Showing 159001 words to 162000 words out of 268949 words
yi har s
ai da ya fasa gefen lips
ɗ
insa na ƙasa zogi da ra
ɗ
a
ɗ
in da yaji a bakinsa ya dauka ga kuma jini da ya gani a tafin hannunsa yasa ya haƙura ya zube guiwayoyinsa kan tiles yana ya mutsa sumar kansa yana fizgarta AB dai 'yar karamar hauka ya yi a ban
ɗ
aki kamin
ya yi wanka ya fito ya saka jallabiya tare da shimfida praymat ya shiga yin sallah, da kammala har dasu Istigifari akan abun da ya wakana tsakaninsa da Babynsa shi a ganinsa wannan abin da ya aikata tamkar ya haura katangar da bata dace da ya haura ba.
D
aga shi har Aydah adaddafe suka ga wayewar gari, kasala ta lullu
ɓ
e Aydah ga boobs
ɗ
inta da suke mata mugun zafi ko wanka da taje yi tana
ɗ
ora sponge bath akansu tayi maza ta janye tana runtsar ido duk da sponge bath
ɗ
in yana taushi amman ji tayi tamkar sos
un ƙarfe ne. Gani yanayin da take ciki ya hanata zuwa makaranta tasan ba za ta sami sakewa ba daga ƙarshe ƙawayeta za su cika ta ne da tarin tambayoyi da bata da gamsasshiyar amsar basu.
Tun da asuba da AB ya je masallaci tsabar yana jin kunyar haduwa da
Aydah ya kasa dawowa gida sai kawai ya wuce kamfani daga shi sai farar jallabiya mai gajeren hannu ya shige office
ɗ
insa ya kwanta ƙwaƙwalwarsa ta kasa bari tunano masa abun da ya faru idan ya lumshe idanuwansa sai yaga hoton abin, sai kuma tsigar jikinsa
ta shiga mimmiƙewa yana ji sha'awarsa na kara ƙaruwa.
Huwaila da taji Aydah shiru-shiru bata fito ta tafi school ba tana shirin zuwa
ɗ
akinta ta duba ta ko lafiya sai ga maigadi ya yi knocking ta nufi kofar ta bu
ɗ
e yake sanar da ita Aydah ta fito ga school
bus ta zo
ɗ
aukar ta. Da sauri Huwaila ta haura
ɗ
akinta ta tarar da ita ta tattake cikin duvet tun kafin ta tambaye ta ta fahimci babu lafiya domin ga dark circle nan a idanuwanta dake nuna alamar rashin bacci. "Auta lafiya kike kwance har yanzu ba ki yi s
hirin zuwa makaranta ba? Har gashi motar makarantarku ta zo har sun kai da aikowa ki fito.
"Aunty Huwaila ki fa
ɗ
a musu banida lafiya ba zan sami zuwa ba.
"To shi kenan Allah ya saukawa bari na je na fa
ɗ
a musu kada abarsu suna jira amman ki yi kokari ki
yi wanka ki sauko ƙasa koda
ɗ
an tea ne ki sha kin ji?"
Aydah ta gya
ɗ
a kai Huwaila kuma ta fita da kanta ta leƙa ƙofar gida ta fa
ɗ
awa direba
ɗ
in sakon Aydah.
*ALHAJI BASHIR MANSION*
Sadiya ta fito rike da car key
ɗ
inta ha
ɗ
e da handbag
ɗ
inta za ta shiga
school kasancewar yau tana da morning lectures gashi kuma tana expecting za su yi test, sai dai matsanancin halin damuwar da take ciki ya hanata fahimtar lectures
ɗ
in har lecturer
ɗ
in ya kammala ya fita ba abun da ta tsinta a test
ɗ
in ma rubbish ta rubuta
tayi submitted, bayan sun fito ne Sarah take tambayarta meke damunta duk da ta da
ɗ
e da sanin asalin damuwar ta, ta anan take bata labari yau saura kwanaki ƙalilan daurin auren AB da Rumaisa kuma bata da buri na gani
koda an yi nasarar
ɗ
aure auren ta hana
musu zaman lafiya, kai a takaice ita da bataso AB ya kusance wata 'ya mace idan ba ita ba.
