Showing 195001 words to 198000 words out of 268949 words

Chapter 66 - KURMAN ALLO COMPLATE

gagararsu yasa ya dauketa cak!ya nufi stairs Huwaila na fitowa daga

ɗ

akinta tayi mugun gani da sauri ta koma zuciyarta na harbawa,aranta tana

ta tsinewa Rumaisa wannan matar anyi jarababbiya daga dawowarsa babu ko cin abinci barantana wanka ta farmasa da fitina har master bedroom

ɗ

insa ya karasa da ita idonsa a birkice yana rage kayan jikinsa yake fa

ɗ

in.

"kin samu tsarki ne?"

Da sauri ta daga

masa kai cikin zakuwa ajiyar zuciya ya sauke,sai da al'amari yayi nisa sai kuma ya tsaya cak!"

A rude Rumaisa ke tambayar "menene?"

A hankali ya kunna fitilar dake gefen gadonsa haske ya bayyana ganin jini a tafin hannunsa yayi mugun daga hankalinta a ru

de takai hannunta kasanta gabanta yayi mummunan bugawa.

Tasan ya dauke meyesa zai dawo,da sauri ya sauka daga kan bed

ɗ

in yana tafiya yana ha

ɗ

a hanya haka ya shige toilet yana bugo kofar cike da mugun jin haushin Rumaisa. Ruwan sanyi sosai ya rika sakarwa

kansa ga wani irin kartawa da mararsa keyi

yafi minti talatin a toilet kafin ya fito babu Rumaisa a

ɗ

akin boxer kawai ya saka a jikinsa ya kwanta a hankali ya lumshe ido yana mayar da numfashi.

Washe gari wuraren karfe takwas Aydah ta kalli gefen Siyama

still bacci take ta nufi handbag

ɗ

inta da sauri ta zuge zip ta ciro dari biyar aciki ta mayar ta dauki hijab

ɗ

in da tayi sallah wanda na Siyama ne ta saka da sauri ta sauka downstairs tana jin mai aiki a kitchen da sauri ta nufi kofar barin parlor banda f

aduwa babu

abunda gabanta keyi. Haka kawai tayi ta zama a gida Mami,ta kashe mata aure gara ta koma kawai da kanta bai sai yayanta ya zo daukar ta ba. Ta gaisheda Balmo maigadi ya amsa yana dai ta kallonta da mamaki ganin ina zata haka da sanyin safiya ya

dai bu

ɗ

e mata ƙaramar kofa sai da tayi nisa ta samu abun hawa dakyar ta shiga tare da fa

ɗ

a masa inda zai ka ita kai tsaye yace dari biyar tace su tafi sai da taga sun bar unguwar ta sauke ajiyar zuciya. Kusan karfe goma Siyama ta tashi bacci har tayi wanka

bata ji motsin Aydah ba haka yasa ta fita daga daykin kai tsaye

ɗ

akin Mami ta nufa tsayawa tayi cak!"cikin firgici da tashin hankali take jin muryar Sadiya tana fa

ɗ

in "wallahi-tallahi nagaji Mami,sati nawa kenan da saka masa laya a kasan gadonsa dan kawai

ya tsane Aydah ya saketa Amman har yanzu babu wani cigaba maimakon ma ya tsaneta sai kara sonta yake waya sani ma ko malamin kudinki kawai yaci ni idan ba zaki iya ba ina da malamina zan saka ya yi min aiki da Yayanmu zai saki Aydah.

"Sadiya yaushe kika

fara bin malammai?"

Mami ta fa

ɗ

a a rude,

"Sau Daya ne kuma akan Rumaisa ne aka yi min aiki.

"Karki kara zuwa wurin wani malami da sunan yayi maki magani meyasa bakya da hakuri ne?"

sun shekara ne da ba ki ga ya saketa bane ki jira ki gani nan da

ɗ

an wa

ni lokaci zai sake ta ai komai a hankali yake tafiya.

