Showing 246001 words to 249000 words out of 268949 words

Chapter 83 - KURMAN ALLO COMPLATE

rai yasa ya yi shiru ya kasa bashi amsa, daman abu

n da Ciroma ke so kenan ya harzuƙa sa saboda yasan Aliyu akwai zuciya da zafin kai.

"Ka ba mu amsa Aliyu idan kuma ƙaryayyakin naka sun ƙare sai mu sani.

Nan ma Aliyu bai tanka sa ba sai ajiyar zuciya yake saukewa tare da furza da zazzafar iska daga baki

nsa, waziri ne ya taso da gun zamansa ya koma kusa da Aliyu ya sassauta murya ya ce "Kada ka bari fushinka ya zama makamin da za a cutar da kai Aliyu, ka tuna girma da martabar da wannan masauratar take da babban abun takaici ne ace yau an kore ka daga cik

inta. Ka tuna halin da mahaifiyarka take ciki da irin abun da zai iya faruwa da ita idan ta farfa

ɗ

o ta sami mummunan labarin korar ku daga masaurata.

Runtse idanuwa Aliyu na Uku ya yi shi kadai yasan irin zogi da ra

ɗ

a

ɗ

in da yake ji ciki da wajen zuciyarsa

, amman da ya tuna da mai babban

ɗ

aki ya tuna da irin yadda ta dauki gidan sarauta tamkar rai da numfashinta tabbas idan aka kore su za ta iya ha

ɗ

iye zuciya ta mutu. Tunawa da haka da ya yi yasa ya

ɗ

an sassauta fushinsa ya ce "Allah ne ka

ɗ

ai shaida ta, sai

kuma church

ɗ

in da aka

ɗ

aura mana aure, domin gudun faruwar hakan yasa muka yi marriage certificate idan fada tana bukata zan iya gabatar mata da certificate

ɗ

in tare da wa

ɗ

ansu daga cikin pictures da muka

ɗ

auka a ranar daurin auren mu.

"Wadannan ba za s

u ta

ɓ

a zama gamsasshiyar hujja a garemu Aliyu, ka kawo mana shaidu na mutane da suka ga lokacin da kuka yi aure, tsawon shekaru talatin har da doriya ba wasa ba. Idan har ba ka da shaidun gani da ido kasani za mu hukunta ka, kamar yadda yake acikin kundin

tsarin mulkin masauratar Kudu.

"Ina da shaidun gani da ido ahalin yanzu bansan inda suke ba, sune mutane da yarona Muhammad Azhar yake hannunsu ina rokon fada da tabani dama zan nemo Bashir da mai

ɗ

akinsa Maryama a wancan lokaci a gaban idonsu aure ya wak

ana tsananina da Maysun, zan kuma kawo Maysun fada ku ji ta bakinta.

Aliyu na uku ya ƙarasa magana yana ƙoƙarin danne zuciyarsa don ji yake kamar ya gaggayawa Ciroma baƙaƙen maganganu sai kuma ya tuna da matsayin Ciroma a yanzu. Ciroma ya ƙara daure fuska

, alamar zai zantar da hukunci da yake da burin zantarwa da Aliyu na Uku.

"ina son kasani Aliyu mu ba jahilai bane muna da ilimin addini da na zamani kuma Allah ya yi mana basirar fahimtar gane gaskiya da karya. Kasani ka ci mutuncin masaurata ka zubarw

a da ahalin wannan gidan daraja sabida haka ba za mu bar haka ba dole sai mun hukunta ka domin ya zama izzana ga 'yan baya. Na tabbata da mahaifin mu na raye ba zai kyaleka ba a bisa wannan mummunan zunubi da ka aikata. Don haka mu ma da shi muke koyi ba

za mu lamunta ba jini wannan alhali ya je yana aikata fasikanci a fili har mutane suna dauka ana ya

ɗ

awa akan kafafen sada zumunta, lallai kasani ba za mu kyale ka ba Aliyu Ina sarkin fada?

"Gani Allah ya ƙara ma lafiya.

