Showing 186001 words to 189000 words out of 268949 words

Chapter 63 - KURMAN ALLO COMPLATE

ka'ida ba yana over dosage

ɗ

insa wanda hakan ne ya haifar masa da matsanancin zazza

ɓ

i.

"To kuma ita Aydah me ya

same ta?"

Mami tayi tambaya gabanta na mugun bugawa.

Likitan ya kalli mace likita

ɗ

in wacce ita ce ta duba Aydah cikin kamilalliyar muryarta ta soma magana "ita Aydah

ɗ

in case

ɗ

inta ba wani babba bane hakan yana faru akan wasu mata har ma da maza idan y

a kasance shi ne first sexy

ɗ

insu za su kamu da zazza

ɓ

i mai zafi wa

ɗ

ansu har ma sai sun kwanta jinya kamar dai yarda ya faru da ita Aydah

ɗ

in. In shaa Allah da zarar ta farka za ta wartsake sai dai ta dinga zama a cikin ruwan dumi saboda ya

ɗ

an farka ta ka

ɗ

an an mata

ɗ

imki idan tana shiga ruwan

ɗ

umi hakan zai sa wurin ya yi saurin healing

Likita tana dasa aya Mami ta

ɗ

auki dogon sallati ta

ɓ

a tafa hannuwa "Yanzu dan Abba yana tsinannen wannan 'yar ƙaramar alhakki ce zai sha wa men power nufin sa ya kashe ta

ko me? To wallahi ba zan lamunta ba Alhaji dole ka

ɗ

auki mataki ai wannan child abuse ne.

A fusace Daddy ya

ɗ

ago ya gallawa Mami harara rai

ɓ

ace yake fa

ɗ

in "Child abuse a ina?" Na ga dai Aydah matarsa ce addini ya halatta masa ita kuma ban aurar da ita b

a sai da ta kai muzalin balaga dan kina mahaukaciya za ki bu

ɗ

e baki kina fa

ɗ

ar maganar banza.

"To idan ma ba child abuse bane sexual violence ne kuma wallahi sai na shigar da ƙara an kwatowa 'yata hakkinta kana ji fa likita ya ce men power ya sha kuma ov

er dosage, har fa farka ta ya yi Alhaji ka kuwa san irin azabar da

ɗ

inki yake dashi kasan irin azabar ra

ɗ

a

ɗ

in da ake ji yayin yinsa?"

Mami ta ƙarashe magana tare da

ɗ

ora hannu aka ta rushewa da kuka, duk sai kuma jikin Daddy ya yi bala'in sanyi ya kasa ma

yar wa da Mami magana hakan da Mami ta gani ya bata karfin gwiwa cigaba da fadar maganganu ta dubi likita da hawaye akan fuskarta ta ce "likita ka fa

ɗ

i tsakanin ka da Allah ka cire son zuciya Abba yana da rashin kuzari da zai sa sai ya sha maganin ƙarin ƙa

rfi a yayin mu'amala da iyalinsa?"

Likita ya girgiza kansa cikin sanyi murya ya ce "zance na gaskiya Abba yana da cikakkiyar lafiya wanda ko mace mace hu

ɗ

u zai iya sarrafawa, sannan dadin da

ɗ

awa zai iya ta

ɓ

a lafiyar jikinsa.

Shi kansa likitan Abba ya yi

bala'in basa mamaki ace duk iliminsa da wayewarsa ya rasa abun da zai sha saboda kuzari sai wannan guba.