Mami ta fa

ɗ

a ranta duk a

ɓ

ace da sauri Siyama lokacin,ta fara jada baya tana komawa

ɗ

akinta hawayen idonta na gudu bisa fuskarta da gaske Mami ta yiwa yaya Abba magani dan ya saki Aydah ya rabu da ita.

?"meyesa Mami meyasa za ki yi haka wannan wane irin mugun son zuciya ne?"

Siyama ta fa

ɗ

a cikin gunjin kuka gata

ɗ

aya zata yiwa Aydah taje gidan har

ɗ

akin yayansu ta ciro layar da aka saka mishi ta konata.

Da sauri Siyama,ta saka hijab ta dauki car key da

sauri ta fice daga

ɗ

akin har ta fita daga gidan Mami bata sani ba.

#JEEDDAH ALIYU

#ASMY B ALIYU

#KURMAN ALLO

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima I

shaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayu

sher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[1/24, 2:09 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels

079.

Mai adaidaita yana sauke Aydah a

ƙofar gida ta miƙa masa ku

ɗ

insa da sassarfa ta nufi ƙofar gidan ta tura ta ji a rufe daman tasan da matuƙar wahala ta tarar da ita a bu

ɗ

e duba da yanzu ne gari ya gama wayewa. Kuma ka'idar gidan ce koda yaushe ƙofa ta kasance a rufe dan ko masallaci Yayan

mu ya fita maigadi zai maida ƙofa ya rufe idan ya dawo ya bu

ɗ

e masa ya sake rufewa. A hankali ta shiga kwakwasa gate

ɗ

in maigadi ya taso da sauri ya bu

ɗ

e mata yana gani Aydah ce ya washe haƙora duk da acan kasan zuciyarsa yana mamakin daga ina ta fito da s

assafe nan.

"Barka da safiya ranki shi dade ya lafiyar jiki?"

"Barka dai Mal Isa jiki Alhamdullah na sami sauki.

"Maa shaa Allah! Allah ya ƙara afuwa ya ba ku lafiya mai amfani ke da maigida Abba dukka.

"Amin mal Isah nagode.

Daga haka ta wuce cikin g

ida koda ta iso cikin main parlor babu kowa da alama mutane gidan basu tashi ba, kanta tsaye ta wuce bedroom

ɗ

inta ita kanta bacci take ji don jiya kwata-kwata bata sami baccin kirki ba. Don haka ta hau gado ta kwanta babu jimawa bacci ya yi awon gaba da

ita.

A rikice Siyama ta iso kofar gidan AB ta shiga danna wani irin horn da gudu mal Isah ya fito daga ban

ɗ

aki dama ya

ɗ

an zagaya ne yau tun da ya tashe yake fama da murdawa ciki gashi ba gudanawa yake yi ba, sai dai ya je ya hau masai ya dinga nishin bal

a'in yana tunani ko basir ne ya kama shi. Sai da ya fara leƙa ƙaramar ƙofa yaga waye wannan ke musu rikitaccen horn da sanyi safiya. Siyama tana gani sanda ya leƙo sai ta sauke gilashin mota tana fa

ɗ

in "Barka da safiya mal Isah Siyama ce ƙanwar yaya Abba.

Murmushi mal Isah ya yi tare da fa

ɗ

in "Ai na sheda ki Siyama ga ma kamanu nan ke da baby kin taki sa'a don ita ma bata dade da shigowa ba.

Mal Isah yana kira Aydah da baby dalili ya ji uban gidansa yana fa

ɗ

a ya zaci cewa baby shi ne sunanta. Farkon zuwan

ta da Hajiya karama yake kiranta ranar yana fa

ɗ

a ta rushe masa da kuka wai yana so ya mayar da ita tsohuwa alhali ita ko seventeen years bata kai ba ai sai ya tsofar da ita da wuri rana Ab ya ci dariya kamar ba gobe, anan mal Isah ya ji ya ce "baby kin cik

a rigima ina laifi ya karrama ki.

