Showing 156001 words to 159000 words out of 268949 words
na AB da har zai iya sake neman auren Rumaisa, a bisa irin mugun wulaƙanci da cin zarafin da mahaifinta ya yi masa a ranar daurin aurensu , shi
ne don rashin zuciya zai sake komawa gareta. Duk abun da suke fa
ɗ
a AB ya ya biris dasu saboda shi yaji ya gani shan koko
ɗ
aukar rai.
AB bai dawo gida ba sai misalin ƙarfe goma na dare koda ya shigo main parlor babu kowa ya haura sama. Huwaila dake zaune
a
ɗ
akinta tana dakon dawowarsa da ta ji ya haura sama ta tashi da sauri ta fito ta nufi
ɗ
akin Aydah, ta tura kofa ta shiga da sallama Aydah tana kwance da waya a hannunta tana karanta wani littafi mai suna izgilanci wanda Hajja ta rubuta sosai littafin ya
yi mata da
ɗ
i daman ita tafi sha'awa littattafan soyayya. "Auta ajiye wayar nan ki zo ki kai masa abincinsa yanzu nan ya dawo.
Ya mutsa fuska Aydah tayi tashi zaune tayi tana fa
ɗ
in "Ni gaskiya aunty Huwaila na gaji ki kai masa kawai, kuma yanda littafi na
n ya dauko da
ɗ
i bana jin zan iya katse karatunsa.
Maka mata harara Huwaila ta fara yi tukun kafin ta isa gareta ta fincike wayar hannunta "Ka ji min shashanci wofi yanzu banda ke da abinki Auta karatun littafi yafi miki kula da mijinki?"naga dai ko cikin
littafin abun da marubutan suke koya muku kenan tattali da kulawa da maigida amman shi kenan babu amfani gayamiki cigaba da karatunki kwana nakki nawa Rumaisa ya rage ta shigo gidanan na tabbata za ta bashi kulawa ta musamman anan za ki raina kanki.
Hu
waila tana ƙarasa magana ta kama hannun Aydah ta dankwara mata wayarta a tafin hannunta, sunan Rumaisa da ta ambata har tana fa
ɗ
in za ta kula da yayanta yasa ta ji wani irin mugun kishi da har yasa ta miƙewa tana fa
ɗ
in "Wallahi babu wata Rumaisa da ta isa
ta zo gidanan ta shiga tsakanina da Yayanmu.
Murmushin gefen baki Huwaila tayi "To mu je ki kai masa abincinsa amman kuma sai kin canza wannan rigar bacci kwata-kwata bata dace da zuwa turaka ba.
Ko ka
ɗ
an Aydah bata fahimci inda Huwaila ta dosa ba sai ka
wai ta nufi wardrobe
ɗ
inta da sauri tana fa
ɗ
in "Aunty Huwaila idan kayan bacci ne ina dasu kala-kala zo ki za
ɓ
ar min wacce ta dace na saka ai ni yanzu duk abun da zai farantawa Yayanmu rai shi nake so na kuma dauke hankalinsa daga kan wacce kodaddiya mai i
danuwa irin na 'yan China.
Sosai Huwaila ke kwasar dariya jin sharrin da Aydah ta yiwa Rumaisa wai idanunta masu kama da na 'yan China, Huwaila ta ciro mata wata 'yar karamar riga mai siririn hannu wacce bata wuce cinyoyinta, rigar light purple ce a gaban
rigar an yi mata ado da lace mai raga wanda ta wannan jikin lace
ɗ
in ana iya hango 'yan matasan boobs
ɗ
in Aydah, sau
ɗ
aya ta ta
ɓ
a saka ta yaya Abba ya ganta sanye da ita a main parlor ya yi mata fa
ɗ
a tare da korata daki ta je ta canza ta tun daga lokacin
bata sake marmarin sakawa ba. A takaice ma ta manta da ita sai yanzu da Huwaila ta ciro ta cikin jerin kayan baccinta wanda Siyama ce tai mata arranging
ɗ
insu acikin wardrob.
