Showing 60001 words to 63000 words out of 268949 words

Chapter 21 - KURMAN ALLO COMPLATE

da nisan kwana mai amfani.

Jakadiya ta yi magana tare da miƙewa ta dauko wayar, ta yi dialling numbern Ana

al har ta tsinke Anaal ba ta

ɗ

aga ba. "Allah ya ƙarawa uwar magajin masaurata nan Lafia na kira Anaal amma cikin rashin dace ba ta

ɗ

aga ba.

"Ki aika

ɗ

aya daga cikin bayi su kira min sarkin fada akwai tattaunawa da za mu yi dashi. Sannan ki fa

ɗ

awa Rahane

ta tabbata magaji ƙarami ya ci karin kumallon sa.

"An gama Ranki ya dade fa

ɗ

a taki cikawa ta mu makiyanki fadawanki balbela ba ki yi farin banza ba, ki yi naki ki yi na wasu baya goya marayu Allahu ya haskaka kabarin Sarki Usman na Uku.

"Amin jakadiya!

Mai babban

ɗ

aki ta fa

ɗ

a cikin wata irin izza da taƙama kafin ta kishigi

ɗ

a tare da lulawa duniyar tunani.

*ALH BASHIR MANSION*

"Ya aka yi Sadiya ba ki tafi school ba ko yau ba ki da lectures ne?"

Mami ta yi magana tana kallon Sadiya ta shigo mata

ɗ

akin

bacci.

Sai da Sadiya ta gaida Mami kafin ta nemi gefen gado kusa da ƙafafuwan Mami ta zauna cikin sanyi murya ta ce "Bana jin da

ɗ

i jikina shiyasa ban je ba.

Cike da kulawa Mami ta tashi zaune ta kai hannunta gefen wuyan Sadiya ta tattaba "Subhanalillah!

Gashi nan jikin ki har ya yi zafi kin sha magani kuwa?"

"Eh! Na sha. Mami dama zuwa na yi na tambaya ko kin yi maganar komawa ta gidan yayanmu da Daddy?"

Mami ta yi ajiyar zuciya yayin da damuwar da take ƙoƙarin

ɓ

oyewa ta bayyana akan fuskarta "Sadiya Da

ddynku bai amince ba.

"Innalillahi wa'inna illahim raji'um! Mami saboda me?

Sadiya ta yi maganar a ru

ɗ

e ga wani irin bugawa da zuciyarta ke mata da ƙarfin gaske tuni har idanuwanta sun cicciko da ƙwalla.

"Saboda Aydah yake so ya ha

ɗ

a da shi nan da one w

eek za a

ɗ

aura aure har ya buga invitation card kuma wannan maganar banaso ta fita ta tsaya iya tsakanina dake.

Duk yadda Sadiya taso ta hanawa kanta kuka kasa wa ta yi domin kukan zuwa maka yake ba tare da ka shirya wa zuwan nasa ba, da sauri Mami ta jaw

o ta zuwa cikin jikinta tana shafa gadon bayanta "Sadiya dama kina so Abba ko kuma daga baya ne kika fara son nasa?"

"Nima bansan yaushe ne ba Mami zan  iya cewa dake kawai wayuwar gari nayi na tsince kaina dumu-dumu a cikin matsananciyar soyayyarsa. Mami

ki taimake ni ki yi wani abu akai ki hana faruwar aure nan da Aydah dukka Aydah guda nawa ce da za a yi mata aure. Wallahi ko ka

ɗ

an bata dace da yayanmu ba.

"Sadiya ba irin maganar da ban gayawa Daddynku ba amma kwata-kwata yaƙi ya saurare ni me ƙato kam

an Abba zai tsinta a jikin 'yar mitsiyaya yarinya irin Aydah fisabillahi me ya hau kan Daddynku ya yi wannan bahagon tunani.

