Showing 243001 words to 246000 words out of 268949 words
tabarsa,
gashi nan dukiyar da take hange tana dab da subuce musu ga bangaren auren Sadiya da Alh samanni kullum cikin tashin hankali suke uwargidanta Hajiya Saratu ta hana Sadiya walwala acikin gidan,tun da ta shigo gidan basu ta
ɓ
a ha
ɗ
a shimfida da Alh sammani ba d
uk lokacin da yazo kusantar Sadiyar sai yaji an mayar dashi kamar ba namiji ba sannan duk lokacin da yake tare da Sadiya,sai yaji tana wani irin mummunan warin jaba har ta kai ta kawo baya kwana a gidan Sadiya,iyakarsa su yi waya idan tana bukatar wani abu
ya tura mata kudi ta account ta siya. ba ƙaramin damuwa Sadiya ta shiga ba. wata rana Siyama,ta kai wa Sadiya ziyara ganin halin da Sadiyar take ciki yayi mugun
ɗ
agawa Siyama,hankali dakyar Sadiya ta bu
ɗ
e baki ta yi wa Siyama bayanin matsalarta da Alh.sam
anni tun lokacin da ta tako kafarta acikin gidansa bata kara samun farin ciki ba,haka take fadawa Siyama wata rana jin take kamar ta kashe kanta saboda bakin ciki har wurin malamin dake mata aiki ta koma ta tarar ya mutu.
Dan tasan ba haka Hajiya Saratu t
abarta ba. Siyama ,ta girgiza kai tana fa
ɗ
in."Yaya Sadiya har yanzu duniya bata koya maki hankali ba?"baki tuna irin hakkokin mutane dake kanki ba keda Mami,nasan duk irin biyar malamman da kuke yi yaya Sadiya ki godewa Allah tun da Allah ya fara nuna maki
ishara tun anan duniya.
Da shock Sadiya ke kallon Siyama,bata ta
ɓ
a tunanin duk tasan irin abubuwan da suka aikata ta karkashin ƙasa ita da Mami ba, Siyama ta gyada kai tana fa
ɗ
in."nasan komai yaya Sadiya,ko asirin da kika je kika saka gidan yaya Abba ni
da kaina naje na cire,yaya Sadiya tun kafin lokaci ya kure maki ki tuba ki komawa Allah.
Wata irin nasiha Siyama, keyi wa Sadiya mai shiga jiki har dare suna tare da Sadiyar haka Sadiya ta dauki alkawarin duk irin shawarwarin da Siyama ta bata za ta yi a
mfani dasu tun daga lokacin Sadiya,bata barcin dare ita ce azumi Litinin da Alhamis,ita ce zuwa makarantun islamiyya a boye tana bada sadaka cikin watanni ukku Sadiya ta yi wani irin sanyi na ban mamaki, haka zalika taga canji sosai a al'amurranta musamman
yanzu Alhaji sammani da yake zuwa gidanta yana kwana,shima tana masa addu'a sosai dan ta lura ba haka nan kawai matarsa tabarsa ba,itama tana sa yayi sallolin dare da yawan azkar da azumi,shi kansa yaga canji sosai ajikinsa duk wannan tsoron matar tasa Sa
ratu da yake yi
ya ragu sosai a zuciyarsa har takai ta kawo wani dare ya nemi Sadiya da karfin addu'oin da suke yi daga shi har ita a ranar yasan Sadiya a matsayin 'ya macce.
Hawaye ta rika sharewa afakaice tana godiya ga Allah da yaganar da ita kuskuren
ta tun anan duniya. Ita ma Mami,sosai tayi murnar yadda Sadiya hankalinta ya kwanta.
Yau tun karfe bakwai Siyama ta kira sadiya a waya suka gaisa,cikin sanyi murya Siyama ke fa
ɗ
in."yaya Sadiya ko mu je mu lallashi Mami,tayi hakuri tabar Aydah ta karbi Bab
y Noor. Naga yadda Aydah take cikin damuwa hanata kar
ɓ
ar ta da ta yi,kina ganin yadda Aydah ta zabge tayi wata irin rama lokaci
ɗ
aya, don kawai Mami ta hanata daukar Baby Noor ina tsoron wani ciwo ya je ya shige ta, ga Daddy yaki yace komai a maganar.
