Showing 132001 words to 135000 words out of 268949 words

Chapter 45 - KURMAN ALLO COMPLATE

jikinka sunyi ciwo.mutum

ɗ

aya suka samu yana dubawa Hajiya zeena tayi hamdala tana fa

ɗ

in."Yau munzo a sa'a Kinga babu wani layi, kusan rabin awa da zuwa su suka samu ganin malamin ,nan Hajiya Zeenah ta gabatar da Mami a gaban ma

lam dogo da kuma bukatar da ta kawosu wurinsa ,Aran Mami tace lallai kam kaci sunanka malam dogo irin wannan tsayi haka.Ya kalli Mami sa'annan ya soke kai yayi rubutu a kasa sai da ya kusa shafe wasu dakikai a haka kafin ya dago idonsa cikin na Mami yake f

a

ɗ

in."me kike so ayi masa?"kawai malam ina son ya sakar min ya'ta shi kawai nake bukata."malam dogo ya gyada kai ya kara soke kansa kasa yana cigaba da shafa kasa,ya dago ya kalli Mami yana fa

ɗ

in."zamu fara saka masa tsanarta kafin mu saka ya saketa dan ya

ron nan da yarinyarki wani al'amari ne mai girma a tsakaninsu da ba'a bani ikon ganin ko menene ba, bazai iya rabuwa da ita cikin sauki ba yana yawan addu'a sosai sai dai zamu saka masa muguwar tsanarta aransa daga nan sai musan abunyi ,tau ayi haka Malam.

"Mami ta fa

ɗ

a a gaggauce,

Malam dogo ya ha

ɗ

e hannuwansa wuri

ɗ

aya ya runtse ido yana karanto kalmomin tsafi sai ga bakar laya ta bayyana a hannunsa ya mikawa Mami jiki na rawa Mami ta karba,

Kusan yadda kukayi a sakata a inda yake kwanciyya ina nufin mak

wancinsa idan yau aka sakata aiki zai fara a yau.da sauri Mami ta turata cikin handbag cikin zumudi Mami,ke fa

ɗ

in "malam nawa ne kudin aikin."Naira dubu dari biyar!"sai da Mami ta

ɗ

an girgiza da kudin,ta kalli Zeenah da sauri tana fa

ɗ

in."ba'a yi masa trans

fer na hannuna basu kai haka ba."nawa ne a wurinki dubu dari uku."tau zan ara maki sai kiyi min transfer anan wurin suka ha

ɗ

awa malam dogo naira dubu

ɗ

ari biyar , suka yi masa sallama a mota Mami ta kalli hajia Zeenah cikin saukar da murya take fa

ɗ

in."Taya

ya xanyi wannan aikin zeena ?"kin san ko cikin mafarki bazan ba aidah ba nace ta saka ."na lura sadiya tanada wayau sosai da ita kawai zamu yi amfani wannan karon Mami tana kyaftawa Hajiya zeena ido alamar tana son taji karin bayani ,nan Hajiya Zeenah ta s

aka bakinta daidai kunne mami. Wani murmushi Mami ta saki da haka suka shiga garin Kano cikin farin ciki Hajiya Zeenah ta yiwa driver umurni kawai su wuce gidan Alhaji Bashir.

#Love story2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

[1/4, 5:11 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels

054.

Banda zufa babu abun da take ha

ɗ

awa tana dafe da cikinta tana bin

ɗ

akin da kallo duk a tsorace take,mafarki ne !mafarki ne!"sai kuma ta fashe da kuka tana kiran sunan Abba da sauri ta lallubi wayarta ta kunna hasken fitilarta hannu ta kai ta kunna maballan fitilah da sauri ta sauka daga kan bed ta nufi kofa ta cire key,

kai tsaye master bedroom

ɗ

in Abba ta nufa ta rika buga masa ƙofa tana waiwayen bayanta,cikin bacci yaji ana buga masa ƙofa na fitar hankali da kyar ya bu

