Showing 96001 words to 99000 words out of 268949 words
tracking numbernsa yana quarter hou
se hotel.
Hamdallah Daddy ya yi kana Abdulkarim ya ja mota suka nufi can.
Tun sanda AB ya shiga
ɗ
akin hotel
ɗ
in yake kwance ya ci kuka har fuskarsa ta kumbura ta yi ja abinka da farar fata bata da juriya ko kadan. Yana nan kwance har aka gama sallar juma
'a ba zai iya tuna when last da ya rasa sallar juma'a ba. Domin tun yana yaro Daddy baya bari ya yi missing
ɗ
in sallar juma'a sai gashi yau damuwa ta hana masa zuwa.
Tun kafin Abdulkarim ya ƙarasa wurin da aka tanada domin yi parking ya hango motar AB pa
rker a wurin ya nemi wuri ya yi parking shi da Daddy suka fito direct reception suka nufa, da kyar receptionist
ɗ
in ya fa
ɗ
a musu numbern
ɗ
akin da yake shima sai da Daddy ya fa
ɗ
a masa AB
ɗ
ansa ne fushi ya yi ya baro gida sannan fa ya basu numbern
ɗ
akin.
Da
yake AB bai tsaya rufe ƙofar da key ba shiyasa Daddy yana tura ƙofar ta bu
ɗ
e ya yi tozali da shalelen
ɗ
ansa kwance kamar gawa numfashinsa yana fita da kyar ga jikinsa sai kakkarwa yake yi alamar zazza
ɓ
i mai zafi ne ya rufe shi da sassarfa Daddy ya isa kan
gadon ya wani rungumo sa "innalillahi wa'inna illahim raji'um! Abba bu
ɗ
e idonka ga Daddynka ya zo tashi mana yarona bu
ɗ
e idonka ka ji.
Kaman daga sama AB yake ji muryar Daddy a dodon kunnensa, duk iya ƙokarin sa na so gani ya bu
ɗ
e idanun nasa ya kasa da
sauri Abdulkarim ya fice ya je reception ya nemo taimako mutane. Suka kama masa Ab saboda ga baki
ɗ
aya Daddy ya gama rudewa ya fita hayyacinsa suka saka shi mota direct asibiti Abdulkarim ya wuce dasu suna zuwa aka kar
ɓ
e shi cikin kankanin lokaci aka bashi
taimakon gaggawa har drip an saka mishi sai lokacin Daddy ya fara dawowa cikin natsuwarsa gani AB numfashin AB ya zama normal.
Sai misali ƙarfe 5:15pm AB ya falka da salati dauke da bakinsa wani irin nauyi yake ji a idanunsa Daddy da Abdulkarim suka taso
suna masa ya jiki ya amsa cike da jin kunyar Daddy cikin dashewar murya ya ce Abdulkarim ya taimaka masa zai shiga bathroom sai da ya kama ruwa ya yi alwala a zaune ya yi sallar azhar da la'asar da ya kammala sallar kasa tashi ya yi daga wurin sai kawai y
a sadda kansa ƙasa, sosai yake ji kunyar ha
ɗ
a ido da Daddy a natse Daddy ya isa gaban Ab ya zauna ya kama ha
ɓ
arsa ya
ɗ
ago fuskarsa cikin tattausan lafazi yake fa
ɗ
in "Ba dai jikin bane Abbana?"
Wani irin rauni ne ya mamaye zuciyar AB har bai san sanda ya f
a
ɗ
a jikin Daddy ya ƙanƙame shi ya fashe da kuka kamar ƙaramin yaro "I'm sorry for my bad attitudes Daddy ban kyauta maka ba ni ba yaron kirki bane meyasa zan butulcewa mahaifina mai ƙaunata?"
Da sauri Daddy ya ciro shi daga jikinsa ya rufe masa baki da ta
fin hannunsa "shhh! Banaso na sake ji ka fa
ɗ
in wa
ɗ
annan maganganu akanka. Abba kai
ɗ
a ne nagari abin alfahari iyaye, kai ba butulu bane.
