Showing 3001 words to 6000 words out of 268949 words
yi gaggawar receiving "Assalamu alaikum Abdulkar......
"Daddy
ka zo yanzu-yanzu nan Softcare private hospital Allah ya yiwa AB rasuwa.
"Innalillahi wa'inna illahim raji'um! Abdulkarim me ka ke cewa ne?
"Daddy Abba ya rasu Abba ya mutu Sadiya ta kashe mana Abba.
Tsanani shock da Daddy ya shiga jikinsa ya
ɗ
auki raw
a bai san sanda wayar dake maƙale a kunnensa ta zame ta fa
ɗ
o, firgici da tashin hankali gami da razanarwa suka taro lokaci guda suka yi masa dirar makiya, yadda yake ta maimaita "innalillahi wa'inna illahim raji'um! Yasa ita ma Hajiya Mariya jikinta ya shi
ga kakkarwa da kyar ta iya ha
ɗ
a kalmar "la....fi....ya...Alha...ji??
Shiru Daddy ya yi yayin da bugawar zuciyarsa ya tsananta sai da ya sauka daga gado kafin ya iya furta "Allah ya yiwa Abba rasuwa kuma 'yarki ce ta kashe shi.
"Innalillahi wa'inna illahi
m raji'um! Na shiga uku ni Mariya wannan wacce irin masifa ce? Sadiya ce za ta yi kisan kai kuma ta rasa wanda za ta kashe sai
ɗ
an uwata yayanta, mijinta Ya Allah kada ka jarabce mu da wannan baƙar ƙaddara.
Nan take Hajiya Mariya ta rikice da wani irin ku
ka tana sambatu Alhaji Bashir ya
ɗ
auki key
ɗ
in mota ya fice da sauri Hajiya Mariya ta sauko daga gado ta bishi a baya sai da ta kai ƙofar fita ta tuna da bata suturta jikinta ba gashi kuma kayan bacci ne take sanye dasu. Duk girman jikinta haka ta kwasa da
gudu ta shiga bedroom
ɗ
inta ta sako hijabinta na sallah, koda ta fito compound har Daddy ya jawo mota tsananin tashin hankali da suke ciki ba zai misaltu ba. Koda suka iso Softcare kowanne su zuciyarsa na dab da bugawa. Zuwan Daddy yasa likitoci suka duku
fa duba Abba duk da suma suna da tabbaci ya riga da ya mutu, kawai dai za su duba shine saboda yana aikinsu.
Sadiya tana isowa bakin titi mutum na farko da ta fara kira Hafiz Sale shine wanda za ta aura a kuma wurin
ɗ
aurin aure nasu ne rashe ya juye da m
ujiya ƙaddara ta fa
ɗ
a mata igiyar aure ta ratse tsakaninta da yayanta. Sai da ta jeranta masa kira yafi goma kafin ta samu ya yi picking cikin dassashiyar murya ya kira sunanta saboda kwata-kwata babu alamar bacci a idanuwansa ya kasa kar
ɓ
ar ƙaddarar rasa
ta da ya yi kwatsam sai ga kiranta ya shigo wayarsa.
"Hafeez Dan Allah ka zo ka taimake ni ina cikin tashin hankali idan ba ka taimaka min ba, bansan ina na nufa ba.
"Subhanalillah! Sadiya meke faruwa ne ki natsu ki yi min bayani?
"Maganar nan ba za ta
yiyuwa a waya ba.
"Shi kenan kina ina gani nan zuwa.
"Ina tsaye a bakin titi gidan Ya Abba dan Allah Hafeez karka bata lokaci domin komai zai iya faruwa.
Kusan ten minutes da yi wayarsu sai gashi ya zo, jikin Sadiya yana rawa ta bu
ɗ
e mota ta shiga, Hafe
ez Sale ya ja motar da gudu ya halba kan titi sai da suka yi tafiya da nisa kafin ya juya ya kalleta da idanuwansa da suka soye ya ce "fa
ɗ
a min dalili da yasa ki ka fito gidan mijinki a darenku na farko ki ka rasa wanda za ki nemi taimakon sai ni??
Wasu z
afafan hawaye ne suka wanke mata kumatu ta kasa magana saboda batasan yadda Hafeez Sale zai kar
ɓ
i al'amarin ba.