ɗ

e idanunsa da mamaki jin muryar Aydah yayi tana faman ƙwalla masa kira bai san meyasa yake jin muryart

a wani iri ba acikin kunnuwansa muryarta yake ji kamar ana doka masa wani abu acikin kwanyar kansa da gaske baya son jin wannan muryar da sauri ya dafe kansa jin ta cigaba da kiran sunansa kamar kansa zai fita da gangar jikinsa haka yake ji dakyar ya sauka

kan bed ya nufi ƙofar ya cire key tana ganinsa ta fa

ɗ

a jikinsa ta ƙanƙamesa babu inda baya rawa ajikinta jin yayi tamkar an zuba masa tafasasshen ruwan zafi ajikinsa jin Aydah ajikinsa ya fisgota yana kallon fuskarta a tsawace yake fa

ɗ

in ."menene baki da

hankali ne ya fa

ɗ

a yana turata da karfi bai damu da inda zata fadi ba ya dafe kansa yana kallonta da fusassatun idanunsa bai san meyesa kallon fuskarta kurum yana saukar masa da wani irin

ɓ

acin rai,cikin kuka Aydah tana ƙoƙarin kamo hannunsa tana fa

ɗ

in."Ya

yanmu mafarki mafarki nayi."ta fa

ɗ

a tana jan numfashi "saboda kinyi mafarki shine zaki rika bugamin ƙofa da daren nan are You crazy.?"ya fa

ɗ

a sounding more angry ,tana ƙoƙarin shigowa

ɗ

akin nasa ya daka mata wata irin razananniyar tsawa.keeeeee!"da mamaki

take kallon yayan nata tamkar bashi ba dafe kansa yayi jin yana wani juya masa idan ya cigaba da ganin fuskarta komai zai iya faruwa dashi maida kofar yayi ya rufe batareda ya kara magana ba,yana jin yadda Aydah take kiran sunansa tana basa haƙuri

wani ir

in tsanarta yake ji na zagaye ruhinsa duka.ta da

ɗ

e tana buga masa ƙofa ganin yayan nata yaƙi bu

ɗ

ewa yasa ta sauka ƙasa tana bugawa Huwaila kofa,cikin bacci Huwaila taji bugun ƙofa a firgice ta tashi cikin muryar tsoro take tambayar "waye? Muryar Aydah taji

tana kuka

A tsorace ta nufi ƙofar ta bu

ɗ

e mata fa

ɗ

awa cikin

ɗ

akin Aydah tayi tamkar wacce aka jeho gaban Huwaila yayi mummunan bugawa da sauri Huwaila ta mayar da key,ta nufi Aydah ta rungume Huwaila tamkar zata shige cikin jikinta ga baki

ɗ

aya. Sunfi mi

nti goma a haka sai saukar ajiyar zuciya Aydah ke saki ajikin Huwaila sai lokacin wani tunani ya zowa Huwaila kodai Aydah daga wurin Abba ta gudu yau yana so ya kar

ɓ

i hakkinsa ne taƙi basa ha

ɗ

in kai?"dan irin yadda ta firgice lokaci

ɗ

aya, "Aydah ki natsu k

i fa

ɗ

amin menene ina kuma yaya

Abba?"yana

ɗ

akinsa Aunty Huwaila tsoro nake ji mafarki nayi kibarni na kwanta dake,

shiru Huwaila tayi can kuma kama hannun Aydah zuwa ga gadonta jikin Aydah yana rawa ta hau gadon ta kwanta tare da dunƙule jikinta wurin

ɗ

ay

a, Huwaila ta zauna kusa da ita tana shafa kanta tana tofa mata duk addu'ar da tazo bakinta nan take bacci mai nauyi ya dauke Aydah,sai da Huwaila ta tabbatar da tayi bacci ta samu ta kwanta gefenta acan ƙasan ran Huwaila damuwa ce tayi mata yawa tana taus

ayin yaya Abba,da Aydah musamman Aydah Mami taki karbar ƙaddarar Aydah da hannu bibbiyu shiyasa har yanzu babu wani jin dadi da kwanciyyar hankali a wurin Aydah,ta rasa Mami wace irin uwa ce wacce son kanta yayi mata yawa."tana yiwa Aydah addu'a rayuwa mai

sassauci da sauki a dukkan lamuranta,da haka ita ma bacci mai nauyi ya dauketa

dukansu yau sun makara yau AB ko kallon room

ɗ

in Aydah bai yi ba ya rasa meyasa ya kasa yin haka har ya dawo masallaci ya koma nasa

