Showing 48001 words to 51000 words out of 268949 words

Chapter 17 - KURMAN ALLO COMPLATE

sosai wuri ke da wata irin ni'ima wacce ke haifar da natsuwa da kwanciyar hankali. Kusa da motarta ya yi Parking motarsa tuni

ɗ

ay

a daga cikin ma'aikatan gidan gonar ya kai musu red plastic chairs a gidin bishiyar mangwaro wanda dama anan suka saba zama. Abba ya fito daga motarsa gami da maida ƙofa ya rufe, ya taka a hankali cikin natsuwa ya kai hannunsa ya bu

ɗ

e side

ɗ

in da Rumaisa t

ake suna ha

ɗ

a idanuwa suka sakar wa  junansu da ƙayatattce murmushi "Ka

ɓ

ata almost 15 minutes a bisa lokaci da muka saba ha

ɗ

uwa halan ka ha

ɗ

u da traffic jams??

Sai da ya rufe mata murfin motarta ya juya tare da nufar wurin zamansu sai da zauna kana ya ba

ta amsar tambayarta "Baby Aydah na kai Aj beauty palace and spa za a yi mata gyaran gashi.

"Baby Aydah!

she repeated the name with so much of jealous all over her face. Yayin da shi kuma ko ka

ɗ

an bai lura da yanayi da take ciki ba. "Habibi na fara kokwan

to akanka da wannan yarinyar ka fa

ɗ

amin gaskiyar abinda yake a tsakanin ka da ita?

Da shock yake kallon fuskar Rumaisa wacce sai cika da batsewa take yi ita ka

ɗ

ai tasan irin mugun tsanar da ta yiwa shaƙuwar Abba da Aydah tun kafin ma tasan babu alaƙa ta j

ini a tsakanin su balle yanzu da tasan igiyar aure za ta iya shiga tsakaninsu. Sai abinda tsanar ta ƙara linkawa a zuciyarta, zazzafan kishin yarinya nan take ji marar misaltuwa balle har a fa

ɗ

in adadin sa. Domin Abba ya kore zargi ha

ɗ

in da hasashen fassar

ar kalamin Rumaisa sai ya furta "Ban fahimcin idan wannan tambayar taki ta dosa ba Rumaisa ki daina nuku-nuku ki fito fili ki fa

ɗ

amin manufar ki.

#Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo

Domin biyan

ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207

764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S

Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[12/12/2023, 10:20 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful love story)

NA

J

EEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love Story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye novels

020..

*RUNBUTUN ƳAN TAGWAYE BIYAR KARO NA BIYU.*

*TAFIYAR BIYU TAFI ƊAYA*

*KIN TABBATA KIN CIKA MACE? BABBAR MACE DAKE JI DA KANTA? KINA CIKIN MATAN DA SUKA SAN KA

NSU? WANDA SUKA SAN MUTUNCI DA DARAJAR KANSU? KO KUWA KEMA KINA CIKI SAHUN SU O’O?*

*INA KUKE MANYAN MATA? WAƊANDA SUKA SHIRYA DAN GYARA JIKINSU? AURANSU? DA KUMA FARINCIKINSU?”*

*KUYI MAZA KU GARZAYA GUN FITACIYGA KUMA INGANTACIYAR MAI MAGANIN MATA DA M

AZA DAN AMSAR NAKU KU GYARA DA KANKU WATO MEERAH HERBS WACCE TAI FICE GUN KAWO MUKU INGANTATTUN MAGUNGUNA BA TARE DA ALGUS BA.*

Mun gwada mun gani

💯



Mun gani mun shaida

💯



Anyi mun gani

💯



MAGANIN SANYI

MAGANIN NONO

MAGANIN HIPS

MAGANIN SLIMM

ING

MAGANIN NANKARWA

GYARAN AMARE

GYARAN MAIJEGO

MALLAKAR MIJI KO MATA

SUBULU DA SCRUB

MAYUKA NA GYARAN JIKI

TURAREN WUTA

MATSI

MAGANIN NI'IMA

MAGANIN TSUMI

INFECTION FLUSHER DA DAI SAURANSU…..Uwar gida, Amarya, Budurwa, Saurayi, Ango, Mai gida

? Duk mai kuke jira? Kuyi maza ku garzaya Meerah herbs maganin dake ingantace

💯



08142800199

07068558096

Wani jahilin kallo ta wulga masa shi kansa a yanzu haushinsa take ji ankai stage

ɗ

in da ba za ta iya cigaba da sarrafa tsananin kishin Aydah

da take ji. Ba ƙaramin takaici ke kamata ba a duk sanda ya kira Aydah da suna Baby ga bakinsa ya kware da iya kiran Baby Aydah, har wani lankwasa harafin Baby yake yi cike da salon jan hankali wanda shi kam baisan dashi ba watakila kunnen Rumaisa ne yake j

i mata hakan.

