Showing 81001 words to 84000 words out of 268949 words
zai ji hancinta tana
shinshinar sa kamar magge, shiyasa a wasu lokuta yake kiranta da maggen yaya Abba.
"Kin ga Babyn yaya Abba bana so shirme school fa za ki tafi ko so kike ki makara garin wannan childishness
ɗ
in naki yi latti a yi miki duka?"
Yana magana ne tare da sake
ciro ta daga jikinsa ya kama hannunta suka nufi parking lot "Yaya Abba ka ga yadda yau
ɗ
inan ka yi wani irin nau'in kyau na musamman?"
Bai bata amsa ba sai da ya shiga mota ya yi warming
ɗ
inta kana ya fita daga parking lot
ɗ
in, Balmo maigadi ya bu
ɗ
e masa
gate.
"Yaya Abba ko ba ka yarda da ka yi kyau bane sai magana nake yi ka yi shiru?
Ta yi magana cikin shagwa
ɓ
a
ɓ
biyar murya tana wani turo baki.
"Baby me kike so nace?"
"Ka yi haƙuri yaya Abba about yesterday night daga ni har yaya Siyam ba mu ji da
ɗ
i
abinda Mami ta yi maka ba ka
ɗ
auki shi a matsayin kuskure da sharrin zuciya saboda Mami tana ƙaunar ka sosai wannan so-called daughter
ɗ
inta ne ke so haddasa fitina a tsakanin ku. Amma kowa zai iya bada shaida akan kyawawan halaye Mami.
Ɗ
an ƙaramin murmus
hi ya yi wanda ya tsaya iya la
ɓɓ
ansa, sai da ya kalli innocent face
ɗ
inta kana ya yi concentrate tukinsa.
#Love Story 2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo.
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta
👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya
Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[12/20/2023, 11:03 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
*ARE
WABOOK*:Jeddah3256
Love Story
#Gwagwarmaya
#Team Tagwaye
033.
Ganin yanayinsa wannan karon sai suka zauna zaman shiru daman kuma ita ce mai masa surutun yau bata dame sa da surutu ba ta kwantar da kanta cikin seat
ɗ
in motar ta kurawa titi kawai
ido, dan kallon gefenta ya yi ta taimaka masa ma a haka da tayi shiru dan yana son ya ji shiru acikin kan nasa na
ɗ
an wani lokaci har suka karasa bakin gate
ɗ
in makarantarsu. Yana gama parking motar ya dauko wallet
ɗ
insa ya ciri 2k aciki ya miƙa mata girgi
za kai ta dan yi tana fa
ɗ
in."Akwai ku
ɗ
i a tare dani. Harararta ya yi ya bu
ɗ
e hannunta ya saka mata ku
ɗ
in, murmushi ta yi sosai ta karaso gafda fuskarsa har suna jin numfashin juna ta sumbaci gefen fuskarsa a hankali ta furta "i love you Yayana."murmushi ya
yi mata da haka ta balle marfin motar ta rufe masa tana daga masa hannu.
Shima hannun ya daga mata har lokacin murmushin cikin fuskarta bai bace ba baya son wannan murmushin ya
ɓ
ace daga fuskarta har lokacin da numfashinta zai tsaya yana son kannen nasa
da dukkan zuciya da ruhinsa ta yadda baki ba zai iya misalta shi ba, acan ƙasan ransa Aydah tana da wani matsayi mai girma a zuciyarsa wanda ba zai fa
ɗ
u ba. Haka ya ja motarsa ya ƙarasa office wannan ranar ma cikin tunani da damuwa yayi ta kusan ƙarfe goma
sha biyu na rana aka tura kofar office
ɗ
in nasa yana kwance cikin couch
ɗ
in dake cikin office
ɗ
in nasa da mamaki yake kallon mutumin da ya shigo office din nasa. Kallonsa kawai Daddy yake yana ganin yadda yaron nasa ya yi wani irin zuru-zuru gaba
ɗ
aya jiy
a bai saka shi a idanunsa ba da gaske yaga yaron nasa ya yi wata irin rama wacce za ka ganta kwance cikin idanunsa. Idan ka yi masa farin sani kuwa za ka tabbatar akwai damuwa sosai a tattare dashi. miƙewa tsaye AB ya yi kai tsaye ya nufi Daddy, yana ƙoƙar
in wadata fuskarsa da murmushi yake fa
ɗ
in."Daddy meyasa baka kirani a waya ba na sameka a office
ɗ
inka ai ba ma sai ka zo ba.
