Showing 45001 words to 48000 words out of 268949 words

Chapter 16 - KURMAN ALLO COMPLATE

Ko Allah ana yiwa laifi ya yafe balle mutum

ɗ

an adam. Ban san Me yake

so nayi da zai fahimci nayi kuskure ba na kuma yi nadama biye wa ru

ɗ

in zuciyata da nayi, jiya akan Aydah tayi min rashin kunya na mareta sau biyu Mami ya mareni abunda bai ta

ɓ

a yi ba sakawa wani hannu a cikinmu duk girman laifin da za muyi masa iyakacinsa

ya

ɗ

auki fushi damu."

Sadiya ta ƙarasa maganar tana rufe fuskarta da tafukkan hannayenta kana ta ci-gaba da rera kukanta a hankali.

"Duk bake kika jefa kanki cikin wannan masifar ba saboda taurin kai irin naki da yanzu ba kina zaune can gidanki lafiya l

au ba. Kika mannewa wannan gantalalle yaro gashi kin kashe aurenki saboda shi har kuma yanzu ya kasa fitowa ayi maganar aurenku. Shawarata na karshe dake ki daina shiga sabgar Aydah a gidan nan musamman idan kin san yayan naku yana gida.

"Mami ko ita keda

laifi bamu ba baya gani rufe idonsa yake da anyi magana sai yace yarinya ce 'yar ss 2

ɗ

in ce?" Yarinya saboda ya daure mata shiyasa ta rainamu wallahi ko gobe ta sake yi min rashin kunya ba raga mata zan yi ba.

Mami dai tayi ƙwafa tabar mata room

ɗ

in kaw

ai saboda duk abinda zata ta fa

ɗ

a ba fahimta za ya yi ba. Da yamma Mami ta ce 'yanmatan nata su shirya a fita shopping dasu kaman yadda ta sabar musu duk ƙarshen wata tana fita dasu shopping su siye abubuwan da suke bukata. Siyama ta kalli Mami a natse ta

ce "mami dan Allah dan Annabi yau ki bar Aydah ta dauko bra ta fara sakawa nawa fa take dauka mami ko sun mata yawa sai ta saka."

Aydah ta wani zaro ido lokaci

ɗ

aya kuma ta ha

ɗ

e rai tana fa

ɗ

in."Yaushe na daukar maki bra na saka yaya Siyam saboda sharri ni

yaushe ma bra

ɗ

inki zata tsaya ajikina saboda gir..... kafin ta karasa mami ta kaiwa bakin bugu da sauri Aydah ta riƙe bakinta tana jin tamkar ba bakin nata bane saboda mugun azabar da taji

"Bana hanaki yi musu rashin kunya ba?" karyama tai miki kenan? M

ami ta fa

ɗ

a a fusace, da sauri Aydah ta miƙe tsaye still tana riƙe da bakinta hawayen azaba na feso mata bata kara koda minti

ɗ

aya ba a wajen tabar cikin parlorn tana fashewa da kukan tabara

Sosai Sadiya da Siyama suka ji da

ɗ

in abunda Mami tayi mata. Kow

a ya fito cikin shirin sa a parlor har lokacin Aydah bata fito ba Mami ta nufi

ɗ

akinta a kwance

ta sameta tana shesshekar kuka har lokaci sai kace wacce aka kwakulewa idanuwa. Jin muryar Mami yasa ta miƙe a razane Mami na bin ta da kallo ta ce "ubanwa kika

mayar sa'arki da zai  tsaya jiranki?" Cikin sautin kuka Aydah ta ce."Tare da yayanmu zan je.

Ganin Mami tayo kanta a mugun fusace yasa ta saukowa daga kan bed

ɗ

in ta

ɗ

auki hijab ta nufi ƙofa

Ko kallon su Sadiya ba tayi ba ta nufi hanyar barin parlorn Si

yama ce ta karbarwa Mami,tukin daman sun iya Driving kuma suna da motocinsu sai dai anyi wata biyu da yaya Abba,ya yi seizing

ɗ

in keys

ɗ

insu kafin aurensa da Sadiya suke masa magiya ya mayar musu da key

ɗ

in amma yaƙi. Duka kuma saboda Aydah ta fa

ɗ

a masa ya

dda suke mata wulakanci musamman idan suka tashi fita sai wannan yace bazai dauketa ba wannan ma haka.