"Ka tube mana rawani da ke kan Ali

yu na Uku daga yau mun cire shi daga karagar sa ta mulki daga yanzu shi ba sarkin sabon birnin kudu bane. Kuma ya tattara shi da ahalinsa dukka su fice daga masarauta ba ma bukatarsa kuma yasani daga yau mun cire shi daga zuri'ar mai martaba sarki Usman na

Uku. Hatta da mahaifiyarsa dake kwance akan gadon asibiti ba ma bukatarta acikin masaurata.

Nan take sarkin fada ya tube rawani Aliyu na uku, magatakarda ya rubuta takardar korar Aliyu sarki Hashim Ciroma ya buga hatimin masaurata akai.

"Akwai wanda ya

ke da ja akan hukuncina?"

Ciroma ya fa

ɗ

a yana zare ido fada ta yi shiru kowa ya kasa koda kwakkwaran motsi, hatta da waziri dake kare Aliyu na Uku ya kasa magana sai sadda kansa ƙasa da ya yi yana jin baƙin ciki akan abun da aka yi wa Aliyu zuciyar Aliyu

tana farfasa ya kar

ɓ

i takardar ya fice daga fada Magaji ƙaramin ne ya biyo shi a baya "Yaya ka yi haƙuri kowanne bawa da kalar tasa ƙaddara idan muka yi haƙuri komai zai wuce babbar damuwata yaya Gimbiya domin ita mutum ce mai zafin gaske marar kar

ɓ

ar uzur

i dole ka toshe kunnuwanka domin Allah ne ka

ɗ

ai yasan adadin maganganu da za ka ji daga bakinta.

"Karka damu magaji ƙarami nasani na aikata laifi mai girma amman duk da girman laifina a tsaye a dubi lamarina da idon basira na fa

ɗ

i hujjojina da dalilai da

yasa na yi aure batare da sanin alhalina ba, na kuma

ɓ

oye hakan tsawon wasu shekaru haka sidam ba zan boye wannan al'amari mai girman gaske.

"Haka ne yaya ni dama jikina ya bani da dole akwai dalilinka na yi hakan.

Aliyu bai ƙara cewa komai ba ya cigaba

da tafiya kamin ya isa

ɓ

angaren sa ya sami kira daga

ɓ

angaren mai babban

ɗ

aki dole ya juya ya nufi can koda ya iso parlornta 'yan uwansa su biyar da suke uwa

ɗ

aya uba

ɗ

aya sun yi zaune zugu-zugun ƙanwarsa Hauwa da yaya Gimbiya sun sha kuka har idanuwansu s

un kumbure, babban ƙasƙanci ne ga jinin sarauta ya waye gari an kore sa daga masaurata musamman Aliyu idan ya kasance ya aikata fasikanci. Jikinsa ya yi bala'in sanyi ya nemi wuri ya zauna yaya Gimbiya ta taso a mugun fusace ta yi kansa ta rufe shi da duka

tana dukansa tana kuka tare da fadar maganganu marasa da

ɗ

i "Ka cuce mu Aliyu ka dasa mana baƙin ciki da har mu kwanta dama ba zai fita daga zukatanmu ba. Ka ja mana abun kunya da tozarci a zuri'ar mu, kasani ba za mu ta

ɓ

a yafe maka ba.

Abdallah na Uku ne

ya taso ya kama yaya Gimbiya ya maida ta wurin zamanta, daman Abdallah kusan halinsa

ɗ

aya da marigayi Mahmood na Uku, halin dattaku da haƙuri da matuƙar wahala su biyu nan su yi fushi haka zalika mubashir wanda suke kira da magaji ƙarami, kasancewar shi n

e ƙarami daga cikin 'ya'ya Usman na uku shiyasa ake kiransa da magaji ƙarami, sai kuma Gimbiya Hauwa wacce daga Aliyu na Uku sai ita. Ita ma Hauwa tana da sanyi hali sosai bata da hayaniya sai dai akwai ta da izza da taƙama, kusan halin mai babban

ɗ

aki ta

dauko.

"Dan Allah ya isa haka yaya Gimbiya wasu matsaloli ba a iya magance su acikin fushi, kamata ya yi ki tsaya mu ji ta bakinsa.