Ai kuwa Mami ta ƙara samun kwarin gwiwa zazzaga masifa sai muggan maganganu take fa

ɗ

a akan Abba, daga ƙarshe ma sai ta baro office

ɗ

in a fusace har ta

iso

ɗ

akin da Aydah take tana sharar hawaye ta nufi gadon da Aydah take kwance da cannula manne a hannunta ana ƙara mata ruwa sai bacci take abin ta, Sadiya da Siyama suka yo kan Mami har suna ha

ɗ

a baki wurin tambayarta dalilin kukanta Sadiya ta ƙagu ta ji

wane mummunan abu ne ya sami Aydah da Mami take kallonta tana kuka, sai da Mami ta share hawaye kafin ta basu labari abun da ya faru wani irin mugun shock Sadiya ta ji ya kamata, zuciyata tayi baƙi ƙirim! Ji take kamar ta shaƙewa Aydah wuya har taƙarasa t

a, Aydah ta gama da ita da kwanta da muradin zuciyarta shi kenan Abba Bashir yasan Aydah 'ya mace ta dandani zumar Abba Bashir , lallai ta cika cikakkiyar marar nasara a rayuwa. Shin ina asiri da suka yiwa Abba da zai tsani Aydah ana nufi bai kama sa bane

ko kuma tsanarta ce kawai amman zai iya ha

ɗ

a shimfi

ɗ

a da ita?" Tunda taga AB ya yi tarayya da Aydah alhali ga amaryarsa Rumaisa wacce duka kwananta biyu a gidansa hakan na nuni da cewa asiri da ta yiwa Rumaisa ya kamata, da tasani dukkansu za ta saka a s

ako musu zubar jini. (Kashh! Sadiya dokin inda baya sukuwa kin ri ga da kin makaro)

Sadiya bata ankara ba ta ji hawayen baƙin ciki na bin kumatunta.

Siyama ta yi ajiyar zuciya ta ce "Mami dan Allah ki daina fadar za ki shigar da Yayanmu ƙara da Aydah da

Yayanmu duka yayanki ne.

"Ke dallah rufe min bakinki ta ina ya zama

ɗ

ana ke ko kishi 'yar uwarki bakya yi meyasa ita Rumaisa bai yi using men power akanta ba sai akan Aydah?"

"Uhm! Koma mene ne haƙuri za ki yi Mami.

"To ba zan haƙura ba na ce ba zan ha

ƙ

ura ba Siyama.

Mami ta fa

ɗ

a tana zarewa Siyama idanu dole Siyama taja bakinta tayi gun!

Daddy yana baro office

ɗ

in likita ya wuce

ɗ

akin da AB yake Rumaisa ce ka

ɗ

ai a

ɗ

akin shi ma Ab da drip

ɗ

insa a hannu yana bacci Daddy ya tambaye Rumaisa jikinsa ta

ce ya ji sauki don har zazzabin jikinsa ya sauka, Daddy ya da

ɗ

e cikin

ɗ

akin kafin ya nufo na Aydah Mami tana ganinsa ta tada masifa sai fa

ɗ

ar take kotu ce za ta rabata da Abba. A fusace Daddy ya kalleta ya ce idan ya sake jin kalmar sexual violence da kotu

a bakinta sai ya yi mummunan sa

ɓ

a mata yadda taga idanun Daddy sun yi jajir ta tabbatar da cewa da gaske yake yi dole ta ja bakinta ta tsuke amma acikin zuciyarta ta kudurta ko ana ha maza ha mata sai ta raba auren Abba da Aydah don taga cuta acikinsa ƙar

ara.

*VICTORIA ISLAND LAGOS*

(The George hotel)

Aliyu na Uku yana kwance akan katafaren gadon hotel

ɗ

in the george hotel

ɗ

in da ya kamawa Maysun, yau kwana su uku da sauka a Lagos bai je gidansa ba dukka wayoyinsa rufe su ya yi sai amarci suke ci shi

da Maysun

ɗ

insa wacce yake jin ta tamkar yau ne ya fara tarayya da ita, ya rasa gane irin matsanancin so sa yake mata cikin kwanaki uku nan da suka yi a tare ji wata irin natsuwa da kwanciyar hankali wanda ya manta rabon da ya ji irinsu. Duk iya kyautatawa

da Safiya ke masa baya samun gamsuwar da ya samu a kwanaki uku

ɗ

inan a tare da Maysun tabbas sai yanzu ya ƙara tabbatar da cewa alaƙa aure bata yiyuwa sai da soyayya, bai ta

ɓ

a jin son Safiya a zuciyarsa ba amman yana gani girmanta da ƙimarta yana daraja t

a, sai dai zuciyarsa tana ga Maysun.

