Showing 201001 words to 204000 words out of 268949 words

Chapter 68 - KURMAN ALLO COMPLATE

KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 10000[1/25, 1:42 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels

081.

Babu ind

a Mami bata nemi Aydah ba acikin gidan bata ganta ba,kai tsaye Mami ta nufi bangaren Daddy,sai famar huci take daga kai Daddy yayi ya kalleta ganin

ko sallama batayi ba ta fa

ɗ

o masa parlor zama Mami tayi fuska babu walwala take fa

ɗ

awa Daddy,ta duba ko'ina

bataga Aydah ba tasan kuma babu inda zata koma sai gidan Abba. Kuma tasan shine yazo ya dauke mata yarinya saboda bayada kunya.

Wani murmushin gefen baki Daddy,yayi har aransa yasan Abba ba zai zo ya

ɗ

auki Aydah batareda ya nemi izninsu ba. Sai dai ita Ay

dah ta gaji ta koma gidan mijinta, Daddy bai ce komai ba ya dauki wayarsa ya shiga kiran wayar Abba Bashir tun kafin ta katse AB ya daga da respect a muryarsa yake gaisheda Daddy, Daddy ya amsa yana tambayarsa jikinsa, cike da kunya AB ya amsa ko ka

ɗ

an bay

ason Daddy ya rika tambayarsa yanayin jikinsa. "Aydah ta dawo gidanka ne?"mun duba ko'ina a gidanan bamu ganta ba.

Wata irin kunya ce ta rufe AB duk yabi ya daburce yadda ya yi ne ya tabbatarwa da Daddy,Aydah tana gidan. Sai kawai Daddy ya kashe wayarsa b

atareda ya jira amsar da Abban,zai basa ba ya mayar da kallonsa wurin mami yace

"Ta koma gidanta zan baki shawara ki daina sakawa yaran nan ido mariya dan watarana kar su baki kunya musamman Aydah dake da zallar kurciya tana ganin komai tayi daidai ne a w

urinta kinga yanzu bata nemi izinin ki ba ta koma gidan mijinta da ƙafafunta.

Mami na huci ta miƙe tsaye tana fa

ɗ

in."ko dai shi munafukin ya hure mata kunne yazo ya

ɗ

auketa to wallahi zai gamu dani.

A fusace Mami ta ƙarashe tare da ficewa daga parlorn n

a Daddy,tana jin wata kwallar takaici na taruwa a idanunta da gaske ta gaji idan Abba bai saki Aydah ba komai ma zai iya faruwa da ita kallo

ɗ

aya ta yiwa Siyama dake zaune a parlor tana karin kumallo cikin nishadi da walwala ta nufi stairs,da ido Siyama ta

bi Mami tana yimata fatan shiriya aranta. Sai da Mami ta tabbatar Daddy,ya fita ta dauki mota ta fice daga gidan zuciyar Siyama duk babu dadi wannan karon kuma bata san me Mami zatyayi ba akan auren AB da Aydah, addu'a kurum Siyama ke yi Allah yasa komai y

azo da sauki bata fatan Auren yaya Abba da Aydah ya rabu kamar yadda mami ta so.

"Gaskiya da abun Mamaki Hajiya mariya ace har yanzu asirin nan bai yi tasiri akan Abba ba.

"Kodai ita Aydah tana boye maki ne basa zaman dadi da yayanta?"

"Me zata boye min

zeenatu?"Karki manta ni na haifi Aydah na kawota a duniya duk wani takunta a tafin hannuna yake ina jin wancan aikin dai da ya yi ya lalace yanzu tashi za kiyi muje a

ɗ

ora sabo,wannan karon har Alhaji Bashir nakeso a saka aciki dan duk yadda nakeso na rab

a aure Aydah da wannan yaron mahaifinsu shine mutum na farko dake takamin burki.

