Showing 165001 words to 168000 words out of 268949 words

Chapter 56 - KURMAN ALLO COMPLATE

je ta kai mishi a

ɗ

an tsorace Aydah ta ja baya tana fa

ɗ

in "Ki rufa min asiri aunty Huwaila

ɗ

azu ma da naje kai masa black tea na je aje masa bisa tsautsayi na

ɓ

arar masa ya zuba min a ƙafana yanzu haka wurin yana min zafi. Banaso naje kuma na s

ake maimata kuskure da nayi

ɗ

azu.

Murmushi Huwaila ta yi tare da maida bowl

ɗ

in kan kitchen island ya riƙo hannayen Aydah, tayi ƙasa da murya "Haba Auta ya kike yi abu kamar marar wayau yanzu idan ba ki dinga shisshige masa so kike sai wacce kodaddiyar ta

zo ta mamaye shi?"

Cikin sauri Aydah ta shiga girgiza kanta kamin cikin shagwa

ɓ

a

ɓ

biyar muryarta ta furta "Wallahi aunty Huwaila da ina da dama ko

ɗ

an yatsan yayana ba zan bari ta ta

ɓ

a ba ballantana har ta kai ga mamayarsa.

"To idan haka ne kuwa yi maza

ɗ

auki bowl

ɗ

inan ki kai masa yadda kike zuba wannan ƙamshin na tabbata sai Yayanmu ya kusa zaucewa.

"Kai aunty Huwaila!!

Aydah ta fa

ɗ

a cikin shagwa

ɓ

a.

"Yoo ai gaskiya na fa

ɗ

a ban da ma namiji da shege gane-gane wanda keda yarinya

ɗ

anya latsaf me zai yi

da kodaddiyar mace irin Rumaisa sai

ɗ

an banza fari kamar zabiya.

"Ba ma nata ne ka

ɗ

ai ba tana ha

ɗ

awa da na kanti.

Aydah ta fa

ɗ

a tana cuno baki, Huwaila dai ta gama fahimtar mutuniyar ta, ta kishi ne ke cinta.

Aydah ta

ɗ

auki bowl ta nufi Parlorn AB, tana

tura ƙofa yana zaune akan three seater da remote a hannunsa da sallama ta shigo ya amsa tare da yada ganinsa akanta, ya kasa

ɗ

auke idanunsa akanta yayin da Ƙamshin turaren ta ya cika ƙofufin hancinsa, Aydah ta nufi side table ta ajiye tana fa

ɗ

in "barka da

hutawa Yayanmu sai ƙyali angwaci kake yi.

Zaro idanuwa AB yana kallon

ɗ

an mitsitsi bakinta da ya furta masa wannan magana daga bisani kuma ya galla mata harara "Baby yaushe raini ya shiga tsakanina dake da za ki fa

ɗ

amin magana irin wannan ko ni sa'anki n

e?"

Aydah tasa dariya ta tako tare da zaunawa kan centre table dake gabansa "Kai Yayanmu daga fa

ɗ

ar gaskiya to Allah ya ba ka haƙuri amman duk wanda yaganka dole zai fa

ɗ

i kwatankwacin abun da na fa

ɗ

a.

"Kowa zai iya fa

ɗ

a amma ban dake saboda ni ba abokin

wasar ki bane.

"Babu wani nan Yayanmu kawai dai ni ka tsaneni shiyasa ka fa

ɗ

i haka da adane wani ko wata yace dani akwai ranar da za ta zo yayana ya tsaneni ya nuna min zazzafar kiyayya duka ƙaunar da yake min za ta riki

ɗ

e zuwa kiyayya, ba zan yarda ba as

alima da akwai takobi a hannuna ko a kusa dani sai na fille kan ko waye ya fa

ɗ

i hakan idan kuma wuka ce a hannuna ba abun da zai hanani gimtse masa harshe. Yayanmu ban gino akan soyayyar uwa da uba ba kamar yadda na gino akan soyayyarka, duk da na taso a g

aban iyayena amman bansan da

ɗ

i ƙaunarsu ba, kamar yanda nasan da

ɗ

in taka. Shin Yayanmu ka raine ni a bisa so da ƙaunarka don kawai wata rana ka juya baya?"

Yadda Aydah take magana cikin rauni da kariyar zuciya ga hawaye kwance akan kamatunta dole duk rash

in imanin mutum ta bashi tausayi koda

ɗ

an ƙanƙani

ne,balle irin AB da Allah ya zuba masa tausayin mata da ƙanana yara sosai kalaman Aydah suka yi tasiri a jikinsa shi kansa yana yawan tambayar kansa da kansa meyasa yake jin tsanar Aydah wanda can farkon au

rensu baya jin hakan akanta rana

ɗ

aya ya waye gari cikin wannan sabon al'amari akanta, wanda da za a rutsa shi ba zai iya fa

ɗ

in dalili da yasa ya tsane ta ba.