Yayi nisa a tunanin rayuwarsa da Maysun a garin London karar bu

ɗ

e ƙofar bathroom da Maysun ta yi ya dawo masa da natsuwarsa ya kalleta cike da shaukin so tana sanye da white bathrobe ta yane kanta da farin ƙaramin towe

l, wani bala'in kyau yaga tayi masa ga zazzafar soyayyarta da ke ratsa sassan jikinsa, duk da yana cikin farin ciki kasancewa tare da ita amman hakan bai hana masa hasaso irin kalubalen da zai fuskanta akanta, har kawo yau

ɗ

inan kaf zuri'arsa ba wanda yasa

n ya ta

ɓ

a aure har da

ɗ

a sai Anaal ita ka

ɗ

ai ce tasan da wannan

ɓ

oyayyen sirri. Yana cike da alhini ta wacce fuska zai fuskanci masauratar kudu ya gabatar da Maysun a matsayin matarsa da farko wannan Kurman allo ba kowa ne zai fahimce sa cikin sauki ba. Ya

sani idan ya bayyana Maysun a yanzu a matsayin matarsa zai iya rasa sarautarsa wacce a yanzu yake da burin akanta saboda ya farantawa mai babban

ɗ

aki a dalilin fahimtar da ya yi batada da wani buri da ya wuce taga ya hau karagar mulkin sabon birnin kudu. M

aysun tana zuwa ta zauna daidai fuskarsa cikin zazzaƙar muryarta da ya fi so ta ce "Abu Azhar me ke damunka ne kasan duk duniya ba abin da yake saurin

ɗ

aga min hankali irin naganka cikin damuwa saboda haka kada ka

ɓ

oye min komai ka tuna mu yi alkawari wa j

unan mu za mu dinga sharing damuwarmu?"

A kasalance ya tashi zaune sai da ya jawo ta cikin jikinsa ta kwantar da kanta a faffadan ƙirjinsa jiƙaƙƙiyar sumarta ta baje masa a ƙirji, a hankali yake shafar sumarta ta, kamin cikin raunin murya ya ce "Oum Azhar

ina cikin damuwa zuciyata tana cike da son bayyana ki ga dangina sai dai ina fargaba irin kar

ɓ

ar da za su yi miki. Na kuma tabbata bayyana ki

ɗ

in zai iya jawo min matsaloli da dama daga cikinsu har da rasa sarauta ta, wacce mahaifiyarta ta ƙwallafa ranta

akai. Ga kuma

ɗ

an mu da ya

ɓ

ata wanda nake so na fara neman sa, sai dai na rasa ta ina zan fara neman nasa domin bana da cikakken bayani akan garin da Bashir da matarsa Maryam suke da zama anan Nigeria . Ina so na nemo su at any cost su fa

ɗ

a mana ina yaro

nmu shin har yanzu yana raye idan yana raye yana hannunsu?"

Wannan ita ce asalin damuwata Oum Azhar ki tayani da addu'a amman nasan akwai cakwakiyya a gabana ba ka

ɗ

an ba.

Wata ƙarfaffiyar ajiyar zuciya Maysun ta sauke taji aikinta komai rintsi komai wa

hala ba za ta sake rabuwa da Aliyu ba domin shi ne cikon farin cikinta, saboda haka ta ce "Kana ji ko Abu Azhar ka cigaba da

ɓ

oye ni har zuwa sanda za mu gano yaronmu. Na tabbata zuwa lokacin mun nemo mafita.

Ba yadda Aliyu na Uku ya iya dole ya yi na'am

da shawararta.