"Aunty Huwaila idan na saka wannan rigar Yayanmu zai yi min fa
ɗ
a saboda na ta
ɓ
a
saka ta a lokacin muna gidan Mami ya dinga yi min fa
ɗ
a har ya yi min gargadi kar na sake sakawa.
"Auta a wancan lokaci da ya hane ki ai babu aure ne a tsakaninku kema kinsan da wannan, a yanzu kuma duk abun da yake jikinki mallakinsa ne ko Rumaisa idan ta
shigo gidanan fiye da wannan rigar za ta dinga sakawa don ta dauke hankalinsa.
Da sauri Aydah ta fizge rigar daga hannun Huwaila ta cire ta jikinta ta maye gurbin ta da wannan, turare kusan kala uku Huwaila ta bi jikin Aydah dasu nan da nan ta
ɗ
auki fiti
nannen ƙamshi na fitar hankali. Sai faman yaba kyawun da tayi Huwaila ke yi ita kanta Aydah da ta kalli mirror sai ta sake kallawa kitson kanta ya sauka a kafa
ɗ
arta tare suka shiga kitchen Huwaila ta ha
ɗ
a abincin AB kamar yanda
ɗ
azu da rana tai masa ta miƙ
awa Aydah ta nufi bangaren sa dake sama yana zaune a parlor yana kallon news jikinsa sanye da kayan bacci farare kal sai dai bai rufe bottoms
ɗ
in rigar ba kamar ma hakan ya zama masa dabi'a. Sai dai tayi knocking ya bata izinin shiga sannan ta sunkunya ta
ɗ
auki tray
ɗ
in ta shiga tun kamin ta iso gafda shi ƙamshinta ya gama lullu
ɓ
e masa ƙofufin hanci, ya sauke ajiyar zuciya "Yayanmu ga abincika na kawo ma na fahimci kwanan nan baka so cin abinci da alama so kake ulcer ta kama ka aunty Rumaisa ta tuhume ni d
a rashin kula mata da kai. Wani sakatoto da baki AB ya yi yai mata kur da idanuwansa, wani irin mayataccen kallo yake mata tsigar jikinsa na tashi Aydah ta iso gabansa ta
ɗ
ora tray akan centre table, sunkuyawar da tayi matasan
boobs
ɗ
inta suka kara fitowa
AB ya ƙara rikicewa ya ha
ɗ
iye yawu har sai da adams apple
ɗ
insa ya yi wani bala'in motsawa jikinsa ya dauki charging yasan ya yi matuƙar kokari tsawon lokaci da ya dauka yana jurewa yana kare hakkokin ubangiji bai ta
ɓ
a kusanta zina ba, haka zalika shi lafi
yayye ne dole yana bukatar mace a halin yanzu an kai stage
ɗ
in da haƙurinsa da juriyarsa sun ƙare, musamman yanzu da yaci karo da nonuwan Aydah da suka birkita masa lissafin ƙwaƙwalwa. Aydah batasan me ke faruwa da yayan nata ba sai kawai ta nufi fridge
ɗ
i
n da ke cikin parlorn nasa tana fa
ɗ
in "Bari na dauko maka drinks da ruwa Yayanmu.
Yanda ta juya tana tafiya duk da bata da butt amman yanayin tafiyarta da yanda rigar jikinta tabi ta lafe a jikinta ya ƙara gigita AB, bai san sanda ya miƙe tsaye ya bi ta A
ydah tana maida murfin fridge ta rufe juyawar da za tayi sai taga AB tsaye a bayanta idanunsa sun kada sun yi jajur wata irin jaraba yake ji tamkar zai ci babu.
#JEEDDAH ALIYU
#ASMY B ALIYU
#KURMAN ALLO
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Nair
a only
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta
👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704
040 2435
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabou
r
Sadiya Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[1/10, 11:28 AM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
Lov
e Story
#Gwagwarmaya
#Team Tagwaye
064.