Siy
ama ta karasa maganar da karaya a muryarta Sadiya
ta sauke numfashi tana fa
ɗ
in."ki fito da wuri sai ki biyo tana nan ki daukeni da mota,ni kaina damuwar Daddy tana damuna.
Da haka suka yiwa junansu sallama,kusan karfe goma na safe sai ga Sadiya da Siyama
,sun zo gida bangaren mahaifinsu suka nufa kai tsaye Aydah suka samu wurin Daddy, Daddy ya daga kai ya kallesu har suka karaso cikin falon cike da girmamawa suka nufi mahaifinsu suka durkusa a kasa suka gaishesa da respect ,ya amsa yana tambayarsu mazajens
u,acan kasan ran Daddy ,yaji dadi yadda yaga ya'yan nasa sun natsu lokaci
ɗ
aya,musamman Sadiya bai ta
ɓ
a kawowa ransa zata canja haka cikin sauki ba.
"Auta yau baki fita school ba?"Aydah ta mairairai ce masu tana fa
ɗ
in."bata da lecture sai zuwa karfe biyu,
murmushi dukansu suka yi mata.
Shiru ya ratsa a tsakaninsu na kusan sakan biyar,kafin Siyama ta daga kai ta kalli Daddy,da yayi nisa a tunaninsa kallon wani gefe daban yake zuciyar Siyama taji tana wani irin bugawa.
Cikin sanyin murya Siyama,ke fa
ɗ
in."N
asan damuwarka Daddy,
Kai musulmine ya kamata ka karbi ƙaddara mai kyau ko marar kyau a duk sanda tazo maka. Daddy yaya Abba addu'ar ka yake bukata koda yaushe. Wanda ya mutu ba zai dawo ba har abada Daddy,ka yadda da wannan komai ya canja saboda rasuwar
yaya Abba, Daddy ya kamata ka bu
ɗ
e ido ka fuskanci harkokin kasuwanci ka kamfaninka ga baki
ɗ
aya ka saki.
"Yaya kake so muyi ne Daddy,muna son ganin walwala a fuskarka.
Sadiya ta kar
ɓ
e itama tana masa nata kalar nasihar kafin suyi magana akan abunda ya k
awosu.
"Daddy kayi wa Mami magana dan Allah tabar Aydah ta riƙe Baby Noor tun da aka fara wannan maganar har yau kaki kace komai.
"munafukai dama shiya kawoku kuka dokomin samakko a gida.?"
Mami ta fa
ɗ
a so pissed up a muryarta "ku saboda kuna wawaye ba
ku san inda ke maku ciwo ba kamar Aydah ita za tayi rainon jaririyar yarinya?"da karatun da ta fara za taji koda rainon jinjira?"
Yadda ta haukace tana fa
ɗ
a yasa Daddy,ya daga kai yana kallonta "mariya!"ki zauna.
Yadda daddy ya kira sunanta cikin wani ir
in yanayi mai wuyar fassarawa yasa ta nemi wuri ta zauna
Amman ga baki
ɗ
aya ranta a
ɓ
ace yake."idan cikin zamana dake na taba cutarki ko na rana
ɗ
aya ne Allah ya saka maki tun anan duniya nima idan kin cuceni acikin zamanmu Allah ya sakamin.
kalaman Dad
dy ba ƙaramin razana Mami,suka yi ba ya dubi Aydah yace Mamana da yaushe zaki dawo makaranta?"yaushe lectures
ɗ
inki zai kare.?"cikin rawar
murya ta fa
ɗ
a masa zuwa 6 na yamma ya gyada kai ya kalli Siyama da Sadiya yace ku jira har ta dawo zuwa bayan magarib
za muje mu karbo Noor
ɗ
in.
Da wani irin farin ciki suke kallon mahaifinsu
Aydah ce ta fara matsawa kusa dashi ta Rungumesa haka Siyama kafin Sadiya tabi bayansu. Baki bu
ɗ
e Mami ta saki tana kallonsu,wani irin mugun sanyi jikinta yayi lokaci
ɗ
aya,kalaman
Daddy,ba ƙaramin ruguzata suka yi ba.