*KANO*

(Soft care private hospital)

Abba ya riga Aydah farfadowa yana dawowa natsuwarsa ya kalli Rumaisa duk sannu da take masa gami da tambayarsa me yake ji a jikinsa bai amsa mata ba sai kawai ya ce da ita "Ina Aydah ya jikinta na ji m

ata rauni ko Habibty?"

Cikin shock Rumaisa take kallonsa sai da ta ha

ɗ

iye wasu busassu miyau kafin ta ce "Ban fahimce wannan tambayar taka ba Habibi wane irin rauni ka yi mata?"

Shiru AB ya yi ya kasa bata amsa "Habibi ka yi magana ka yi shiru ko dukanta

ka yi?"

"Ni dai kurum ki fa

ɗ

amin tana ina?"

Tana

ɗ

aki da ke kusa da naka sai dai tun zuwan mu ban je na dubata ba saboda banaso na fita na bar ka kai ka

ɗ

ai.

Da sauri AB ya sakko daga gado daman an cire masa drip, jikinsa sai rawa yake yi don har yanzu

yana ji jiri sai dai ba sosai ba, Rumaisa ta bi shi da kallo ta ja tsaki ƙasa-ƙasa da har taso tayi zamanta sai kuma wani zuciya ya kwa

ɓ

e ta, ta tashi ta bishi a baya.

#Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman A

llo.

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283

730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTAL

LAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[1/22, 2:34 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful

Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels

076.

Riƙo hannunsa Rumaisa tayi da sauri da mamaki yake kallonta ya zuba mata idanunsa da suka

ɗ

an fa

ɗ

a. Yana jira dalilin da zai sa ta tsayar

dashi "Habeebi kaima fa ba cikakkiyar lafiyar ne da kai ba, kuma family

ɗ

in Aydah suna tare da ita,kaima nasan da kana da muhimmanci a wurinsu da basu tafi sun barka kai ka

ɗ

ai ba sai kace wani marar gata.

Rumaisa ta ƙarasa maganar rai a ha

ɗ

e ta tsani mut

anen da AB ke fa

ɗ

ar danginsa ne alhali su ba ƙaunarsa suke yi ba, hannu yasa ya zare hannunta dake cikin nasa hannun,ya nufi ƙofa kai tsaye batareda ya tsaya kula zantuka ta ba.

Baki bu

ɗ

e tabisa da kallo har ya fice daga room

ɗ

in kai tsaye

ɗ

akin da Aydah

take ciki ya nufa a hankali ya tura kofar

ɗ

akin,sai sukayi ido biyu da Mami samun kansa yayi da muguwar faduwar gaba ga wata matsananciyar kunya da ta lullu

ɓ

e shi, Sadiya na ganinsa da sauri ta nufo shi ta wani riƙo hannunsa daidai lokacin da Rumaisa ta ƙa

raso cikin room

ɗ

in ta biyo bayansa dan kasa daurewa tayi. Da wani irin sauri Sadiya ta Rungumesa wani irin natsuwa ta rika ji tana shigarta lokaci

ɗ

aya duk da girman laifin da yayi mata na kusanta Aydah da ya yi bata ji soyayyarsa ta ragu ko ka

ɗ

an a zuciy

arta ba."Yayanmu ya jikin?"Siyama ta fa

ɗ

a tana kallonsa sai lokacin ya samu ya raba jikinsa da Sadiya ,still ta kasa barin gefensa murya a raunane ya gaisheda Mami, ko kallonsa daman Mami batayi ba wani irin ma tafarfasa zuciyarta ta riƙa yi Allah-Allah ta

ke Aydah ta farka a sallamesu su bar asibitin nan dan ta dauki alwashin daga nan sai gidanta Aydah ba zata koma gidan AB ba. Daman Rumaisa ko kallon gefen su Mami bata yi ba ta cigaba da tsayi a bakin ƙofar shigowa duk babu wata walwala a tare da ita.

