Showing 66001 words to 69000 words out of 268949 words

Chapter 23 - KURMAN ALLO COMPLATE

ita wannan baƙin daji. Ana tsallakar dasu ba su wuce yi tafiyar mintuna 2

0 ba suka fara hango wani tafkeken fili mai

ɗ

auke da farin yashi sol har wani

ɗ

aukar ido yake lokaci da suka fara tattaki akansa sai ƙafafuwansu sun lotse a cikinsa kamar masu tafiya cikin ruwa.

#Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Tea

m tagwaye novels

#Kurman Allo

[12/17/2023, 9:57 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

*AREWABOOK*:Jeddah3256

Love Story

#Gwagwarmaya

#Team Tagwaye

027.

Suna fita daga cikin yashi

ɗ

in

suka cimma wani gidan kara mai

ɗ

auke da bukkoki uku ga baki

ɗ

aya jikin karan a bi shi da kawuna dabbobin daji a mabanbanta wurare daban-daban ga wani arne wari bunsurai dake tashi Fulani Umaima ta toshe hancinta, Allah ya sanar mata ko ka

ɗ

an bata so wari

awakai yana mugun

ɗ

aga mata hankali. Can idanuwanta suka yi mata tozali da wasu tirka-tirka bunsurai sun kai su goma kowanne gemin shi na ja da ƙasa ga su da wan

ɗ

ansu

dakwa-dakwan idanuwa. Yadda taga idanuwan bunsurai kafe akanta ya haifar mata da matsanan

cin fa

ɗ

uwar gaba da sauri ta kauda fuskarta wani basamuden ƙato ne baƙi wulik dashi ya nufo su yana sanye da

ɗ

an wani ja da baƙin walki

ɗ

aure da ƙugunsa jikinsa duk maiƙo yana tafe uban tumbin sa na rawa sai kace 'ya'ya arba'in ne a cikin nasa mummuna baƙa

r fuskarsa a ha

ɗ

e cikin muryarsa mai kama da kukan kwa

ɗ

i yake fa

ɗ

in "Shugabana mai Gundulelliya yana muku barka da isowa daularsa, daular dake cike da biyan buƙata kafin kun isa zuwa gare shi ka'idar wannan daula sai kun fara ciyar da hidimansa abinci, ga

kwado can kuna gani kowanne ku ya

ɗ

ebo ciyawa ku ciyar dasu cikin ƙauna.

Wani kalan zare idanuwa Fulani Umaima ta yi cikin ka

ɗ

uwa take kallonsa kana ta ha

ɗ

iye wasu busassu miyau cike da tausayin kanta ta yada ganinta akan bunsurai nan masu abin mamaki, ba

ta ankara ba ta ji Ciroma ya cukume hannunta daman can yasanta da tsoron awakai ballantana wa

ɗ

annan da suka sha bambanta da ire-iren wanda ta saba gani, cike da tsoro ta

ɗ

ebe ciyawa ta miƙa musu atare suka farmaki ciyawar tamkar za su ha

ɗ

a da hannunta, bay

an sun gama cinyar dasu kana suka wuce zuwa ainihin bukkar da mai Gundulelliya yake. Suna arba dashi hatta da Ciroma sai da gabansa ya fa

ɗ

i saboda wasu sassan jikinsa dukka babu su ƙafarsa

ɗ

aya a gundule take haka ma kunnensa guda, dukka yatsun hannunsa go

ma babu ko

ɗ

aya rabin le

ɓɓ

enshi ya cire, haka zalika hancinsa astagfirllah ga baki

ɗ

aya bashi da kyau gani siffarsa ta tashi daga ta

ɗ

an adam zuwa wani mashahurin dodo. Tsabar hatsabibbancin sa zigidir yake sai wani

ɗ

an ganye da ya

ɗ

aura a ƙugunsa wanda ba

i kare komai na daga tsiraici sa ba, yana zaune gaban kaskon wuta dake ci bal-bal baƙin hayaƙi na fita daga cikin wutar.

"Ciroma barka da zuwa.

"Barka dai.

Ciroma ya fa

ɗ

a cikin har

ɗ

ewa harshe.

