Showing 87001 words to 90000 words out of 268949 words

Chapter 30 - KURMAN ALLO COMPLATE

nan 500 Naira only

ACC

OUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

É—

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

ÆŠ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

É—

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[12/22/2023, 11:31 AM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

*AREWABOOK

*:Jeedah3256

Love Story

#Gwagwarmaya

#Team Tagwaye

035.

Sunan Sadiya da yaga ni yasa shi ta

É“

e baki ya maida wayar cikin aljihunsa ba wai ba zai dauki kiranta bane kawai dai bayaso ya sake yi abinda zai

É“

atawa Rumaisa rai, shiyasa ya bari sai y

abar gidan ya kira ta. Mai aikin su Rumaisa ce ta shigo ta ajiye wa AB drinks da ruwa mai sanyi kana ta gaida shi ya amsa batare da ya kalle ta ba. Bata da

É—

e da fita ba sai ga Rumaisa ta shigo ta sauya kayan jikinta zuwa plain material gown pink in colour

jikinta na fidda ƙamshin turarenta mai sanyayya zuciya, bata yi makeup ba amma ta shafa powder sai

É—

an man lebe da ta shafa wanda ya ƙara haskaka mata la

ɓɓ

anta. Bata

É—

aura

É—

an ƙwali ba sai ta rolling da ƙaramin veil da ya yi matching da rigar jikinta. Kya

kkyawar ajiyar zuciya AB ya sauke ta iso ta zauna kusa da kujarar dake facing

É—

insa cikin sanyi murya ta furta "Habibi ba ka sha ruwa ba ko na zuba maka da kaina ne?"

Murmushin farin ciki ne ya subuce masa ya tsare ta da rikitattun idanunsa da ke saurin n

arkar da da zuciyar 'ya mace "thanks love ni wannan kwalliya ma da aka yi min ta wadatar dani ya kamata na biya wannan kwalliya da tukuici mafi tsada.

Wani irin da

É—

i ne ya yiwa Rumaisa dirar makiya ta wani langwa

É“

ar da kai tana ji masifaffiyar soyayyarsa

tana ƙara mamaye mata zuciya "Ka ji da neman maganarka Habibi domin nasan ba za ka iya bayarda kalar tukuici da nake so ba.

"Habibty akwai wani tukuici sama da kyautar zuciyata ga baki

É—

aya da na yi miki. Rumaisa

I love you so much, Rumaisa, you are the

only woman in my heart. I can't live without you soyayyarki halitta ce acikin jinina idan har na rasaki bansan ya rayuwarta za ta kasance ba. Dan Allah ki janye zance rantsuwa da Alqur'ani da kike so na yi saboda babu wata 'ya mace a zuciyata sama dake.

D

uk wata kalma dake fitowa daga bakinsa farin ciki take sanya Rumaisa ta adana su acan ƙasan zuciyata tare da killace su ita kanta tasan ba za ta iya rayuwa idan babu Ab acikin duniyar ta soyayya da take masa ta zarce wacce shi

É—

in yake mata kawai dai shi m

utum ne da bashi da juriya ta wannan fannin. Sun dauki lokaci a tare duk wani fushi da take dashi sai da ya tabbatar da ta goge shi a zuciyarta kafin ya yi mata sallama ya nufo gida. Wanka ya yi ya shirya cikin three quarter blue in colour tare da armless

shirt white colour ya fito zuwa parlor sai lokacin ya tuna da kira da Sadiya ta yi masa ya dauki wayarsa ya yi dialling number

É—

inta, ringing

É—

aya zuwa biyu ta yi picking cikin dassashiyar murya ta furta "Yaya Abba zan mutu wallahi mutuwa zan yi dan Allah

karka bari sanadin

ciwon sonka na rasa rayuwata. Wallahi-tallahi idan ka aure Aydah ba zan iya cigaba da numfashi ba mutuwa zan yi domin ba zan iya jure ganinka kana amsa sunan mijin Aydah ba. Ka taimake ni yaya Abba ka ceto rayuwar ƙanwarka daga hallaka.



Dafe forhead

É—

insa ya yi wani irin takaici da bakin ciki ya mamaye zuciya da sassan jikinsa ya rasa ina zai saka kansa ya sami sassauci ƙunci, baƙin ciki, damuwa sune ababe da a yanzu suka zama abokan rayuwarsa. Duk wanda ya kalle shi zai san baya ciki

hayyacinsa.

Sautin kukan Sadiya ne ya dawo dashi natsuwarsa ya ja numfashi yafi a kirga "Daman nasani ba za ka iya yi komai ba saboda ka tsaneni amma inaso ka sani yanzu haka akwai kwalba maganin kwari a hannuna muddin ba ka fasa auren Aydah ba, zan bu

É—

e

ne na tuttulawa cikina na gwammace na mutu na bar duniya da naga ranar daurin aurenka da ƙanwata.