Shi

ma dai AB bai ƙarasa ba ganin Mami gafda Aydah

ɗ

in tsayuwa ya cigaba dayi a haka duk da jirin dake dibarsa. Siyama data kula da yanayinsa tace yayanmu kaje ka huta kaga tana bacci na ha

ɗ

a maka tea zaka sha?"murmushi kawai ya yiwa Siyama."zaka sha din na h

a

ɗ

a maka?

Sadiya ta fa

ɗ

a tana kallonsa

ɗ

aga mata kai kurum yayi duk da

ɗ

i ya gama cika Sadiya da sauri ta nufi wurin kayan da suka zo dasu dake cikin (basket)tsawar da Mami tayi mata ne yasa ta dakata ta ha

ɗ

e rai da mamaki take kallon Mamin da ita ma ranta

a

ɓ

ace yake.

"Akace maki da sunan sa na hado abinci mayya mai nacin tsiya wai sai yaushe za kiyi hankali ki daina kula wannan mutumin da ya rusa miki dukkan farin cikin ki.!"

Rumaisa ta riko hannun AB tana fa

ɗ

in."Ka ga ga Habibi zo mu je na hada maka te

a

ɗ

in kasha da

ɗ

in abun bama da yunwar abincin baran tana ayi mana gori.

"Rumaisaaa!!!!

AB ya fa

ɗ

a cike da kashedi a muryarsa "Mami kike yiwa rashin kunya, bu

ɗ

e ido tayi cike da mamaki take fa

ɗ

in."rashin kunya ita ta kama girmanta ne?"

tun da muka shigo

take fa

ɗ

a maka baƙaƙen maganganu.

"Kiyi shiru please.

Ya fa

ɗ

a yana daka mata tsawa ita ma cikin daga murya take fa

ɗ

in."meyasa zanyi shiru, hayaniyarsu yasa Aydah ta shiga bu

ɗ

e idanunta da sukayyi mata nauyi wani wawan tsaki Rumaisa tayi ta fice daga

ɗ

ak

in ga baki

ɗ

aya cike da jin haushin Abban aranta. shi ma juyawa yayi yabi bayanta. Ganin Aydah ta shiga motsi Mami ta kira sunanta tana rika hannunta a hankali Aydah ta bu

ɗ

e idanunta ta sauke su cikin fuskar mami cikin rawar murya Aydah ta kira sunan mami

cike da kulawa Mami ke mata sannu tana tambayarta babu inda keyi mata ciwo,girgiza kai kurum take tana bin

ɗ

akin da kallo tana so taga ta inda zata ga yayanta Siyama ta karaso tana mata sannu daman Sadiya tunda Mami ta

kunyata ta agaban AB da Rumaisa tabar

dakin,da taimako Siyama Aydah ta tashi zaune Siyama ta taimaka mata ta kaita toilet tamkar zata yi ihu wurin yin fitsari,ta wanke bakinta Siyama ta ha

ɗ

a mata tea mami dai tana zaune sai bin ta take da kallo ka

ɗ

an tasha tea tace ta koshi maganin da doctor

ya rubuta mata wanda Daddy,ya siyo Siyama ta taimaka ta bata tasha komawa tayi ta kwanta tare da lumshe idanunta zuciyarta cike da tunanin yayanta,miƙewa tsaye Mami tayi batareda tayi magana ba ta fice daga room

ɗ

in kai tsaye office

ɗ

in likita ta nufa sai

da akayi mata izinin shiga

ta shiga,yana ganinta ya tambayeta Aydah ta farka ne ta fa

ɗ

a mata ta farka,ta numfasa tana fa

ɗ

in "likita zamu iya samun sallama a yanzu?" Za'a iya samu tunda dama jikinta da sauki kuma an mata

ɗ

inki

ta dai cigaba da zama a ruw

an zafi a dinga saka gishiri aciki ka

ɗ

an.

Ya rubuta masu takardar sallama Mami tayi masa godiya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login