Shima saboda tafiya school aka basu motocin akwai ranar da suka je biki babu wanda ya dawo da Ayda acikinsu bikin na familyn Mami ne wai acewarsu ta yi

masu rashin kunya shine suka saka ta shiga adaidaita shi kuma ya ji haushi ya kwace. Har magana Mami tayi masa yace zai basu amma ba yanzu ba sai ya gama hora su ta yadda next time ba za su ƙi

ɗ

aukar Aydah ba, dama kuma shi Daddy babu ruwansa bai shiga sab

garsu duk irin hukuncin da zai yi masu bai cewa uffan. Dama Aydah bata yadda ta zauna baya wajen Mami ba frontseat ta bu

ɗ

e ta shiga sai dai fuskar nan a

ɗ

aure kuma babu wanda ya kulata acikinsu har suka tsaya cikin parking lot na kantin da suke yin shoppin

g

ɗ

insu, dama Siyama na gama parking Aydah ta balle marfin motar ta nufi entrance

ɗ

in shiga wajen babu wanda ta jira acikinsu tana zuwa ta

ɗ

auki shopping cart tayi shigewarta cikin mall

ɗ

in.

#Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team ta

gwaye novels

#Kurman Allo.

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaid

ar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[12/11/2023, 10:22 PM] Asmy B Aliyu: *K

URMAN ALLO*

(A beautiful love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love Story

#gwagwarmaya

#Team tagwaye novels

019..

*RUBUTUN YA'N TAGWAYE BIYAR KARO NA BIYU.*

*TAFIYAR BIYU TAFI ƊAYA*

*KIN TABBATA KIN CIKA MACE? BABBAR MACE

DAKE JI DA KANTA? KINA CIKIN MATAN DA SUKA SAN KANSU? WANDA SUKA SAN MUTUNCI DA DARAJAR KANSU? KO KUWA KEMA KINA CIKI SAHUN SU O’O?*

*INA KUKE MANYAN MATA? WAƊANDA SUKA SHIRYA DAN GYARA JIKINSU? AURANSU? DA KUMA FARINCIKINSU?”*

*KUYI MAZA KU GARZAYA GUN

FITACIYGA KUMA INGANTACIYAR MAI MAGANIN MATA DA MAZA DAN AMSAR NAKU KU GYARA DA KANKU WATO MEERAH HERBS WACCE TAI FICE GUN KAWO MUKU INGANTATTUN MAGUNGUNA BA TARE DA ALGUS BA.*

Mun gwada mun gani

💯



Mun gani mun shaida

💯



Anyi mun gani

💯



MAGANIN S

ANYI

MAGANIN NONO

MAGANIN HIPS

MAGANIN SLIMMING

MAGANIN NANKARWA

GYARAN AMARE

GYARAN MAIJEGO

MALLAKAR MIJI KO MATA

SUBULU DA SCRUB

MAYUKA NA GYARAN JIKI

TURAREN WUTA

MATSI

MAGANIN NI'IMA

MAGANIN TSUMI

INFECTION FLUSHER DA DAI SAURANSU…..U

war gida, Amarya, Budurwa, Saurayi, Ango, Mai gida? Duk mai kuke jira? Kuyi maza ku garzaya Meerah herbs maganin dake ingantace

💯



08142800199

07068558096

Aydah ta dinga jido kayan kwalliya kamar wacce za ta bu

ɗ

e shagon makeup alhali ko powde

r bata damu da ta shafa ba, da Aydah ta yi wanka iyakanci ta

shafa turare amma ko mai bata shafawa, idan ka ga tasha mai to ga bazara (hunturu) ne shima don kada skin

ɗ

inta ya bushe amma ba don haka ba, ba abinda zai ha

ɗ

a ta dashi. Siyama ce ta iso kusa da

ita ta leƙa kayan dake ciki cart

ɗ

in Siyama batasan sanda ta zare idanuwa gami da fa

ɗ

in "Aydah me za ki yi da wannan tulin kayan kwalliya ke da ba makeup kike yi ba?"