"Menene asalin damuwarka Abba?" Daddy ya fa
ɗ
a yana kafesa da idanun dake kassara duk wani tunanin AB. Cikin rawar murya AB ke fa
ɗ
in. "Daddy duk meya kawo wannan maganar? Yadda yake magana za ka san baya cikin hayyacinsa kuma a rude yake, Daddy ya nemi wuri ya zauna ya
ɗ
ora kafa daya akan
ɗ
aya yana girgizasu a hankali."shi dai AB yana tsaye a wurin tamkar wanda aka dasa banda faduwa
r gaba babu abunda yake ji a wannan lokacin."Baka rasa ci da sha ba kana da gata kana da iyaye da yan uwa a zagaye dakai kashe kanka kake so ka yi ne?" Wannan karon Daddy ya fa
ɗ
a da
ɗ
an
ɗ
aga murya, zama Abba ya yi gefen Daddy yana riko duka hannayensa biyu
bai san taya zai soma yiwa daddy bayani ba. Idan kuma ya fa
ɗ
a masa asalin damuwarsa bai san tayaya zai dauki al'amarin ba kenan karar Mami zai kai wurin mahaifinsa kararta zai kai da bai yiwa kansa adalci ba maccen da ta shekara talatin tana hidima dashi
bai kamata ya ji haushinta ba koda na minti
ɗ
aya ne, koda kuwa yayyanka naman jikinsa take a kullum."Ko kuma hukuncin da na yanke akanka ne yai maka nauyi!" Daddy ya fa
ɗ
a da raunin muryar da ta dawo da AB duniyar tunanin da ya fa
ɗ
a da sauri AB ya shiga gir
giza kai yana fa
ɗ
in."Har abada dadydy baza ka yanke hukunci akaina naki karbarsa ba komai nauyinsa zan karba da hannu bibbiyu nayi maka biyayya Daddy.
"Yanzu ka tashi mu je gida na soke zuwanka zuwa office har na sati biyu ka huta. Wani irin fargaba da ta
shin hankali zuciyarsa ta kara shiga lokaci
ɗ
aya, komawarsa gida shine babban tashin hankalinsa a yanzu yana gujewa duk wani abu da zai ha
ɗ
asa da Mami, wannan umurnin da Daddy ya basa ko ka
ɗ
an bai masa da
ɗ
i ba.
Ga matsalar Sadiya a gefe dake son ta zamar
masa matsala cikin rayuwarsa har yau kalamanta basu daina yi masa yawo cikin kunnuwansa ba sun samu wurin zama sosai a ƙasan zuciyarsa. Har yau bai daina mamakin kalaman Sadiya ba. Kananan shekarunta bai ci ace ta san wa'yannan manyan kalaman ba ko Rumaisa
da ta girmeta bai ta
ɓ
a tunanin ita da suka kwashe shekaru biyar a tare irin waya'annan kalaman basu ta
ɓ
a ha
ɗ
asu ba. Duk kuwa budewar idon Rumaisa da wayewarta wacce tayi karatunta na degree a abroad. Bai san wanda ya canja duniyar ƙanwarsa ba lokaci
ɗ
aya.
Ya dauki car key ya dauki suite jacket
ɗ
insa da ya cire ya sargafeta akan hanger ya saka ya kwashi wayoyinsa da car key
ɗ
insa har lokacin Daddy na tsaye yana jiransa. A tare suka fito suka nufi cikin parking lot da kansa AB ya bu
ɗ
ewa Daddy bayan motar, m
ai makon haka Daddy ya mayarda kofar ya rufe ya bu
ɗ
e frontseat ya shiga murmushi kawai AB ya yi ganin baturen Daddyn nasa a gaban mota har lokacin da ya shiga motar murmushi bai bace cikin fuskarsa ba, "Za ku cigaba da zama wancan gidan ne ko kuna bukatar
canji? Daddy ya yi maganar batare da ya kalli gefen da AB yake ba hasalima hankalinsa na kan titi, Daddy ina ganin kawai mu zauna acan tunda ko kwana bamu yi ba ranar.