#Love Story 2023/2024
#Jiddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALL
O*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
KATIN MTN
Ta
👇
07043079282
Shaidar biya
[11/21/2023, 6:46 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
#Love story
#Gwagwarmaya
#Team tagwaye Novels
002.
*RUBUTUN ƳAN TAGWAYE BIYAR KARO NA BIYU.*
*TA
FIYAR BIYU TAFI ƊAYA*
*KIN TABBATA KIN CIKA MACE? BABBAR MACE DAKE JI DA KANTA? KINA CIKIN MATAN DA SUKA SAN KANSU? WANDA SUKA SAN MUTUNCI DA DARAJAR KANSU? KO KUWA KEMA KINA CIKI SAHUN SU O’O?*
*INA KUKE MANYAN MATA? WAƊANDA SUKA SHIRYA DAN GYARA JIKI
NSU? AURANSU? DA KUMA FARINCIKINSU?”
*KUYI MAZA KU GARZAYA GUN FITACIYGA KUMA INGANTACIYAR MAI MAGANIN MATA DA MAZA DAN AMSAR NAKU KU GYARA DA KANKU WATO MEERAH HERBS WACCE TAI FICE GUN KAWO MUKU INGANTATTUN MAGUNGUNA BA TARE DA ALGUS BA.*
Mun gwada mun
gani
💯
Mun gani mun shaida
💯
Anyi mun gani
💯
MAGANIN SANYI
MAGANIN NONO
MAGANIN HIPS
MAGANIN SLIMMING
MAGANIN NANKARWA
GYARAN AMARE
GYARAN MAIJEGO
MALLAKAR MIJI KO MATA
SUBULU DA SCRUB
MAYUKA NA GYARAN JIKI
TURAREN WUTA
MATSI
MAGAN
IN NI'IMA
MAGANIN TSUMI
INFECTION FLUSHER DA DAI SAURANSU…..Uwar gida, Amarya, Budurwa, Saurayi, Ango, Mai gida? Duk mai kuke jira? Kuyi maza ku garzaya Meerah herbs maganin dake ingantace
💯
08142800199
07068558096
Banda tsanan
in bugawa babu abunda zuciyarta keyi hoton cakawa yaya Abba wuƙa da tayi ya kasa barin gilma mata cikin idanuwanta har, lokacin kuma ta kasa yiwa Hafeez bayani da ya gaji da tuƙi ya gangara gefen titi yayi parking motar tare da kasheta duka. A hasale ya ju
yo yana fa
ɗ
in."kiyi min bayani Sadiya kinbar zuciyata acikin tashin hankali da tunani ki fa
ɗ
amin ina mijinki da kika fito cikin wannan dare?""na kashe sa Hafeez!" kalmomin da suka fito da kyar daga bakinta kallonta yake with so much shock acikin fuskarsa t
amkar da wani yare tayi masa magana "Na kashesa Hafeez da gaske bazan iya rayuwar aure da yaya Abba ba. Zan iya mutuwa idan muna zaune a gida daya dashi ba zai iya jure hakan ba. Wallahi zuciyata bazata iya jurewa ba, ban ta
ɓ
a yi masa soyayyar aure ba, bay
a ga ta yan uwantaka wanda nake hangosa a matsayin yayana wanda muke uba
ɗ
aya dashi na rasa Meyasa Daddy yayi tunanin ha
ɗ
amu aure dashi. Lokaci
ɗ
aya Daddy ya rusa dangantakar dake tsakanina da yaya Abba."ta ƙarasa maganar cikin shesshekar kuka dan ko ka
ɗ
an
bata hango shock din dake kwance cikin fuskar Hafeez sale ba. Hafeez ya ha
ɗ
iye wasu busassu miyau a hankalinsa ya yi mugun tashi
"Sadiya kin fara shaye-shaye ne daman?"Hafeez ya fa
ɗ
a cikin rawar murya, girgiza masa kai kurum ta shiga yi ga baki
ɗ
aya abir
kice take. Tasan labarin mutuwar Yaya AB ya riga ya zagaye duk wanda yake da alaƙa dashi "kisan kai ki kayi akan wani banza tunani naki."Hafeez ya fa
ɗ
a sounding so very harsh duk da ya fahimci ko ka
ɗ
an bata cikin natsuwarta lokacin jin yake kamar ya kwa
ɗ
aw
a Sadiya mari kifa kansa yayi jikin sitiyarin mota yana ambaton Allah a ransa yama rasa kalar tunanin da ya kamata yayi a wannan lokacin
Sun fi minti goma a haka babu mai magana a cikinsu sai shesshekar kukan Sadiya dake tashi a motar mai ciked a danasani
n abinda ta aikata tare da hango makomar rayuwarta, ta tabbatar itama kasheta za ayi tada motar Hafeez yayi batareda ya sake yiwa Sadiya magana ba, ya harbata kan titi bai tsaya da ita ko'ina ba sai cikin harabar Bon hotel ya kashe mota Sadiya ta
ɗ
ago rina
nnun idanuwnta tana ƙarewa harabar wurin kallo, duk da bata cikin natsuwarta ta gane hotel ne Hafeez ya kawota wani irin mummunan fa
ɗ
uwa gabanta yayi.