Tura cart

ɗ

in ta Aydah ta yi ta wuce Siyama ba tare da ta kula ta ba, saurin bin bayant

a Siyama ta yi "Magana nake dake Aydah ki fa

ɗ

amin me za ki yi da kayan kwalliya ko don salon almubabzaranci? A shawarce ki

ɗ

auke abinda kika saba dauka a kowanne wata amma wannan powder lipstick, mascara da sauransu ba amfani da za su yi miki asalima Mami

ba za ta biya ku

ɗ

i wannan tarkace da kika

ɗ

iba ba, don tasan ba amfani za ki yi dasu ba.

"Yaya Siyam kowa yana da 'yanci zabar abinda yake so nima a wannan karo kayan kwalliya nake so.

Siyama ta fashe da dariya tasan saboda Mami ta bugewa Aydah baki shi

ne ta sauke fushinta ta hanyar daukar abubuwan da za su mata amfani ba. "Aydah ke fa ba baƙuwa ta bace nasanki sarai fushi kike yi doke miki bakin da Mami ta yi shine kika kwashe wa

ɗ

annan kayan...

"Yaya Siyam ki kyaleni dan Allah kar nayi magana kuma ace

na yi miki rashin kunya.

"Shi kenan naga ta yadda Mami za ta biya kudaden wannan tarkacen.

Siyama ta ƙarashe magana tare da nuna cart

ɗ

in da bakinta ta wuce abinta, ta bar Aydah tana gunguni kowanne su ya zo da kayayyaki da ya

ɗ

iba da aka zo kan na Aydah

da mamaki Mami take kallon ta, tai sauri kauda fuska tamkar bata lura da kallon da Mami take mata ba. Mami ta ha

ɗ

iye mamakinta ta ciro ATM

ɗ

in ta ta miƙa aka cire ku

ɗ

in. Akan hanyar su na zuwa gida Siyama da Sadiya suka dinga korafi dangane da

ɓ

annata ku

ɗ

i da Mami ta yi akan abubuwan da Aydah ta dauka ita dai Mami ta na jin su ta yi biris dasu kaman yadda Aydah ta yi musu. Tun kafin Siyama ta iso parking lot suka hango ya Abba tsaye ya jingina bayansa ga jikin motarsa ya wani har

ɗ

e ƙafafuwansa yana amsa wa

ya. Sadiya tana kallonsa sau

ɗ

aya sai da ta ji matsananci fa

ɗ

uwar gaba, tai sauri janye idanunta akansa ganinsu da ya yi ya saka shi ƙarashe maganar da yake yi agaggauce kowacce su ta fito tare da

ɗ

aukar ledar shopping

ɗ

inta. Walking majestically ya nufo s

u "Sannu da hanya Mami!

"Yawwa Abbati ina fatar da ka dawo ka ci abinci?

Mami ta yi magana gami da kallon cikin idanunsa, yai sauri sadda kai ƙasa yana sosa ƙeya "Na dai sha fresh milk Mami.

"Abba ka daina wasa da abinci kwana biyu nan bana gane kanka

kwata-kwata ba ka son cin abinci, idan ba ka gyara ba za mu sami matsala dakai.

Mami ta ƙarashe maganar tare da nufar entrance ba tare da ta tsaya jin ban haƙuri da AB yake yi ba. Kusan su dukka uku suka gaida shi ya amsawa Siyama, Sadiya kuma kaman dai k

oda yaushe bai amsa ba ya yada idanuwansa akan baby face

ɗ

in Aydah yana fa

ɗ

in "Baby miƙawa Siyama kayan hannunki ki zo mu tafi yamma ta yi banaso mu yi dare sosai.

"Ya Abba bari na shiga na canza kayan jikina.