Mami ta ƙarashe magana cike da wani irin takaici. Sadiya ta karawa kukanta sauti bata ta

ɓ

a sanin soyayyar da take yiwa Abba Bashir

ta yi girman haka ba sai da ta ji Mami ta furta aurensa da Aydah wannan wacce irin ƙaddara ce take so ta yiwa rayuwarta shigar kutsu jiya-jiya nan ta gama ganin hotunan auren Hafiz Sale suna trending a social media, duk da bata da sauran feelings akansa a

mma

sai da ta ji haushi sai ta ji burinta na son komawa gidan Abba ya karu ko ba komai za ta nuna wa Hafiz Sale ita ma fa ta daina sonshi ko shi kansa Hafiz

ɗ

in yasan Yaya Abba yafi shi nesa ba kusa ba. Ba ma za a hadu su ba. Rarrashin duniya nan Mami ta y

iwa Sadiya amma ta kasa daina kuka daga ƙarshe ma tashi ta yi ta fice daga

ɗ

akin na Mami ta koma nata, ta rufe ƙofa da key ta zube anan bakin ƙofar ta cigaba da rusa kuka, ta dauki lokaci yashe a bakin ƙofa kafin ta koma kan gado. Sai yau tasan zafi  da ci

wo idan ka rasa abinda kake so ashe duk son da take yiwa Hafiz Sale na karya ne ashe yaya Abba shi ne ainihin wanda zuciyarta ta da

ɗ

e da ginawa fada. Sannu a hankali take jin tsanar Aydah yana darsuwa a zuciyata yadda take ji ra

ɗ

a

ɗ

i a cikin zuciyarta komai

za ta iya aikatawa matuƙar Abba zai zama mallakinta.

AB yana zaune a parlorn sa hannunsa riƙe da mug

ɗ

in coffee saboda yanayi jikinsa yasa yau ya haƙura da zuwa kamfani duk da yasan akwai tarin ayyukan dake jiraye dashi, ba ya jin ƙarfin jikinsa ko ka

ɗ

a

n, tun jiya zuwa yau coffee kawai yake ta durawa cikinsa. A dalilin rasa appetite da ya yi bakinsa har wani

ɗ

aci-

ɗ

aci yake masa coffee ka

ɗ

ai yake iya sha shima ba don wai yana ji da

ɗ

insa ba. Sai da aka yi kiran sallar azhar sannan ya tashi daga parlorn ya

wuce master bedroom

ɗ

insa ya sako jallabiya ya tafi masallaci, bayan ya dawo daga masallaci ya tsaya bakin gate yana magana da maigadi daidai direban da ya

ɗ

auko Aydah daga school ya yi horn maigadi ya bu

ɗ

e masa gate Aydah tana fitowa daga mota ta hango

AB tsaye, ta

ɗ

aga masa hannu tana dariya shima hannu ya

ɗ

aga mata har ta juya da zimmar ta shiga gida sai kuma ta fasa tana mamaki me ya dawo da yayanta gida yanzu ko kuma dai yau bai je office bane. Sai ta nufi gate wurinsa yana gani ta nufo wurinsa ya yi

mata alama da hannu ta wuce ciki gida maƙe kafa

ɗ

a ta yi tare da bubbuga ƙafafunta akan interlock girgiza kansa ya yi zuciyarsa tana kisimamai yanzu wannan yarinya da ba a gama raino ba ita ce nan da sati mai zuwa za ta zama matarsa. Wani irin

ɓ

acin rai ya

ji yana kanainaye masa zuciya sai da ya ja deep breath kafin ya cira ƙafafuwansa ya fara tafiya ita tana tunkuro shi tana dariya shi kuma yana mata murmushi yaƙe don bai ga laifin da Aydah tai mishi ba da zai sauya mata ko ya tsane ta da alamar bata ma sa

n waina da ake toyawa ba. Da yadda take da

ɗ

an banza surutu nan da tuni ta tambaye shi akan gaskiyar al'amarin.