Ya karasa magana da raunin murya, Daddy ya numfasa yana fa
ɗ
in."naji ra'anyinka sauran
Mamana idan tana bukatar a canja kayan daki za a canja. Duk lokacin da Daddy ya dauko masa zancen aurensa da Aydah jin yake duniyarsa na birkicewa wannan karon har cikin gida ya bi Daddy dauke da briefcase
ɗ
insa bai yi gigin zuwa bangarensa ba dan kauda du
k wani zargin da Daddy zai yi masa Sadiya ka
ɗ
ai ce a parlor har lokacin kayan bacci ne ajikinta cikin sanyin murya take yiwa Daddy sannu da zuwa tana mamakin dawowarsu a irin wannan lokacin haka ta tsayar da fuskarta cikinta AB wanda bai yadda da ya kalli
gefenta ba zuciyarta wani irin bugawa take da sauri da sauri sosai ya yi mata kyau yanayin shigarsa yasa ta ji yana neman dagula duk wani lissafi nata, zuciyarta ta ji tana
matsewa wuri
ɗ
aya cikin rawar murya Sadiya ke fa
ɗ
in."Ina kwana yaya Abba.!" bai kal
leta ba ya amsa saboda Daddy dake tsaye har lokacin, Daddy ya juya ya amshi briefcase
ɗ
insa yana fa
ɗ
in "ka je ka huta na rabin awa lokacin sallah ya matso ka fito mu shiga masallaci a tare idan mun fito mu yi lunch, a tare
ɗ
agawa Daddy kai Kurum ya yi ya j
uya yana barin cikin parlor da wani irin taku da Sadiya ke jinsa har cikin gangar jikinta da duka ruhinta. Sosai Mami ke kallon mai gidan nata bai saba dawowa gida da tsakiyar rana ba, sai dai har ya gama rage kayan jikinsa bai yiwa Mami bayanin ko kalma d
ayya ba har kuma lokacin Mami na tsaye tana kallonsa ya juya yana kallonta."Mariya daga yau na dakatar da Aydah daga zuwa makaranta abarsa zuwa wani satin zan fa
ɗ
awa Abba, sai ya je ya yiwa shugabar makarantar bayani. numfashin Mami kusan tsayawa yaso ya y
i na wucin gadi jin abunda Daddy ya fa
ɗ
a. Da gaske dai wannan auren sai Daddy ya kullasa ko hankalinsa zai kwanta ya kamata fa tasan abu yi gashi lokaci yana ta tafiya. fuska babu yabo babu fallasa Mami ta ce."Insha Allah! juyawa tayi tabar cikin bedroom
ɗ
in da wani irin kallo Daddy ya bita dashi tana fita shima ya nufi cikin bathroom.
*MADAWAKI MANSION*
"Kashe kanki ki keso yi Rumaisa akan kankanuwar damuwar da bata taka kara ta karya ba wai shin baki yadda dani bane ?"cikin wani irin rawar murya idonta
na cika da kwallah take fa
ɗ
in "Na yadda dake Ammi auren da zai yi shine babban damuwata Ammi idan ya auri yarinyar nan zuciyata za ta iya bugawa.
Ta fa
ɗ
a da wani zafi mai dauke da yanayin kishi cikin muryarta.
"ke fa dadina dake sakarya ce akan wannan y
aron bakida control ko ka
ɗ
an ki bari mu gama maganin wannan matsalar kafin mu dawo kanta. Yanzu ki fito ki ci abincinki ko na saka zuwaira ta kawo maki a daki?"cikin sanyin murya Rumaisa ta ce "Bara na watsa ruwa zan fito yanzu shafa kanta Ammi ta yi tana
barin
ɗ
akin, Allah ya gani tana son yaranta bata ha
ɗ
a ƙaunarsu da kowa ba a duniya, dole ta nemo aminiyarta zulai a waya kafin Abban Rumaisa ya dawo daga kasar Thailand so take komai ya daidaita bata son tashin hankalin yaran nata ko kankani bayan fitowar
ta daga
ɓ
angaren Rumaisa nata
ɓ
angaren ta nufa cikin bedroom
ɗ
inta ta ƙarasa ta
ɗ
auki wayarta ta shiga kiran aminiyarta Hajiya zulai har ta katse bata dauka ba
ɗ
an tsaki Ammi taja ta rasa meyasa zulai bata baiwa wayarta muhimmanci ka yi ta kira bata dauka,
tana cikin wannan tunanin Hajiya zulai ta kira
ɗ
agawa ta yi "afuwan hajjaju na saka wayar a caji kin san yanayin unguwarmu ba a samu wutar lantarki ko minti biyar ba tayi ba da dawowa na saka caji. batare da Ammi ta saurari surutun da Hajiya zulai ke yi m
ata ba tace "kina jina Hajiya zulai?"
"Eh! Ina jinki" Zuwa bayan la'asar zan fito da driver zamu biyo ta gidanki za ki rakani wurin malamin nan naki naga aikinsa yana kyau. Wannan karon ma wani aiki zai yi min, da farin ciki sosai a muryar Hajiya zulai ta
ke fa
ɗ
awa Ammi sai ta ƙaraso ta san ita ma za ta samu kasonta daman kwana biyu aljihunta yayi kasa tunda Allah ya ha
ɗ
ata da miji
ɗ
an iska. Da haka suka yi sallama kowanne su ya sauke wayar.