Da wani kalan sabon tashin hankali ya mike tsaye tun daga yarinta yasan hali Sadiya da kafiya da daurin kai duk abinda ta fa

É—

a za ta iya aikatawa, duk cikin

ƙannansa ita ce mai zafin kai. Cikin rawar murya ya ce "Sadiya kina ina ne?"

Cikin shasshekar kuka ta bashi amsa da fa

É—

in "Babu ruwanka da inda nake kawai ka zuba ido daga yanzu zuwa kowanne lokaci labarin mutuwata zai riske ka.

"Sadiya please don't do

this to me ya kuke so na yi da rayuwa ta ne huh?"

AB ya fa

É—

a kamar zai sa kuka.

"Yaya Abba ina sonka wallahi ina bala'in masifar sonka tun da ba zan sami ka ba banga amfani rayuwata ba.

"Sadiya ina gani kamar bakya cikin natsuwa da hankalinki kawai ki f

a

É—

amin inda kike yanzu nan zan zo na same ki mu magance matsala dake tsakanin mu.

"Idan na fa

É—

a maka za ka fasa auren Aydah ne?"

"Duk abinda kike so shi zan yi miki Sadiya kawai ki fa

É—

amin.

Ya ƙarashe magana a tsawace.

"Ina cikin balcony.

Sadiya ta fa

É—

a cikin muryar kuka.

Da sauri AB ya fice direct ya wuce balcony tun kafin ya karasa cikin balcony

É—

in ya hango Sadiya kwance akan grass carpet

É—

in da ke lullu

É“

e a kasan balcony

É—

in, da sauri ya isa kusa da ita ya durƙusa daidai fuskarta.

"Sadiya da ikon

aurena a hannuna yake da daga ke har Aydah da ba ku shigo cikin rayuwata ba, da wannan kalmar ta aure ba za ta ta

É“

a shiga a tsakanina daku. Sadiya da kashe kai shine magani dake warware matsala da ni ne ya dace na kashe kaina ba ke ba.

AB ya yi magana c

ikin raunin murya Sadiya ta tashi zaune idanunta sun yi jajir kaman an zuba mata barkono acikinsu, Ab ya yi mata kur da idanunsa cikin abinda bai fi 20 seconds ba ya zare idanuwa cikin ka

É—

uwa ya ce "me kika sha ne Sadiya?"

Sadiya ta yi saurin kauda fuskar

ta tana mai goge zafafan hawaye dake ambaliya akan kumatunta.

"Ba za ki bu

É—

e baki ki yi min magana ba Sadiya?"

Sadiya ta tashi zaune AB yaga bottle

É—

in magani kwari riƙe da tafin hannunta, ya yi sauri riƙo hannunta suka shiga kokawa da kyar ya yi nasarar

cire bottle

É—

in daga hannunta.

"Ka bani abina shine kadai hanyar da ya rage min da zan bi na huta da azabtar da ruhi da gangar jikina da soyayyarka ke yi.

Ba tare da ya sake magana ba ya nufi hanyar fita daga balcony, cikin

É—

aga murya Sadiya ta furta "K

aine bugun numfashina yaya Abba ba zan iya rayuwa daidai da

na second

É—

aya ne idan babu kai, ka ji tausai na yaya Abba ka aureni idan ka aure Aydah na rantse da Allah sai na kashe kaina.

Sadiya ta ƙarasa magana tana wani irin gunji kuka mai matukar ta

É“

a z

uciya.

Cak ya tsaya ya juyo gami da kallonta sai kuma ya kada kai ya fice, yana dab da isa entrance

É—

in shiga bangaren sa ya tsikayi muryar Aydah tana kwalla masa kira "yayanmu!

Sautin muryarta kadai da ya ji sai da gabansa ya yi wani irin bugawa tamkar

wanda ke ji tsoron ta ya juya idanunsa suka sauka akanta.taji dawowarsa da mota tana tsaye a kitchen ta window ta hango dawowarsa ko yanzu ta faki idon Mami ne kawai ta fito da nufi shiga part dinsa sai ta hango shi shine ta ƙwalla masa wannan kiran, da

É—

an gudunta ta iso wurinsa "yaya Abba tun safe da ka sauke school Bamu kara ha

É—

u ba koda na dawo school har zuwa 5 na dauka ma zaka dawo kayi lunch har magarib."

Ta karawa maganar tana kallonsa.na dawo baby Aydah kara fita dai nayi."

