Showing 75001 words to 78000 words out of 268949 words
parking mota da wata irin kasala ta ja motar sai da iso gida abinda ya faru da ita ya fara dawo mata da sauri ta dauki robar ruwan faro dake cikin mo
tar ta wanke fuskarta tare da gogewa da mayafin jikinta dole ta mayar da baƙin gilashinta ta rufe mota ta nufi cikin gida kafin ta tura ƙofar main parlor sai da ta ƙara daidaita natsuwarta musanman da take jin damuwarta ta ragu daga kashi sittin a cikin
ɗ
ari. Idan Allah ya taimake ta mai aikinsu ka
ɗ
ai ta tarar a parlor ita ma tana ƙoƙarin arranging throw pillows
ɗ
in kujerun da yaran Aunty Safeena da ta zo dasu suka wargaza su wanda basu da
ɗ
e da tafiya shine Mami tasaka kimtsa parlor
ɗ
in. Kallo
ɗ
aya Sadiya
ta yiwa Huwaila mai aiki ta haura upstairs da gudunta tana zuwa ta cire kayan jikinta da suka yi wani kalan uban squeezing ta fa
ɗ
a bathroom ta yi wanka.
*MASARAUTAR KUDU*
Yau kusan kwana uku da Ciroma ya dawo daga wurin boka mai Gundulelliya, damuwa tana
neman tayi masa yawa saboda ya rasa ta wacce hanya zai bi ya ciyar da sarki Mahmoud ruwan da bokan ya bashi gashi zuciyarsa ta kasa haƙuri da muradinsa. Gashi kuma lokaci da sarki Mahmoud ya
ɗ
iba na na
ɗ
in sarauta da za a gudanar a masarautar ta kudu sai d
a
ɗ
a karatowa yake yi. Hankalin sa ya ƙara tashi saboda baya so wa'adin da Sarki Mahmood ya
ɗ
iba ya cika ba tare da ya aiwatar da shirin sa ba. Sai kwatsam! Wata shawara ta fa
ɗ
o masa da ya nemi Galadima duk basa shiri da junansu, domin idan ya ce zai yi wan
nan tafiyar shi kadai to kuwa ba zai ta
ɓ
a cimma gaci ba.
Ƙ
asanwar burinsu
ɗ
aya da Galadima naso sarautar sarkin sabon birnin to kuma da ya sami damar mulkar kudu ga baki
ɗ
ayanta sai yaga dacewar ya shigo da Galadima cikin tafiyarsa idan Allah yasa, burins
a ya cika shi kuma zai na
ɗ
a shi a matsayin sarkin sabon Birni. Da wannan shawara ya nemi ganawar sirri da Galadima a wani gidan gonarsa duk da ya kwana da sani irin 'yar tsamar dake tsakaninsu. Galadima ƙani ne ga margayi sarki Usman Mustapha na uku shi ne
ƙarami a cikin 'ya'yansa bayan rasuwar sarki Usman Galadima yaso a bashi sarautar kudu duba da manyan fada suka yi da ƙananu shekarun sa ba zai iya riƙe babbar karagar mulki irin wannan a bisa duba da cancantar Mahmood da kuma yawan shekaru da Mahmood yaf
i dasu tare da goyon gogewa akan sha'anin sarauta sai suka bashi wannan sarautar daga baya da Galadima yaga sarautar Kudu ta subuce masa sai ya dawo kan sauratar sabon birnin kudu anan bai yi nasarar samun ta saboda Aliyu, mai martaba sarki Usman ya ba wa
ita tun kafin ya bar duniya, a tunaninsa tun da sarki Usman ya rasu manyan fada za su jagoranci a basa sarautar duba da ya girme wa Aliyu nan ma bai yi nasarar ba
saboda yadda Ciroma ya hana mishi rawar gaban hantsi. Da farko Galadima bai so amsa kirar nas
a ba saboda yana tsoro idan ba wani makirci ne ya ha
ɗ
a mishi saboda ya kwana da sani makirci irin na Ciroma. Daga baya kuma sai yaga dacewar ya je
ɗ
in dama tsakanin su shege ne yasan makwanci shege, kowanne su mugun kai ne. Bayan Galadima ya iso gidan gona
r ta Ciroma sai ya hango shi zaune a cikin wata rumfar hutawa, fuskarsa a murtuƙe ya isa wajensa ko sallama bai masa ba ya shiga fa
ɗ
in "kai makiri uban makirar mai fuska biyu me kake nema gare ni da za ka aiki amintaccen bawanka da suna kana so ganina?"