Hannunsa ya kai jikin centre table

ɗ

in da take zaune ya matso dashi gafda shi sosai gaban Aydah

ya fa

ɗ

i  yanda taga ya matso da table

ɗ

in izuwa gabansa ya ha

ɗ

e tazarar dake tsakaninsu, ya saki table

ɗ

in ya kama dukkan hannuwanta ya matse cikin tafin hannunsa duk da yana jin wannan al'amari da yake ji a duk sanda kusanci irin wannan ya shiga tsakanins

u amman ya danne zuciyarsa har ya shiga kwararo addu'a a ƙasan zuciyar tasa, abin mamaki sai ya ji wannan abun yana fita a hankali tamkar dai wuri da ya yi kura ana kade shi da tsintsiya "Ki yi haƙuri dani Baby Aydah nima a can kasan zuciyata bana jin da

ɗ

i

yadda nake treating

ɗ

inki ban kuma san me ya hau kaina ba da nake miki hakan, amman ki tayani da addu'a Allah ya sassauta min koma mene ne ya kuma dawo mana da kyakkyawar alaƙarmu ta tun asali. In shaa Allah ba zan sake bari shaidan ya yi wasa da zuciyata

akanki my Baby.

Wani irin da

ɗ

i ne ya lullu

ɓ

e Aydah wanda batasan lokaci da ta miƙe da sauri ta fa

ɗ

a jikinsa ta zagaye hannayenta a gadon bayansa, tana karawa kukanta sauti "Nagode Yayanmu, kalaman bakina ba za su ishe ni ba wurin bayyana maka irin farin

ciki da ka haifar min, kawai dai zan yi maka addu'a Allah ya rufa maka asiri fil dunniya wal akhar Allah ya tsare min gabanka da bayanka Ubangiji ya haskaka zuciyarka da farin ciki marar adadi.

Tsanani da

ɗ

in addu'arta yasa shi matse ta gam akan ƙirjinsa y

ana bubbuga bayanta,tare da wata sabuwar ƙaunarta da tasha banban da wacce ya gina zuciyarsa akai.

"Amin thumma Amin! Kuma duk abun nan da kika roka min my little Baby Allahu ya ba mu su a tare.

"Amin! Yayanmu mai kirki.

Aydah ta fa

ɗ

a da raguwar hawaye

a idanunta, AB ya ciro ta daga jikinsa ta sake ƙanƙame shi "Bari nasha fruits salad

ɗ

ina Baby kin ga

ɗ

azu kin

ɓ

arar min da tea ban sha ba kuma yunwa nake ji.

"Uhm! Yayanmu dan Allah ka barni na ji

ɗ

umin jikinka ka

ɗ

an na manta when last da na samun irin ha

kan.

Murmushi mai sauti ne ya subuce wa AB ya cire ta, ta ƙarfi sannan ya ja karan hancinta "baby yaushe kika koyi karya naga ko

ɗ

azu da kaina na dauke ki, na kaiki

ɗ

akinki za ki ce kin daina jin

ɗ

umin jikina.

"Yayanmu wannan daukar ta dole ce saboda na

kona ƙafana.

Sai lokaci ya tuna da zance konuwar ta, ta da azama ya kama ƙafarta yana dubawa ba abun da ya same kafar hamdallah ya yi tare da

ɗ

aukar bowl

ɗ

in fruits salad

ɗ

insa, sai ga AB idan ya yi one spoon ya

ɗ

iba ya saka wa Aydah a baki tare suka shan

ye fruits salad

ɗ

in tass! Sai da Aydah ta fara gyangyadi sa'annan AB ya rako ta

ɗ

akinta, ta kwanta bai baro

ɗ

akin nata ba sai da yaga baccinta ya yi nauyi ya tofe ta da addu'a ya sumbace forehead da lips

ɗ

inta kana ya kashe mata wuta ya fice. A hotel

ɗ

in d

a Sadiya ta kama sai da tasha sha kayan mayenta yi tatul sai da ta sha baccinta sannan ta nufo gida koda ta dawo babu kowa a main parlor da sauri ta wuce

ɗ

akinta tana zuwa ta zube kan gado ta shiga baccinta na asara sai dab da magarib tashi shima Mami

ce ta tashe ta, bayan tayi wanka da salolin da ake bin ta sai lokaci ta tuna da abun da malam ya bata ya ce ta nemi murhun gargajiya ta jefa laya acikin idan ta kama da wuta sai ta ciro ta,ta ajiye a

ƙ

asa ta dinga ambatar sunan Rumaisa har sai laya

ɗ

in ya

cinye ya zama toka, babbar damuwarta inda za ta sami murhun gargajiya saboda Mami dai gas take aiki Kwata-kwata gidan Babu murhu idan kaga an yi amfani dashi sai ga sallar layya, sai lokacin Sadiya ta shiga damuwa ta rasa yanda za ta yi gaba

ɗ

aya kanta ya

kwance ta rasa mafita, ta

ɗ

auki wayarta ta kira Sarah ta fa

ɗ

a mata halin da ake ciki kai tsaye Sarah ta ce ta je kawai ta kona kan gas ai wuta duk wuta ce "Sarah kina gani idan na kona kan gas kina gani babu matsala aikina ba zai lalace ba?"

