Showing 267001 words to 268949 words out of 268949 words

Chapter 90 - KURMAN ALLO COMPLATE

/>
sa. Sai kuma ya dawo da ganinsa kan baby Noor dake cinyarsa dan

har Anaal za ta wuce da ita bangaren Mami ya kar

ɓ

e ta, wata irin ƙaunarta yake ji hannunta ya kama ya kai bakinsa ya sumbata. Aydah ta fito ta zo kusa dashi tana fa

ɗ

in "kawo ta ka je ka yi wan

kan na hada ruwa.

A maimakon ya miƙa mata ita sai rikon hannun Aydah ta zauna daf da ƙugunsa yana kallonta yana lumshe idanuwansa tamkar dai mai jin bacci "Baby kin canza ga baki

ɗ

aya.

"Uhm!

Aydah ta fa

ɗ

a tana murmushi.

"Me kike ci ne haka da kika ki

ɓ

a

abubuwa nan sun fito.

Yana magana yana shafa duwawunta "wadannan kamar za su tsone min ido Allah baby kamar ba ke ba.

Ya ƙarashe maganar tare da

ɗ

ora hannunsa a boobs

ɗ

inta, ture hannunsa ta yi tare da daukar Baby Noor "Da can ba raina su ka yi ba.

"K

ai, kai! Baby me kuma ya kawo wannan zance?"

"Ka je ka yi wanka Yayanmu su Daddy na jiran mu kada mu barsu su ta jira.

"Ki ajiye Baby Noor ki zo mu je ki tayani wankan.

Batareda da tace komai ba ta shimfi

ɗ

e baby Noor akan gado ta kama shi ya miƙe ya sak

ala hannunsa a wuyanta

ɗ

ayan hannun yana can akan duwawunta yana matsawa, a zuciyar Aydah sai mamaki jarabarsa take yi kai da ka farfa

ɗ

o yau ban da jaraba me zai yi da mace. A wurin wanka sai da suka kwashe daro dan kuwa matseta ya yi ya dinga luguiguta ta

, da kyar aka yi wanka koda suka fito baby Noor ta gaji da wasanta ta yi bacci, kasancewa dama akwai raguwar kayansa a

ɗ

akin Aydah ta dauko masa wani filtex material brown colour ya saka, sosai kayan suka yi masa kyau, suka yo bangaren Mami Ab baya iya tak

a ƙafarsa sosai sai da taimakon sanda, hadaddun girke-girken da Huwaila ta yi musu suka ha

ɗ

u a dining suka ci Daddy da Aliyu na uku aka kai musu nasu a bangaren Daddy, lokacin da AB ya sami labarin Daddy ya aure Huwaila addu'ar fatan alkhairi ya yi musu. W

ashegari ga baki

ɗ

ayansu suka dunguma suka yo garin Zaria gidan yaya Gimbiya, mai babban

ɗ

aki tana gani Aliyu ga kuma Ab sai kurum ta fashe da kuka tare da godewa ubangiji, da ya kasance

ɗ

anta yana da magaji saboda 'ya mace 'yar gidan wani ce ta kuma san r

ashin mai tallafa masa ne yasa ya zubawa Anaal ido batareda ta yi aure ba. Duk masifar yaya Gimbiya tana ji cutar da ke damun Maysun jikinta sanyi yayi ta jinginar da masifarta a gefe.

Marwan Garkuwa yana arba da Aydah zuciyarsa saura ka

ɗ

an ta buga bai

ƙ

ara shiga tashin hankali ba sai da aka gabatar masa da ita a matsayin matar cousin

ɗ

insa,

ɗ

akinsa ya shige duk hidimar da ake yi yana can kudundune cikin duvet zazza

ɓ

i mai zafi ya rufe shi. Aydah kuma yi tayi kamar bata ta

ɓ

a saninsa ba, a zuciyarta sai ƙ

ara godewa ubangiji take yi da yasa bata kar

ɓ

i soyayyarsa ba da yanzu shi da ita ne za su shiga wani hali.