"Abba karka ka raina min da hankali mana idan da can babu soyayya a tsakaninka da ita a yanzu fa?

Nan take ran Abba ya yi mugun

ɓ

acin da duk duniya idan da akwai abinda yake saurin haifar masa da matsanancin fushi shi ne a danganta shi da

kalmar aure ko soyayya da Aydah yanzu nan sai ka ga ya fusata irin fushin da baya misaltuwa.

"Wannan wacce irin maganar banza ce Rumaisa? Don kawai kina sha'awar ki

ɓ

ata min rai shine kika bijiro min da wannan zance.

"A'ah! Abba duk mai cikakken hankali

zai fahimci yadda kake nuna tattali da kulawarka akan yarinya nan ya zarce ƙa'ida ta wa da ƙanwa. Haba sai kace ita ka

ɗ

ai ce ƙanwarka naga dai su uku ne har ma da wacce aka yi maka auren huce haushi wannan nake nufi wacce taso ta datse numfashinka, ban da

ma rashin zuciya irin naka Abba me za ka yi da zuri'ar da suka yi yunkuri kawo ƙarsh.....

Abba bai bari Rumaisa ta kai ƙarshen zancenta ba ya wanke mata kumatunta da kyakkyawan mari wanda sai da jinta  da ganinta suka

ɓ

ace na wani lokaci.  "How dare you

Rumaisa! Ke har kin isa ki zagi family da suka inganta min rayuwa suka mayar dani

ɗ

a kaman kowa, na zama abin sha'awa har ke

ɗ

inan kika yi kwa

ɗ

ayi ha

ɗ

a zuri'a dani. Rumaisa ni ba butulu bane mai manta alkhairi duk da ba su kasance biological parents

ɗ

ina

ba hakan ba zai sa na zuba ido ina kallo a furta mummunan kalma akansu. Har gobe su

ɗ

in nake kallo a matsayin iyayena banida kamar su a duk fa

ɗ

in duniya nan, inason su ina ƙaunarsu, sune komai nawa idan har bakinki zai ci-gaba da fa

ɗ

ar kwatankwacin irin wa

dannan zafafan maganganu akansu, dan Allah kowa ya kama gabansa dama can ke ce kika nacewa alaƙarmu.

Cike da wani kalan  tashin hankali Rumaisa take dafe da kuncin ta tana kallon AB ba kalmar da ta fi ƙona mata rai irin cewar da ya yi ita ce ta nacewa ala

ƙ

arsu, ta ji zafin kalmar nan fiye da marin da ya yi mata.

"Wannan shine kashedi na dake na ƙarshe karki kuskure ki sake danganta aure ko soyayya a tsakanina da Aydah domin har gaba da abada babu wannan alaƙar a tsakanin mu.

Daga haka ya juya ransa a

ɓ

ac

e ya shiga motarsa ya ja ta da ƙarfi ta bishi da kallo har zuwa lokaci hannunta yana kan fuskarta gun da ya mara, bata ta

ɓ

a sani Abba yana da zafin rai har haka ba iya sani da tai mishi mutum ne mai sanyi hali da haƙuri ba kasafai ake gane fushinsa ko

ɓ

aci

n ransa ba. Ita kanta tasan ta kaishi bango ne shiyasa har ya

ɗ

auki hukunci makamanci wannan akanta. Jiki a sabule ta shiga motarta ta nufi gida, zuciyarta a cukude ta wuce

ɗ

akinta ta fa

ɗ

a kan gado idan Allah ya taimake ta ammi bata cikin main parlor

ɗ

in,

balle taga yadda idanunta suka yi jajir ga kuma shatin kyawawan zara-zaran yatsun Abba biyar shimfi

ɗ

e akan tattausan farin kumatunta, sai lokaci tasami damar sakin

ɗ

an marayan kuka.

Sai da Abba ya yi tafiya mai nisa kafin ya gangara gefen titi ya yi parki

ng ya kifa kansa akan steering wheel, wani irin zafi ha

ɗ

e da ra

ɗ

a

ɗ

i can ƙasan zuciyarsa ke masa at least ya share 20 minutes wuri da taimakon addu'ar da yake furtawa acikin zuciyarsa ya sami sassauci abunda yake ji har ya iya

ɗ

aukar water bottle

ɗ

in da ke

cikin motar duk da basu da sanyi a haka ya

ɓ

alle murfin ya kafa a bakinsa a bottle

ɗ

in sai da ya sha fiye da rabin ruwan kafin ya maida murfin ya rufe tare da mayar da su gun da ya

