Showing 54001 words to 57000 words out of 268949 words

Chapter 19 - KURMAN ALLO COMPLATE

zamanta ta kama kafa

ɗ

un Rumaisa ta miƙar da ita tsaye da sauri Rumaisa ta fa

ɗ

a ƙirjinta, ta ƙara sakin kuka mai ƙarfi har da wani she

ɗ

ewa take yi ta kama hannun Ammi ta

ɗ

ora a saitin da zuciyarta take, wani irin bugawa zuciyarta ta ke yi wanda ya zarce ƙa'ida wani irin

ɓ

acin rai ne ya lullu

ɓ

e Ammi dole ta yi gaggawar

ɗ

aukar mata

ki, ta nemowa 'yarta muradin zuciyarta. Cikin sigar rarrashe Ammi take shafar gadon bayanta "that's enough, and stop crying, I don't want you to cry I'll try to get to you what you want ba dai Abba ne ka

ɗ

ai damuwanki ba?"

Rumaisa ta yi nodding head "To ka

rki damu matuƙar ina numfashi sai kin zama matar Abba.

Sai ga Rumaisa ta washe haƙora tana dariya Ammi tana riƙe da hannunta suka fito zuwa dining room da kanta ta dinga feeding Rumaisa just like a baby.

*KIM'S AUTOMOBILE INDUSTRY LAGOS*

Yana zaune a o

ffice

ɗ

insa ya saka laptop

ɗ

insa a gaba yana kallon samfurin wasu motoci da za su iso nan da 30 days a kamfaninsu, dake Cotonou so yake ya gama settled

ɗ

in abubuwa na wannan kamfani kafin ya wuce Cotonou

ɗ

in a can ma ya tabbata zai tarar da ayyuka masu yaw

an gaske. Yawan aiki ko ka

ɗ

an baya damu Alh Aliyu na Uku a rayuwarsa ba abinda ya fi so da ƙauna irin ya yi keeping kansa busy akan harkokin kasuwancin sa. Ko ka

ɗ

an baya da sha'awar gidan sarauta da ita kanta sarauta he's always want to achieve his goal to

be the most popular number one business tycoon hakan kuma ba zai ta

ɓ

a samuwa ba idan har bai janye jikinsa daga gidan sarauta ba. Shiyasa koda yaushe yake gudun masaurata a wasu lokutan shi yake ƙiƙƙira tafiya don kawai ya yi nesa da masarautar kudu. Buri

nsa ace yana da

ɗ

a namiji wanda zai dinga taimaka masa ya tabbatar da yana da yaro namiji dole zai zama jajirtatce kaman shi. Daga baya da ya zauna ya yi nazari sai yaga dacewar ya jawo 'yarsa ta fari a kasuwancin nasa ita ma za ta iya wannan ne ya bashi d

amar sanya Anaal ta karanci fannin ilimin kasuwanci

tun daga sanda ta kammala karatunta, ta fara tayashi da wasu abubuwa sai gashi cikin ƙanƙani lokaci kwarewar Anaal ta kai matakin da bai ta

ɓ

a zata ba. Yarinyar tana da wata irin baiwa ta ban mamaki ga ta

dai ƙaramar yarinya she's just twenty-five years amma tana da wani irin business talent tamkar dai shi. Shiyasa bai ta

ɓ

a kukan rashin haifar

ɗ

a namiji ba.

Anaal ce ta fito daga office

ɗ

inta jikinta sanye da Palazzo ha

ɗ

e da string blouse ta

ɗ

ora ƙatuwar fa

rar jacket wacce ta sauko har zuwa ga guiwayoyinta, saboda yau garin na Lagos an tashi da wani irin mashahurin sanyi ga baki

ɗ

aya ta rufe ma

ɓ

allai(bottoms)

ɗ

in rigar wanda hakan ne ya rufe ainihin shigar jikinta, ta yi rolling da scarf black in colour taka

lmin ƙafafuwanta sneakers ne baƙaƙe sosai shigar tai bala'in yi mata kyau. Direct office

ɗ

in Zaheed ta nufa yana zaune akan kujararsa jikinsa sanye da dark blue

ɗ

in long sleeve shirt tare da black chino jeans ya

ɗ

ora cardigan sweater mai gajeren hannu akan

rigar tasa kunnensa manne da waya tana zuwa a fusace ta jefa masa file

ɗ

in hannunta kallon sama da kasa ya yi mata kafin ya cire wayar daga kunnensa "real disturber ya aka yi ne?"

Ya yi magana yana ƙunshe dariyarsa "whats wrong with you bro Zaheed? almos

t a week ace ba ka ƙarasa aikin wannan file

ɗ

in ba. Me kike so na ce da Abbu idan ya nemi na tura masa da bayanai dake cikin file

ɗ

in?"