ɗ

akin kwanciyya ya sake yi badan yana jin b

acci ba yana ta kokayrin tuna abun da ya faru tsakaninsa da Aydah a daren jiya da ya damu kansa da sai ya tuna komai sai yaji kansa na wani irin juyawa tsaki kawai ya saki ya lumshe idanunsa, Aydah har ta gama shirin zuwa school taci indomie da Huwaila tay

i mata tana ta kallon upstairs taga har lokacin AB bai fito ba idan kuma ta tuna ihun da yayi mata jiya sai taji jikinta yayi mugun sanyi, ganin 7:38 yasa ta nufi upstairs tsaye tayi bakin ƙofar

ɗ

akinsa tayi knocking shiru taji har sau uku batareda tunanin

komai ba ta mur

ɗ

a ƙofar room din,hangosa tayi kwance kan soofa yana bacci

ɗ

an ware ido tayi akansa kafin ta isa garesa sai da ta leƙa fuskarsa ƙarasawa tayi wurin kunnensa ta kira sunansa da karfi a firgice ya bu

ɗ

e ido ya tashi zaune suna yin ido biyu da

Aydah yaji ransa yayi mummunan

ɓ

aci fuskarta yake kallo tamkar bakin maciji ya yi tsaki yarinyar nan.!"ubanwa ya kawoki

ɗ

akina?"ya fa

ɗ

a a tsawace ganin yadda idanunsa suka juye lokaci

ɗ

aya yasa jikin Aydah ya soma wani irin rawa bata ta

ɓ

a ganin yayanta hak

a ba ita idanunsa ma tsoro suke bata,bata ta

ɓ

a ganinsa cikin wannan yanayin ba tamkar ba yayanta ba. Cikin rawar murya hawaye na taruwa a idonta take fa

ɗ

in."nagama shirin makaranta."da mamaki yake kallonta kafin ya tattare girarsa wuri

ɗ

aya da wata irin mu

rya yace "Daga yau ba sai na kai ki makaranta ba zan yi kokari na samo maki driver ko ki dinga bin school bus,ita dai kallon yayan nata take da mamakinsa da ya hanata magana.ya dauko wallet

ɗ

insa dake kan mirror dressing ya ciro 5k ya karaso gabanta ya bat

a ku

ɗ

in ta karba tana kasa riƙe hawayen idanunta "ki shiga adaidaita kamin ki dawo zan yi kokari na samo maki driver ko na kira school

ɗ

inku ki dinga bin school bus.

Juyawa kawai Aydah tayi ta fice daga room

ɗ

in nasa hawaye suka shiga zuba akan kyakkyawa

r fuskarta har ta bacewa ganinsa ya kasa motsawa daga inda yake sai bayan fitarta kansa da yaji yayi masa nauyi ya sauka. kwanciyyarsa ya koma ya yi bai kara tuna wata Aydah ba daman kuma idan ya matsawa kansa da tunaninta sai ya ji wani mugun ciwon kai na

shigarsa.Aydah ko sallama bata tsaya yiwa Huwaila ba ta fice daga gidan da kafa ta riƙa takawa tana yi tana tare hawayen da suka kasa tsaya mata cikin fuskarsa

ga baki

ɗ

aya a rude take ta rasa wane irin tunani zata yi akan yayan nata ta dauka jiya cikin

bacci yake shiyasa ya rika yimata ihu da tsawa yanzun ma haka,yayanta kowanne irin uzuri yake da ko bashi da lafiya sai ya kaita makaranta yau shine yake cewa ta tafi ta shiga adaidaita."ta kasa yarda yayanta ne da take matuƙar so da ƙauna, tana ta tunani

n laifin da ta yiwa yayanta ta basa haƙuri ya sauko su dawo yadda suke ada, wannan bad attitude

ɗ

in da ya

tsiro mata ko ka

ɗ

an baiyi mata da

ɗ

i ba zuciyarta ba zata iya dauka ba,har taje school wannan ranar ga baki

ɗ

aya friends

ɗ

inta basu gane kanta ba.