Sanin halinta da ya yi da saka fingilallu ri

guna yasa shi cewa "Oya ki yi sauri karki

ɓ

ata min lokaci.

Da gudunta ta wuce cikin gida Siyama kuma ta karasa rurrufe kofofin mota ta bi bayan Aydah, aka bar Abba da Sadiya kallo guda yai mata ya kauda fuska sai ma fito da wayarsa ya yi daga gaban aljihu

n black in colour shadda dake jikinsa wacce ta ƙara fito da farar fatarsa da kuma kyawonsa kansa ba hula sumar kansa

ta kwanta lub-lub kaman ta jariri sabuwar haihuwa. Sadiya ta sauke wani lafiyayyen numfashi tai wani kalan langwa

ɓ

ar da kai tare da maraira

ice murya tamkar za ta sa kuka ta ce

"I'm sorry, Ya Abba, please forgive me, you know I'm not happy at all the way you're treating me kowanne

ɗ

an adam yana kuskure idan kuma ya tuba ya gane kuskurensa afuwa ake masa ba nuna masa tsana da tsangwama ba.

C

ike da ƙosawa da zancenta ya ja guntun tsaki ya bi ta gefenta ya bu

ɗ

e motarsa ya shiga, cikin rauni zuciya Sadiya ta bi shi da kallo tana ji wani irin kuka yana zuwa mata duk iya ƙokarinta na hanawa hawayen ta zuba hakan bai samu ba domin kuwa kuka mai ƙar

fi ya subuce mata tasaki ledar hannunta kayan ciki suka tarwatse ita kuma ta zube guiwayoyinta kan interlock ta fashe da raunatatce kuka. Abba ya fesar da wata zazzafar iska daga bakinsa har yau yana mamaki irin ƙiyayyar da Sadiya ta nuna masa wacce har ta

kaita da yunkuri

ɗ

aukar ransa, duba da irin shaƙuwa da kyautatawa da ya dinga mata tun daga yarinta har zuwa girmanta, bai zaci cewa ko bakin bindiga aka

ɗ

ora mata aka aka ce ta caka masa wuƙa ko a

ɗ

auki ranta za ta za

ɓ

i ta sadaukar da rayuwarta akansa sai

dai kashh! Hasashen sa ne yake bashi hakan. A duk lokaci da ya tuna wancan daren sai ya ji wani irin ƙunci da takaici Sadiya don ba zai ce tsana ba domin kuwa har yanzu yana ji ƙaunarta a matsayin ƙanwarsa. Sai dai zuciyarsa ta kasa yi mata afuwa ta kasa

goge hoton abunda ta aikata masa a zuciya da idanuwansa.

Aydah ta wuce

ɗ

akinta da gudunta tana zuwa ta jefa ledar shopping

ɗ

inta akan bed, jikinta har wani kalan rawa yake yi duk da bata so kitso da Ya Abba yake ikirarin za ai mata amma tana mararin fita

dashi duk wani abu da ya shafi yaya Abba ko ya dangance shi tana daukarsa da matuƙar muhimmanci. Fitted gown ta ciro na wani black and gold

ɗ

in lace ta cire kayan jikinta ta maye gurbin su da gown

ɗ

in. Kayan da shigo dasu ta ciro powder ha

ɗ

e da man lebe ta

shafa powder akan kyakkyawar fuskarta lips

ɗ

inta sai ƙyali suke a a dalilin man lebe da ta shafe su dashi. Turare kusan kala uku ta fesa, ta zari ƙaramin veil

ɗ

inta gold in colour takalmin ƙafarta ma gold ne ya subhanalillah! Ba ƙaramin fitinanne kyau ta

yi ba cike da farin ciki ta fice tana fitowa ta hango Sadiya tsugunne tana rusar kuka tun daga gun da Aydah take ta ji sautin kukan nata, ta