"Ga wuri ku zauna.

Duk wannan maganar da yake yi idanunsa

suna rufe ruff har sai da su Ciroma suka zauna kana ya bu

ɗ

e idanunsa wanda gara ma ya bar su a rufe su saboda irin abin razanarwa dake cikinsu. "Ciroma ba za ka ta

ɓ

a mulkin koda sabon birnin kudu ne ballantana karagar mulkin kudu har ka mutu ka komawa maha

liccinka ba za ka ta

ɓ

a hawanta ba.

Wani irin gumi ne ya karyo wa Ciroma a fuskarsa yasa gefen babbar rigar jikinsa ya goge fuskar tasa cikin ka

ɗ

uwa ya kalli mai Gundulelliya muryarsa tana rawa yake fa

ɗ

in "Yanzu babu wani taimakon da za a iya yi min?"

Mai

Gundulelliya ya sheƙe da dariya marar da

ɗ

i tsawon lokaci ya

ɗ

auka yana sheƙa dariya kafin ya tsaya kaman anyi ruwan sama an dauke ya wani kalan tur

ɓ

une mummunar fuskarsa ya ce "Ai tun da ka zo nan Ciroma buƙatar ka ta gama biya lallai za ka yi mulkin kudu

za ka shimfi

ɗ

a mulki na zalunci amma kasani taurarinka basu da haske ko ka

ɗ

an wanda hakan yana nufi akwai wani kurman allo a tattare da kai.

Wani kalan washe haƙora Ciroma ya yi shi ko ka

ɗ

an bai damu da zancen ƙarshe da mai Gundulelliya ya yi masa, a gan

insa da zarar ya sami biyan buƙata ya zama sarkin Kudu bashi da wata damuwa a doron duniya.

Yayin da mai Gundulelliya ya

ɗ

ebo wasu fararen ruwa kal a wata kwarya suna tafarfasa ya zuba ciki wata batta da aka yi ta da fatar damisa. "Wannan ruwa shi za ka d

inga ciyar da sarki Mahmood har na tsawon kwana bakwai idan bai tsallake rana ko

ɗ

aya ba yana shan su tabbas zai mutu idan ya tsallake koda

kwana

ɗ

aya ne ba su shiga cikinsa ba zai kwanta matsananciyar jinya, kai kuma za ka hau karagar mulkin kudu.

Godiya

Ciroma ya shiga yi kana ya fito da damin ku

ɗ

i ya ajiye a gaban bokan sannan suka yi masa sallama. Cike da farin ciki suka koma masarautar kudu.

*MOONLIGHT AUTOMOBILE INDUSTRY KANO*

AB yana zaune acikin katafaren office

ɗ

insa ga tulin files a gabansa ya

kasa duba ko

ɗ

aya ba sosai damuwa ta yi masa yawa. Yanata ƙoƙarin ya gane me Mami take nufi da akan alaƙarsa da Aydah duk iya tunaninsa ya kasa fahimtar kurman Allon na Mami.

Gefe

ɗ

aya ga Sadiya da yanzu ke rawar ƙafa akansa ko ka

ɗ

an bayason yadda take wa

ni shisshige masa. Idan kuma ya tuna aurensa da Aydah nan da kwanakin biyar masu zuwa sai ya ji damuwarsa ta ƙara yawa. ƙarfe biyu na rana kiran Mami ya shigo a wayarsa har lokacin yana zaune cikin office

ɗ

in nan da can bai gusa ba hatta da sallar azhar a

office

ɗ

in ya yi ta. Bai kawo komai aransa ba daga kiran nata da sallama ya amsa wayar tare da gaisheta da respect ta amsa tana fa

ɗ

in."idan baka da aiki sosai a office ka je ka dauko Sadiya a makaranta ta kira ni akan na yiwa driver magana ya je ya daukota

ni kuma na aiki driver gidan ƙawata Hajiya Zeena. amsawa Mami kurum ya yi da to ya fi minti goma sha biyar kafin ya fice daga office

ɗ

in



rike da car key a hannunsa sai da

Ba jimawa ta ƙaraso a hankali take takowa cikin wata i

rin izza da yanga tana ta sakawa Mami da albarka na wannan dabarar da ta yi duk dan tasa ya fasa auren Aydah. Bu

ɗ

e gaban motar ta yi ta shige ta rufo kofar wata irin natsuwa ta ji yana

L mata musamman da ta ji ƙamshinsa da ya gama cika motar ya ha

ɗ

e da

sanyi AC. Ta kallesa ido cikin ido ta wani rausayar da kai L

L

ɗ

aya ta ce "Barka da rana

.