"To amman Daddy ban kyauta maka ba na saka ka kunya sanadin abinda na yi.
"Ba laifinka bane Abba laifin na Mariya ne
da ta kasance mace mai kafirin son zuciya a sanadin son zuciyarta tana so ta wargaza min kan iyali ta haddasa min fitina a gidana amma ba komai nasan kalar matakin da zan dauka akanta.
AB ya ja deep breath ya sauke tare da kama hannun Daddy ya ce "Daddy t
ashi mu je ka cika burinka ka aura min Aydah idan har aurena da ita shi ne farin cikinka Daddy na shirya tsaf zan samar maka da wannan farin ciki koda kuwa ni zan rasa nawa, Daddy ina sonka fiye da komai a duniya nan you're best father in the whole world s
amun mahaifi kamanka a wannan zamani sai an tona a wasu lokuta ina jin zafi idan na tuna ba kai bane biological father
ɗ
ina. Amman ko a yanzu ina godiya ga Allah subhanahu wata'ala da ya bani kai I love you Daddy I love you so very much you're my world I'm
nothing without you kaine komai na, na yi alkawari ba zan sake saka ka
ɓ
acin rai ba.
Wani irin kalan murmushi Daddy ke yi farin ciki marar misaltuwa ya cika masa zuciya idanunsa suka cicciko da hawaye Allah ne ka
ɗ
ai yasan adadin kaunar da yake yiwa Abba
jin sa yake yi tamkar wani tsagi na jikinsa. Rungume shi Daddy ya yi yana shafar gadon bayansa yana murmushi sun dauki lokaci a haka Abdulkarim dake tsaye yana kallonsu bai ankara ba ya ji hawaye na fita daga
kwarmin idonsa yana ƙara girmama hikima irin ta
ubangiji iyayen AB bai bu
ɗ
e idanunsa da soyayyar mahaifinsa ba sai gashi Ubangiji gwanin hikima ya ha
ɗ
a shi da mahaifin da yake sonshi kamar rai da numfashi.
Daddy ya yi breaking hug
ɗ
in ya ciro dabino daga gaban aljihun rigarsa ya
ɓ
are ya cire kwallo
n ya saka wa AB a baki "Abba ci dabino na daurin aurenka da Aydah ne.
Wani mashi Ab ya ji ya dakar masa zuciya sai da ya runtse idanunsa wani irin kunci yake ji a can ƙasan zuciyarsa sai kace ba shi bane yanzu nan ya gama ikirarin Daddy ya aura masa Aydah
yanzu kuma ya ya ji tabbatuwa aure nasu sai ya ji ga baki
ɗ
aya duniya ta yi masa nauyi akai. Da kyar ya iya saita natsuwarsa tare da danne abunda yake ji ya kirkiri murmushin dole ya yafawa kumburarriyar fuskarsa, yana tauna dabino tamkar mai cin ma
ɗ
aci.
Daddy ya dubi Abdulkarim ya tambaye sa likita ya amince su tafi gida da AB? Abdulkarim ya gya
ɗ
a kai so emotional Daddy ya kama hannayen AB ya miƙe tsaye suka fice daga
ɗ
akin.
Lokaci da Hajiya Zeena ta zo Mami ta ja ta suka shige bedroom
ɗ
inta sai da Haj
iya Zeena ta ƙare mata kallo kafin ta ce "Bani mu kashe aminiyar arziki kafin na rattabo miki labari da
ɗ
umi-
ɗ
uminsa don ina gani bakida labari haƙar ki ta cimma ruwa.
Cike da gundarin mamaki Mami ta miƙa mata tafin hannunta suka kashe Zeena ta karkace ka
i ta shiga fa
ɗ
in "na tabbata ba ki da labari auren Abba da Aydah ya wargaje an fasa babu shi.
"Haba Zeena karki yi amfani da raunina ki dinga wasa da hankalina.