S
ai da Ciroma ya yi murmushi mai cike da zallan mulki yaƙara lafewa a jikin kujarar da yake zaune akai "Kai fa cikakken musulmi ne Galadima duk ka kasance mai sabawa Allah bai kamata a matsayina na musulmi ka kasa yi min sallama baya kuma kasan irin tarin a
lbarkar dake cikin sallama.
"Ko zan yi sallama Ciroma ba ka cikin jerin mutane da zan iya yiwa ita saboda haka ka yi gaggawa zuwa ga gundarin dalili da yasa ka nemi ganina a wuri irin wannan.
"Galadima alkhairai nake nemanka ba da sharri ba kai kasan wan
ene ni da ina nemanka da mummunan abu ba zan nemi ganinka a wurin da ya kasance mallaki na.
"Mtss! Ni fa Ciroma idan za ka kwana dubu kana fa
ɗ
a min magana indai daga bakinka ta fito ba zan ta
ɓ
a aminta da ita ba, muradina ka fa
ɗ
a min meyasa kake nema na?"
"Da fari ka nemi wuri ka zauna domin muhimmancin maganar da zan yi da kai ta wuce a yi ta a tsaye.
Wani kallo kama raina min da wayau Galadima ya watsawa Ciroma, kafin kuma ya ja kujera ya zauna rai
ɓ
ace ya yi haka ne domin ya kai Ciroma ƙarshe.
"Galadi
ma na zauna nayi nazari kuma na zurfafa bincike kafin Allah yasa nayi gamdakatar da saukaƙkiyar hanya da za mu bi domin cikar burukan mu. Daga ni har kai Galadima baƙin jinin mu
ɗ
aya Allah ya jarabce mu da son mulki amma tsabar baƙin jini da muke dashi har
yau mun kasa cimma burukan mu...
"Dan Allah Ciroma ka tafi kaitsaye ga gundarin manufarka kai kasani banaso nuku-nuku duk abinda za a yi na fi so a tafi straight to the point.
"Dadina da kai Galadima gaggawa kuma ka sani aikin shai
ɗ
an ce kuma idan ba ka
iya kama barowa ba sai barowa ya kama ka, ka tsaya na yi maka bayani daki-daki kafin na zarce zuwa ga ainihin manufa ta.
Kyakkyawar ajiyar zuciya Galadima ya sauke kana ya tattaro hankali da natsuwarsa zuwa kan Ciroma, nan take Ciroma ya kwararo masa man
ufar sa "idan Allah yasa sarki Mahmood ya mutu ni kuma zan sami damar
ɗ
ane karagar mulkin kudu, daga nan zan tsige Aliyu daga sarautar sa kai kuma na na
ɗ
a ka a matsayin sabon sarkin sabon birnin kudu, ina fatar za ka bani ha
ɗ
in kai mu ha
ɗ
a karfe da ƙarfi m
u kwace abinda ya kasance mallakin mu dukka su biyu babu wanda ya cancanta da sauratar da aka basa, to gara ma Mahmood yana da sha'awar mulki ba kaman Aliyu ba ka ga shi Aliyu tsige sa ba zai min wahala ba. Amma ya ka ga wannan dabarar tawa sannan kuma ka
amince mu yi wannan tafiyar a tare ko kuwa har yanzu kana da sauran wani kokwanto akaina.