"Kwantar da hankalinki ƙawata kamar kin yi bako ya mutu akwai wani shahararren malami wanda Ruby ta ta
ɓ
a ha
ɗ
ani dashi ya yi min aiki akan Alhaji mussadik shi ne ya
yi min aiki da na mallake sa, nake juya sa tamkar masa a tanda na dusashewa tauraron matansa na gida, baya gani kowacce mace a gabansa sai ni ka
ɗ
ai. Ki shirya na kai ki gunsa matsala da damuwarki sun gama zuwa ƙarshe. Cike da farin ciki Sadiya ta amince do
min ko mamin ta taje gun nata malami da nata bukata ita ma me zai hanata zuwa, Sadiya ta azalzale Sarah sai da tashi suka tafi batareda sun jira an ƙarasa lectures
ɗ
in ba. Cikin tsananin rashin imani da tausayi Sadiya take korawa malamin bayani buƙatarta "
Malam so nake idan da hali hana faruwar wannan aure da zai yi sannan kuma a saka shi ya saki ƙanwata da yake aure.
Malamin bai ce komai ba ya share ƙasar dake cikin tray
ɗ
in dake girke a gabansa ya yi 'yan zane-zanensa ya sake
ɗ
aukar dogon casbinsa ya shi
ga ja yana furta kalaman tsafi. da baki can ya aje casbin ya gyara zamansa tare da fuskar Sadiya da Sarah da kyau "Wannan aure sai ya faru amman za mu iya kashe sa daga baya sannan kuma ita ƙanwarki da kike zance ta ƙasa ta nuna min babu ko burbushinta a z
uciyarsa,wannan Rumaisa
ɗ
in ita ce ta cika ciki da wajen zuciyarsa yana bala'in sonta saboda haka akanta za mu mayar da hankali domin yanzu haka mahaifiyarta asiri ta yiwa mahaifin ita Rumaisa
ɗ
in ya amince da aurenta da Abba amman kwata-kwata bayason Abba
da 'yarsa.
Sadiya taja ƙarfaffiyar ajiyar zuciya"Malam idan da hali a sakawa Rumaisa zubar jini ta yanda Yayanmu ba zai ta
ɓ
a kusantarta ba, sannan ka haddasa musu fitina a tsakaninsu su kasa zaman lafiya.
#Love Story 2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b
Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo.
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta
👇
070
43079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SI
RRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[1/11, 2:31 PM] Asmy B A
liyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
#Love story
#Gwagwarmaya
#Team tagwaye Novels
065.
Sadiya basu bar wurin malam ba har sai da ya tabbatar da zai yi aikinta. Anan ta zube masa dubu
ɗ
ari yace
idan aikin ya kankama zata dawo ta cika sauran, Sadiya tace masa kar ya damu batada matsalar kudi a mota Sarah ta dubeta tana fa
ɗ
in "kina son yayan nan naku dayawa.
Juya ido Sadiya tayi ta saki murmushin gefen baki tana kare rike sitiyarin motar cikin kw
arewa kafin ta numfasa tana fa
ɗ
in "ban ta
ɓ
a son wani mahaluki a rayuwata ba Sarah kamar yadda nake jin son yayanmu,komai da kika sani zan iya yi dan ya zama nawa ni ka
ɗ
ai, dariya Sarah tayi tana fa
ɗ
in "Allah ya mallaka maki shi kawata.
"Ameen ke dai.!Alla
h ya karbi addu'arki.
"Yanzu ina muka nufa?"sarah ta fa
ɗ
a tana kallon Sadiyar dake tuki "Ni kaina ban sani ba
Ina dai bukatar jin kaina a sama ina bukatar na jini shiru kuma hostel hayaniya yayi yawa,ko mu biya ta cikin gari na amshi cocaine wurin
TK
sai mu kama hotel ina bukatar kaina ya dauki caji.