"Ni dai wallahi banaso ya kira ni da ainihin sunana haka kawai zai dauki wani sunan tsofaffin yana kirana dashi.

"To kai ka ji mal Isah sai ka dinga kiranta da sunanta.

Ab ya fa

ɗ

a yana murmushi tun daga ranar mal Isah b

ai sake kiran Aydah da Hajiya karama ba.

Mamaki ne ya rufe Siyama tana tunani "daman ashe nan Aydah ta zo ai amma lallai Aydah ba karamar criminal bace.

Siyama ta ƙarashe magana tana kecewa da dariya har tana ha

ɗ

awa da dukan steering wheel zuciyarta tayi

farin tass! Aydah bata ta

ɓ

a burge ta irin ranar yau watau kallon ƙaramar yarinya suke mata ashe jikin ne ka

ɗ

ai ƙarami ƙwaƙwalwarta ta manya ce masu hangen nesa. Cike da kwari jiki Siyama ta balle murfin mota ta fito, tuni rabin damuwar da ta fito da ita d

aga gida ta nemi ta, ta rasa. Tana tura ƙofar main parlor daidai AB yana saukowa daga bene jikinsa sanye da sport wears white in colour da bakaken takalmin sneaker a ƙafarsa hannunsa na cikin aljihun jacket

ɗ

insa da

ɗ

an kuzarin sa yake saukowa kwana biyu y

a daina motsa jikinsa, ga kuma hali da jiya ya kwana a ciki yana tashi ya ji jikinsa kamar an masa duka shiyasa ya fito da zimmar fita jogging, four eyes ya yi da Siyama sai da gabansa ya fa

ɗ

i, fuskarsa ta cika da mamaki mai ha

ɗ

e da tsoron ganinta a daidai

wannan lokaci domin ya cire shakku sai da ya ƙara kallon agogon dake daure da tsintsiyar hannunsa yaga lokaci.

Tun Kafin ya ƙarashe saukowa Siyama ta ce

"Barka da safiya Yayanmu!

"Barka Siyama lafiya na ganki da sassafe nan?"

"Eh! To lafiya zan ce Yay

anmu sai dai ba lau ba.

"Subhanalillah! Ba dai jikin Baby bane ko?"

"A'ah! Ba shi bane Aydah ai ta sami sauki sai dai

ɗ

an abun da ba a rasa ba. Wata muhimmiyar magana ce ta kawo ni Yayanmu za mu je part

ɗ

inka ne ko waje za mu fita saboda banaso iyalinka

su ji maganar, saboda bansan ta wacce siga za su

ɗ

auke ta ba.

Ƙ

ur AB ya yi da idanunsa yana kallon bakin Siyama da ke rattabo masa zance sai da ya ja numfashi ya sauke kamin ya ce "Zo mu je master bedroom

ɗ

ina babu kowa a ciki za mu fi sakewa acan fiye da

compound.

Ya juya Siyama ta biyo bayansa suna shiga

ɗ

akin AB ya nunawa Siyama resting chair da yatsansa.

"Ki zauna mana.

"Ba sai na zauna ba Yayanmu gara mu yi abin da ya kawo ni, da fari kafin nai maka wani bayani fara kama min mu sauke wannan mattres

s

ɗ

in ta kan gadonka.

Cike da gundarin mamaki AB yake kallon Siyama, yayin da wani irin tsoro da shakku ke cika masa zuciya.

"Siyam miyasa za mu sauke katifana me hakan yake nufi?"

"Zan gayamaka Yayanmu ka dai daure mu dai fara sauke katifar shaida abun

da zan gayamaka yana cikin gado ne.

