Showing 99001 words to 102000 words out of 268949 words
/>
ɗ
a yana sakin dariyar shak
iyanci, tamkar da dutsi yake magana haka AB ya yi masa banza har bayan magarib suna tare
ko ka
ɗ
an babu karfi a jikinsa
Daddy ya kira wayar Abdulkarim yana fa
ɗ
in."sun gama ha
ɗ
a kayan Abban ne?"Abdulkarim ya fadawa Daddy sun gama, to ku sameni a parlor Ab
dulkarim ya fadawa Daddy kawai haka babu kayan da AB ya ha
ɗ
a ko yace a ha
ɗ
a masa bakinsa kawai zai bata daga baya abunda yake bukata sai ya dawo ya dauka idan kansa ya huce tun bayan sallar magarib da yayi wanka yama kasa saka kayan da Abdulkarim ya dauko
masa zaune yake gefen bed yana dafe da kansa da yake masa wani irin ciwo tamkar bai sha magani ba. "Ka saka kayanka Daddy na jiranka shima idan taurin kai za kayi masa sai na sani."wani kallo ya yiwa Abdulkarim yana fa
ɗ
in."a gabanka zan saka kayan kenan?"g
irarsa
ɗ
aya Abdulkarim ya dage "To meye aciki ka juya ka saka abunka mana. Cike da izgilanci AB ya soma warware towel
ɗ
in jikinsa da gudu Abdulkarim ya nufi kofa yana fa
ɗ
in."saboda ka fara shaye-shaye za ka cire towel agabana ."Yana fa
ɗ
in haka ya juya yaba
r cikin bedroom
ɗ
in
Bayan tafiyar Hajiya Zeena Mami na zaune a dakinta har bayan sallar magarib gidan yayi mata wani irin shiru sai lokacin ta tuna da Aydah tun safe da tayi mata fa
ɗ
a bata kara ganin wurgawarta cikin gidan ba hakama Sadiya miƙewa tayi a
ɗ
akin Sadiya ta tsaya tana knocking kofar
ɗ
akinta jin shiru yasa ta bugawa Aydah kofa
dai-dai lokacin Siyama ta bu
ɗ
e kofar
ɗ
akin tana rike da hannun Aydah da Siyama ta taimaka mata tayi wanka
har kayan da za ta saka ta zabar mata tayi mata simple make u
p, sororo Mami ta yi tsaya tana kallon ikon Allah gabanta na bugawa dake kallon Siyama tana fa
ɗ
in."Da taci wannan kwaliyyar ina za ki kaita?"
"Wurin Daddy!
Siyama ta fa
ɗ
a tana kallon yanayin Mami ,tamkar bata fahimci me Siyama ke nufi ba. Haka Siyama da
Aydah suka bar Mami a tsaye har suka fice daga
ɗ
akin tamkar Mami ta tuna wani abu tabi bayansu a wani irin haukace, tsaye tayi a bakin kofar parlor Daddy tana kallon mutanen dake zaune acikin parlor da mugun shock kwance acikin fuskarta,Daddy ya daga kai y
ana kallon yanayinta
ya sauke idanunsa cikin nata idon yana fa
ɗ
in."ki karaso daman yanzu zan daga waya na kiraki sai gashi kin karaso.