"Amman fa Ba zan dade ba akwai babban bakon da zan yi yana hanya daga Kaduna.
Da haka suka karasa cikin gari wurin TK ta karbi sako sai suka dauke hanyar hotel
ɗ
in da take buƙata.
Ta tusa soyayyen danka
li da ta saka huwaila tayi mata na Hausa sai kuma miyar source ta tarugu wacce taji kayan ha
ɗ
i,ga cup
ɗ
in tea a gefe,a duk lokacin da ta tuna yanayin da suka kasance tareda yayanta sai taji wani abu na bin duka jinin jikinta. Wani irin yanayi ta tsinci kan
ta ciki wanda ba zai fassaru ba gashi tsoron yayan nata ya hanata zuwa taga halin da yake ciki,door bell da suka ji ana dannawa Huwaila ta fito daga kitchen da sauri
baki ta bu
ɗ
e tana kallon Aydah da komai bataci ba "wai har yanzu zazzabin ne?"daga kai ku
rum Aydah tayi kici ko ka
ɗ
an ne sai kisha magani Aydah bata dai ce komai ba Huwaila ta nufi kofa ta bu
ɗ
e baƙin fuska tagani Aunty Raliya dake waya tana gamawa ta karaso tana yiwa Huwaila wani kallo sai da ta shaki numfashi ta fesar cike da izza tace."mun z
o da masu ha
ɗ
a kayan amarya za a shigo dasu.
Sai da zuciyar Huwaila ta kusa fitowa daga kirjinta Aunty Raliya bata tsaya sauraren Huwaila ba,tayiwa mazan dake bayanta umurni akan suje su fara shigowa da kayan a sama zasu sameta dan ranar sun zo ganin gida
n,tun da Aydah taga Raliya Madawaki ,ta shigo cikin parlor take kallonta da mamaki tana ta son ta tuna inda ta san fuskar ta sai kuma ta manta ganin ta nufi up stairs tamkar wacce tasan gidan,da wani irin kallo tabi Raliya har ta bacewa ganinta wani irin m
iƙewa tsaye tayi tana bin upstairs
ɗ
in da kallo kafin ta mayar da dubanta akan Huwaila ta kankance ido tana fa
ɗ
in ."wacece wannan Aunty huwaila ?"shiru Huwaila tayi kafin tace ''wanda zasu jerawa Rumaisa kaya ne.
Wani irin dokawa kirjin Aydah ya shiga yi
da ido take bin Huwaila tana son tantance mai kalmar jere ke nufi, kafin ta dawo cikin hankalinta a birkice Aydah
ke fa
ɗ
in."duk fadin ƙasa bai masu ba sai sun je sama?"bangaren yayanmu fa Aunty Huwaila."ita ma Huwailar shiru tayi tana Rasa mema zata cewa A
ydah jin Huwaila tayi shiru yasa Aydah ta nufi stairs ko gani ba tayi saboda
ɓ
acin rai har wani dishi -dishi take gani kai tsaye
ɗ
akinta ta nufa wayarta ta dauka har hawaye sun fara Rolling cikin fuskarta lambar Yaya Abba tayi dialling,har tagama ring bai
daga ba kara kira tayi nan ma shiru tana kara kira akace a kashe
Wani irin kuka ta fashe dashi tamkar wata karamar yarinya ta tsani wannan Rumaisa da duk abun da ya shafeta bata tunanin zata ta
ɓ
a son Rumaisa har abada. Wani irin haushin yaya Abba yazo ya
danne mata zuciya lokaci
ɗ
aya,meyasa meyasa duk fadin ƙasa bai isheta ba sai anan?