Sadiya tana kwance kamar wacce aka mintsina ta tashi ta nufi window

ɗ

akinta dake facing compound ta bu

ɗ

e idanuwanta suka sauka akan AB da Ayda

h yadda taga AB yana yiwa Aydah murmushi ya haddasa wa zuciyarta mugun bugawa har bata san sanda ta dafe ƙirjinta da dukkan hannayenta, idanunta suka firfito wani irin kishi taji ya lullu

ɓ

e ta.

#Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Te

am tagwaye novels

#Kurman Allo.

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaid

ar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[12/15/2023, 10:35 AM] Asmy B Aliyu: *K

URMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

*AREWA BOOK*:Jeddah3256

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye novels

025.

A hankali ta sulale ta zauna dabas akan marbles tana jin yadda take fitar da numfa

shi da wani irin sauri da sauri tamkar numfashin nata zai tsaya ga baki

ɗ

aya. Dunkule hannayenta tayi duka ta shiga gogasu akan marbales

ɗ

in "noo no way!" ta shiga furtawa da dukkan karfinta tamkar mai cutar jinnu haka ta koma cikin

ɗ

akin,watsi ta shiga yi

da kayan

ɗ

akin tana sakin wani irin razanannen ihu. Daidai lokacin da AB da Aydah suka shigo cikin parlor dukansu suka kalli junansu kowanne da fuskar mamakin ta ina ihun ke fitowa daidai ita ma lokaci Mami, ta fito daga nata

ɗ

akin jin kamar ihun Sadiya g

anin yadda mami ta fito a hargitse yasa AB ya nufi stairs da sassarfa Aydah na biye a bayansa

Da dukkan karfinta Mami ta shiga kiran sunan Sadiya tana buga kofar hankali a mugun tashe. Abba ya ƙaraso yana tambayar mami "me ya samu Sadiyar.?" Ita dai Mami

duk a ru

ɗ

e take, Aydah ma tazo ta tsaya jikin kofar tana kwalawa Sadiya kira

da damuwa Mami,ta kalli AB dake tsaye a wurin tana fa

ɗ

in."Abba ko za ka gwada kiranta?" da haka mami ta bashi wuri yazo ya tsaya gaban kofar

yana buga ƙofar Sadiya jin muryars

a yasa ta kalli kofar da sauri."zo ki bu

ɗ

emin kofa.

Abba ya fa

ɗ

a da sanyin muryarsa da sauri Sadiya ta nufi ƙofa ta cire key.

A hankali suke bin

ɗ

akin nata da kallo yadda ta hargitsa shi kayanta dake jere a gaban mirror dressing duk ta farfasa su.

Hanka

li tashe Abba ya kai dubansa kan hannunta dake fitar da jini sosai da sauri ya ƙaraso cikin

ɗ

akin yana riƙe hannun sosai a rikice yake fa

ɗ

in."kin fara shaye-shaye ne?"You are bleeding for god sake sadiya.!"

Rudewar da yayi lokaci

ɗ

aya yasa Sadiya ta rungu

mesa sosai cikin jikinta yadda ta rikesa sosai yasa yaji yanayinsa ya fara canjawa dan ba irin wannan kalar rungumar suka saba yi masa ba duka kannen nasa yau sai ya jita is different akan wacce suka saba yi masa duk kokarinsa na son fisge Sadiya daga jiki

nsa ya kasa

tamkar ma ta mance da Mami da Aydah a wajen a fusace yace "meye haka sadiya?" Ta kwantar da kanta cikin ƙirjinsa tana shaƙar sanyayye ƙamshin turarensa da take bala'in so tun ba yanzu ba tun yana matsayin yayanta uba

ɗ

aya, murya a har

ɗ

e take fa

ɗ

in."Dan Allah Yayanmu ka yafe min ko zanga daidai a rayuwata tun da wannan abun ya faru tsakani na da kai nayi bankwana da duk wani farin ciki da walwalata. Daddy har yanzun bai sakarmin fuska hakama

kai nagane kuskure na wallahi a shirye nake da na kom

a gidanka muyi zaman aure na har abada.