Anan bakin kofa Mami ta tsaya tana girgiza kai so take kawai taji meye dalilin wannan taron daman AB tunda ya shigo P
arlor na Daddy kansa ke a ƙasa ganin bazata shigo ba Daddy ya juya kan AB da Aydah yayi masu nasiha mai ta
ɓ
a zuciya da ruhi kafin Daddy ya kama hannun Aydah dana AB ya ha
ɗ
e wuri
ɗ
aya cike da wani irin raunin murya ya ce "Na baku amanar junanku dukanku ya'y
ana ne matsayi
ɗ
aya kuke dashi a wurina Allah ya baku zaman lafiya kamar yadda kuka yimin biyayya Allah ya cika rayuwarku da farin ciki ya azurtaku da ya'yanda za su sakaku farin ciki Abba tashi ka dauki matarka ku tafi luggage
ɗ
in Aydah an sakasu a mota z
an yi maka transfer ku
ɗ
in lefen Aydah ta account
ɗ
inka, miƙewa tsaye ya yi da hannun Aydah da yake cikin hannunsa har lokaci da wani kalar
ɗ
umin da yake jin hannayen nasu ya dauka, hawaye kawai Aydah keyi tana jin zuciyarta ta yi mata wani irin mugun nauyi
addu'a take Allah yasa mafarki take Allah yasa ba gaskiya bane wannan wane irin kalar ƙaddara ce da za ta yi mata shigar kutsu.
Ƙ
asa ƙarasawa ya yi gaban Mami yana jin yadda kafafunsa suke son kasa daukarsa kallonsu Mami keyi da wani mugun yanayi kwance
acikin fuskarta karasowa Mami tayi a rude AB ya daga kai yana kallonta tunda ya tashi yayi wayau bai ta
ɓ
a ganinta cikin wannan yanayin ba,har za ya bu
ɗ
e baki yayi magana yaji saukar mari cikin fuskarsa a haukace mami taci kwallar rigarsa tana wani irin ji
jjigawa tana fa
ɗ
in."Ni za ka ci wa amana Abba ni za ka yaudara?"Ni za ka watsawa kasa a ido?"
Mami ta ƙarashe magana tana zare ido tamkar wacce ta samu tabin hankali ta cigaba da fa
ɗ
in "Sai naga yadda yarinyata za ta zauna da marar asali tsintatce, wulakn
tatcce irinka.
Mariyaa!!!"
Daddy ya kira ta da wani irin tone, wani kallo Mami ta rika aikawa ta saitinsa kafin ta mayar da kallonta kan AB "Don ubanka ka sakar min yarinya yanzu-yanzu nan!
A fusace Daddy ya karaso gabanta ya wani fisgota ya bata tagwa
yen mari har sau biyu a kowanne kuncenta dama da hagu cikin razana da kidima Mami ke kallon mai gidan nata kusan shekarar su Ishirin da shidda da aure Daddy bai ta
ɓ
a kai hannunsa jikinta ba da sunan duka sai yau kuma duk akan
ɗ
an tsintuwa,rai
ɓ
ace Daddy ya
kalli AB Cikin kakkausar murya ya ce "ja hannun matarka ku wuce sai da safe.
Haka AB yabi umurnin Daddy don ba zai iya yi masa gardama ba ya rike hannun Aydah suka fice daga Parlor cike da wani irin raunin zuciyoyin su.
"Ki barmin gidana yanzu Mariya ki
tafi sai na nemeki.
Daddy ya fa
ɗ
a with angry voice
wani murmushin takaici Mami tayi tana gyada kai take fa
ɗ
in."gidanka dama ba zan zauna ba
har sai na tabbatar da tsinannen yaron can ya sakar min 'ya in har ina numfashi Abba bai isa yayi zaman aure da
'yata ba ka rubuta haka ka aje.
Mami ta juya tana barin cikin parlor tamkar wata mahaukaciya.
Tun da ya bude motar ta shiga taji wani irin kuka mai cin rai na kwace mata yanayin mami kawai da ta kalla ya yi masifar birkita mata duniyarta.
Shima a ban
garen AB bai yi wani yunkurin hanata kuka ba shima akwai nasa ciwon da Mami ta fama masa a kasan tashi zuciyar sai dai har lokacin ya kasa jin haushin Mami ko kankani acikin zuciyarsa, har yau soyayyar da yake yimata da 'ya'yanta babu abunda ya ragu. Sai d
ai bai san taya zai soma rayuwar aure da yarinyar da ya raina da hannunsa ba. Yana da lokacin daidaita komai ya kamata yayi wani abu kafin komai ya ƙarasa tarwatse masa.
#Love Story 2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo.