Tunda take a rayuwarta ƙafarta bata ta
ɓ
a tako cikin hotel ba tun tana budurwa, ballantana yanzu da aure
akanta ace ta shigo hotel da tsohon saurayinta ganin bata motsa daga inda take ba sai bin Hafeez
ɗ
in take da kallo cike da gajiya a muryarsa yake fa
ɗ
in."muje mu kama
ɗ
aki Sadiya mu samu mafita kinga yanzu dare yayi ban san inda zan ajeki ba bayaga nan,
Ji
ki sabule ta balle marfin motar tabi bayansa har zuwa cikin reception
ɗ
in
Ya kama masu
ɗ
akin da zasu sauka su tattauna dan yasan babu maganar su kwanta suyi bacci daga ita har shi.
Tana tsaye tana kallonsa har ya dawo da key a hannunsa ya kalleta yana fa
ɗ
in suje babu musu tabi bayansa cikin wani irin sanyi jiki da kansa ya bu
ɗ
e
ɗ
akin ya shiga sa'anan tabi bayansa ciki da parlor ne ta nemi kujera mai cin mutum
ɗ
aya ta sulale ta zauna tana jin tsoro da tashin hankali na cika zuciyarta lokaci
ɗ
aya.
Dafe kan
sa Hafeez yayi da duka hannunsa biyu ya rasa ma wane kalar tunani zaiyi tabbas mata duka ragaggen tunani ne dasu idan banda hauka taya zatayi kisan kai bancin tasan itama kasheta za ayi.
"Sadiya ya zama dole gobe kije ki gurfana agaban iyayenki ki nemi g
afarar su bamu da tabbas akan AB
ɗ
in ya mutu ko yana raye.
A wani irin razane take fa
ɗ
in."Na koma kace Daddy ya yankani Nima?"meyasa baka fahimta saboda son da nake yi maka na kasa kar
ɓ
ar yaya Abba a matsayin mijina, na kasa kar
ɓ
ar ƙaddarar zama gidansa,
idan har soyayyar da kake min da gaske ne bai kamata kace na koma gidanmu cikin wannan yanayin ba Hafeez."baki bu
ɗ
e Hafeez ke kallonta to me kike so nayi?"so kike na gudu dake muje wani wurin muyi aure ko yaya?"ke idan zaki iya barin iyayenki ni bazan iya
barin nawa iyayen ba. kallonsa kawai sadiya keyi a wannan lokacin tana mamakin kalaman dake fitowa daga bakin Hafeez din.
"ke kin san dole idan aka wayi gari akaji mutuwar AB acikin garin Kano dole a shiga nemanki so ki ke ki jamin masifa Sadiya ina zama
n zamana."na fa
ɗ
a maki gobe da safe zan kai ki gaban iyayenki ko ki hau adaidaita sahu ki tafi da kanki kar ma aganmu a tare a
ɗ
auka da ha
ɗ
in bakina kika kashesa. Ki tashi ki shiga ciki ki barmin parlorn, kallon Hafeez take tamkar bashi ba duk yabi ya sauy
a shin ina soyayyar da yake ikirarin yana yimata?