A karo na biyu da Galadima ya sake sauke ajiyar zuciya ya gyara zaman babbar rigarsa kana ya ce "Ban ji ka fa
ɗ
i ta inda zan iya ba da tawa gudummawa acikin wannan ta
fiyar ba?"
Ciroma ya saki ja'irin murmushi cike da farin ciki yadda ya yi nasarar shawo kan Galadima duk tun farko yana da yakini ba zai sha wahala wajen saka shi ya
aminta da manufar sa. "Galadima na duba na hango kai ka
ɗ
ai ne mutumin da zai iya aiwatar
da aikin boka batare da an sami kuskure ko wata matsala ba.
Murmushin kaima raina min da hankali Galadima ya yi tare da kallon Ciroma a shaƙeƙe kafin ya furta "lallai Ciroma kai
ɗ
in cikakken marar lissafi ne in banda kana mahaukaci ta ya har kake tunani
ni Galadima zan amince da wannan mummunan manufa ta ka watau nufinka kura da shan bugu gardi da kwace ku
ɗ
i.
"Haba Galadima miyasa kake da gaggawa ka tsaya na buga maka lissafi da nayi domin ban ta
ɓ
a ha
ɗ
a lissafi batare da ya tafi daidai ba.
"Sai kuma gas
hi a wannan karo bai tafi a daidai ba asalima ka fa
ɗ
i a lissafin naka.
Love Story 2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fat
ima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta
👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
*ƳAN TAGWAYE
BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[12/19/2023, 11:14 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
*AREWABOOK*:3256
Love Story
#Gwagwarmaya
#Team Tagwaye
031.
Sai da Ciroma ya yi kyakkyawan murmushi kafin ya zarce da fa
ɗ
in "Duk wanda ke cikin masarautar kudu kama daga manya har zuwa yara kowa ya shaida irin matsananciyar ƙauna dake tsakaninka da Fulani Ƙarama ƙauna ce wacce ku ka gina t
a a bisa yarda da aminci amma kwatsam! Mahaifinta ya datse wannan zazzafar ƙaunar taku ya aurar da ita ga sarki Mahmood a cewarsa bai kamata sarki irin Mahmood ya zauna da mata
ɗ
aya ba. Duk da a wancan lokaci sarki Mahmood baya ƙaunar Hafsatu amma saboda i
rin girman Wambai da yake gani yasa aminta da aure Hafsatu ba don yana sonta ba. A dalilin wannan babban
rashi da ka yi sai ya haifar maka da matsananciyar damuwa wanda har sai da ka bar masaurata daga baya ne ka dawo daga nan sai kuka kula haramtacciyar a
laka wacce ba kowa ne yasan da ita ba sai ire-iren mu masu bacci da ido
ɗ
aya.
"Ka ga Ciroma nagaji da saurare abinda na da
ɗ
e da saninsa ka fa
ɗ
amin sabon abu ko kuma na tashi na ƙara gaba Idan kai ba ka da abin yi ni ina dashi.
"Galadima da wannan damar z
a mu yi amfani ka
ɗ
orawa Fulani Ƙarama alhakin aiwatar mana da wannan aiki kasancewar ta matar sarki Mahmood, na kuma tabbata za ta bi kowacce Irin hanya ce domin mu cimma burin mu saboda irin ƙaunar da take maka.
Shiru Galadima ya yi tare da zurfafa naza
ri da tunanin sa take ya aminta da wannan shawara bai baro gidan gonar Ciroma ba sai da ya basa assurance akan tabbatuwa kudirin su.
Bayan kwana biyu Galadima ya ha
ɗ
u da Fulani Ƙarama inda ya bijiro mata da bukatarsa ha
ɗ
e da kwa
ɗ
aita mata abubuwa da dama.
Daman can bata so sarki Mahmood shiyasa bai wani sha wahala wurin shawo kanta ba.