Abdallah na uku ya fa

ɗ

a yana kallon cikin idanuwan yaya Gimbiya, wacce sai huci take yi tare da jin tsanar Aliyu.

"Babu

buƙatar hakan Abdallah, tun da har ya zabi ya ci mutuncin mu ya tozarta mu, ya sani muma bama buƙatarsa daga cikinmu daga mun cire ka daga cikin yayan da mahaifiyar mu ta haifa, daga yanzu mu hu

ɗ

u ne.

Aliyu ya

ɗ

ago ransa a

ɓ

ace yake kallon yaya Gimbiya ka

fin ya miƙe tsaye, idanunsa sun yi jajir "Daman can ban tsammaci sassauci ko tausayawa daga gare ki ba yaya Gimbiya, ga kowanne irin al'amari kanki kawai kika sani bakisan ki yi waninki uzuri ba, idan har barin cikinku shi zai sa ku rage jin ra

ɗ

a

ɗ

i da zafi

n

ɓ

ata muku suna da nayi to albishirinku zan yi nesa daku har izuwa lokacin da gaskiya za ta yi halinta a wannan lokaci ku ne za ku nemi ni da kanku. Domin nasan wannan hukuncin da Ciroma ya yanke min kaitsaye akwai maƙarƙashiya acikinsa tare da munakisa,

dole da akwai wata boyayyar manufa da yake so ya cimma. Zan koma Lagos ku yi haƙuri a bisa

ɓ

ata muku suna da nayi.

Yana karashe magana ya juya "Abbu mu ma za mu bika mu koma tare Lagos

ɗ

in.

Zaheed ya fa

ɗ

a cikin sanyi murya a rikice Fulani babba ta

ɗ

ago t

are da daka masa tsawa "Ku koma ina? Ai ku da sake zama dashi hayatan-hayatan ko su kike yi ya

ɗ

ora ku a bakar hanyar da yake kai. Kashin kaji da ya shafa muku ya isa haka.

Daidai kofar fita Aliyu na uku ya tsaya cak! cikin ka

ɗ

uwa ya juyo yana kallon Fula

ni babba, bai ta

ɓ

a tsammani fitar irin wannan maganganu daga bakinta ba duba da yadda take mace mai kawaici da kauda kai, ashe akwai ranar da za ta zo duk masoyansa su koma makiyansa. Ya juya da sauri ya fice, tafe yake yana ha

ɗ

a hanya don har wani dishi-d

ishi yake gani.

Aliyu yana ficewa yaya Gimbiya tasa aka ha

ɗ

a kayan sawar mai babban

ɗ

aki tare da wa

ɗ

ansu muhimman abubuwanta, suka bar cikin masaurata daga nan suka wuce Abuja da ita.

Aliyu yana shiga

ɓ

angarensa ya tarar da Safiya ta gama hada kayan sawa

rta da na yaranta dukka a manyan trolleys hatta da na Anaal ta ha

ɗ

a bata bar ko

ɗ

aya ba. Duk da tun zuwan Aliyu bata ga Anaal tare dashi ba taga twins amman babu Anaal acikinsu tashin hankali da take ciki ya hanata tambayar twins ina take.

Yana shigowa ta

mbaya ta farko da ta fara masa "Ina Anaal?"

Yadda tai masa tambaya da daurarriyar fuska yasa jikinsa ya ƙara yi wani irin cikin sanyi murya ya ce "Tana Kano.

"Na kira wayarta bata shiga idan akwai wani layi ka gayamata idan tana bukatar gani na ta same n

i a Bauchi.

"Bauchi? Safiya me za ki je yi a Bauchi? A tunanina za ki bini Lagos.

"A'ah! Bauchi zan koma gaban iyayena gara mu ba wa junanmu space Aliyu wata kila ta hakan za mu iya gane muhimmancin junanmu.

"Kina nufi kema za ki guje ni Safiya kema kin

a min kallon fasiki?"

"Ba ko

ɗ

aya kawai dai ina gani lokaci ya yi da kowanne mu ke buƙatar hutu.

"Karki min haka Safiya Dan Allah karki guje ni adaidai lokacin da kowa yake guduna, ina tsananin buƙatarki kusa dani.