Babu yabo babu fallasa ya yiwa motar key da wani irin gudu ya ja ta zuciyarsa banda tafarfasa babu abunda take duk wannan bai damu Sadiya ba tun da tana ta

re dashi a gefe tasan wuyarta ta koma gidansa ya shiga hannunta sai yadda ta juyasa duk wannan zafin kan nashi da

ɗ

a

ɗɗ

aure fuska da yake mata zai

kau.

Yana cikin wannan yanayin kiran Rumaisa ya shigo a wayarsa

ɗ

aga kiran yayi tare da sakawa a speaker

c

ikin sanyin murya da shagwaba Rumaisa ke fa

ɗ

in."habeebi yau za ka zo

ɗ

in? pls karkace nooo wallahi ba zan iya jurewa ba kwana nawa l

ganka ba kuma ka ƙi bani damar da zan zo na ganka.

Ta ƙarasa maganar da salon shagwa

ɓ

ar dake kara narke da zuciyar AB ba

i san lokacin da ya saki wani irin murmushi rabin damuwar da ya ji ya shiga sai ya ji ta yaye ina driving other half idan na sauka zan kiraki.

"Kasan ina sonka kou?"cikin wata irin natsuwa ya ce."na sani.

"Ka kula da kanka. Ta fa

ɗ

a cike da kulawa a murya

rta."Insha Allah! Ya fa

ɗ

a yana katse kiran, a lokacin kar kuso ku hango Sadiya yadda fuskarta ta kumbura idanunta suka Kada suka canja kala lokaci

ɗ

aya.

Watau ita haukan banza take ita da Mami akwai ƙura a kasa har yanzu yaya Abba ,yana tareda Rumaisa ken

an?"kuma tasan tsananin soyayyar dake tsakanin yayan nata da Rumaisa, ko ka

ɗ

an Abba bai lura da yanayin da Sadiyar ta shiga ba ƙofar gida taga ya yi parking batare da ya kalleta ba yana jiran kawai ta fitar masa a mota ya kama gabansa.

Ita ma tana ganin h

aka tasan ba shiga zai yi bu

ɗ

e marfin motar ta yi ta fice daga motar.

Mami kawai take son gani a wannan lokaci idan kuma ta tuna yadda yaya Abba ,yake yiwa Rumaisa magana cikin natsuwa sai ta tambaye kanta dama ashe haka ya iya soyayya da tattalin macce h

ar haka duk wannan uban izza nasa da shan ƙamshin nasa.

Wani irin fitinannen kishin Rumaisa yazo ya danne mata zuciya fiye da wanda take ji akan Aydah.

Babu ko sallama haka ta fa

ɗ

a

ɗ

akin Mami tana kiranta da dukkan ƙarfinta tana jan numfashi tana fitarwa

Mami dake tsaye gefen wardrobe tana gyara kayanta ta bi Sadiya da kallo yadda ta shigo mata agigice."ke Lafiya?" Wani zazzafan numfashi Sadiya ta shiga ja tana fitarwa ta yi hakan kusan sau ukku

kafin ta samu wasu irin warm tear's suka dinga fitowa acik

in idanunta."ke Lafiya me Abban ya yi maki kuma?" Mami ta fa

ɗ

a da rawar murya tana kallon Sadiya da take sharar hawaye ta dawo abin tausayi lokaci

ɗ

aya. "Mami ashe yaya Abba har yanzu yana tare da Rumaisan nan da yabi ya nacewa wacce aka wulaƙanta shi akan

ta?"

"Mami muna hanya ta kirasa baki ga yadda take lankwasa masa murya ba shi kuma sai wani tarairayarta yake.