Kwanan su

ɗ

aya a Zaria Aliyu na Uku ya sami kira daga waziri, masarauta tana nemansu da kyar suka yi convince mai babban daki ta amince da zuwa kudu

a cewarta ta bar masauratar Kudu bari na har abada. Wayar da Jakadiya ta jefar wani daga cikin bayi ya tsinta lokacin da yaga video dake cikin wayar ya girgiza matuƙa, sai kawai ya je ya kai ma shugaban bayi dake gidan shi kuma ya ba sarkin fada har dai w

ayar ta zo hannun waziri kasancewar ga baki

ɗ

aya fada basa ƙaunar Ciroma, sai dai basu da yarda za su yi yanzu kuma da Allah ya kawo musu hanyar da za su tsige shi sai farin ciki suke yi. Yayin da Ciroma bai san wainar da ake toyawa ba sai shirye shiryen-s

hiryen na

ɗ

in Galadima yake yi wanda a tsarinsa gobe ne na

ɗ

in sarautar. Sosai Aliyu na Uku ya girgiza da jin Ciroma ne ya kashe sarki Mahmood na Uku don kawai ya hau karagar mulki wannan yana

ɗ

aya daga cikin dalilai da yasa ya tsani sarauta. Ciroma yana gi

dansa jami'an farin kaya suka yi awon gaba dashi zuwa ofishin su, gani video yasa bai da wata mafita da ya wuce ya fa

ɗ

i gaskiya wata kila zai sami sassauci daga hukunci da za a yi masa, nan da nan ya warware musu duk wani tuggu da muguye abubuwa da ya aika

ta nan take aka kamo Galadima da Fulani ƙarama duk wanda ya ji abun da suka aikata sai ya tsine musu albarka musamman da suka ji cewa Ciroma ne ya kashe Kilishi saboda ya gano ba ita bace ta haife shi. Kotu aka wuce dasu aka yanke wa Ciroma hukuncin kisa

ta hanyar rataya, Fulani ƙarama da Galadima life imprisonment.

Ab ya yi farin ciki da ya ha

ɗ

u da ahalinsa, shi ma dai kamar mahaifinsa ko ka

ɗ

an gidan sarauta baya burgesa tuni aka dawowa da Aliyu na Uku da sarautarsa ta sarkin sabon birnin kudu yayin da a

ka na

ɗ

a Ahmadu a matsayin sabon sarkin kudu saboda cancantarsa da sanin ya kamata sa yau ga Ahmadu a matsayin sarkin kudu Kilishi kuma tana lahira tana girbar abun da ta shukka da ta yi haƙuri da wata kila ta ga zuwan wannan rana sai ta bi son zuciya gashi

nan inda ya kaita.

Aliyu na Uku ya zaunar da AB ya fa

ɗ

a masa irin cutar da Maysun take damunta, sosai AB ya shiga damuwa ranar ko bacci kirki bai yi ba, tun daga lokaci yake ba wa mahaifiyarsa kulawa ta musamman anan Kudu su Daddy suka baro su shi da Ay

dah suka dawo Kano,

ɗ

an zaman da Ab ya yi da Maysun wata irin shaƙuwa mai ban sha'awa ta shiga tsakaninsu, sai suka yi sati biyu a kudu sannan

Aliyu na Uku ya tattara dukka iyalinsa suka koma Lagos har da AB da Aydah sai satin su

ɗ

aya a Lagos suna cin ama

rci sannan suka dawo Kano inda sukafi wayau domin har gobe Ab Daddy da Mami yake kallo a matsayin iyayensa ga baki

ɗ

aya hankalin ahalin ya kwanta yanzu basu da wata matsala kowa yana gudanar da rayuwarsa cikin farin ciki. AB da Aydah sun koma gidansu sai

zuba soyayya ta fitar hankali suke yi rayuwarsu gwanin ban sha'awa.

*BAYAN WATA BIYU*

A yau iyalin Aliyu na Uku suka waye gari cikin tashin hankali ciwon Maysun ne ya tashi, sun je asibiti likita ya tabbatar musu ciwonta ya zo matakin karshe su yi mata

addu'a kawai domin babu sauran wani abu da za su iya mata. Wannan dalili yasa Aliyu na uku ya kira Ab ya fa

ɗ

a masa, cikin tashin hankali ya siye tacket ya nufi lagos kamin ya iso Allah ya karbi rayuwar Maysun sun yi kuka rashinta sai dai kawai su bi ta da

addu'a. Bayan sati biyu da rasuwar Maysun Ab ya yi musu visa shi da Aydah da baby Noor suka tafi Qatar wurin dangin Maysun sosai suka yi farin ciki da gani AB anan ya sami labarin tun bayan tafiyar Maysun Nigeria mahaifiyarta, ta mutu ya dai hadu da yayunt

a da ƙannanta tare da iyalansu watan su

ɗ

aya a Qatar suka dawo Nigeria a lokaci Aydah tana

ɗ

auki da ciki sai dai bata laulayi Ab sai kara shagwa

ɓ

a ta da rirrita ta yake yi.