Miƙewa ya yi iso gabanta ya shammace ta sai ji ta yi ya kama waist

ɗ

inta ya yi sama da ita kaman yadda ake

ɗ

aga yara ƙa

nana ya zaunar da ita kan desk

ɗ

insa ya yi tsaye gabanta kafin kuma ya kama kunnen sa dukka biyu "No! No! Ƙarka ma fara yau kam ko kaine shugaban masu magiya na duk duniya ba zan karasa maka aiki nan ba.

"Anaal please.

"No! Na ce a'ah.

"I swear this wee

kend I will take you to the beach and I will buy you everything you want.

"I am tired of the bribes you guys are giving me and leaving me with a lot of work na gaji da tarkace shopping

ɗ

in da ku ke yi min jiya ma sai da na kai wasu kayayyaki orphanage kum

a ni ba mahaukaciya bace da zan bari ka dauke ni ka kai beach cikin wannan uban sanyi salon mura ya kama ni I'm not stupid like you think I know what I'm doing saboda haka ka bani wuri na wuce na baro lot of work a office

ɗ

ina.

Da sauri ya mayar da ita za

une ya ƙara langwa

ɓ

ar da kai ya ci-gaba da yi mata magiya har sai da ta amince

ɗ

in za ta ƙarasa masa aiki cike da farin ciki ya sumbace forehead

ɗ

inta ta kai mishi duka a shoulder "lazybones.

Ta furta tana dalla masa harara "Hey don't call me that.

Zahee

d ya fa

ɗ

a yana ya mutsa fuska.

"Me yasa?

"Saboda I'm not lazy kawai dai dan na fa

ɗ

a soyayya ne gardin soyayya yake hana ni aiki ke ma kinsan ada ba haka nake fa don duk lazineess

ɗ

ina na fi Zeeyad.

"Hi guys whats going on here me kuke shirya wa ne da ba

ku nemi ni ba tsabar ga ku one soul in two bodies ko?

Zeeyad ya yi magana tun kafin ya ƙaraso cikin office

ɗ

in. Jikinsa sanye da exactly irin kayan jikin Zaheed.

A lokaci guda Zaheed da Anaal suka sheƙe da dariya har suna tafawa.

"Ba wani abu mai muhim

manci bane kaman dai yadda kai da shi ku ka saba yi min magiya tun muna nursery school na yi muku rubutu yanzu ma da muke age

of twenty-five ba ku canza ba you guys duk ranar da na juya muku baya basan ya rayuwarku za ta kasance ba.

Anaal ta ƙarashe magan

a tare da sheƙewa da dariya.

Zeeyad ya dungure mata goshi yana fa

ɗ

in "dallah rufe mana baki! Haka kawai da ranmu da lafiya mu mayar da kanmu agogo ba mu da hutu sai aiki mu ba irinki bane muna bukatar mu more ƙuruciyar mu.

"Fa

ɗ

a mata dai bro ko

ɗ

an saura

yi nan bata dashi kuma ko last month da muka je birnin kudu sai da mai babban

ɗ

aki ta yi zancen aurenta naga yadda za ta yi aure babu miji.

"Ya kamata ki sassauta wa kanki Anaal kalli nan. Ya nuna mata screen

ɗ

in wayarsa hoton wani friend

ɗ

insu ta gani. "

Na gani sai aka yi yaya? Ameer Abdallah Sambo ne inkiya AA Sambo.

"Ashe kin shaida shi.

"Ta ya za a yi na gasa shaida shi wannan baƙi mayye mai naci tsiya.

"Kinsan dai yadda guy nan ya mutu akanki dan Allah ki bashi dama Anaal.

Sai da ta ture shi kana

ta diro ƙasa tana fa

ɗ

in "Bai min yi ba.

Da sauri Zeeyad ya sha gabanta "Haba Anaal! wallahi guy nan ya ha

ɗ

u matuƙar ha

ɗ

uwa.

"Kai ka aure shi mana.

Ta fa

ɗ

a tare da harararsa.

Zaro idanuwa Zeeyad ya yi yayin da Zaheed ya sheƙe da dariya.

"Haba dallah! A

n gayamiki ni gay ne da za ki ce na aure namiji

ɗ

an uwana.

"To naga ka wani zakalkale ne sai ko

ɗ

a sa kake yi na zaci ko you had a huge crush on him ka ga sai ka aure abinka ko Zaheed?

Ta ƙarashe magana tana kallon Zaheed dake ta kyakyalar dariya ƙeta. "Z

a su dace sosai da juna wa yaga ango da amarya.

Zaheed ya fa

ɗ

a yana ƙara sheƙewa da dariya Anaal tana tayashi. Sosai ran Zeeyad ya

ɓ

aci don bai ga dalili da za su dinga masa wannan mummunan wasan ba. A fusace ya bar musu office

ɗ

in dama sun saba ha

ɗ

e masa

kai.