Hak

a ta dawowa Huwaila tamkar wacce bata da lafiya,har tambayarta Huwaila tayi ko bata da lafiya ne."ta fa

ɗ

a mata lafiyarta ƙalau

ɗ

aki ta shige ta kwanta ko uniform din jikinta bata cire ba. Ƙarfe 3 daidai yaje ya dauko Daddy a Airport tare suka ƙarasa gida s

osai Mami tayi mamakin ganin Daddy ya dawo ranar dan bai fa

ɗ

a mata zai dawo ba Amman tunda ta gansa tareda Abba tasan ya fa

ɗ

awa Abban,a wani irin wulaƙance Mami ta amsa gaisuwar Abba ta shiga hidima da Daddy kusan tare suka ci abinci rana da Daddy yayi wan

ka ya kimtsa.

Suna dawowa Masallaci Daddy ya yiwa Abba umurnin suje parlornsa su tattauna gaban AB banda fa

ɗ

uwa babu abunda yake yabi bayan Daddy.

Daddy sai da ya gama kallon yanayin Abba ga baki

ɗ

aya,sa'annan ya daidaita murya "Ashe kun daidaita da suru

kinka baka fa

ɗ

amin ba?" Sai da gaban AB ya buga jin irin tambayar da Daddy yayi masa,dakyar ya tattara natsuwarsa cikin daburcewa ya soma baiwa Daddy labari babu abun da ya boye masa,sai dai har lokacin bai fito kai tsaye ya nunawa Daddy yana da ra'ayin au

ren Rumaisa ba.sosai Daddy,yake mamakin zurfin cikin Abba."mun ha

ɗ

u da Alhaji Bello Madawaki a Abuja ya bani haƙuri acikin taron jama'a kuma yace ko yanzu kake son Auren Rumaisa zai

ɗ

aura maku aure."sai dai har yanzu banji ra'ayinka ba."da sauri AB ya shig

a shafa kansa bai san me zai cewa Daddy ba da kunya yacewa Daddy ya amince zai auri Rumaisa."mun yanke shawarar nan da sati biyu za'a daura maku aure sai ka je ka cigaba da shirye shiryen biki mahaifinta yace baya bukatar ka wahalar da kanka tunda na farko

kayi kuma baka karbi lefen da kayi mata ba.mamana kuma ka barni da ita gobe ka kawomin ita zan yi mata bayanin komai. godiya AB yayiwa Daddy,ya fice daga parlor yana jin wani irin tsantsar farin ciki aransa ga mamakinsa jin yayi kamar ya jawo ranar aurens

a da Rumaisa bai san yana bukatar aure ba sai yanzu bai san shima cikakken namiji ne wanda keda burikka kala-kala acikin rayuwar aure sai yanzu, sunyi waya da Rumaisa yanata tsokanarta da amaryarsa ita ma farin cikinta ya kasa boyuwa har a muryarta "habeeb

i anjima za ka shigo ko? "sai bayan magarib. Da haka ya sauke wayar ya kira Ak ya tambayesa yana ina?"ya fa

ɗ

a masa yana (hotoro)a majalisarsu sai da AB ya

ɗ

an yi tsaki yana fa

ɗ

in."banga amfanin wannan majalissar ba.

"Kaine bata da amfani a wurinka kaima d

a sannu za ka zama

ɗ

an gari tsaki AB yayi yana fa

ɗ

in."ka jirani gani nan zuwa da haka AB ya sauke wayarsa ganin kiran Aydah na shigowa a wayarsa ya wani ha

ɗ

e rai lokaci

ɗ

aya yayi rejecting kiran karshe ya saka wayar a silent, a mota Ak ya cimma AB dan

Ab

ban cewa yayi shi ba zai karasa wurin ba, "mafarkina ya kusa zama gaskiya nan da sati biyu zan zama Angon Rumaisa.!"Abba ya fa