Ana nufin kayansu za'a kwashe a saka mata nata.wannan karon babu abun da ke cikin kanta sai Siyama da ta fa
ɗ
o mata lokaci
ɗ
aya,lokacin da Siyama ta daga wayar tamkar ma ba
cci take sai dai kukan da Aydah take yi ta cikin wayar yasa tayi saurin miƙewa zaune,tana murza idanunta
Cikin tashin hankali take fa
ɗ
in "menene ko baki da lafiya ne?"nan ma
Aydah still shiru tayi sai kukan da take yiwa Siyama din tamkar zata fasa mat
a dodon kunne."Aydah zan kashe wayata tunda bazakiyi magana ba.
Siyama ta fa
ɗ
a a mugun hasale cikin kuka Aydah ke baiwa Siyama labari ta karashe da fa
ɗ
in
"Da gaske yayanmu bai hakura da wannan Rumaisar ba Aunty siyam.!"jin nake kamar na kashe kaina zuciy
ata ciwo take min!"da sauri Siyama tace kina jina Aydah "idan kina
ɗ
aki ke ka
ɗ
ai ki tafi wurin Aunty Huwaila yanzun nan zan karaso kina jina?"
Daga kai kurum Aydah tayi yanayin da take jin kanta aciki ba zai barta ma tayi magana ba
Da sauri Siyama ta dir
o daga kan bed kai tsaye wanka ta shiga agurguje take yin komai ko tunanin karin kumallo batayi ba ta dauki karamar handbag dinta ta zuba duka abubuwan da zata bukata ,kai tsaye
ɗ
akin Mami ta shiga ta tura kofar
ɗ
akin da sallama,Mami ta amsa tana kallonta
tsaye Siyama tayi ta rasa me zata fa
ɗ
awa Mami dan har ga Allah bata ta
ɓ
ajin haushin yayansu ba irin wannan lokacin ace duk fa
ɗ
in."gidan Rumaisa bazata zauna a kasa ba sai a sama.wannan ai zalunci ne dan anga Aydah ƙaramar Yarinya baya na nufin bata san Abu
n da take yi ba. Zama Siyama tayi tana tauna maganganun da zata fa
ɗ
awa Mami, can dai tayi karfin halin fa
ɗ
in."Mami dama zanje gidan Ahdah ne,idan kin isa ki gaisheta."Mami ta fa
ɗ
a kai tsaye
Sosai Siyama ta sha mamaki dan batayi tunanin Mami zata barta ta
je cikin sauqi ba,dan a kwanan baya Mami har rantsuwa tayi akan idan siyama taje gidan Aidah bada yawunta ba Allah ya isa.!!"kuma har ga Allah tayi furucin ne saboda idan aidah bata ganin kowa kusa da ita bata ganin su Siyama ,na zuwa wahala zai saka ta gu
du da kanta ,sai dai yanzu a kwana biyun nan Aydah na manne aranta karfin hali kawai take
Yadda ta tsani Rumaisa kamar yadda ta tsani mutuwarta. Wani bangare tana taya yar tata jimani wai kamar aidah ce za'ayiwa kishi abar maza kawai munafukai !!"yan tof
in Allah tsine...!"sallama Siyama ta yiwa Mami da har takai bakin kofa ta dakatar da ita ta ce ta debi dambu ta kaiwa Aydah ,murmushi Siyama tayi tana fa
ɗ
in "to ta gode Mami,sanin murmushi munafurci ne Siyama ta ke yi yasa Mami ta bita da kallo,koda Siyama
ta iso Aydah na a
ɗ
akin Huwaila tayi kuka har ta godewa Allah da ta gaji sai tayi shiru sai yawan ajiyar zuciyar da take saukewa,da sauri Siyama ta karasa wurin Aydah ta kira sunanta tana riƙota jin muryar Siyama yasa Aydah ta shiga bu
ɗ
e idonta da suka yi
mugun nauyi,
Siyama ta rike Aydah a jikinta kamar jira Aydah ke yi ta rike Siyama tayi tana kwantar da kanta cikin kafadarta wani kuka mai cin rai ta fashe dashi dakyar Siyama ta gaisa da Huwaila ?"tana tambayar Aydah tayi karin kumallo?"girgiza kai kurum
Huwaila tayi "idan babu damuwa dan Allah Aunty Huwaila a kawo min wani ni da Aydah a
ɗ
akinta muci ki ha
ɗ
amin bakin shayi da haka taja hannun Aydah suka nufi sama tana jin hayaniyar masu ha
ɗ
a kayan Rumaisa a parlor da sauri Aydah ta shige
ɗ
akinta wani irin
kuka mai cin rai na kwace mata anan ta zube kan rug ta ha
ɗ
e kai da gwiwa ta shiga rera kuka shiru Siyama tayi tana kallon little sis dinta wani abu taji yana karyewa acikin zuciyarta ƙarasawa tayi tana dago Aydah ta ha
ɗ
ata da jikinta tana dan bugun bayant
a alamar rarrashi.