"Sadiya ki daina yimin irin wannan kallon. miƙewa Sadiya tayi ta nufi cikin bedroom
ɗ
in gefen bed ta zauna ta dafe kanta tana tunanin makomar rayuwarta mai cike da na sani tasan 'yan gidansu yanzu sun tsan
eta duka kannenta da iyayenta, duk akan Abba Bashir."tun farko ban amince da wannan auren ba Daddy meyesa kazo ka lalata komai sadiiya ta ƙarasa maganar tana danna kanta ciki pillow ta saki wani irin kuka mai girgiza zuciya da ruhi.
Daga Daddy har Hajiya
mariya wacce yaranta suke kira mami tsaye suke a bakin emagency suna ganin yadda likitoci ke kai da kawo, batareda an masu bayanin wane hali Abban yake ciki ba saboda tashin hankali suna wurin a tsaye har qarfe hu
ɗ
u na a asuba, sauro kuwa duk ya gama canye
naman jikinsu dan basu mabi ta kansa ba tashin hankali bai sa sunji cizon da yake masu ba. Hawaye na zuba a idanu Mami tana addu'ar Allah ya tashi kafa
ɗ
un Abba, idan suka rasa Abba
batasan wane hali zasu shiga ba. wani babban likita ne ya fito daga
ɗ
akin
da Abba ,yake ciki da sauri Alh Bashir ya nufesa cikin sauri da rawar murya yake fa
ɗ
in."likita ya jikin nasa?"girgiza kai matashin likitan yayi yace su samesa a office ga baki
ɗ
aya har Abdulkarim da yake tare dasu suka bi likitan kowa jikinsa a mugun sanya
yye, bayani likita yayi masu wanda da kyar da taimakon Allah Abba,ya tsira da rayuwarsa sai dai yaji mugun rauni acikinsa sun masa allurar bacci daga Daddy har Mami wata irin ajiyar zuciya suka shiga saukewa a boye shima Abdulkarim sai lokacin ya samu ya d
awo cikin natsuwarsa banda tsinewa Sadiya babu abunda yake a aransa
Abdulkarim ya kalli Daddy yana fa
ɗ
in."suje gida kafin washe gari zai zauna da Abba
ɗ
in, suna mota Mami taga kiran siyama ya shigo a wayarta
daman ta fito da ita ne koda wani zai kira ac
ikinsu, lokacin karfe biyar da rabi na asuba mami ta dauka cike da ƙarfin hali tana ƙoƙarin
ɓ
oye damuwarta."Mami ina kika je keda Daddy?"meya faru?"Siyama duk ta ru
ɗ
e.
"gamu nan kan hanya siyama da haka mami ta katse wayar har suka kai gida daga Mami har
Daddy kowa da abunda ke cin zuciyarsa gashi har lokacin likita bai basu damar ganin yaron nasu ba, zaune suka tarar da Siyama a parlorn da kayan bacci riga da wando masu kauri ajikinta tana ganin iyayen nata ta nufosu tana tambayarsu lafiya.?"mami ce tayi
ƙ
arfin halin fa
ɗ
in.yayansu ne babu lafiya Amman da sauki siyama ta dafe kirji zuciyarta na bugawa take fa
ɗ
in."meya samu yayanmu Mami?"nan take Siyama ta ru
ɗ
e
"Na fa
ɗ
a maki da sauki. Dama Daddy ko tsayawa baiyi ba ya nufi bangarensa kai tsaye yana tunanin
hukuncin da zai yankewa Sadiya wannan lokacin, ba dai shi zata wulaƙanta ta tozarta ba."ina Aydah?"kema mami kin san tana can bu
ɗ
e da baki tana baccin musamman yanzu da ba sallah zatayi ba.
"To kije kiyi shirye-shirye sallah da kin gama ki tasheta kuzo mu
ha
ɗ
u kitchen mu ha
ɗ
a breakfast na kaiwa yayanku."da haka mami itama ta nufi bangarenta suna gama sallah daga Mami har ya'yan nata kai tsaye kitchen suka nufa suka fara shirye shiryen dora breakfast da yar aikinsu a gefe. Aydah sai turo baki take ganin an
katse mata baccinta daman yan biki tun Jiya kowa ya kama gabansa daman babu wanda ya fa
ɗ
awa Aydah Ab na hospital har suka gama break fast kowa ya nufi
ɗ
akinsa dan yin wanka tun kafin su wuce Mami ta kalli Aydah dan tasan tana iya komawa bacci dan tasan hal
inta da shegen son bacci "karki koma baccin asara wanka za kiyi ki fito muje asibiti.
