

ɗ

ago ta Aydah tana shaƙar ƙamshin turarensa ta saki kuka irin mai cin zu

ciya

ɗ

inan ta rirriƙe shi tana nuna masa ƙirjinta so take tayi magana amman ta kasa, saboda wani irin nauyi da ƙirjin nata ya yi tausayinta ne ya yi masa dirar makiya duk da wani

ɓ

angare na zuciyarsa yana jin haushi da tsanarta kasancewarsa mutum mai tsana

nin tausayi, sai ya ji duk ta karya masa zuciya rigar baccin jikinta ya fara cire mata ta dawo daga ita sai pant saboda duk ta jiƙa rigar bai damu da nakedness

ɗ

inta ba ya fito daga ban

ɗ

aki dauke da ita ya shimfi

ɗ

e ta akan gado, ta sauri Aydah ta riƙe masa

hannu tana fizgar numfashi cikin har

ɗ

ewa harshe ta furta "Yayanmu mutuwa zan yi ƙirjina ciwo yake min.

Ƙ

aramin tsaki marar sauti ya ja har ya juya da zimmar yai tafiyarsa sai kuma ji ba zai iya tafiya yabarta a haka ba, ya dawo ya zauna kusa da ita ya ka

i hannayensa ya jawo ta zuwa jikinsa har zuwa lokaci babu kaya a jikinta zafin da ya ji jikin nata ya yi gashi sai rawar sanyi take yi yasa shi sakata a ƙirjinsa Aydah tana jin kanta a jikinsa tasaka hannayenta ta gazaye shi tare da ƙanƙame shi like whole

her life depend on him sai kawai ta ƙara fashewa da kuka cikin dushewar murya take fa

ɗ

in "yayanmu ƙirjina yana min ciwo sosai zuciyata tana zafi kamar za ta kama da wuta bana ji da

ɗ

in komai ji nake tamkar rayuwata za ta fita daga gangar

jikina, a duk sanda

na tuna kana fushi dani za ka yi aure yayanmu hakan yana min zafi da ra

ɗ

a

ɗ

i a zuciyana.

Ta ƙarashe magana tana wani kalan she

ɗ

ewa tamkar numfashinta zai fice daga jikinta, hakan ya ƙara tsorata AB ya har ya iya hugging nata back 'yan matasan boobs

ɗ

inta

manne a ƙirjinsa duk da yana sanye da kaya a jikinsa hakan bai hanani shi jin tsini nipples

ɗ

inta, a jikinsa nan da nan tsigar jikinsa ta shiga mimmiƙewa a ƙoƙarinsa na so ya cireta daga jikinsa ita kuma sai kara manne masa take a dalili dumin jikinsa da t

ake ji a nata jiki ba ƙaramin da

ɗ

i da natsuwa hakan ya haifar mata ba. Huwaila ce ta turo ƙofa ta shigo hannunta

ɗ

auke da tray silver wanda ta

ɗ

ora breakfast

ɗ

in da ta yiwa Aydah idanunta suna sauka akansu tai maza ta juya bata ta

ɓ

a kawowa zuciyarta za ta

riske su cikin wannan yanayin ba "Huwaila dawo ki kawo mata abinci mana.

AB ya fa

ɗ

a cikin rawar murya tare da yakice Aydah daga jikinsa ya jawo duvet ya rufa mata, cike da matsananciyar kunya Huwaila ta dawo ta ajiye tray

ɗ

in ta fice da sauri zuciyata cik

e da farin ciki, na gani AB ya sauko har wani babban al'amari yana shirin wakana tsakanin sa da Aydah har ta isa cikin kitchen tana yiwa Allah godiya. AB ya miƙa hannunsa ya dauko tray

ɗ

in ya ha

ɗ

a mata tea ya miƙa mata ta karba ya saka ta a gaba sai da ta

shanye shi tass ya kuma zuba mata noodles

ɗ

in da Huwaila ta dafa mata, ta ci ka

ɗ

an tace ta ƙoshi ya kar

ɓ

i plate

ɗ

in ya ajiye ya ce tashi ta je tayi wanka noke kafa

ɗ

a tayi tana turo baki "tashi mana ki je ki yi wanka in kika fito ki sha magani yatsine fuska

tayi cikin shagwa

ɓ

e murya ta furta "banaso magani Yayanmu.

Mugun kallo da watsa mata yasa ta sauri shigewa bathroom shi kuma ya juya ya fice sai da ya fara leiƙawa kitchen ya fa

ɗ

awa Huwaila taje ta gyara mata

ɗ

aki ta kuma tabbata tasha maganinta yana fit

a gidansu Rumaisa ya nufo, su ƙarasa shirye-shiryen bikinsu duk abun da Rumaisa tace da AB baya musanta mata  party kusan kala uku tace za a yi duk da bashi da ra'ayi ire-iren bidi'o'i nan amman haka ya biye mata yana gudu abun da zai

ɓ

ata mata shiyasa duk

abun da ta tsara ya zauna koda kuwa zuciyarsa bata so. Sai misali ƙarfe 10:30pm ya dawo gida zuwa lokacin Aydah tayi bacci ya wuce

ɗ

akinsa ya yi wanka bai bi ta kan abinci ba saboda Rumaisa ta cika masa cikinsa, kamin ya kwanta sai da ya ƙarasa wasu ayyuk

a da ya fara a company da bai ƙarasa su ba ya zo dasu gida. Washegari gari kamin ya fita office sai da ya fara lekawa dakin Aydah ya duba lafiyarta daidai ta fito daga wanka waist

ɗ

inta

ɗ

aure da towel tana fitowa tai arba dashi tsaye ya jingina bayansa ga

dressing mirror

ɗ

inta farin cikinta kasa boyuwa ya yi sai fara'a da take yi "Good morning Yayanmu!

