Showing 234001 words to 237000 words out of 268949 words

Chapter 79 - KURMAN ALLO COMPLATE

bane canjata aka yi l

okaci

ɗ

aya.

"Yaya Siyam a kullum ina saka Mami a addu'a ita da Daddy.

"Da kyau ki cigaba da yi komai zai wuce kamar ba'a yi ba.

Siyama sun dade suna waya da kanwartata kafin suyi sallama mami ce zaune a parlorn Daddy bayan ya gama cin abincin da yau ta

sakasa cinsa shi

ɗ

aya cikin parlornsa sai hira take masa a hankali tana yanka masa kankana cikin wani ƙaramin bowl Daddy saurarenta kurum yake,har suka zo kwanciya Mami ita dai bata ga alamar yanayin maigidan nata ya canja ba sai kawai tabar komai aranta m

aybe sai zuwa gobe ko washe gari lafiya lau suka rabu da Daddy har ya wuce office.

Daddy na zaune a office duk da yanayin da yake jin kansa cikinsa haka ya dauki waya ya kira Mami,akan Sadiya tana da bako bayan la'asar wannan karon umarni yake basu daga i

ta har Sadiya duk wanda ya kuskura yaƙi bin umarninsa wallahi sai dai yabar masa gida. Bayan ya sauke wayar Mami duk hankalinta a tashe yake bata ta

ɓ

a jin Daddy yana fa

ɗ

a da wannan yanayin ba,kiran lambar Hajiya Zeenah ta yi bayan ta dauka ,cikin rawar mur

ya Mami ke fa

ɗ

in."Hajiya Zeenah tun jiya nake zuba ido shiru har yanxu ban ji wani abu ya faru ba.

"kuma kin tabbata yaci abincin?"

"wallahi ina zaune yaci abinci

Kuma na zuba maganin aciki.

"kin san magani ba lokaci

ɗ

aya yake aiki ba mu zuba ido har

zuwa kwana biyu mu gani.

Da sauri cikin rawar murya Mami tace "kwana biyu ai yayi yawa Zeenah.

"dadina dake kuma gajen hakuri mariya kin san yadda aikin malamin nan yake yanayi meyasa za ki damu kanki in har kin tabbata kin zuba maganin nan komai zai far

u.

Dan ajiyar zuciya Mami ta sauke tana fa

ɗ

in."to Allah yasa!

Mami ta kira aunty Safeena awaya ta tambayeta sun yi magana da Jamal da kuma mahaifinsa "yaya Jamal baya ma kasar yanzu haka ya koma makaranta daman nasan haka zai faru jiyaa ina komawa nayi m

asa magana yau yabar kasar daman nasan ba wai yarda zai yi ba ke ce dai kika dage.

Cike da mamaki Mami,ke fa

ɗ

in."sai kuma kika biye masa ke kika haifesa Safeena ko shi ya haifeki?"

Da sauri aunty Safeena ta katseta tana fa

ɗ

in "Ya zan masa yaya kin san Ja

mal ya wuce ayi masa auren dole,kuma kin san mahaifinsa da masifar son ya'ya kamar me.

"Allah ya kyauta!

Mami ta fa

ɗ

a tana katse wayar batareda ma ta ƙarashe sauraren kanwarta ta ba.

Kai tsaye Mami

ɗ

akin Sadiya ta nufa ta sameta tana bacci tashinta ta

shiga yi cikin

ɓ

acin rai Sadiya ta juyo duk a tunaninta ko Siyama,ce ta sauke mata kwandon masifa sai taga Mami agabanta

ɗ

an yamutse fuska tayi tana kallon Mami,

"Kina nan kina baccin asara na tabbata ko sallar azzahar baki yi ba idan kina da lokaci sai k

i tashi ki shirya kina da bako bayan la'asar wannan Umarnin mahaifinki ne ba nawa bane.

D haka Mami ta juya tabarwa Sadiya

ɗ

akin dan wani irin takaicin Sadiya take ji sai kuma ta yi wani irin murmushi da gaske ko wanene Daddy yake so ya ha

ɗ

ata dashi tana

tausayin rayuwarsa ta yarda ta amince zata karbi duk wanda Daddy ya kawo mata a matsayin miji sai dai ta dauki alwashin ba zata ta

ɓ

a basa farin ciki ba a gidan aurensu. Kusan karfe biyar maigadi yayi knocking ƙofar parlor,

Mami da kanta taje ta bu

ɗ

e kofar



tana kallon maigadi ya russuna ya gaisheta kafin yace "Hajiya Sadiya nada bako a compound Alhaji sammani.