Tana jin yadda Daddy ke sakawa 'ya'yan nasa albarka. Tun rasuwar AB bata kara ganin Daddy,yana farin ciki ba sai a wannan lokacin.
*MASARAUTAR KUDU*
Hankali tashe ya iso masarauta kansa tsaye ya wuce kingdom ho
spital inda mai babban
ɗ
aki take kwace magashiyam! Batasan wanda yake kanta ba. Jininta ne ya yi mummunan hawa Aliyu yana isa
ɗ
akin da take yaya Gimbiya ta taso ta wanke sa da mugun mari cikin tsanani fushi da fusata ta soma zazzaga masa masifa babu kalar
zagin da bata yi masa ba. Duk iya ƙoƙarinsa na gani ya fahimtar da ita ya warware mata kurman allo da suke ciki amman taƙi basa ha
ɗ
in kai, daga ƙarshe ma cewa ta yi ya fice bata son ganinsa. Duk abun da ke faruwa Safiya tana gefen a zaune ko a bisa kuskure
bata kalli gefen da Aliyu yake ba.
"Yaya Gimbiya Dan Allah ki tsaya ki saurareni koda na mintuna biyar ne.
"Bakada sauran abun da za ka fa
ɗ
a har ni
ɗ
in nan na saurare ka Aliyu, ka ci mutuncin mu ka tozarta mu a idon duniya ka wulakanta martaba ta wanna
n gidan, amma kasani kanka ka yi wa.
Dafe goshinsa ya yi ga baki
ɗ
aya ji yake duniya ta yi masa zafi tare da yi masa juyin
ɗ
an mangwaro.
"Yaya Gimbiya wannan video da ake yawo dashi ta cikin video mata ta ce da muka yi aure tsawon shekaru talatin da biyu
..
"What??
In shock yaya Gimbiya ta furta tare da zaro idanuwanta waje tana kallon Aliyu, wani irin juyowa Safiya ta yi tare da miƙewa tsaye har kujera da take zaune akai ta fadi jikinta ne ya
ɗ
auki rawa sai kakkarwa take yi tamkar mai jin sanyi, tsabar
ka
ɗ
uwar da ta yi har dishi-dishi take gani kallon Aliyu take ta faman yi babu ko kyaftawa ta kasa yarda da abun da kunnuwanta suka ji. Lallai namiji munafuki ne sai yau da asirinsa ya gama tonuwa sunansa ya
ɓ
aci a idon duniya kowa yana masa kallon fasiki m
azinaci sannan zai gayamusu wannan da
ɗ
adden sirri wato da asirinsa bai tonu ba yana nufi kenan zai yi ta boye musu ne. Nan da nan ƙwaƙwalwarta ta soma tunano mata irin kalar ƙunci da ta dinga shiga tun aurenta dashi, da irin halin ko in kula da yake nuna m
ata. Yes! Tasan ta yi haƙuri yayin zamanta dashi ta yi juriya ha
ɗ
e da ha
ɗ
iye tulin baƙin ciki da yake jefa ta ciki, daidai da rana
ɗ
aya bata ta
ɓ
a tuhumarsa ba ko ta ji haushinsa kullum burinta ta kyautata masa kuma tana masa uzuri ga zamantakewar su. Sanad
in baƙin cikinsa yasa depression ya kamata, kuma har kawo yau
ɗ
inan da yake tsaye a gabanta bata ta
ɓ
a kai karar sa wurin kowa ba. Ashe duk wannan baƙin wulaƙanci da yake mata saboda wata macce ne duk da bata ganta ba tana da yakini ba za ta fi ta nagarta b
a. Akanta ne ta
ɗ
auki tsawon shekaru ashirin da bakwai bata gane kan mijin da take aure ba sai nuƙurƙusar baƙin ciki da zaman haƙuri take yi, iyakacinta tana amsa sunan matar aure ne ba don tasan da
ɗ
i dake cikinsa ba. Cikin wani yanayi ta tako ta iso gaban
Aliyu na uku ta tsaya tana ƙare masa kallo from head to toe kamin ta girgiza kai hawaye masu masifar zafi suka
wanke mata kumatu, cikin sarƙewar lafazi ta furta "ina so ka sake maimaita abun da ka fa
ɗ
a yanzu nan Aliyu.