"Ba abun da z

ai faru ƙawata ki jaraba kawai shima malam dan babu gas a gidansa ne ya shiyasa ya yi amfani da abun da yake da amma miye banbanci murhu da gas naga dai dukkun su wuta ne.

"Haka ne ƙawata.

"To jeki ki aiwatar da aikinki Please karki sake kirana bacci nak

e yi ko yanzu da ba don ke bace wallahi ba zan

ɗ

aga ba.

Kafin Sadiya ta bata amsa har ta kashe wayarta sai da dare ya raba tsakiya Sadiya ta fito ta shiga kitchen ta kunna gas ta

ɗ

ora laya akai da ya kama da wuta ta kashe gas ta ciro shi ta jefar kan tile

s

ɗ

in kitchen, ta shiga kiran sunan Rumaisa har sai da layar ta zama toka Sadiya ta fice abinta da sassafe da mai aikinsu ta shigo taga toka a tsakiyar kitchen tasaka tsintsiya da parker ta kwashe shi tass ta zuba a bin.

Aydah tana tashi tayi wanka da sal

lah kana ta shirya cikin school uniform

ɗ

inta, agurguje ta wuce school saboda tayi latti gashi yau za su kammala exams.

*MASARAUTAR KUDU*

Galadima ya dubi Ciroma da daurarriyar fuska yanayi kallo da ka

ɗ

ai yake aikawa Ciroma ya isa ya bayyanar da irin ma

tsanancin fushi da yake ciki "Ciroma kasani bari fa bari fa ba shegiya bace da ubanta idan ka nemi raina min hankali to kuwa za ka ha

ɗ

u da fushina.

Wani makirin murmushi Ciroma ya yi  yana shafar geminsa"kai dai Galadima ka cika gaggawa kuma gaggawa aikin

shaidan ce komai na duniya a hankali ake bin sa matukar ana so ayi nasara akansa Aliyu da kake gani ba kamar gama gari saura mutane bane. Cire shi daga sarautar sabon birnin kudu ba abu mai sauki bane da kunnenka, ka ji abin da boka mai Gundulelliya ya fa

ɗ

a akansa idan har baso kake yi allura ta tono galma ba ka bari mu bi wannan al'amari daki-daki.

"Mtss! Ciroma karka mayar dani wani sabon yankar rake mana. Meyasa shi bokan naka ba zai bi hanyar da yabi ka cimma burinka nima na cimma nawa?"

"Wallahi Gal

adima kana da matsala bayani nake maka amma sai yi kake yi tamkar ba ka fahimci me nake nufi ba. Idan har muna so mu yi nasara akan Aliyu dole mu nemo wani da za mu bata shi a idanuwan al'umma abun da zai yi tarnishing image

ɗ

insa wanda hakan zai sa manyan

fada su tsige shi da kansu ita fa siyasa 'yar zabo ce.

"To naji amma kai a ganinka me za mu yi amfani dashi da za mu goga masa bakin fanti wanda zai sa har ya rasa kujerar mulkin sabon birnin kudu?"

Shiru Ciroma ya yi tare da zurfafa tunaninsa can ya sa

uke ƙarfaffiyar ajiyar zuciya kamin ya ce "Dole ka yi haƙuri Galadima sai bayan an na

ɗ

a ni sarkin kudu sannan ne abubuwa za su kankama daga nan burinka zai cika.

Wani mugun kallo Galadima ya watsawa Ciroma "Amman gaskiya Ciroma ka raina min da hankali shi

ko ka manta tare za a yi na

ɗ

in ku kai da Aliyu?"

"Ban manta ba Galadima dalilin hakan yasa nace ka

ɗ

an dakata idan har ban cika maka burinka ba na zama sarkin sabon birnin kudu na yarda ka fallasa sirrina.

Murmushi kurum Galadima ya yi mugu shi yasan ma

kwancin mugu.