Wannan karon ko nawa zan iya zubewa Abba yabar rayuwar Aydah har abada ya saketa saki uku,shi kuma Alhaji Bashir ya kori Abba daga gidansa gab aki

ɗ

aya,ya karbi duk wani abu

da yasan na shine a wurin Abban wani miskilin murmushi Hajiya Zeenah tayi anzo wurin da take so a taho,daman bata da buri ita da mijinta da ya wuce Abba Bashir yabar rayuwar gidan Alh Bashir na har abada babu wani bata lokaci Hajiya Zeenah ta dauko mayafin

ta ta raka mami,wurin malam sun

ɗ

an bata lokaci kafin su samu ganin malam.

Anan Mami ta fa

ɗ

a masa bukatarta

Dan kafin su isa sai da Hajiya Zeenah ta gargadeta akan karta kuskura ta raina aikin da yayi mata a baya kawai ta fa

ɗ

a masa tana son ai mata aiki

wanda yafi wanda yayi mata a baya "buƙatar ki zata biya muna bukatar shanu guda biyu bakar akuya guda biyar za'a yanka jinin ne ga aljanin da zai yi maki aiki.

Cikin rawar jiki Mami tace to zan iya bada ku

ɗ

in sai a siya?"

za ki iya bayarwa wannan karon b

aƙaƙen aljannu ne za suyi maki aiki,daga yaron da za'a yi aiki akansa har mijin naki suna da ibada sosai, ku

ɗ

in aikin ki dubu

ɗ

ari biyar ne har dabbobin da za'a siya. Dan jim Mami tayi tana tunanin yawan ku

ɗ

in dake cikin account

ɗ

inta ba zasu wuce naira du

bu

ɗ

ari uku ba yanzun ma dubu

ɗ

ari biyu ta taho dasu cash,zan iya tura ma ta account idan na ha

ɗ

a ku

ɗ

in.?"

"Babu damuwa za mu sa aljannu su tura maki account number.

Da haka Mami suka yi godiya

suka fita daga

ɗ

akin da baya da baya.

A mota Mami ta kal

li Hajiya Zeenah da damuwa a fuskarta tace "Hajiya Zeenah ina zan samu dubu

ɗ

ari biyar dukka ku

ɗ

in account din na bai kai haka ba.

Da mamaki Hajiya Zeenah ke fa

ɗ

in "auh dama baki da ku

ɗ

in kika saka muka je wurinsa?"ni watarana idan kina fa

ɗ

in baki da ku

ɗ

i

sai nayi ta mamaki wallahi,kamar ke matar Alhaji Bashir za'a ce dubu

ɗ

ari biyar tafi karfinki.

"Uhm! Hajiya Zeenah kenan kamar dai baki san Alhaji bane,waya fa

ɗ

a maki haka kawai yake sakin ku

ɗ

i batareda wani kwakkwaran dalili ba. "Yanzu dai tunda kina da

kaddarori haka ma 'ya'yanki sai ki siyar da wani abu ki biya buƙatarki daman ance ranar biyan buƙatar rai ba a bakin komai yake ba.

"Haka ne zan duba na gani me ya dace na ka

ɗ

arr.

Mami ta fa

ɗ

a a hankali sai tsinewa Abba Bashir take aranta duk yabi ya ma

yar da ita mushrikar karfi da yaji tana zaman-zamanta yajaza mata masifa.

Da yamma wuraren karfe 5 AB ya fito cikin shirin fita da shi da Rumaisah sun yi kyau har sun gaji kana kallonsu kasan sababbin ma'aurata ne kai tsaye AB ya nufi

ɗ

akin

Aydah da wa

ni irin kallo Rumaisa tabisa dashi tana jin wani katon abu yana tsaya mata a wuya, duk yadda take so ta hana kanta kishin Aydah ta gagara dan bataga wani abun da zata yi kishi dashi ba ajikin Aydah da tafita komai da komai nesa ba ma kusa ba. Banda namiji

bai san kunya ba kuma maye ne yana da kamar ita me zai tsinta ajikin Aydah kwailah da ita downstairs ta nufa ta zauna can tana jirasa kar ta tsaya nan ranta ya

ɓ

aci a banza a wofi.