Mami ta shiga maimaita sunan aranta tana tuna inda ta san sunan nan take kwakwalwar Mami, ta tariyo mata Alh sammani abokin maigidanta ne tun suna

yara kusan ma yafi Daddy ku

ɗ

i kuma yana da matar aure wacce sama-sama suke shiri da ita saboda matar tasa mugun girman kaine da ita na masifa.

Mami sosai tayi mamaki dan tasan alhaji sammani duk lokaci da ya nemi ya yi aure auren baya tabbata ko an fara

maganar sai ta warware saboda yadda uwargidansa ke biyar bokaye na masifa,hankalin Mami,ya tashi sosai tasan Hajiya Saratu tasan shu'umar mace ce Daddy,yana nufin Alhaji sammani zai aurawa Sadiya

Mutuwa yake so tayi kenan,dakyar Mami tace ya kai bakon par

lor baki Sadiyar tana zuwa,da haka Mami ta juya ta nufi

ɗ

akin Sadiya duk a rikice take ta samu Sadiya zaune tana danna waya kallo

ɗ

aya ta yi wa Mami,ta dauke kai.

"kin san dawa mahaifinki ke kokarin ha

ɗ

aki aure?"

Ita dai Sadiya bata kalli Mami ba ta ciga

ba da danna wayar hannunta dan ita ba wai wani damuwa tayi da auren ba yanzu a fusace Mami,tace "Ina miki magana kima mayar dani wata yar iska Sadiya.

Da mamaki Sadiya ke fa

ɗ

in."me zance Mami ina jin mun riga mun gama maganar nan.

A rude Mami ke fa

ɗ

in "A

lhaji sammani ne fa abokin Daddynku mijin Saratu!

Wani murmushi Sadiya tayi ganin yadda Mami,ta rude "Mami yana da ku

ɗ

i daman sune matsalar kowa a duniya, zan iya aurensa a haka idan bai shiga rayuwata ba nima kar na shiga tasa.

Baki bu

ɗ

e Mami ke kallon

Sadiya.

"Ke har kin tsarawa kanki rayuwa dashi kenan mijin Saratu ne fa?

matar dake bin bokaye har na fitar hankali shi ne kike cewa za ki aure mijinta.

Wani murmushi Sadiya ta yi tana fa

ɗ

in "Ai ni nafi son haka,kinga kowa ya iya allonsa ya wanke da ka

nsa ya ƙaraso kenan?"Mami dai saboda shock kasa cewa Sadiya komai ta yi dan jin take kamar ta kwadawa Sadiyar mari.

Sadiya daman tayi wanka ta dauki dan ƙaramin veil

ɗ

inta mai shige da kayan ta

ɗ

ora akan kafa

ɗ

arta, ta ƙarasa gaban madubi ta

ɗ

auki turare t

a shiga shafawa da haka ta fice daga dakin tabar Mami sake da baki.

#JEEDDAH ALIYU

#ASMY B ALIYU

#KURMAN ALLO.

[2/2, 10:18 AM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels

094.

Da Siririyar sallama,ta shigo cikin parlorn kallonta kawai yake da wani yanayi shimfi

ɗ

e akan fuskarsa ga zuciyarsa dake wani irin dokawa. Da gaske bai san yana son Sadiya sosai,ba sai da ya bayyana a gabanta ta zaun

a akan

ɗ

aya daga cikin kujerun da suka kawata parlor ta kalli Alhaji sammani,cikin kyakkyawar shigarsa ta alfarma ƙamshinsa ya gama cika ko'ina dake cikin parlor,yana da kyau babu laifi duk girma ya fara kama shi.

Koda yake har yanzu bata ga wani namijin

da zai burgeta a duniya ba baya ga yayanta. Wani yanayi ne kwance acikin fuskarta wanda ba zai fassaru ba.

"Ina wuni ta fa

ɗ

a murya can kasa.