A rikice Aliyu na uku ya jefa ƙwaya
r idonsa cikin nata zuciyarsa tana wani irin bugawa domin ba zai iya tuna sanda Safiya ta kira ainihin sunansa ba tun kafin ta haifi Anaal take kiransa da Yalla
ɓ
ai bayan haihuwar Anaal ne ta sauya masa suna zuwa Abbu amma a yau gata tsaye a gabansa tana ka
llonsa ido cikin ido ta kira sunansa na yanka lallai wannan al'amari babba ne ya zarce yadda yake tunani.
"Mata ta ce Safiya sunanta ma....
"Bana so jin sunanta bana kuma buƙatar sake ji komai akanta.
Safiya ta fa
ɗ
a tare da juyawa a fusace ta nufi ƙofar
fita da sauri Aliyu na uku ya cimmata ya riƙo hannunta "Kafin ki tafi Safiya ki tsaya na ba ku labarin yadda al'amarin ya wakana.
"Don girman Allah ka cika min hannuna Aliyu a halin yanzu ina cikin yanayi da ni kaina tsanar kaina nake to balle kai da ka
kasance makasudin da yasa nake ji wannan tsanar.
Sannu a hankali ya sakar mata hannu ta juya tare da barin asibitin, komawa ya yi gaban yaya Gimbiya ya mugun kallon da take masa ka
ɗ
ai ya isa ya gamsar dashi ita ma ba za ta saurare shi, saboda haka ya bar
asibitin ya nufo gida ba. Tun kafin ya shiga gidansa ya tarar da
ɗ
an aike fada tana nemansa, ko kadan bai tsorata da kiran da ake masa ba duk tsiyarsu bai wuce su ce sun sauke shi daga sarautar sa ba. Daman can ba damuwa da sarautar ya yi ba damuwarsa
ɗ
aya
ce mai Babban
ɗ
aki ya za ta ji idan ta farfa
ɗ
o ta tarar da baya matsayin sarki Allah ka
ɗ
ai yasan irin halin da za ta sake shiga.
Fada ta cika ta yi makil duk wani mai fa
ɗ
a a ji acikin masauratar kudu yana cikin fada, malam Liman ya bu
ɗ
e taro da addu'a ka
na magatakarda ya karanto laifin Aliyu, daga nan waziri ya
ɗ
aga hannu alamar yana so abashi dama zai yi magana. Sarki Hashim Ciroma ya
ɓ
ata fuska domin ya kwana da sani Waziri baya tsagin zalunci kuma tun da ya nemi abashi dama ya yi magana tabbas akwai wa
ni abu a ƙasa, cikin daurarriyar fuska Ciroma ya gya
ɗ
a kansa don bai isa ya hana sa magana ba a fada ba hakan zai iya kawo kananun maganganu. Waziri ya kalli Aliyu yana fa
ɗ
in "Kafin zantar da kowanne irin hukunci yana da kyau mu tsaya mu saurare bangarori
biyu, Aliyu fada tana tuhumar ka da zubar mata kima da daraja ta hanyar ajiye wata macce kana fasikanci da ita, ka kuma san irin hukunci da aka tanadarwa duk wanda aka sama da aikata zunubi irin wanda kai
ɗ
inan ka aikata.
Karo na farko da Ciroma ya ji waz
iri ya burge sa ko ka
ɗ
an bai yi tsammaci irin wadannan maganganu ne za su fito daga bakinsa ya zaci ko zai nemi ya kare Aliyu. Kafin Ciroma ya gama tunani ya tsikayi muryar Waziri yana cigaba da fa
ɗ
in "inaso ka fa
ɗ
a mana hakikanin gaskiya abun da ya faru
shin da gaske ne ka aikata abun da fada ke tuhumarka dashi?"