"Kada ka cilasta min Aliyu zuciyata ba

za ta iya jurewa ba,ka tuna da adadin baƙin ciki da na dinga shanye wa akanka a wannan karon ka zo min da babban al'amari da nake bukatar nisanta kaina daga gare ka koda na

ɗ

an wani takaitaccen lokaci ne Dan Allah ka bani wannan damar, ita kadai nake buƙa

ta gareka.

"Safiya Dan Allah!

"Ya isa Aliyu kada ka cigaba da rokona saboda na rika na yanke hukunci, zan tafi.

Tana karasa magana ta juya idanunta na fidda zafafan hawaye, da sauri ya riƙo hannunta tana juyowa ya rungumeta sosai, cikin rauni murya mai

cike da ban tausayi ya ce "Kamin ki tafi ki barni na ji

ɗ

umin jikinki Safiya bansani ba ko shi ne abu na ƙarshe da zai sake kasancewa tsakanina dake, in fact ina buƙatar kafa

ɗ

ar da zan

ɗ

ora kaina na yi kuka kuma a tausaya min har a rarrashini ina da yaƙi

ni ke ka

ɗ

ai ce za ki yi min wannan.

Kukan da Safiya take dannewa ne ya subuce mata ga baki

ɗ

aya, tsananin tausayin mijinta ya lullu

ɓ

eta har batasan sanda ta ƙanƙame shi tana bubbuga gadon bayansa, wani irin jan numfashi Aliyu ke yi idanunsa sun ri ga da s

un soye jaruntarsa ba za ta barsa ya zubda hawaye ba. Amma yana jin wani irin tuƙuƙi a kasan zuciyarsa. Sun

ɗ

auki lokaci rungume da juna kamin ta janye jininta daga nasa ta juya da sauri ta nufi

ɗ

akin yaranta Amal da Amatullah tarar dasu zaune sun yi zugu-

zugun kowacce taci kuka wanda har zuwa lokaci basu daina yin sa.

"Ku taso mu tafi.

Ta fa

ɗ

a cikin muryarta mai

ɗ

auke da kuka, su Amal suna fitowa suka ga Aliyu da gudu suka rungumesa, tare da ƙarawa kukansu sauti.

"Ku yi haƙuri my little princesses Barb

ie Abbu bai kyauta muku ba ya zama silar zubda hawayenku.

"Ka daina fa

ɗ

ar haka Abbu dukkan mu, mun sani sharri aka yi maka kuma in shaa Allahu duk wanda yake da sa hannu wurin bata maka suna Allah ya tona masa asiri.

Amal ta fa

ɗ

a tana shasshakar kuka.

M

urmushi kurum Aliyu ya yi tare da sumbatar forehead

ɗ

insu, ya ce "Za ku tafi Bauchi tare da umminku idan komai ya daidaita zan zo gare ku, ku kula da umminku.

Safiya da kasa jure cigaba da jin kalaman Aliyu ta juya da sauri ta fice daga parlorn idan ta ci

gaba da tsayuwa zai iya karya mata da zuciya ta fasa tafiya, alhali tana gani tafiyarta ita ce zai basa damar fahimtar amfaninta cikin rayuwarsa. Ta hakan ne ka

ɗ

ai za ta san matsayinta a wurinsa. Har parking lot ya rakasu yana tsaye har motarsa ta fice dag

a masarauta, sai da ya daina hange su kana ya juya jiri na dibar sa, sai lokacin ya ji wasu ruwa masu zafi sun sauka a kumatunsa a tsorace ya kai hannunsa ya shafi kumatun nasa, hawaye ya gani a tafin hannunsa. Da saurinsa ya koma

ɓ

angarensa yana jin tsoro

n ya ha

ɗ

u da wani yaga hawayen idonsa garesa wannan babbar kasawa ce. Cike da jarunta da ya ara ya yafa kansa ya harhada muhimman abubuwansa, ya yi parking

ɗ

insu a trolley biyu. Direbansa ya umarta da ya kaisa Airport har ya isa airport yana gwada kiran la

yunka Anaal, still dai a kashe. Misali ƙarfe 4:00pm jirgin da zai shiga ya

ɗ

aga zuwa Lagos.