Ɗ

agota ya yi cikin jikinsa arikice yake fa

ɗ

in."In dai nine na yafe maki Sadiya. Aydah ta miƙo masa

ɗ

an ƙaramin first aid box shi ya yi mata dressing hannun, Aydah itakuma ta fara tattara

ɗ

akin da Sadiya tagama hargi

tsa shi har lokacin Sadiya taki barin Abba yabar

ɗ

akin nata

dama Mami tun lokacin da taga Sadiya ta rungume Abba, tabar masu

ɗ

akin ganin dai Sadiya ta dawo natsuwarta AB yabar room

ɗ

in ga baki

ɗ

aya ya fice daga part

ɗ

in yana mamakin sudden change

ɗ

inta.

Wuraren ƙarfe 3 na rana Mami ta fito da shirin fita da car key a hannunta haka ma Sadiya Aydah kawai ce a parlor tana kallo tana cin abincinta a har yanzu uniform ne ajikinta

Ta kalli Sadiya da Mami, lokaci

ɗ

aya ganin kamar fita za su yi da sauri ta cewa

Mami "zan bi ku dan Allah. Tun kafin Mamin tayi magana da sauri Sadiya tace "A'ah ki yi zamanki ke da za ki je islamiyya. Lokaci

ɗ

aya Aydah ta ha

ɗ

e rai tana kallon Mami take fa

ɗ

in."Yau fa Mami babu abunda zan yi a islamiyya hardar ma sai gobe zan bayar da

n Allah Mami na canja kaya na bi ku."Mami tayi gaba tana fa

ɗ

in."kafin na dawo ki tabbatar kina islamiyya."

Daga haka Mami ta juya ta nufi kofa Sadiya tabi bayanta a hankali Aydah ta ture plate

ɗ

in jelop

ɗ

in shinkafar dake gabanta tafi minti biyar a haka k

afin ta miƙe ta kai sauran abincin kitchen. Kai tsaye

ɗ

akinta ta wuce tana tsinewa halin yaya Sadiya aranta tasan da bata yi magana ba da tsab Mami za taje da ita.

Har AB ya koma part

ɗ

insa yana mamakin wannan hali da Sadiya ta tsira, tunawa da maganarta

akan a shirye take a ƙara mayar da aurensu ba ƙaramin tsaya masa arai ya yi ba da ya tuna haka sai ya ji gabansa ya wani irin faduwa. Gashi har lokacin ya kasa sanar da Rumaisa akan auren da Daddy zai ha

ɗ

asa da Aydah wannan karon kuma bai san taya zata dau

ki al'amarin ba. Har yanzu bai cire ransa ba akan mafarki ne yake, so yake kawai ya tashi yaga cewa mafarki ne da gaske.

Mami na driving zasu je gidan Aunty Safeena.

Sadiya ta kalli Mami cikin fuskar damuwa ta ce."Anya Mami kina ganin zai amince ya mayar

dani

ɗ

akina cikin sauki?"

"Zai iya amma idan kika ci-gaba da yimasa dabaruku na mata na kissa

shi da kansa zai je wa Daddynku da zancen zai mayar dake ya haƙura da auren Aydah.

Shiru Sadiya ta yi tana kwantar da kanta cikin seat

ɗ

in mota tana fatar

Allah ya karbi addu'arta yasa zancen Mami ya zama gaskiya da tasan sai tafi kowacce macce sa'a a duniya samun mijin aure irin Abba Bashir ai ba ƙaramin sa'a bane a arayuwa, tana jin yadda moment

ɗ

in rungumesa da ta yi yana zauna mata acikin zuciyarta wani

irin azababben son yayan nata ke shiga lungu da sako dake cikin zuciyarta. Sosai Aunty Safeena ta yi murnar ganin yayarta ta

Sadiya ta zauna cikin kujerun da suka ƙawata parlor tana gaishe da small mum

ɗ

inta. "Aunty Safeena ban ji hayaniyar su Malika ba.

?