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta
👇
07043079282
Shaidar biya ta 0
7065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[12/27/2023, 12:50 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
*AREWABOOK*: jeddah
3256
Love Story
#Gwagwarmaya
#Team Tagwaye
040.
(MASARAUTAR KUDU)
Tun lokacin da aka akai mai martaba sarki Mahmood na Uku asibiti har ila yau bai mot
sa ko
ɗ
an yatsansa ba abinda ya ƙara tashe hankali iyalansa da ma masarauta baki
ɗ
aya. Sarki Mahmood adalin sarki ne mai tausayi talakawansa da jiƙansu tun sanda ya hau karagar mulkin kudu ba a ta
ɓ
a yi kuka dashi ba sai dai ka ji ana yabon ayyukansa na alk
hairi. Kwanciyar sa jinya ya jawo ce-ce-kuce a cikin masarauta dama wajen masaurata mutane da dama sun fi ta'allaka ciwonsa da jifa (asiri) yanzu ma Yarima babba ne da Aliyu na Uku ke tsaye a
ɗ
akin da aka kwantar dashi kwata-kwata Aliyu na Uku bai ga wani
sauki ko cigaba a jikin nasa ba saboda haka ne ya kira Yarima babba kasancewar sa babban likita da ke jagorantar kula da lafiyar mai martaba yana masa complain na rashin gani sauki a jikin na mai martaba.
"Ranka ya shi dade ni ina gani kaman an yi gaggawa
r fita dashi waje muma yanzu mun sami cigaba sosai duk wa
ɗ
ansu kayan aiki da kwararru likitoci muna dasu a ƙasar mu idan ma wani abu ya shige mana duhu mu kan nemi taimakon wa
ɗ
ancan likitocin turawa saboda asibitin mu yana da good connection dasu, ka ba da
daman a tafi dashi Alliance hospital Abuja in-sha-Allah za a dace.
Har Yarima babba ya kai aya a zancensa Aliyu na Uku bai kallesa ba idanunsa suna kan mai martaba yana kallon yadda numfashinsa ke sauka ta cikin na'urar da aka makala masa. Cike da izza n
an da ta gama zagaye jinin jikinsa ya ce "A shirya mana tafiya gobe bana so a sami kowanne irin tsaiko ka tabbata daga yanzu zuwa dare ka kammala duk wani shiri na tafiyar mu.
Ajiyar zuciya Yarima babba ya yi saboda yasan halin ƙanin mahaifin nasa baya ma
gana biyu amma duk da sai ya yi yunkurin ya lurar dashi na so a yi tafiyar agaggauce "Ranka shi dade wannan tafiya bata buƙatar gaggawa...
"Yarima!!
Ya yi sauri tarar numfashinsa tare da
ɗ
aga masa hannu "isa bana so surutu idan ba za ka iya ba ka barmin
komai a hannuna ni zan iya.
"Amman....
"Please!.
Tun kafin Yarima babba ya karasa fa
ɗ
ar abunda zai fa
ɗ
a ya sake taka masa birki dole Yarima babba ya ja bakinsa ya tsuke, suna nan tsaye sai ga yaya Gimbiya tare da magaji ƙarami da first born
ɗ
inta Marwan
, dukkansu suka gaida Aliyu na Uku da Yarima babba, yayin da Yarima babba ya gaida yaya Gimbiya Aliyu na Uku ko kallon gefen da take bai yi ba.
Yaya Gimbiya ta karbi ledar da suka shigo da ita daga hannun Marwan ta fito da wata robar swan mai
ɗ
auke da ruw
an rubutu tana balle murfin take fa
ɗ
in "Ai daman na gayamuku wannan ciwon na mai martaba da sa hannun makiya aka yi biris da magana ta yanzu daga wurin malam na tsamiya na fito ya jadadda min asiri aka yiwa mai martaba kuma rayuwarsa ake farauta.