Sai lokacin Aydah ta dawo gaban Mami duk a tsorace take "Mami waye babu lafiya?"
Ta fa
ɗ
a tana ƙoƙarin fashewa Mami da kuka, Mami ta sakar mata da harara tana fa
ɗ
in."kef
a dadina dake sakarya ce.
"To Mami waye babu lafiya?"
Aydah ta fa
ɗ
a hawaye sun cika idanuwanta lokaci
ɗ
aya dama ita ce mai rauni acikinsu kuma ita ce autar Mami.
"Yayanku ne.
Kuka Aydah ta fashe dashi lokaci
ɗ
aya duk tabi ta rikicewa Mami tana fa
ɗ
in "m
eya same sa Mami?
Duk Aydah ta rude ta fita hayyacinta daman duk cikin kannen Ab yafi shaƙuwa da ita tasu kuma tafi zuwa
ɗ
aya idan kana son kaga bacin ran Ab a gidan to ka ta
ɓ
a masa Aydah, komai Aydah ta samu yayansu shima komai ya samu na Aydah ne, haka
Siyama da Sadiya ke jin haushinsa Mami tayi tai masa fa
ɗ
a tace ya daina nuna bambanci a tsakani kannensa haka zai cewa mami ya daina gobe kuma ya ci-gaba.
Aydah na wanka tana kuka duk tabi ta firgice tana ta tunanin wane irin ciwo ne zai kwantar da yayans
u daren Jiya daren angwancinsa cikinsu daga Mami har Daddy babu wanda ya fa
ɗ
a masu asalin meya samu Abba
ɗ
in.
Siyama ta da
ɗ
e da shiryawa tana zaune tana jiran fitowar Mami takun stairs taji ta dauka Mami ce sai taga Aydah ce ta fito sanye da hijab har kas
a kallonta kawai siyama keyi har ta ƙaraso tana tambayar mami bata fito ba ?"Siyama ta tallabe cheeks
ɗ
inta cike da matsananciyar damuwa dauke a fuskarta take fa
ɗ
in."Nima ita nake jira.
Juyawa Aydah tayi ta koma sama dan duba Mami idan ta shirya ga baki
ɗ
aya ta ƙagu ta ganta asibiti wurin yayansu da Mami taci karo saura ka
ɗ
an su bugu Mami taja da baya a tsawace ta ce "wai meyasa bakida natsuwa ne ko ka
ɗ
an kina tafiya sharaf -sharaf bakya duba gabanki,
Ko yaushe baki tafiya a natse.
Mami ta fa
ɗ
a tamkar za
ta rufe Aydah da duka.
Baki Aydah ta turo tana bai wa Mami haƙuri ta juya ta koma parlorn, Mami ta ja tsaki tabi bayanta daman Daddy yana fitowa masallaci asibitin ya koma ,Mami ce take tuƙasu a mota har zuwa asibitin daidai su Mami suna fita lokacin kuma
Hafeez ya ƙaraso da sadiya a ƙofar gidansu.
#Love Story 2023/2024
#Jiddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only
Zaki biya ta wannan account
ɗ
in
👇🏻
0020428430 Ishaq Fatima A G
TBank
KATIN MTN Ta
👇
07043079282
Shaidar biya
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
[11/22/2023, 3:17 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love Story)
JEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
003.
#Love story
#Gwagwarmaya
#Team tagwaye novels
*RUBUTUN ƳAN TAGWAYE ZANGO NA BI
YU.*
*TAFIYAR BIYU TAFI ƊAYA*
PAID BOOK
*KIN TABBATA KIN CIKA MACE? BABBAR MACE DAKE JI DA KANTA? KINA CIKIN MATAN DA SUKA SAN KANSU? WANDA SUKA SAN MUTUNCI DA DARAJAR KANSU? KO KUWA KEMA KINA