"Sun tafi islamiyya maimoon kuma tana gidan Hajiya.

Aunty safeena ta zauna tana kallon Mami "Yaya hop Daddyn Siyama ya amince?" Wani gwaron numfashi Mami ta sauke tana fa

ɗ

in."ai na fa

ɗ

a maki da kyar idan zai yarda kin manta taurin kansa, shiyasa ma yan

zu na taho da Sadiya

ɗ

in anan mu san wace shawara kuma ya kamata mu yi. Mami ta baiwa Aunty Safeena labarin abunda ya faru tsakanin Abban, da Sadiya Aunty Safeena ta juya kan Sadiya tana fa

ɗ

in ."kinga kalar taurin kai irin na ubanki abunda ya jawo maki kou

?"da yanzu kina gidan Abba hankalinki a kwance sosai naji takaicin raba wannan auren naki da Abba, yanzu tunda kin san ciwon kanki kin dawo right sense

ɗ

inki sai ki yi ƙoƙari cikin kwana shidda kafin Daddyn naku ya kara maimaita wani kuskuren duk yadda za

ki yi, ki dakatar da aurensa da Aydah ya zama kece zaki kara zama matarsa a karo na biyu. Da haka suka kai karshen maganar, koda suka koma gida dab da magarib kowanne ya shige

ɗ

akinsa dan yin sallah basu ha

ɗ

u ba sai bayan ishai da suka fito cin abincin dar

e. Har lokacin Aydah kumbure-kumburen fuska take ,duk fushinta akan Mami taki fita da ita ne. Da Sadiya taga har an kusa kammala cin abincin na dare bata ga bullowar yayan nasu ba ta zuba masa komai da komai cikin tray ta nufi bangarensa Siyama, dai sai bi

n yayarta ta kurum take da kallo ganin wai yaya Abba ne, za ta kaiwa abinci yau.

Sai da ta yi knocking ƙofar parlor aka bata izinin shiga ta aje tray ta

ɗ

an bu

ɗ

e kofar sa'annan ta

ɗ

auki tray ta shige cikin parlor yana zaune cikin parlor yana aiki da lapto

p

ɗ

insa kallo

ɗ

aya ya yi mata ya

ɗ

auke kai Allah yasa ma jallabiyya ce ajikinsa tun da ya dawo sallar ishaai bai cire ba dan yasan Aydah za ta iya fado masa ko wane lokaci. Bin Sadiya kawai yake da kallo har ta aje tray

ɗ

in da ta shigo dashi akan center ta

ble ga mamakin sa Sadiya ta yiwa kanta mazauni gaf da shi tana dan leƙa cikin laptop

ɗ

in cike da kulawa ta ce "yayanmu aiki kake ashe? kowa ya fito cin abincin dare banda kai shiyasa na

ɗ

ibar maka na kawo ma.

"Thanks! kawai ya iya fa

ɗ

a mata ya mayar da ha

nkalinsa kan laptop

ɗ

insa ya ci-gaba da aiki cikin kwarewa ita dai Sadiya tallabe cheeks

ɗ

inta tayi da hannuwanta duka biyu tana kallon yadda yake aiki cikin kwarewa, a gefe

ɗ

aya kuma ƙamshin turaren Sadiyar ya dami AB sosai.

Sai Allah-Allah kawai yake ta

tafi

har kusan minti goma yaga batada  alamar zata tafi ya ture laptop

ɗ

in gabansa yana kallonta yana fa

ɗ

in."ki tafi sai da safe aiki nake. Yadda ya fa

ɗ

a babu alamar wasa saman fuskarsa yasa gabanta ya shiga fa

ɗ

uwa ,cikin sanyin murya da kwantar da kai

take fa

ɗ

in."Yaya magana nakeso muyi shiyasa nakeso na jiraka har ka gama aiki naka muyi maganar ta yadda bazan takuraka ba."

Wani numfashi ya sauke cike da gajiya a muryarsa yake fa

ɗ

in "ina jinki" har ta bu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login