Duk maganar da suke

yi bai bari suka ha

É—

a idanuwa ba sosai yake ji kunya kallonta musamman idan ya tuna da gobe warhaka ta zama matarsa. Ya tsikayi muryarta a dodon kunnensa tana fa

É—

in "My heart tells me that there is something wrong with you. tell me Yaya Abba menene shi?"

Dole ba don zuciyarsa taso ba ya ha

É—

a ido da ita yanda ta tsare shi da kallo mai cike da tuhuma, yasa shi

É—

aure fuska ya wani ha

É—

e rai "Babu abinda yake damuna baby ki shiga gida gashi nan an fara kiran sallar ishai karki sa na rasa jam'i.

Yana ƙarasa ma

gana ya yi sauri shigewa bangarensa ta bishi da kallo har sai da ya

É“

acewa ganinta sannan ta juya ta shiga cikin gidan, ashe duk abinda yake faruwa a tsakaninsu Sadiya tana la

É“

e jikin pillar tana kallonsu tana gani Aydah ta shiga gida, ita ma ta shiga amma

sai ta wuce

É—

akin Mami tana wani irin gunji kuka ta tura ƙofa, Mami tana zaune a gefen gado tana waya da Hajiya Zeena Sadiya ta shigo tana zuwa ta fa

É—

a jikin Mami ta kara rushewa da matsanancin kuka "Mami mutuwa zan yi zuciyata za ta buga ki taimake ni ki

yi gaggawar yi wani abu wanda zai dakatar da auren yaya Abba da Aydah wallahi Mami yaya Abba shine farin cikin rayuwata, ba zan iya jure rashinsa ba.

"Innalillahi wa'inna illahim raji'um! Kin ji ko Hajiya Zeena? Kin ji abinda nake kan fa

É—

a miki sai gashi

kin ji da kunnenki ko?"

Ajiyar zuciya Hajiya Zeena ta sauke ta cikin wayar yayin da zuciyarta ta cika da wani irin farin ciki, ta ƙudurta aranta tana gama waya da Mami za ta kira mijinta Alhaji Sanusi ƙanin Daddy ta fesa masa wannan dadda

É—

an labari burin

sa na dab da cika.

"Na ji Hajiya Mariya amma tun farko laifinki ne da kika

É“

oye min irin wannan mur

É—

a

É—É—

en al'amari, koda ba ki sanar dani a matsayina na ƙawarki ba, ai kya fa

É—

amin a matsayin matar ƙanin mijinki. Da tuni mun shawo kan wannan matsala da bat

a girmama har haka ba.

"Ki yi haƙuri Zeena ni kaina ban zaci al'amarin zai yi ƙamari har haka ba.

"To dama

É—

an hakki da ka raina shi ke tsone maka ido gashi nan wankin hula yana neman ya kaiki dare.

"Wallahi haka ne Zeena karki so kika yanda gidana ya d

awo tamkar gidan makoki, ga baki

É—

aya farin cikin iyalina ya riki

É—

e zuwa bakin ciki.

Sadiya dake ta faman rusar kuka Mami ta dakawa rikitacciyar tsawa "ke dallah rufe min baki na yi waya duk ba ke ce kika janyo ba, sanda aka aura miki shi a bagassss! Da

kin kwatar da hankalinki da yanzu kina gidansa hankalinki kwance.

Tsabar daƙiƙancin ki, kika daba masa wuƙa koma waye dole ya tsane ki. Tashi daga jikina na samu nayi magana cikin natsuwa.

Dole Sadiya ta tashi daga jikin Mami ta kwanta akan gado tana ciga

ba da kukanta, yayin da Mami ta cigaba da magana da Hajiya Zeena.

"Ki kwantar da hankalinki Mariya koda Alh Bashir ya yi nasarar aurawa Abba Aydah za mu shiga mu fita mu hana masa kwanciyar hankali har sai ya sakar miki 'ya. Ai

É—

aura aure ba shi bane zama

n aure ba, ki sa aranki muddin kina tare dani matsalolin ki sun zo ƙarshe.

Hajiya Zeena ta cigaba da kwantar wa da Mami hankali tare da

É—

ora ta akan mugaye shawarwari kafin suka yi sallama da zimmar gobe Hajiya Zeena za ta zo su ƙarasa magana. Mami ta kom

a kan Sadiya ta dinga rarrashinta da dadda

É—

an maganganu.