AB bai ce komai ba ya kama katifar Siyama ta yi sauri zuwa ta shiga neman abin da bata aje ba, ta

ɗ

auki lokaci kafin idonta ya gane mata wata ƙatuwar baƙar laya sakade acikin gadon na AB sai da Siyama ta ambaci Bismill

ah! Kafin ta dauko laya

ɗ

in ta umarci Ab ya maida katifar sai da ta gyara masa bedsheet, zuciyata tana bugawa ta nuna masa layar hannunta batasan ta yarda zai

ɗ

auki al'amari ba, amma dai gara ta sanar dashi ko don ya ƙara riƙe mata ƙanwarta da kyau don ta

fahimci irin zallan son da Aydah take masa bana yaya da kanwa bane.

"Innalillahi wa'inna illahim raji'un! Siyama laya nake gani ya aka yi kika san da akwai laya a gadon baccina?"

Dogon numfashi Siyama ta ja tare da saukewa "mu je motana nayi maka bayani

banaso muna cikin magana

ɗ

aya daga cikin matanka ta fa

ɗ

o.

Wani gwaron numfashi AB ya sauke batareda ya sake magana ba ya wuce gaba Siyama ta bi shi, sai da Siyama ta shiga kitchen ta dauko ashana tana fitowa ta ci karo da Huwaila da mamaki Huwaila ta gais

heta ta amsa tare da juyawa cikin

sauri ta fice dan tuni Ab ya kai wurin motarta ya bu

ɗ

e ya shiga Huwaila ta bi Siyama da kallo tana mamaki me Siyama ta zo yi a gidan da sassafe tun da Aydah bata gida barantana ace ko wurinta ta, zo.

Zuciyar Siyama tana b

ugawa ta shiga ba wa AB labarin tattaunawar da ta ji Mami da Sadiya ke yi.

"Innalillahi wa'inna illahim raji'un! Hasbunallahu wal-imaal wakil! Me na yiwa Mami da Sadiya da suke so cutar da mutane da suka

ɗ

auke wani jigo na rayuwarsu?" Idan ita Rumaisa bas

u ha

ɗ

a komai da ita ba to ita fa baby meye laifinta me tai musu fissibillahi da suke so, su ruguza mata farin cikinta. Siyam na kasa gane Mami wacce irin uwa ce da Aydah bata dauko kamannuku ba da na rantse miki da Allah nace ba ita bace ta haife ta ba. Wa

nnan wacce irin kiyayya ce idan ni nayi mata laifi me ita Aydah

ɗ

in tai mata ko kuma ita Rumaisa wacce bata san hawa ba barantana sauka.

"Ka yi haƙuri Yayanmu kowanne dan Adam da bagiren ƙaddarar da yake tafiya akai sannan kuma

ɗ

an adam ba ya zama babu ja

rabta, da

ɗ

in da

ɗ

awa Ubangiji yana sonka da rahamar sa shi yasa ya jarabe ka da jarabawa irin-irin ka cigaba da hakuri ha

ɗ

e da takwalli in shaa Allahu komai zai zo ya wuce kamar ba a yi ba. Ni yanzu damuwata

ɗ

aya ce da ba musan wane irin asiri ne Sadiya ta

yiwa aunty Rumaisa ba barantana mu nemo shi kamar yadda muka nemo wannan.

"Kin san Allah Siyam ga baki

ɗ

aya na ji na fara tsanar kaina domin duk ta sanadiyya ta ne mutane da ke ƙaunata ke fuskanta kalubalen.

"No, no, ka daina fa

ɗ

ar haka Yayanmu kamar yad

da na fa

ɗ

a ne

ɗ

an adam baya zama babu jarabta duk wanda kaga Allah baya jaranbtarsa to kuwa ka bincike almurarransa.

Sun

ɗ

auki dogon lokaci Siyama tana bashi baki yayin da shi ma ya gargadeta ta kada ta gayawa Daddy wannan maganar su

ɓ

oye ta daga su sai U

bangijin talikai, domin basu san irin matakin da Daddy zai dauka ba idan ya ji wannan mummunan al'amari da Mami da Sadiya suka aikata.