A hankali ya tura kofar

ɗ

akin nata,kwance ya sameta da waya a hannunta ta

yi nisa cikin karatun da take na littafin (Muhabbatil Qalb)na Asmy b Aliyu har bata so ta tsayar da karatun sai take ganin jaruman cikin littafin kamar ita da yayanta lokaci

ɗ

aya taji an fisge wayar,a mugun tsorace ta dago tayi arba da fuskar yayanta wanda

ya ha

ɗ

e cikin farin voyel mai manyyan zane yayi kyau matuka, zuciyarta ta shiga wani irin dokawa da wani irin ƙarfi kurawa wayar ido yayi na son ganin abunda ya dauke mata hankali har haka Da sauri ya kalleta da zallar mamaki cikin fuskar sa kunya kamar z

ata kashe Aydah kuma daidai wurin da ake zuba zallar soyayyah tsakanin maina saraki da Asma'a saraki ya duba.

"Baby!!!

yay fa

ɗ

a da bayannanen mamaki a muryarsa,ko a mafarki ko a gaske bai ta

ɓ

a tunanin kanwar tasa tana irin wa'yannan karance-karance ba. m

arairaicewa tayi duk jikinta yayi sanyi, da ido yake tambayarta yaushe ta fara wannan?"jin taki magana ya mika mata wayar da wani yanayi a muryarsa yake fa

ɗ

in."zamu fita da Rumaisah me zan taho maki dashi?"

Sai da ta kalli fuskarsa ganin ita yake

kallo

sai tayi saurin dauke fuskarta cikin nasa,wani irin kishi taji yazo ya rufe mata zuciya wanda bata ta

ɓ

a jin kalarsa ba,batareda ta kallesa ba tayi masa fatan a sauka lafiya.

Juyawa yayi ya nufi kofa batareda yace komai ba kasa jurewa tayi da gudu taje ta

rungumesa ta baya gamida zagaye hannayenta acikinsa wani irin dumi jikinsa ya

dauka tsikar jikinsa ta tashi ya saki kayataccen murmushi tare da shafa hannayenta dake zagaye da cikinsa.

"Shagwabar ta motsa kenan.

Ya fa

ɗ

a yana dawowa da ita gabansa tura ma

sa baki kawai tayi tana so tasan hanyar da zata hanasa wannan fitar tana so ta koyawa Rumaisah hankali da take daukarta ƙaramar yarinya.

Samun kanta tayi da

ɗ

ora hannunta akan kafadarsa ta

ɗ

ora kafafunta akan nasa saboda tsayin yayan nata ya yi yawa.

Wan

i irin numfashi AB ke fitarwa mai zafi sai kokarin kaucewa yanayin da baby Aydah ke son sakasa yake bu

ɗ

e baki yayi da nufin yayi mata magana

tayi saurin hura masa iska wani irin lumshe ido AB yayi yana kiran sunan Allah aransa.

"Baby Aydaaah!"

Ya fa

ɗ

a

yana jan sunan har ya fara fita a hayyacinsa ganin yadda take bin dogon wuyansa tana shafawa aranta ta shiga fa

ɗ

in."1,2,3 gooooooo saukar bakinta yaji acikin nasa tana yi masa wani irin sha wanda ya kusan zautar da AB yasa jikinsa ya shiga jijjiga yana wan

i irin rawa zufa na karyo masa ta ko'ina duk da sanyin AC dake cikin dakin, ta ciga ba da kissing dinsa tana tallabe da kansa.

"Allahu Akbar!