*ALH BASHIR MANSION*
Sanin da AB ya yi Mami tana jiraye dashi sai ya ƙirkira 'yar boya a tsakaninsu da sassafe zai fice zuwa kamfani ba kuma zai dawo ba sai karfe goma dar
e, kusan kwanaki uku kenan da ya daina shiga part
ɗ
inta, hakan da ya yi ba ƙaramin tunzira ta ya yi ba Sadiya kuma duk sanda ta fita school tana kammala lectures za ta wuce hostel wurin Sarah ta dirka mata kayan maye tayi tatul sannan ta kwanta tasha bacci
abinta da zarar ta falka sai ta ji kanta wasai bata da wata damuwa sai dai a can ƙasan zuciyarta soyayyar AB ce a danƙare sai da
ɗ
a hauhawa take, ba za ta dawo gida ba sai magarib dama AB ne mai tsawata musu shi kuma yanzu damuwarsa ka
ɗ
ai ta isheshi, wanna
n ya kara bata cikakken freedom da yake shi Daddy ba zama yake yi ba a wasu lokuta yana kai har karfe goma kafin ya dawo gida Mami ce kuma ko ka
ɗ
an bata so abinda zai
ɓ
ata wa Sadiya rai duk acikin su uku da ta haifa Sadiya ita ce mafi soyuwa a zuciyarta.
Yau kam Mami tasha alwashi koda AB zai kai
ɗ
ayan dare sai ta yi magana dashi domin ta ji a ina zance su ya kwana shiyasa ta zo ta zauna a main parlor ta kasa ta tsare ƙarfe 10:08pm daidai AB ya tsayar da motarsa a parking lot, ya fito tare da rufe murfin m
otar ransa a
ɓ
ace yake a dalili yadda cikin ƙanƙani lokaci Rumaisa take so ta susuta shi yanzu akan hanyar sa ta zuwa gida ya kira ta sai da ya jerenta mata 7 miscall kafin ta yi picking daga ƙarshe ma baram-baram suka rabu kusan kwana uku kenan tana wahal
ar da ruhi da gangar jikinsa ko ya yi niyar ya haƙura da ita sai zuciyarsa ta ƙi ba shi ha
ɗ
in kai yana matuƙar ƙaunar Rumaisa shiyasa yake ta haƙuri yana bibbiyarta. Balmo maigadi yana gani dawowar sa ya kira Mami a waya da kanta ta zura hijab ta nufi bang
aren AB a lokacin yana zaune a parlornsa yana waya da Abdulkarim yana fa
ɗ
a masa irin abubuwan dake faruwa tsakaninsa da Rumaisa sai dai ya boya bai fa
ɗ
a masa hakikanin gaskiya abunda Rumaisa
ɗ
in ke so ya yi mata, ya ji an turo ƙofa gami da shigowa kaitsaye
da fari ya yi tunani ko Aydah ce shiyasa ya yi saurin waigawa sai kawai ya tozali da fuskar Mami wacce babu annuri ko ka
ɗ
an akanta "ina so magana da kai ka zo ka same ni a
ɓ
angarena karka
ɓ
ata min lokaci ka ji ko?"
Mami ta fa
ɗ
a cikin muryar dake nuna tan
a cikin fushi, da sauri AB ya yi sallama da Abdulkarim ta hanyar bashi uzurinsa.
A zaune ya tarar da Mami a main parlor sai wani girgiza ƙafa take tare da yin ƙwafa.
"Mami gani.
AB ya fa
ɗ
a ya nemi kujera ya zauna ya wani sadda kai ƙasa.
"Abba yaushe ra
ini ya shiga tsakanina da kai?"
Da sauri AB ya
ɗ
ago ya kalleta sai kuma ya sake maida kansa ƙasa "Ki yi haƙuri Mami.
"Rufe min baki karka sake ka ƙara furta min kalmar haƙuri.