"kina Lafiya ya gida ya karatu?"

Alhaji sammani ya fa

ɗ

a cike da fara'a Sadiya ta amsa da Lafiya Alhmdullahi ya

kuma yara da Madam.

tayi magana tana wani sauke idonta cikin nasa ,ba ƙaramin kokari Alhaji sammani yayi ba wurin rike kansa ganin irin kallon da Sadiya ke jifarsa dashi hira suka taba yar ka

ɗ

an yana tambayarta abubuwan da take so da wanda kuma bata

so ta

na basa amsa sauran hirar kuma ta matarsa ne da "ya'yansu biyu maza macce

ɗ

aya. sun yi kusan awa

ɗ

aya tare kamin Alhaji sammani ya yi mata sallama, maigadi ya saka ya kwaso masa kayan shopping

ɗ

in da ya biya yayi mata ya bita dasu cikin gida.

Har lokacin

Mami,na zaune a parlor duk abun duniya ya dameta ganin Sadiya ta shigo Parlor yasa Mami ,ta daga kai ta kalleta ita ma Sadiyar Mami,take kallo "Ya tafi Mami yace agaisheki.

Sadiya ta fa

ɗ

a tana cigaba da tafiya hankalinta akan wayarta.

Da wani yanayi Mam

i ke kallon ta kafin ta kira sunan Sadiyar cikin wata irin murya da bata ta

ɓ

a jin Mami,ta kirata dashi ba. Dan juyowa tayi tana fuskantar Mami.

"Da gaske za ki iya auren wannan mutumin?

Cike da mamaki Sadiya take kallan mami,kafin ta nisa tana fa

ɗ

in

"D

aman Mami yana da wani mugun hali ne wanda ban sani ba kuma dai naga Daddy ne ya kawosa?" Kuma ni banga illah acikin aurensa ba gwargwado Daddy yasan halinsa yana da hali mai kyau yana da asali mai kyau yana da ku

ɗ

ito menene matsalar?"baki bu

ɗ

e Mami ke kal

lon sadiya,baki san wacece matar sa ba shiyasa kike da zarar fa

ɗ

ar haka ko so kike ta kashemin ke ko ta yimaki wani abun da ba za ki kara muruwa ba a rayuwarki?"

Cike da gajiya Sadiya ke fa

ɗ

in "wannan bai dameni ba Mami,bani da matsala da matarsa hasalim

a ba gida

ɗ

aya zai ajemu ba ni ban damu da ko bokaye nawa take bi ba. Tun kafin na shiga gidan ,nima zan je wurin nawa malami dan ba'ayi diya maccen da zata hanani rawar gaban hantsi ba.

Da haka Sadiya ta juya tabar Mami sake da baki duk abun duniya ya ta

ru yayi mata yawa ko baccin kirki bata samu ko ka

ɗ

an bata da wani kwanciyar hankali acikin kwanakin nan.bayan fitar Alhaji sammani da har lambar Sadiya ya karba ganin kamar ya samu kar

ɓ

uwa a wurinta. Kiran Daddy yayi cikin farin ciki ya sanar dashi Sadiya

tayi ammana dashi. sosai Daddy,yayi murna Sadiya bata ta

ɓ

a saka sa farin ciki irin wannan ranar ba ,duk wata kullata da yayi mata ya ji a hankali tana warwarewa lokaci

ɗ

aya,Allah ya karbi adduarsa.Bayan sati

ɗ

aya aka kawo lefen Siyama,dana Sadiya aka saka

rana lokaci

ɗ

aya ,har lokacin kuma Mami bata ga alamar asirinta ya yi tasiri akansa ba sai dai Daddy,ya canja sosai kullum baya cikin walwala tana yawan farkawa da dare tagan shi zaune cikin tunani da damuwa har yar rama mamin taga ya yi.