AB ya cigaba da zuba kabbara aransa bai ta

ɓ

a sanin da

ɗ

in kiss ba irin wannan lokacin tuni baby Aydah ta cillasa

wata duniya,ran Rumaisa idan yayi dubu ya

ɓ

ace ta shiga duba agogon hannunta kusan minti goma zaune tana jiran Abba,wannan wane irin iskanci ne da rainin hankali

A fusace ta nufi sama a zuciya tana fa

ɗ

in."sai ta koyawa Aydah hankali

tura kofar

ɗ

akin tay

i batareda neman izini ba dan kallon kofar Aydah tayi

Dan AB har ya fara barin jahar Kano

Wani irin mummunan bugawa ƙirjin Rumaisah yayi tsayawa tayi kamar statue tana kallon yadda AB yake sakin numfashi agaban yar cikinsa,miskilin murmushi Aydah ta saki

ganin yadda shock ya kama Rumaisah lokaci

ɗ

aya Aydah takai hannunta kan wandon AB tana jansa da mugun rawa Rumaisah ta buga kofar,da gudu ta nufi

ɗ

akinta tana jin kamar zata shede saboda kishi wani irin mugun kuka ne ya kwacewa Rumaisa da sauri ta rufe ba

kinta kar Huwaila taji sai kusan ƙarfe shidda da rabi AB ya fito

ɗ

akin Aydah acan ya samu yayi wanka daƙinsa ya nufa ya sauya kaya yana jin kunyar abun da ya aikata,sai lokacin ya tuna da Rumaisah zuciyarsa ta wani irin harbawa da sauri ya nufi

ɗ

akin ta ya

na duba agogon hannunsa kwance ya sameta akan bed ta cire kayan jikinta daga ita sai yar shimi wacce ta sauka kan gwiwowinta yadda yaga idanunta sun kumbura abun ya basa tsoro da sauri ya nufeta yana kiran sunanta tun kafin yakai ga jikinta taja da baya a

wani irin birkice tana daga masa hannu tsayawa yayi da mamaki yana kallonta ita ma

ɗ

in kallonsa take ido cikin ido tana jin wani irin zugi har cikin tsakiyar zuciyarta,ta kasa mantawa da yanayin da ta samu Abba da Aydah ko ita da ya aura dan so bata ta

ɓ

a g

anin ya shiga wannan yanayin ba akanta.

"Habibty ya kuma kika cire kayan kin fasa zuwa asibitin ne?"

A haukace take fa

ɗ

in."asibiti ashe kana sane? awa ta nawa ina jiranka zaune a parlor kana can kana nanniƙar 'yar cikinka dan Allah Abba bakaji kunya ba?

"bakaji wani iri ba ka saka yar cikin ka agaba kana laluba?"wane kalar da

ɗ

in baki ne bakayi min ba kafin auren mu. Ka sha fa

ɗ

amin baka sonta baza ka iya ta

ɓ

a ha

ɗ

a shimfi

ɗ

a da ita ba sai gashi yau da idanuwa na ganka ka saki tazuge wando ka miƙawa yarinya n

an da ka gama rainawa ragamar rayuwarka tana

sarrafa ka iya sarrafawa kai kuma sai ihu da sambatu kake zubawa kamar wani wawa kaiconka Abba wallahi-tallahi ka yi asara ka kuma bani kunya ka zama ganga mai baki biyu ka daki nan ka daki can nayi tir da halin

ka Abba tare da nadamar aure ƙasungumin munafuki kamar ka.

"Rumaisah!!!

Ya fa

ɗ

a a tsawace ya zuba mata fararen idanunsa da suka fara canja kala yana wani kalan huci.

"Ya isheni haka?"waya bani damar zuwa wurin Aydah ina jin ke kika bu

ɗ

e min kofar zuwa w

urinta ko kin manta ne ba tuna miki, ko kuma so kike naje nayi zina gani da mata acikin gidana wacce Ubangiji ya yarjemin na je gunta a duk sanda buƙata ta taso min?"

Ya fa

ɗ

a yana tsareta da idanunsa.