*International private hospital*

Drip

ɗ

in jikin AB yana ƙarewa aka sake jona mishi wani sai da ya sha ledar ruwa hu

ɗ

u kafin likitan ya sallame shi tare yi masa garga

ɗ

in ya dinga sha maganinsa on time. Abdulkarim yaso daga asibiti su wuce gidan iyay

en AB a ganinsa acan zai fi samun kyakkyawar kulawa fiye da gidansa tun da a gidan nasa shi ka

ɗ

ai ne acan kuma ga iyayensa da kannensa, amma AB ya kafe da lallai-lallai shi gidansa zai kai sa ba don zuciyar Abdulkarim taso haka ba sai don bashi da yarda za

i yi. Sai da yaga shigar AB bathroom zai yi wanka sannan ya fita ya nemo musu abinci da za su ci saboda yunwa yake ji shima AB dole yana bukatar abinci.

AB yana tsaye agaban shower ruwa na sauka akan naked body

ɗ

insa ya cije lips

ɗ

insa kafin ya kai hannu

ya wargaza jiƙaƙƙiyar sumar kansa tare da lumsashe idanuwansa shi kan yaga ta kansa daga wannan sai wannan yanzu fissibillahi ta ya zai iya kar

ɓ

ar Aydah a matsayin matar aurensa, Sadiya ma da ta kasance cikakkiyar budurwa bai ji zai iya rayuwar aure da ita

ba, balle wannan 'yar mitsiyaya yarinya wacce ya rena da hannunsa.

A bayyane cikin wata irin raunatatciya murya ya furta "Don't do this to me, Daddy, I can't accept Aydah as my wife yarinya nan fa nine na raine ta ba zan iya ba Daddy.

Ya ƙarashe magana

wani irin kuka yana subuce mishi sai kawai ya zube guiwayoyinsa kan tiles ya cigaba da kukansa wanda sautin sa ya gama cika bathroom

ɗ

in. Dawowar Abdulkarim kenan ya ji kamar kukan AB a bathroom a

tsorace ya ajiye ledar takeaway

ɗ

in da ya yi musu akan beds

ide drawer ya nufi ƙofar bathroom

ɗ

in ya baza kunnuwansa yana so ya tabbatar da gaske kukan AB ne yake ji ko kuma kunnuwanshi ne ke yaudarar sa domin sani da ya yiwa Abba jarumi ne abunda zai iya saka shi kuka ba ƙaramin abu bane. Wani kalan zaro idanuwa y

a yi yadda ya ji shesshakar kukan nasa ya da

ɗ

a ƙaruwa bai tsaya wani dogon tunani ba ya bu

ɗ

e ƙofar ya shiga idanunsa suka yi masa tozali da AB durƙushe yana kuka, zuciyar Abdulkarim ta yi mugun bugawa da ƙarfi da sauri ya nufi hanger dake bathroom

ɗ

in wacc

e ke dauke da towels ha

ɗ

e da bathrobe ya zari bathrobe

ɗ

aya ya ƙarasa wurinsa sai da ya kashe shower

ɗ

in kafin ya nufi bayansa ya saka masa rigar ba tare da ya kalle nakedness

ɗ

insa ba. AB ya

ɗ

ago jajaye idanuwansa ya kalli Abdulkarim sai kawai ya sake fas

hewa da kuka Abdulkarim ya kama shi tare da miƙar da shi tsaye sai kawai ya fa

ɗ

a jikin Abdulkarim cikin muryar kuka yake fa

ɗ

in "I can't marry her. I can't see her as my wife. If Daddy marries Aydah to me, I swear to God my heart will stop beating and I wil

l die. Ak ba zan iya ba dan Allah ka sanarwa da Daddy Aydah she is like a daughter to me, I can't live a married life with her. Zuciyana ba za ta iya jure wannan abin kunya ba.

Ya ƙarashe magana yana goga fuskarsa a shoulder

ɗ

in Abdulkarim tsanani shock

ɗ

in da Abdulkarim ya shiga ya hana mishi furta uffan sai kawai ya raba jikinsa da na AB kana ya riƙo hannunsa suka fito a gefen gado Abdulkarim ya yi musu masauki ya

ɗ

auki longtime yana maimata maganganu AB ajiyar zuciya ya yi ta yafi sau ashirin kafin ya s

higa rarrashin abokin nasa har ya ci nasarar shawo kansa ya daina kukan "AB yaushe Daddy ya yanke wannan hukuncin?"

Abdulkarim ya tambaya tare da tsare AB da idanunsa yana jiran ya amsar da zai basa.

#Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Ze

e Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[12/13/2023, 10:46 PM] Asmy B Al

iyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye novels

023..