Anan parking lot Siyama ta kwance layar sai ga farar takarda mai

ɗ

auke da rubutun ajami da tawada ga sunansa da na Aydah



ɓ

aro-

ɓ

aro acikin takardar, sai lokacin ƙwaƙwalwarsa ta soma tunano masa irin abubuwan da ya dinga yiwa Aydah, nan da nan ya ji wata irin ƙaunar yarinyar tana ƙara samun masauki na musamman a zuciyarsa.

Kafin Siyama ta kona layar sai da ta fakaice idon Ab

tayi snapping

ɗ

inta as a evidence don batasan abun da gaba za ta zo ta haifar ba.

Ta yi masa sallama har ta ja mota sai ta tuna da bata gayamasa mutuniyar tasa ta dawo ba, sai tayi reverse ta baya ta dawo tana murmushi ta ce "Yayanmu Babynka fa ta zama '

yar gudun hijira ka bincike ta cikin gidanan tana nan ta tsiro daga gidan Mami.

Ta ƙarashe magana tana dariya zaro ido Ab ya yi cikin rawar murya ya furta "wai kina nufi baby Aydah tana gidanan?"

"Ai ya ma wuce wai Yayanmu domin mal Isah ya tabbatar min

tana nan ciki shi ya bu

ɗ

e mata ƙofa ta shigo ka dubata

ɗ

akinta, wata kila tana bacci ne don jiya kwata-kwata bata sami bacci ba.

"Allah sarki my little Baby ki gaida gida Siyama bara na je naga hali da take ciki.

Ya karashe magana yana mai juyawa da saur

i Siyama ta bi shi da kallo tana dariya a cikin zuciyata tana jin tausayinsa da na Aydah dukka.

Direct

ɗ

akin Aydah ya yi yana tura ƙofa ya hango ta tayi dadai akan gado tana sharar bacci har da

ɗ

an ƙaramin snoring, wani kalar tattausan murmushi ya saki "B

aby troublemaker!

Ya fa

ɗ

a a bayyane yana wani shafar ƙeyarsa yana

ɗ

an iskan murmushi, a hankali ya maida kofar ya rufe har da su murza key tun kafin ya kai kan gado ya ji yadda gaban wandonsa ya

ɗ

ago da sauri ya kai hannunsa on his lap to hide his erectio

n. Cike da jaraba ya kwanta kusa da ita ya yi gincire tare da talla

ɓ

e gefen kansa da hannusa guda yana kallon innocent face

ɗ

inta, ya

ɗ

auki lokaci a haka yana kallonta daga bisani ya jawo ta zuwa jikinsa ya yi mata kyakkyawar runguma ya tura kansa cikin wu

yanta yana sauke mata numfashi tare da wasu hot kisses, motsawa Aydah tayi sakamakon matse ta da ta ji anyi ta bu

ɗ

e idanunta masu cike da bacci ta kallesa dasu bai masan tana yi ba sai kokari zura hannunsa yake yi cikin rigarta wai shi ya ta

ɓ

a nono tun kaf

in ya kai ga ta

ɓ

awa Aydah ta kabar masa da hannu ta tashi zaune tana yatsine fuska.

"Good morning my beautiful baby! Ashe kin dawo shi ne ba ki nemi ni ba na zo na tayaki bacci.

Murmushi gefen baki Aydah tayi.

"Ina kwana Yayanmu.

Aydah ta fa

ɗ

a cikin ta

ttausar murya.

"Lafiya ƙalau Babyna ban san haka kika yi kewata ba ai da tun jiya na gudu dake.

"Ni fa ba don kai na dawo ba.

"Iyee to saboda wa kika dawo.

"Saboda aurena don banaso Mami ta kashe min aure.

Aydah ta fa

ɗ

a cikin tabara, tana wani cuno ba

ki.

Zaro idanuwa AB ya yi yana mamakin yaushe 'yar kwailarsa tayi baki har haka.

"Baby yaushe kika yi baki kodai dan karatun da na fara

ɗ

ora miki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login