*MASARAUTAR KUDU*

Alh Aliyu ne zaune a dakinsa yana kallon hoton da ya zama masa jini da

É“

argon jikinsa ya yi nisa sosai har bai ji ƙarar bu

É—

e ƙofa da Hajiya Safiya ta yi ba har ta iso dab dashi ba

i sani ba idanunta suka sauka akan hoton kyakkyawar baturiya, wani irin bugawa ƙirjinta ya yi babu shiri ta dafe ƙirjin nata da duka hannayenta, cikin sarƙewa murya ta furta "Abbu wacece wannan da kake kallon hotonta miye alaƙar ka da ita?"

Firgigit ya yi

saboda kamar daga sama ya ji muryata a dodon kunnensa, da sauri ya juyar da hoton ya

É“

oye fuskar wacce ke jikin hoton cike da rashin gaskiya ya kalleta sai kuma ya

É—

aure fuska ba tare da ya ce da ita uffan ba ya miƙe ya shige bathroom ta bishi da kallo st

ill tana dafe da ƙirjinta dake barazanar rabewa gida biyu. Tasan miskilanci irin na mijinta ba zai ta

É“

a fa

É—

a mata wacece ta jikin hoton da yake kallo ko da kuwa za ta mutu ne. Wani irin zazzafan kishi ya rufe ta har wani

É—

aci-

É—

aci take ji a maƙoshinta Haji

ya Safiya mace ce mai

É—

an bala'in zafin kishi. Tana masifar son mijinta duk da shi a wurinsa sunan sun yi aure ne kawai amma babu wata kyakkyawar fahimtar juna a tsakaninsu kullum yana busy bashi da lokacin ta ko ka

É—

an.

#Love Story 2023/2024

#Jeeddah A

liyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN M

TN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

É—

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

ÆŠ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

É—

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[12/25/2023,

12:47 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

*AREWABOOK*Jedddah3256

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels

036.

Shiru-shiru Hajiya Safiya tana jiran Aliyu na uku ya fito d

aga bathroom ya bata gamsasshiyar amsa akan baturiya da yake kallon hotonta, da taga shiru nasa yana neman ya yi yawa sai ta tashi ta nufi ƙofar bathroom

É—

in ta shiga knocking tana kiran sunansa "Abbu! Lafiya kake kuwa?"

Saurin kunna shower ya yi ya nuna

mata wanka yake yi tuni ta fahimci manufarsa baya so magana da ita don haka sai ta juya ta fice daga

É—

akin nasa, zuciyarta tana kisimamata abubuwa da dama. Duk tsawon shekaru nan da suka yi aure take fuskantar rashin kulawarsa a gareta babu wata shaƙuwa i

rin ta miji da mata a tsakaninsu, duk da a fannin shimfi

É—

arsu yana ƙoƙarin gani ya sauke hakkinta dake wuyansa. Bangare dukiyarsa ma yana hidima da ita da yaranta duk abinda suka nuna so suna bukata komai tsadarsa take yake fitar da ku

É—

i ya siya musu wanna

n abin, sai duk wadannan abubuwan da Aliyu na uku yaga ya wadata matarsa dasu a wurinta aikin banza ne domin ta rasa wani bangare na mijinta.

*CIROMA DA GALADIMA*

"Kwatar da hankalinka Ciroma ai abin nema ne ya samu wai mata

É—

an sanda ta haifi barawo, do

n kawai mai martaba bai mutu lokaci guda ba hakan baya nufi da aikin mu warware ba. Ko yanzu za mu iya ƙarasa shi amma kafin sannan me zai hana ka sake komawa wajen wannan malamin naka ka fa

É—

a masa yadda aikin naka ya kasance idan da wani taimako sai ya ta

imaka mana.

Shiru Ciroma ya yi yana kara nazarta maganganun Galadima kafin ya nisa tare da sauke naunnayar ajiyar zuciya "maganarka abar dubawa ce Galadima gobe da sassafe mu ha

É—

u anan sai mu dunguma ga baki

É—

aya mu je wurin mai Gundulelliya

É—

in gara ayi

komai akan idanunka saboda mun zama partners.

"Haka ne gaskiya gara mu tafi

É—

in ai mai nema na tare da samu kada ma wannan ya sanyaya maka gwiwa Allah na tuba Ciroma yadda mai martaba yake kwance nan ai da matuƙar wahala ya ƙara tashi da ƙafafuwansa.

"Ga

skiya kam da wahala ya tashi faratt

É—

aya domin kuwa mai Gundulelliya ya tabbatar min idan har bai mutu ba zai kwanta matsananciyar jinya.

Ciroma ya fa

É—

a da wani murmushin zallan mugunta akan fuskarsa.

"Ai kuwa gashi nan ya kwanta domin banbancinsa da mat

accen ka

É—

an ne.

Kafin ma yasan inda yake tuni mun gama cimma burin mu.

"Ni fa Galadima na kasa bari mamakin Fulani karama wannan matar cikakkiyar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login