*MASARAUTAR KUDU*
Bayan jirgin dasu Alh Aliyu na uku ya yi landi
ng direbansa ne ya zo ya yi picking nasu daga airport direct masauratar suka yo, sai da suka shigo cikin masarautar sannan Alh Aliyu ya ciro wayarsa ya kira yaya Gimbiya ta fa
ɗ
awa mishi mai martaba yana kwance ne a babban asibitin masarauta har kawo yanzu
babu wani takamaiman labari daga likitoci da ke kansa. Kaitsaye ya umurci direba da ya sauke su a kingdom specialist hospital a bangare vip suka nufa domin anan ne
mai martaba yake kwance cikin hali rayuwa ko mutuwa bai san inda kansa yake ba numfashi dake
fita daga gangar jikinsa ta jikin na'urar da aka saka masa zai ba ka tabbacin yana raye.
A babban parlor dake vip suka tarar dasu yaya Gimbiya, Magaji ƙarami, wambai, Galadima, Ciroma, har ma da madaki sai kuma Fulani babba ita kuma Fulani karama tana ca
n
ɗ
akin da aka kwatar da ita har yanzu bata gama dawowa hayyacinta ba. Idan ka ga yadda Galadima da Ciroma suka tashi hankulansu ba za ka ta
ɓ
a zargin suna da sa hannu a kwanciyar sarki ba. Walking majestically Alh Aliyu ya iso wajen su cikin izzar nan da t
a gama zagaye jinin jikinsa ya yi musu sallama tare da tambayar mai jiki.
Ciroma ne ya bashi amsa da cewa "Ba za mu iya fadar yanayin jikin nasa kaitsaye ba domin har yanzu ba mu ji daga bakin likitoci ba. Mu dai ga sai gayyato manyan likitoci suke yi dag
a wajen masarauta yanzu kuma Yarima babba ya iso daga Abuja yana nan ciki tare da tawagar likitocin.
Naunnayar numfashi Alh Aliyu na uku ya sauke kafin ya nemi kusa da yaya Gimbiya ya zauna Zaheed da Zeeyad suka nufi Magaji ƙarami suna neman karin bayani
a wurinsa domin yanzu sun gama fahimtar abunda ke faruwa. Suna nan zaune har yamma ta yi sallah kawai ke tashe dasu sai lokacin yarima babba ya fito daga
ɗ
akin da mai martaba yake ya yi musu bayani takamaiman abinda ke damunsa, jininsa ne ya hau sosai shin
e ya haifar masa da collapse
ɗ
in da ya yi daman ya dawo daga sallar asuba ne yana fitowa daga masallaci ya yanke jiki ya fa
ɗ
i.
Wani kalan kallo yaya Gimbiya ke watsawa Yarima babba kafin ta tashi a fusace tana fa
ɗ
in "Anya kuwa Yarima babba kai da tawagar
abokan aikinka kunsan aikin ku kuwa? Saboda duk mai cikakken hankali ya dubi mai martaba zai fahimci jifarsa ne aka yi babu wani hawan jini da yake da.
"Haba! Yaya Gimbiya ya za ki ce haka Shekara ta nawa ina wannan aiki sai akan mahaifina ne zai fa
ɗ
i fak
e results?"
"To idan ma ba ka ta
ɓ
a fa
ɗ
a ba a wannan karo ka fa
ɗ
a ba daidai ba. Wannan aikin magauta da mahassada ne masu son gani bayan mai martaba.
Ta ƙarashe magana tana sharar hawaye da gefen mayafin tsadaddiyar Abayar dake jikinta. Da sauri Yarima ba
bba ya isa kusa da ita yana fa
ɗ
in
"This is not a worry since we have already found out what is wrong with him if he continues to receive the medicines and doses that will be given to him immediately he will get back to his normal health.
A sheƙeƙe Yaya G
imbiya ke kallonsa kafin ta ja siririn tsaki rai bace ta ce.
#Love Story 2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo.
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. G
tb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta
👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* K
ARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 12
00
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[12/22/2023, 11:29 AM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
*AREWABOOK*:Jeddah 3256
Love Story
#Gwagwarmaya
#T
eam Tagwaye
034.
*MASARAUTAR KUDU*
"Dallah! Yarima babba ka rufe mana baki ga baki
ɗ
aya halayenka dana Ahmadu da Aliyu a koda yaushe sun sha bambam da na masarautar kudu, kun ri ga kun
ɗ
auki
ɗ
abi'un nasara kun
ɗ
orawa kawunan ku. Idan zan shekara i
na maka bayani ba fahimta za ka yi ba, don haka ka riƙe saninka nima na riƙe nawa, zan je na sami mai babban
ɗ
aki ita za ta fahimci ni.
Gani yadda yaya Gimbiya ta rikice da fa
ɗ
a daman