Mami idan Yaya Abba,ya cigaba da kula Rumaisa zuciyata bugawa zata yi

nayi kuskure Mami laifina ne laifina ne wallahi.

Ta fa

ɗ

a wani irin kuk

a mai ha

ɗ

e da kishi na kwace mata "Da yanzu ina gidan yaya Abba, hankalina kwance mai yasa wannan kalar ƙaddarar zata sameni?" Ta fa

ɗ

a muryarta na karyewa a hankali.

Tsaki Mami tayi tana fa

ɗ

in."an fa

ɗ

a miki ko mahaifinki ya yarda Abba ya nemi auren yariny

ar nan a karo na biyu ni zan yadda ne?"ai ta riga da ta rasa shi har abada.!"idan haka bata kasance ba kice ba Mariya bane suna na. So kima daina wannan banzan tunanin ina nan ina jiransa zan basa umurni nima kamar yadda mahaifinku ya basa, zan basa umurni

n ya janye auren Aydah a dawo da auren akanki ,cikin rawar murya Sadiya ke fa

ɗ

in."to Mami idan kuma yaki amincewa fa?"kin san irin biyayyar da yake yiwa daddy fa.

Wani kallo Mami ta yiwa Sadiya ganin haka Sadiya ta

ɗ

auki jakarta da mayafinta ta nufi nata

ɗ

akin. Sai bayan magarib ya hauro upstairs

ɗ

akin Aydah ya fara leƙawa tana kwance akan rug da tulin text books a gabanta

ɗ

agowa ta yi tana kallonsa, cikin sanyin murya ta gaishesa kallonta kawai yake yana mamakin

yadda tayi sanyi har haka da adane da ta ga

nsa zata bar duk abunda take ta zo ta kama hannunsa ko ta shige jikinsa."har yanzu ciwon kan ne?"ta girgiza kai tana fa

ɗ

in ."yayi sauki kallonta ya yi na kusan sakan biyu kafin ya juya yabar kofar

ɗ

akin da ido ta bisa.

Knocking ya yi a ƙofar

ɗ

akin Mami sa

i da ta basa izinin shiga sa'annan ya shiga ya samu Mami zaune agefen bed tana danna wayarta

Ta amsa sallamarsa ta dauke kanta shigowa ya yi cikin

ɗ

akin ya zauna akan soofa ya saukar da kansa ƙasa

yana son jin Mami me za tace gyaran murya ta yi kafin ta

aje wayar hannunta."kana jina Abba?"

Ɗ

an

ɗ

agowa ya yi ya kalli Mami kafin yace "I' ina jinki Mami .

"Yaushe ka fara take maganar iyayenka?"

Mamakin furucin Mami yake har ya kasa cewa komai kurum ya kalleta ya sadda kai bai daice komai ba dan bai san m

e tambayarta ke nufi ba

"Dama har yanzu kana tare da yarinyar nan Rumaisa mu ka mayar yan iska kenan."

Wannan karon Mami ta fa

ɗ

a da

ɓ

acin rai cikin muryarta.

"ku yi haƙuri Mami tun lokaci ta rika bina tana bani haƙuri kuma wallahi ba laifinta bane laifi

n mahaifinta ne.

Da baki bu

ɗ

e Mami ke kallon Abba tana mamakin yaushe har ya yi baki haka yana kare budurwarsa agabanta.

"A haka kake so a kai maka Aydah kana cigaba da kula tsohuwar budurwarka?

Ya Rasa me zai ce da Mami wani ƙwafa Mami ta yi tana fa

ɗ

i

n."dama kiran da na yi maka ka je ka samu Daddynku ka fa

ɗ

a masa ka amince a mayar da aurenka da Sadiya auren naka ma da sadiya zaifi akan Aydah. Tun da ni na basa shawara yaki dauka kai sai ka je ka gwada taka sa'ar.

kallo Mami kawai yake rasa ma abunda

zai ce mata ya yi jin yayi shiru Mami ta ce "Ko hakan bai yi maka ba Abba na ga ba kace komai ba?" da sauri AB ya girgiza kansa yana fa