"Be a gud girl mana baby Aydah."har zaki daga hankalinki ban cin kin san yayanmu yafi kowa sonki me akayi-akayi Rumaisa ai bata isa ta raba ki da yayanki ba.
Cikin kuka da majina Aydah take fa
ɗ
in."Ban cin gashi nan a bangarensa ake mat
a jeren
ɗ
aki,
Kenan ma a
ɗ
akin nasa zata rika kwana koni dake kanwarsa ai baya kwana tare dani sai ita, wallahi ba zan yadda ba ranar da ta gwada kwana a bangaren yayanmu zata ga hauka.
Aydah ta fa
ɗ
a sounding so very jealousy a muryarta,sau ran ka
ɗ
an Siy
ama ta saki dariya sai dai babu halin yinta tasan rigimar Aydah ba mai sauki bane yayansu kawai ne yake iya handling dinta ko Mami da Daddy,basa iyawa Siyama ta langwabe kai tana fa
ɗ
in "baby Aydah an girma daman kina kishin yayanmu har haka.
Shiru kawai A
ydah ta yiwa Siyama ,tana tare hawayen da suka kasa tsayawa cikin fuskarta komai na duniyar bata jin dadinsa. Huwaila ce ta kawo masu kayan karin kumallo dakyar tasa Aydah ta sauko suka yi karin kumallon su a tare kafin ta bata sakon mami, cike da farin ci
ki Aydah ke fa
ɗ
in "Mami ce ta baki ki kawo min da gaske yaya Siyam.?"ta fa
ɗ
a da wani yanayi dauke a muryarta Juya ido Siyama tayi tana sakin murmushi take fa
ɗ
in."da gaske nake baby sis.
"Ni naji ma ina so naganta kawai mu tafi gida yaya Siyam bana son gan
in mutanen nan,da sauri Siyama ke fa
ɗ
in "Ba gashi nazo ba muyi zaman mu anan mana,anjima ka
ɗ
an mu fita yawo daman zan je gidan Saudah kinga sai mu tafi ku gaisa duk sanda muka ha
ɗ
u a school sai tayi zancenki.
Murmushi Aydah tayi ta mayar da hankalinta wur
in cin dambunta
tana ta so ta yiwa yaya Siyam zancen yadda yaya Abba ya sha mata nono bata san ta inda zata fara ba ko Huwaila kasa fadawa tayi dan wata irin kunyar Huwaila take ji,dan gyaran murya Ahdah tayi tana kallon Siyama kafin tace daman yaya Siyam
akwai tambayar da nakeso nayi maki dan Allah.
"ina jinki little sis.
Aydah ta shiga ja fingers dinta sai kuma ta sakasu a baki tana
ɗ
an cizawa. "Wannan kallon fa Aydah?"
"Ban san ta inda zan fara bane Yaya Siyam.
Siyama ta warewa Aydah ido da sauri Ay
dah ta rufe ido tana sakin yar dariya , dariyar Siyama tayi ki fa
ɗ
amin bana son gulma.
Siyama ta fa
ɗ
a tana kallon Aydah
ɗ
in,kin min alƙawari dagani sai ke ?daman tambaya kawai ce zanyi da kema ba zan fa
ɗ
a maki ba sirri na ne.
gya
ɗ
a kai Siyama kurum ta sh