*AREWA BOOK* :jeddah3256

Kusan sau uku yana bu

ɗ

e bakinsa dan zimmar ya yiwa Abdulkarim bayani sai ya

ji komai nasa ya tsaya ya kasa bu

ɗ

e bakin nasa ya yi magana dan wata irin kunyar yin maganar yake ji duk lokacin da ya tuna da Daddy zai aura masa Aydah sai zuciyarsa ta shiga dokawa da wani irin karfi tamkar zata fito daga ƙirjinsa shi dai har lokacin Abd

ulkarim kallon AB kurum

yake kwantawa ya yi akan bed

ɗ

in tare da runtse idanuwanshi gam! Ya

ɗ

auki lokaci a haka kafin kuma ya tashi zaune ya koma ya dafe kansa da dukkan hannunsa biyu ya yi shiru har na kusan mintina biyar. Abdulkarim da ransa ya soma

ɓ

ac

i ya miƙe tsaye yana mayar da wayoyinsa cikin aljihun wandonsa yana fa

ɗ

in."ni zan wuce sai da safe, da sauri AB ya kallesa cikin sanyin murya yake fa

ɗ

in."na dauka nan zaka kwana ae." wani banzan kallo Abdukarim ke yiwa Abban, "na kwana nayi maka uban me sa

u nawa ina tambayarka meye damuwarka kaki bu

ɗ

e baki kayi min bayani."dama ni ka

ɗ

ai ne na damu da damuwarka bance kuma dole sai ka fa

ɗ

amin ba Allah ya yaye ma abunda ke damunka.

Ya fa

ɗ

a sounding so fed up yana nufar ƙofar fita.

Ganin da gaske tafiya zai y

i cike da karfin hali AB ya kira sunan Abdulkarim.

Dakatawa yayi Amma dai bai juyo ba gani yaƙi juyowa cikin sarkewar harshe yake fa

ɗ

in."Daddy aure zai ha

ɗ

ani da Aydah wani satin mai zuwa har ya fitar da card na daurin aure. Ya ƙarasa magana da wani irin

rauni a muryarsa.

With so much shock Abdulkarim ya juyo dukansa, ya nufi AB

ɗ

in ya zauna gefen bed yana fa

ɗ

in."kace min da wasa kake yi AB?" wani kallo AB

ɗ

in ya yi masa jin irin maganar rainin hankalin da yake yi masa."Na ta

ɓ

a yi maka kalar wannan wasa

r?" shine sanadin ciwona gara in mutu da in auri Aydah , yarinyar da na raina da hannu na shin idan ma mun yi auren me zan cira ajikinta."meyasa Daddy yake yanke irin wannan hukuncin batare da wani dogon tunani ba baya duba abunda zai iya faruwa a gaba.

"

I know my self ko nan da shekara goma zan iya rike kaina batare da macce ba ,ban san taya zan fahimtar da Daddy ba." Ya ƙarasa maganar da wata irin rawar murya duk yadda Abdulkarim yaso hana kansa yin dariya ganin halin da abokin nasa yake ciki sai da ya

ɗ

an dara. Kallonsa kawai AB yake zuciyarsa na tafarfasa dama yasan idan Abdukarim ya ji wannan zance ya samu abun tsokanarsa kenan gashi nan tun kafin aje ko'ina dariya yake yi masa.

On a serious note Abdulkarim ke fa

ɗ

in."yanzu ne za ka fuskanci reality

ɗ

i

nka AB wai kai baka san irin waya'nnan cwt 16 din ba sun fi da

ɗ

in sha'ani ba? A ko'ina ƙwaƙwalwarsu fresh sai abunda ka koyar dasu ka bai wa Aydah shekara

ɗ

aya kaga yadda za ta zama ka koya mata training

ɗ

inka.

Da sauri AB ya katsesa "Na koya mata me?" ka

daina bata min rai Ak kana nufin me kenan, Aydah fa?"

Ak ya juya ido yana fa

ɗ

in."Yes it's her ba matarka bace. Da sauri AB ya dunƙule hannunsa zai kai wa Abdulkarim wanin irin punch da sauri Ak ya janye yana zaro ido yana fa

ɗ

in."Haba Angon Aydah Bashir

what's the meaning of this manner?" owk na yarda ƙanwarka ce ko bayan an kai maka ita a gidanka rainonta za ka ci-gaba da yi right?" Da sauri AB ya ha

ɗ

e ransa yana jin zuciyarsa na ci-gaba da tafarfasa irin maganganun da Abdulkarim

ɗ

in ke zubawa. Nasan za

ka iya rike kanka har na shekara goma kuma ka ci-gaba da zama tare da Aydah kaga sai ka ci-gaba da shan  lemi

ɗ

inka. Tun da Allah yasa baby Aydah ce ka aura. Abdukarim ya karashe magana tare da fashewa da dariyar shakiyanci yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login