ɗ

in."shikenan Mami I will talk to him."Mami ta tabe baki tana fa

ɗ

in."better!"za ka iya tafiya.

jiki a sabule ya baro

ɗ

a

kin Mami ko gabansa baya gani a wannan lokacin maganganun Mami ,yake ta faman juyawa aransa ya ma kasa fahimtar me wannan kurman Allon nata ke nufi shi dai yasan har abada ba zai yadda ya kara auren Sadiya ba. koda Daddy ya yarda shi ba zai yi shiru ba a w

annan lokacin gara ya auri Aydah da dai ya auri Sadiya yarinyar da ta yi yunƙuri raba sa da rayuwarsa me zai yi da ita daman kuma yasan shine guarding angel

ɗ

in Aydah ga baki

ɗ

aya Mami ta bata masa mood

ɗ

in fita ya je yaga Rumaisa ko ka

ɗ

an baya son Rumaisa

ta fahimci damuwar da yake ciki har aka kira ishaai yana jin ana sallah a masallaci ya kasa zuwa.

#Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#team tagwaye novels

#Kurmam Allo.

[12/18/2023, 10:15 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beau

tiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

*AREWABOOK*: Jeddah 3256

Love Story

#Gwagwarmaya

#Team Tagwaye

028.

AB da yaga wanki hula zai kaishi dare ga rashin mafita sannan kuma ga na sallah ya tashi adaddafe ya shiga bathr

oom

ɗ

insa ya dauro alwala ya fita masallaci duk da yana da tabbacin zuwa yanzu an dade da gama sallah. Kawai dai ba zai iya sallah a cikin gida ba, bayan ya gama sallah ya nufo gida har zuwa lokacin ya kasa tsayar da zuciyarsa a wuri

ɗ

aya sai ya ji kamar

ya amince da auren Sadiya sai kuma wata zuciya ta kwa

ɓ

e shi, ta kisimamai gara auren Aydah sau million da Sadiya idan ya aure Aydah da matuƙar wahala ya sami matsala daga gare ta. Hakan ma zai bashi damar sake neman the love of his life Rumaisa zai fake da

ƙanƙatar Aydah ya aure za

ɓ

in zuciyarsa. Da wannan tunani ya tsaya bakin gate wurin Balmo maigadi ya karbi wa

ɗ

ansu takardu da

ɗ

azu aka aiko masa dasu ya ce aba wa Balmo

ɗ

in ya ajiye masa. kar

ɓ

a takardun kawai ya yi ya nufi bangaren Daddy, domin akwai tatta

unawar data shafi kamfani za su yi tun sanda AB ya shigo har ya zauna idanuwan Daddy suna zube akansa. Bayan ya gaida Daddy ya nemi kasa rug carpet ya zauna tare da miƙa masa takardun hannunsa "Daddy idan ka sami lokaci ka duba wannan yarjejeniyar kasuwanc

i ne da kamfanin kim's ke son ƙullawa damu har sun nemi zama na musamman dani a kamfaninsu dake Lagos ina tunani gobe ko jibi zan tafi Lagos

ɗ

in.

Har AB ya kai ƙarshen maganarsa Daddy yana kallonsa sai da Daddy ya sauke naunnayar ajiyar zuciya kafin ya fu

rta "Bashir me ke damunka?" ga baki

ɗ

aya ka bi ka rame Bashir ina hango tsanani damuwa cikin idanuwanka idan ka

ɓ

oye min wa kake dashi da yafi ni ko kana da wanda ya fi ni Bashir?"

AB ya girgiza kansa duk sai ya ji zuciyarsa babu da

ɗ

i, tun da har ya ji Da

ddy ya kira sunansa na aihini wanda ba zai iya tuna when last da Daddy ya kira sa dashi ba. Cikin sanyi murya tare da sadda kai ƙasa AB yake fa

ɗ

in "Daddy dangane da zance....

"Auren ka da zan yi maka ko Abba?

Daddy ya yi sauri katse masa hanzari "Eh! Dad

dy!

AB ya furta da sanyayyar muryarsa mai cike da respect.

"Abba bakason Aydah ne?"

"A'ah! Daddy ba haka nake nufi ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login