"How are you feeling today?"

"A little better!

Aydah ta fa

ɗ

a tana wani narkewa murmushi ya yi tare da ta

ɓ

e baki "shi kenan ki shirya mu je ki ga doctor wa

ta kila sai an ƙara yi miki wa

ɗ

ansu allurai.

Wani kalan zare idanuwa Aydah ta yi tana girgiza kanta "wallahi na ji sauki sosai Yayanmu ba sai an min wasu allurai ba.

Girgiza kai kawai ya yi ya juya tare da nufar ƙofar fita daman wannan tsayuwar da ya yi

a tare da ita jiki yake tamkar ana hura masa wuta ne a jikinsa, daurewa kawai yake yi Aydah ta bishi da kallo tana jin wata irin ƙaunar yayan nata ta musamman tana bin zuciyarta. Tun daga sanda Aydah tasan zance auren AB da Rumaisa ta bi ta tsangwami kanta

da yawan tunani duk ta bi ta kare kamar ku

ɗ

in guzuri daman ga jikin nata sai a hankali.

Ta bangaren Sadiya ita ma kamar za ta yi hauka takanas ta shirya ta je har office

ɗ

in AB ta same shi tana mishi kuka tagumi kurum ya yi tare da zuba mata ido sai

da

tayi kukanta mai isarta ta share hawayenta "Yanzu yayanmu duk irin ƙaunar da nake maka kana nufi za ta, tashi a banza ne?

"To miye amfaninta ne Sadiya? Sanin kanki ne koda ban aure Aydah ba Sadiya da matuƙar wahala mu sake kasancewar a karkashin inuwar a

ure.

"Wai me kake nufi ne yayanmu soyayyar tawa ce bata gamsar da kai ba ko ban kai matsayin da zaka soni ba?"

"Ba ko

ɗ

aya kawai dai ita zuciya ba a mata dole tun farko zuciyata da wacce take so Rumaisa ita kadai ce mace da na tsara rayuwata da ita daga

kanta bana tunani zuciyata za ta iya karbar wata mace.

"Wallahi-azim Abba ba ka isa ba ko sama da ƙasa za su ha

ɗ

e sai na mallake ka walau ta saukaƙkiyar hanya ko kuma akasin ta daga Rumaisa har wannan kwaila sai na fincike su ta karfin tsiya daga rayuwar

ka, don ni ka

ɗ

ai Halimatus-Sadiya aka halicci ka idan har ba za ka zama nawa ni ka

ɗ

ai ba na rantse da Ubangiji sammai bakwai ba wata 'ya mace da zan bari ta rabe ka, cikin sauki wannan alƙawarina ne.

Sadiya ta fa

ɗ

a a mugun fusace tana mai miƙewa tsaye tan

a dukan desk

ɗ

insa, shi ma Abban miƙewa ya yi saboda ta fara kai shi makura, ga baki

ɗ

aya ta bi ta gallazawa rayuwarsa haka take kiran wayarsa dare da rana sam ba ruwanta da duba lokaci, ta zarar abin ya motsa mata numbernsa kawai za tayi dialling wani lok

aci yana tsakiyar bacci kiranta ne zai tada shi wasu lokuta yana aiki, shi bai ta

ɓ

a gani mace marar class da kamun kai irin Sadiya Bashir ba, har mamaki yake yi uwa

ɗ

aya uba

ɗ

aya ne ya basu tarbiyya a wasu lokuta kuma sai ya yi mata uzuri a dalili fahimtar

da ya yi tana tu'anmali da miyagun kwayoyi wanda yake gani har da taimakon su wajen yaye mata kunyarta, ta 'ya mace. "Sadiya tashi maza ki fice min daga office na fahimci kwayoyi da kike sha sun fara ta

ɓ

a miki ƙwaƙwalwa.

"Yes! Abba ina sha kwayoyi, kasan

i sonka da ƙaunarka sune silar jefa ni cikin wannan mummunan hali, idai akanka ne yayanmu bana ji bana gani na shirya tsaf na ƙara jefa kaina acikin hali da yafi shan kwayoyi da nake yi muni wallahi ko rai zan iya dauka akanka.

Tsaye kawai AB ya yi yana k

allon Sadiya yadda take ta fa

ɗ

a munana maganganu, bai yi mamaki ba saboda shi ya dauketa ne ya jefa a layin marasa cikakken hankali.

"Idan kin fasa

ɗ

aukar rai akaina Sadiya Allah ya tsine miki, so nake ki

ɗ

auki rai

ɗ

in shashasha banza mahaukaciyar wofi da

kikakiya, 'yar ƙwaya kawai wacce batasan inda yake mata ciwo ba.

"Ni, ni

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login