Ta ƙaras
he magana tare da nufar gadon mai martaba za ta shafa masa ruwan rubutu cikin sauri Aliyu na Uku ya tare gabanta "Miye haka yaya Gimbiya miyasa ke a koda yaushe kike so sai an yi rigima dake? Wannan abun da ke ki ƙoƙarin aikatawa ba daidai bane kowa a gari
nan ya sheda cewa Malam na Tsamiya malamin tsibu ne.
"Dallah dakata mai sabon birnin! banaso rashin kunya ka dai san ni ba a sa'arka ce ba akwai tazarar shekaru
ɗ
a
ɗɗ
aya har goma sha uku na ba ka don haka ka shiga hankalinka kasan da wacce kake magana.
"
Ikon Allah ai ke matsalata kenan da ke yaya Gimbiya bayaso gaskiya.
Aliyu na Uku ya fa
ɗ
a tare da kaucewa ya bata hanya don ba zai iya da masifarta ba yanzu nan sai ta goranta masa har wankin kashi da ta
ɓ
a yi masa a lokacin yatinta, sosai yake mamakin hali
n yaya Gimbiya na fa
ɗ
a masiffafiyar mai rai ce duk yaran
ɗ
akinsu ita ce ta fita dabam ko ka
ɗ
an bata biyo halin mai babban
ɗ
aki ba saboda mai babban
ɗ
aki akwai ta da sanyi hali ga haƙuri da kawaici ita dai barta da izza da taƙama shi ma wannan ya samu asali
da fitowarta daga jinin sarauta kana kuma ta yi aure a gidan sarauta. Yawan mutane suna cewa Yaya Gimbiya halin kakarta wanda ta haifi Sarki Usman na uku ta biyo Hajja Chogidi ita ce masiffafiyar gaske, a zamanin da tana raye an ce hatta da sarki Mustapha
na Uku yana shakkar ta ba don komai ba sai masifa da fa
ɗ
anta. Duk yadda Aliyu na Uku yaso ya hanawa yaya Gimbiya aiwatar da kudirin ta ta ƙi ta saurare shi dole ya zuba mata ido, ya koma gefe yana kallonta tana dab da fara shafawa mai martaba ruwan rubutu
n Fulani karama ta turo ƙofa ta shigo, karaf idanunta suka sauka akan yaya Gimbiya wani irin faduwa gabanta ya yi, cikin kidimewa ta furta "A'ah! Yaya Gimbiya me kike shiri aikatawa haka me za ki shafawa mai martaba?"
Cak! Yaya Gimbiya ta dakatar da abund
a take yi ta juya a fusace ta kalli Fulani karama "wannan wacce irin tambayar renin wayau ce kike min Fulani karama? Kin san dai ba zan ta
ɓ
a yi abunda zai cutar da mai martaba ba.
Fulani karama ta yi wani kici-kici da fuska ta isa wajen gadon mai martaba
tana fa
ɗ
in "ban ce za ki cutar da shi ba Yaya Gimbiya amma ina so na tunarda ke abinda kika manta mai martaba ya tsani duk wani abu da ya shafi tsinbace-tsinbace idan Allah ya tashe kafa
ɗ
arsa ya sami labari kin shafa masa wannan ruwan rubutu, ba zai taba y
afe miki ba. Domin a koyaushe yana garga
ɗ
in mu da mu guje ire-iren wa
ɗ
annan abubuwa na ha
ɗ
a ki da Allah da manzonsa kada ki shafa masa shi idan ma kina zargin asiri ne aka yi masa ki je ki roka masa sauki wurin Allah domin shi ne ya saukar da ciwo ya kuma
saukar da maganinsa.
Nan take kalaman Fulani karama suka yi tasiri akan yaya Gimbiya ta kasa furta uffan dole ta maida murfin robar ta rufe ta kalli Magaji ƙarami da marwan ta ce su wuce su tafi saboda bata ga amfani zamanta asibitin ba.