Ba ƙaramin tsorata Aydah tayi ba da ganinsa don har jikinta ya fara rawa a zatonta dukanta zai yi idanunta har sun cicciko da ƙwalla cikin sarƙewar murya ta furta "Yayanmu Dan Allah kayi haƙuri karka d
ake ni.
"Shhhhh!
AB ya fa
ɗ
a tare da
ɗ
ora yatsansa akan lips
ɗ
insa daga shi har ita bugawar zuciyoyin su ya kara gudu matsawa ya yi ya ha
ɗ
e tazarar dake tsakaninsu a rikice Aydah ta ja da baya, bayanta ya buge jikin fridge sai kawai ta ƙara rikicewa Ab j
i yake buƙatarsa na kara hauhawa, ba kuma zai iya control
ɗ
in kansa ba infact ya manta da wacece Aydah a gurinsa burinsa a yanzu ya sami natsuwa ya rage loading dake dankare da mararsa ha
ɓ
arta AB ya kama ya
ɗ
ago fuskarta a hankali ya shigar da ƙwayar idons
a acikin nata kasa jure cigaba da kallon cikin idanunsa Aydah tayi sai kawai ta runtse idanuwanta, a hankali yake bin fuskarta ta, da idanunsa jajayen labbanta yake kallo zazzafan numfashi ya ja iskarsa ta fita daga bakinsa ya sauka akan fuskarta, wanda ha
kan yasa ta bu
ɗ
e idanunta "me kuma nayi ma Yayanmu wallahi kana tsorata ni.
"I want to kiss you Baby!
AB whispered bending his head to her height, he claimed her soft lips and started kissing her very slowly.
Wani kalar dasƙarewa Aydah tayi ta nemi hank
ali da tunaninta ta rasa bata masan duniyar da take ciki ba. Ba tace batasan mene ne kiss ba because tasha karantawa a novel tana kuma kallo anayinsa a indian series da take kallo, amman azahirance yau ne daga ita har shi kansa AB suka fara dandanarsa AB b
ai taba sani haka French kiss yake da dadi ba sai da ya tsoma bakinsa cikin na Babynsa. Ga wani wahalalle numfashi da gurnani da yake ta faman saukewa irin na mutumin da ya kai last stage da bukatuwa hannayen Aydah ya kama ya yi pinned
ɗ
in su a jikin fridg
e ya yi increased kiss
ɗ
in sosai yake tsotse lungu da sako na bakinta, ya saki hannayenta holding her tiny waist Aydah mutuwar tsaye tayi ta kasa katabus jingine kurum dake a jikin fridge AB yana bi da ita yanda yake so batareda da tayi yunkuri hana shi ba
wanda hakan ne ya bashi gwarin gwiwa ya zame
ɗ
ayan hannun rigarta ya yi ƙasa dashi hakan yasa
ɗ
ayan boobs
ɗ
inta ya bayyana AB ya ƙure shi da jajayen idanunsa wasu tsikakku yawu suka cika masa baki, illahirin jikinsa ya dauki rawa sai kakkarwa yake yi tamk
ar mai jin sanyi da yantsunsa biyu ya kai ya kama nipples
ɗ
inta, kamar mai jin tsoro haka yake murza su yoo dole yaji tsoro saboda shi ne karonsa na farko da ya fara ta
ɓ
a wadannan abubuwan. Aydah kuma ji tayi wani abu mai kama da tafiyar tsutsa ya tsirga m
ata tun daga tsakiyar kanta har zuwa ga tafin ƙafafunta, sai wani jujjuya kanta take yi daga
ɓ
angaren dama zuwa na hagu ga baki
ɗ
aya ta rasa gane mene ne yayanta ke mata. Tun AB yana murza su da yatsunsa har ya
ɗ
ora tafin hannunsa duka kasancewar abubuwan
kananun ne shiyasa ko rabin cika masa tafin hannu basu yi ba abin mamaki shi dake da burin mallakar manya-manya sai gashi kananun da ya gama rainawa sun yi masa bala'in da
ɗ
i tabawa har suna gafda da saka shi ya fice hayyacinsa duka, launshin su baya misalt
uwa amman zai iya cewa tsawon rayuwarsa bai ta