ɓ

e baki ta yi a zuciyarta kissima watakila wani mari Ya Abba ya sake zuzzuba mata. Aydah ta so ta wuce ta ba tare da

ta kula ta ba amma abinka da jini

ɗ

aya ba wasa bane, sai ta tsaya musamman yadda taga Sadiyar take shasshekar kuka, ta jikin mirror mota yaya Abba ya hangon ta tsaye kusa da Sadiya tun kafin ta kai da yi mata magana ya danna mata mahaukacin horn dole ta h

a

ɗ

iye kalamanta ta nufi wurinsa da sauri, ta bu

ɗ

e front seat ta zauna ƙamshin turarenta ya mamaye ƙofufin hancinsa sai da suka fice daga gidan kana ya dawo ganinsa akan fuskarta sosai ta yi masa kyau "Babyn yaya Abba yau kwalliya aka yi?"

Murmushi ta yi t

ana ƙara jefa idanunta acikin nasa tana mai gya

ɗ

a kanta "To amma miyasa ba ki shafa ƙwalli ba?

Wani kalan cunno baki ta yi muryarta cike da shagwa

ɓ

a take fa

ɗ

in "Banso kwalli Ya Abba zafi yake min ya dinga sakani hawaye dole.

Ɗ

an ƙaramin murmushi ya yi "

Ki

ɗ

aure ki dinga sakawa yana miki kyau sosai.

"Ni dai banaso.

"To ni inaso ko ba za ki saka saboda yaya Abbanki ba?"

Sosai ta washe fararen ƙanana haƙoranta masu

ɗ

auke da siririyar wushirya dimple

ɗ

inta na kunce

ɗ

aya ya lotsa ta ƙara narke masa "Zan sa

ka amma ba koda yaushe ba.

Ta yi magana cike da zallan shagwa

ɓ

a.

"Gaskiya Aydah ki rage ƙazanta kina mace amma ace bakyso kitso, kwali, kwalliya na rasa asalin ƙiyayyar ki da triple k

ɗ

inan.

Dariya Aydah ta yi tana bubbuga ƙafafunta akan carpet

ɗ

in da k

e wurin ajiye ƙafafuwa a mota "Ni wallahi ba ƙazama bace ina wanka sau uku a yini idan da akwai zafi har sau hu

ɗ

u nake yi.

Ta yi magana tana

ɗ

aga yatsunta hu

ɗ

u.

Ta

ɓ

e baki ya yi yana fa

ɗ

in "Miye amfani wankan da babu kwalliya.

"Yaya Abba saboda wannan ko

rafin naka yau dai na runtse ido da muka je shopping na dauko kayan kwalliya ba ga gansu ba masu yawa.

"Iyeee! 'yanmata yaya Abba dai kwana nan za a ƙaro wulaƙanci.

Kusan a tare suka sa dariya sai hira suke abinsu har suka iso  Aj beauty palace and spa d

a sauri Aydah ta kalle shi "yaya Abba ina ne nan?

"Saloon ne ha

ɗ

e da wurin gyaran jiki anan yake yiwa Rumaisa kitso da gyaran jiki na yaba da kwarewarsu fiye da wancan da muke zuwa.

Turo baki ta yi ba tare da ta yi magana ba ta

ɓ

alle murfin mota ta fito

da kanshi ya yi musu bayani abubuwan da yake buƙata ai mata daga ciki har da pedicure da manicure sannan ya baro shagon ya nufi wuri da suka saba ha

ɗ

uwa da Rumaisa sai dai su ha

ɗ

u a ke

ɓ

a

ɓɓ

en wuri ba dai a gidan su Rumaisa

ɗ

in ba duk da irin kakkausar garg

a

ɗ

in da mahaifin nata ya yi mata akan ta rabu da AB

ɗ

in. Sai dai garga

ɗ

in nasa ya kasa tasiri akanta kamar ma ya ce ta ƙara linƙaya a kogin soyayyar Abba ne. Duk wayewar gari sai sonsa da ƙaunarsa sun da

ɗ

a ƙaruwa a farfajiyar zuciyarta.

Wuri ne can a ƙars

hen gari a wani gidan gona Daddy wuri ne da ake kiwon kaji, kifi, dabbobin mu na gida da na kasashen ketare ga itatuwan fruits

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login