"Wallahi Alh Sanusi ya je min da wannan dadda
ɗ
an labari. Ta kwashe duk yadda Alh Sanusi da Al
h Bashir suka ji abunda ya wakana tsakaninta da Abba ta fa
ɗ
a mata ta zarce da fa
ɗ
in "a gabana ya kira Alh Bashir ya tabbatar mishi Abba dai ya bar gari don sun nemi shi kaura wambai ba su ganshi ba ya yi
ɓ
atan dabo da alama ya
ɗ
auki shawararki.
Farin ciki
ya lullu
ɓ
e Mami ranta ya yi fari tass! Ga baki
ɗ
aya ta ji matsalolin ta sun warware saboda haka suka bu
ɗ
e bajakolin hira tana fa
ɗ
awa Zeena yadda aka yi auren Sadiya da Abba ya lalace wanda daga Zeena har mijinta Alh Sanusi basu da wannan labarin saboda Ma
mi da Daddy sun boye al'amarin ne a tsakaninsu ba su bar wannan maganar ta fita ba saboda kariyar mutuncin su. Sai gashi yau Mami ta fe
ɗ
ewa Zeena daga biri har wutsiya.
Daddy ne ya yi driving
ɗ
insu shi da Abba zuwa gida yayin da Abdulkarim ya shiga motar
Abba
ɗ
in. A parking lot Daddy ya baro Abba da Abdulkarim suna zantawa shi kuma kansa tsaye ya yo bangaren Mami falon tsit babu kowa Sadiya tana
ɗ
akinta tun sanda ta watsa kayan mayenta take tana kwasan bacci sai yamma lis ta falka Siyama kuma bata dawo dag
a school ba Aydah kuma tana dakinta tun lokacin da Mami ta daka mata tsawa ta shige dakinta ta rufe hatta da lunch yau bata yi ba. Kwance kawai take kamar wacce aka zarewa lakkar jiki, ta kasa fahimtar takamaiman abinda ke damunta. Direct Daddy ya yi
ɗ
akin
Aydah ya mur
ɗ
a handle ya ji kofar a rufe sai kawai ya yi knocking da kyar ta sauko daga kan gado ta nufi jikin ƙofar ta zare key a tunaninta Siyama ce sai ta ga sa
ɓ
anin tunanin nata "Sannu da zuwa Daddy!
Aydah ta fa
ɗ
a cikin dashewar murya yadda ta ga fus
kar Daddy a ha
ɗ
e babu walwala ko ka
ɗ
an a tare dashi sai tasha jinin jikinta tsoro ya cika mata zuciya.
"Mu shiga daga ciki zan yi magana dake mamana.
Daddy ya yi magana tare da nuna cikin
ɗ
akin nata jiki a sabule ta juya Daddy ya jawo stool
ɗ
in dake girk
e a gaban dressing mirror ya zauna dole Aydah ta nemi
gefen gado ta zauna tare da sadda kanta ƙasa zuciyarta sai bugawa take mata da ƙarfi kaman za ta fasa ƙirjinta ta fado ƙasa.
Love Story 2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo.
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta
👇
07043079282
Shaidar biya ta 0706528373
0
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLA
B ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[12/26/2023, 2:22 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beauti
ful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
*AREWABOOK*:3256
#Love story
#Gwagwarmaya
#Team tagwaye Novels
39..