ɓ
a cin karo da abu mai launshin su ba. Tsintar kansa ya yi da kai bakinsa akansu zuƙa
ɗ
aya ya yi ya kurma ihu yana sakin sambatu "lahaula walakuwati illah billah, Hasbunallahu wal-imaal wakil, fatabarakallahu a
hasanal halikkkkkk! Ya ƙarasa jan kalmar halik
ɗ
in da karfi sai kuma ya shiga jan iska ta bakinsa tamkar wanda yaci yaji, Aydah kam tsanani shock
ɗ
in da ta shiga yasa ta dinga zamewa daga jikin fridge ka
ɗ
an-ka
ɗ
an har ta kai ƙasa da sauri AB ya zube guiwayo
yinsa biyu a gabanta a kokarinta naso ta ja hannun rigarta ta mayar cike da fitar hayyaci ya kwa
ɓ
ar da hannunta tankar mayuwanci zaki da ya yi kwana da kwanaki bai ci abinci ba ya sake rarumar kafa
ɗ
ar Aydah ya ja rigar jikinta da mugun ƙarfi sai ga hannun
rigar ya tsinke, a gigice ya sake mayar da bakinsa
ɗ
ayan hannunsa na kan
ɗ
aya lailayarsa ya
dawowa Aydah tamkar wani mahaukaci sabon kamu dan kuwa idan ya sha wannan sai saki ya kama wannan, 'yar karamar ƙwaƙwalwar Aydah ta gaza
ɗ
aukar wannan babban al'ama
ri da yayanta yake mata, ga wani fitsari-fitsari da take ji yana fita daga jikinta sai kawai ta dagargaje da dukan ƙarfinta ta kurma ihu ha
ɗ
e da fa
ɗ
in "wayyo Allah na shiga uku Yayanmu kada ka tsinka min su don Allah ka daina banaso, yayanmu ka bari naceee
!
Gigitaccen ihun da ta karasa magana dashi ya dawo da AB da dukkan natsuwarsa bakinsa yana kafe akan boobs
ɗ
inta ya dago slowly yana sauke ganinsa akan fuskarsa akan ta, ta ya kuma kai idanunsa akan boobs
ɗ
inta da bakinsa ke kansu dumu-dumu, zaro idanuwa
ya yi cikin ka
ɗ
uwa ya cire bakin nasa sai kuma ya miƙe da sauri daga durƙuso da ya yi ya shiga ja da baya yana kallon Aydah da ƙirjinta da yake bu
ɗ
e, ita ma kallon nasa take yi yanda yake kallonta yana ja da baya tamkar yaga wani abin tsoro ya hartsuna ma
ta ƙwaƙwalwa ta kasa tabuka komai sai bin sa take da kallon kurum. Sai kawai AB ya ya juya ya wuce da sassarfa ko waiwayen aidah bai sake yiba kamin yakai
ɗ
akinsa sau biyu yana faduwa yana tashi, yana kai wa ƙofar da za ta sada shi da master bedroom
ɗ
insa
ya tura ƙofar da ƙarfi ya shige
ɗ
akin. Aydah ta zaro idanuwanta yanayin da taga yayan nata ya yi matuƙar kara linka mata tashin hankali da take ciki,zuciyarta ta shiga bugawa da ƙarfi kamar za ta tsaga ƙirjinta ta fito ba ko shakka ƙwaƙwalwar yayanta ta s
ami matsala da yana cikin cikakken hankalinsa ko kusa ba zai aikata mata wannan abun ba, ga kuma wannan gudu da ya kwasa ya shige
ɗ
aki kai ina da walaki goro a miya, sai kawai tasa kuka ta miƙe tsaye ta manta da rigarta da a zame take tana miƙewa cikin aza
ma rigar ta karasa zamewa ta fa
ɗ
i kan tiles, daman rigar mai tsantse ce a rikice tabi rigar ta dauko ta mayar a jikinta sai dai hannun rigar guda a ya tsinke illahirin gangar jikinta yana rawa ta nufi
ɗ
akin nasa, tana tura ƙofa ta hango shi ya kifa kansa a
gefen gado, ta ƙarasa da sauri ta tsaya gefen da fuskarsa take idanunta suka sauka akansa jijjiyoyin kansa sun firfito sun yi radau-radau sai zufa ke keto masa. Aydah ta kai hannunta ta dafa shoulder
ɗ
insa "Yayanmu lafiya kake meke faruwa da kai?"