ɗ

a da wani yanayi a muryarsa yana kallon Abdulkarim

ɗ

in da shima shi yake kallo, ganin yadda Abdulkarim ya tsura masa ido yasan ka

rin bayani yake nema. Anan ya fa

ɗ

a masa yadda suka yi da Daddy,ko ka

ɗ

an Ak bai nuna wani jin da

ɗ

insa ba shima Abban bai damu ba fatan alkhairi kawai Abdulkarim yayi masa ya masa sallama ya wuce sai da yayi sallah ya shiga gida Aydah najin shigowarsa ta fit

o daga

ɗ

akinta komai ta tuna ta koma da sauri tun kafin su kai ga ha

ɗ

a ido taji zuciyarta na wani irin bugawa.gargadinsa ta tuna shima ko kallon

ɗ

akinta baiyi ba nasa

ɗ

akin ya nufa yayi wanka a gurguje ya shirya cikin shadda milk colour sabuwa dal ,ya kafa

hula akansa sai ƙamshi ke tashi tamkar wanda yayi wanka turare yana sauka falo Huwaila ta russuna ta gaishesa ya amsa fuska babu walwala.ita kanta Huwaila sai da gabanta ya fadi ganin yadda ya ha

ɗ

e fuska.cikin sarkewar harshe take

fa

ɗ

in."daman Aydah tunda

ta dawo bata ci abinci ba ta shige a daki babu irin rarrashin da ban mata ba taki taci. "ai ba yarinya bace ki kyaleta cikinta daga yau karki kara sakani a sabgoginku kina jina kiyi aikin da ya kawoki a gidan nan."da sauri Huwaila ta daga kai ficewa yayi

daga parlor batareda ya ƙara bi takanta ba.wani irin mugun sanyi jikin Huwaila yayi meke damun yaya Abba,haka da gani akwai abunda Aydah,tayi masa da zafi

kai tsaye

ɗ

akin Aydah ta nufa tayi knocking jin shiru yasa ta tura kofar.

Aydah ce zaune akan bed

ta zuba uban tagumi idonta sun kumbura da alamar tayi kuka har ta gaji da sauri Huwaila ta nufeta tana fa

ɗ

in."Subahanalilah Auta meya sameki haka?"dama tamkar jira Aydah,take ta fashewa da Huwaila kuka mai cin rai tana fa

ɗ

in "yayanmu baya sona Aunty Huwai

la yabi ya tsaneni ban san laifin da nayi masa ba."Huwaila ta sakata ajikinta tana rarrashinta cikin taushin murya Huwaila ke fa

ɗ

in."ki fa

ɗ

amin me kika yi masa da zafi har haka?"da sauri Aydah ta shiga girgiza kai hawaye na rolling cikin fuskarta take fa

ɗ

i

n.'"babu abun da nayi masa nan ta fa

ɗ

awa Huwaila abun da ya faru a daren jiya har mafarkin da tayi, ita kanta Huwaila da tafi Aydah,wayau sai da ta tsorata sai dai bata bayyanasa ga Aydah ba tace "yanzu dai yace kici abinci na fa

ɗ

a masa bakici abinci ba."y

ace kuma na tabbatar kinci na kawo maki yanzu kici?

"ka

ɗ

an zanci. Aydah ta fa

ɗ

a tana komawa ta kwanta cike da matsananciyar damuwa..

#Love story2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Kurman Allo.

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2

435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sad

iya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[1/4, 5:14 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

Love Story

#Gwagwarmaya

#Team Tagwaye

055.

Da rarrashi hadi da da

ɗ

in baki Huwaila ta samu Aydah ta ci abinci ta fita da plate

ɗ

in Aydah kuma ta koma ta kwanta jin kanta take yi tamkar wacce bata da lafiya ko wacce aka zarewa lakkar jiki. Bata ji kuzari

ko kadan, zuciyarta ya kasa accepting wannan bakon al'amari daga yayanta iya tunani tayi ta kasa gano laifin da tayi masa da cancanci wannan zazzafan hukunci daga garesa.

Zuciyar AB fal farin ciki ya isa compound

ɗ

in gidansu Rumaisa ya yi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login