ɗ

auko su. Ya ja dogon numfashi ya sauke ya sake ja wani ya sauke sai da ya

yi hakan kusan sau hu

ɗ

u sannan ya ji natsuwarsa tana dawo masa a hankali a jikinsa tuni duhun magariba ya yi wanda ke nuni da an kammala sallar magarib ya yiwa motar key cikin tuki natsuwa ya haura kan titi a wani masallaci ya tsaya ya yi sallar magariba d

a isha sannan ya nufo Aj beauty palace and spa ya

ɗ

auki Aydah wacce yake tunani tun-tuni an kammala mata shi ka

ɗ

ai take jira, ai kuwa hasashen ya tabbatar gaskiya domin kuwa a taƙure ya iskota zaune sai faman rarraba idanuwa take yi tana neman gun da zai

ɓ

ullo, tana arba dashi ta taso da sauri ta nufe shi tana

ɓ

a

ɓɓ

ata fuska kaman za ta yi kuka "You took long time Yaya Abba da ba ka zo yanzu ba Allah har zan fara musu kuka.

Ta ƙarashe magana cikin zallan tabarar nan da ta saba masa. "I'm sorry Baby na tsaya

nayi sallah ne.

Ya yi magana yana mai shafa kumatunta ya je ya biya su ku

ɗ

in aikinsu kana suka wuce wurin mota tun yana reverse ta fara cewa "Ya Abba duba kitso na( shuku) aka yi min ya yi kyau sai dai yaya Abba akwai zafi Allah kaman kaina zai cire?

Ta

fa

ɗ

a tana wani kalan matso ƙwallan shagwa

ɓ

a. Bai kula ta ba har sai da ya daidaita motar akan titi ya dawo da ganinsa akan kitson kanta da bata maida

ɗ

an ƙwalinta da ta cire ba "Wow! Kitso nan ya yi kyau sosai kin ga ma kuwa uhm! Uhm?

Sai kawai ya dinga

uhm! Me ma zai ce can kuma cike da zolaya ya ke fa

ɗ

in "Aididin yaya Abba mai majina a hanci ta yi kashi a wando.

Aydah ta fashe da kukan da babu hawaye tana fa

ɗ

in."Yaya Abba! Yaya Abba! Ni ka daina banaso na girma bana kashi a wando kalli hancina ka gani

babu majina!

Yadda ta dinga zuba mishi rigima kala daban-daban hakan ya mantar dashi damuwar da Rumaisa ta haifar mishi da ita kafin su iso gida ya tsaya ya siya mata tsire ita da Siyama yasan suna sonshi sosai ƙarfe 9:00pm daidai suka iso gida shi ya wuc

e a

ɓ

angaren sa ita kuma ta shigo da ledar tsirenta a hannu da wani irin fara'a shimfi

ɗ

e akan fuskarta gashi kitso da aka yi mata ya ƙara haskaka fuskar nata goshinta sai ƙyali yake, sanin batayi magarib ba yasa ta wuce

ɗ

akinta direct wanka tayi dan duk ƙa

nunun gashi sun manne mata cikin wuya, harda alwala ta

ha

ɗ

o ta a lokaci

ɗ

aya ta gabatar da sallar magarib da ishai, tana gamawa ta dauko doguwar rigar bacci ta saka ajikinta

Kai tsaye parlor ta wuce,ta miƙawa Siyama ledar tsirenta har kusan ƙarfe goma sha



ɗ

aya ta kai a parlor tana zaune tana taya su yaya Sadiya dake kallon wani movie a tashar (African magic epic )duka hankalinsu yana kan movie

ɗ

in daidai lokacin da AB ya shigo cikin parlor dan bai ci abincin dare ba ya shigo yasha coffee kafin ya kwanta da

n har jin yake cikinsa na wani kalar nadewa, daidai lokacin da idonsa ya hasko masa macce da namiji kwance akan gado suna romance

ɗ

in juna hankali tashe yake kallon ƙannen nasa ganin duka hankalinsu ya tattara ga akwatin talabijin musamman Aydah wani kalar

fa

ɗ

uwa gabansa ya yi da sauri ya je ya kashe kayan kallon duka sai lokacin suka bisa da kallo dukkansu su uku. Siyama ta mike tsaye tana zaro idanuwa hakama Sadiya da Aydah kowacce ta yi wuƙi-wuƙi mugun kallon da Abba, ke jefa masu yasa Siyama ta fara kam

e-kame

sai ita Sadiya ta wani kalan daure fuska "Yaushe ku ka fara kallan tashar nan a gidan nan?" Abba ya fa