Sai lokacin Daddy ya kula da yanayinta yadda tayi wani irin sanyi na lokaci
ɗ
aya, "mamana kin kuwa ci abinci?"daddy ya
fa
ɗ
a cike da kulawa yana kallonta da sauri ta
ɗ
ago tana kallon daddy, kafin ta girgiza kanta
"To meyasa bakici abinci ba ko wani abu ke damunki."shiru Aydah tayi lokaci
ɗ
aya tana jin maganganun da Mami ta rikayi wanda babu abinda ta fahimta aciki da kuma
yadda take hantarar yaya Abba, a yanzu ko ka
ɗ
an bata jin da
ɗ
in yadda Mami ta zama lokaci
ɗ
aya akan yaya Abba
Sai dai bata san ta inda zata fara yiwa Daddy bayani ba. Dogayen fingers
ɗ
inta ta shiga ja batare da ta furtawa Daddy komai ba."mamana ki bude ba
ki ki yi min magana idan akwai abunda ke damunki."daga kai tayi akaro na biyu idonta na cika da ƙwalla ga zuciyarta da take tsananin bugawa, cikin rawar murya take fa
ɗ
in."Daddy meyasa Mami ta canjawa yayanmu meyasa yanzu ta daina sonsa?"ta karasa maganar h
awayen idanunta suka cigaba da Rolling akan fuskarta wanda ta kasa tsayar dasu. Daddy kallonta yake yana jin wani abu na ta
ɓ
a mai zuciya bai san Mami tayi nisa har haka ba sai yau da kunnuwansa suka ji masa muguye kalaman da take furtawa akan Abba wanda ko
a mafarki bai ta
ɓ
a tunanin Mami zata yiwa Abba Bashir haka ba.
"Mamana idan na daukeki daga gidan nan na kai ki gidan yayanki za ki yadda?"za ki kula dashi za ki basa farin ciki har karshen Rayuwarki?"shiru Aydah ta yi tana juya maganganun mahaifinta aci
kin kanta. Kafin cikin rawar murya Aydah ta ce "Daddy tayaya ?"zan zauna daga ni sai yaya Abba a gida daya, na dauka ma'aurata kawai ne suke da wannan hurumin kuma ko a islamiyya ana fa
ɗ
a.
Shiru Daddy ya yi yana jinjina basira irin ta yaran yanzu kenan ka
nanun shekaru kawai ga Aydah Amman tana da hankalin sanin wasu abubuwa anzo wurin da yake son ya wayar mata da kai ya shigo da maganar da ya shigo dashi
ɗ
akinta. Ahankali Daddy ya riƙo hannunta yana kallon yanayin ta har fahimci wani irin sanyi da tayi lok
aci
ɗ
aya . "Mamana idan na ha
ɗ
a aurenki da yayanki Abba za ki yadda ki zauna dashi har ƙarshen rayuwarki za ki yadda ki kar
ɓ
i biyayyar da yar uwarki ta kasa yamin
karshe ta watsamin kasa a idanu?"
Kallon Daddy kawai take ta kasa fahimtar me maganganunsa
ke nufi
Cikin sarkewar harshe Aydah ke fa
ɗ
in
"Daddy Aure da kuma yayanmu?"
Ta fa
ɗ
a da wani yanayi acikin muryarta, ga baki
ɗ
aya ta ru
ɗ
e a lokaci
ɗ
aya cikin rarrashi da ban baki Daddy ya fara magana."mamana ba wani ne fa za ki aura ba yayanki Abba wanda
kuka tashi gida
ɗ
aya dashi ko sau kike yabar rayuwarmu na har abada kamar yadda mahaifiyarki ke fata?"
Zuciyarta na bugawa ta shiga girgiza kai."ba zan iya jure rashin yayanmu a kusa dani ba Daddy dan
Allah kace kar ya tafi Daddy ka basa hakuri hakama M
ami ka bata hakuri ta janye furucinta akansa.