AB yana tsaye a

gaban mirror dressing yana cubbing sumar kansa,tun sanda Daddy ya kirasa da safe yace yana son ya gansa a office ya fita da wuri yake ji wata irin damuwa tana lullubesa musamman da ya ji muryar Daddy,kamar batasa ba kamar yana cikin damuwa kusan kwana biyu

ya lura da haka babu irin tambayar da AB bai masa ba akan ko akwai abunda ke damunsa yace masa a'ah!.wani irin yanayi yake ji cikin jikinsa tun da suka gama waya da Daddy,bai kara samun natsuwa ba. Yana cikin wannan yanayin Aydah ta zo ta maƙalesa ta baya

ta kwantar da kanta cikin bayansa ta

ɗ

ora duka hannayenta adaidai saitin zuciyarsa yadda zuciyarsa ke bugawa kamar ya wuce ka'ida yasa ta rika shafa wurin,cikin sanyin murya take fa

ɗ

in."yayanmu wannan bugun zuciyar ya yi yawa meke faru ne?

"Babu komai ba

by muje muyi breakfast ya fa

ɗ

a yana dawowa da ita gabansa ganin yadda ta kwa

ɓ

e fuska yasa yaja dogon hancinta ya russuna ya sumbaci dan ƙaramin bakinta murya can ciki yake fa

ɗ

in.

"I love you baby!"

Rungumesa tayi tana fadin

"I love you more yayana.!sunf

i minti uku a haka kafin ya samu ya cireta daga jikinsa,da sauri ta dafe saitin zuciyarta taji yayi wani irin dokawa wanda bata ta

ɓ

a jin kalarsa ba. Dan kallonta yayi yace "Lafiya?"tamkar zata yi kuka ta ce "gabana naji ya fa

ɗ

in kamar wani abu marar da

ɗ

i z

ai faru.

Aydah ta fa

ɗ

a cikin rawar murya

ɗ

an bu

ɗ

e idonsa yayi akanta ya rike mata hannu ya fara tafiya da ita yana fa

ɗ

in

"Babu abunda zai faru ki yi addu'a.

Ta gyada masa kai kurum tayi da yake ranar girkinta ne tare suka sauka kasa Huwaila ta gama jera

komai cikin dinning area,daman yanzu ba koda yaushe Rumaisa ke fitowa ayi breakfast a tare da ita ba musamman idan tasan ba ranar girkinta bane,tare suka yi breakfast ya miƙe ya koma sama,ya leka

ɗ

akin Rumaisa yaga tana bacci dakinsa ya nufa

Daidai nan

wayarsa ta soma ring

ɗ

agawa yayi ganin Daddy ke kiransa

ya dauka da sallama a bakinsa Daddy ya amsa yana fa

ɗ

in."ya taso?

"yanzu zan taho Daddy!

ɗ

an shiru Daddy,ya yi kafin yace "kana jina Abba?"

"Ina jinka Daddy.

Cike da karfin hali Daddy yace "kafin

ka taho ka zo min da duk wasu documents

ɗ

ina dake wurinka wanda kasan mallakina ne!

Dan shiru AB ya yi yana sauraren Daddy da yanayin da ya kasa fahimta a muryar Daddy

ɗ

in sai dai bai kawo komai aransa ba yace "Insha Allahu Daddy!

Da haka suka yi sallama

.

Aydah ganin yayanta bai dawo ba yasa tabi bayansa baya falonsa kai tsaye master bedroom

ɗ

insa ta nufa ta samesa yana arranging din duk wasu kaddarori da Daddy ya mallaka masa da nasu Aydah wanda suke dauke da sunan kowa ,bai bar takarda ko

ɗ

aya a gidans

a ba ya yi wa Aydah sallama ya nufi office wurin Daddy,wani irin yanayi yakyeji ajikinsa marar Misiltawa jin yake tamkar zazza

ɓ

i zai saukar masa dakyar yayi knocking kofar office

ɗ

in Daddy aka yi masa izinin shiga ,suka yi ido biyu da Daddy shi ya yi sauri

n dauke nasa idon cikin na Daddy ya samu wuri ya zauna ,ya tura bag

ɗ

in dake dauke da duk wasu dukiyoyin Daddy dake hannunsa da wanda ya mallaka masa da shi dasu Aydah ya tura agabansa jaye bag

ɗ

in gefe Daddy ya yi. Ya daga kai ya kalli Daddy a karo na biy

u sai da zuciyarsa ta doka da ya hango kwallah acikin idanuwan Daddy,shi baya son ganin wannan yanayi a tare da Daddy,rasa kwarin gwiwa yake yi.