Siyama ce ta fara haihuwa ta haifi

ɗ

a namiji ana gobe suna Sadiya ta haifi 'ya mac

e tun sanda suka haihu Aydah bata zauna ba sai hidima take gashi sauran sati guda a fara bikin Anaal da Dr Maheer Ab sai korafi yake mata wai tana wahalar masa da Babynsa. An yi bikin Dr Maheer da Anaal lafiya amarya da ango sun tare a katafaren gidansu an

an Kano. Rayuwa tana ta tafiya yau da

ɗ

i gobe akasin haka wasu suna farin ciki wasu suna baƙin ciki kamar dai yadda ta faru akan Alh Sanusi da Zeenah akan hanyar su na zuwa Katsina sun sami labarin wani mashahurin boka a wani ƙauye dake cikin Katsina so tak

e ta kowanne hali sai sun ga bayan Daddy da iyalinsa dukka, Musamman da suka ga Ab ya dawo nan da nan hankalinsu ya yi mummunan tashi suka bazama yawon gidan bokaye da Malaman tsibu sai dai babu nasara, jiya suka sami labarin wannan bokan da

za su kaima zi

yara, anan suka ha

ɗ

u da masu garkuwa da mutane sun tare hanya a kokarin Alh Sanusi da ya gudu suka harbe shi ko shurawa bai yi ba ya mutu, Zeenah tana gani haka ta ruga wurin gawar mijinta ita ma suka sakar mata harsashi a ciki ta fadi matatcciya. Duk da Z

eenah ta gano Ab

ɗ

an mijin ƙanwarta ce Safiya da iyayensu mata suke

ɗ

a wa da

ɗ

a ƙani amma bai sa Ab yaci wannan darajar zumunci dake tsakaninta da Safiya ba, kullum burinta ita da mijinta su kawo ƙarshen sa, sai gashi basu kawo karshen nasa ba kidnappers s

un kawo karshen su. Allah yasa mu cika da imani yasa mu fi karfin zukatan mu ya tsare mu da mummunan ƙaddara.

Cikin hukunci Ubangiji Aydah ta haifi

ɗ

a namiji kyakkyawan gaske mai kama da Ab, ranar suna yaro yaci sunan Daddy lokacin da Aydah ta ji sunan ya

ro kallon tuhuma ta riqa bin Ab dashi "Baby wannan kallon fa?"

AB ya fa

ɗ

a tare da zaunawa kusa da ita, ƙara tanke fuska ta yi tare da fa

ɗ

in "nayi tunani Abbu za ka yi wa takwara, kai Bashir Daddy Bashir yanzu kuma ka sake sakawa

ɗ

an mu Bashir, haba abi

n ya yi yawa.

Ta ƙarashe magana tana turo baki dariya Ab ya yi tare da rungumeta "Baby baki san da

ɗ

in nake ji ba a duk sanda Daddy ya yi min kirari da Bashir

ɗ

an Bashir to kin ga yanzu idan ya tashi zai ce min Bashir

ɗ

an Bashir baban Bashir.

Aydah ta fas

he da dariya sosai take dariya yana tayata "ina sonka Bee da ba ka dawo rayuwata ba ina jin ba zan sake aure ba har in mutu.

Kyakkyawan murmushi ya sakar mata tare da ha

ɗ

e bakinsa da nata duniya ta yi musu da

ɗ

i rayuwarsu sai san barka.

*ALHAMDULILLAH*

_A nan muka kawo ƙarshen wannan littafi suna KURMAN ALLO, muna roƙon Allah da ya yafe mana kurakuran da muka rubuta a cikinsa, ya kuma yafe muku wanda kuka karanta kuma ya bamu ikon aiki da duka abubuwan alkhairi dake cikinsa_

_Haka zalika muna miƙa

saƙon gaisuwa ta musamman da kuma godiya ga dukkanin wa

ɗ

anda suka sayi littatafan mu na 'yan tagwaye biyar, mun yaba muku kuma mun jinjina muku Allah ya ƙara muku bu

ɗ

i, lafiya da kuma daukaka, mun gode. Allah ya ha

ɗ

amu a wata tafiyar cikin aminci_

#

Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login