ɗ

a rai

ɓ

ace tuni ita dai Aydah idanunta suka fara cika da kwallah cike da ƙarfin hali Siyama ta ce."Dan Allah yayanmu ka yi haƙuri wallahi koda n

a shigo Parlor nan na tarar da yaya Sadiya da Aydah suna kalla. Rasa ma abun fa

ɗ

a ya yi duk yafi ji takaicin yadda Aydah ta tattara hankalinta akan Tv. Su yasan shekarunsu ya kai su kalla ita fa?" jin yaki cewa komai dukansu suka juya suka nufi stairs ita

ma Aydah tana kallonsa ta juya tabi bayansu ganin yadda fuskarsa ta zama lokaci

ɗ

aya tsoron yi masa magana take kar yayi mata ihu. Kitchen ya nufa ya ha

ɗ

a coffee

ɗ

insa ya dawo cikin parlorn yana sha still kallon da ya sami ƙannen nasa nayi yana gilma masa

cikin idanuwansa gobe zai yi waya da office

ɗ

in Dstv acire masa duk wata tashar da ake haska ire-iren wa'yannan movies

ɗ

in. Aydah har ta yi shirin kwanciya taji an turo ƙofar

ɗ

akin nata da sauri ta kara danna kanta cikin pillow dan duk a tunaninta yaya Ab

ba ne ya biyo ta yayi mata fa

ɗ

a sai ta ji muryar Sadiya akanta bu

ɗ

e idanu ta yi tana kallon yayarta ta, fuska a ha

ɗ

e Sadiya ke fa

ɗ

in."Daga yau idan kinga muna kallar irin wannan movie

ɗ

in a parlor karki ƙara zuwa ki zauna a

ɗ

akinki ko ranki ya

ɓ

aci kema gu

lmace ta kawoki nasan saboda ke yaya Abba ya wani kashe kayan kallo. Bancin yasan mun isa muda muke zuwa jami'a danke yayi karki kara zuwa gashi nan kin ja mana a banza a wofi ba za mu sami damar ƙarasa kallan movie

ɗ

in ba. Sadiya ta ƙarasa magana sounding

so pissed up tana bar wa Aydah

ɗ

akin. Sai mita take ita ka

ɗ

ai yaya Abba, ya shiga hakkinsu kuma yayi ne saboda Aydah ita da take ƙarama a daren Sadiya bata kwanta ba sai da tai downloading movie

ɗ

in akan laptop

ɗ

inta ta kalli abunta hankali a kwance acan

kasan ranta tana mamakin yayan nasu gashi dai yana da class yana da wayewa sai ya yi ta wasu abubuwan yan ƙauye kenan da har yanzu tana da aurensa akanta haka zai riƙa kallonta ya wuce bancin da ranta da lafiyarta.

Ranar Saturday misalin ƙarfe goma na saf

e Daddy ya

ɗ

auki wayarsa ya kira layin Abba ,bata jima tana ringing ba Abba ya

ɗ

auki wayar

Daddy ya fa

ɗ

a masa ya samesa a parlor yanzu. Ya amsawa da Daddy da to gashi nan zuwa daga shi sai boxer ajikinsa ya nemi jallabiyya ya saka ya nufi part

ɗ

in iyayen

nasa da sallama ya shigo Parlor Mami ta amsa tana kallonsa ya samu wuri ya zauna kasan rug Daddy ya bu

ɗ

e wata envelope ya ciro card

ɗ

aya aciki ya kalli Mami ya mika mata da murmushi cikin fuskarsa gaban Mami banda fa

ɗ

uwa babu abunda yake tun kafin tasan me

ne ne aciki taji iskar parlor nayi mata ka

ɗ

an wani irin tashin hankali ta ji yana zagaye zuciyarta still Mami taki kallon card

ɗ

in dake hannunta da mamaki Daddy ki fa

ɗ

in."ki duba mana Mariya.

AB ya

ɗ

ago yana kallon Mami ganin yanayinta ya canja sai da zuc

iyarsa tayi wani tsalle daga cikin ƙirjinsa a hankali Mami ta

ɗ

ora fuskarta saman rubutun dake cikin card

ɗ

in.

#Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#kurman Allo.

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira on

ly

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040

2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

S

adiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[12/12/2023, 10:43 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#

Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye novels

021.

Wani irin expression ne kwance a acikin fuskar Mami ta karanta rubutun ya kai sau goma tama kasa fahimtar komai sakin card

ɗ

in kawai ta yi a ƙasa daga Daddy, har Abba bin card

ɗ

in suka yi da kallo.

Daddy bai damu da shock

ɗ

in dake cikin fuskar Mami ba, a hankali ya dauki card

ɗ

in ya miƙawa Abba tun kafin ya kar

ɓ

i card

ɗ

in daga hannun Daddy, ya ji wani irin sanyi na shiga cikin jikinsa cike da ƙarfin hali AB ya kar

ɓ

i card

ɗ

in hannun Daddy ya

ɗ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login