Amintacciyar jakadiyar Kilishi ce ta zo mata dadda

ɗ

an labari na korar alhalin mai babban

ɗ

aki da Ciroma ya yi a maimakon ta ga farin ciki akan fuskar Kilishi sai

taga sa

ɓ

anin tunaninta, domin kuwa wata kalar zabura Kilishi ta yi, jikinta ya

ɗ

auki rawa tana kakkarwa "Lallai ki sani Jakadiya Ciroma ya tafka babban kuskure wanda ba shi ka

ɗ

ai ba har mu

ɗ

inan sai ya shafa shiyasa tun farko na hane sa da hawa karagar mul

kin kudu amma yaƙi ji, to tun da yaƙi ji lallai baya ƙi gani ba, a wannan karon bana tunani bokansa zai iya cetonsa daga wutar dashi ya kunnowa kansa ita.

"Ban fahimci wannan kurman allo naki ba ranki shidade shin ko za ki iya warware min zare da abawa?"

"Lokaci ne zai warware miki hakan jakadiya sai dai ina miki albishir da komai ya lalace ki tuna da maganar da jiya malam na kan tudu ya fa

ɗ

a.

A rikice Jakadiya ta fa

ɗ

i zaune daga durƙuso da take idanunta suka firfito waje "Na shiga uku uwargijiyata yanzu

mene ne mafita?"

"Bana tunanin muna da wata mafita Jakadiya kawai dai yanzu ki yi kokari

ɗ

an abun da ya rage mana ki fito dashi, gara ayi mutuwar kasko.

*ALH BELLO MADAWAKI MANSION*

Daga Daddy sai yaransa suka zo gidan su Rumaisa Mami kasa biyo su ta y

i, saboda tsananin kunyar abun da ta aikata take ji. Kyakkyawar tarba Ammi ta yi musu cikin sa'a suka tarar da mahaifin Rumaisa yana gida a mutunce suka gaisa da Daddy, kana Daddy ya fa

ɗ

a musu makasudin zuwansa.

"Babu komai Alhaji daman can wasiyyar da Ru

maisah ta bari kenan 'yarta ta taso a hannun Aydah saboda haka ni ba zan hana ku tafiya da baby Noor ba sai dai Dan Allah a dinga kawo mana ita akai-akai muna ganinta.

Ammi ta yi magana tana share hawaye da gefen hijab

ɗ

inta "karki damu Hajiya indai dan w

annan ne bakida matsala.

Daddy ya fa

ɗ

a da murmushi akan fuskarsa sun

ɗ

an da

ɗ

e a gidan Daddy da Alh Bello Madawaki suna hirar yaushe gamo, kamin Ammi ta ha

ɗ

a kayan Baby Noor wacce tun zuwansu Aydah ta goye abarta, har wurin mota su Ammi suka rako su.

Lo

ve Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

[2/7, 3:02 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels

099

.

"Daddy ya kamata a samowa Auta mai Reno,saboda ba zai yiwuwa ba ta rika zuwa da Baby Noor a school ba hankalinta zai rabu gida biyu.

Sadiya ta fa

ɗ

a tana kallon Daddy,Siyama ta amsa zancen da fa

ɗ

in "Hakane Daddy,da Mami, zata bar Huwaila sai ta dawo

gidan ta rika kula da Baby Noor kafin Aydah ta dawo school.

"wannan ma shawara ce mai kyau.

Daddy ya fa

ɗ

a yana kallon Aydah yana cigaba da fa

ɗ

in."ki kiramin Huwaila a waya ki fa

ɗ

a mata gobe da safe ta taho ta sameni kafin na fita aiki ina ganin gobe za

n koma office.

kallon mahaifinsu suke yi cike da farin ciki acikin fuskokinsu.

Da gaske za ka koma office Daddy?"

Aydah ta fa

ɗ

a sounding so very happy a muryata.

"In shaa Allahu zan koma auta.

"mungode sosai Daddy. Siyama ta fa

ɗ

a wearing a loverly sm

ile

"Allah

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login