*ALHAJI BELLO MADAWAKI MANSION*

Yau ce ranar da ta kasance za a fara shagalin bikin Rumaisa da AB kamu za a fara yi a yau

ɗ

inan a wani hadadden hall suka kama amarya Rumaisa tasha makeup tayi masifar kyau kamar ka sace ta ka gudu makeup art

ists ta musamman tayo haya

ɗ

inta tun daga garin Lagos, komai na bikinta so take ya zama na musamman adade ana zancensa a kafafen sada zumunta(social media) saboda haka manyan kudade Ammi ta kar

ɓ

a wuri Alhaji Bello madawaki. Gyara kuma tasha shi in and out

har na fitar hankali kayan mata ba kalar wanda bata yi amfani dashi ba. Burinta ta gigita AB a daren farkon su.

#Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira

only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704

040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[1/12, 3:46 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

Love

Story

#Gwagwarmaya

#Team Tagwaye

068.

Shagalin bikin na kece raini ake gudanarwa duk da AB ya nunawa Rumaisa rashin amincewarsa amman sai tayi biris dashi, ta cigaba da aiwatar da shagulgula ta. Sai da abun da ya dara dagulawa amarya lissafi bai wu

ce yadda aka yi kamu babu dangin ango ko

ɗ

aya da farko abin bai dame ta sai da taji danginta da 'yan uwata sun fara korafi suna fa

ɗ

ar wannan wane irin aure ne ace babu dangin ango koda mutum

ɗ

aya ne. Shi yasa bayan an kammala kamu ta nemi AB bayan ya zo ta

fito daga cikin gida zuwa lokaci ta goge makeup

ɗ

in da aka yi mata hatta da bridal outfit

ɗ

in ta cire tasaka doguwar rigar cotton material, sai uban ƙamshi

dake zubawa sai kace wacce aka tsamo daga cikin tanker turare. Ƙasancewar gidan nasu cike yake da j

ama'a 'yan biki shi ya hana AB ƙarasawa ciki sai ya tsaya wajen gate. Rumaisa ta bu

ɗ

e front seat ta zauna tuni fitinannen ƙamshinta ya cika ƙofufin hanci AB don sai da ya ja ƙarfaffiyar ajiyar zuciya, ya

ɗ

ago idanunsa daga screen

ɗ

in wayarsa ya sauke su ak

an fuskarta, tsanani gyaran jiki da tasha har ya saka skin

ɗ

inta ya yi wani yellow-yellow "Barka da fitowa habibty kin ga yadda kika yi kyau abinki anya kuwa ba sace ki zan ba ina ji kamar ba zan iya haƙuri har zuwa jibi a

ɗ

aura mana aure ga baki

ɗ

aya kin

damalmala min tunani.

Dariya Rumaisa tasa yayin da kanta yaƙara girma tana ji cewa tafi sauran mata "Uhm! Ka ji dashi Habibi wai ciwon ajali a

ɗ

an yatsa

ɗ

azu da na tura maka pic

ɗ

in kwalliya ta ai cemin ka yi an canzawa matarka kamanni ba za ka lamunta ba

.

"Ai da gaskiya ta Habibty an bi an fante min fuskar mata ta koma wata halitta ta daban ba dole nayi magana ba. Yanzu dai kika fito matar Abba sak!

Dariya suka sa, su duka daga bisani Rumaisa ta dauko ainihin zance da yasa ta nemi ganinsa a wannan daren

"Habibi

ɗ

azu a wurin kamu mutane sai korafi suke yi babu dangin ka ko

ɗ

aya musamman dangin Abbana.

"Rass! Gaban AB ya bada wannan sauti nan da nan annuri da yake kan fuskarsa ya gushe, domin wannan wani miki ne da Rumaisa ta tado masa dashi shi wanda yak

e kokarin ya danne ya kuma manta dashi sai gashi ta tuna masa adaidai lokaci da yake cikin farin ciki domin aurenta shi ne cikar farin cikinsa.

"Ka yi hakuri Habibi naga kamar maganar ta

ɓ

ata maka rai ni kaina ban ji dadi yadda aka dinga ce-ce-kuce akan r

ashin danginka ba, kasan idan ana shagalin biki irin wannan dole za a nemi 'yan uwan ango.

AB ya ja dogon numfashi tare da saukewa cikin raunin murya ya ce "Yanzu Habibty da kika kirani kina min wannan zance me kike so nayi alhali kinsan ba dangin ne dani

ba a tunanina za ki fa

ɗ

a masu ainihin gaskiyar waye ni danginki ne ba wani

ɓ

oye-boye da za ki yi musu.

"Haba! Habibi so kake a dinga yamadidi da ni ace na aure marar asali gaskiya wannan ba shawara mai kyau bace ni kiran da nai maka gobe za a yi dinner k

a yi kokari ko wadancan mutane da suke matsayin danginka kasa su, su zo mana amman gaskiya ba zan so ayi dinner

ɗ

inan babu wani da za a gabatar a matsayin danginka.

Sosai AB ya shiga kaduwa wani irin azababben tsoro ya lullu

ɓ

e shi har ya kasa furta komai

sai faman kallon Rumaisa yake yi, ya kasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login