Murya a harhade tamkar ba muryar Daddy ba yake kallon AB ido cikin ido "zan nemi alfarma a wurinka Abba Allah

yasa zan samu.?"

A gaggauce AB ke fa

ɗ

in."Daddy ka fa

ɗ

i duk abunda kakeso a wurina na maka alkawarin idan bai fi karfina ba zan maka.!"

dan shiru Alhaji Bashir yayi jin yake tamkar zuciyarsa zata fito daga kirjinsa yanayin da yake ji kansa tamkar ana hura

masa wuta a sassan jikinsa. "Abba ina son ka bar rayuwarmu na har abada nida iyalina ina nufin idan zai son samu ne kayi nisa damu dan Allah.

Alh Bashir ya fa

ɗ

a yana ha

ɗ

e hannayensa.

A razane AB ke kallon mahaifinsa sai dai ganin hawaye a idanun mahaifi

n nasa yasa yaji komai nasa ya tsaya tsak!

"Karka tambayeni meyasa idan zai yiwuwa yanzun Abba ka tashi ka tafi Allah yasa damu alkhari.!

har AB ya bude baki zai yi magana Daddy,ya shiga girgiza masa kai "ka tafi dan Allah karka ce komai.

Har lokacin Da

ddy bai sauke hannayensa ba

A hankali AB ya mike tsaye yana jin wani nauyi a kasan zuciyarsa da sauri ya juya ya nufi ƙofar ya ji wa

ɗ

ansu zafafan hawaye suna fitowa daga cikin idanunsa.

A hankali AB yaja kofar ya maida ya rufe da ido Daddy ya bisa kamin

ya dora kansa akan desk ya fashe da wani irin kuka mai wuyar fassarawa kuka yake sosai jikinsa na wani irin ka

ɗ

awa tsanar kansa yaji tana cika masa zuciya miyasa ya aikatawa Abba haka idan Abba ya bar gidansa ina zai tafi wa yake dashi a duniyar nan sama d

ashi? Yana so ya tsayarda shi sai dai wani sashe na zuciyarsa yaƙi ya basa ha

ɗ

in kai.

Tafiya yake bai san inda yake jefa ƙafarsa ba,saboda tsananin tashin hankalin da ya shiga bai san rashin iyaye babban ha

ɗ

ari bane a rayuwa sai yanzu da maganganun Daddy

,ke dawo masa cikin kansa shiga motarsa yayi tare da yin reverse da wani irin gudu ya fisgi motar maigadi yana bin sa da kallon mamaki,kuka yake yi yana jin tsanar iyayensa aransa bai ga laifin Daddy ba komai ya samesa iyayensa ne suka ja masa.Yawo ya rika

yi da motar dan bai san inda zai je ba daga bisani sai kawai ya dauki hanyar barin garin Kano.

Babu wani tunani akansa a wannan lokacin sai na son yin nisa da Kano baki daya addu'a ya riƙa yi Allah ya dauki ransa ga baki

ɗ

aya kowa ma ya huta.Tun daga nes

a babbar motar tankin mai keyi wa AB mahaukacin horn da aguje take shigowarta kenan cikin garin kano shi kuma yana kokarin fita ga baki

ɗ

aya hankalinsa da natsuwarsa basa tare da shi tuki kawai yake yi bai ankara ba sai jin ya yi motarsa tayi sama dashi d

aga nan kuma bai kara sanin meke faruwa dashi ba.

Har bayan ishai Aydah na zaune a parlornta suna kallo da Huwaila kallon kawai take hankalinta baya tare da ita ta rasa inda yayanta ya shiga har yanzu bai dawo ba ga wayarsa bata shiga ita ma Rumaisa kusan

9 ta fito parlor ta kalli Aydah data zama wani iri lokaci

ɗ

aya tana tambayarta har yanzu yayan nata bai dawo ba,Aydah ta dagawa Rumaisa kai kurum zuciyarta duk babu dadi.

Cikin rawar murya Aydah ke fa

ɗ

in

"haƙurina ya fara karewa Aunty Rumaisa gabana sai

faduwa yake yi wani irin kunci nake ji ,ki bari mu kira Daddy mu je ko yana da masaniyar inda Yayanmu yake ba ma yi ta zama haka kurum mu zuba ido muna jiran

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login