"karki fara trying

ɗ

ina da yamman nan ki sameni a mot

a mu je a nema miki lafiya.

Ya ƙarasa magana yana juyawa yana bar mata

ɗ

akin gami da banging door

ɗ

in.

Har cikin kwanyar kanta taji bugun kofar,saboda lafiyarta ne zai sa ta bisa ba wai saboda tana tsoronsa ba daga shi har Aydah sai ta gyara masu zama

saboda rashin ta ido irin na fa namiji wai kamar kato irin Abba Bashir shi zai riƙa haikewa kamar Aydah ita ma da tafita girma da cika watarana jarabar Abban isarta take sai dai ta daure kawai duk da kuwa tana shan maganin mata to ina da bata ha

ɗ

awa dasu t

a tabbata ba za ta iya jure jarabarsa ba,har ta shiga mota suka hau titi babu wanda ya kara magana a tsakaninsu kowane yana ji da miskilanci da

ɓ

acin rai shi a ganin AB akan wane dalili Rumaisa zata tuhumesa akan alaƙarsa da Aydah alhalin tana matarsa,har

cikin harabar asibitin Dr Sameer matawalle ya yi parking motarsa Rumaisa ta fitar da waya tana kiran Dr. Sameer matawalle

ɗ

in wanda Auntyn ta Raliya ta ha

ɗ

ata dashi,bugu

ɗ

aya ya dauka cikin sanyin murya take masa bayanin ita ce kanwar Raliya madawaki aciki

n wayar ya yi mata misalin office

ɗ

insa ,tana sauke wayar ta nufi reception batareda ta kara kula AB ba bin bayanta kawai yayi dr Sameer matawalle ya miƙawa AB hannu suka yi musabaha ya nuna masu wuri suka zauna kana ya dubi Rumaisa yana fa

ɗ

in."kin batamin

lokaci madam ina da gun da zan je amman haka na share wuri ina ta dakon zuwanki.

Wani irin abu Rumaisah ta ha

ɗ

e tana jin daci a maƙoshinta idan kuma ta tuna dalilin tsayawar tasu sai taji wani irin abu yana ta

ɓ

a mata zuciya da ruhi har yanzu tunanin mata

kin da zata daukarwa Aydah take sai ta nuna mata ita karamar yar iska ce. Maganar Dr Sameer matawalle ya dawo da Rumaisah daga duniyar tunanin da ta fa

ɗ

a.

#JEEDDAH ALIYU

#ASMY B ALIYU

#KURMAN ALLO.

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Na

ira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 7

04 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yab

our

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[1/25, 1:45 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#L

ove story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels

082.

"Madam ya kike ji yanayin jikin naki sannan jini yana zuba sosai ne?"

Sai da Rumaisa ta gyara zamanta kamin ta shiga kwararowa Dr Sameer bayani har ta kammala bai katse ta ba. Ya

ɗ

auki wayar lan

dline ya kira nurse station ya nemi gani nurse Salma bayan ta zo da taimakonta ya yi yiwa Rumaisa duk wani bincike da ya dace ya yi mata, sai dai babban abun da ya

ɗ

aure masa kai har ya kammala bincike nasa babu wani matsala da ya gani wanda zai haifar mat

a da bleeding.

Ya dawo ya zauna akan kujerarsa ya kalli AB a natse ya ce "Gaskiya Yalla

ɓ

ai iya bincike da na yiwa madam batada wata matsala da za ta haifar mata da zubar jini, amman duk da haka zan

ɗ

ora ta akan wa'yansu magunguna in shaa Allah za a dace.

Ya rubuta musu prescription

ɗ

in ya miƙawa AB godiya Ab ya yi masa tare da sake basa hannu suka yi musabaha akan hanyar su na zuwa gida ya tsaya a wani pharmacy ya siyo mata magani

ɗ

in. Ɗan satar kallonta Ab ya yi yadda yaga ta rafka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login