"Mamana dole Abba yabar gidan nan a yau, ba gobe ba kamar yadda malaman makarantarku ke fa
ɗ
a maku muhimmanci aure a musulunci da sharuddansa nasan kin sani Mamana, shekararki goma sha biyar ko kauye yaran da b
asu kai ki ba ana yimasu aure kuma su zauna da mazajensu lafiya."Mamana na daura miki aure da yayanki Abba,ya fitar da kudi acikin aljihunsa ya damƙa mata cikin tafin hannunta yana fa
ɗ
in."ga sadakinki nan Mamana a hannunki Allah ya baki ikon yiwa mijinki b
iyayya Allah yayi miki albarka
wata irin nasiha Daddy ya rika yimata wanda tunda take a rayuwarta Daddy bai ta
ɓ
a fa
ɗ
a mata kalamai masu kashe jiki ba irin wannan hawaye kawai take ta kasa furtawa Daddynta komai to idan ma za ta furta me zata ce masa ta sa
n ba za ta iya cewa wanda ya kawota duniya a'ah ba akan duk hukuncin da ya yanke acikin rayuwarta haka kuma har abada ba zata iya gudun auren wanda ya kwashe shekaru goma sha biyar yana hidima da rayuwarta shine uwarta shine ubanta ta kowanne fanni idan ta
ce ba zata zauna dashi ba a matsayin miji ta cika butulu ,wannan mutane biyu sun sakata a tsakiya kowanne da muhimmancin da yake dashi a kasan zuciyarta tana ganin yadda Daddy ya sakata cikin jikinsa yana saka mata albarka wasu irin emotions ke taruwa a ka
san zuciyar Aydah wanda batasan yadda zata fassara su ba,suna cikin wannan jimamin Siyama ta kira mahaifinta a waya, yana dauka ta fa
ɗ
a masa tagama gyara ko'ina ana gama daura aure Daddy ya canja shawara gara ya nunawa Mami lallai a karkashin ikonsa take b
ata isa ta juya sa ba anan take ya yanke shawarar yau Aydah da Abba zasu tare a gidansu bikin ma a haƙura dashi tun da ba dole bane kawai zai saka malamai su yi masu addu'a da saukar Alkur'ani za'ayi sadaka kuma Allah ya sanya Albarka acikin rayuwar aurens
u.
Nan take ya kira Siyama lokacin tana kokarin shiga lecture na karfe biyu
Yai mata umurnin ta haƙura da lecture
ɗ
in ta wuce gidan Ƴaƴansu ta gyara masa gidansa yau Aydah zata tare, sosai Siyama tasha mamaki, kai tsaye ta cika umurnin mahaifinta nan tak
e ta shiga cleaning clearing gidan duk da sabone komai dake ciki sabone babu abunda aka ta
ɓ
a amfani dashi na gidan dan haka bata sha wahala ba."Daddy na gama komai to ki dawo gida yanzu ki zo ki taya yar uwarki shirya kayanta bayan magrib zasu wuce kallo k
urum Aydah ke bin Daddy dashi har ya gama wayar da yake yi da Siyama ya kalleta yana fa
ɗ
in."mamana ki jira Siyama gatanan zuwa zata tayaki shirya kayanki.
Ɗ
agawa daddy kai kurum tayi wani irin zazza
ɓ
i taji yana bin jinin dake yawo lungu da sako na jikinta
tsoro da fargaba suka zagaye ta lokaci
ɗ
aya
komai ganinsa take tamkar a mafarki bata ta
ɓ
a ganin irin wannan auren ba
zan dawo bayan magarib naga kun shirya bayanan Mamana ki samu kici abinci kinji kou?"
ɗ
agawa Daddy kai tayi acikin tana kallonsa da idanu
nta da suka fara canza launi ya fice daga
ɗ
akin har kuma lokacin Daddy yana jin tashin Muryar su Mami wanda bai san dawa take hira har haka ba.
Abdulkarim ya kalli AB yana kwance akan sofa tunda suka shigo Parlor yake kwance a haka babu maganar da ta ha
ɗ
a
sa da Abdulkarim da har ya fita yayi masu oder abinci ya dawo dan yunwa yake ji sosai ko abinci rana bai samu yaci ba, agaban idanunsa Abdulkarim yaci abincinsa
wanda shi ko motsawa bai yi ba da alamar bayada niyar cin abinci."wai kai bazaka ci abinci ba
ne?"ko mai Abdulkarim ya tuna sai kuma ya saki murmushi yana fa
ɗ
in."Bara na daina yimaka zancen abincin nasan duka tunaninka yana kan amaryarka kana kamanta tunanin yadda wannan daren zai zo maka kai da babynka."
Abdulkarim ya fa