Yadda ta fice a
fusace za ka zaci za ta tashi sama ne, dukkansu suka bi ta da kallo boyayyar ajiyar zuciya Fulani karama ta sauke tana kisimawa a zuciyata dole ta nemi hanyar da za ta ha
ɗ
u da Galadima ta fa
ɗ
a masa irin zargin da yaya Gimbiya ta fara yi akan mai martaba ga
ra ya yiwa tufka hanci tun kafin wankin hula bai kai su dare ba.
Washegari gari da Aliyu ya je gaida mai babban
ɗ
aki ta nuna ƙi amincewar ta akan tafiya da mai martaba Abuja ta ce su bar wa Allah ikonsa su cigaba da addu'a idan yana da raguwar kwana a gab
a Allah zai tashi kafa
ɗ
arsa, kuma duk inda za su kai shi idan Allah bai nufi ya tashi ba babu abinda suka isa su yi daga ƙarshe sai ha
ɗ
a kan ƴaƴan nata ta yi ta dinga yi musu nasiha mai ratsa jinin jiki tare da ƙara tunatar dasu yarda da ƙaddara yana cikin
rukunan imani. Dole Aliyu na Uku ya hakura da kudirinsa.
A wannan karon Ciroma da Galadima tare suka tafi wurin boka mai Gundulelliya, bayan ya gama surkulen sa da ya share mintuna yana yi, ya
ɗ
ago fuskarsa da ke fidda wani irin maiƙo ya yi musu ƙur da d
akwa-dakwan idanunsa masu masifar ban tsoro da firgitarwa har sai da Ciroma da Galadima suka tsargu da irin kallon da yake musu, gashi ba kyau gani ne da fuskar tasa ba ballantana su jure kallon nasa sai da ya gaji da kallon nasu kafin ya sheƙe da wata kal
an dariya wacce bata da da
ɗ
in saurare ta fi kama da kukan jaki sai ya ha
ɗ
iye dariyar tasa ya wani murtuƙe fuskarsa cikin kakkausar murya ya ce "A bisa sakaci da ka yi Ciroma ya
gashi nan garin sauri ka haifar da nawa bansan ya aka yi haka ta faru ba saboda
sau uku kacal mai martaba ya sha ruwan sihiri da na ba ka, hakan kuma hakan yana nufi daga yanzu zuwa kowanne lokaci zai iya samun lafiya, domin kuwa 'yar uwarsa ta fara nema masa waraka yanzu haka malamin da ta je wurinsa yana kan gabbar warware mana shi
ri, kuma kasani Ciroma warware wannan asiri yana nufi fa
ɗ
uwarka ƙasa wanwar kai da sarautar Kudu har abada.
Wani irin gumi ne ya karyo wa Ciroma bai san sanda ya fincike rawani kansa ba tsananin tashin hankali marar adadi ya bayyana akan fuskarsa sai fif
fita yake da rawaninsa.
*ALH BASHIR MANSION*
Abdulkarim ne ya zauna a mazaunin direba ya ja motar cike da rashin kwarin jiki, ba ka ji komai ackin motar sai sautin kukan Aydah. Har can cikin zuciyar AB yana so ya rarrashe ta amma rasa kwarin gwiwa yi hak
an. Sai Abdulkarim ne yake bata baki a maimakon ta yi shiru sai karawa kukan nata sauti, har suka iso gidan na AB Aydah tana shesshakar kuka AB da Abdulkarim suka fito daga motar suna jiran ta fito amman ta yi zamanta sai ma sunne kanta tsakanin guiwayoyin
ta da ta yi AB ya bu
ɗ
e murfi gefen da take cikin taushin murya ya ce "Fito mana.
Aydah ta yi banza dashi ta ci-gaba da kukanta "Baby na ce ki fito mu shiga ciki ko nai tafiyata ne?"
Nan ma bata tanka shi ba haƙurinsa yana gab da karewa saboda haka a tsaw
ace ya furta "Za ki fito ne ko sai
ɓ
alla miki mari?"
A tsorace ta ciro kanta tana kallonsa da