"Wallahi Mami na yiwa Daddy magana kamar yadda kika umarce ni amma sai ya fat
attake ni tare da ƙin amincewa. A halin yanzu bansan ya zan yi ba Mami.
Wani mugun kallo Mami ta wulga masa gani take yi ya ma zo mata da raini hankali shi fa ke aure nan ba Daddy zai yi masa zaman aure ba idan ya kafe lallai-lallai Sadiya yake so ba Ayda
h ba duk taurin kan Daddy dole ya janye kudirin sa, saboda haka a mugun hassale ta daka masa razananniyar tsawa "dallah dakata Abba! Daman duk yadda aka yi da jaki sai ya ci kara kuma tsintatciyar magge har abada bata magge
ɗ
an tsintuwa ba zai ta
ɓ
a zama
ɗ
a
ba idan ba ka yi min butulci ba Abba ai ba ka cika tsintaccen ba.
Wani irin zabura AB ya yi tare da miƙewa tsaye idanunsa suka firfito jikinsa ya dauki rawa tsigar jikinsa ta mimmiƙe, a rikice yake ambaton Allah, gumi ya karyo masa a sassan jikinsa sai
kallo fuskar Mami yake yi ya kasa yarda wa
ɗ
annan zafafan maganganu daga bakinta suke fitowa, yayin da Mami idanuwanta suka rufe ruff cikin
ɗ
aga murya ta cigaba da fa
ɗ
in "Ka duba irin wahala da na dinga yi da kai tun kafin na haihu a duniya na fara rainonka
naci kashi da fitsarinka ga ka da
ɗ
an banza kukan tsiya sai dare ya raba tsakiya kake tashi ka dinga tsala fitinanne kukanka, haka zan tashi idanuwana cike da bacci na sa
ɓ
a ka a baya na dinga safa da marwa bana bango gabas bana na yamma hankali da natsuwa
ta ba za su dawo jikina ba har ka yi bacci. Hatta da uwar da ta haife ni a wancan lokaci sai da ta nuna min kuskuren ƙauna da soyayyar da nake maka ashe tun a wancan lokaci ta hango min zuwan wannan rana. To bari ka ji daga Sadiyar da kake gudu kana nuna
mata zallan ƙiyayya da Aydar da kake ƙauna ni ce nan na haife su kuma su duka biyu na haramta maka su. Kai ba ma abin alfaharin ka bane yarinya mai cikakken asali irin Sadiya 'yar halak gaba da baya ta nuna tana son irinka marar asali wanda babu tabbacin t
a tsalkakkiyar hanya aka same ka, amma tsabar butulci irin na
ɗ
an adam za ka nuna ba ka sonta.
Yadda Mami take magana tare da
ɗ
aga murya ga baki
ɗ
aya muryata, ta cika gidan hakan yasa su Sadiya firfitowa daga dakunan su. Kowanne da kalar mamakinsa yayin d
a AB ya zube guiwayoyinsa a gabanta ya idonsa suka Kada suka canja kala lokaci
ɗ
aya, yayin da Mami ta cigaba da kare masa tanadi da gudu Siyama ta zo ta rungume shi ta fashe da kuka gani haka yasa ita ma Aydah ta zo ta ha
ɗ
e su duka shi da Siyama ta ƙamƙame
tasa kukan da ya fi na Siyama. Tsaye Sadiya ta yi tare da har
ɗ
e hannunta akan kirjinta tana kallonsu ita kuma Mami baki bu
ɗ
e take kallonsu wata irin tsawa Mami ta yi masu "baza ku tashi ko koma
ɗ
akin ku ba sai ranku ya
ɓ
aci"
Tamkar tunzurasu take musamma
n Aydah da take jin haushin Mami a fusace Mami ta yo kansu Siyama ta fara fisgowa kafin ta yi kan Aydah kara manne masa Aydah ta yi kamar zata koma jikinsa cikin kuka Aydah ke