Bai iy
a magana ba sai kawai ya damƙe duvet
ɗ
in da ke jikin gado ya matse shi da ƙarfi "Na shiga uku dan Allah Yayanmu ka yi magana ko na kira Daddy ko yaya Abdulkarim gayamasu baka da lafiya gudan su ya zo ya kai ka asibiti?"
"Fita ki barmin
ɗ
akina banaso ganin
ki Baby na tsaneki.
AB ya furta cikin dusashewar muryarsa dake fita a hankali.
"Ka yi haƙuri Yayanmu ba zan iya tafiya na bar ka alhali kana bukatar taimako bari na kira Dad....
"I say get out before I kill you just leave!!!!
Last sentence
ɗ
insa ya yi
matuƙar tsorata Aydah ta juya da sauri ta fice, da gudu ta koma
ɗ
akinta ta fa
ɗ
a kan gado tana gunji kuka lallai yayanta ya ha
ɗ
u da lularar tabin ƙwaƙwalwa, wani irin tausayinsa ne take yi yana tsarga mata a zuciya "Allah sarki Yayanmu kai dai kana ha
ɗ
uwa d
a jarabawa kala daban-daban daga wannan sai wancan yanzu kuma wannan iftala'i ka fa
ɗ
a.
Aydah ta fa
ɗ
a cikin zuciyarta ai ko yanda ya dinga tsotse ta ka
ɗ
ai ya isa ya gamsar da ita tabbatuwar gushewar hankalinsa, har ta dauko wayarta ta kira Daddy sai kuma t
a fasa ta nemo numbern yaya Abdulkarim shi ma sai taga rashin dacewar hakan, to ita kan ta shiga tara bama uku ba wa za ta kira a daren nan ta fa
ɗ
a masa halin da bawan Allah yayanta ya shiga tunawa da tayi da Huwaila ta gayamata ta dinga tashe cikin dare t
ana yin ƙiyamullaili tana kai kukanta wurin ubangiji zai yaye mata duk wata matsala ko damuwar da ta shiga, ai kuwa wani irin kuzari ta ji yana shigarta ta tashi da saurinta ta sauka daga kan
gado ta shiga ban
ɗ
aki ta kama ruwa tare da alwallah ta fito ta z
ura bubu da long hijab
ɗ
inta, ta shiga jera nafilfili. AB yana jin ƙarar rufe ƙofa da Aydah tayi ya maida idanunsa ya lumshe ƙwaƙwalwarsa tana sake tunano masa, da abin kunyar da ya aikata kan 'yar mitsiyaya yarinya ko mitsiyaya ma Babynsa kaiconsa baisan
me ya hau kansa da ya kai shi aikata wannan
ɗ
anye aiki da Aydah, zuciyarsa sai da
ɗ
a
ɗ
ora masa laifi take yi, bai ankara ba yaji saukar hawaye a kamatunsa sannu-sannu ya fara rera kukan takaicin kansa. Ya share dogon lokaci a haka kamin ya mike jeri yana
ɗ
i
barsa ya shiga bathroom sa'ilin da ya cire boxer
ɗ
in jikinsa yaga yanda ya lalace sai ya ji ya ƙara tsanar kansa da Aydah duka, wani wawan duka ya kai wa bakinsa da ya tsotse bakin Aydah da 'yan mitsitsi abubuwanta, da gaske sai dukan bakinsa yake