Aliyu ya yi shiru batareda ko
ɗ
aga kansa ya kalli duk wanda ke cikin fada ba waziri da yaga shiru na Aliyu yana neman ya yi yawa ya sake kwatar da muryarsa, ya ce "Na ha
ɗ
a ka da girman Allah Ali
yu ka bu
ɗ
e baki ka yi magana ka tuna girman wannan al'amari idan ba ka yi magana ba, fada za ta yanke maka hukunci marar da
ɗ
i. Ina ji a jikina Aliyu ba ka aikata wannan al'amari ba dole da akwai wani kurman allo da kai ka
ɗ
ai kasan da wanzuwar sa.
Karo na
farko da Aliyu na Uku ya
ɗ
ago ya bi mutane dake zazzaune a fa
ɗ
a da idanunsa, kafin ya sauke numfashi ciki maganarsa mai cike da zallan izza ya ce "Ina mai ba wa fada haƙuri da sauran jama'a tabbas wannan video
ɗ
in babu ƙarya ni ne a ciki.
Nan da nan fada
ta hartsune da surutu mutane sai sallati da tafa hannuwa suke yi, sai da sarkin fada ya tsawata musu sa'annan suka yi shiru, waziri ya kalli Aliyu na Uku ya ce "Kai muke saurare ranka shidade ko iya abun da za ka ce kenan.
"Shu
ɗ
adden al'amari ne da ya far
u tun lokacin da na je karatu a London, anan na ha
ɗ
u da ita a wancan lokaci tana amsa sunaye guda biyu domin iyayenta suna bin mabanbanta addinai, mahaifinta ya kasance musulmi ne
ɗ
an ƙasar Qatar shi yana kiranta da Maysun, mahaifiyarta kuma 'yar asalin Ra
sha ce Christan ce shi yasa take kiranta da Elissa. Koda muka yi aure tana matsayin christan.
Sake harsunewa fada ta yi da surutu, kowa da kalar abun da yake fada. Hakan yasa Aliyu na Uku ya dakata da basu labari ya ja bakinsa ya tsuke.
Ga baki
ɗ
aya muta
ne dake fada mamaki ne ya lullu
ɓ
e su an
ɗ
auki lokaci kamin sun yi shiru in da Aliyu na uku ya cigaba da basu labarin yadda soyayyarsa da Maysun ta fara har izuwa aurensa tare da
ɗ
a da suka haifa har
ɓ
atansa da irin fafutukar nemansa da suke yi, domin ya sa
mi wata majiya mai doshe wanda suke zargin
ɗ
ansu yana wurinsa yana zaune a garin Katsina.
#JEEDDAH ALIYU
#ASMY B ALIYU
#KURMAN ALLO.
[2/6, 1:54 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
Love St
ory
#Gwagwarmaya
#Team Tagwaye
098.
Bayan ya gama basu labari fada ta yi shiru yayin da baƙin ciki ya lullu
ɓ
e Ciroma ji yake yi kamar ya ha
ɗ
iye zuciya, ga takaicin Waziri da ya gama cika sa duk shi ne ya rugaza masa plan da so ya yi da zarar Al
iyu ya amsa kiran fada ba zai tsaya sauraren wani banzan labarinsa ba zai sa a tube masa rawaninsa ya cikawa Galadima alkawarin da ya
ɗ
aukar masa amma wannan
ɗ
an bagidajiya waziri ya lalata masa komai. Amma duk da haka zai nuna shi yake da ƙarfin iko a mas
aurata yana wani muzurai ya
ɗ
ago ya ƙarewa fada kallo, kana ya kara
ɗ
aure fuska tamau ya murza zoben tsafi da boka mai Gundulelliya ya mallaka masa a duk sanda yake so ya aiwatar da wani zalunci wanda babu wanda ya isa ya musa masa yake amfani dashi da zar
ar ya murzarsa shi kenan magana ta kare. Cikin kakkausar murya ya ce "wannan labarin naka Aliyu duk wani mai cikakken hankali ba zai yarda dashi ba, idan har da gaske kun yi aure da ita dadiron taka ka fa
ɗ
a mana ina shaidunka, da waliyain ka,ko kana nufi h
aka sidam kun ka yi aure har da haifar
ɗ
an shege.
Wani irin
ɗ
agowa Aliyu na uku ya yi kiran
ɗ
ansa da suna shege da Ciroma ya yi ya ta
ɓ
a sa matuƙa, nan da nan idanunsa suka fara canza colour. Tsanani
ɓ
acin